Showing 12001 words to 13668 words out of 13668 words
nufi toilet yabi bayanta,amai tayi sosai y
gwara wurin suka fito,murmushi dauke a fuskarshi ya zauna bakin gado yace godiya t tabbata g
mahaliccinmu daya bamu wannan kyautar,y dafa cikin yace Allah y bamu rayayyu masu
albarka,batace mashi komaiba sai maida munfashi take,yace tashi muyi wanka mu tafi,zuwa ina
kuma,asibiti zamu naga how many mouth my baby yake.
Bayan sun isa asibitin y auna yaga 3weeks,kamar y hadiyeta don murna,sunakan hanyar
komawa gida aka kirashi asibiti g patient ankawo emergency opiration za'a shiga,dole y juya
akalar motar zuwa gidan mummy,da sauri yashiga yana fadin mum g ajiyar yarki n kawo
maki,dan Allah b yarki kadai zaki kula da itaba,harda tawa dake cikinta,yanzu insha Allah zan
dawo,d sauri y fita yana fadin saina dawo,wata irin kubya taji dasauri tayi hanyar dakinta mum
tace haba my angel yauko gaisuwa babu,wata muguwar kunya taji t kara rufeta tace mum ina
wuni,lfy kalau my angel,y jikin,dasauki mum,to Allah y kara sauki,ameen t shigewarta,tayi
murmushi tace wani abu sai aure,waiyau ni Lovely ke kunya,to anya kuwa wannan yaron d
gaske yake ko tsokanata kawai yake
[4/6, 12:51 PM] Menat Skto: â�¤í ½í±©í ¼í¿»í ½í±©í ¼í¿»í ½í±©í ¼í¿»â�¤
AISHA
(Lovely)
Na
MEENAT
í ¼í¼º261-265í ¼í¼º
Bai samu damar dawowaba sai bayan sallar isha,bakowa a falor don haka kai tsaye dakin mum
y nufa,zaune y sameta bayan sun gaisa yace mum wlh a gajiye nake,abbana mutun dayafa
kayiwa aiki shine n wani gajiya haka,aa wlh mum,mace biyar n yanka kuma Allah y bani
sa'a,Allah y kara baka ikon aiki cikin nasara akida yaushe,ameen mummyna,shin wai d gaske
my angel n dauke d juna kokuma shegantakar ce t motsa,Allah mun daga asibiti muke,she is
3weeks pregnant,masha Allah,Allah y bada rayayyu masu albarka,ameen ameen ummana,yau
kuma wannan sunan n samu,ae mana ko bakiso grandma,tashi k bani wuri marar kunyar
banza,yabar dakin yana dariya,koda y shiga dakinta tasa ice cream gaba tana sha,oh my God
my luv kinsanfa yanzu b kekadai kikeba yawan shan sanyi zai iya cutarda abinda ke
cikinnan,(tofa abu y kai g ma iya)cikin shagwaba tace ni wlh gaskiya bazan yardaba kowa y
sanni y san ice cream nakesha,turo bakinda tayi taji bakinshi cikin nata adai dai lokacin mum t
shiga dakin d sauri t fita basu gantaba,ahankali yace nasani but pls ki ragesha kinji,to
honey,yawwa my tashi muje dare yayi sosai,suna fitowa suka tarar d mum falor,mum mu zamu
tafi,to Allah y kiyaye hanya,pls my angel a rage shan abu mai sanyi d zaki,insha Allah
mumâ�¤í ½í±©í ¼í¿»í ½í±©í ¼í¿»í ½í±©í ¼í¿»â�¤
AISHA
(Lovely)
Na
MEENAT
í ¼í¼º266-270í ¼í¼º
Yau d gobe b wuya awurin Allah,cikin AISHA yakai wata biyar,ba irin soyayyarda bata
ganiba,wurin mummy d mijinta,duk abinda tace tanaso bara akeyi.
Yau takama ranar monday alisa d khadi sunzo kawo mata invitation don sunce basa yawo d ita
karta wahalar masu d baby,anan sukai mata wuni sai bayan sallar isha suka wuce.
