Showing 24001 words to 27000 words out of 32967 words

Chapter 9 - Captain Bilal Book Compelet Ummi Hambali

16 Aug 2026

510

sa y 'dauka y fita
sun jima da Aarif.
*9:00PM*
Parking yyi y fito wurin mahaifin sa yaje kana da suka gama y fito part 'din Momi y shiga,
Momi tace mai kake kallo naga tunda ka shigo kake cilla ido, dariya Moh yyi yce nima Momi
haka na gani ko yunwa kake ji?? harara y wa'tsa masa yce nima ban sa ni ba Momi Husna ta
sha magani??murmushi Momi tayi tace ban sa ni ba ai da yake kafi ni 'kaunar ta, murmushi
BILAL yyi, dariya dukan su suka yi Anty Fatima tace BILAL ya jiki fa, sai 'a lokacin ya kula da ita
yce Anty Fatima jiki Alhamdulillah amma dai yanzu kika shigo, murmushi tayi tace 'a'ah dama
ina nan...nan suka ta'ba fira, tashi Moh yyi hanyar 'dakin da Asmeey ke ciki ta shi BILAL yyi ya
bi bayan sa, gefen gado dukan su suka zauna Asmeey tayi masu sannu, Moh yyi ta jan ta da
labari, 'tsuki BILAL yyi yce Moh pls ka barta ta huta mana kana cika mutane da surutu ko dan
lafiyat ka lau, ta'be baki Moh yyi yce da'din ma dai abun wadda nake wa labarin tana jin da'din
story 'din koya kika ce??Asmau?? murmushi Asmeey tayi tace ina enjoying story 'din mana ta
'karashe maganar tana murmushi, ta'be baki BILAL yyi y fita Palo y dawo y kwanta yna danna
wayar sa......
*10MINS LTR*
Wayar sa BILAL y ijiye room da take ciki y shiga, yce Moh Dad na kira waya Moh y ciro y kira
Dad y tambaye sa kiran sa yake, Dad yce 'a'ah amma dama yna son ganin sa shi da BILAL,

