Showing 9001 words to 12000 words out of 13668 words
Na
MEENAT
ν ΌνΌΊ186-190ν ΌνΌΊ
Datasan haka tayata aikin zai kasance d bata amince ba,duk inda tasa kafa yana wurin
hannuwanshi kan kunkurunta a wahale t karasa dinner.
Saida taga y shiga bacci t fito t fara aikinta,sai wuraren 02:39am t karasa,agajiye tayi wanka
sai bacci,karfe 06:30am yaji baiji motsintaba,y shiga dakin kwance take daga ita sai
towel,ahankali y isa wurinta jinta kawai tayi saman jikinshi d sauri t bude idanunta yace my
bakida lafiyane naga har yanzu bakiyi salla ba,kuma b lokacin priod dinki bane,wlh gajiyace nayi
yaya,oya tashi kije kiyi salla,kinsan banason wasa d salla,yananan zaune har tayi salla bayan t
gaidashi tace bro harda dinner zasuyi,ae harda break fast din gobe,oke Allah y kaimu
ameen,bayan tayi kwalliya suka fita kitchen tare,yana bude frezer d karfi y kira sunanta arazane
t juyo tace yaya lfy,a ina kika sami wadannan abubuwan,oh yaya jiya d dare nayi shiyasa nayi
lattin tashi,shine kuma yanzu zakici gaba,dan Al bata karasaba yace wlh wuce muje,yaja
hannunta sai gest room y kwanta y dorata kan kirjinshi aikuwa nantake bacci yayi awon gaba d
ita.
Basu suka farkaba sai karfe 10:09am yaya pls k barni n tafi karna makara,muje tare zamuyi,aa
yaya pls kaje k kwanta wlh n yafema,to shikenan jeki idan kin karasa hada break ki kirani,oke
tafita d sauri,koda 12 tayi komai t kammala,yana fitowa yace wow my angel gaskiya kin
burgeni,har abu nawa kikayi masu,abinci har kala goma,bro kamar mgn nakeji bakin kofa,oke
ina zuwa har y bude saikuma y rufe yace my wuce ciki sune saida t shiga dakinta y bude
musu,abinka d friends sai sukahau kuwa d zage zage cike d barkonci,suna zama ashna-faw
yace shegen duniya shine ko a wai wayemu,shuren yace inafa yana gudun y daga wani y shige
mashi gaba sukasa dariya abdulrahman yace kusanfa bana wasa d cikina,nazil yace gaya
musu,fudel yace shikenan ku ko ina sai kun nuna halinku,munji mai gida ina girkin amaryar?
muje yana kan dinning table,gaba daya suka hada baki sukace wow lokacinda suka isa
wurin,suna zama yace karkuyimin hauka kubata wuri madam tace mahaukata n kawo mata
cikin gida,fudel yace gaskiya kam kubari yayi serving dinmu,gaba daya kalolin abincin saida
yayiwa kowannensu plate,suna cikin ci sai ashna-faw yace wai ina amaryarne,ko rowarta za'a
mana,kasan kishine dashi watakila bazai bari mugantaba [3/28, 10:00 AM] Menat Skto: β€ν ½ν±©ν ΌνΏ»ν ½ν±©ν ΌνΏ»ν ½ν±©ν ΌνΏ»β€
AISHA
(Lovely)
Na
MEENAT
ν ΌνΌΊ196-200ν ΌνΌΊ
A bangarenta kuwa tana shiga daki t nufi toilet bayan tayi wanka tayi light make up bakinnan sai
maski yake,yau tafito cikin shigar kasarsu,daka ganta zaka gane inda t fito basai an fada
makaba,jallabiya baka t saka tayi rolling yar mitsi tsiyar fuskarta tafito,haka takalmi suma
bakake masu tsini,tunda yaji t budewar kofar dakinta hankalinshi y koma wurin,ahankali take
takonta cikin kasaita d nuna isa awurin mai gida fudel yace wow wannan angel fa,ashna-faw
