Showing 6001 words to 9000 words out of 23697 words
Nanna kuwa harta mike tana kallon jakar da take
shakare da kaya bude jakar tayi taga wayoyi d sauran abubuwan bukata da sauri ta.bude
drower taga akwati ,yawancin kayanta babu ,jinjina kai tayi ta fita tana zancen zuci ,bayan fitan
Nanna hafsat ta fito babu alamar ruwa a fuskarta ta ja jakarta ta dauki wayarta ta fara dannawa
.
Gidan yayi shiru babu qlamar mutane da dukkan alamu kowa na gidan yayi bqcci tafiya take
cikin sqnɗa da akwatinta akanta sannan ta bude kofar falon a hankali ,motarta ta nufa ta bude
boot tq saka kayanta ta jinginq tana karewa gidan kallo wasu hawaye masu zafi suka wanke
mata fuska ji take kaman ta fasa abunda tayi niyya amma ina zuciyarta ta kekashe bude marfin
motar tayi zata rufe taji an rike marfin kofan da sauri ta fito don ganin waye ,zaro ido tayi ganin
.........
Share pls
*DANGINA*
*[AKA RABANI DASU]*
STORY &WRITEN
BY
ADAMA UMAR
SECRET PEN
07081940768
LOVE AND ROMANTIC STORY
DA SUNAN ALLAH MAI RAHMA MAI JINKAI
5️⃣
PAGE FOUR
Nanna a tsaye tana rike da marfin kofan fitowa tayi jiki a sanyaye Nanna tasa hannu ta zare key
din motan ta kama hannunta suka koma cikin gida bangarenta suka nufa sannan ta zaunar da
ita ta ce
Haba hafsat wani kuskure kikeson aikatawa ne ,shin kinaso tarihi ya sake maimaita kansa ne
,kinaso kiyi nadamar da haryau Amminki tana cikinsa meyasa haka meyasa
Wlh Nanna bazan zauna a auramun wannan mutumin ba karki manta da abunda yamunfa
kuma yazo yace yana sona na fada masa banasonsa amma duk da haka ya dage saiya auren
don haka gwanda in barmusu garin kowamq ya huta Gwanda tarihi ya maimaita kansa
Ba haka sakiyi ba yanzu idan kikw tafi idqn yayanki ya dawo me zamuce masa wani hali kike
tinanin zai shiga ,yanzu kiyi hakuri har Allah ya dawo da yayanki lafiya saiki masa bayani yana
da hakkin dakatar da auren ba shikenan ba
Shiru tayi tana tinanin maganganun Nanna tabbas a amaganarta akwai kamshin gaskiya don
tasan matikar ta fadawa yayanta batason auren nan anfasa shima angama nan take wani
kayataccen murmushi ya kamata ta ce
Shikenan Nanna bari zqn jira ba ammi tace yana hanya nanda one week ba
Kwarai yana hanya saiki masa bayani nasan shi zai fahimceki,nasan me Ammi take tsoro
shiyasa ta amince da auren nan
Haba Nanna kenan kinq nufin kinsa asalinmu kumq kinsan tarihin su Ammi da Abba
Kwarai nasan komai amma nayiwa mahaifiyarku alkwari bazan taba fadawa wani wannan
zance ba matikar ba bukatar hakan ta taso babu yadda aka iya ba ko kuma ita ta amince
Dan Allah Nanna kiban labarin asalinmu daga ina muke mu yan wani garine suwaye yan
uwanmu ki taimaka
Bazaki taba jin wannan zance a bakinaba matikar ba wannan dalilai biyu dana fada miki ba
Shiru tayi don tasan tunda tace bazata fadaba to bazata fadaba .