ashe dama ba kira yake yi ba amma yace muje dama he wanted to see us ni da kai Asmeey sai
na dawo mu cigaba da labarin murmushi tayi, BILAL yce ai daga chan kuma i won't allow u to
come back ai daga chan wurin wife 'din ka straight ka nufa, hannun sa BILAL yja suka fita suna
'tsokanar juna. *PALACE*
Daddy y kira sunan su, suka amsa da na'am Daddy yace BILAL 'a ma'tsayina na mahaifinka na
yi wani tunani nida Abba Fahad mun tattautauna sabida yana yin ciwon ka bai kamata ache
kana yawo ba kaga kuma yana yin aikin ka babu hutu shi ne nake son ka ijiye aikin amma y ka
gani, shiru BILAL yyi ba tare da y 'dago kan sa ba Daddy yce to shikenan tunda kayi shiru
amma ina son ka sa ni aiki ka sa 'a ran ka kamar ka ijiye sa ne nayi maka al'kawarin wannan
kujerar nawa, shiru BILAL yyi bai ce komai ba, Abba Fahad yce haba y za'a yi ka bama wannan
'karamin yaron sarauta ai yayi yarin ta da yawa, ta shi BILAL yyi y fita Part 'din sa y shiga kan
kujera y zauna dafe kan sa yyi y rasa abinda ke masa da'di da tashi yyi ya shiga ciki y kwanta
yna ji Moh na masa magana amma sam ya'ki amsa sa fushi Moh yyi y fita....
*WASHE GARI*
```2:15PM```
Zaune suke suna fira Momi tace nifa anya lafiya rabo na da BILAL tun jiya ko jiya ma bai yi man
sai da safe ba,Islaha tace dazu ma Fahil ya fa'da man y kai masa abinci korar sa ma yyi, Momi
tace tashi kije ki gani kinga wannan flask 'din babu wanda ya ta'ba sa tafin masa da shi,
Asmeey ta tashi ta kar'ba tace bara na kai masa bata jira jin abinda zasu fa'da ba ta fita zuwa
part 'din sa 'kofar palon ta bu'da ta shiga gefen sa ta zauna sam bai ma san da shigowar ta ba
iska ta hura masa 'a kunne firgit y juyo murmushi tayi tace masa ka tashi lafiya y jikin fa,
murmusa wa yyi yce Alhamdulillah y naki fa??tace da alhamdulillah,lafiya yau baka fito
ba??juyo wa yyi suna fuskantar juna yce lafiya lau,nodding kai tayi tace buh yah not looking well
kular abincin ta bu'da tayi serving 'din sa mi'ka masa tayi tace am sure kana jin yunwa pls take
this,murmushi yyi y kar'ba...
*2Mins Ltr*
Ka'dan yaci tace haba kana fa jin yunwa sai da tayi consoling nasa yaci, tashi tayi yce ina
zuwa??murmushi tayi tace ina son na zaga gidan am fed-up with sitting, i wanted to have an
exercise, tashi yyi yce let's go together hannun sa y sa'kala 'a kafa'dar ta suka fito kallon ta yayi
yce wane hanya zamu fara bi??kallon sa tayi ta nuna masa right hand tace let's go this way ko
murmushi yy yce ok suka bi sun 'dan yi nisa ta zauna yce hope all is well' , ido 'daya ta rufe tace
wlhy har na gaji squatting yyi yce ba dai cikin ba?? nodding kai tayi tace 'a'ah let's go had it
been u are ready we would av go out, dafa sa tayi tace in ka shirya ni am ready buh before that
you have to go and see MOM tashi yyi yce toh muje har ya fara tafiya tace masa i forgot to tell u
something juyo wa yyi fuskar sa 'dauke da murmushi yce am all ear's takawa tayi wurin da yake
ta 'dauko wayar ta camera ta shiga ta ha'da kan ta da kan sa tayi masu selfie murmushi yyi y
'dauko wayar sa shi ma yyi masu nan suka yi ta snapping picture's kamar ba gobe muryar Momi
ta ka'tse su tace ohhhh ashe kuna nan murmushi Asmeey tayi, Momi da BILAL suka gaisa
Momi tace jiya na jika shiru hope lafiya dai, yace i was late ne that's why na gaji da yawa Momi
dama yanzu fita zamu yi amma in sha Allah bara mu jima ba, Momi tace ni dai BILAL kana
takura man Dota tace zata bika??in har bara ta bika ba gaskiya bara ka takura mata ba kaga
bata gama warke wa ba Husna zaki bisa??murmushi Asmeey tayi tace ehhh rigar Bilal taja ta

rufe fuskar ta, Momi ta ri'ke baki tana dariya tace to 'a dawo lafiya, suka amsa da Amin suka tafi
har suka kai mota bata sakar masa riga ba jikin motar ya jingina y 'dora hannun sa 'a kafa'dar ta
yce mu je ko, murmushi tayi kana ta sake sa bu'da mata yyi ta shiga kana y zaga y shiga yja
suka fita 'a hankula yke driving juyowa tayi tana kallon sa tace meaning yanzu ka bar rough
driving kenan, � yce wlhy yau i don't feel like driving yau kawai komai cool nake bin sa to wai
ina ma zamu??murmushi yyi yce yawo kinga na manta phone 'dina ko, ka fara tsufa kenan�
dariya duka suka yi dama basu yi nisa ba juya wa yyi suka koma bayan yyi parking y fito bu'da
mata yyi ta fito suka nufa wurin daya ijiye wayar y 'dauka zama Asmeey tayi yce mu tafi ko
lumshe idanun ta tayi ta ri'ke hannun tace wlhy iskar wurin nan yna yi man da'di kusa da ita ya
zauna yce Asmau-Husna kin manta kin ce zaki fa'da man wani abu but before that zana sanar
maki da wani abu Asmeey Baki ke furta so Zuciya kuma fa??bu'da idanunta tayi tana kallon sa
tace zuciya ke bayya so, murmushi yyi y shafa fuskar ta yce Asmeey koda na fa'da maki to u is
ov no use murmushi tayi tace ai duk abinda zaka fa'da man koya yake zana 'dauke sa very
important murmushi yyi y tashi yce Husna 'a kowa ne time na tuna halaccin da kika yi man sai
naji kamar na mutu sabida murna Husna tun lokacin da jinin ki ya shiga jiki na nake jin wani nice
feeling 4 u sincerly speaking am in love wid u av fallen for u very deeply� i have a great zest
for u😘, fa'da wa jikin sa tayi tana kuka, cike da tashi hankali yce Husna hope ban 'bata maki rai
ba, murmushi tayi tace Thank u very much ina son ka bani zuciyar ka baki 'daya promise me
cike da jin da'di yce Husna na baki the whole me.......






*â­•UMMIâ­•*
[11/17, 1:42 PM] +234 703 384 2155: *👮🏻CAPTAIN BILAL👮🏻*


By.Ummi Hambali💄


Dedicated to MAMAN SHAKUR😘


{R.I.J.F 👮🏻COL.ABU ALI😭}



1⃣0⃣3⃣

*☆☆☆☆*
*☆☆MALI☆☆*
*☆☆☆☆*
```¤¤¤BAMAKO¤¤¤```




