Showing 15001 words to 18000 words out of 32967 words
mtsww sakara kawai kuma nan gidan musulmi ne sbd haka u have
to cover yah hair jan gashin yayi da 'karfi yayi ball da 'kafarta ya fita ita da bata ce masa komai
ba 'daki ta shiga ta 'fada kan gado tana rera kuka tana tambayar kan ta yanzu haka zata 'kare
rayuwar ta cikin 'kunci da 'bakin cikií ½í¸í ½í¸ ts tabbata da Moh ta aura da suna chan suna shan
amarcin su...
(Onfu onweti jam na berkenteeeí ½í¹‹í ¼í¿¼)
â•ALHAMDULILLAH ALA-KUL HALINâ•
www.free.dollar.for.supporters.com =
[11/3, 4:28 PM] +234 810 081 4614: *í ½í±®í ¼í¿»CAPTAIN BILALí ½í±®í ¼í¿»*
```By.Ummi Hambalií ½í²„```
Dedicated to Maman Shakurí ½í¸˜
{I know you might be seeing my Hausa differ from urz most especially wurin da nace saye i
mean wearing}
9⃣6⃣
Sai 'a yau ta tabbatar da ku'di basu ne nutsuwa ba, ba sune kwanciyar hankali ba duk irin gatan
dake cikin gidan amma sam bai saka ta kwanciyar hankali ba sai 'a yau ta tabbatar kudi suna
halaka matasa da dama su fa'da rayuwar banza sai 'a yau tayi regrtn wulakancin da ta 'taba yi
wa wani ustaz she's sure had it been shi ne he would have treat her like a kid she's sure he
love's her for de sake of Allah she's sure he would have shower her with true love zai nuna irin
na manzon Allah s.w.a tsanar BILAL take 'kara yi when ever she set her eye's on him ji take
tamkar tree ne aka shuka yake growing up.....
Wanke face 'din ta tayi ta fito 'a kan kujera taga waya 'dauka tayi tay searching name 'din
sa gaban ta na dukan 3:3 har ta katse bai 'daga bai sai 'a karo na biyu 'a fusace ya dauka yace
uban wane??abin ya mata ciwo sosai hade damuwar ta tayi tace Asmau ne dama i call to ask
yah that i wanna go out to buy something tsuki yayi yace shi ne dan kin rai na ni zaki kira ni i
don't care where ever yah feel like going you can go yah in free mode ina so ki sa 'a ranki you
are nothing to me aure da aka yi mana kawai it's de name ni ban 'dauke ki 'a mata ba , zata yi
magana ya katse wayar yana huci, abin da ya fa'da yayi mata ciwo sosai har hawaye sai da tayi
mayafin rigarta tayi rolling ta fita 'a bakin 'kofa ta tarar da wani security yce well done Madam
here is a message De King sent for u just few minute left wehv been trying yah no buh it couldn't
go so de delivery man has all ready gone envelope ya 'mika mata ha'de da key kallon sa tayi
tace Key for whar?? murmushi yayi yace Ma have a look at yah right hand side that car itx urz
sent by de King nodding kai tayi tace ok well-done ta kar'ba motar ta buda ta tayar taja ta fita
motar sosai ta burge ta dan ta ha'du , MUH'D ALI RESTAURANT ta faka ta shiga ta biya kudin
da za'a na kawo mata abinci har gida once in a day every Afternoon dama da safe bata iya cin
abin ci mai nauyi haka night time ma she can't take heavy food da rana ne kawai tana
kammalawa da nan ta shiga Bank ta cire kudi ta nufa Homeric Phone Cell ta saya new phone
and SIM ta kira Dad ta masa godiya da Mom suka tambaye ta hope everything is going normal
bo'ye masu tayi tace ehh bayan sun gama ta kira parent's 'din ta Mami ta da'da bata ha'kuri
akan auren da suka yi mata murmushin 'karfin hali tayi tace Mami don't bother yah self we 're all
coping well this is our destiny we can't skip or omit this page just keep on praying .....suna gama
wayar ta 'dora kan ta 'a jikin kujera tana kuka mai tsuma zuciya 'a daddafe ta isa gida ko parking
'din kirki bata yi ba ta fito ta shiga ciki direct room 'dinta ta shiga 'kasa ta zube tana kuka...
