Showing 36001 words to 38923 words out of 38923 words

Chapter 13 - Deejama Book Compelet

16 Sep 2026

226

wando yasake Hawa kanta sai dai babu zato babu tsammani yaji
ankama manhood din nashi an murde da karfin tsiya,wani Kara da ihu Daddy yasa banda rawa
Babu abinda jikin sa keyi masa,duk yanda yaso don ganin Shakeerah tasakin masa jaruman sa
abin ya gagara,sosai Daddy ke ihu yahada zufa yayi sharkaf ga wani irin tsoro da Shakeerah ke
bashi idanuwan ta sun wani juye dama kwayar idon ba baki bane.
Tsiiiiiiiiiii! Daddy yafara sakin fitsari a wando wani irin dariya Shakeerah keyi kamar bana
mutane ba,Kika Daddy yafara tare da bata hakuri cikin amon murya Shakeerah tafara magana
"Yau kashin abarnan yakare domin babu abinda zai hana van tsigeta na guntule ta ba sannan
nayi cilli da itaaaaaaaaa.
Jikin Daddy na rawa wani karfi yazo Mai yakuwa fisge manhood din sa daga hannunta a guje
yashige dayan bedroom din yarufo.

Dariya sosai Shakeerah tayi don ganin abinda yafaru,mikewa tayi jikin ta duk babu kwari
tashige toilet,ta dauki tsawon lokaci kafin tafito,Koda tafito Babu Kayan Daddy,ya lallaba
yakwasa ya ware.

Tuntsirewa da dariya Shakeerah tayi tana tuno abinda yafaru,laptop dinta tajawo tayi connecting
da wayar ta tafara neman DIAMOND LADIES,Basu dauki dogon lokaci ba sukayi picking call
din a take ana suka fara video call Cike da farin ciki da dokin juna.

Nan Shakeerah tabasu labarin abinda yafaru tun Daren Ranar da ta shigo gidan,sosai fauzy ta
tsorata da lamarin domin jinta take kaman itace a cikin kadararren gidan nan.
Fauzy tace"Sis to ya maganar abinfa yakai ki ana Samun nasara kuwa,domin naga yau
2month harda wani Abu banji kina bamu bayani ba.
Dafe kai Shakeerah tayi tace"guy's kudai ayi sha'ani kawai domin nima kaina fa ya kulle,domin
da alamu akwai abinda ke faruwa sai dai ina kokarin sani sai dai ba komai zan iya Sani ba,Ina
Shirin da babu Wanda zaisan inda nadosa sai Ranar da aka Kai Papi court.
Shiru khadee tayi tana jin wani irin tausayin Daddy din ta Shakeerah tace"Yadai beb?ko
nafasa wNnNan abin ne nadawo?
Cikin Sauri khadee tace"haba Shakeerah me zesa kiyi haka,ai Daddy bai canci a saurara masa
ba domin Ni ko a labari bantaba ganin hatsabibin uba mai cin 'yayansa ba Kuma yagama ya
kashesu kamar Daddy,just dama nasan akwai tausayi na da da mahaifi,duk dashi burinshi
yaganni ya kasheni,nikuwa begen sa nakeyi matuka.
Gaba daya kalaman ta yasa jikin su yin wani irin sanyi duk Sunyi shiru.
Kauda shirun Shakeerah tayi tace"Babe's wallahi i miss yhuu,dariya fauzy tayi tace"uhm kedai
bari,nima Ina nan ban koma ba,diddilo idanuwa Shakeerah tayi tace"No wonder tun dazu nake
son tambayar ki wai baki koma bane?sai kuma na fasa.

Khadee tace"taki tafiya Saboda Ammi da fulani gabadaya suna cikin damuwar rashin ki,dalilin
da yasa ta zauna kenan don debe musu kewa,Kuma Alhamdulillah sun saki jiki,yanzu ma gidan
mu tazo tun safe driver din fulani yakawo ta,sai anjima zata koma.

