Showing 15001 words to 18000 words out of 36679 words
Chapter 6 - Rana Daya Book 2 By Halima Abdullahi k Mashi
mana kai, Ya saka samo mana
halak.” Ya ce, “Ameen.” Ta rako shi har zuwa Barandarta.
Nafisa ta kalli lokaci a wayar hannunta ya dauki tsawon minti tara a dakin Aliya. Ya nufi gurin
Salma ya kwankwasa kofar don ya murda ba a bude take ba.
Ya buga sosai sannan ta bude, daga gani bacci ta tashi. Ya shiga ta durkusa ta gaida shi. Ya
amsa tare da tambayar kafiyar ta. Ta ce, tana lafiya. Ya mike yana tambayar ta karya kuwa? Ta
ce, tun da tayi sallah bacci ya dauketa.
Ya ce, “To akwai abinda take bukata?” Ta ce, “A’a.” Ya ce, “To zai tafi office. Ya koma yau. Ta ce,
“To Allah dawo.dakai lfy ya bada sa’a.” Har ya fita ya tuna ya
“Yau a nan zan kwana fa!” Shiru yayi yana kallonta yanda tayi tambayar cikin tsoro. Ya ce,
“Naga kin tsorata ne.” Ta kirkiro yake, “A’a ban ji tsoro ba, sai ka dawo to.”
Yayi ‘yar dariya,sannan ya fita. Nafisa ta kalli wayar, ya ci minti shidda ya zo zai je dakin Amna.
Ya ce, muje tare da na fito zan shiga mota, tunda kin ga motar tana kusa da dakinta. Nafisa ta
ce, je ka fito.
Amna ma bata tashi ba, yana tsaye ta bude bayan yayi ta bugu. Kayan bacci ne a jikinta, zai
shiga ta rungume shi, suna rungume da juna ya ce, “Zan tafi office.” Ta ce, “To sai ka dawo.” Ya
sumbaci kumatunta sannan ya ce, “Zamu yi waya ko?” Ta ce, “Eh.” Ya ce, “Kin ci abinci?” Ta ce,
“Yanzun na tashi, ban san me zan ci ba, in da ka siyo shawarma din nan da nisa?” Ya ce, “Sai an fita unguwar nan, can cikin gari ne. Shi za ki ci?” Ta ce, “eh.” Ya ce, “To bari in tafi
da Maigadi sai ya kawo miki. Allah Yasa dai suna da shi da safe nan.” Ta ce, “Amin.”
Leda hudu ya bashi, ya ce ya mika kowane daki. Salma ta yini cikin damuwa da tunani tun da
Shatima ya sanar da ita. Duk tsoronta tafi son ta kwana ita daya da ta ya zo dakin.
Da rana ta dafa shinkafa dafa-duka, shirman da Salma tayi ta manta bakinta ne ita daya, ta
shirga abincin fal tukunya. Yini tayi ci, bayan ta shake masa kula.
Da dare ma shi zata ci. Karfe shida ya shigo, dakin Nafisa yayi wanka, itama sai da yaje siyo
kajin amarci. Yana can ne ma ya ga kiran Amna. Cikin sauri ya daga. Ta ce, “Honey.” Ya ce,
“Na’am honey ya aka yi?”
Ta ce, “Ina jin yunwa ne, da rana ma banci komai ba.” Ya ce “Ba akwai danye ba kuma nasa
muku Gas.” Ta ce, “Honey indomie kawai na iya dafawa, kuma ta gushe ni, kai kuma ba ka
kawo min me aiki ba.”
Ya kasa magana, can ya ce “To bari in zo gidan amma yanzun me ki ke son ki ci?” Ta ce,
“Chips.” Ya ce, “Shi kenan.” Leda hudu yayo, ya kuma mika kowane daki.
Lokacin da ya shiga gurin Salma tana zaune cikin kujera sanye take da riga doguwa baka da
dan kwalinta. Har kafafunta ta zauna a saman
kujera, zuciyarta cike da tsoro, fatanta kada ya ce zai bukace ta, domin duk wautar ta dai tana
da labarin abin da ake yi in an yi aure.