Shigowar sa kenan har ya zauna sai kuma ya tashi room da take ciki ya shiga kwance y
same ta tana kuka har ya juya sai kuma ya dawo tsuki yayi yce yarinya in dai kuka ne yanzu
kika fara sa this is just de bgnin u haven't see any-thing file's dake hannun sa y watsa mata yce
in kin gadama ki man signing ina jiran su nan da 5mins delay and see 'kafar ta y taka y fita ko
kallon file 'din bata yi ba tashi tayi ta shiga toilet data kammala gado ta haye ta kwanta.
Bayan y gama shirin sa fito wa yayi da niyar tafiya da file 'din , room 'din ta ya shiga ware
idanun sa yayi blanket data rufa ya fincike bottle na ruwa dake hannun sa y bu'da y fara zuba
mata da sauri ta tashi harara suka watsa wa juna key na motar da aka kawo mata ya 'dauka
kamar zata yi kuka tace masa pls bani key ...bata 'karashe maganar ba ya wanke ta da mari da
sauri taja baya tana masa kallon 'tsana tace Allah y isa na mugu kawai da sauri ta shiga toilet ta
rufe buga 'kofar ya shiga yi ya kai 10mins yana buga 'kofar ganin bata da niyar bu'de wa kuma
she's wasting his time file 'din sa ya 'dauka ya fita yna huci motar da aka kawo mata y shiga
yaja 'a tsiyace ya fita 45Mins ya kai sa Airport amma bai fito cikin motar ba ya rasa mai zai mata
da she 'll never 4get tsuki yayi ya fito Security dake beside him ya masa sannu key 'din motar
Cap.Bilal ya 'mika masa y shaida masa ya basa motar godiya sosai ya shiga yi masa abin ma
haushi ya bama charming Prince tsuki yayi yce Man keep yah talk , take away de car and don't
ever let me heard from someone about the car i swear if you tell some one thar i gave yah a car
sorry for yah self yana 'karashe maganar ya shige ciki Aarif ya washe baki yace ango ango tsuki
BILAL yayi yce bana son iskanci Aarif yayi ta tsokanar sa fita BILAL yayi ya bar masa office 'din
duk wurin da zai wuce sai ana masa congrats ana tambayar sa bride 'din ya'ke kawai yake.....
Sai da ta tabbata ya fita kana ta fito tana matsar kwalla palo ta fito tana tunanin abin yi
tunawa tayi da akwai wani perfume da bayya son kamshin sa ko ka'dan 'dauko wa tayi ta fesa
sosai 'a palon haka ma 'dakin sa ta fesa da yawa ta koma 'dakin ta , zaman shirun ya fara
damun ta wayarta ta 'dauka ta fito harabar gidan garden ta shiga tayi zaman ta iska mai da'di
tana ra'tsa ta da alama tana jin da'din wurin har lumshe ido take tana tuna the tym she spent
with her beloved Moh she wanted to call him buhr she's scared kar mahaifiyar ta taji.....
Ba shiri yasa driver ya mayar dashi gida ko brief case 'din sa bai 'dauka ba driver na mi'ka
masa ko ta kan sa bai yi ba Palo ya shiga jin kamshin turaren yasa kan sa y fara juya wa cije
le'be yayi room 'din sa ya shiga shi ma still kamshin turaren yake fito wa yayi 'a fusa ce y tura
'kofar 'dakin ta ganin batta ciki ya nufa toilet still batta nan 'a tunanin sa ko ta fita gidan wurin
pool ya nufa kan kujerar dake 'a wurin ya zauna fuskar nan babu annuri, Laptop 'din sa dake 'a
wurin ya kunna ya cigaba da aikin sa yana tunanin abin da zai yi mata.