Farin ciki sosai Shakeerah tayi ta kuma yima fauzy godiya,hararan wasa fauzy ta vanka mata
tace"Rike godiyar ki domin bansan ta ba a tsakanin mu.
Shakeerah tace"To Ina kikabar Dad da mommy?
Basunan suntafi yawon shakatawa da na amarci.
Gabadayan su suka tuntsire da dariya.
Maganganu Shakeerah taji a farfajiyar gidan,dage labulen tayi anan ta hango Daddy da hjy
Sameera na kokarin fita a mota daya,cikin Sauri tace"Guy's I will call you later,cox akwai abinda
zanyi yanzu ne.
Sallama sukayi gabadaya,ita kuma ta kashe laptop din ta aje a Kan bed,fita tayi daga
bedroom din tafito balcony din ta da yake Dan sako ne ba kowa ke hangota ba,sai da taga fitan
su Daddy sannan tafito ta nufi part din Daddy batare da kowa yasani ba,murda handle din tayi
taji a rufe,a hankali tazaro wani Dan karamin key ta bude kofar, Ashe lokacin da suke romance
da Daddy tayi kokarin zarowa.
Shiga dakin tayi ko Ina fes fess direct bedroom din da suka shiga ta nufa,duk da cewa a rufe
ne sai da tabude,dakin take kalla sosai,a hakali ta bude wadrope din Rannan,cin Karo tayi da
wannan abin mai kama da laptop,murmushin gefen mouth tayi sannan ta tuna haruffa bakwai
ne bismillahir-rahmanir-raheem tayi sannan tafara rubuta KHADIJAT Ai kuwa tana sawa
wadrope ya bude tsaff.

Abinda tagani ne a ciki yasata ja da baya cikin Sauri tana furta Inna lillahi wa inna
ilaihirrajiun,gawa ce a ciki da alamu yadade,sannan gawar babban macece,wayarta dake cikin
BZ dinta ta Ciro tayi snap din gawar,wasu irin sassan jikin mutane na mata da maza tadunga
gani a wadrope din. A tsorace ta rufe wadrope din,shiga toilet dinshi tayi ta kunna shower,da Sauri taja baya,domin
maimakon ruwa yafito daga ciki sai jini ne ke fitowa a ciki,snap din shi tayi shima,cikin Sauri
takashe ta samo ruwa mai kyau ta wanke toilets din tasss,tasamu na'urar busar da waje ta
busar da toilet din sosai. Dayan bedroom dinshi ta bude wanda tunda take bata taba shiga ba,budewa tayi sai dai
abinda tagani ya firgita ta,mutane ne guda shida maza biyu mata hudu,gasunan kaman
mutum-mutumi sai dai guda dayaketa Aman jini,cikin Sauri tayi snap ta maida kofan ta kulle
jikinta babu inda baya rawa ta rufe part din ita kuma tashige part dinta,tana shiga motar Daddy
ta kunno kai cikin farfajiyar gidan,a hargitse yafito daga mota ya nufi part din sa tare da murda
handle Jin a rufe ne yasashi sakin ajiyar zuciya sai dai hankalinshu bai kwanta ba don haka
cikin Sauri ya bude kofar ya shige.

Dube-dube Daddy yafara sai dai duk inda yaduba zai ganshi rasssss......shidai Yana kokwan
ton Anya wani baishigo part din sa ba?kofar wadrope ya nufa tare da luluban makullin sai dai
yaji wayam,hankalin sa ne yatashi a firgice yafara neman dan key din tunowa yayi don haka
cikin Sauri ya nufi part din Shakeerah.

Shiga yayi ko sallama babu, dai-dai ta fito daga kitchen dinta,kirjin ta ne yabuga ganin yanufo
ta gadan-gadan.
Dakewa tayi ta tsaya cakk batare da ta motsa ba Babu alamun tsoro a face din ta.
_I NEED UR COMMENT_




Xahratty ce�🏽
Lallai Alqalami 🖋� Yafi takobi 🗡�
💕💕
��
[7/18, 4:58 PM] Xahratty🥰😘: �✨ *DIAMOND LADIES* �✨
(Daukar Fansa)





Story&Writing
By
PATEEMA ZAHRA LAWAL
_______�🏾______


*TAMBARI WRITER'S ASSOCIATION*
🔱(( Home of Expart and talented writers,da tambarin mu muke tafe domin kawo gyara da
cigaban Al'ummah.))

*T.W.A*
_________________________
https://www.facebook.com/Tambari-writers-Association-106058867819812/
_________________________


Marubuciyar:-
*_A DALILIN 'YAR TSINTUWA.*

*_MIJIN ZAHRA.*

*ND*
*NOW*
*DIAMOND LADIES*

(Daukar Fansa)


_HOW TO SUBSCRIBE⬇�_
200 single and Vip 400.
Mtn recharge card.
08060719719
Evidence of payment by screenshot 08060719719
_Sai kunzo�✨_


Bismillahir-rahmanir-raheem.