Shirye shiryen biki ya kankama Ammi ta dage tanqtq hidima taje gurin gyaran jiki tayi booking
amma tabita akan ta shiryq ta fara zuwa sam taki haka ammi tarabu da ita don tasan ita da
kanta zata nema a mata kaman kullum suna zaune a falo jewelry's ne da yawa a gaban Ammi
ta rasa wanne zata zabawa a marya itako gogar taku kaman bata falon ,zuwaira ce tai sallama
ta shgo Ammi ta amsa cikin faraa da murmushi kusa da Hafsat ta nemu giri ta zquna ko kallona
batayi ba dayake batada zuciya ta ce
Amarya bakya laifi ,kinsan gidan nan yadda ya dauku haramar kamshi kuwa tundaga bakin gate
nake jin kamshi kowa yasan tabbas gidan nan akwai amarya
Banza tai da ita kaman batasan tanayi ba ta juya ta kalli Ammi dake murmushi ta ce
Yauwa Ammi dama Abdulmallik ne ya turoni ya ce wai ku shiryq gobe abokansa zasu kawo
kayan aure da abubuwan da bazaa rasaba
ah masha Allah to shikenan Allah ya kaimu lokacin
Yauwa Ammi amarya bata fitar mana da anko bane don kinsan nice babbar kawafa
Ah gaki gata bi narasa wani irin aure Hafsat zatayi babu abunda take shiryawa ko gyaran jiki
nida kaina naje na biya kudi amma nayi nayi taje sam taki ,nq tamayeta idan batason sintirin
zuwa ne in kira wakiliyarsu tazo qmma ta ce itada ba auren soyayya zatayiba wani gyara zatayi
Gatanan da ki mata fada idan zata gyara ta gyara ehen
Kallon Hafsat zuwaira tayi ta ce
Haba besty me kike nufi kenan don bakyason Abdulmallik shikenan bazaki gyara jikinki bw
kumw bazayi shirin bikiba to idaj bazakiyiba mu zamuyi don haka zan samu sauran kawayenmu
na school na fada musu kuma nida kaina zan tafi kwari in fitar da anko inke bazakiyiba ni zanyi
Dallah malama banason shishigi kawai kiyi sabgar gabanki ,tsabar rashin zuciya zaayi miki
kishiya shine kik wannan rawar kafar kije can kiji da bikin mijinki babu ruwanki dani kowa yayi
sabgarsa na jima da fada miki hakan
Ke Hafsat anya kinsan waye a gabanki kuwa zuwaira ce fa your pen friend me Inna ke nufi
karkiga anbarki da hankalinki ki nemi rainqwq mutqne wayo sai yanzu na tashi na faffalla miki
mari kinsan zan iya.koran kaiki gidan mijine zan.miki shegen duka ba damuwata bane
Haba Ammi ai abun yayi yawa ga mari ga tsinka jaka nasani ko kaffara bazanyi ba.zuwaira ita
ta fadawa mijinta.akan ya nemi aurena nikuma basonshi nakesba aisaiya hakura amma kun
nace ina rokon Allah.ya.dauki rayuwata kafun auren kowa mq ya huta
Ko kin mutu sai ankai gawarki gidansa kuma shine zaisaki a kabari
Ah ah Ammi Hafsat tana bukatar lallabine a ayanzu saikuma anusheta muhimmancin aurensu
bawai a zageta ko.duka ba
Kirabu da yarinyarnan dani take zancen ba taga na barta bane ahiyasa take duk rashin
kutumcin da takeyi
Mikewa tayi ta bar.musu falon don tasan da zata kara magana Ammi zata iya kai mata duka ita
kuma bason abunda zai taba lafiyarta take.yanzu ba
Haka sukaci gaba da hirar biki Ammi tana fada mata shirye shiryen da sukeyi Nanna kam na
gefe kaman ruwa ya cinyeta don tasan halin da ake ciki da badan ta dakatar da Hafsat ba ai da
basuma san inda takeba balle su mata wannan maganar ko kumq sudinga shirye shiryen biki .
Kaman yadda aka shaidawa Ammi haka abokansa suka kawo kaya masu shegeb yawa kaman
na budurwa anata bude kaya ana yabawa amma ko fitowa Hafsat batayiba zuwaira ce ta nufi
dakinta ta sameta tana kwance man gadon ta fada ta ce
Wow besty yakamata kizo kiga kayannan kinga kaya kuwa gaskiya kizo muje ki gani
Ta karisa fada tanajan hannunta ,fisge hannunta tayi ta ce
Dallah malama sakeni ku tattara kayansa ku mayar masa bayida dukiyar da zai sayeni ko
soyayata kuje can kuyita rawar kafa akan kallon kayansa ,nidai KO kallo baki isheniba balleshi
Jiki a sanyaye ta fito saga dakin amma ta basar suka koma sunata ribibin kaya .
