Showing 12001 words to 15000 words out of 23697 words

Chapter 5 - Dangina Book Compelet Secret Pen

01 Sep 2026

265

yar gudun hijira tazo ta daukeshi to wlh bazai yiwu
ba sai inda karfina ya kare bazan taba barinta da yarona ba ta lalatamun shi dama ta saba
yawon duniyarta can tsakanina dake Allah ya isa bazan taba yafe miki ba

Meyasa keki fadin hakane addua zaki bisu da ita tun farko da kin qmince da auren nan aida
baakai ga hakaba nasan rabone yake sasu wannan guje gujen kiyita musu addua in sha Allah
zasu dawo kusa damu



Tsabar takaici bata kara cemasa komaiba .


Bayan sun tare a gidansu me kyau abbanku ya kawo mata shawara zaije massallacin anguwar
a daura musu.aure aikuwa haka akayi saidai anso a samu.matsala amma haka sukai aure
,anata shan amarci kawai Allah ya wurgoni cikin rayuwarsu a matsayin neman aiki ,lokacin da
akayi yakin maiduguri akan idona aka kashe yan uwa na maza da mahaifina gigicewa nayi
sosai hakan yasa na nufi daji ban tsaya bin kanta mahaifiyata ba na kama hanya ,gari hadari ya
hadu sosai sama tayi baki ruwan da naji yana ratsa jikina ,nan take karkarwa ta rufeni na nemi
gefen wata bishiya na zauna ina kame jikina ,wani ruwane mai yawa ya taho yayi awun gaba
dani ,shaaaninku da arewacin nigeria ban iya ruwa ba nan ruwa ya fara shiga baki da hanci
kafin wani dan lokaci na fits hayyacina .


Wani matshin su ne ya fito daga wata yar bukka ganin ganin kogi ya kawo zai taho da kifi
hakan yasa ya baza komarsa cikin ruwa aikuwa ya fara tattarowa yaji nauyi sosai yanata murna
yayi babban kamu ya fara ja da karfin da Allah ya basa ,saida suka iso deden bakin kogin
sannan ya karisa jawowa aikuwa ya ganta cikin komar da alama ma bata da rai ,cikin hanzari ya
jawota ya fara danna cikinta sannan ya hura mata iska cikin bakinta har yanzu dai bata
farfadoba ,hakan yasa ya koma da cikin bukkar sannan fara goga kafarta yana murza
hannayenta don suyi dumi ,wani magani ya dauko ya bude labbanta ya dura matashi saida ya
tabbatar ta hadiya sannan ya cire bakin goran a bakinta ,nan da nan ya dauko ashana ya hura
wuta yana murza mata hannu wani tinani ya fado masa lokacin da suke yara idan suka cewa
mamarsa basuda lafiya ko sunajin sanyi saita rungumesu ,baijira wata wataba ya daukota ya
rungumeta a jikin kirjinsa yana tofa mata adduoi .


Sanyi safiyace ta busa tare da azabebben zazzabi ya rufeta ts fara bude idonta a hankali tans
kallon inda ta tsinci kanta ji tayi kaman tana jikin wani abu hakan yasa ta duba ,wata farar fata
mai sheki hadi da gashin da ya kwance luf a kirjinsa dashi ta fara tozali ta daga kanta a hankali
tana kallon fuskarsa ,yana bacci a nitse cikin nitsuwa tana cikin kallonsa taga ya fara motsi da
alama zai tashi hakan yasa tayi sauri ta zare jikinta daga nashi hakan yasa ya bude idonsa
yana kallonta ,kallon juna suka tsaya yi ganin kallon yayi yawane yasa ta ce

Nagode

Hannu kawai ya daga mata ya tashi ya fita waje ya kalli sararin samaniyya da alama alfijir ya
keto ya koma bakin kogi yayi alwalansa sannnan ya dawo cikin bukkar ya dauki tabarmar kaba
ya fito ya shunfuda akan lallausar yashin wajen yasha ruwa ya koshi ,sallah ya fara gabatarwa
bayan ya idar ya koma dakin ya sameta tanata karkarwa da alama sanyi taleki ............