yace in akwai abinda yafi angel to itace,shurem yace dama shiyasa kaki kula sauran mata don
kasan abinda kake targeting,murmushi tayi tace sannunku d zuwa,sannun ki amarya mun
sameku lfy,alhamdu lillah y hanya,wata irin tsawa y daka mata saida t firgita yace wuce
ciki,tsantsar kishi t tsinkayo shinfide a fuskarshi don haka d sauri t koma inda t fito,dariya suka
sa tare d fadin sannu sarkin kishi,yakasa zama sai kawai yabita afusace yana shiga tayi saurin
cewa am so sorry bro,yanda tayi maganar sai gaba daya jikinshi y mutu yace y zakiyimin haka
Lovely,y zaki bari kiyi kyau harsu yaba(kaji maza ko y yake sont fito oho)shiru tayi tana wasa d
yan yatsunta,hawayenda yaga sun zubo daga idanuwan suka sashi yin shiru ahankali yace yi
hakiri my wlh tsananin sonkine yasa haka,yayi hugging dinta yana bata hakuri,shikenan komai y
wuce kaje suna jiranka,anan sukazauna sai bayan la'asar suka fita,lokacin t samu t gyara wurin
t dora girkin dare,karfe 06:27 t karasa,yakirata yace ko sunzo karta fito,yana kashewa batasan
lokacinda t fashe d dariyaba saida tayi mai isarta tace oni AISHA naga t kaina
[3/28, 10:01 AM] Menat Skto: β€ν ½ν±©ν ΌνΏ»ν ½ν±©ν ΌνΏ»ν ½ν±©ν ΌνΏ»β€
AISHA
(Lovely)
Na
MEENAT
ν ΌνΌΊ201-205ν ΌνΌΊ
Sai bayan sallar isha taji muryarsu d alama abinci sukeci saida suka kammala y shiga wurinta
mutuwar tsaye yayi lokacinda y ganta don har tayi shirin bacci,ahankali y karasa wurinta yace
my bacci zakiyi,Allah yaya nagaji sosai,nasanda haka amma saikuma yayi shiru yaya u can do
it,nitakace,aikuwa y riki bakinnan don azaba saida hawaye suka zubo mata t nemi nunfashita ta
t rasa yaki sakinta saida t tureshi tace yaya cikin hankalinka kake kuwa,yayi hugging dinta yace
am so sorry my love,saida tayi bacci y shinfideta y fice daga dakin,yana fita sukahau
tsokanarshi,yace yaji idan sun isa suje suyi haka sukaci gaba d fira harkarfe 10:30pm sukayi
sallama suka watse,dakyar yakai dakinshi saboda tsananin sha'awar matarsa dake
damunshi,badon yasoba dole y dauki azumi ko zaiji saukin abinda ke danunshi,dasafe bayan
sun kammala break yace tazo su gaisa zasu wuce,ammafa d hijab 4yrds.
Haka rayuwa taci gaban musu d tafiya akoda yaushe cikin azumi yake,d mummy ta gaji saita
cire kunya t tambayeshi shin shine bai buka cetaba ko ita taki bashi,budar bakinshi yace wlh
mum gani nake haryanzu bata sona,zanci gaba d hakuri har lokacinda hankalinta y bata d ni
mai bukatarta ne,y bata tausayi sosai tace Allah yayi maka albarka y sakama d gidan
aljannah,yace ameen mum,nizan tafi saina dawo,Allah y kiyaye hanya ameen
mummyna.β€ν ½ν±©ν ΌνΏ»ν ½ν±©ν ΌνΏ»ν ½ν±©ν ΌνΏ»β€
AISHA
(Lovely)
Na
MEENAT
ν ΌνΌΊ206-210ν ΌνΌΊ
Yau suke cika wata shida d aure suna zaune falor bayan sun kammala cin abinci yace ni Lovely
akoda yaushe sai kara tsimani akeyi d wadannan yayan itatuwa amma an gagara bani koda
dare dayane,cike d kunya tace to ai yaya kaine baka nemaba,to yauna nema kenan t boye
fuskarta cikin kirjinshi batace komaiba yayi murmushi kana yace to yau ina mika katin gayyata
