Showing 9001 words to 12000 words out of 32967 words

Chapter 4 - Captain Bilal Book Compelet Ummi Hambali

16 Aug 2026

509

born BABY�___*






5⃣1⃣➖6⃣0⃣

Wayoyinta ta kashe baki 'daya bata fi 1hour ba ta fito ta koma Airport without wearing her
Uniform BILAL fuska 'a 'daure ya mi'ka mata phone bata ce masa komai ba ta 'karba with her
left hand ta kara 'a kunne Assalamu Alaikum daga 'dayan gefen aka amsa mata sallamar yace
Ummana ya hanya ta amsa da Alhamdulillah yace ma sha Allah dafatan dai ba'a yin rashin
KUNYA babu kuma wasa hope u are coping well wid yah work Asmeey tace ehh Abba ana yi
murmushi yayi yace to Allah yayi maku albarka baki 'daya ki mayar da hankalin ki sosai ga aikin
ki kuma kina respecting ur elder's more kin ji wlhy in har naji something bad keda aikin nan har
'a bada na sa masu kula man dake secretly intend to be kept hidden still za'a na kawo man
information about yah starting from now zaro ido tayi tace babu komai in sha Allah u will always
hear Khair bye.. ok bye... ta mi'ka masa wayar hararar ta yayi yace haka ake bama babba
abu?? hannu biyu ta saka ta mi'ka masa nan ma sai da ya gama rai na mata hankali y 'ki kar'ba
ya sha kunu fuskar nan nasa uwa zata yi bindiga ta fashe 'tasawa yayi mata what do u mean 'a
haka zaki dan kina er iska or what??kina wasa da life 'dinki kenan 'll u go and waer yah uniform
r..�� bai 'karashe maganar ba yaji kira wani building ya shiga, wayar sa ta fara ringing ganin
mahaifin sa ke kira ta 'daga kafin tayi magana yce BILAL ni dai ka rai na ko av been telling u ka
kawo matar da zaka aura buh u fell into deep ear's good and fine wlhy duk wacce ta man zana
ha'da ka da ita kafin tayi maganar har ya katse wayar wani abu taji ya tsaya mata 'a wuya ta
zaro ido aure aure kuma 'bata rai tayi to mai sa za'a masa auren dole mtswwe gwara ma ko yayi
hankali tana repeating word 'din aure aure wata hanya tayi taje ta yanka ticket ba'a fi 10mins ba
ta shiga *PARIS AIR LINE* bayan ta shiga ta kashe wayoyin ta tana dariyar mugunta tana mai
jin da'din auren da za'a yi masa flight 'din su yayi landing to *LAGOS* bayan ta fito Driver 'din su
har yazo 'daukar ta dama kafin su iso ta kira sa secretly trolley dake hannun ta y kar'ba yana yi
mata sannu bayan sun sauka gida ta fito gaban ta na dukan uku uku dan she don't know what
to tell her parent.
Ciki ta shiga tana ya'ke 'a palo ta tarar da mahaifan ta sallama tayi ta shiga da fara'ar su
suka amsa mata duka biyun tashi suka yi Maminta ta ri'ke mata hannu Abbanta y shafa kuma
tun ta kana suka zauna bayan sun gaisa suka tambaye ta y hanya, Abba yace wannan ba zata
haka ko 'a waya baki fa'da mana zaki zo ba had it been mun sa ni ai har walima sai munyi
murmushi tayi tace Abba phone 'dina nake ga ya sama problem av been trying your line's bai
shiga Mami tace yar Abba kenan tashi muje kici abinci dining suka tafi suka ci abinci bayan sun
gama ta shiga room 'dinta ta kwanta sai 'a time 'din ta tuna da his phone is with her 'ajiyar
zuciya tayi ta san she's now safe ta fa'da 'a gida an basu hutun 1week sai dai tana tsoron
ha'duwar ta da BILAL.


*BILAL*
Koda ya koma bai ganta ba ta'be baki yayi 'a zucyar sa yace dama ta 'bata bayan ya shiga

jirgi ya diba wayar sa babu rufe ma'aikatan yayi da fa'da wai sun sa ya cillar da phone 'din sa
sai daga baya ya tuna phone 'din na wurin Asmeey ga shi yana so yayi using phone 'din amma
girman kai ya hana sa tambayar ina Asmeey.......


