Showing 3001 words to 6000 words out of 13668 words
pls,love u"gama karatun yayi dai dai d tsayawar
motocin,dasauri y nufo wurin,shiya bude mata kofa yabata hannu t fito,hugging
hannuwansu,escote dinshi suka
[3/19, 6:49 AM] Menat Skto: â�¤í ½í±©í ¼í¿»í ½í±©í ¼í¿»í ½í±©í ¼í¿»â�¤
AISHA
(Lovely)
Na
MEENAT
í ¼í¼º81-90í ¼í¼º
Hugging hannunta yayi escort dinshi suka mara masu baya,suna shiga t tsinkayi wani katon
cake kalar kayansu,bisa heigh table suka zauna,kan cake din taga an rubuta AISHA & MANIR
2GETHER WILL BE INSHA ALLAH,abdurrahman best friend din manir shiyayi well coming nasu
daga bisani yaba uban gayyar,bayan yayi well coming baki yace first of all inaso nayi
introducing farincikina,abin alfahari,ruhina,kuma wadda t zamo wani bangare n jikina,uwar
yayana insha Allah,wato mrs manir,nanfa wurin y rude d shewa,sukayi cutting cake,daganan t
ciro kyautarda tayi miryar bashi tabashi,nan aka sake daukar shewa d tabi,sai 11:30pm aka
watse,khadi d alisa sukace mata sai sun hadu,kan hanyarsu t komawa gida yace lil sis mgd d
hadin kan d kika babi,mgd,mgd,mgd,haba bro idan bammakaba wazanyiwa,kaikadai
nakeshi,kai kadai zan kalla niji sanyi,hakane kuma,pls idan bazaki damuba kishir gobe bayan
la'asar zaki rakani wani wuri,Allah y kaimu yace ameen,dai dai nan motarsu t shiga gida,agajiye
t fada jikin mummy tana wash Allah mum nagaji,dole ki gaji yaje dake wurinda baki saba
zuwaba,tadhi kije kiyi wanka,wlh mum wani irin bacci nakeji,saida safe,tanashiga daki yana
shigowa falorn,da tissure tayi using wurin goge kwalliyar,dakyar tayi wanka,tana fitowa t fada
kan gado daure d towel bacci yayi awon gaba da ita,kiran sallar asuba y farkar d ita tana gama
salla t sake kwanciya,ba ita t farkaba sai karfe12:59 koshi kuma yunwace,jallabiya kawai t saka
t fita,shikuwa y kasa fita don bai gabtaba,kujerarda ke kallon kofar dakinta ya zauna yana ganin
t fito yanufi inda take yana fadin haba t yayanta,yanzu don jiya bakiyi bacci d wueiba shine sai
yanzu kika tashi,ehmm yaya wlh nagaji sosai shiyasa,koyanzu yunwace t tadani,kardai bakiyi
break fast ba,kai kawai t daga mashi,yaja hannunta zuwa daining table,shi yayi serving dinta
dayaga batada niyar ci sosai ya amsa yayi feeding dinta saida t koshi sula yada zango
falor,katfe uku d rabi yace taje tayi wanka,t shirya sutafi,dukda gabanshi dake dukan uku uku
haka y daure,tana ficewa shikuma y nufi dakin mummy,zaune y sameta tayi tagumi,mum barka
d wuni,lfy baku tafi bane?ae wlh sai nayi sallar la'asar zamu,oke,dan Allah manir banaso kayi
amfani d nuna girmanka agareta,inaso ka zama namiji kanemi yar darta kamar ake yiwa
kowace budurwa,idan ka sakani a maganarka wlh ban yafemakaba,insha Allah mum zanyi
yadda duk kikace fatana kitayani addu'a,allah yayi maka albarka,ameen mummyna,koda t
shirya taji shiru bai fitoba,kai tsaye dakinshi t nufa,shigarta yayi dai dai d fitowarsa wanka
dagashi sai towel,wani irin razanannen ihu t saki d gudu t fita dakin,murmushi yayi yace zaki
gane yarinya,wannan ma kadan,dakin mum tashiga,lfy lovely,batace komaiba sai faman ajiyar
juciya take ahaka y shigo y samesu,kai lfy,mtsss dan Allah mum fita batunta,shikenan don
taganni d towel shine duk tabi t rude kamar taga aljani,kai Lovely dama shine kika wani rude
haka,lil sis tashi mutafi,jiki a sanyaye tabishi,bro yauma kai zakayi driving,ae lil sis,suna kan
hanya tace wlh brother jinake gabana n mugun faduwa,wata kila abinda zan sanar dakene,kaji
bro d wata mgn,baisake ce mata komaiba har suka isa.
