Showing 21001 words to 23697 words out of 23697 words
dauke da
dakuna guda biyar gaba daya an mishi siminti a cikinsa hatta suturar jikinsu ta gani kasan ta
masu karamin karfine ,yana ganin ta rikice yasa ya fita yaje deden masallaci ya tsaya ya kurwa
wayarsa ido yana jiran kiransu ,yana tsaye ya shafe sama da minti 30 yaga wasu tarin motoci
suna nufoshi dan matsawa gefe yayi yana cigaba da kallon wayarsa ,kiranshi akayi ya daga da
sauri ganin wannan numbern yasa yace
"Aisha kun isone"
"Juyo bayanka Abba"
Juyawa yayi ya kalleta tana tsaye wayar dake hannunta ta fadi sai hawaye ,nan ta zube akan
guiwarta ta fashe da kuka da sauri ya karisa kusa da ita ya kamota ya rungumeta ,a jikinsa yana
ba kuka zakiyi ba Aisha ki godewa Allah daya sake sada fuskokinmu .
Manyan taburmai naga an baza a wannan tsakar gidan da aka malalashi da simiti ammi kan
tana mamanta ,wayarsa yake dannawa babu jimawa aka dauka bai jira yayi magana ba ya ce
"kayi sauri kazo yayarka ta dawo " dagowa ammi tayi ta ce
"Baba kana nufin mama ta sake aihuwa bayata" ,"kwarai ma kuwa ta sake haihuwa har guda
biyu ma ,abubakar da rakiya ,uta rakiya tana gidan yar uwarki asiya tace mu tana tsoron
taimaka mana saboda babanta amma bazata bar rakiya a wahala ba "
"Waini Babba mai yafarune kuka sayar da gidanku kuka dawo nan da rayuwa "
"Labarine mai tsawo ,tun bayar tafiyanki Abdulwahabu yake bani baki akan in kawo kudi akai
gun malamai ayita addua ,haka na dinga bashi kudi nima kuma inatayi idan nayi istihara saina
ganki kina cikin rayuwar jin dadi shiyasa hankalina ya kwanta ,kasancewar na yadda dashi
shiyasa na sake masa komai nawa haka yace ya kamata mu gina masallaci saboda
mahaifiyarmu ,bankawo komai a rainaba na yarda na sa hannu a takardan da bakomai ,ashe
haintata yayi domin yaga mahaifiyarki tana da juna biyu bashi da gadona idan ya kashe ni
shiyasa ya hada baki da lauyana sukamun haka ,watarana.kawai akazo mun wuta wuta in
tattare komai nawa gida.ba nawa bane da kadarorina babu yadda na iya haka muka hada dan
kayanmu lokacin ana goyon abbakar saida muka fito zamu dauki mota aka shaida mana bayan
suturar jikinmu babu komai namu a gidan ,hakan yasa muka fito saiga Abdulwahabu a nafe
ya.fito mukasa kayanmu da komai yanata.bani hakuri akan zaiyi bincike mu zauna anan zai
shigar da kara ,manyan abokanaina suna ta kirana kowa yayi wani yunkuri sai a nuna masa
wannan sa hanu dole suyi shiru daga haka muka hakura muka mika lamuranmu ga Allah,"
Gyara zamanta tayi ta fadawa su baba dalilin barinta gidan da yacce tayi rayuwa hatta halin da
mijinta yake ciki bata boye musu ba ,kuka Baba ya dingayi yana sawa ammi albarka ya ce
"Wato gidan nawa ma an rushehi an dawo dashi company"
Eh baba domin.munga tabbacin hakam baro baro a bakin company din
Rais ne yayi gyaran murya yace ina neman wata alfarman abani dama inyi bincike akan
wannan lamarin ,babu musu aka bashi ,ya tattari maaikata suka nufi wannan company din suna
zuwa suka shiga inuwa ne wanda ya gina company din dan haka suka nemi da akaisu office din
C E O babu mata lokaci suka kwamusheshi suka nufi deppot din dake bayelsa suka mikawa
mazashi saida yasha jibaga sannan ya kura mahaifinsa yayi masa bayani ,gaba daya
hankalinsa ya tashi ya kira yan sanda jin inda dansa yake yasa sukace aikin yafi karfinsu
,karshe dai saida ya kawo wannan takardun shima yasa hannu ya mallakawa Alh Usama aka
fiddashi a duk gidan da yake da komai su Alh usama suka koma anata sawa Rais albarka ammi
tanajin alfahari da aikin danta koba komai ya share musu hawaye.