Bai lura da ita ba ya ce, “Salma!” Ta amsa, daga in da take ya waiwayo. “Dama kina nan?” Ta
sakko tazo ta tsugunna a gabansa. “Gani Yaya.” Ya ce, “Amshi wannan ki kai ciki.” Ta amsa tare
da cewa kicin zan kai?”
Ya ce, “Daki dai ki kai tare da plate da cokali da kofuna.” Ta ce, “To.” Da ta aje bata fito ba, sai ta
zauna a bakin gado cikin sake-sake. Ya ce, “Salma!” Ta amsa daga ciki. Ya ce, “Zo.” Ta
tsugunna a gabanshi. Ya ce, “Kije gurin Nafisa ki ce ta baki jakata ta office.”
Har ta kai bakin kofa sai ta waiwayo, “Yaya dakin da muka ci abi Anty Nafisa din?” Ya ce, “A’a
na farkon.” A bakin kofar ta tsaya ta kwankwasa. Nafisa ta fito ta dan bude ta leko.
Ganin Salma sai ta hada rai tayi, mata kallon sama da kasa. Sannan ta ce, “Lafiya?” “Yaya ne
ya ce ki ba da jakarshi ta office.”
Ta sake tabe baki, sannan ta juya. Salma da karambani ta shige ciki don kawai tana son ganin
dakin. Cikin sha’awa take bin falon da kallo, har ma bata san Nafisa tana miko mata ba.
Sai da ta ce, “Dalla ni karbi.” Da sauri ta kalli Nafisa. Cikin ‘yar fara’a ta ce, “Kema Anty dakinki
yayi kyau wallahi.” Nafisa ta taba baki tare da fadin “Ni rike da Allah.” Yaya Shatima ya rasa
wadda zai aura mata sai wannan abin?”
Salma cikin sanyin jiki ta amshi jakar ta fita. A zuciyarta kuma tana cewa ita wannan bata san
abin arziki ba.” ta shiga falonta bata ganshi ba in da ta bar shi ba.
Ta dora jakar a kan doguwar kujera. Sannan ta leka dakin ta don ta ga ko yana ciki. Daga bayan
ta taji sallamar shi ya shigo. Ta waiwayo, dama ka fita ne?”
Ya ce, “Eh.” Ya shiga cikin dakin ya aje kayan hannunshi a kan gado. Ta kalli kayan da na bacci
ne da kuma gogaggu kala uku.
Ya ce, “Ina za ki sa min kayan nan?” Ta ce, “Ga akwatuna na nan an kwashe kayan an saka a
sif sai waccan bababr ce kadai da kayan da suka min yawa a ciki.
Ya ce, “Wane kaya ne suka yi miki yawa?” Ta ce, “Ga su can cikin akwati, wannan rigar ma ta
jikina ai ta min yawa.” Ya kalli akwatin, cikin zolaya ya ce, “Dauko.” Ta ce, “Ba zan iya ba,
rannan ma Anty Badi’atu ce ta sakko da ita.”
Ya ce, “In daga ki ki dauko?” Taja baya, ba zan iya ba. Ya sauke akwatin a kan gado ya zauna a
bakin gadon. Ya bude, kayan cikin ne ya gani. Yayi murmushi tare da daga wata bireziya,
yanzun wannan tayi miki yawa?”
Tasa tafin hannunta ta rufe fuska. Ya ce, “To wannan fa?” Ta bude taga pant a hannunshi. Da
sauri ta juya baya. Ya ce, cire in gwada miki in tabbatar. Ta waiwayo ta zare ido cikin mamaki.”
Ta ce, “Haba dai!” Ya daure fuska, ina wasa da
ke ke ne! Laifi ne Inna ce ki cire ki gwada in
gani? Idanunta suka yi rau-rau a lamun kuka. Ta ce, “Don Allah kayi hakuri Yaya.” Tamkar yayi
dariya amma sai ya dake. Ya ce, “Ban isa ba ke nan ko?” Ta fara buga kafa tana fadin Yaya don
Allah kayi hakuri ka ji.” Yanda
take yin abin ya birge shi, dan shi mutum ne mai son shagwaɓa.
Ya tura akwatin gefe, ya hau gadon gaba daya ya mike kafa. “Zan kirga uku in baki cire ba zan
zo in cire miki. Kuma duk abin da ya biyo baya ba ruwana.”
