Showing 27001 words to 30000 words out of 32967 words
maka albarka BILAL y
amsa da amin suka fita tare da Moh.
Bro mai ya sa kayi rejecting??murmushin ta'kaici BILAL yyi yce dalili na farko na fa'da
sabida matana na biyu kuma am sure Abba Fahad yna son y shirya man set-up kasan shi
mutum ne marar imani, Moh yce toh lover man kuma fa duka point 'din ka haka ne....
May ur soul rest in perfect peace our COURAGEOUS number one Deligent Army COL.ABU
ALI Nigeria 'll never stop missing uí ½í¸í ½í¸....Allah y ha'da fuskokin mu 'a ALJANNAí ½í¹�í ¼í¿»
*â•Ummiâ•*
[11/17, 1:43 PM] +234 703 384 2155: *í ½í±®í ¼í¿»CAPTAIN BILALí ½í±®í ¼í¿»*
By.UMMI HAMBALIí ½í²„
هوش
ندوس
رجين
يرجين
Dedicated to MAMAN SHAKURí ½í¸˜
1⃣0⃣4⃣
Wayar sa y 'dauko y kira Aarif yce masa yyi masu booking Afternoon flight, zama yyi yce Moh
pls in ka fita ka turo man Hisham ya ha'da man kaya na murmushi Moh yyi yce to mai amfanina
bara na ha'da maka murmushi dukan su suka yi Moh y fara ha'da masa kayan sa shi kam
BILAL yna kan gado y kwanta 'karar wayar sa ne ya ka'tse sa daga tunanin da yake yi ganin
sunan Husnar sa ne yyi murmushi y 'daga 'Amincin Allah y tabbata 'a gareki' murmushi tayi tace
tare da kai, kan pillow y 'dora kan sa yce baki yi bacci ba??murmushi tayi ta lumshe idanun ta
tace na tashi ne am sure baka yi bacci ba ina son naji sweet voice 'din ka
murmushi yyi yce glad to hear this from u kamar kin san ina nan ina missing 'din ki gobe in sha
Allah zamu tafi US muci amarcin mu koya kika ce dariya sosai tayi tace Allah kai mu lfy y amsa
da amin...good night...night my Quieener dream at me... suna gama wayar suka yi kissing
phone 'din su at same time, Bro na wuce it's getting late sai Allah y kai mu, Thanks Bro Allah kai
mu lafiya...
Sai juyi take yi kan gado ta kasa baci ta shi tayi ta je wurin da hoton BILAL yke ta ciro 'a side
drawer ta ijiye very close to her bed, kana ta samu tayi bacci, *BILAL:-*Kwan ce yake yna kallon
sama sam ya kasa bacci sai yyi kamar zai kira ta sai y tuna by now tayi bacci tashi yayi y zauna
chan kuma sai y tashi takalmin sa y saka y fito zuwa part 'din Momi 'kofar shiga y 'mur'da yci
sa'a 'a bu'de silently y shiga 'dakin da Asmeey take y bu'da y shiga gefen ta ya zauna 'a cikin
silent voice ta kira sunan sa mamaki y cika sa yce how do u know am here?? 'a hankula ta
bu'da idanunta ta sauke su kan sa murmushi tayi tace ai tun ina 'karama nasan nice sml 'din
bale kuma yanzu da u 're totally mine for ever����.....sun ji ma suna soye wa kana suka yi
exchanging word of NIGHT ta shi ta raka sa bakin 'kofa nan ma sun ji ma suna soyewar su kana
y tafi ta koma ta kwanta.
```WASHE GARI```
```12:01PM```
Shiri yyi yau sosai yayi kyau ba 'karya kamar yau za'a 'daura mar aure bayan ya kammala shirin
sa Moh ya kai masa trolley 'din sa cikin mota, ta shi Bilal yyi y fito yna waya da Aarif sai da y
shiga part 'din Momi kana y ka'tse wayar bayan sun kuma gaisa wa, Momi tace y naga kana
kallon 'kofah(room da Husna take ciki) murmushi yyi yce is a big deal tashi yyi y shiga 'dakin
kwance y same ta ta rufa tana ta bacci hankalin ta kwance 'a hankula y 'karasa gefen ta y zauna
'a hankula y shafa fuskar ta, 'a hankula ta bu'da idanun ta murmushin so da 'kauna suka sakar
ma juna ganin tana 'ko'karin tashi y 'dago ta yce ashe duk wayar da muka yi da Subh baki
shirya ba ko, murmushi tayi tana 'ko'karin tashi mi'kar da ita yyi ganin bacci bai sake ta ba y
kama ta Toilet y kai ta kana y tara mata ruwan wanka y fito wardrobe y bu'da y ga bata ha'da
kayan ta ba trolley y 'dauko y fara ha'da mata......