ga ginbiyata Allah yasa zakizo,t kara shigewa jikinshi tana daga kai alamar t amince,kara
matseta yayi yace tnk u my dear,bari naje yau inada patient sosai,Allah t tsare y kaika lfy
yayana cike d murna yabar gidan domin yau jinkanshi yake kamar ango,yana fita t hau gyaran
jikinta domin ita kanta a matse take,kayanda akabata daga sudan suta dauko,tana budewa taci
karo d wani wanda aunty madina t gaya mata idan t sha to zaitada gaba daya wancan gyaran d
akai mata,nan take taji har fisgarta sukeyi,d kyar taga t kammala dinner dole t koma dakinta tayi
baccin dole,kiran sallar magrib ne y tadata,bai dawoba sai bayan sallar isha,adai dai lokacin t
fito daga wanka awaya y kirata yace my kisameni dakina pls,nanfa gabanta y hau dukan uku
uku,saida tayi light make up,gaba daya jikinta t feshe d turaren meenah,beautyfull women,jikinta
har rawa yake don tsoro,ahankali t tura kofar dakin gami d yin sallama cikin yar siririyar murya,y
amsa murmushi dauke a fuskarshi yace kinyi alwala,daga masa kai tayi alamar ae,to masha
Allah y bude world roof dinshi y dauko wani hijab sabo d night gown yace saka muyi salla,t
maida kallonta g rigar tace ya,shuuuuu Lovely karki yimun haka,shekarar rigarnan biyar tun
lokacinda naje aikin hajji n ganta naji ina sonta domin ke n hango aciki,bayadda t iya dole t
karba t nufi toilet wani irin shu'umin murmushi yayi yace zaki gane,tafi minti ashirin aciki daga
baya t yanke shawarar saka hijab din t fita,bakin toilet din t sameshi yace gimbiya sannu d
fitowa muje,bayan sun sallame sukayi addu'oi yajuyo wurinta yace Allah yasa ina jefawa t shiga
raga,raga kuma yaya,hmmm yaro man kaza,ina nufin Allah yasa n samu baby a daren nan,tasa
tafin hannunta t rufe fuskata,y janyo ledodinda y shigo dasu y kiro ice cream d kaji manya
manya guda biyu,sai hollandia,duk da tana cikin yanayin tsoro bai hanata fara'ar ganin ice
cream ba,yace bismillah ammafa sai kin cire hijab dinnan,tayi shiru saitaga y dauke robar ice
cream din aikuwa d sauri t cire hijab din tana mika masa hannu,idanuwanshi suka sauka kan
kirjinta wanda rigar t fitarda 3/4 dinsu,jin kawai tayi yana fadin masha Allah,t turo baki tana fadin
nidai k bani,y mika mata yace saikin fara cin kazarnan kafin kisha ice cream,batace komaiba y
mika mata ahankali y dinga bata har t koshi kana yace oya bismillah saida tasha rabi yace toni
ba'a tayamin gakiya yaya wannan n daban bata karasaba taji bakinshi cikin nataν ½νΉ daga nan
wasa t canza nidai d naga haka n tattara nawa inawa nabar dakin[4/6, 7:29 AM] Menat Skto:
β€ν ½ν±©ν ΌνΏ»ν ½ν±©ν ΌνΏ»ν ½ν±©ν ΌνΏ»β€
AISHA
(Lovely)
Na
MEENAT
ν ΌνΌΊ210-225ν ΌνΌΊ
Basu suka farkaba sai 11:30am koshi hasken ranane y haske dakin,tana bude idanunta tayi
arba d agogon ke dakin dasauri tayi yunkurin tashi y amma y hanata,akasale tace yaya ka
manta akoda yayahe kaike yimin fada akan lokacin salla,yaukuma gashi mun makara kana
kokarin hanani,wata irin kunya yaji t rufeshi yatashi yana susar kai y nufi toilet murmushi dauke
a fuskarshi,saida yayi wanka,yayi alwala ya fito,tana ganin y fito tayi yunkurin tashi t kasa,wani