Ta ce, “Yaya babu kyau kallon tsiraicin wani, Allah haka Malaminmu ya ce Shatima ya sake
daure fuska tamkar gaske ya ce, “Shi Malamin naku har da miji da mata ya ce?” Tayi shiru.
Ya ce, “daya!” Da sauri ta cire dankwalinta ta jefar a kasa, tana kuka kasa-kasa. Ya ce, “Biyu!”
Ta ce, “Wayyo! Don Allah Yaya kayi hakuri.” Ya ce, “Ina cewa uku zan taso.”
Ta ce, “To bani wannan din.” Ya wurga mata pant da bireziyar. Ta dauki bireziyar ta zage zif din
da ke makata zuwa kafadarta, ta soma saka bireziyar.
Ya ce, “Ke! Ba wani wayo da zaki yi min. Cire ki ajiye rigar daban sannan ki dauki wannan ki
gwada, kuma saura kiftawar ido goma in ce uku.”
Da sauri ta cire rigar sai ta juya baya ta kuma kulle idanunta, sannan tasa hannuwanta ta harde,
ta rufe kirjin. Dariyar shi ta kasa rukuwa sakamakon sikyat din da ta sa a jikinta, ta kuma daure
da dankwali a kugunta, alamun yayi mata yawa sosai.
Yayi dariya har da hawaye, ita kuma tana ta dan kukanta jikinta kuma yana ta ɓari. Ya ce,
“Salma wannan siket din fa da ki ka daure kugu da igiya? Cikin kukan ta ce, “Ya min yawa ne,
kuma bani da wani.”
[8/18, 17:21] Ummi Tandama: _____
*️RANA DAYA BOOK 2️*
CHAPTER 8
*BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI*
*Wannan littafin na kudi ne akan farashin 300,idan kuna bukata zaku turo kudin ku ta wannan
account number*
```ACT<<0700549935
Halima Abdullahi Access bank sai ku turo shidar biya ta wannan number 09028485925```
*Ko kuma katin Mtn ta wannan number 09068032427 Ga masu son Audio na littafin RANA
DAYA shima muna dashi cmplt ku turo kudin ku ta account number din da muka bada can
samako kuma katin Mtn ta wannan number 09068032427 idan baki shirya siya ba ki bari
sai kin shirya sai kiyi magana*
*Masu son tallata masu hajar su suyi magana ta wannan number 09068032427 zamuyi maku
cikin sauki*
Mun tsaya
Ya ce, “Ke! Ba wani wayo da zaki yi min. Cire ki ajiye rigar daban sannan ki dauki wannan ki
gwada, kuma saura kiftawar ido goma in ce uku.”
Da sauri ta cire rigar sai ta juya baya ta kuma kulle idanunta, sannan tasa hannuwanta ta harde,
ta rufe kirjin. Dariyar shi ta kasa rukuwa sakamakon sikyat din da ta sa a jikinta, ta kuma daure
da dankwali a kugunta, alamun yayi mata yawa sosai.
Yayi dariya har da hawaye, ita kuma tana ta dan kukanta jikinta kuma yana ta ɓari. Ya ce,
“Salma wannan siket din fa da ki ka daure kugu da igiya? Cikin kukan ta ce, “Ya min yawa ne,
kuma bani da wani.”
Yanda tayi maganar ya sake ba shi dariya. A ranta kuwa cewa take, “Mugu kawai, dole ka min
dariya. ” Ya ce, “To kwance wannan madaurin.” Ta ce, “In na kwance zai fadi fa Yaya.” Ya ce,
“Kin juya baya kina min magana bana jin me ki ke fada. Bari in zo in juyo da ke.”
Ta ce, “Yi hakuri Yaya, Allah zan juyo.” Ya ce, “To juyo.” Ta juyo. Fuskarta ya kalla sharkaf da
hawaye, idanunta a runtse, hannuwanta a makale a kirjinta.
ya tashi ya tafi a sannu, bata ji zuwanshi ba sai dai taji an ja dankwalin da ta kulle siket din,
lokaci daya kuma ya warware. Da sauri tasa hannu ta riko siket din. Ya saki sabuwar dariya tare
da fadin, “To ai
kuma kin bude kirjin.” Ta tsugunna da sauri tare da fadin “Na shiga ukuna!” Yayi dariya sosai
sannan ya shige bandakinta tare da fadin “Ki zo kiyi alwala muyi sallah irin ta ma’aurata.” Yana
wucewa tayi maza ta saki siket din, sannan ta dauki rigarta ta maida.