```30Mins Later```
Bayan ta gama wankan ta 'daura 'karamin towel ta fito gefen gado ta zauna ta fara shafa mai
bata jima ba ta gama shafa kaya ta ga an ijiye mata 'a side drawer da short note ```Pls wear
this``` murmushi tayi t 'dauka kata saka kenan BILAL y shigo da sauri ta juya murmushi yyi yce
toh mey kuma na boye wa kusa da ita yaje, ganin batta da niyar juyo wa y juyo da ita dukan su
mutuwar 'tsaye suka yi ganin ta'ki mo'tsa wa gashi tana masu wasting time jawo ta yyi ya saka
mata rigar duk kunya ta rufe ta tama kasa ha'da ido da shi murmushi yyi yce kya yi ki gama
ai nan ba komai bane babban is yet to come, rufe idanun ta tayií ½í¹ˆ tana dariya ta ya fa mayafin
ta suka fito part 'din Daddy suka shiga kusa da juna suka zauna bayan sun gaisa Abba Fahad
yace na yanke wani hukunci 'a nan zaka bar matar taka tunda dama chan bawai son junan ku
kuke yi ba, hankalin BILAL da ASMEEY y tashi sosai squatting BILAL yyi yce Abba Fahad pls
do me a favorí ½í¹�í ¼í¿» kar ka ce na bar mata na nan wlhy i really love's her i wanted to see her
always aht my sight the possibility of not having her someday would frighten me if not terrify me
infact i can't live without her pls Abba Fahad ka taimake ni, juya fuska Abba Fahad yayi yce u
know once i said something no one can make me to change my word am on my own, ta ke
hawaye suka fara zubo wa 'a fuskar masoyan biyu Asmeey ta man ta ma da akwai mutane 'a
palon ta fa'da jikin BILAL tana hawaye hannun sa ya sa y ri'ke ta dariya sosai Abba Fahad da
Daddy suka yi, Abba Fahad yce to alhamdulillah abu yayi kyau dama set-up muka shirya maku
duk wani abu da kake ji ina fa'da i wanted to know kuna son juna da gaske kamar yadda Senoir
Asmau (Momi) ta fa'da sai gashi yau nida Abban ka muka tabbatar da ehhh is true to Allah yyi
maku albarka, da'di sosai suka ji suka amsa da amin nan dai aka da'da yi masu nasiha akan
zaman aure kana suka fito duka mutanen gidan suka raka su mota gidan baya masoyan suka
shiga driver yja, sai da suka tafi kana mutanen gidan suka koma
```15MINS LATER```
*AIRPORT*
Bayan sun futo daga motar aka 'daukar masu kayan su, suna zuwa basu fi 2mins ba suka shiga
jirgi tun suna fira har ta fara bacci kan ta na kan kafa'dar sa wani irin farinciki yke ji marar
misaltuwaí ½í±¯........sai da suka isa kana ta tashi murmushi yyi yce to sarkin bacci sai yanzu
murmushi ta mayar masa tace eh mana tunda kai bakka yi kaga ni ai sai na rage mana, ai
kin san bacci bai halatta 'a gareni ba tunda u 're by my sight kinga dole nayi gadin ki koya kika
ce�.....suna isa gida suka futo daga cikin motar hanyar 'kofar shiga palon suka yi har ya
saka key ta ri'ke hannun sa tace bamu yi addu'a ba, murmushi yyi suka yi addu'a 'a tare kana
suka shiga ko ina very neatí ½í¸»,
kan kujera ya zube Asmeey ta fa'da jikin sa tana dariya murmushi yyi yce my Queen karya ni
kike son yi, uhumm bacci nake ji wallahi, ewooí ½í¸³í ½í¸³duk baccin da kika yi nima shi nake ji,
murmushi tayi tace amma let's eat first ko tashi tayi ta zuba masu abinci 'a center table ta ijiye
plate 'din tana kallon sa tace pls tashi kaci, lumshe ido yyi yce nifa am okay naci abinci kene
dama baki ci ba,ka sha maganin ka??nodding kai yyi i won't take it now till night wlhy the
journey has exhausted me kedai ci ke ka'dai ki sha ke ka'dai, 'bata rai tay ta tashi 'dayar kujerar
ta zauna, sunan ta y kira yaji shiru 'a hankula y bu'da idanun sa
tashi yayi y taka zuwa wurin da take gefen ta ya zauna yce my Quieener y aka yi hope yah
alright tashi kici abinci kinji ki sha magani, turo baki tayi tace nima am okay tunda u said u 're
okay u can't take anything, dafa ta yyi yce haba Quieener kin san fa kina da maganin da u are