*1week later*
Wai Asmau aikin kenan??ina trying number CAPTAIN bai shiga donno why kuma ni bai
fa'dan ba da hutu ba murmushi ta 'ka'kalo Abba kasan he's alway's busy ne yanzu haka i think
he's in German zasu yi wani meeting wayar ta ne ya katse ta kissing phone 'din tayi ta 'daga
hello Moh ai nayi fushi sam about a week fa baka neman ba av been trying your line bai shiga
lumshe idanun sa yayi yace am sorry my princess wallahi i wasn't free alway's busy all the
time's yanzu haka Dad yace na fito da mata within 2week's nima nayi trying SIM naki bai shiga
ban san kin dawo ba ma Asmau pls ki bar aikin nan muyi aure dan Allah wlhy in ba haka ba am
sure Dad auren dole zai man tashi tayi ta fita tace kar ka damu am ready nima ka sanar masa
kawai ni kake so tsalle yayi ya fara shi mata albarka......bayan sun gama soye war su ta koma
ciki ta zauna ta kira sunan Abba da Mami tace in-laws naku zasu zo next tomorrow parent to
Muh'd yottere Allah da sauri ta tashi ta shiga 'dakin tana murmushi uhum that's Fulani where
ever they 're sai mun nuna kunyar mu� Allah yodiveder�- murmushi Mami tayi 'wallah minfu
miyeeti' shi ma Abba murmushi yayi yace minfu miyetti Allah dama na jima ina jiran wannan
ranar sai gashi a new day has came.






*Am sorry for typing de page's very short u know am suffering wid eye problem*





*♨Ummi Hambali♨*
[11/3, 4:27 PM] +234 810 081 4614: *👮🏻CAPTAIN BILAL👮🏻*



By.Miss Ummi Hambali💄




```Dedicated this page to Aneelurv&Munayshat&Granny Zarah Bukar&Autar Hajiya```

6⃣1⃣➖7⃣0⃣








*Cap's* ne 'a tsaye BILAL na 'a first line ya saka neavy blue uniform kayan sunyi fitting nasa
very attractive yayi kyau more than saying sai dai fuskar nan babu annuri while the rest 're
standing t his bck sun saka all black uniform president na u.s yayi speech kana yace he wanted
to see the charming Prince *CAPTAIN BILAL MOUHAMMAD. FAHIYM* murmushi yayi ya fita
suka yi shaking hand's Presidoh yace Congratulation to you MR.BILLAL yo really doing good av
never seen a hard working guy like you and yah assitant once upon congratulation's to yah u
now the head of all U.S Airport's hope u can graciously hold the position hogging juna suka yi
suka 'da'da shaking hand's
```Alhamdulillah am very happy wid this promotion totally am speechless i have no enough
word's to thank's yah buh all am gotta say is thank you very much how could i be happy without
the comfort of yah word's alway's sweet gentle^optismistict I'll do what ever it take's to keep yah
happy murmushi yayi ya cigaba da cewa in a book of my life , some only appear as a sentence,
some appear as a paragraph, some appear as a chapter, buh yah among the one's that make's
the best seller i love's yah more and more i promised to be with yah at any situation cwt Dad i
really appreciate de love � godiya sosai ya masa 'a haka dai har taron ya watse sauran
ma'aikatan suka fara kukan rabu wa da shi dan he's that type of sweet kind people abin hannun
sa bai tsole masa ido hs hand's a 're alway's open 'a haka dai har suka rabu.```


*2days ltr*
*AIRPORT*Office ne babban sosai ga fa'di ga tsayi ta ko ina designers Air condition masu
sanyin gaske suna ratsawa ga wani nice smell dake tashi Office 'din ya ha'du iya ha'duwa dan
ko gida bare nuna masa 'kayatuwa ba royal abubuwa kam ba'a magana zaune *BILAL* yake
cikin office hankalin sa na 'a kan computer tsuki yayi Shaheeda dake gefen sa tace how may i
help yah SIR harara ya watsa mata 'll u shut up ger up and go this way i doesn't like to see yah
face anymore hope u ger me ba shiri ta fita dan ta san halin sa tsaf zai zage ta ko yasa ta koma
chan BAMAKO AIRLINE kallon sa ya mayar ga computer 'oton ASMEEY ne ya fito masa tsuki