Ya fito ya ce, “Kije kiyi alwala.” Wuf! Ta
shige bandakin. Taci kuka, a ciki sannan tayo
alwalar. Ta samu ya maida akwatin ya ciro wata
yasa kayanshi, sannan ya cire na jikin shi yana saka na bacci.
Ta juya baya don lokacin da ta fito yana kokarin saka dogon wando a kan gajeren jikinshi,
sannan bai kai ga sa riga ba. Ya kalle ta yayi murmushi. Sai da ya shimfida Darduma, sannan
ya ce, “Kin juya baya kamar kin ga abin tsoro, ki sa hijabi ki zo muyi sallah.”
Bayan sun idar ya ce ta dauko musu kajin
Amarci su ci. Gabanta ya fadi, ta tuna da suka je
kauyen Innarsu biki wanshekaren da aka kawo
Amaryar suka je dakinta shi ne ta ke ba su labari,
wai in ango ya kawo kaza da daddare amarya ta yarda ta ci, to ango zai ce ta biya shi. Sai
Salma ta ce, “To kudi za ka ba shi?” Sai Amarya ta ce, “Tab! Kama ki zai yi yata wahalar da
ke, kuma ko kina ihu ba zai bar ki ba.”
Duk da Amaryar ba ta fayyace ba, Salma ta gane abin da take nufi. Ya katse mata tunani da
cewa, “Shima abin tsoro ne cin kazar?” Ta ce, “Na’am!, a’a dama na tuna ne da abincin da ka
ce in yi da kai.”
Ya ce, “Kawo in ga irin shi ko kin iya girki.”
Ta dauko har da goran ruwa da kofi, da ya ke yasa
an kawo musu katan-katan na ruwa da lemon roba.
Ya bude shinkafar, yayi dariya. Ya ce, “Ai ni bana cin shinkafa haka tsura, ba wani dan ganye,
ba wake, ba komai.
Kuma ina zan kai wannan abincin? Kin dauki kula irin ta can kasan saiti, babbar ciki, kin shake.”
Yasa cokali ya dan tona, kamshinta sun hadu da warin lalacewar, ga wani kauri.
Ya ce, “Salma ai wannan ma ya lalace. Sannan kuma gashi yana kauri.” Ya dube ta, “Ba ki iya
girki ba ko?” Ta ce, “Ni dai ban san irin naku ba, amma a gida ni nake yi mana.” Ya ce, “Dan
kadan za ki ke dafawa, kar kiyi
la’aklari da yawan na gidanku. Fita da wannan ki
aje da safe ki zubar, kin ga kin yi ta’adi. Zubar da
abinci ba shi da kyau.”Ta ce, “Zan bar shi a bude, da safe sai in
dindima în ci, da rana ma in ci.” Ya zaro ido. “Wa
ya fada miki ana barin abin da za a ci ya kwana a bude? Ba’a fada miki ba Manzon Rahma
(S.A.W) yayi mana umarni da rufe abincin mu da na sha in dare yayi sannan mu kashe
fitilunmu. Ranar fa naji kina cewa ba kya iya bacci, sai a
haske.” Ta ce, “Eh.” Ya ce, “To dama kin daina,
don ba shi da fa’ida. Maida ki zo muci wannan.”
Duk da kamshin ya ishe ta amma bata jin zata ci wannan kaza ta mugunta. Ya ciro cinya ya ce,
“Bude baki.” Ta tuno da zancen wannan Amarya, in da a hirar take cewa, “Har fa a baki za ki ga
suna baki naman.” Cikin sauri Salma ta girgiza kai, “Na koshi, bari dai in ci dankalin nan da
kwan.’ Ya tausasa murya cikin sigar lallashi, “Kin san muhimmancin kazar nan kuwa?” Gaban Salma
ya sake faduwa, a ranta ta ce, “Na sani sarai, ta zalinci ce.