A bangaren maaikata kuma sun tsananta bincike sun gane cewa kiran da Aka yiwa Alh
muhammad na karyane babu wasu baki da yayi sannan kotarsu ta fada cikin kogin bakin gada
inda akasa manyan maaikata suka shiga cikin ruwa suka fito da ita ,basuga ko alamar kashi ba
hakan ya tabbatar musu da cewa sacesu akayi akajefa motar cikin ruwa ,manager din da ya
kirasa ya shaida masa bakin sunzo aka kwamushe da yasha jibga yake shaida musu shima
wasu ne suka sace matansa akan saiya kirashi ,bashi da zabi shiyasa ya kirasa daga nan suka
kama hanya suka fita ,tambayarsa sukai baiji wata magana da ya danganci inda suke ba ya
ashaida Musu babu abunda yaji duk da tsufa ta kamashi amma dayaji bugu saiya tina address
din da aka bayar akaisu Alh muhammad ,bibiyar adress din akayi aka tabbatar bana nigeria
bane nan suka mika aikin wa sojojin south africa , shaaninku da zafin nama suke aikin bilhakki
da gaskiya shiyasa baasha wahala ba aka turo musu da rahoton cewa wani babban mai
arzikine yasa aka saceshi domin akwai wani aikin nuclear da zaizana masa ,taurin kan da
yayine kuma ya shaida musu ya fita a kaidansu shiyasa sukasa a kamo musu shi suka hada
harda bello ya dawo kaman mai taimaka masa ,yanzu haka zanen nuclear ta kammala har
yabayar a kera masa ita inda yace bazai sakeshi ba har sai ankawo yaga babu wata matsala
,inda suke masa bara zana da idan bai musu aikiba zasu kashe iyalansa ,domin yana ganin
iyalansa sannan yana sanin halin da suke ciki ,haka suka maida shi kaman bawansu yana yiwa
manyan ƙasashe aiki su kuma suna karban kudi yanzu haka a yadda rahoto ta nuna daga bakin
daya daga cikinsu gobe nuclear zata iso kuma ana tinanin nuclear na isowa yaga zanenta yayi
daidai zai kashe Alh muhammad domin karya sake zana irinta , jin wannan rahoto ya gigita shi
hakan yasa ya tara kowa da kowa yayi musu bayani nan aka fara adduoi da sallah ,shikuma ya
tattara runduna mai yawa harda sojojin south africa suka nufi wannan tsobirin ,sun hadu da
haradi masu yawa wanda dole saisun shareau kafun su isa haka suka dinga haduwa da
manyan yan caskale da masu suburbuda duk suka kara dasu inda suma sunyi rashin jamaarsu
sosai ,a gida nigeria kuma gaba daya tashohin television duk sun dauka anata sanar da abunda
ke. Faruwa sai adduoi ake musu na fatan nasara ,masallatai tsangayoyi ,islamiyyoyi duk anatayi
,cikin ikon Allah da taimakon adduoi da suka samu suka kubuto da su daha hannun mugaye
inda basu hakura ba suka dinga binsu da ruwan bindigogi amma suka tsallake ,su kuma aka
tattara su nuclear kuma aka dan kata a hannun sojojim nigeria domin nigerian ne ya kerata
hakan yasa aka karawa Rais matsayin bigeanty a soja inda kasa nigeria ta karade da farincikin
,gaba dayansu suka nufi bayelsa inda kowa da kowa na family ake tare ,Alh muhammad dai sai
kallon wannan saurayi mai kama dashi yake wanda ake kira da Muhammad muhammad suna
zuwa dama anyiwa gida waya ga tarin yan jarida nan da gidan rediyo suka fito a mota,ammi
kam tun dazu sai murza ido take ko tana. Tinanin mafarkin da tasaba shine taleyi amma ina
kaman ba mafarki bane wannan da gaskene bata tabbatar ba saida rais ya kama hannunta ya
dankashi cikin na Alh muhammad ,hakan yasata wani suman tsaye wanda jamaa suka.yiyo
kansu suna salati ,kici kici ta farayi da numfashinta tana salati .........