By
MEENAT
[3/19, 6:49 AM] Menat Skto: â�¤í ½í±©í ¼í¿»í ½í±©í ¼í¿»í ½í±©í ¼í¿»â�¤
AISHA
(Lovely)
Na
MEENAT
í ¼í¼º91-95í ¼í¼º
Wow shine abinda ta fara fada,Lovely wurin yayi makine?ea wlh yaya,oke muje,dayan gefen
suka nufa yayana ina kake ina k bata ida fadaba haske y mamaye wurin wani rubutu tagani a
bangon AISHA&MANIR 2GETHER WILL BE INSHA ALLAH,kai yaya shine kafara
tsoratani,wasu t gani sunata faman jera abinci,ice cream kala biyar tagani,yaya kasheni
zakayi,my favorate food d abinda nafiso duk kasa akawo mani,go ahead sweety,tare suka
zauna saida taci avinci mai isarta,t fara shan ice cream yayi gyaran murya yace kiyi hakuri d
abinda zan sanar dake,bansan y zaki dauki maganarba,amma naga rike abu tsawon shekara
goma sha takwas zai tashi abanza idan baka fadawa wanda kakejin feelings din
akanshiba,agaskiya AISHA tun ranarda kikazo duniya Allah y jarabeni d masifaffen sonki,nayi
iya bakin kokarina naga n boye maku amma abin yaci rura,í ½í¸³kai yaya,
kana haukane,wane irin shaidanine tare d kai,inbanda hauka ka taba ganin inda akayi aure
tsakanin yaya d kanwa,yagirgiza kai yace,wlh Lovely ni ba blood brother dinki bane aikuwa nan
zube sumammiya,dasauri y dauketa dama yasan za'ayi haka,mum kuwa tun fitarsu kuka take
sanadin soyayya za'a tona sirrinda take buyewa n tsawon shekaru,tun bakin falor yafa kuwar
kiranta,d sauri t fita ganinshi dauke d ita yasa t kara rikicewa,mum pls help me wlh odan t mutu
nima binta zanyi wani irin mari t daukeshi dashi tace kana haukane,kabarni naji d abu daya
mana,kan gadonta t dorata yadauko robar ruwan swan aka watsa mata,wani irin ajiyar zuciya
tayi,tana ganin mummy tasake fashewa d wani sabon kuka tace mummy kinji abinda yaya yake
fada
[3/19, 6:49 AM] Menat Skto: â�¤í ½í±©í ¼í¿»í ½í±©í ¼í¿»í ½í±©í ¼í¿»â�¤
AISHA
(Lovely)
Na
MEENAT
í ¼í¼º96-100í ¼í¼º
Lovely duk abinda y fada maki haka yake,mum karki goyi bayanshi asaba umurnin
Allah,tasauke wani gwaoron nunfashi kafin tace Lovely yau zakisan ke ko wacece
�TUNA BAYA�
Nina kasance yar kasar shuwa'arab ni kadai Alah yaba mahaifina,tun awurin haihuwata Allah
yayiwa mahaifiyata rasuwa,mahaifina yaci gaba d rainona b yadda ba'ayi dashiba akan y kara
aure,amma yaki,dole aka sa mashi n mujiyaí ½í±€,mahaifina yayi suna wurin sayarda zinari,masu
saye d sayarwa d dama wurinshi ake zuwa,harna kammala ss3 bansan wani waishi
maraiciba,abbana yayimin komai,duk fadin garin nan wanda duk akace wa aisha manir mai
zinari to uasanni,saboda komai nashi sunane,lokacinda n kawo lokacin aure abban yace n fitar
d mijin aure narasa yadda zanyi dole n fada mashi gaskiya don banida kowa,wani amintaccen
yaronshi y hadani dashi,nayi biyayya gareshi aka auramin mahaifin manir wato Ahj
Muh'd,shikuma dagashi sai kanwar Amina suka rage a familyn su,tare d ita muke zaune