Ya sake maimaita tambayar. Ta ce, “A’a.” Ya ce, “Kowace Amarya ana kawo mata a daranta na
farko, daran ta na alfahari, kuma dole ta ci.” Ta ce, “To in bata ci ba me zai faru?”
Ya kai bakinshi ya gutsira, sannan ya ce, “In bata ci ba Angonta zai ji haushi, kuma zata hadu
da fushin Allah.” Tayi shiru, a ranta ta ce, “Kai! Ana cewa aure hutu ne, gaskiya babu wani hutu
a cikinsa…
Ta dube shi. “To in ta roki mijin ya yafe mata fa kuma ta roki Allah?” Ya ce, “Za su yafe amma
mijin zai rage sonta.” A ranta ta ce, “Ashe dai ina da mafita. Ya ma daina sona ba rage so ba
Ta dauki kwan ta ce, “Ni ga abin da zanci.” Ya ce, “Ke nan ba za ki ci kazar ba?” Ta ce, “Ka yafe
min zan roki Allah Shima ya yafe min.” Yayi dariya, har ya kusa kwarewa.
Ta bude ruwa da sauri ta mika mishi. Sai da ya sha sannan ya ce, “Ke ba Amarya ba ce yau.”
Ta ce, “In dai don wannan kazar ne naji.” Ya ce, “To sai ki fada min me yasa ki ke gudun kazar ki
ta daran farko?”
Tayi shiru. Ya ce, “Ina jin ki, in ba ki fada ba zan matse bakinki in baki.” Ta ce, “An ce biya ake,
ni kuma dai ba zan iya ba.” Ta tsura mishi ido taga yanda zai dauki zancen.
Yayi murmushi mai sauti, “Biya kamar ya ya?” Ta ce, “Nima dai ban sani ba, amma dai haka
naji.” Ya ce, “Gurin wa?” Ta ce, “Wata Amarya ce a kauye ta ce haka.”
Ya daure fuska, “Ok! Dama kuna yin irin hirar nan mace take tona sirrin gidan mijinta?” Salma ta
ce, “A’a ni ba ruwana.” fuskarshi a daure tam! Ya nunata da yatsa,
“Ko da wasa naji kin ba da labarin abin da ke tsakanina da ke, ko maganar da muka yi, sai na
bata miki rai, kina ji na?” Ta ce, “Wallahi ni ina jin kunyar fadi ma.”
Ya ce, “Ci kazarki, ni ba sai kin biya ni yanzun ba, nan gaba dai kin biya ni ko?” Ta daga kai. Ya
dauki wani yanki ya ce, “Bude baki to.” Ta amsa. Ya ce, “Ko ke fa! Kina ta wani boye kirji ashe
ma babu komai.”
Ta rufe fuska da hannunta daya. Ya ce, “Yanzun me da me kike so a nan dakin? Kin ga sauran
suna da TV da Fridge, ke ko hita din nan kina bukata.”
Ta ce”Ni dai in sona ne kawai a bar komai a sani a boko da Islamiyya.” Ya ce, “To shi kenan.
Amma zan sai miki kettle na dafa ruwan zafi, don ki ke tashi da wuri kina hada min koda tea ne,
kar in yi lattin gurin aiki. Kema in kin soma zuwa Makaranta kin ga za ki ke shiryawa da wuri.”
Ta ce, “To Yaya.” Ya ce, “Ba za ki daina ce min Yaya ba wai?” Ta ce, “Ni ban san to abin da zan
kira ka da shi ba.” Yayi murmushi, “Shi kenan, shima na daga miki kafa zuwa nan gaba. Ki
gama ci kije ki wanke baki, sai ki kwanta don ki tashi da wuri ki min abin da ya kamata, don kar
in yi latti ko?” Ta ce, “To Yaya.” Sannan hankalinta ya kwanta.
Shi ko falo ya koma yana cewa na biye miki ina da aikin yi. Ya ciro Laptop din shi ya shiga
aikinshi. Tabbas Salma ta birge shi, domin tana idar da sallar Asubahi yaga ta nufi kicin ta
kunna Risho, domin shi a kan doguwar kujerar yayi kwanciyarshi bayan ya gama aikinsa.
Har zai shiga ciki sai