Murmushi yyi y dafa ta hanky y 'dauko y share mata hawaye yce my Queen zuciya na cike take
da 'kaunar ki kalamai bara su iya nuna how much i love u ba wlhy HUSNA ni kai ba ban san iya
son da nake maki murmushi tayi tana wasa da ya'tsun sa y cigaba da cewa gaskiya Auren ha'di
ko nace na dole ni dai yayi man fa'ida y zama alkhairi 'a gare ni Alhamdulillah tashi muje ki huta
naga kamar kina jin bacci ko, tashi tayi ta ri'ke hannun sa suna tafiya suna kallon juna 'kara
ma'tsawa yyi kusa da kunnen ta yna ta fa'da mata *I LOVE U* ita kam murmushi take ta yi, ita
kawai ta San farinciki da take ciki 'a haka suka shiga part 'din kana y 'dan nu'tsu kujera 'daya
suka zauna very close to each other...Momi tace har kun dawo ne murmushi *CAPT* yyi yce ai
mun fasa ma fita muna waje muna shan iska, murmushin jin da'di Momi tayi tace Aarif yazo ya
ma kira ka kamar yce baka yi picking ba, 'mike kafafun sa yyi yce uhumm Momi 'kyale sa, kallon
Asmeey yyi yce Husna muje na raka ki ki kwanta am sure kin gaji it seems like u 're sleepy
murmushi tayi dan bacci yaci 'karfin ta kan kafa'dar sa ta 'dora kan t....pillow BILAL y cilla ma
Moh yce wa kake kallo??dariya Moh yyi yce yau naga ikon Allah kallon ma chaiii kace nan gaba
in aka zo gidan naku bara kana bari ana shiga ba �, dariya dukan su suka yi, Islaha ta shigo 'a
gajiya gefen Asmeey ta zauna tana sauke numfashi, kallon ta BILAL yyi yce Madam tashi kin
shigo kina yi wa mutane 'kara ko bakkya ganin muna bacci�, Moh y dafe cikin sa yace ahhh
sai fa muna bacci, 'tsuki BILAL yyi yce kaji da shi 'daukar Asmeey yyi y kai ta 'daki y kwantar da
ita y rufe ta gefen ta y zauna yna murmushi y jima kana y tashi y fita...Moh da Islaha suka kalle
sa suka yi murmushi, ta'be baki BILAL yyi yce kwaji da shi, � ta shi Moh yyi yce kai ba lafiya
ba amma har ka 'dauka Asmeey sai kaje kun sha 'kasa, harara BILAL y wa'tsa masa yce kwaji
da shi in ma fa'duwa nayi ai ba ma'tsala bane in har Husna bata fa'di ba ai bani da ma'tsala,
dariya Moh yyi yce nima na tafi wurin sweery na bye yana 'karashe maganar y fita....zama Bilal
yyi y lumshe idanun sa yna murmushi yna tuna kalaman da Asmeey ta fa'da masa tashi yyi y
tafi part 'din sa room y wuce direct y side drawer y bu'da wani babban hoto y 'dauko shida
Asmeey ne duka su biyun sun saka uniform sun yi kyau sosai murmushi yyi y ijiye saman
drawer kwanta wa yyi fuskar sa na kan hoton y jima kana yyi bacci...
Zau ne take 'a kan kujera tayi crossing leg hannun ta ri'ke da cup tana karka'da sa, ta saka
peach gown tayi rolling da 'karamin veil ta saka flat shoe fuskar ta dauke da murmushi tana
kallon hoton BILAL dake manne 'a jikin bango yayi kyau sosai kamar wani balarabe, ganin
batta palo yyi hanyar 'daki 'a hankula y bu'da 'kofar cikin taushin muryar yayi sallama ta amsa
masa cikin siririyar muryar ta, murmushi suka sakar wa juna gefen ta y zauna tace masa
Morning murmushi yyi yce Morning hope kin ci abinci dai, nodding kai tayi tace ganin ka ma