irin zafi takeji sai t fashe d kuka,murmushi kawai yayi domin yasan karfin haline kawai bazata
iyaba,bayan yayi salla y shiga toilet y hada ruwa masu zafi sosai ya daukota kamar wata
jinjira,yana sakata d sauri t rikeshi don wani irin zafi t karaji,saida y dai daici ruwan sun huce
yayi mata wanka,y dauro mata alwala suka fito,koda tagama salla y canza bed sheet,y gyara
dakin,kanta akasa tace yaya barka d safiya,bakinnan nashi kamar gonar auduga yace y jikin
batace mashi komaiba sai kara dukar d kanta datayi,y tadata suka koma kan gado kan kirjinshi
y dorata,bayan minti biyar tace yaya tashi zanyi,zuwa ina my? kitchen n dora break,aa bari naje
n girka mana,cikin shagwaba tace aa wlh,nidai bari naje nayi d kaina bayadda zaiyi dole y
rakata sukaje kitchen din,tana cikin aiki taga y fito dasauri,yayana ina zuwa haka?wlh na manta
mun aje d wani zumu hadu at 12:30pm kuma gashi yanzu 12:15pm,to break fast fa,am sorry
idan nadawo zanci,har bakin mota tayi mashi rakiya escort dinshi n bude mashi kofa yayi saurin
juyowa tace lf bata karasaba ya hada bakinshi d nata,wata irin kunya taji t rufeta d sauri t koma
ciki,fitarshi d mintuna uku motocin mum suka shigo tana kitchen t jiyo sallamarta d sauri t fito
amma saitsji gaba daya kunyarta takeji,har kasa t duka t gaidata,my angel lfy nayi maki 10 miss
calls baki dagaba,shikuma wayarshi a kashe,wlh mum saurin tashine bamu yiba bari n kawo
maki ruwa,duk iya dauriyarda tayi wurin tafiya akan kar mum tagane amma ina tako biyu tayi t
gane wasu irin hawayen farin ciki suka zubo mata tayi saurin gogesu tana fadin kibarshi kawai
nakoshi,zan tafi idan y dawo ki gaya masa ina nemansa,insha Allah zan gaya masa,t juya tana
fadin adai kara hakuri kinji Lovely,shi zaman aure saida hakuri don haka y gada,ibaha Allah
mum zan kiyaye,Allah yayi maki albarka,ameen my mum,tana fita t koma kitchen dakyar idarda
louch,tayi wanka t kirashi bugu daya y kashe y kira,hello my one and only,yayana barka d
aiki,barka dai my ya akayine?kana fita mum tazo tace tana nemanka idan k dawo,oke am on my
way zanje insha Allah,k kulamin d kanka kaji my luvν ½νΉkaji su Lovely an waye
[4/6, 7:30 AM] Menat Skto: β€ν ½ν±©ν ΌνΏ»ν ½ν±©ν ΌνΏ»ν ½ν±©ν ΌνΏ»β€
AISHA
(Lovely)
Na
MEENAT
ν ΌνΌΊ226-230ν ΌνΌΊ
Bayan y kammala kai tsaye gidan mummy y nufa,afalor y sameta fuskarta dauke d murmushi t
amsa sallamar,mummyta tace kina kirana,murmushinta y kara fadada tace dama b komai bane
barkace zanyima,Allah y bada rayayyu masu albarkaν ½νΈ,duk d wata irin kunya d yaji bai hana
mashi furta ameen b,wayarshi t fara ringing ganin sunan my life yasa yayi saurin dagawa,cikin
shagwaba tace honey tun dazu ina k shigane,rikicewa yayi domin yadda t kira sunan harda
wani karya harshe,cikin kidima yace am on my way my,oke pls karka manta,n sani ice cream
ko,ae harda chocolate,to naji yar lelen mummy,tana dariya t kashe wayar,tashi k tafi tun dazu k
barta ita kadai,ko sallama baiyi mataba y fice abinshi.
