Showing 1 words to 3000 words out of 13668 words

Chapter 1 - Aisha Lovely Complete Book By Meenat

09 Jul 2026

211

[3/19, 6:49 AM] Menat Skto: ♥👩🏻👩🏻👩🏻♥
AISHA
(Lovely)

Na
MEENAT
Dukkan yabo d godiya su tabbata g anbabin mu,anbabin rahama(s.a.w),
Ya allah ka kara mana sonshi,ka kashe muna saliham ,ameen.
🌺001🌺
Motarsu na tsayawa,tayi tsalle t fado,tashiga cikin gida tana mai kwalawa mummy kira,mummy
dake zaune falo ta tareta d murmushi tana fadin waya tabamin lovelyna,tafada jikinta cikin
shagwaba tace mummy ice cream zansha,inaso akaini zoo,ko park,mummy kuma inason
chocolate,mummy t girgizakai,murmushinta y kara fadada tace kai yar lelena duk wadannan
abubuwan da kika lisafa wazai siyo maki,kinsanfa dazu kafin ki fata kin shanye ice cream
dinki,chocolate dashi kika tafi skull,mummy allah ni yaya nakeso y kaini,kinsanfa halin yayan
naki,takara turo baki tace ai mummy idan kika yi mashi mgn zaije,bazan jeba,waike lovely wace
irin yarinyace,tajiyo muryar yayan nata,bashiri t mike saida takai kofar dakinta tajiyo cikin sigar
rashin mutunci tace allah mummy saiya kaini,kuma saiya siyamin,gara tun yanzu kasaka ranka
a inuwa,ganin yayo wurinta tayi saurin shigewa daki tana dariya,y girgiza yayi hanyar dakinshi
murmushi dauke a fuskarshi,tana shiga t nufi hanyar toilet tayi wanka ksna tayi salla,bayan t
kammala t bude world roof,saikuma t rufe,tadauko wayarta t fada kan gado t fara game,abinka d
barawo batasan lokacinda yayi awon gaba d itaba,ringing din wayarya y tadata,cikin magagin
bacci t daga daga dayan bangaren akace,lovely na baki fitoba,kuma kinsan lokacin girki
yayi,mummy wlh yaya zai dakeni,kinsanfa rashin kunyarda nayi mashi,kinga fito bayanan,yana
dakinsa,oke mum,takalli agogonda ke dakin tace oh my God,cikin sauri tamike,t fada
toilet,agurguje tayi wanka t dauro alwala,t natsu tayi salla,t bude ma'ajiyar kayanta t fitoda mini
sket,sai yar rigarta arm less iya cibiya,tashafa yar powder d lip gloss,t juya gefen takalmi tsanya
kalar kayanta wato pink,hartakai bakin kofa t juyo da sauri t fesa turare,tana fita mummy n
fitowa,kai masha Allah lovely na kinyi kyau,ta romgumeta tace tnks my lovely mum,ahaka suka
kama hanyar kitchen,mum tace yau kuma mi ginbiyata keson taci? Ehmmm mummyna kenan
yau kije daki ki huta nika dai zanyi girkin,lalalala aa lovely kibari dai muyi tare,cikin shagwaba
tace allah mum mikadai zandingayi daga yau,to shikenan hartakai bakin kofa t juyo lovely na ki
kula d kanki kinji,insha allah my mama,frizer t bude t fitarda kaji guda biyu,nama d kayan
ciki,cikin wani dan kwando,gas t kunna t dora shinkafar kwa kwa,tayi peper chicken,peper soup
din kayan ciki,sai tayo using d nama t hada stew,bayan t kammala d zuzzuba cikin wormer's,t
gera kan dinning table,tana cikin clearing din kitchen aka fara kiraye kirayen sallar magrib cikin
sauri t kammala,tafice daki,tayi wanka ta shirya cikin english wears riga d sket,tayi sallah,kana t
jawu qur'aninta,saida akayi sallar isa tayi kana t fito,kaitsaye dakin mum t nufa,t shiga d
sallama.
By
MEENAT
[3/19, 6:49 AM] Menat Skto: ♥👩🏻👩🏻👩🏻♥
AISHA