Yau cikin farin ciki take ta shiga kitchen gadan gadan don hadawa yayanta kayan abinci, dafawa
kawai takeyi ita kanta tasn yayi kadan ya cinye wannan abincin a cikinsa amma dafawa kawai
take saida taga ta cika daining din sannan ta hakura ta koma dakinta tai wanka tafito rike da
makulkin motarta ahannu da jakq da wayarta kallon Ammi tai tace
Ammi bari inje in dauki taya kinsan jirginsu yana daf da sauka
To shikenan saikin dawo ki hqnzarta
shikenan
Agogon hannunta tak kallo hakan yayi daidai da bullowar wani ingarman soja cikin kakinsa
wanda hakan yake shaida shi sojan kasa da kasane tafiya yakeyi cikin isa da takama kakkarfan
namijine fuskarsa tana dauke da saje baki mai kyau ga hancinsa madai daici bakinsa dan
karami yanada manyan idanu farine tass idan baka saniba zakace shiba dan nigeria bane ,tqna
hangosa ta tashi da sauri ta nufeshi ta fada jikinsa shima rumgumeta yayi suna sauraron bugun
zuciyar junansu wani nitsuwa yake ratsata saitaji ta manta da duk damuwarta sakin junq sukai
ta juya tana leken bayansa kaman zata hango julabib kqman yadda suka saba zuwa amma ina
babu shi hawayene masu zafi suka zubo mata yasa hannu ya share mata yana gurgiza mata
kai ya ce
Meyasa kike kuka kin manta julqbib yana cewa kuka baya miki kyau don haka karkiyi kuka
bazai ji dadiba kuma ai kina tare dashi domin annabi muhammad yace kowa yana tare da
abunda yajeso don haka kina tare da julabibi
Rungumeshi tayi tana murmushi shiyasa takeson yayanta akullum yana kwantar mata da
hankaki akan damuwarta ,gida suka nufa jamian tsaron da aka turo su tarbeshi suka rufa masa
baya a bangare guda kuma jamian airport din suna sara masa duk da ba wani respond yake ba
,gida suka nufa da sauran jamia tundaga bakin layin kowa zai gane babban general yana cikin
anguwar, parking sukayi sukazo suka tarar dasun Ammi a bakin farfajiya suna jiran isowarsu
yana fitowa yazo ya rungume Nanna a gaskiya yanajin tausayin tsohuwar ya sumbaceta ya juya
wajen Ammi itama ya rungumeta ya sumbaceta babu bata lokaci duk suka dunguma suka nufi
cikin gidan sauran jamiai kuma aka musu masauki a BQ don su huta suci abinci ,suna shiga
cikin gida ya baje a kan kujera Nanna ce ta matso tana cire masa takalmin kafarsa murmushi
yayi ya tina kullum haka take musu idan sun dawo shida julabib ,tun yana yaro zuciyarsa take
cike da kaunar Nanna bayida wani buri da yawuce ya auri Nanna ,babu wani sura ko kyau na
mace da yake gani a idonsa saina Nanna ya zauna a cikin turawa amma duk surarsu baya
burgesa kaman na Nanna ,sautin muryar Hafsat ne ya dawo dashi hayyacinsa tanq mika masa
kofin ruwa karba yayi ya kafa kai saida ya shanye sannan ya mika mata kallonsa tayi ta ce
Yaya muje kaci abinci
No bazanje daining ba kikawomun nan
Haka ta tashi ta dauko leda ta shumfuda ta fara jera masa abinci tana dura masa sunata dariya
bayan ya gama tace yaje yayi wanka akwai maganar da takeso suyi ,hakan kuwa akayi bayan
ya fito saga wankaya kirata a waya ta sameshi a dakinsa hakan kuwa akayi taje ta sameshi
yana tsokanarta amarya amarya bata masa maganaba guri ta nema ta zauan tace
Gaskiya yaya banasoj auren nan
What bangane bakyason aurenba
Eh yaya domin ja tsaneshi babu wanda na tsana kaman shi shine yasani a bakin cikin da harna
mutu bazan manta ba
Ok fadamun meya miki kika tsaneshi
Akwai wani lokqci...............
