Showing 30001 words to 32967 words out of 32967 words

Chapter 11 - Captain Bilal Book Compelet Ummi Hambali

16 Aug 2026

514

yyi yce
both of us�, uhumm pls kar ka tashi ina jin 'dumin ka 🤗, '😅😅 toh bari if am back zaki
kwanta har ki gaji kinga am almost late bara na rufe ki da 2blanket am sure zaki bar jin sanyin
'karashe maganar yyi yna 'ko'karin tashi ' jawo sa tayi tace u 're not going anywhere yau raino
na zaka yi ko 10blanket ka rufe ni da Allah still sai naji sanyi amma kaga once am with you
sanyin tafiya yake murmushi yyi y shafa cikin ta yce Allah y bamu mai albarka suka amsa da
amin, yauwa kinga yau bamu yi karatu ba fa tashi mu karanta Adabul Mufrad 'dauko littafin yyi y
'dago ta suka cigaba da karatun su half karatu half soyayyar su suke sha�, em dear i forgot to
tell u gobe zamu shiga Ghana i think zamu kwana 'bata rai tayi tace wlhy nifa na gaji da wannan
tafiyar kana tafiya kana bari na so lonely rungume ta yyi yce kar ki damu in sha Allah very soon
zana rage murmushi tayi tay hogging 'din sa back.
```Washe Gari```
Bayan ya kammala shirin sa suka futo yana ri'ke da ita, ita kuma tana ri'ke da brief case 'din sa
harabar gidan suka futo ya bu'da motar ta zaga 'dayan sit 'din ta ijiye masa brief case 'din ta
zauna suna facing juna tace wlhy ni dai banna son ka tafi ka bar ni murmushi yyi y ri'ke ta yce
worry not my wife in sha Allah zana dawo very soon keep on praying for me 💋, ganin ya tayar

da motar ta fara kuka yyi juyin duniya tayi shiru ta'ki hogging juna suka yi shi ma hawaye y fara
yi ganin yna hawaye ta tashi ta fita ta shiga ciki sai da ta shiga kana ta ya ja motar y fita....yna
shiga Airport y shiga wani office yyi wani research kana ya futo y shiga jirgin sauran ma'aikatan
suna ta firar su amma BILAL yyi shiru bayan passenger's sun gama shiga tashi yyi yce Ahmad
pls ka tu'ka bana da strength zama yayi gefe y 'dora kan sa jikin kujera yyi shiru.

*Some Hour's Later*

Bayan sun sauka Accra Ghana futo wa *BILAL* yyi da 'kafa Taxi ya tare ya shiga wani
restaurant y sauka y ci abinci sama sama kana y futo ya tafi hotel yyi wanka y shirya kana y futo
da niyar y saya sim, Taxi ya tare y shiga sun yi nisa sosai suka yi accident ikon Alah babu abin
da ya sama driver sai BILAL da jini keta zuba da gudu mutane suka zo suka futo dashi aka yi
asibiti da shi Dr.Hisham ya kar'be sa yayi masa 'dinki bayan an kammala Dr.Hisham ya futo
yce kamar tana da ma'tsala 'a hantar sa fa dole sai an yi masa wankin ciki i think zana tafi da
shi Hospital 'dina Khartoum, Driver yce to SIR amma kudin fa danni ban san ko ina yake ba,
murmushi Dr.Hisham yyi yce kar ka damu ni zana yi komai in sha Allah in aka gama komai then
i'll look for his Family you can go...nan Dr y fara shirin tafiyar su.....




*â­•Ummiâ­•*
[11/17, 1:43 PM] +234 703 384 2155: *👮🏻CAPTAIN BILAL👮🏻*


By.Ummi Hambali💄


Dedicated to MAMAN SHAKUR😘



1⃣0⃣6⃣






Dr i don't think this could be possible is good for us to tell his family, 'Ashraf worry not i'll inform
them buh later you see his life is in danger he needed our help and my hand is enough kai dai
do what is asked u to...
*2HOURS LATER*

Bayan sun isa direct hospital 'din sa suka wuce nan aka fara duba BILAL dake jin jiki sam bai
san ma abinda ke faruwa ba.
Bayan an gama y farfa'do nan ya ro'ka Dr kar ya fa'da 'a gida sabida bayya son hankalin su y
tashi nan Dr. yyi masa al'kawarin bare fa'da ba har sai y warke.....Dr yna kula da shi sosai fiye
da tunani.

'A gurguje👯

*6MONTH LATER*