hausawa nacewa dangin miji bala'ine ni agare sune gatana,amina tayimin komai
arayuwa,bayan shekara daya d aurenmu nasamu juna biyu,nasha gata,naga kulawa t bangaren
abbana d mijina,ranar muna zaune falor aka kirashi ganin number mahaifinace ke kiranshi sai
yasa hans free,budar bakin mutumen nahi yace mai wayar nan yayi hatsari kuma Allah yayi
masa cikawa,nan take nazube gurin shine sanadin tashin nakudata,banfi awa bayuba n haifi
yayanki,dakyar aka samu jinina y sauka,saida nayi kwana hudu aka sallameni aka sanar dashi
bazan iya sake daukar cikiba ballantana haihuwa,ranar suna yaci sunana mahaifina,muma
kiranshi d Daddy
By
MEENAT
[3/19, 6:49 AM] Menat Skto: â�¤í ½í±©í ¼í¿»í ½í±©í ¼í¿»í ½í±©í ¼í¿»â�¤
AISHA
(Lovely)
Na
MEENAT
í ¼í¼º106-120í ¼í¼º
Taci gaba d cewa muna shiga t fara mikamin hannu,jiki a sanyaye n karasa wurinta ahankali
tace aunty g amanar Lovely nabarmaki,dan Allah karki bari tasan bake kika haifetaba sai
lokacin aurenki,daganan rai yayi halinsa,haka shima mahaifinki abinda y sanar d alhaji
kenan,saida nayi kwana uku bansan inda kaina yakeba sakamakon faduwarda nayi,nayi kuka
kamar raina zaifita,amma y zanyi dole n hakura,na rungumi kaddara,saboda kulawarda yayanki
ke baki sam baki yarda d kowa sai shi,idan zaije Mkrt sai a boye yake fita,sam bakuson rabowa
d juna sai dole,lokacinda yakai 200 level lokacin Allah yayiwa mahaifinshi cikawa,bayan sati
daya yazomin d zancen yanaso mudawo nan ngeria domin y dinga kula d dukiyarki wacce
mahaifinki y bar maki,tashi kuwa y barwa amininsa muh'd,tun asatin muka dawo nan,bayadda
baiyi nabari y bayyana tsantasr soyayya yarsa agareki amma naki amincewa saboda
alkhawarinda n dauka,dayaga kasuwancin y kan kama saiya nemi karatun medicine cikin ikon
Allah yasamu,shine jiya sukayi graduating,tafada jikin mummy tana wani matsanancin kuka,duk
yabi y rude ganin yadda hawaye kebin furkarta cikin dauriya yace whl lil sis inda wanda kikeso
kifada nayi maki alkawarin zan hakura na aura maki wanda kike bukata,dasauri t dago tace wlh
yaya nayarda zan aureka,banida wani bayan kai,kadi kowane da namiji sanin darajata,taya gida
bai koshiba za'aba nawaje,mum Allah y saka maku d gidan aljanna,sukace ameen,mum saida
safe naga tana bukatar hutu,hakane,yaya Allah y bamu alkairi,furkarshi cike d fara'a yace
ameen my,nan mum tasamu t lallabata har bacci yayi awon gaba d ita,bata farkaba sai karfe
08:00am ahankali t bude idanuwanta,dashi t farayin tozali,yana zaune bakin gadon ahankali
tace barka d asuba,y lubshe ido kadin y amsa d antashi lfy my,y jikin,Allah yasa d sauki,tayi
murmushin karfin hali tace lfy,dai dai nan mummy t shigo,morning my lil Princess,morn
mum,yajikin,dasauki,Allah y kara sauki tare sukace ameen,mum tace katashi k tafi suna jiranka