.
Shin me asalin su Hafsat kuma ta wacce hanya aka haufesu shin sunada yan uwa
Ya zata kaya tsakanin Abdulmallik da Hafsat zaayi auren ko kuma idan akayi auren wani irin
zama zasuyi shin yazata kaya tsakaninta da zuwaira
Shin me Abdulmallik yayiwa Hafsat kuma wani tabo yayi mata ,wai ina cikin da yake jikinta shin
menene sanaar Abdulmallik kam
Wai meya samu julabib ne kam shin meyayi ajalinsa ,munada bukatar sanin tarihin julqbib shi
kansa
Kunji wata sabuwa wai ra'is yanason Nanna ,karku manta Nannafa mahaifiyar julabib ce ,wai
zafa yarda ta aureshi kuwa shin ya zata kaya
.
Share pls
*DANGINA*
*[AKA RABANI DASU]*
STORY &WRITEN
BY
ADAMA UMAR
SECRET PEN
07081940768
LOVE AND ROMANTIC STORY
DA SUNAN ALLAH MAI RAHMA MAI JINKAI
6️⃣
PAGE FIVE
Akwai wani lokaci kuna iraq kaida julabib ,lokacin ina dauke da cikin ,ina zamqn zamana kawai
wata zuciya tace inziyarci zuwaira aikuwa babu msu na dauki makullim mota na nufi gidanta
naje nq sameta a damuwa na matsa Mata ta fadamun Take shadamun kodawani lokaci mijinta
za I dawo a buge yake shigowa gida ta rasa ya zatayi gashi har gun aikinsa sun koreshi ita taje
ta bada hakuri akaj bashida lafiyane shiyasa yakeshan maganinda suke bugar dashi ,ta
shaidamun saura sati daya hutun ra suka bashi ya kare gashi har yanzu bai sanja dabia ba
kuka take sosai na tausaya mata ,kaman yadda muka saba na kwantar mata da hankali saida
ta fara murmushi na shaida mata yunwa nakeji aikuwa babu bata lokaci ta nufi kitchen nikuma
na haura dakinta na kwanta domin cikina yqna sani bacci sosai ,kaman yadda ya saba haka ya
shigo gidan cikin maye bab ruwansa ya juya bai kalleta ba sai ya nufi dakinta yana zuwa yasa
key yabar key a jiki ya fara kallona ,kallo yakemun na shaawa a inda nikam bansaniba haka ya
kariso wajen gadon ya danneni ,kaman a mafarki naji ana wasa da jikina a firgice na tashi ,na
razana sosai lokacin da na kalli Abdulmallik hakan yasa na fara kiran zuwaira murmushi kawai
yake yana tande baki kaman zaki mai farauta tattaro karfina nayi na yunkura an tashi amma ina
ya danneni kokawa muka fara ina kiran sunanta ta fito a rude ta fara buga dakin amma ina ya
rufe sunasa take kira kaman ranta zaifita amma ina ko saurarronta bayani haka saida ya cimma
kudurinsa akaina tun bai gamaba jini ya fara bina amma sai sambatu yake
"haba zuwaira meyasa kike hanani kanki kinsan saboda kina hanani kanki shiyasa nake shaye
shaye don bazan iya zinaba ki taimaka kinaban kanki gashi yau kinfi ko yaushe dadi "
Haka ya dinga sambatu da babatu wanda hakan ya tabbatarmun ya dauka da zuwaira yake
muamala said a lokacin nails nadamar shigowa dakinta na kwanta ,saida ya gama ya bingire ya
fara bacci no kuma want ciwoj madame main tsanani ya turnikeni KO daga kafata na kasa DA
kyar naja jiki na bude tashigo a rude ta rungumeni tana kuka kaman ranta zai fita tana yiwa
mijinta Allah ya isa ita da kanta ta daukeni ta kaini asibiti likitoci suka karbeni kafun na haifi wani
qbu kaman kadangare wanda hakan ya tabbatarmun da bari nayi naji bakin ciki ta kira Ammi ta
fada mata babu jimawa saga Ammi da nanna bata boye musu komaiba ta shaida musu ,a