Share pls
*DANGINA*
*[AKA RABANI DASU]*



STORY &WRITEN


BY

ADAMA UMAR
SECRET PEN


07081940768



LOVE AND ROMANTIC STORY

DA SUNAN ALLAH MAI RAHMA MAI JINKAI


*TSARABARMU TA YAU*


*_BANBANCIN TSAKANIN MATSI DA CIKOWA_*

*_TAMBAYA_*
.

_Assalamu Alaikum da fatan malam ya na lfy dan Allah ga tambayana shin menene banbanci
sakanin MATSI DA CHIKOWA sannan menene maganin shi chikowan don Allah ataimaka a
amsamin tambayana nagode Allah yakara basira ameen._

*_AMSA:_*
:
_Wa'alaikumusslam warahmatullah_
_Lalai ko shakka babu Allah gwanine wajen halittar bayinsa, kamar yadda mata suke kala kala
a halitta jikinnsu wanda zaki ga wata doguwa , wata gajera, wata madai daiciya mai jiki wata
ramamma, wata mai qugu wata bata dashi, haka kuma mata suna da banbanci wajen
nonuwansa wanda shikansa yakai wajen kala 9 to kamar haka Allah ya halacci gaban mace
kala kala aqallah kala 5,wani mai zurfi, wani mara zirfi, wani mai tudu wani ramamme, wani
tsukakke, wani matsattse._

_Amma ataqaice: Idan aka ce cikowa Ana nufin cikowar gaban mace yayi dam da nama,
bambancin cikowa da matsewa a bayyane yake Sbd Koda mace ta matse Idan ba a cike take
ba Ana saduwa sau daya komai zai bude, ba kamar cikowa ba da Koda Yaushe mace zata jita a
ciki Koda za,ayi jimai da ita sau goma a dare daya Idan mace a cike take, zata gane ta hanyar
saka dan yatsanta a cikin farjinta zata ji nama cunkus cikin hq Babu masaka tsinke kuma daga
sama zaki ga yana da tudu,Sbd haka sai kiga megida na shiga dakyar Amma kuma yana jin
wani irin Dadi a maimakon Idan matsi ne zai shiga dakyar Amma kuma ciki zaiji a bude bai
kamashi ba._

_Ataqaice: Matsi shine gaban yazama tsukakke bai da fadi kuma bai budeba, amma shi yana
xuwa a kowanne irin gaban mace , za,a iya samin mace bata da zurfi ko tudu, amma kuma
gabanta matsttsene, akan samu na wata mace sabida matsewa duk sanda za,a sadu da ita sai
an sha wahala ko yaushe kafin gaban namiji ya shiga, amma indai akai dace mai wannan
matsttsen gaban ta na da wadatacciyar ni'ima da cikowa to sunfi ko wacce mace dandano, na
sani cewa indai namiji yasami irin wanan mata ko shakka babu zakiga yana maqale da ita arasa
dalili amma shi yasan abinda yakeji.




9



Hakan yasa ya bude wata tasa ya dauko wani malullubi ya rufa mata ya ce

Kidawo nan ki zauna

Wani gadon ciyawa ya nuna mata babu musu ta hau ta zauna tana rawar sanyi ,ya lura zazzabi