*Da sunan Allah mai rahama mai Jin Kai....*



_FREE PAGE_


Page:3�⃣6�⃣🖊�




__________"Haba papi karasa yaushe zaka dawo sai yanzu ai yayi wuri da yawa,daga can
bangaren Daddy ya'amsa da cewa"Nidai nace kifito Koh?
Tufo mouth Shakeerah tayi kaman yana gaban ta tace"uhumm ta katse wayar.

Duban ta tsohuwar tayi tace"hala Alhj ne yadawo?
Shakeerah tace"Shine,to mama nidai na fada miki kija bakinki inba haka ba Kya bakunci
kiyama.
Kama baki tsohuwar tayi tace"Ni?rabani idan kikaji kama baki ma daya ne,meyakai ni wanna
maganar.
Rako Shakeerah tayi har bakin motan,shikuma Daddy ya bude mata ta Shigo sannan yafita
tare da rufe kofan,duk da cewa Shakeerah batajin su Amma tasan sai ya tsargu Saboda haka
Allah yayishi.
Duban tsohuwar Daddy yayi yace"Safura?Ina fatan baki sanar ma amarya na abinda ke faruwa
ba koh?
Gaban tsohuwa ne yafadi ta dafe kirji tace" Ni Alhj rufani kasaya ni,ai daga ganin alamun ta
nagane ita din ba 'yar hannu bace,domin ambatar sunan Allah da take tayi,na bata abincin
Wanda na girki da jini sam taki ci.

Daddy yace"Yauwa wannan ba damuwa bane Muddin bata gane ko mu su wanene ba.
Tsohuwa tace"wannan Kan bata gane ba.
Kudi Daddy yaciro masu yawa yaba tsohuwa sannan ya mata sallama,sai daga musu hannu
take shikuma Daddy yaja motan shi yayi gaba.

Duban shi Shakeerah tayi tace"wallahi papi Dole Allah ya dauka ka Saboda temakon da kakeyi
tsohuwar nan tabani labarin komai,Ashe ita 'yar gudun hijira ce na maidugri ankashe mata kowa
nata,shine ta gudo nan ka temaka?
Murmushi Daddy yayi yace"hakane My Queen.
Shakeerah tayi face din tausayi tace"Allah sarki papi na I luv yhu.
Peck yabata a forehead dinta sannan yace"Me too dear.

A hankali suka Isa asibitin,wasu mutane ne masu Kaya jajaye Riga da wando da hula duk sun
cika asibitin,face dinsu Sam babu alamun wasa ko alheri,kallon tsana Shakeerah ke binsu
dashi,maza goma mata uku duk sun fahimci kallon da Shakeerah ke musu,hannun ta sakale da
na Daddy,duk inda suka wuce gaishe da Daddy kawai suke har suka Isa cikin dakin.
Nan suka cidda Mr Patrick da matemakin shi Alhj Hamza sai matansu,duk Kayan su iri Daya ne
harda matan wato jajaye suna zagaye da Shakeerah.
Sosai hankalin Daddy yatashi don Sam baisan da zuwan su ba.

Idanuwan su babu kyan gani suke duban Daddy Shakeerah,shikuwa Daddy Cike da rudewa
yqce"Welcome sir dama zakuzo ne baku sanar Dani ba?
Duk da cewa Shakeerah da zaka shiga cikin kokan ranta wani mahaukacin tsoro da tashin
hankali ne a ciki,daya bayan daya take kallon su,sannan tazaga inda gadon Aunty amarya n
Yqke,lokaci daya ta dashe tayi wani irin fari fat kaman babu jini a jikinta,taba jikin ta Shakeerah
tayi sannan ta dago tana duban Daddy,duk cikan su Kira mata Ido sukayi,Cike da bariki
Shakeerah tace"Wayyo Allah na,Papi pls wallahi yunwa nakeji kazo ka kaini gida ko wajen Shan
ice cream,kazo ka kawoni wajen wasu mutane masu kama da aljanu,kawai Allah bai canza ku
ba,ku kun canza kanku.