BILAL Alhamdulillah jiki yyi sau'ki, Dr ne ya shigo fuskar sa 'dauke da murmushi y zaune gefen
BILAL 'BILAL y jikin??hope babu wurin da ke yi maka ciwo dai?? murmushi BILAL yyi yce Abbu
yanzu Alhamdulillah sai dai ciwon da ba 'a rasa wa' gyara zaman da Dr yyi yce yanzu kam
BILAL kana ga in muka sanar wa mahaifin ka bbu komai??amma am sure sai sunji haushi
sabida an jima fa sosai almost 5month son 'din basshi da lfy amma bamu fa'da masa ba
murmushin 'karfin hali Bilal yyi yce Abba worry not favor da nake son kayi man kawai when ever
you discharged me i wanted us to go together kaga zasu jin da'di, dafa sa Dr yyi yce babu
komai son dama tare zamu tafi in sha Allah nan da 3days zamu tafi�, tashi Bilal yyi yce Abba
pls ina son na zaga garin murmushi yyi yce kaga da akwai abubuwan da zana yi attempting
yanzu amma zuwa anjima sai mu tafi ko, ko nasa driver na ya kai ka ko??nodding kai yyi yce eh
Abba drivern ma y kai ni.
Zaune yake yana shan iska wani mutumi yayi masa sallama ya zauna beside him yna
murmushi yce BILAL ina ka shiga haka??ana ta drama 'a gidan ku baka sa ni ba kasan yanzu
'kanin shi yake 'adawa da kai addu'ar sa kawai ache ka mutu ya zama sarki ya kuma aura matar
ka ita ma yanzu addu'ar ta kenan in baka gamsu ba ga wasu hotuna da suka yi sun rungume
juna ga kuma wasu hotuna, kar'ba yyi y gani da sauri ya tashi 'a fusa ce ya bar wurin tun daga
ranar ya nema farinciki ya rasa har ranar tafiyar su....


*Bara mu le'ka ASMEEY*

Husna ki futo mu tafi bare yuwu ache wata biyu da tafiyar mijin ki ba babu ko labarin sa mai
damu da halin da kike ciki ba amma ke kina nan kin mutu 'a kan sa toh ki tattara kayan ki mu
tafi gida kalle ki fa ciki ne dake amma sam baki damu da kan ki ba kina chan kina tunanin
wadda bai damu ma dake ba kalla yadda kika yi 'baki kika rame, kuka sosai Asmeey ta fara
'akan ita bara ta bita ba ciki Anty Fatima ta shiga ta ha'da mata kaya ta futo jan Asmeey tayi har
suka fita ta saka ta cikin mota suka tafi Airport har suka shiga Kano bata bar yin kuka ba...suna
shiga cikin gidan ta zube tana kuka tun Anty na rarashin ta har tayi ban za da ita.
Asmau tashi kici abinci, idanun ta 'a rufe tace Anty na 'koshi gefen ta Anty ta zauna tace
haba Asmeey wai wannan wane kalar rayuwa ne addu'a ya kama ta kiyi in 'bata yyi Allah bayya
na aa in kuma tafiya yayi ya bar ki Allah ya saka maki in kuma mutu wa yyi Allah rahamshe sa
da sauri Asmeey ta rufe bakin Anty 'ni kibar fa'dan haka am sure yana nan he 'll soon come
back to me😭, 'bata rai Anty tayi tace wai ke mai ke damun ki kina ganin mahaifan sa baki 'daya

sun yi fushi da shi sai ke sarkin soyyaya ba toh wallahi put this at the back of ur mind in har kika
haihu bai dawo ba that's the end kuka Asmeey ta cigaba da yi.....kullum tana cikin damuwa bata
wani cin anincin kirki sai Anty ta ma'tsa mata kullum Asmau tana cikin damu wa.
Bayan ta haihu da Moh y shigo sai taga kmr BILAL 'din ta tayi hogging 'din sa tana kuka
munafukai suka kyalla masu 'oto😰,

*1MONTH later*
Asmeey dear ai kinyi waya da Momi ko ta fa'da man tare dake zana tafi, Anty dake gefe tace
bakkya ji ana maki magana, hawaye suka fara zuba mata Anty am not going koda naje i won't
see *BILAL* for now babu wanda idanu na suke son su gani kamar sa just go alone😭 Asmau u
have to know that *BILAL* x no more let's keep on praying for him pls ki shirya mu tafi mi'ka
masa Babbyn tayi ta juya masa baya tana kuka kamar tashi Anty tayi ta shiga ciki bata jima ba
ta futo da kaya ta sa aka kai mota tace Asmau tashi ku tafi zaman ki 'a nan ba mai yuwwa bane