yake damunta hakan yasa ya koma daji ya tsinko gayyayyaki sassake ya shiga cikin wani kogo
ya ebo busashen kasa sannan ya dawo ya zuba a waje ya hura wuta ya daura magungunan
,sandar kamun kifi ya dauko yasa a cikin ruwa kafun ya dahu ya samomata abunda zataci
tunani ya fara shekarun baya lokacin da yan boko haram suka shigo kauyensu suka samu suka
gudo shida Baffansa da Innarsa sukazo nan suka kafa bukka a cikin wannan bukkar itace
bukkar da yayi rayuwa shida iyayensa ,suna zaune har mahaifinsa ya yafara noma ta bayan
gidansu wata rana mahaifinsa ya je noma shiru bai dawoba har yamma gashi lokacin
dawowansa ya wuce hakan yasa Innarsa tayi lullbi suka futa duboshi suna zuwa suka sameshi
an cinye duka amfanin nomansa sannan an masa yankan rago har kiyashi sun shiga hancinsa
da kunne ganin halin da mahaifinsa yake ciki yasa nahaifiyarsa ta yanki jiki ta fadi ,da kyar ya
samu yaje wurin wani makocin gonar babansa yasanar dashi nan yazo da sauri ya dauki
mahaifiyarsa suka maidata bukkarsu sannan ya gayyato sauran yan gonaki aka hadu aka mishi
wanka aka binneshi a cikin gonarsa , sannan suka dawo suka musu gaisuwa suka wuce ,jikin
mahaifiyarsa yayi tsananin gashi ya rasa me yake damunta kuma bashi da wani wayo saboda
shakararsa sha biyar ne lokacin ,komawa yayi gurin makocin gonar yana fada masa sannan
sukazo ya gane hawan jini da ciwon zuciya shiya ke damunta hakan yasa ya shiga daji dashi
duk iccen daya dauka saiya fada masa amfaninta sannan ya masa bayani har suka ciro na
mahifiyarsa suka dawo ,suna dawowa ya daura mata sannan ya dauko abun kama kifinsa
(,shiyasa da yayiwa Nanna haka saiya tino dana mahaifiyarsa ),bayan ya kama mata sai yake
ya gasa matashi ya koma bukkar da manyan ganye a hannunsa da kifi da tulun magani
,kwance take da alama dai babu numfashi a tare da ita ihu yasa yaje ya kira makoci suka dawo
tare ,bayan ya dubata ya tabbatar masa mahaifiyarsa ta rasu nan itama aka mata sallah aka
bunneta kusa da mijinta ,makoci yaso ya tafi dashi su koma cikin gari amma abu yaci tura
domin yace bazai iya barin kushewar iyayensa ba haka suka tafi suka barshi ,fadin halin da
Muhammad bello ya shiga bata bakine ya shiga matikar kadaici da damuwa kafun daga baya
Allah ya turo masa dangana ya cigaba da aikin da mahaifinsa yakeyi saida ya shekara 5 yana
cikin wannan rayuwa ,kafun Nanna ta fado rayuwarsa.

Firgita yayi ya dawo daga tinanin da yakeyi yaji igiyarsa tana rawa yana jawowa yaga wani
babban kifi yayi murmushi ya mike yaje gaban tulun da yadaura da dukkan alamu ya tafasa, ya
kwashe ya daura kifin ya nufi bukkar ,yana shiga yasameta bacci ys dauketa ya tsaya yana
kallonta daga gani wannan yarinyar tasha wahala sosai ,jin inuwar mutum akantane yasa ta
bude idonta ta kalleshi ,ta sake rufe idonta ta sake budewa da alama dai ba mafarki take ba
kwaryan ya mika mata ya ce

Ki shanye wannan sannan ki shafe jikinki,idan kin gama kimun magana zan kawo miki kifi



Karba kawai tayi ko godiya bata mishiba ita tasan me takeji a jikinta ,da sauri ta kafa kai ta
shanye sannan ta shafa jikinta tun kafun ka gama shafewa ta fara.wani gumi yana tsatsafo
mata hakan yasa ta fito waje iska yana hurata.yadda ya kamata ,ganyen ya mika mata dauke
da kifi a ciki babu musu ta karba ta fara sawa a bakinta haka taci duk da ba dadin shi takeci ba .

Haka Bello yayita kula da Nanna kaman dama yasanta kuma suna kwana daki daya ,kwanan
da sukeyi tare sai yana bijiro masa da sabon alamari ya rasa me yakeji hakan yasa ya daina
kwana da ita daki daya.ya tara karare ya sake.kafa tasa bukkar sannan ya fara samun nitsuwa
,haka rayuwa taita tafiya bai taba tambayarta meya faru da itaba sannan shima baitabs bata
labarinsa ba ,shiyasa ta ware rana yaukan zata bashi labarinta idan yaso ya bata nashi idan
kuma yaki shikenan ,haka tazo bakin kogi ta zauna kaman yadda yayi kawai ta fara bashi
labarinta ,tunda ta fara magana baiyi maganaba amma yayi shiru da alama sauraronta yakeyi
kafun takai karshen labarin nan hawaye ya barka a idonsa shima yana tinanin makiyayan da
suka kashe mahaifinsa juyowa yayi ya kalleta ya ce

Kenan kina nufin bakida iyaye kema marainiyace irina

Bazan ce banida iyaye duka ba nasan dai a gabana aka.yanka.yayana da mahaifina
mahaifiyata dai bansan inda take ba