supposed to take it now kin san rashin shan magani is very risky, ta'be baki tayi tace whatever
ma i am not going to take anything time daka shirya sha nima sai na sha, gefen fuskar ta y
shafa yce am sorry Quieener muje to muci sai mu sha murmushi tayi suka tashi suka ci kana y
bata maganin ta sha bayan sun kammala kwanta wa yyi, 'a kujerar da yake kwance ta hau ta
kwanta kusa da shi tun suna fira har bacci yyi gaba dasu.Data farka taga bata gan sa ba duk sai
taji bata ji da'di ba wanka ta shiga data futo ta saka night gown palo ta fito ta zauna bai ji ma ba
ya shigo murmushi suka sakar wa juna kana y 'karaso y zauna yna murmushi leda y ijiye yce
Quieener da mijin ta sarakan 'kwa'dayi na saya mana snacks bismillah dariya dukan su suka
yi, bu'da ledar suka yi suna ci suna wasan nin su í ½í¸� bayan sun kammala Husna ta kai ledar
kitchen kana ta dawo ta zauna kusa da shi dama da akwai ta da son jiki ta kwanta kan cinyar sa
suna facing juna, yce Quieener tashi muje muyi sallah mu gode wa Allah daya kawo mu
wannan ranar farinciki ita kam ta shagala da kallon sa ganin batta da niyar tashi y 'dauke ta
suka shiga ciki yna dariya kan gado y ijiye ta yce tashi muje muyi alwala sai da ta bari ya kusa
shiga ta tashi ta haye bayan sa dariya dukan su suka yi da 'kyar y samu ta sauka ruwa ta
kunna ta fakaici idon sa ta wa'tsa masa dariya yyi shi ma y biye mata suka yi ta ji'ke ji'ke sai
da suka jika kayan jikin su kana suka nutsu suka yi alwala ta riga sa futo wa dama tana da kaya
'a nan dauko wa tayi ta zauna shi ma y futo kaya y 'dauka kusa da ita y zauna yce pls tayani
saka wa, rufe idanun ta tayi, yace kina jina fa toh shikenan ni bara na saka maki banza tayi
dashi ta fara saka wa, warce towel 'din yyi yce ai sai naga karshen abun da 'kyar ta samu y bar
ta, ta saka kayan ta kana ta saka hijab tace kai fa nake jira wani irin kallo yake yi mataí ½í¸� sai da
tayi repeating kan ta kana yce Allah mai halitta gaskiya Allah yyi halitta 'a nan shiru tayi ta 'kyale
sa dariya yyi kana y saka jallabiyar sa suka yi sallah raka'a biyu bayan sun idar ya kama kanta
yyi mata addu'a kana y tashi y saka key yyi locking room 'din, tashi tayi tace masa pls open the
door seriously am sleepy, kokoyan maganar da tayi yyi ha'de da da'ge gira yce 'a nan to kaki
kwan ganin tana shirin yin magana yce don't argue with me
ganin batta da niyar ma'tsawa daga wurin da take y cire jallabiyar sa fitilar y kashe y kwanta, Pls
ka bu'da 'kofarí ½í¸«...,haba Quieener didn't i told u to sleep here??shuru tayi ganin da gaske yake
basshi da niyar bu'da wa ga duhu sosai, ta hau gadon kusa da shi ta kwanta tayi pillow da
hannun sa tun suna fira sama sama har tayi bacci 'a hankula ya janye hannun sa y fara aika
mata kisses nan y fara licking lips 'din ta, firgit ta tashi tana 'ko'karin yin magana y ha'da halshen
sa da nataâ�£cikin zafin nama y zuge mata riga cif duk y cire yyi wulli da su í ½í±™ nan y shiga aika
ma ta kisses , ture sa take amma ina yyi fallen into massive river, 'a hankula y fara shigar ta
tana mu'tsu mu'tsu tana kuka kamar ran ta zai fita da 'kyar ya sama damar shiga shi kan sa y
sha wuyaí ½í¸¿..... y jima sosai sai da lokacin sallahr Subh yyi kana y dawo hayyacin sa y ta shi
toilet y shiga yyi wanka kana y dawo yadda y bar ta haka take daukar ta yayi chak ya shigar
daita toilet ruwan zafi y ha'da ganin batta da stress y saka ta cikin ruwan zafi ta jima kana yyi
mata wanka towel ya 'dauko y 'daura mata 'daukar ta yyi suka fito y chanja bedsheet doguwar
riga y 'dauko tare da inners y saka mata ita kam tama kasa ha'da ido da shi kwantar da ita yyi y
rufe ta kayan da suka 'baci y saka su cikin washing machine gefen ta y zauna y jima kana y
tashi y fita.