da 'kyar suka yi consoling nata ta tashi suka tafi yna ri'ke da Babbyn....

Zuwan su BAMAKO ta 'dan sama relief sabida Moh yna 'dibe mata kewar mijin ta at times
ma sukan fita yawo tare 'a yan kwanakin nan sun 'da'da sha'kuwa sosai yna kula da Babyn y
dauke ta kmr shi y haife ta....
______________________
*Cigaban Labari*
BILAL let's go so that we won't missed the flight shiru yji y 'daga blanket 'din wayam babu kowa
wani short note ya gani ```Assalamu Alaikum Abba hope yah coping well am sorry na koma aiki
na amma pls here is my address i want u to tell my parent that am alive da akwai reason da
yasa am not going back da yawa firstly i heard brother na da matana suna love sun ji 'da'din
rashin ganina da aka yi ni kuma seriously baran iya jure wa ba thank u very much papa i really
appreciate yah luv if i arrive safely i'll give u a call, here is My card pls check beside the bed i
kept something good for you thanks back``` Dr. bai ji da'di ba diba Card 'din yyi dafe kan sa yyi
yce dama wannan son 'din Former King ne eyya lemme go& meet his parent...gefen drawer ya
diba yaga chk ne murmushi yyi y 'dauka y fita....


*☆☆☆*
*☆☆BAMAKO☆☆*
*☆☆☆*
Bayan ya shiga garin Hotel ya sauka sai da ya kammala shirin sa ysa aka kawo masa mota y
tafi gida.....koda ya shiga bai tanka wa kowa ba PALACE ya shiga Moh ne 'a zaune Asmeey da
Islaha suna beside him suna fira yna ri'ke da Baby 'a fusace ya shiga da sauri suka tashi suna
nuna sa harara ya wa'tsa masu su duka Babyn dake hannun Moh ya kar'ba 'a 'tsirace Moh yce
dama baka mutu ba Alhamdulillah am happy my brother is back, Asmeey zata yi hogging 'din sa
yaja bata nuna su da ya'tsa yyi yce had it been ba mutu y'all felt happy toh as from today i want
u to remove me from yah heart u guys u think i don't know what between yah, kun zata ba'a
fa'da man ba watau kai har kana claiming i don't deserved to be the King kai ne ka dace to u
Husna thank u for hurting me ashe dama duk love da kike nuna man bana gaskiya bane kinyi

amfani da chance 'din ne kawai for me to believe I ranar da aka fa'da maku ja mutu y'all felt
happy to ina son ku sa ni babu ni babu ku yana 'karashe maganar y fita motar sa yaja 'a guje ya
fita with his Baby da sauri Asmeey&Islaha suka futo part 'din Momi suka nufa...Moh da mutanen
sa suna zaune kowa yyi shirun Bayan sun fa'da wa su Daddy da sauri Daddy ya 'dauko wayar sa yna shirin kiran jami'an
'tsaro waya ta shigo masa...

Dr ne ya kira sa ya fa'da masa komai bayan sun gama, Daddy y fa'da ma Momi komai hankali 'a
tashe tace to yanzu what do we do??am sure wani ne ya ha'da sa da su yanzu wurin ma da
zamu ganmn sa ne problem but lemme try his number am sure in ya shiga he 'll never reject the
call da sauri Abba yace ywwa call him wayarta ta 'dauka ta kira taji bayya shiga dafe kan ta tayi
'kasa Asmeey ta zube tana kuka......

*Washoe Gari*
Anty Hanan tana ri'ke da Babyn *BILAL* tace *CAPT* wai bara ka ha'kura ba kasan Allah na
tare da mai ha'kuri am sure mutane ke son raba ku pls kayi ha'kuri kaji my son na baka nan da
3day's u should make a research kaga in ka tabbata da abinda ya faru is true i promise i'll join
my hands with your murmushin takaici yyi yce ok Ant i''ll in sha Allah buh don't tell them that am
here yna 'karashe maganar yyi wa bbynsa p*c*k kana y fita......



*â­•UMMIâ­•*




*👮🏻CAPTAIN BILAL👮🏻*


By.Ummi Hambali💄


Dedicated to MAMAN SHAKUR😘

*____________________________________*
```Special Thanks to:-```
*Ummalkhairi Muhammad,*
*Aneesa A.Rimi,*
*Aysha Ilaisu,*
*Miemie,*
*Autar Hajiya,*
*Granny Zarah Bukar,*