Share pls
[9/12, 7:58 PM] ADAMA UMAR (SECRET PEN): í ½í±¨â€�í ½í±©â€�í ½í±§â€�í ½í±§í ½í±¨â€�í ½í±©â€�í ½í±§â€�í ½í±§í ½í±¨â€�í ½í±©â€�í ½í±§â€�í ½í±§í ½í±¨â€�í ½í±©â€�í ½í±§â€�í ½í±§í ½í±¨â€�í ½í±©â€�í ½í±§â€�í ½í±§í ½í±¨â€�í ½í±©â€�í ½í±§â€�í ½í±§í ½í±¨â€�í ½í±©â€�í ½í±¦â€�í ½í±¦
*DANGINA*
*[AKA RABANI DASU]*
í ½í±¨â€�í ½í±©â€�í ½í±¦â€�í ½í±¦í ½í±¨â€�í ½í±©â€�í ½í±¦â€�í ½í±¦í ½í±¨â€�í ½í±©â€�í ½í±¦â€�í ½í±¦í ½í±¨â€�í ½í±©â€�í ½í±¦â€�í ½í±¦í ½í±¨â€�í ½í±©â€�í ½í±¦â€�í ½í±¦í ½í±¨â€�í ½í±©â€�í ½í±¦â€�í ½í±¦í ½í±¨â€�í ½í±©â€�í ½í±¦â€�í ½í±¦
STORY &WRITEN
BY
ADAMA UMAR
SECRET PEN
07081940768
LOVE AND ROMANTIC STORY
DA SUNAN ALLAH MAI RAHMA MAI JINKAI
1�⃣5�⃣
Bsnda farin ciki babun da yakeyi gaba daya sai hasken camera yake tashi a wajen ya juya ya
fito da Alh bello mijin nanna shima ya danka mata hannunsa a nata ,kukan dadi kawai yake
tashi ganin abun bazai kareba yasa aka nufi cikin gidan Alh Usama , dama an gama shirye
shirye da komai komai suka zube a baban.falo anata jajantawa juna ,karshe dai farincikin da ya
watse sama da shekara 25 ya dawo cikin wannan iyali da salo na daban bayan an gama hajiya
ta kalli Alh muhammad ta ce
Yana da kyau akaikuma masauki kuyi wanka kuzo kuci abinci
Sunkuyar da kai yayi yana tinanin ta ina zai fara bawa nahaifiyarsa hakuri domin tun dazu
zulumin da yake kenan ,rarrafowa gabanta yayi ya kama kafanta ya ce
Hajiya ,kiyi hakuri da kuncin da nasaki ,kiyi hakuri da abunda na miki na rashin daidai ,hajiya
naga tashin hankali kala kala asanafiyar bijire miki da mukayi ,munga rayuwa kala kala ,Hajiya
ki yafemun ko zansamu farin cikina ya tabbata
Dagoshi tayi tana rike da hannunsa ta ce
Haba muhammad akan me zakace ka bijiremun da baka gudu da ita ba da zaku haifamun
wadannan tsala tsalan jikokin ,koda kun taimaki wannan baiwar Allah da mijinta wanda suka
dawo tamkar yan uwa a gareku ,karka damu karkaji komai najima da yafe maka ku tashi akwai
wani part mai 2 bed room kuje akaiku can ,tashi yayi jiki ba kwari ,Maman ammice ta kira daya
daga masu aikinta ta musu iso saida suka tafi ammi da nanna sai kallon juna suke ,ji suke
kaman su ruga a guje su bisu amma saboda kunyar iyayensu sukai shiru domin ji suke kaman
in suka tafi bazasu dawo ba ,hajiya da ta lura da hakan ta kira sunan ammi ta ce
Me kuke mana anan bazaku tashi kuje wajen mazajenku ba ,me zaku mana anan to maza ku
tashi ku tafi
Dama jira suke nan suka tashi cikin jin kunya ,Abbakar yayi gyaran murya ya ce
To nidai hajiys diyar kinnan nakeso kibani zan aura ,zanyi na biyu da ita
Kulle fuskanta Nihal tayi domin dama ta jima da harbo jirkinsa tun daga kallon da yake mata
,Hajiya kam fatan alkhairi kawai tayi musu da sauran jamaan dake falon .