D safe bayan sun kammala break fast tana kwance kan cinyarshi cukin shagwaba tace
honey,na'am my luv,honey agwalima zansha,my luv a wace super market ake siyarwa,í ½í¸‚(abu y
kai g ma'iya ko waya taba ganin agwalima a super market oho)laaaaa honey masu sayarda
abubuwa kan baro ke sayarda ita,wayarshi y dauka y kira gards dinshi cikin mintuna talatin suka
cika umurni,dayana kallon yadda take shabta saida hawaywn tausayinta suka zubo
mashi,tadago cike d kulawa tace honey lfy?y girgizakai yayi yace ba komai kawai tausayi kike
bani yanda kikeshan abinnan mai tsami,ehmm wlh ko abinci baya burgeni yadda nakeson
wannan abin,wayarshi t fara ringing y daga sainaji yana fadin ina zuwa yanzu insha Allah,honey
sai ina kuma,wlh operation zanshiga yanzu,to Allah y bada sa'a,ameen my,bari nayi wanka n
tafi.
Koda y fito t fitar mashi d kayanda zai saka,d sauri y shirya ya fita,baisamu damar komawa
gidaba sai karfe 10:30pm afalor y sameta t taso d sauri tana fadin honey barka d zuwa,ina k
shiga yau najika shiru bako waya,wlh my aikine yayimin yawa, Allah y saukeki lfy yaufa mace
goma n yiwa aiki,Allah y basu lfy,ameen my luv,g ice cream n kawo maki yana budewa kamshi
shi y bugeta tayi yunkurin amai tana fadin dan Allah fitarmin dashi,wlh banason warinsa,mamaki
y cikashi yace yau keda bakinki my wani abu sai ciki,wlh dan Allah kaucemun shi daganan,d
sauri y dauki ice cream din y fita y mikawa gards dinshi.â�¤í ½í±©í ¼í¿»í ½í±©í ¼í¿»í ½í±©í ¼í¿»â�¤
AISHA
(Lovely)
Na
MEENAT
í ¼í¼º271-275í ¼í¼º
Yau t kama ranar friday,14th-april-2017 tana zaune falor rungume d robar yaji tanasha,majina d
zufa kawai ke mata zuba y shigo a hargitse t tashi tana fadin badai harka dawoba,wlh dolece
tasa hakan,Allah dai yasa lfy,inafa lfy,innalillah miya faru,y riketa yana fadin pls my dear help
me,wlh am in need seriously,cikin shagwaba tace kai honey d bakinka kace don banbaka baby
b shiyasa kullun kake lake,gashi yanzu cikin y shiga cikin wata n tara amma baka
sararaminba,oh my God,pls my dear bari naje sallar isha n dawo,baijira mizata ceba y fita d
sauri,sam batason abinda zai saka mijinta a damuwa saboda haka koda y dawo tayi shirinta n
kwanciya,abincinma d kyar y yarda y tsaya yaci,saida yaji y sauke abinda ke tare dashi sukayi
wanka suka kwanta.