*Munayshat,*
*Aysha Bawa,*
*Zeenart,*
*Pherty,*
*Faxyfashion,*
*Rabiatou Sk Mashi,*
*LEEMCY- MTN�,*
*Princess Halima,*
*Dotar Ubee,*
*Mrs Umar,*
*Melody,*
*Fiddy Sodangi ,*
*Hauwau Sodangi ,*
*Maram Hambal ,*
*BILLY GALADANCHI*
e.t.c...*
*___________________________________*
```PERFECT WRITER'S```

```EXCELLENT WRITER'S```

```PRECIOUS WRITERS FORUM```

```BEST WRITER'S```


1⃣0⃣7⃣




*FINAL PAGE*
*LAST PAGE*
*LAST EPISODE*





```2DAY'S LATER```
BILAL ne ya shigo da cup 'a hannun sa yce Anty kin san wani abun mamaki nodding kai tayi
tace no kai nake jira, murmushi yyi y zauna yce Ant kin san Dr dana baki labarin sa ba??toh
wanda ya fa'da man wannan maganar ashe son 'din sa ne kin san abinda ya fi bani

haushi??abinda na fa'da wa Mouhammad am sure dan yanzu he 'll never forgive me kinga the
day before yesterday dana je har ce masa nayi bai dace da sarauta ta magana dai maras da'di
na fa'da masa shi da Husna ni i don't know from where to start amma i promised sai na kai
yaron nan prison am sure haka ne kawai zai sa na sama relief, dafa sa Antyn sa tayi tace haba
BILAL ban san ka da haka ba kaga in mahaifin sa yaji bare ta'ba jin da'di ba 'tsakanin 'da da
mahaifi sai Allah babu wanda zai so yayi wa mutum dare 'ayi masa rana pls ka rage wannan
zuciyar zai iya sa mutum yyi dana sa ni 'a ko wane time ka zama mutum mai yafiya kar ka damu
i'll explain to them amma ina so kayi man promise bara ka ta'ba fa'da wa kowa wanda yyi hakan
ba kawai ka nuna baka san sa ba shi kuma ka kira sa secretly kayi masa nasiha yanzu tashi mu
tafi ko....lumshe idanun sa yyi yce 'a'a ki dai fara zuwa in komai yyi dai dai then i'll meet u Babyn
ya mi'ka mata tace toh shikenan yanzu tashi shirya murmushi yyi har mota ee raka ta kana y
dawo ciki ee fara shiri.
*30Mins Later*
Bayan ya kammala shiri futo wa yyi wayar sa ya 'dauka wata zuciyar tace ya kira Asmeey wata
kuma tace ka bari dai ku ha'du may be har yanzu bata ha'kura ba da wannan tunanin ya futa yyi
gida🚘.....koda ya kai gidan bai futo cikin motar ba, wayar sa ne yyi ringing ganin sunan Anty
ne bai 'daga ba futo wa yyi y shiga ciki kan sa 'a 'kasa bayan sun gaisa ya basu ha'kuri ...... yce
Moh pls kayi ha'ku.....da sauri Moh y rufe masa baki yce haba Bro ni wlhy dama ban ri'ke ka da
komai dama am sure wasu ne suka ha'da mu �...nan dai suka cigaba da firar su� tashi yyi
yce 2mins Momi da Daddy 'a tare suka ce fa'da gaskiya dai � Moh yyi murmushi yce yawwa
kun gane ashe mu yake son shigar wa mun dai gane�...min'tsinan Moh BILAL yyi y futa yna
dariya part 'din Momi y shiga 'a zaune ya same ta tana yi wa Babyn ta wasa gefen ta y zauna
bata ma san da shigowar sa ba *'Quieener'* da sauri ta juya murmushi suka sakar wa juna yce
am sor...da sauri da ha'da bakin sa da nata, kana tace no need babu komai nasan ba yin kan ka
bane murmushin jin da'di yyi kar'ban Babyn yyi yna mata wasa Asmeey ta kwantar 'a jikin sa
tace promise bara ka kuma tafiya ka bar mu ba murmushi yyi yce in sha Allah i'll always be wid
you from now till eternity.........


*2days later*
Tafe suke yna ri'ke da Baby Yasmin 'dayan hannun sa kuma y sa'kala 'a 'kugun Asmeey suna
tafiya cike da nu'tsuwa fuskokin su dauke da murmushi suna soye war su, mutane sai kallon su
suke dan sun burge mutane sosai har suka shiga jirgi bayan sun zauna Babyn sa 'a cinyar sa
Asmeey kuma ta 'dora kanta 'a kafa'dar sa tana ri'ke da 'dayan hannun sa�
*THEY LIVE HAPPILY�😘������*


Alhamdulillah 'a nan na kawo maku 'karshen labarin nan wurin da nayi ba dai dai ba Allah yafen
amin.......


Thank you for cooperating wid me really appreciate your love e.g Ummalkhairi Muhammad i

have nothing no say morethan jazakillah b khairan�

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
google.com, pub-9213700357025247, DIRECT, f08c47fec0942fa0