yayi mtsww who asked me to click her stupid page since she's not interested so why shur i care
mtswww.
Tashi yayi ya fito yana ya tsina fuska rai 'a 'bace yana yi masu kallon hadarin kaji two round
yayi ya dawo CAP.SHAHEEDA i wanted you to search for Asmau where ever she is make sure
you collected my phone for me, amsa wa tayi da okay SIR i'll in sha Allah zama suka yi duka su
biyun sun yi shiru dama shi ba surutu ne da shi ba haka SHAHEEDA in ba tare da friend's nata
bane u 'll never see her mouth moving lumshe idanun sa yayi ya tuna had it been it's Asmeey
suna nan suna fa'da ko tana masa surutu duk sai yaji he missed her presence tashi yayi yace
Shaheeda i can't stay here anymore yana 'karashe maganar ya shige mota.
Koda suka koma gida kasa zama yayi sai yawo yake yana ta making round kamar he's
getting ou....da 'kyar ya samu yayi wanka ya shirya cikin 'kananan kaya he look's very good
kamar ka sache sa bayan ya kammala key ya 'dauka yaja motar sa ya fita zuwa Club yana
shiga aka fara welcming nasa lights na wurin ma chanja masa color aka yi special table aka
basa ta zauna nan aka cika masa table sai da yayi 'dif kana suka bar sa ya bugu sosai da 'kyar
ya tashi suka fara tashe wa suna snapping picx da turawa shi ma tsaf ya saje dasu sai kace shi
ma bature ne wannan ta ja sa wannan taja babu ruwan su sai uploading ake 'a media's sukam
da'di suke ji dan sun san ba 'karamin mutum bane ya kai 2hour suna sha shan ci kan sa sai
sara masa yake da 'kyar ya samu suka bar sa ya tafi dan sai da ya basu some note of dollar's
suka bar sa ko parking na kir ki bai yi ba ya fita 'a kan carpet na palo ya fa'da sai bacci.....



Kwance Asmeey take tna chat nan ta ga picture's na BILAL tare da yammatan turawa abin babu
kyan gani rufe idanunta tayi ohhh God ya Allah save this yah servant from the evil of this people
he wasn't like this before cox i always take's care of him we did i left him alone??should i go
back or just face what's right for me, ta'be baki tayi tace ohhh nay I'll jes help yah wid prayer dan
wlhy at this time around i hate to see yah ko 'a lahira i doesn't want to see yah kashe Data tayi
ta sauka tana mai masa addu'ar Allah ya basa matar da zata gyara masa bad character's 'din
sa.


Inlaw Inlaw nifa dama tuni nayi noticing there mst b something between Moh and Husna
kawai dai i keept quite naga ikon Allah murmushi Abba yayi nan dai suka ci gaba da firar su
akan auren Asmeey kam da Mouhammad suna next kujera 'a zaune suna shan firar su Mami ne
ta ri'ke baki ohhh ni Amina yaran zamani kenan wai at the present of thier parent ma soyyaya
suke murmushi duka suka yi nan dai aka saka biki nan da 2week's 'a Katsina za'a yi sa har
airport suka kai su Asmeey da Moh hada kukan rabuwa iyayen su kam sun sha dariya.
*2day's later*
Every thing has been done by one flight's namu zai tashi time nayi suka tafi Airport tun gida
suke waya da Mouhammad har 'a nan sai da ta tabbata thier flight is reading to go kana ta
kashe wayar....babu abinda ta tuna sai BILAL when ever she think of him she felt happy she
don't know why tsuki tayi tana jin haushin kan ta , Abba ya tambaye tq any prob 'kar ya ta masa
tace no Abba tace ok wai kin ijiye aikin ko to kin rubuta letter for that rasa abin fa'da tayi sai da

yayi reapting kana tace ehh Abba i gave it to one of my right hand girl nan ta jawo wani firar dan
at all batta son tana tuna BILAL most especially if she remember the day she left abin ya tsaya
mata 'a rai and she promised never to forgive him.