Ransu gabadaya ya baci, Mr Patrick yace cikin gwarin husar shi"Sani wannan kuma wacece
mara kunya ka taho da ita ko gaishe da mutane bata iya ba,Cike da bacin rai Mr Patrick yayi
maganar Wanda sai da gadon dakin w
Yayi wani irin girgiza,sosai Shakeerah ta tsorata sai dai duk kokarin ta na dakewa sai da dan
tsoro kadan ya bayyana a face din ta.

Muryan Daddy na cracking yace"Itace matar da na kara Aura.
Gabadaya suke mata wani irin kaskan taccen kallo,Babu wani tsoro ko tantama Shakeerah ta
rama,duk cikan su diddilo idanuwa sukayi waje,cikin muryan tsawa Mr Patrick yace"Sani ka
dauko Mana annoba kayi gaggawar daukan ta kubar asibitin nan.

Cikin rawar jiki Daddy ya ruko hannun Shakeerah yajata zuwa waje,a zafafe yake tafiya,bude
bayan motar yayi ya wurgata wanda Sai da Shakeerah ta buge"Auchhhhh tafada tana shafa
inda ta bige,sosai Daddy ke gudu a motar da yake dare ya fara.
Allah kadai yakawosu gida lafiya,ya shiga da motar tare da fusgota ya dinga Jan hannunta har
zuwa part dinta,sosai baba megadi ya shiga tashin hankali Saboda ganin abinda ke faruwa yau
a gidan.

Dakinta ya shiga da ita ya wurga ta akan daya daga cikin sofan falon,a zafafe ya nufo
gareta,wanda tunda Shakeerah take bata taba ganin sauya wa irin na Daddy haka ba,kamo
kafadunta yayi cikin kakkausar murya da daga tsawa yace"Shakeeerah wacece ke pls?wace
irin hatsabibiya ce ke? andade ana jamana kunne Akan akwai wacce zata rushe mana kungiya
dama kece?yasake daka mata wani uba uban tsawa.
Jikin Shakeerah babu inda baya rawa tafashe da kuka domin tsakani da Allah don tsorata
Shakeerah ta tsorata muryan ta na rawa tace"Papi bansan me kake nufi ba,wallahi niba kowa
bace face matarka....

Bata karisa magana ba ya fisgota tare da dauketa da mari,Kara Shakeerah tasaka,ya shakota
yqce"karya kike munafuka Sai na kasheki,wallahi Shakeerah na tsane ki,duk Wanda zai shiga
cikin sabgan al'amura na zan kauda shi wallahi I hate yhu.
Yayi maganar yana buga kanta da jikin bangon dakin,wani Kara Shakeerah tasaki wani Kara
tare da sulalewa a kasa jini nabin goshin ta.

Wayan Daddy ne yayi Kara Koda ya duba yaga Mr Patrick ne, picking call din yayi,cikin
kakkausar murya Mr Patrick yace"kuyi maza kuzo akwai meeting.

Fashewa Daddy yayi da kuka yace"Shakeerah kin cuce ni,nayi dana sanin saninki,Kuma da
hannu na zankashe ki,ya karishe maganar yana hambare ta da taka mata ciki sannan yafita ya
barta kaman matacciya.


Shida hjy Sameera suka fita a mota guda.

^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^

Wajen shiru ne Babu abinda ke tashi sai hucin Mr Patrick suna tsaye curku curku duk kawunan
su a katsa.
Daddy ne duke a kasa yayi kneel down hankalin sa a tashe.


"Kacuce mu Sani, wallahi wallahi wallahi inaso kasani Dole ka kawo mana jinin ta wannan
Karan kada ka kuskura kace zakamun gardama.
Dole ne musha jinin jikin dubban jama'ah wannan Karan sannan harda megadin ka driver naka,
sannan wancan mun kasheta mun yarda gawarta,inaso ka maida hankali zakaji abinda boka

mukhit zai fada.

A hankali tsohon ya taho da sanda a hannun sa,yanajin sa da wani gajar ta,Kai a takaice dai
wada ne ma,sai kace wani tsohon aljani.