```10:00AM```
Zau ne take 'a 'dakin ta tayi shiru batta ma san y dawo yanzu dan bata san da wane ido zata
kalle sa ba, jikin ta yyi zafi rau kan gado ta hau ta kwanta ta rufa tana bacci.
Shigowa yyi fuskar sa 'dauke da murmushi room 'din sa y shiga ganin batta ciki y shiga
room 'dinta da sauri y 'kara sa 'dago ta yyi yji jikin ta da 'dumi yce tashi muje kici abinci kinji sai
na baki maganin zazzabi kin ji ganin batta da niyar tashi y fita bai jima ba y dawo ri'ke da plate
tashin ta yyi da 'kyar y samu taci ka'dan kana y bata duka magungunan ganin ta'ki ha'da ido da
shi yce Quieener pls talk to me rashin maganar ki na man ciwo... Quieener plss look at me..
'dago ta yyi suka ha'da ido da sauri tayi 'kasa da idon ta, murmushi yyi yce haba Mummy to be
ya kike fushi da Daddy to be ko yyi laifi shikenan nayi fushi bara na tafi ya wo har y tashi, tayi
saurin ri'ke masa hannu...
â•ندوسâ•<>
[11/17, 1:42 PM] +234 703 384 2155: [11/14, 10:25] Ummi Hambalií ½í²„: *í ½í±®í ¼í¿»CAPTAIN BILALí ½í±®í ¼í¿»*
By.Ummi Hambalií ½í²„
Dedicated to MAMAN SHAKURí ½í¸˜
1⃣0⃣5⃣
Ri'ke masa hannu tayi tace am sorry but don't go murmushi yyi y zauna beside her 'ta shi muci
abinci ko' hannun y kama mata suka fito ta zauna shi kuma yna kan center table plate y 'dauka
y fara bata har ta 'koshi da suka kammala kusa da ita y zauna suka cigaba da fira,
Quieener bara na le'ka Daniel am sure by now he's back har ya tashi ta jawo sa kugun sa
ta ri'ke tace ai tunda yau babu aiki bara ka bar ni ni 'daya 'a gida ba 'tsoro nake ji dariya yyi y
'dage gira 'daya yce like serious 'ko'karin tashi yyi ta kuma jawo sa Allah am serious sa'kala
hannun sa yyi 'a kan kafa'dar ta yna mirmushi Quieener black beauty, hancin sa ta shafa tace
Aahil 'dan India murmushi yyi y tashi yce ke kuma yar China ba, 'chab wlhy i won't agree ka
cuceni da yawa pillow ta jefa masa nan suka fara jefe wa juna pillow suna dariya, zama yayi yna
gyara mata gira ta kwanta kan cinyar sa, Daniel ne y shigo har y zauna basu yi noticing nasu
ba Daniel ne yce Mr.Arab am talking to u, firgit BILAL y juyo 'ohhh my Friend sorry i didn't notice
yah' dariya Daniel yyi yce uhummm see the way you hold her as if i said am going to carry her
away, BILAL gyara zaman sa yyi yce come on keep quite what brought you here??
murmushi Daniel yyi í ¾í´” yce am here to see yah wife, hannu biyu BILAL y ha'da yce thanks,
Daniel yce mh pleasure Asmau how are how murmushi tayi ta amsa masa da fine zai 'kara
magana BILAL y nuna masa 'kofa Daniel pls follow this way it's enough i don't want you to keep
talking to my wife we shall meet arh the office ya 'kara she maganar yna dariya murmushi
Daniel yyi yce even thou u didn't say i should go out am going i just came to greet my cute sister
y 'karashe maganar da dariya pillow Bilal y cilla masa Daniel y fita yna dariya Aahil mai sa ka
kore sa the whole Daniel 'din ka he came to greet us fa, murmushi yyi yna jan gashin ta yce
don't mind him bana son yna kallan man ke, 'ohhh'.
```Soyayyar da suke nuna wa juna ba'a cewa komai sunyi nisa bassa jin kira,kullum in har
zai fita aiki sai tayi masa kuka ita batta son y tafi at tyms shi ma biye mata yake yi suyi ta yi```
*5Month Later*
kwnace take 'a jikin sa suna fira yce 'daga ni na fita nayi jogging shiru tayi ta rufe idon ta kamar
tana bacci, 'kin san yanzu dai kin fini nauyi ba zaki iya karya man 'kafa, fuskar sa ya kai
daf da fuskar ta Quieener kina jina fa tunda haka ne nima bara na kwanta kan cinyar naki da
sauri ta tura sa tana dariya tace da wa zana ji da kai ko Babyn ka?? kashe mata ido