A bangaren su ammi kuwa saida suka shigo part din sannan kowacce ta shiga part din da aka
ajiye mijinta a tare suka tura kofan ,Alh muhammad yana zaune bakin gado ya hada kansa da
guiwa ,yana ganinta ya taso da sauri ,inda ita kuma ta tsaya daga bakin kofa ta kasa karisowa
,tasowa yayi ya ce
Meyake faruwa ne Aisha ,akwai matsace ,hankalina ya fara tashi da naga baki biyonba kodai
kin sake wani aurene
Kuka ta fashe dashi tana mai rungumeshi ta ce
Bazan taba auren wani mutum ba bayan kai na gwammaci na koma ga Allah ban auri kowa ba
akan na auri wani ,duk da cewa na maka takaba amma na kasa yarda da ka mutu ,amma na
godewa Allah da yabani da daya tamkar ya dubu na gode naka .
A bangaren nannama makamancin tambayoyin da ya mata kenan ciki ya hada mata da ina
julabib bata boye masa ba ta sanar masa da komau yayi masa addua kafun su shiga shirya
mazajen nasu .
A bangaren Asiya kuwa tunda taji Aisha ta dawo ta tattaro yayanta duka akwai namiji wanda
bazai wuce saan Rais ba koma ya fishi da kadan sannan akwai mace wacce itama tana da yara
kanana sai kuma yar autarta wacce itama macece budurwa bazata wuce 21 years ba ,cikin farin
ciki da murna ta shigo gidan kafarta har hardewa takeyi cikin na juna duk da mahaifinta ya
kirata akan idan ta taka gidan bai yafe mata ba amma hakan baisa ta mishi biyayya ba tubda ya
kaucewa Allah da mazonsa ,cikin falon ta shigo inda taga wadu dandazon mutane anata hira da
sauri kanwar Abbakar ta kariso wajen Maman ammi ta ce
Mama ina yaya take ina take ina yaranta da mijinta jiya munga komai a tv mama
Murmushi mamanta tayi ta juya wajensu Asiya ta ce
Asiya ku shigo mana ,tunda autar asiya ta shigo idonta ya sarkafe a cikin na Rais ko kauda kai
batayi ,jin Asiya ta ce
haba suhana me kike kallone haka
Dan dibirbicewa sukai suka fara sosa keya sannan suka nemi wajen zama aka fara hirar
yaushe gamo ,suna cikin haka Ammi suka dawo hannu sarkafe a cikin na mazajensu suna
dariya da lama wata hirar suke ,suna shigowa Asiya ta tashi da saurinta harda sassarfa taje ta
rungume ammi suna kukan rabuwa .
Agurguje pls .
An bawa su Alh muhammad tarihin duk abunda ya faru a bayansu na kokawa sun koka na
murna sunyi ,nan aka shiga yiwa Alh bello taaziyar julabib dinsa.