Wani irin dariya bokan ke saki yana kyalkyalewa da dariya lokaci daya ya miko musu kwaryan
jini ya aje a babban saman table din dake wajen jini ne a cikin kwaryan,duban Daddy yayi a
furgice cikin muryan tsawa yace"Sani matarka daukan fansa yakawo ta cikin gidan ka,bamu
fahimci abinba sai dazu a asibiti da sukayi ido hudu da Patrick nagane ko ita wacece, idan
bamuyi wasa ba itace silar tarwatsewar kungiyar mu Muddin bamuyi wasa ba, idan muka bi
wannan hanyar shine zaisa musamu rufin asiri duniya da lahira.
Cikin Sauri Mr Patrick da Alhj Hamza suka dubi boka mukhit suka hada baki wajen
cewa"Menebe wannan Boka?

Kualkyalewa da dariya Boka mukhit yayi zuwa can ya turbude face yace"Saimun bawa aljanu
jinin yarinyar sun tsotsa sun shanye tass mukuma mun cinye danyer naman ta,wannan dalilin
zaisa musamu nasara a kungiyar mu.

Mr Patrick ya dubi Daddy yace"Toh kaji Sani saika zaba ko Kai ko hjy Sameera ko Amaryan ka.
Cikin Sauri hjy Sameera tace"Inah badai niba sai dai shi da fitsararriyar Amaryan sa.


Daddy idanuwan shi Sunyi ja jazur yace"Nariga nabada jinin ta domin yanzu na tsaneta,na
mallakama aljani misewit jinin matata Shakeerah.

Wani irin ihu aka saka a wajen suna bubbuga sandina a kasa suna fitar da harshe Cike da farin
ciki,Wanda rabon da susamu kamarshi tun kafin Daddy ya Aure Shakeerah.

Ranar sunsha jini kaman babu gobe kamar ba jinin bil'adama ba, Mr Patrick ya wakilta Daddy
da matar sa da hjy Sameera da Alhj Hamza,kan zuje sudauko Shakeerah.

Sosai hjy Sameera ke farin ciki yau yarinyar da tafi tsana zata mutu a wulakan ce,motoci biyu
suka hau sukayo gidan Daddy wajen karfe 1:30 na dare.


Layin tsit babu abinda ke tashi sai karar motar su Daddy,Koda suka zo bakin gate din gidan a
wangale suka ga gate din don haka cikin Sauri suka shiga da motocin a zafafe wasu katti suka
nufi dakin baba megadi,abin mamaki babu baba megadi Babu dalilin sa,a hargitse suka nufi
part din Shakeerah Wanda yake a wangale jinine a wajen sosai sai dai Sunyi neman duniya
babu Shakeerah babu labarin ta hankalin su yatashi sosai,hannu hjy Sameera tasaka aka
tasaki ihu tana me dora hannu aka,shikan shi Daddy a rude yake Shima ihun yasaka,yadauki
wayansa yakira number hjy harirah (mom)din Shakeerah sai dai switched off kawai akece
masa,cilli yayi da wayar gefe daya ya dubi daya daga cikin kattin yace"Zama Bai ganmu ba

mugu ka shirya yanzu a Daren nan mu nufi Zaria wajen mahaifiyar Shakeerah domin bana
tantama can tanufa, Amma Ina baba megadi yaje,amsar da suka rasa me basu kenan.
Kiran Mr Patrick Alhj sani yayi ya sanar dashi abinda ke faruwa,Shima ihu yasaki kamar zai fasa
wayar yace" wallahi alhaja hamzaet kada ki kuskura kidawomin nan Babu shegen yarinyar can
da ita da Alhaja sani da shegen matanta Sameera,sosai jikin su ke rawa da abinda ke faruwa,
Daddy da Alhj Hamza da katten maza biyu suka shiga motoci suka nufi hanyar Zaria a daren
nan.

Matar Mr Patrick da hjy Sameera da sauran suka juya suka nufi kungiya domin kiri kiri sunce hjy
Sameera bazata kwana a gidan ba Kuma Muddin ba'aga Shakeerah ba su da gidan nan sai a
lahira idan suna da rabo.

Sosai hjy Sameera ke kuka tana tsine ma Daddy da Shakeerah, domin hakanan jikin ta ke bata
rayuwar ta tazo karshe.
_I NEED UR COMMENT_

*Kuyi manage da wannan 1page din domin yau Ina busy ne tnx for the comment my reader's
Ina ganin sakon ninku,Nima Ina sonku sosai ngd da kulawa matuka*




Xahratty ce�🏾
Lallai Alqalami 🖋� Yafi takobi 🗡�
💕💕
��

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
google.com, pub-9213700357025247, DIRECT, f08c47fec0942fa0