( lovely)
Godiya mai tarin yawa g khadi,friend 4ever
🌺002-10🌺
Ta shiga d sallama,t zauna kusa d mummy har ta kammala suka shafa tare,tana murmushi tace
mum barka d wuni,itama murmushin tayi tare d jawota jikinta tace sannunki d aiki my little
princess,mum food is ready,oke muje,saida sukakai bakin daining table mum tace kingayawa
yayanki,aa, mummy wallahi dukana zaiyi,mum t girgiza kai kana tace lovely b abinda zaiyi
maki,jeki ki gaya mashi,ahankali t tura kafar hadi d yin sallama,sai d ta maimaita kusan sau uku
gana hudu yayi firgigit y tashi hadi da boye photon ta karkashin pilo,wanda y kasance akoda
yaushe manne a kirjinsa,kai yaya wannan wane irin bacci ne,tundazu nake sallama,yayi
murmushi yace oh sorry my lil sis,y ake cikine,dama naga baka fito bane,oke muje tana gaba
yana biye,mum tace dusarda kuka shuka t tsiro,daga sunan kiranshi kikayi zamanki,suna
murmushi yace mum aikinsan ba'a shiga tsakaninmu,hakane,tayi serving har mummy t
kammala ko rabin abincin shi baiyiba,talura gaba daya hankalinshi na wurin AISHA murmushi
kawai tayi t mike,yayi saurin cewa ammm mum dan allah zamu fita nida lovely,oke amma kafin
ku tafi ina nemanka,kasameni daki,oke kawai yace,tace yayana allah yasa ice cream zaka
siyamin,kodaima minene zaki gani
By
MEENAT�👩🏻👩🏻👩🏻�
AISHA
(Lovely)

Na
Meenat
🌺11&19🌺

Suka fito tasu n tsayawa aka bude,y riko hannunta suka fita, escort biyu gaba biyu bayansu,
cikin sauri akajanyo mashi kujera y zauna kafin yace babyna go round duk abin kikeso ki
dauko,cike d murna t nufi bangaren sweat d chocolate,sukadai t dauka akalla zasukai kala
ashirin,cike d mamaki yake kallonta yace haba lovely,dan Allah wane irn abune wannan,taruro
baki cikin shagwaba tace wallahi ni...ni..ni sunakeso,yana murmushi yace kinga naji muje,escort
inshi suka biya,tace yayana,ayanda t fadi sunan saida yaji wani iri ajikinshi,dakyar y daure ya
ansa tace pls,pls&pls ice cream,kinganki kinfison kodayaushe kiyita shan zaki,y guya wurin
escort ya basu umurni,cikin dan kankanen lokaci suka cika umurnin,koda suka koma gida
10:45pm,don haka kaitsaye kowannensu y nufi dakinshi,tana shiga t bude frezer t zuba dukka
kayan ciki,saboda t gaji wanka kawai tayi tahau gado sai bacci,ba ita ta falkaba sai asuba
By
MEENAT[3/19, 6:49 AM] Menat Skto: ♥👩🏻👩🏻👩🏻♥
AISHA
(Lovely)