A bangaren abubakar fa soyayya tayi karfi tsakaninsa da nihal ,sannan Rais ma baa barshi a
baya ba ya jone da suhana suna shan soyayya ba laifi ya samu karbuwa sosai ,ganin akwai
fahimtar juna tsakaninsu yasa akasa surensu nanda sati biyu tunda komai akwai a wadace
,ammice ta fara yiwa amare gyaran jiki kaman ba gobe ,idan aka hadawa Amare tsumi ta debo
musu susha domin sunyi alwashin cirewa mazajensu kishirwan shekara da shekaru ,babban
abokin Rais ya taso tundaga lagos daurin aurensu yaga Hafsat aikuwa baiyi nauyin bakiba ya
kada kuriarsa nan aka hada da nashi auren anata shirye shirye .
A bangaren abdulmalik kuwa yana hasasho abunda zaiyiwa su Hafsat amma ganin abunda ya
faru a tv yasa yasha jinin jikinsa ya manta da komai ya rungumi matarsa .
Rana bata karya saidai uwar diya taji.kunya ,yauce ranar daurin auren iyalai guda shida wanda
suka kasance cikin farinciki da kaunsr juna anyi komai.cikin soyayya da wasa da kudi tamkar ba
gobe anyi duk wani event na sojoji da ya kamata babu wanda aka bari a baya ,bayan an gama
biki amare sun sauka a part a gidan Alh Usama kuma sunsa ramar dawowa kano zasu ziyarci
kabarin iyayen Alh bello Sannan zaa siyawa ngwaye gida ,shima Alh usama ya ce zaibar
bayelsa domin yayi nisa zai zaba zai dawo kano ko gombe ta inda ya yanke.hukuncin zama a
gombe anguwar bypass .
Bayan sun dawo kano sun ziyarci iyayen alh bello inda gari ya iso wajen ya biya kudi a kudin
aka gina islamiyya a kusa da kabarin nasu ,Zuwaira taji dadin zuwan kawarta gidanta da mijinta
da sauran amare inda ta kaga bata shawsrwarin aure yadda zata kama.mijinta dakyau.
Bari mu leka sashin su ammi
To ammi dai.amarci yayi dadi domin dukkanninsu sunyu guzurin ciki a jikinsu ,inda suka tsorata
aihuwa da tsufarsu ,sai bobboyewa suke amma ina tuni Mama da hajiya.suka harbo jirginsu
daga ganin yadda basason cin abinci sai kayan kqadayi hakan yasa suka ajiyesu suka murna
,sunji kunya kam amma suna farin ciki sa cikin musamman nanna.d yaronta ya rasu ,lokacin da
cikinsu yakai hsihuws sukaje aka musu bucking na c section suks tafi ma babu wanda ya
sani,ganin baasan mezai faru ba yasa aka kira Mama da hajiya ,sukazo an shiga dasu suna
bakin treather saiga Hafsat ta taho daga ganinta bata hayyacinta itada Rais da matarsa da
Abakar da Nihal ,tana zuwa ta ce munje gida bakwanan akace duk kuna asibiti meke faruwa
nan aka shaida musu take jiri ya kama Hafsat aka riketa sai gado ana musu gwaji aka tabbatar
da suna da ciki , anyi aiki cikin
Lnasara an fitowa da Nanna yan biyu mace da namiji ita kuma ammi an fito.mata da namiji an yi
murna sosai inda akasha shagali sosai aka maida sunan julabib in kiya .
Bayan wata tara amare suka sunkuto yayansu inda Rais yayiwa Hajiya mai suna ,ita kuma
Hafsat ta ce Mama zatasa ,Nihal kuma tasa mai sunan Alh muhammad .
Tammat bi hamdilkah
Ina godiya ga dukkan masoyana da suke a fadin duniya alkhairin Allah ya kaimuku a duk inda
kuke ,ina godiya ga Allah da yabani rai da lafiya na karisa wannan littafin.
Albishir gareku masoya
Shin kunsan da sabon littafina mai suna
Hakak dina
Kaman yadda suka sani Alkalamin na dabanne shima salon na dabanne
Ku biyoni domin jin dan dano
Share pls