Pool ne babba sosai ga clean sky water 'a ciki daga gefe kuma ga sit biyu da table arht de
middle of de chair's chan kuma gefe garden ne ya 'kawatu ga wasu Italian Chair's hmmm abin
sai wanda ya gani chan bayan gidan babban 'kayataccen Field ne 4 sport komai well organised
INFACT de house x extraordinary de house hold inside an impressive building. Ta shi tayi ta fito daga wurin phone dake hannun ta take danna wa sam batta kallon gaban ta
dai dai da pool bata kula da shi ba ta fa'da jikin sa yana 'ko'karin ture ta de chair capsized suka
fa'da cikin pool he became out of word's , ga pool 'din yana da girma ta kasa motsa wa 'a
fusa ce ya tashi yana 'ko'karin tashi 'rike sa tayi tana 'ko'karin tashi suka kuma koma wa ciki
numfashin ta ya sama sama she fainted more than twice 'daukar ta yayi suka shiga ciki kan
kujera ya cilla ta room 'din sa yayi locking da 'kofar palo room 'din ta ya shiga yayi kwanciyar sa
dama he made a tedious journey Aarif ne ya kira sa da kamar bare 'dauka ba sai kuma ya 'daga
ba tare da yayi magana ba Aarif yace Charming Prince ina ta 'danna door bell mute kawai kake
ji i came to see yah cute bride tsuki Cap.Bilal yayi yce bana son iskanci mai nace wa wani cute
banza as in yah wife ma mtsww bara 'a bu'da ba, dariya sosai Aarif yayi yce hmmm kai dai tell
me de truth kana nan close to her kana rai na man hankali anyway's extend my greeting to her
keep yah jealous that's good no more piece of advice am sure sabida ita ne bakka zuwa Office
sosai yhv fallen for her deeply fa kashe wayar BILAL yana huci.
{Am sorry for not typing on time my network isn't that good that's y thank you so much for yah
support emmiyimmaâ�¤ miyid himbeí ½í¸˜}
í ½í¹�í ¼í¿»ALLAHUMMA AJIRNI MINAR NARí ½í¹�í ¼í¿»
[11/3, 4:29 PM] +234 810 081 4614: *í ½í±®í ¼í¿»CAPTAIN BILALí ½í±®í ¼í¿»*
By.Ummi Hambalií ½í²„
Dedicated to Beloved MAMAN SHAKURí ½í¸˜
9⃣7⃣
Ta shi yayi y fito rufe room 'din yayi da key ko kallon wurin da take bai yi ba sama y hau kan
kujera y zauna dafe kan sa yayi ya rasa mai ke masa da'di.
Kasancewar yau weekend bai tashi ba sai 1:34PM ya jima 'a zaune kana yayi wanka
30Mins ya gama shirin sa wayoyin sa y 'dauka y sauko yadda take jiya haka ya same ta tsuki
yayi ya chilla mata key yyi hanyar fita jiki ba 'kwari ta tashi tsuki tayi ta shiga 'dakin tayi saurin
rufe wa cije le'be yayi y fita rai 'a 'bace.... Wanka tayi ta saka fav 'din ta meaning gown ko mai bata shafa ba ta hau bed tana kuka
kamar kullum tashi tayi ta fita ta diba mota babu ta tambaya one of de security y fa'da mata ai
tun jiya Oga y fita da ita ciki ta koma tayi shiru yana shigo wa ta tashi tace masa ina mota na??
harara ya watsa mata yce ai ba daga gidan ku aka kawo ba sabida haka exuse me rigar sa ta
ri'ke tace say what ever came out from yah mouth amma mota sai ka bani tsuki yayi yce toh na
sayar and so??zaro ido tayi tace chabb wallahi ka bani mota na mugu kawai mara iman.....bata
'karashe maganar ba ya wanke ta da mari ta fa'di ka'sa tana kuka bakin ta y fashe harara ya
bita da y hau sama.
*1Month later*
Kullum dai haka suke rayuwar su babu ruwan kowa da kowa dukan su babu mai tanka wani
kowa harkar gaban sa yake ya bar mata 'kasa shi yana sama amma still ba barin ta yayi ba dan
ya hanata zama masa kujera da kallo haka wajen gidan y hana ta fita.
phone 'din ta ne yayi ringing ganin international number ne ta 'dauka tayi sallama daga 'dayan
'bangaren tsuki aka yi Madam i wanted yah to stay away from CAP.BILAL if not i swear you 'll be
sentence to prison i know you don't know who i am hmm my name is Ninda he's best touchy
sweet girl from Brighton i wanted yah to ask for divorce as soon as he came back home hope
am clear matar tana 'karashe maganar ta kashe wayar, tsuki tayi tace is left for u ke ya dama
best friend 'dinta ta kira ta bayan ta fa'da mata za suyi wani programme if she's free tou she's
invited.