Na
MEENAT

🌺20-30🌺

Bata falkaba sai asuba,agaggauce t fada toilel,t dauro alwala t tada salla,kamar kullun yauma
haka saida t karanta hizif biyu n alqur'ani mai girma,t roki mai sama daya biya mata
bukatunta,karfe shidda tashiga wanka,vest d mini sket kawai t saka t shiga kitchen,ganin b wani
dogon lokaci yasa t soya meat pie da spring rolls,dama akoda yaushe t kanyi t saka a frezer,sai
t dora ruwan tea d sukaji kayan yaji,t zuba a flask,t dora kan daining table,sai nata t zuba a take
away,saida t shirya tayi braek kafin t shiga dakin mummy,ahankali t tura kofar dakin hadi d yin
sallam,murmushi dauke a fuskar mum t bude mata mata hanna d sauri taje tashige jikinta my
mama gud morning,morning dear,kin tashi lafiya,alhamdu lilah mum zantafi skull,jiya koda muka
dawo kinyi bacci,to idan kuka fita keda yayan naki sai wanda y gani,ina chocolate dinda aka
siyo maki,don nasan dafashi sai ice cream kikeso,mum gashi a skull bag ita,duka kika kwasa,aa
mum guda goma kawai n dauka,laaaala har guda goma lovely,gaskiya sunyi yawa,kitunafa ke
macce ce zaki yana kawowa mata matsala sosai musammam wurin haihuwa,ko lokacin priod a
karshen wata(agaskiya y kamata mukula sosai,domin shanzaki wani bala'ine n daban,saboda
haka dan Allah akiyaye)insha Allaj mum zandai,bari n tafi karna makara,mummy t kaimata kiss
a goshi tace allah y kiyaye my liltel angel,ameen my lovely mum,am proud of u, u ar d best
mother in d world,tanafita taci karo d yayanta,cikin sakin fuska tayi hugging dinshi saida yaji
wana irin shok,y daure yace morning my princess,kintashi lafiya,emm my bro,bari naje karnayi
latti,oke sai kin dawo,yakai mata kiss gefen fuskarta,tafita d sauri tanayi mashi bye bye,dasauri
driver y taso,sai taga motoci biyu,tace usman y akayi maga mota har biyu? Umurnin ogane,tayi
ajiyar zuciya tare d jan dankaramin tsaki,escort harguda hudu aka bude mata t shiga,har suka
isa Mkrt tana zan tsaki,har cikin gate din Mkrt aka sgiga d ita tayi haka t bude daya daga cikin
escort din yaya sauri y bude yana fadin dan Allah yar lelen oga kirufa mana asiri, wlh idan yaga
kina bude kofa d kanki baki aikinmu kenan,wani irin tsaki taja kana tace kai dan Allah matsa
bani wuri,afusace tafita,kawayenta dake tsaye suna kallonta suka mara mata baya suna fadin
waike dan allah wace iriceke,khadi(friend 4 ever😘) tace kai how i wish ace nice,d yan Mkrt
sunga kaniya wlh,alisa tace ke kuma kinsanfa kowa f nashi ra'ayi,khadi t tabe baki tace wannan
kuma haka yake yar uwa
By
MEENAT
[3/19, 6:49 AM] Menat Skto: �👩🏻👩🏻👩🏻�

AISHA
(Lovely)

Na
MEENAT
🌺31-40🌺

Pls ayimin afuwa,saida mayi typing wattapp ina yayi skiping�

Kaitsaye assemble ground suka nufa,sabuda yau sunyi latti,08:00am suka shiga class,2 priod n

fita suta tashi break,hamkalinta yayi mugun tashi lokacinda taga drivern ta,cikin sauri t isa tana
tambayar lfy,usman yace yar lele,oga yace salon aiki y canza,daga yanzu zamu dinga zama har
a tadaku,wani irin ajitar zuciya tayi mai cike d takaici,batace komaiba tafice,principal y aika
kiranta saboda wani debet da zataje a matsayinta n head girl,aka bata topic akan "girls child
education is more important than boys child education"budar bakinta tace sir pls i need ur
permission so dat i can discuss dis issue with my brother,oke u can go ahead,tace tnk u sir tafita
yau gaba daya cikin bacinrai taka saboda escort dinda yayanta y hadata dasu,aikuwa tana isa
gida tun bakin gate tafara rera kuka cike d shagwaba,aikuwa b shiri y fito yana tambayar
lfy,yaya wlh ni banason escort dinnan,yayi ajiyar kafin yace haba lovely akan wannan dan abin
kike kuka,saka ranki a inuwa shikenan,t daga kai alamar yaja hannunta suka shiga
By
Meenat
[3/19, 6:49 AM] Menat Skto: �👩🏻👩🏻👩🏻�
AISHA
(Lovely)