Shiru yayi ya ce kaman mai tinanin wani abu ya ce


Zaki iya noma kuwa

Shiru tayi ta ce

Meya kawo wannan maganar

Eh saboda inaso zanje na share.gonar Bsffana bansan ko zaki iya tayaniba saboda kinga ke.
Bazaki iya rayuwa da kifi ba yakamata mu fara noma


Meyasa zamu fara noma kifin da kake kamowa mu daukeshi mukai cikin gari muna sayarwa
saimuna sayo abinci


Shiru yayi ya ce

Hakan yayi daidai, amma najima banshiga cikin gariba kuma akwai tazara sosai tskaninmu

Hakane kam

Daga haka suka fara kama kifaye suna busarwa don basuda man da zasuyi bandansu saida
suka tara yakai cikin buhu sannan suka nufi kasuwa ,suna zuwa babu jimawa aka kwashe
kifinsu domin yasa musu kudi kadan babu tsada,bayan sun gama sayarwa sukai nasu sayayyar

sannan suka koma gefe suna shan fura sai sukaji wani mutumi yana zaune ya ce


Ni wlh habu na rasa ya zanyi da Alh Muhammad (habibi) yace saidai in samo masa mai aiki
kuma mace da namiji yakeso musamman msta da miji matar ta taya matarsa aiki shikuma mijin
yayi masa gadi da driver gashi ban samuba ,kuma kasan shi zai basu wajen zama da abinci da
komai
Kallon juna sukayi basuyi wasa da damarsu ba sukaje suka samu mutumin suka mishi bayani
su mata da mijine aikuwa yayi murna nan ya kawosu wajen Ammin da Abbanku ,aikuwa cikin
saa suka sameshi ya daukesu ya nuna musu masaukinsu sannan ya biya dilla lai sukayi gaba
nan wuka dawo gidan da zama ,bayan an dauku lokqci Ammi ta gane nida Bello ba mata da miji
bane shiyasa ta ajiyeni ts tambayen ban boye mata komai ba na mata bayani nan ta samu Alh
muhammad ta shaida masa aka daura mana sure ,shakuwa da soyayya ta shiga tsakanina da
bello sosai duk wani abubuwan aure Ammince ta koyamunsu ana cikin haka muka samu cikin
tare ,duk abunda ammi tasa abskinta saina sa ,sosai take sona hakan baisa na hada kaina da
itaba ,bayan wata tara amminku ta haifeka Muhammad rais ins cikin cuku cukun zuwa asibiti
ganin ka nima ciwo ya turnukeni nan take na haifo julabib tsakaninku kwana daya .........




Share pls

Daga alkalamin sirri�🏻
*DANGINA*
*[AKA RABANI DASU]*



STORY &WRITEN


BY

ADAMA UMAR
SECRET PEN


07081940768

LOVE AND ROMANTIC STORY

DA SUNAN ALLAH MAI RAHMA MAI JINKAI

*INA HAJIYOYI DA MANYAN MATA ,SHIN ME KIKE SAIDAWA KI KAWO A TALLATA MIKI
HAJARKI TAYI DARAJA DA KUMA CINIKU CIKIN FARASHI MAI SAUKI*






*DOMIN KOYAR YADDA AKE SAIDA DATA KU AHIGA LINK DINAN KYAUTA NE*


https://chat.whatsapp.com/LoZUgT06k7UFALKmH5d7Ha


*TSARABARMU TA YAU*
¤�����۩۞۩�����¤
°

•
_*�─✿ TA YAYA ZAKI ZAMA MAI ZAKI A GUN MIJINKI✯ �─✿*_
•
•
_~To ta Yaya mace zata zama me zakin dandano🍅_
.
_A gurin jima'i shine ake taimakawa kai da yan sinadar da ba masu cutarwa ba ne,_
.
misali:
_Matar da ke da matsi ba ruwan ni,ima ita ma dadinta bazai kai ba, haka Idan tana da dumi
amma hq a bude yake kai Koda a tsuke yake indai ba Danko to akwai matsala._

Nasan zakuce Shi kuma Danko Yaya yake?