karka makara, oke saina dawo,yana fita mummy t janyota jikinta,taci gaba d yimata nasifa mai
ratsa ziciya,bayan mintuna talatin kiranshi yashigo d sallama t daga cikin yar siririyar murya ya
amsa tare d fadin my kinci abinci kuwa,gaskiya inaji a jikina baki ciba,ae yaya,to mikikeso na
aiko maki dashi,jintayi shiru yace ina mummyn ki,gatanan,oke bata wayar,tana karba yace mum
dan girman Allah ataimaka abata abinci,wlh yunwarnan zata iya janyo mata matsala mum
mamaki y cokata ko mgn t kadayi,mummm kai bazanykiba,haba mum pls kitaima kawa dam
daddynki,naji,yes my Lovely mum bara wayar,tana bata itakam t fita,pls ki daure kici abinci
kunji,nabada akawo maki ice cream,dasauri tace ae harda chocolate pls,yayi dan guntun
murmushi mai sauti yace oke bey,yayana pls ka kulamin d kanka,insha Allah my love,ba'akara
mintuna gomaba daya daga cikin drivern shi y kawo sako,mum t hads mata tea d soyayyen
kwai,taci bada yawaba don ice cream dinta takeson sha.karfe hudu d rabi y dawo,wanka kawai
yayi ya fita bakin gardin,saida y kare yiwa wurin kallo yaciro wayarshi yakirata fitowarta kenan
daga wanka tayi saurin karasawa t daga cikin sanyin murta yace pls idan ban takurakiba kifito
gani bakin gardin
[3/19, 6:49 AM] Menat Skto: â�¤í ½í±©í ¼í¿»í ½í±©í ¼í¿»í ½í±©í ¼í¿»â�¤
AISHA
(Lovely)
Na
MEENAT
í ¼í¼º121-125í ¼í¼º
Bayan mintuna biyar t fito sanye d hijab 4yeards,baitaba kallonta yaji wani iri ajikinshi
saiyau,wani irin abu yaji yana mashi yawo daga bisa kanshi zuwa tafin kafa,sonta y rufe mashi
idanu san bai kula d shape din jikintaba sai yau,dakyar ya iya controlling kanshi,tayi sallama ya
amsa tareda nuna mata wurin zama t zauna tana maiyi mashi sannu d zuwa,ya amsa yace my
kinci abinci kuwa,ae,banason karya kuma b halinki bane,yaya banciba,oya tashi muje,bamusu
tabi bayanshi,isa driver y kira yace y bashi key din mota shiyayi driving zuwa hotel har zata fita
yace look pls sorry ki zauna naje nadawo,kinga wurin y cika d maza,kuma banason wani
yaganki,oke smma pls bro karka dade,insha Allah my love,baifi minti biyarba y dawo yaja motar
suka koma gida,anan bakin garden yaba taci,saida t koshi yayi gyaran murya yace nasa date
dinmu nanda one month yayi maki wani irin faduwar gaba taji,yaci gaba d cewa ban riga n
sanar d mummy ba, ina jiran amsar,t sauke ajiyar zuciya tace banida zabi sai abinda mai iko
dani yace,yagane inda t dosa amma yanaso t furta d bakinta don haka yace waye wannan mai
daraja haka,waye kuws banda kai yaya,cikin zolaya yace kenan wani satin adaura,ta marairaice
tace dan Allah adai bari zuwa wani satin,yanayin y bashi dariya sosai,yatashi yana dubin
agogon hannunshi toyayi shikenan saina dawo Allah y kiyaye yasa adace,ameen my
beloved,takoma ciki afalor t tarar d mummy
[3/19, 6:49 AM] Menat Skto: â�¤í ½í±©í ¼í¿»í ½í±©í ¼í¿»í ½í±©í ¼í¿»â�¤
AISHA
(Lovely)