Na
MEENAT
🌺41-50🌺

A falor suka tararda mummy,tashiga tambayarta lafiya,yayi murmushi kafin yace mum nariga n
magance abin,mum i miss u,my lovely i miss u 2,t rungumeta,yaya pls inzo katayani kawo point
,debet aka bani,oke akammi kenan,tafada mashi,yace oke saikinzo,saida tayi salla,taci
lunch,har takai bakin kofar dakin saikuma t koma kitchen,roba biyu t ice cream d chocolate
tadauko,tashiga dakin d sallama,ya amsa furkarshi dauke d murmushi,y girgiza kai kafin yace
kai my princess,yanzufa kika gama shan ice cream,ehmmm bro wlh nidai sha nakeson nayi,oke
zo mufara,sosai taji dadi,don y bata points dayawa,saida aka kira la'asar suka rabu.bayan isha
suna tsakar cin diner phone dinta y fara ringing,t kalli mum,t kalleshi ganin harta kusa tsinkewa
bata dagaba yasashi daukar wayar,lokaci daya wani mahaukacin kishi y rufeshi ganin sunanda
ke rubuce jikin wayar,daya doki table gaba daya glass dinda ke bisa saida y fashe,y shiga
yayyafin bala'i,tun mummy n bashi hakuri,harta gaji ta kyale don taga tsantsan kishi tattare
dashi,yafi karfin awa daya,donkanshi yayi shiru,y fice daki,bai jimaba yafito tike d brifecase
dinsa yafice y bar gidan,sai sha biyun dare bacci yayi nasarar dauketa,bayan minti ashirin y
dawo,kai tsaye dakinshi y shiga.haka d asuba tashin motocinsa suka tadata kokafin ta fita har
an rufe gate,haka t koma dakin jiki b kwari,tasamu tayi wanka t dauro alwala,tana gama salla t
koma aikin kuka,dataga haka bara karewa t tashi t shiga dakinsa,bawani datti sosai amma d
yake dakin namiji,sai a hankali,d toilet t fara,t wanke inner wares dinshi gaba daya,ta sake tsarin
dakin,tayi mopping,t goge duk wani lungu d sako dake dakin,ba abinda yafi bata mamaki irin ko
ina dakin photonta take gani,dayawa batasan dasuba,a nan tayi sallar zuhur d la'sar,sai woraren
karfe biyar y dawo,gaba daya jikinshi b dadi,a falor y sami mummy d harara t bishi yana dariya
yace i know is all about ur daughter,ina take,don wlh koni naci wuyar rashin ganinta,tana
dakinka tunda safe ko break fast batayiba,oh my God,dasauri yawuce yana bude kofar wani irin
sanyin a.c d kamshin turare suka bugi hancinshi,yayi ajiyar zuciya lokacinda idamunshi sukayi

tozali d ita kwance bakin gado tana bacci sai ajiyar zuciya takeyi,kamshin turarenshi y fargar da
ita,dasauri ta tashi t fada jikinshi tana kuka,hugging dinya yayi sosai y sauke gauron
nunfashi,sun dau tsawon lokaci ahaka kafin tace yaya dan Allah kayi hakuri, wlh bazan
sakeba,ya isa haka lovely,digar hawayenki kamar kamar garrawashine ake watsanin,y dagota
yace smile smile smile,batasan lokacinda t fashe d dariyaba,yace yawwa my one and only
beloved,muje kici abinci mum t gayamin ko break fast bakiyiba


By
MEENAT
[3/19, 6:49 AM] Menat Skto: �👩🏻👩🏻👩🏻�
AISHA
(Lovely)

Na
MEENAT
🌺61-70🌺

Yauce ranarda zasu gudanar d debet dinsu,tun karfe shida t fita,yana daga cikin manya manyan
baki,saida tayi da gaske kadin t samu t lashe gasar,saboda wacce aka hadasu tare itama b
banzaba,kwaita ta farko kujerar makka daga hannun governor,t biyu daga principal set n sarkar
zinari,sai t ukkun daga hannunshi mota kirar BMW,nanfa wurin ya kacame d shewa,wacce suka
kara tare aka bata kukerar umura,sai misalin karfe biyar n yamma suka wuce gida,cike d murna
t fada jikin mummy tana fadin mum tnks 4 ur preyers,i luv u,kai mashaAllah dama i know u can
do it,mikikeso n siya maki,mum all i want is ur luv and preyers,Allah yayi maki albarka,tace
ameen,tashi kije kiyi wanka n san kingaji,mum kinga kuwa motarda yayana y bani,mota kuma
lovelyna,ae wlh mum,governor y babi kujerar makka,p.c kuma set n gold,Allah yasa ilimin y
anfaneki duniya d lafira,ameen mummyna.yau da gobe b wuya a wurin Allah,saura sati daya
AISHA t kammala jarabawarta t neco,wanda yayi dai dai d ranar bukin graduating dinshi as a
doctor,adaki y same mummy tana zaune kan gado y zauna kana susar kai kamar yani marar
gaskiya,kai babana wannan bakin d magana ko? Ae wlh,dama dama saikuma yayi shiru,ehmm
ina jinka dama mi,dama maganar yarinyar nanne,gaskiya mum na matsu t zamo mallakina,ita
da kanta t gata mani abari y huce shike kawo rabon wani,mummy tayi ajiyar zuciya tace babana
dan girman Allah k daina wannan rawar jikin haka,insha Allah inaji ajikina zata zamo
mallakinka,kasaka ranka inuwa,dukafa saura sati daya,oke mum, zanfita,Allah y dawo sakai
lfy,amern my mama,rana bata karya,gobene su AISHA za'a kammala neco,gakuma shirye
shiryen bukin manir,bayan magrib tana zaune falor robar ice cream rike g hannunta,yashigo rike
d kaya,da sauri ta tarboshi tana mashi sannu d zuwa,yawwa mine,kawominsu dakina,tana biye
dashi har dakin yace aha tawan,bude kicire naki,cikin rawar jiki t bude kayan,wani material ne
baki mai adon fararen stones,cike d murna tace yayana nawane,ae mine suzaki saka gobe d
dare wuein party,d rana kuma ki saka wannan shaddar,bai rufe bakiba yaji tayi hugging
dinshi,wani irin yarrrrrrrr yaji,t sakeshi t dauki kayan t fita kai tsaye dakin mummy t nufa mummy
mummy mummyyyy,naam lovely,wannan irin kiranfa,mum kalli kiga yayana y dinkamin,nantake