kawai y sa naji am okay murmushin jin da'di yayi yce haka nima flask y bu'da y zuba abinci 'a
plate 'a center table y ijiye spoon ya 'dauka y fara bata ba musu ta kar'ba bayan ta gama ci
drawer y bu'da y 'dauko magani yace ungo sha rufe ido tayi tace wlhy babu da'di murmushi yyi
yce ragu wa kawai yanzu to ya kike so ayi kona ji'ka maki??shiru tayi bata ce komai ba cup y
'dauka y zuba maganin spoon y 'dauka y juya kana y mi'ka mata, 'kin kar'ba tayi, ganin batta da
niyar kar'ba da kan sa y bata tana gama sha ta fara kakarin amai 'a hankula y fara shafa wuyan
ta ikon Allah bata yi amai ba bacci ta fara yi 'a hankula y kwantar da ita kana ya fita part 'din sa
y nufa suka ha'du da Aarif murmushi yyi yce BILAL yanzu dai kayi man nisa sam ko waya ma
bakka amsa wa shi ne nazo naji dalili, murmushi BILAL yyi yce kai dai mu shiga, Bayan sun
zauna Aarif ya kalle sa yace BILAL kaga kam yadda ka da'da kyau wohhhh what's the secret
naga kwanan nan kana cikin farin ciki, murmushi BILAL yyi y dauka fruit y ci ka'dan kana yce
Aarif duk time da na tuna halaccin da Husna tayi man sai naji wani irin son ta yana da'da shiga
na😘 Asmeey ta daban ne wlhy Aarif 'a yanzu ji nake duk duniya babu macen da nake so
kamar ta kai na ta'kaice maka nafi son ta 'a kan kai na�, murmushi Aarif yayi yce Alhamdulillah
na jima ina son naga wannan rana sai gashi Allah y kawo gaskiya am very happy for u kasan
nifa dama chan na san kuna son juna kawai baku gane bane sai yanzu sabida na kula tun fa da
kana kishin Asmau haka ita ma tana kishin ka kawai dai abinda yake ha'da ku shi ne kai bakka
da ha'kuri haka ita ma � amma kaga yanzu both of u kun rage wannan hot tempered 'din,
murmushi BILAL yyi yce nima sai yanzu duk nayi wannan tunanin 'basa hannu yyi suka tafa'
Aarif yce amma dai hope yah going back to US dan am sure zaku fi jin da'din cin amarcin
ku�.....
*8:28PM*
BILAL wai tunanin mai kake tun dazu ina yi maka magana buh u ignored me it seems like yah
mind wasn't here, murmushi BILAL yyi yce am sorry i didn't notice u i tout ka fita ma, mi'ke 'kafa
Aarif yyi yce to yayi y cigaba da kallon sa, 'daukar wayar sa BILAL yyi y kira HUSNA

*BILAL:-*Assalamu Alaikum Ajlal(Beautiful young Princess),

*ASMEEY:-* murmushi tayi ta amsa da wa'alaika salam Aahil (Prince),

*BILAL:-* lumshe idanun sa yyi yce Ajlal mai kike yi yanzu??

*ASMEEY:-* �am doing nothing, hope all is well?

*BILAL:-*Alhamdulillah, Pls i wanted to see yah......
*____________________*


Tashi tayi ta futo still suna waya har ta shiga 'a bakin 'kofa ta same sa murmushi suka sakar
wa juna, dafa ta yyi suka shiga ciki kan kujera ta zauna shi kuma 'a center table suna facing
juna tace ina ka shiga yau wlhy i really missed u gefen fuskar ta y shafa yce missed u more,
Aarif yce good day Husna sai 'a time 'din ta kula da shi tace masa Aarif am sorry wlhy i didn't
notice u^ it has been a while' how have u been..?? murmushi yyi yace Asmeey am coping well

how about u y jiki kuma?? am doing well jiki Alhamdulillah, kusa da ita *BILAL* y kuma ma'tsa
wa hannu wan sa yasa y juyo mata da fuska yce have u forgotten that am by ur side?? look at
me not him dariya dukan su suka yi, tashi Aarif yyi yce ni dai na ware good night yna 'karashe
maganar y fita, Ajlal wlhy i really missed u kin dai ci abinci ko??da medicine kin sha?? nodding
kai tayi meaning yes Husna duk time dana nake dake sai naji kamar nafi kowa farin ciki�,
murmushi tayi tace ba kai 'daya ba haka nima ko 'a cikin ba'kin ciki nake once na tuna da u 're
mine sai na manta da duk wani ba'kin ciki da na ke ciki�,....sun jima suna soye war su ganin
alamar bacci 'a idanun ta, suka tashi yna ri'ke da ita suka fita part 'din Momi suka shiga har 'daki
y kai ta sai da tayi bacci kana y tafi part 'din mahaifin sa.
Daddy dan Allah kayi man afuwa in dai har soyayyar da kake man na gaske ne ka bar ni na
koma aiki na Abba Fahad dake gefe yce kana hauka ne baka san bakka da lafiya ba ai ko
sarauta da mahaifin ka yake 'ikira rin zai baka sarauta it can't be zama ne kawai y dace da kai
wannan banzar matar naka tana neman juya maka lissafi ta asirce ka, rai 'a 'bace *BILAL* yce
Abba Fahad ni dama banna son sarauta dan am sure Allah zai kamani da laifi sabida baran
kula da aiki dake gaba na ba mata tane kawai 'a gaba na kuma Husna ko kalmar asiri bata ma
sa ni ba kawai jinin mu ne y ha'du dan 'a yanzu nafi son ta akan kai na 'Daddy pls ka man afuwa
kasan ina mutuwar son aiki na pls Daddy say something' tashi Daddy yyi yce shikenan BILAL ur
happiness is mine na san kai yaro ne mai bin umarnin iyaye Allah yyi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
google.com, pub-9213700357025247, DIRECT, f08c47fec0942fa0