bangarensa kuwa saida ya gama baccinsa. ya farka yaga duk dakin jini hakan ya tabbatar masa
ba lafiyaba ,kiran numbern ta yakr amma bata daukaba kawai yayi amfani da yanar gizo ya
ga.inda suka ,tana cikin shaidawa Ammj kawqi saigashi ya shigo ya kallesu duka ya ce
Lafiya kuwa.meke faruwa na tashi na ganni cikin jini
Kwarai ma kuwa Abdulmallik ka cuceni ka cuci abotata da Hafsat da wace fuska zan kalli hafsat
kayi sanadiyar zubeear cikinta farin cikinta daga ita har mijinta ,ka fara qidayar kwanakin da
sukw.rage maka a.duniya domin na tabbata mijinta saiya kasheka kasan wayeshi
Shidai ya rasa maganar me take da badan shi kadai bane namiji da saiyace badashi take ba
.Hqka akayi mqsa bayani ya tqbbatar baya hayyacinsa yayi haka dominshi ya dauka da
matarsa yakr tare daga nan amma ta ce wannwn kaddarace kar in yadda nadinga kallonsa da
abun bance komai ba domin ni hukuncin da julabib ya yanke shine nawa ,kasa hakura nayi na
kira julabib nace yazo gida akwai matsalq babu bata lokaci julabib ya sauka a nigeria muka nufi
gidanmu da farko ban nuna masa komai ba amma daga baya nayi masq bayani tashin hankali
iya tashin hankali ni kaina na gani a ranan ya dauki mota ya nufi gidan zuwaira ya samu mijinta
bayanan ya tambayeta ina yaje tace yayi tafiya compqny sun aikeshi daganan gida ya wuce
yaje ya samu nanna yake shaida mata umarni tabashi idan yayi wani abu bata yafeba hakan
yasa julabib ya kasayin komai amma yasa kansa a damuwa ko abincinya dainaci gashi bayason
ganina ban isa inzo inda yakeba saidai inga yanata hawaye munkasance a haka tsawon sati
biyu kafun ya tattara ya tafi ,bayan wata daya daga tafiyarsa bai kiranba ban kirashiba kuma
baya kulani a whatsapp ranar ina nafilan dare kaman yadda nasaba naji karar shigowan sako
wayata ina budewa naga sakon julabib ne ,jikina yana rawa na bude na fara karantawa
"Assalamu alaiki Hafsat ki sani ina sonki son danake miki yasa nashiga tashin hankali akan
abunda ya sameki kuma mahaifiyata ta hanani daukar mataki hakan yasa nake cikin damuwa
wanda ya dawomin ciwon zuciya me tsanani a koda yaushe zaki iya jin nabar duniya ina
Alfahari dake matata
Kuka na fashe dashi lokacin da nagama kafanta sakon julabib aikuwq baifi satiba ka kira ka
shaida mana yabar duniya ,dqga nan na shiga cikin kunci da damuwa wanda baya misaltuwa
,shikuma sanadiyar abunda ya faru ya daina shaye shayen miyagun kwayoyi,wata rana inq
zqune zuwaira ta kirani ta ce idan babu damuwa tanason ganinan bankiba na tashi na shirya
naje gidanta ananne take shaidamun tanaso in auri mijinta ,hqka ta dinga basa labari har izuwa
kan dauri auren dake tinkarosu .
Tunda ta fara maganq yake binta da idanu wanda take kalarsu ta sanaja izuwa jaa kaman wuta
na tabbata da zaka taba to saita konaka kasa magana yayi domin yama rasa taya zai bullowa
wannan lamari shiru yayi kafun ya rungume yar uwarsa wacce kuka yaci karfinta yana
rarrashinta saida ya tabbatar ta hakura sannan ya dauko wata daja ya fara fito da kayayyaki
wasuma agogone zobbuna masu uban tsada hakan ya dinga janta da hira saida ya tabbatar ta
sake sannan ya rabu da ita ya Nata tabbacin indai yana raye bazaayi