jikin mum yayi sanyi don tasan abinda keshirin faruwa,mum yanaga fuskarki tayi ja,murmushin
karfin hali tayi tace kainane keciwo shiyasa,ayyamum shine baki sanar daniba,nasha magani
shiyasa,to Allah y sauwaka ameen lovelyna,kije kiyi karatu kinsan gobe exam din safece
dake,oke mum

By
MEENAT
[3/19, 6:49 AM] Menat Skto: �👩🏻👩🏻👩🏻�
AISHA
(Lovely)

Na
MEENAT

🌺71-80🌺
Na sadaukarda wannan ga QUEENS
GROUP(RUKAYYA,UBAIDA,FATIMA,NABILA,SA'ADAT,MALLAM RUKE,AMEENA)friends
4ever insha Allah.

Tunda safe khadi d alisa sukaje,yaukam scurities shida maza d macce daya ke biye da ita,ba
namijinda ya isa yayi mata magana,10:45 suka fito nanfa aka fara yayyaga uniform,itakam hijab
dinta kadai aka yaga,escort dinta sun hana atabata,sai misalin karfe 02:30 suka watse,khadi d
alisa sulace sai sun hadu wurin party,koda t isa gida agajiye take wanka kawai tayi,ta gabatar d
salla,kwanta sai misalin karfe 04:20 t falka,wanka tasakeyi tayi salla kana t saka kayanda yace
tasa,light make up yayi,tafesa turaren one and only,a falor t sami mummy d kawayenta suna fira
t gaidasu cikin mutunci,suka hajiya rahila tace kardai lovely t girma haka,gaskiya nayiwa dana
kame,aunty mariya tace kinjiki ai tuni na rigaki,itadai batace komaiba sai faman murmushi
take,mummy tace lovelyna kinkuwa ci abinci,aa mum bacci nayi,oke je kici,tana gama sallar
isha taji mummy n gaisawa d wasu mata,d sauri t shiga wanka,koda t fito a bakin gadonta taga
short note,lovely idan kinfito masu make up najiranki falor,dasauri t saka hibaj dinta tafita,wasu
mata subiyu tagani t gaidasu suka amsa dayan tace hajiya pls zauna,dayan tafara gyaran
gashita,dayan n makeup,cikin mintuna ashirin aka kammala komai,sukace taje t saka kayan
tafito,dasauri t sayya tafito,suka kara shiryata,tana shiga dakin mummy tace mum nayi
kyau,masha Allah lovely kinganki kuwa,aiduk yanmatan garinnan basa iya karawa dake,yisauri
kitafi driver najiranki,tana fita taga manya mabyan motoci guda biyar,hudu bakake,y tsakiyar
fara ita aka bude mata t shiga,sunakan hanya taji shigowar text message a wayarta ganin
number yayanta yasa tayi saurin dubawa taganshi kamar haka" pls lil sis i want u to pretend as
my girl friend,kinsan banida yarinya,pls pls and

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
google.com, pub-9213700357025247, DIRECT, f08c47fec0942fa0