Na
MEENAT
í ¼í¼º126-130í ¼í¼º
Afalor t tarar d mummy,tayi haka r wuce zonan my angle,kan kafafunta t dorata,ina kikeson
akaiki wurin gyaran jiki saudiya ko sudan wurin kawayena,tanarka bisa jikinta cikin shagwaba
tace mum nidai duk inda kikaga y dace akaini,aa cewa nayi kizaba,mum sudan nakeso,oke,ina
sarkokinki n gold,mum suna hannun yaya,yace sun tsufa zai canzamin wasu,yawwa dama haka
zance,haka sukaci gaba d hira har aka kira sallar magrib,mummy t wuce daki ita kuma dayake
free sai tayi kwancinta nan bayan sallar isha taga gards din yayanta n shigowa d akwatuna
ajewa kawai suke suna fita,dozin biyu aka gera gabanta daga bisani y shigo dauke d wata yar
box,ahankali ta tashi t karbi box dinda ke hannunshi,yayana sannu dazuwa,yawwa my wlh n
gaji sosai,kaitsaye kitchen t nufa kamar yadda t saba yimashi idan y dawo,hollandia d ruwan
swan sai cup t dauko,gabanshi t aje,gaba daya hamkalinshi n kanta ta tsiyaya t mika
mashi,hannu yasa yariko hannunta tare d cup din,duk t tsawwala saboda wani irin kallo dayake
mata,sunkai mintuna biyar ahaka mummy data gaji d tsayi basusan da itaba tayi gyaran murya
wata irin kunya takamata d sauri t wuce dakinta wani irin ajiyar zuciya yayi mum tace harka
dawo,ae wlh,yanu dayan set din yace mum wadannan masu bugun sunannu,Muh'd nace y
aikomin dasu wadannan kuma anan nayisu to masha Allah,Allah y saka d alkhairi yace ameen
uwar abbanta,takai mashi duka y goce tashi bani wuri dan rainin hankali,nangaba saikin nemeni
garama kibar korata wlh,gajimin yaro marar kunya,y tashi yana dari yayi bangarensa,wanka
kawai yayi y kirata,tana cikin tunanin wai yayantane zai zamo mijinta,wanda take addu'ar samun
irinsa,ashe dama itace wadda yakeyiwa masifaffen son da yakw fadi,dama sontane ke sakeshi
zubarda hawaye tanacikin wannan tunaninne wayarsa t shigo ringing daya t daga abinda t faraji
yace shine kina ganin mummynki kika tsere,shiro tayi batayj maganaba yasauke nunfashi yace
tunda saina sayi bakin to agayamin nawa zanbiya,nanma shiru my yah jan ajinne y tashi,look
dan Allah kiyimun mgn kona sami saukin abinda nakeji,yayana mike damunka,wlh sonkine
my,banason nayi nisa dake kona minti dayane,babyna kishirya gobe zaki rakani kinji[3/19, 9:24
AM] Menat Skto: â�¤í ½í±©í ¼í¿»í ½í±©í ¼í¿»í ½í±©í ¼í¿»â�¤
AISHA
(Lovely)
Na
MEENAT
í ¼í¼º131-135í ¼í¼º
Babyna ki shirya gobe zaki rakani kinji,oke.Allah yakaimu yace ameen my,blow me a kiss
pls,bamusu t aika mashi yakashe wayar,yana kashewa takira khadi d alisa tace suzo gobe d
safe,suna kan daining table suna dinner mum tace abbabna kakai akwatunan dakinta inyaso
abinda bayyi makiba saiki sanar asiyo sabo,duk saitaji kunya t kamata,ahaka suka kammala cin
abincin,tana cikin wanka taji yana shigowa dasu saida y kammala t fito,batako saka kayaba t