_~~Shi *dankon* mace a gurin jimai Shi ke sawa banana namiji ta dinga shiga tana jin kamar
Ana dankota tana zamewa da kyar Wanda shine abin da yake ruda namiji har yaji hankalinsa na
neman barin kansa Yanda ganda take da Danko._

_*MENENE CIKOWA*_
'
_Idan aka ce cikowa Ana nufin cikowar gaban mace yayi dam da nama,bambancin cikowa da

matsewa a bayyane yake Sbd Koda mace ta matse Idan ba a cike take ba Ana saka banana_
_sau daya komai zai bude, ba kamar cikowa ba da Koda Yaushe mace zata jita a ciki Koda
za,ayi jimai da ita sau goma a dare daya Idan mace a cike take zata gane ta hanyar saka dan
yatsanta a cikin farjinta zata ji nama cunkus cikin hq Babu masaka tsinke Sbd haka sai kiga
megida na shiga_ _dakyar Amma kuma yana jin wani irin Dadi a maimakon Idan matsi ne zai
shiga dakyar Amma kuma zafi zai ji._

_Sirrin cikowar mace Ana amfani da yayan zogale mace ta hadashi da cikwui Ko da dabino
Idan taci ya ratsata zataji hatta clit ya kara girma.
_________________________

🔟





Haka mukai jegonku tare ba tare da nuna waraiyya ba ,bayan shekara uku harkokin Alh
muhammad ya bunkasa yana zuwa kasashe yin aiki,kasan irin wannan aiki dole zaina tafiya da
makiya ,lokacin amminku tana da cikin hafsat baifi wata uku ba ,da daddare Alh muhammad ya
kwankwasawa bello ya ce dashi ya dauko key zasu fita ,agogon hannunsa ya dauka sannan ya
juya ya kalli Alh ya ce

"Alh acikin darennan ?"

"Eh wlh akwai wasu zasuban wata kwangila to daga wata kasa suke kasan yanzu da ranane a
wajensu kuma suna sauri "

"Ok"

kawai ya ce yaje ya dauko ma kulli suka fita nida Ammi muna tsaye muna kallon fitansu gaba
daya jikinmu a mace a she shine fitarsu ta karshe daga ranar babu su babu labarinsu saida
akwai kwashe sama da wata guda babu inda bamu cikiyarsu ba da hotuna amma ina baa
gansu ba sai bayan wata uku wani manager nasa ya kawo dukkan takardun company da wasu
hotunan wasu gawawwaki baa gane fuskarsu saboda mummunan hatsari da sukayi ,yake
shaida mana sunyi hatsari a hanya inda aka kaisu mutuware sai yanzu aka ganesu ,babu bata
lokaci muka shiga takaba nida amminku har muka gama mun gama da yan kwanaki ta haifo
yarta saita samata sunan surkuwarta.wato.hafsat ,kun tashi muna boye muku abunda ya faru
domin muma.bamusan me zamuce muku ba lokacin da kuka gama primary ammi taga muna da
bukatar kudin da zamuyi dawainiyyar yayanmu hakan yasa ta kakkebe kurar company ta dauki
kwararrun maaikata suka daura daga inda aka tsaya ,ku kuma ta kaiku makarantar sojoji inda
kukayi junior da senior ku acan ,gaskiya ta shawarcen akan wani abu ya kamata ku karanta
nake shaida mata nidai nafison dana ya zama soja domin yayi yaki da boko haram kuma ya

kawo sulhu tsakanin makiyaya da manoma ,itama ta goyi bayan hakan inda tace tanaso danta
ya girma domin yayi bincike akan mutuwar mahaifinsu ,cikin mamaki Rais ya kalli Nanna ya ce

"Wani irin bincike kuma zanyi"

"Eh bincikw nakeso kamun domin har yau ban yadda mahaifinku bashida raiba sannan gawar
dana kalla ya tabbatar ba gawar mahaifinku bane ,ankawo mana hoton mutanen da suka mutu
amma duk yan cikinsu babu mai cindo alhalin mahaifinku yana da cindo a hannunsa na dama
,hakan yasa ban yarda ba "

Dukkansu kallon Ammi take kenan tana sauraron duk abunda suke fada ,hada ido sukayi sa
Nanna ta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
google.com, pub-9213700357025247, DIRECT, f08c47fec0942fa0