A falor y tarar d ita,taci ado cikin english wears d sauri t karaso tana mashi sannu d zuwa,niba
irin wannan tarbon nakesoba,tsaye tayi tace sai wane kenan honey,bakinshi y hada d nata yace
kinga irin wanda nakeso,kai t daga masa kafin tace muje kayi wanka tana gaba yana biye yace
my har yanzu tafiyar bata dawo dai dai bane?wata irin kunya taji sai kawai taji y dauketa cike d
zolaya yace anya kuwa my jikinnan marar nauyi zai iya daukar mana babies,kai honey wane irin
badies sau daya faakayi,y ajeta yana fadin mikike nufi,duk dagewar nan d nayi jiya kice b komai
a ciki,gaskiya ban yardaba,muhe ki tayani wanka(ν ½νΉkaji maza d rashin kunya)aa wlh nidai jeki
kayi abinka kaikadai bamusu y shiga toilet,5mint later yace my luv pls help me with towel,bata
kawo komai arantaba tadauka tana mika masa ya janyota t fada kanshi cikin ruwa,she is even
speechless saida yayi yanda yakesa d ita y naduta a towel suka fito
[4/6, 7:30 AM] Menat Skto: β€ν ½ν±©ν ΌνΏ»ν ½ν±©ν ΌνΏ»ν ½ν±©ν ΌνΏ»β€
AISHA
(Lovely)
Na
MEENAT
ν ΌνΌΊ236-240ν ΌνΌΊ
Bayan sallar isha suna zaune falor yace my luv tashi muje,zuwa ina honey,turakata bacci
nakeji,aa nidai kaje dakinka naje nawa,y marai raice yana fadin dan Allah kiyi hakuri muje kinji
my luv,wlh yaya d zafi sosai,Allah bazan maki d zafi irin n jiyaba,kinsan ko jiya b laifina bane ke
kika rikitani,naji ina zuwa,kai tsaye dakinta t nufa tayi wanka har zata fito t tuna d maganar
aunty madina d sauri t koma t bude jakar t dauko wani tablet tasha,tun kafin t isa kofar dakinshi
maganin y fara aiki.
Koda y farka d dare bai ganta kan gadon ba d sauri y tashi acan gefen woeid roof y yaganta
tana salla,murmushi yayi wanu irin sonta yaji y kara shigarsa,shima y tashi yayi wanka y fara
salla,basu kwantaba sai da sukayi sallar asuba.
Karfe 07:03am tashigo dakin ahankali t karasa bakin gadon bata ankara taji ya janyota t fada
jikinshi cikin shagwaba tace nidai k tashi lokacin fitarka office yayi,gashi bakayi break fastba,yau
bana fita domin hutu n dauko for one month ν ½νΈ³one month f kace,ae mana so dat we can enjoy
our love haka kuwa akayi saida yayi one month yakoma aiki[4/6, 12:48 PM] Menat Skto:
β€ν ½ν±©ν ΌνΏ»ν ½ν±©ν ΌνΏ»ν ½ν±©ν ΌνΏ»β€
AISHA
(Lovely)
Na
MEENAT
ν ΌνΌΊ245-250ν ΌνΌΊ
Ranar d y fara fita yana dawowa tun a waje yafara cewa my dan Allah muje wlh a matse nake
sunakaiwa falor tace bari n hada maka abincin kafin k fito,n fito ina my?naji kace a matse kake
shiyasa,oh my God what i mean is am in need,ν ½νΈ³need of what honey,look my pls take it
serious,nifa bangane hausarba,inada bukata dake pls my,kai honey gaskiya yanzu sam bakada
hakuri abu kullun sau uku ko fiye,wlh ai duk ke kika maidani haka,au yauni za'a lakawa laifin,to
aini naga koke kinaso,ν ½νΉoh my God sai kuma k tsaya tone tonen nidai muje,ai dole n lake tunda
an kasa bani babies.
Saida komai y kammala y janyo jikarda y shigo d ita,wasu takardu ya ciro yace my luv pls
samin hannu cikin papers dinnan,nami nene kuma my special one,shiiiiii umurni n baki t karba
tasaka hannun,yawwa my yanzu gaba daya combony na dake sudan y zamo mallakinki,haba
honey y zaka yimin haka dan Allah,sunan mum y cancanta bawai niba,haba my life dan Allah y
isa haka,saida n tambayi shawararta t amince kafin n aikata hakan,my kinyimin komai a
rayuwa,kin sani cikin farin cikinda bansan adadinsaba,kinyi kokarin dukke duk wata lalura
tawa,nasan cewa ke karamace amma kin jure daukemin sha'awarda dauke d ita t tsawon
shekaru goma sha takwas,duk wadannan saidai nace Allah y biyaki y saka maki d gidan
aljannah
[4/6, 12:48 PM] Menat Skto: β€ν ½ν±©ν ΌνΏ»ν ½ν±©ν ΌνΏ»ν ½ν±©ν ΌνΏ»β€
AISHA
(Lovely)
Na
MEENAT
ν ΌνΌΊ255-260ν ΌνΌΊ
Tayi haka tayi mgn wani irin amai y taso mata d sauri t