rufe dakin harda saka key t shiga bude kayan gaba daya akwatuna goma sha biyu english
waers ne,biyu inner wears,uku kayan shafa sauran bakwai kuma lace,materials,shadda d
atamfa,wasu kayan sai taji kunya idan t gansu don kokusa bazata iya saka suba,karfe 08:00am
tare su khadi suka iso garkar gidan,a falor suka tara d mummy bayan sungaisa suka nufi dakin
AISHA koda suka shiga tana bacci wani mugun duka khadi t kai mata afirgice t farka taja dogon
tsaki,aidole kija mana tsaki kin gayyatomu cinanan kina bacci,yanxu ko tausayi baku gani,wlh
khadi aurena saura wata daya,t nuna masu gefen akwatunan tace g lefe can,waike tsaya
immahar d gaske kike waye mijin,ehmm waye kuwa banda yayana manir,wani irin ashar khadi t
zabga,tace Allah fa y haramta aure tsakaninku,wlh bai haranta ba khadi,nan t zayyane masu
komai,suduka kuka suka aka rasa maibawa wani hakuri,tayi murmushi tace nagode Allah d
yabani yaya a matsayin mijin aure,hakane besty wlh yaya yana matukar kaunarki,dan Allah
kibashi dama y nuna maki tsantsar soyayyarsa awurinki,alisa tace ai kinsanta d bakar kunyar
tsiya,wlh kinuna masa kunya yaga kamar bakison shi,daganan bai sake nemanki,ehmm nida
nake cikin group din SIRRIN YA MACE da MATAN DARAJA ni za'a nunawa zaman aure,kai
besty bakida sauki,sauki guda kinga kuwa english wears d night gowns dinda y saka,wlh ni
kadai nake dakinnan amma saida naji kunya,ke dan Allah ta kunya aita kare tun ranar d kika
tare,kai khadi bakida mutunci wlh,ringing din wayarta y katse musu hira tace kunga wannan
kiran shine n biyar yau kawai,khadi tace inama n samu maiyimin haka,tadaga cikin yar siririyar
murya ta hello,my kin kuwa ci abinci,aa,sabodami Lovely,wlh khadija d alisa ne sukazo
shiyasa,oke kice ina gaidasu,tunda sunzo sai ku tsara invitation,to yayana,danAllah k kularmin d
kanka,naji amma kifara cin abinci,insha Allah zanci,miss u dear saina dawo,tana katse wayar
sukahau shewa waiga sabon shigar soyayya,naji kufa,to abin n gorine,ae mana yace kutsara
invitation,khadi tace gidanmu za'ayi kamu,nikuma n dauki dinner,kai kuji tsoron Allah,bakuko
batun walima,laaaa alisa kinjita wai walima wannan sai mummy,kedai gaya mata,bari muga
kayan,kunyi break,ae mana tunyaushe, [3/19, 9:25 AM] Menat Skto: â�¤í ½í±©í ¼í¿»í ½í±©í ¼í¿»í ½í±©í ¼í¿»â�¤
AISHA
(Lovely)
Na
MEENAT
í ¼í¼º136-140í ¼í¼º
Ahaka sukaci gaba d fira har driver yazo daukarta,tare suka fota sukayiwa mummy sallama
suka wuce,kaitsaye wurin make up suka nufa bayan an kammala suka nufi wurinda aka basu
umurnin kaita,wani gidan photo ne wanda sai wanda y amsa sunansa ke zuwa wurin,zaune t
sameshi kan three seter,losing control dinshi yayi lokacinda sukayi 4eyes,duk y rude,ahankali y
dinga furta inna lillahi wa inna ilaihi raji un,sannu ahankali natsu warsa t dawo,tana isa wurinshi
gaba daya escortd