Suna gama wayar ta 'dauko trolley ta ha'da fancy dress 'din ta bayan ta gama ta fito Driver
ya kai ta Airport Booking Fligh tayi bayan ta kammala ta fito 'a nan ta ha'du da wani primary
school friend 'din ta kallon mamaki suke yi wa juna nuna sa tayi da hannu tace Moubarak dama
kana nan murmushi yayi yace Black cute Arab kene haka kika 'kara kyau looking ma sha Allah
wai gaskiya it's has being long fa kinga har nayi aure with two children ai abin da yasa bama
zumunchi yah alway's busy all the time's i heard that yah a CAPTAIN bur u ger married to
CAP.BILAL murmushin takaici tayi tace Allah raya mana su number driver ta fara trying no. 'din
sa it's off tsuki tayi Moubarak yce wani kike jira ne nodding kai tayi tace wlhy driver ne number
'din sa off murmushi yayi yace ok muje nayi dropping 'din ki ko, 'a'a thanks i know he 'll be here
soon' karka'da key dake hannun sa yayi yce 'a'a kawai muje nayi dropping 'din ki babu yadda ta
iya sai da yayi forcing nata ta shiga 'a bakin get yayi dropping 'din ta tayi masa godiya ta shiga
ciki 'a 'kofar palo ta tarar da BILAL 'tsaye fuskar nan nasa so sulky harara ya watsa mata yce
motar uban wa kika shiga banza ta masa ta ra'ba sa ta wuce jawo ta yayi fuskokin su na
fuskan tar juna babu wasa 'a idanun sa yace am talking to you are you an animal? Don't u know
that yah now married ba'ta rai tayi tace i know that am married amma as u said it's just a
name to me that's how it is kai har kasan mene aure har kasan hakkin aure mtsww dallah cika
ni kasa magana yayi sai ido daya bita da matse ta yayi gam haka suka shiga ciki kan kujera
suka zauna tana 'ko'karin tashi y ri'ke mata hannu pls don't go i love to feel de touch of yah
strong buh affectionate hand's tsuki tayi tana 'ko'karin tashi ya ri'ke ta tam yana mata wani irin
kallo da ni kai na i don't know how to explain, wayar sa ne yayi 'kara tashi yayi yace mata pls
don't go kafin ya 'karashe maganar har ta shiga room 'dinta ta rufe , fita yayi......
Early in de morning ta shirya cikin 'kananan kaya u 'll never said she's married tayi light
makeup tayi kyau sosai 'kofar ta bu'da ta tana jan trolley 'din ta SHE'S sure yana office Tea ta
ha'da tayi rushing ta fita babu wanda ma yaga fitar ta mota ta shiga ta tafi Airport bayan an
gama screening ta tana kan step na jirgi Bilal ta window 'din sa y hango ta da sauri ya tashi
before he could get to that place jirgin har ya fara tafiya sabida daga wurin zuwa nan it may take
yah to 10Mins haushi sosai yaji waya ya kira one of the security ya tambaye sa ko Asmau ta fita
Security ya fa'da masa throughout today bata ma fito ba ajiyar zuciya yayi y koma office 'din sa
ya rasa abinda ke masa da'di.
Closing time nayi ya tafi koda ya shiga palo babu kowa 'a tunanin sa tana room 'din ta room
'din sa y shiga....da misalin 'karfe shida ya fito palo y zauna kan kujera har dare yayi yana nan
sallah kawai ke tashin sa shi kan sa ya rasa what's wrong.
```Tuesday```
Zau ne yake kan sit 'din sa sai juya kujerar yake yana buga Biro 'a kan sa, Aarif ne ya shigo har
y zau na BILAL bai san y shigo ba table 'din ya 'dan daka yace CAP hope all is well nodding kai
yayi my friend am doing well , winking eye Aarif yayi yace since yesterday you seem like nay
coping well or yah wanted yah wife close to yah if yes just go back home and keep looking at
her cute face tsuki yayi yace donno pls don't upset me why should i think about her who is she
to me? Mtsww she's nothing to me buh just a picture murmushi Aarif yayi yace say what ever
you feel like saying wlhy am sure yah missing her yhv fallen for her deeply kana son abu buh
kana 'danne zuciyar sa ko kana so ko baka so u really love's yah wife dan ga shi nan 'a cikin
idanun ka i can see it clearly ta shi Bilal yayi ya fita sai gida door 'din ta ya mur'da 'a rufe
knocking yayi yace pls My Mom open de door kina jina fa pls ki bu'da ya kai 3mins jin ta'ki buda
wa y koma palo sai