Cikin dare misalin karfe 2am yaji nishinta d sauri y farka can gefen gado y ganta d sauri y sauko
yace mine shine baki tada niba,d yaga abin d gaskene d sauri y dauko akwati y kai mota y saka
jallabiyarshi y dauketa suka fice,Allah y tsaresu suka isa lfy don gaba daya baya cikin
hankalinshi,asibitinda yake aiki sukaje d sauri aka ansheta yana biye,har aka kira sallar asuba
bata haihuba,dakyar y iya kiran mummy y fada mata,ba'ayi minti ashirinba t isa,ana abu daya
har wani daren y sakeyi,daka ganshi zaka zata wani sabon kamun haukane,oganshi yazo yace
pls be a man mana,sir she is my life,with out her am going to die,pls help me,yabawa kowa
dake wurin tausayi,hawaye yake kamar an kunna fanfo,mum itama kanta kukan take ganin
hankalin danta daya tilo yayi mummunan tashi,har wata safiyar t koma wayeya bata
haihuba,wata nurse tazo tace sir pls k daure k saka hannu anan anaso ashiga d ita
operation,wani irin ihu yayi yace noooooooo i cant,i cant mum i cant,abbana u have to do it,idan
har kanasonta to dole kasa hannu,yafi minti goma rike d takardar kafin yasa hannu yana mika
wata nurse t fito rike d baby tace tama sauka t samu baby girl,d sauri yace itafa,t duke kai cikin
tsawa yace b mgn nake makiba,sir am so sorry to say rai yayi halinsaâ�¤í ½í±©í ¼í¿»í ½í±©í ¼í¿»í ½í±©í ¼í¿»â�¤
AISHA
(Lovely)
Na
MEENAT
í ¼í¼º276-280í ¼í¼º
THE END
wata irin kuwa yayi yana fadin "innalillahi wa'inna ilaihi rajiun"wanda fadu warshe yayi dai dai d
farkowarta daga doguwar sumar d tayi,gaba daya hankalin mummy y gama tashi,rasuwar diya
biyu lokaci daya,koda t bude idanunta taga anrufeta d kyalle a razane t tashi doctor d ke kusa d
ita yayi saurin matsowa abinda t fara fadi doctor ina mijina,sorry kwanta tukuna,aa wlh ka
kiramin shi,d taga bayada niryar barinta t tashi d sauri t fita muranen d ke waje suna ganinta
suka fara yiwa Allah godiya d bata mutuba,wata nurse t gani dauke d babyn t tace ina
mijina,alhamdu lillah Allah mun godema d sauri suka shiga dakinda aka kwantar d shi,oxygen t
gani sanye gareshi,cikin wani irin matsanancin kuka t isa wurin mum gaba daya t gama
rudewa,cikin zafin nama t shiga jijjigashi tana fadin dan Allah k tashi muci gaba d
rayuwarmu,katashi g babynka d kakeson gani,pls u have to wake upd doctor d mummy suka fita
suna zubar d kwalla,ahamkali y bude idanuwanshi y cire oxgen dinda ke sanye dashk yana
fadin Lovely dama nasan baki mutuba,dasauri t rungumeshi tana kuka,ahankali y lalabo
harsheta zuwa cikin bakin shi,suna haka nurse,mummy d doctor suka shigo d sauri suka juya
zasu fita yace mum kawomin babyna,wata irin kunya taji tayi haka t tashi daga kan jikinshi y
riketa,mum.n mika musu t fita don t gaji d kallon rashin kunyar abbanta,my kinga babynmu gaba
daya ke tabiyo,aa wlh honey duk kamarka ce t dauko,yakuwa za'ayi tayi kama dake bayan baki
maida hankali wurin karatunda nake koya maki duk dare,saiki tsaya waike kunya,naji amma
nangaba zanfika tunda haka kace,aa wlh wasa nake,idan kika kara bada himma nasan kawai
mutuwa zanyi,koyanzu akoda yaushe ina manne inaga kin kara,saidai kawai n yafe fita
office,dariyarsu har waje akaji,ya sunan baby mine,sunanta AISHA sunan mummy zamu
maida,aa AMINA dai sunan marigayiya(mahaifiyar Lovely) aa ni wlh sunan mummy za'a
mayar,sunan aunty y jira idan aka samu kanwar mummy sai asaka,yayi mata huduba d suna
AISHA,doctor y shiga yabasu takardar sallama.
ALHAMDU LILLAH.
Dukkan yabo d godiya sun tabbata g Allah ubangijin talikai d yabani ikon kammala wannan
littafin maisuna AISHA (Lovely)my grand mothers name duka bangaren mahaifina d
mahaifiyata,sunan kanwar mahaifina,sunan sisterna,dakuma best friend ita.
Agaskiya zanyi missing dinshi sosai saboda ina matukar son littafin,shine littafi n farko dana
fara rubutawa arayuwata,is just a story about LOVEí ½í²˜.
Muhadu a littafinmu n gaba mai suna HUNAIZA.