*â­•Ummi Hambaliâ­•*
[11/3, 4:27 PM] +234 810 081 4614: *👮🏻CAPTAIN BILAL👮🏻*



By.Ummi Hambali💄



```Dedicated to___Maman Shakur😘___```






7⃣1⃣➖8⃣0⃣








Hidaman biki ake sosai Asmeey she's alway's busy bata nan bata chan ga gyaran skin da take
sha duk da she's chocolate haka bai hana skin nata kyau ba, kwance take tana browsing de
best __Northern__Makeup Artist and de best Cake Maker page's nasu ta shiga 'huh this
makeup look's very good wooo this lady got talent she can put em perfectly wannan ai ita ne
gatan arewa *MIEMIE BEE* ta jima 'a page 'din kana tayi searching na wedding Cake
*SEEMBY LUFF* tayi choosing as the best dan she deserve to be she glanced and glanced at
the picture's meaning de Makeup&Cake 're Impressive.....

*3days to the wedding Fatiha*

Zaune take *Meerahcute* na mata lalle at all her mind wasn't with her ta fa'da dream land i
ty all i can to know what she was thinking ov amma i can't har aka gama lallalen daka ganta ka
san tana cikin damu wa ana gama lallen bayan y bushe da yamma aka tsantsara mata makeup
ta saka wedding gown din ta haka dai aka yi *Bridal Shower* daka ganta ka san tana cikin
damuwa bata jima ba ta fa'da wa angon ta kan ta na mata ciwo ba shiri ya tashi suka koma gida
tana shiga 'dakinta ta shiga ta rufe tana kuka ta rasa mai ke mata da'di haka washoe gari ma
friend's 'dinta suna ta fira amma ita tayi shiru kamar kurma sai ido da take bin su da haka dai
aka yi *Mother's Night* Muh'd ya takura ta da ta fa'da masa what's wrong wid her ta'ki sai 'a nan
ta 'dan saki jikin ta haka ana koma wa gida ta shige 'daki ta rufe kowa na mamakin ta duo
soyyar ta da Muh'd amma ths day's tana masa misbehaving.....


Arif ne zaune shida *CAP.BILAL* suna fira jefi jefi Aarif yace frndy wai bara ka je bikin bro 'dinka
Moh ba shida fighting patner 'din ka Asmau da sauri ya tashi yace serious??Aaerif yace am
serious so u mean yah donno ahhh buh am really surprised how come's yah bro he's gotta
marry buh u donno know koda yake kuma aikin ka is not easy may be that's y they haven't told
u tunda they know u alway's busy 'a firgice ta tashi dan his word's really terrified him ya rasa
dalili ta'be baki yayi is left for them my Man forget about them wayar sa ne ya katse sa ganin
Dad 'din sa ke kira murmushi yayi ya 'daga bayan sun gaisa ya sanar masa da 'daurin auren
gobe ya jajjada masa yazo fa.
Ta'be baki CAPTAIN yayi to mai ruwa na da auren su da za'a ce i have to go baran je ba
Aarif yayi murmushi yace haba Baturen mu in baka je ba zai zama abin surutu za'a ce sam
bakkwa da ha'din kai kaga Muh'd wouldn't feel happy ta'be baki *CAP.BILAL* yayi i'll see......



*_____NIGERIA_____*

Zaune take 'a hair stylix ana ta gyara mata gashi bayan an gama aka kuma yi mata gyaran
jiki da misalin karfe uku suka koma gida wurin seven an kammala shirya ta dan kau yau tafi
kullum kyau ta sha creamy gown haka shi ma Muh'd ya sha ba'kar shaddda data sha aiki da
creamy color haka ma hular sa black da creamy aiki Event 'din yayi kyau fiye da tunani huh anyi
'barin ku'di kamar ba gobe abin dai sai wanda ya gani.




*______NEW YORK______*
3:00AM
*__________USA____________*

Kwance yake yana bacci room 'din ta ko ina sanyi ya rufa da blanket wayar sa ne yayi 'kara har
sau biyu sam bai ma san ana yi ba dan yayi nisa 'a baccin sa kamar 'a mafarki yaji 'kara da
sauri ya tashi ganin missed call ya diba calling back yayi hello Dad daga 'dayan bangaren aka
ce uhum Son we 're waiting for u fa zaro ido yayi yace Dad me ok I'll be there in sha Allah bur
for now am not ready am sleeping bye ok bye, ohhh wai mai sa Dad ya takura ni ohhh yanzu fa
time na chan i think it's to Nine or ten kashe wayar yayi ya cigaba da baccin sa da misalin karfe
shida ya tashi wanka ya shiga yayi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
google.com, pub-9213700357025247, DIRECT, f08c47fec0942fa0