Showing 51001 words to 54000 words out of 78696 words
Chapter 18 - A Zuriar Arab Compelet Book By Mhiz Innocence
" Duk yadda kace "
Kafin ya qarasa wani daki , ya bude
Souban na zaune kan kujera 1 sitter hannunsa dauke da counter , sedae ya jingina kansa kan
kujerar da yake kae kamar me bacci
Black ya qarasa yace
" Kae lokacin fitarka yayi , se kazo ka fice "
Seda yakae qarshen zancen sannan souban ya dago ya kalleshi , kaana a hankali ya miqe
yana fadin
" Yah salam " dafe da Kansa dake saara masa , sannan yayi gaba black na bite dashi
Babu kowa a parlourn haka zalika a filin gate din ma , sa6anin kullum da take jin hayaniyarsu a
parlourn
Yabi gidan da kallo sannan yayi gaba jikinsa a matuqar sanyaye
Black dake ankare dashi ya sheqe da dariya .
Seda Khalid ya tabbatar souban ya fita ya fita sannan ya fito yana fadin
" Black mene next target namu ??????
*_Los Angeles_*
.............Washe gari harya daawo daga masallaci bata tashi ba , so yae assuming ma bata
sallah ne shiyasa be tashe ta da asuba ba .
Sedae yanxu kam abin y bashi mamaki ganin har ynx babu alamar ta fito dan ko gidan ba'a
gyara b
Qarasawa bedroom din yayi d sallama dauke a bakinsa yana tsammanin ze ji ta amsa masa
Sedae me ? hangota yae har ynx dae akan gadon kamar yadda y batta
Cikin sauri hade d sassarfa y qarasa gadon y yaye blanket din dan ganin yanda take rawar
sanyi
" Yah salaam ! Y furta yana qarasa yaye bargon , sannan y ta6a goshinta xafi zau , abinda y
tabbatar masa xaxxa6i ne y rufe ta
D sauri y hau kan gadon yana daga kanta ya dora a cinyarsa
" Baby ! Baby !!
Da qyar ta bude idanunta da suka yi mata nauyi ta sauke su akan fuskarsa
Qoqarin miqewa ta farayi ya riqota sannan ya taemaka mata ta miqe gaba daya
Kae tsaye y wuce da ita toilet ya hada mata ruwan zafi tana xaune kan kujera
Tsayawa tayi tana kallansa
Ya gaane me take nupi , toh shi kuma ynx baya son musu hakan yasa y fice y bata waje dan
tayi wankan.
Mintuna wajen 15 sannan ta ta6a qofar tana qoqarin fitowa
D sauri ya qarasa y riqota
Ba tae musu b dan tana da buqatar taemakon
Y qarasa d ita gefen gadon sannan ya koma wardrobe y ciro mata doguwar riga mara nauyi d
hula y ajjiye a gabanta yace
" Dauki ki saka "
Bata motsa ba kuma bata kalle shi ba
Ya sake maemaeta mata
Nan ma tayi shiru
Ganin bata da alamar kulashi y sanya shi daukar kayan ya faara warewa yana matsowa kusa
da ita
Ba shiri ta miqe tana turo baki ta kar6i kayan
Shi kuma ya dauki wayarsa yana dannawa , yayinda tayi amfani d wannan damar ta saka kayan
sannan as usual ta kima wannan uban hijab din ( wae nikam nace makinkimi í ½í¸‚í ½í¸‚)
Ranar haka ta wuni akan gado daga tabi wannan waje se ta chanja waje .
Tana nan kwance y shigo dakin d sallama hannunsa dauke d Leda d bansan ta meye b
Y qaraso yae switching light din dakin blue colour sannan y qarasa gefen gadon kan side
drawer y zauna
A hankali ya furta
" Tashi kisha magani "
" Innalillahi " ta fada a hankali se ta maaze as in bacci take
Ya san sarae idonta 2 kuma tana jinsa hakan yasa yace
" Ki tashi tun kapin na 6ata miki "
Tashin tayi tana sake turo baki tana kallan gefe
Murmushi ya saki yana janyo drawer da yake kae ta qara kusanci da gadon
Shawarma ya fito da ita daga cikin ledar sannan y fara gutsura a hankali ya kae bakinta
" Ni bana ci " ta fada a taqaece
" Se kinci " ya fada cikin nuna isa
Ba dan tana jin dadin bakin ta ba tace
" Toh ka bani inci da kaena "
Kallanta y cigaba dayi dan yanda take maganar cike d shagwa6a wanda ita bata san tana yi ba
kawae dae a nature dinta ne hakan
B musu y miqa mata
Ta kar6a taci kadan sannan ta ajjiye
Nan ya ciro maganin ma y bata tana 6ata rae , yayinda shi kuma ya hade mata girar sama data
qasa yadda bama xata ga fuskar d xatayi masa musu b
Tana gama sha ta fara qoqarin kwanciya tana ajjiye numfashi
D sauri y riqota
" A'ah kwanciyar ta isa haka ! bari na shafa miki maganin can kapin nan se ki huta "
Xamewar dae tayi sannan d sauri kuma d gudu taji wani vomiting ya taso mata
D sauri ta fara qoqarin janye hannunsa daga jikinta , yayin da shi kuma be fahimci abinda take
nupi b y sake riqota
Aekuwa ta shararo vomiting din a jikinsa
" Yah ilahee ! Sannu kinji baby ! Y fada yana miqar da ita gaba daya y qarasa d ita toilet din ta
wanke fuskarta dan jikinta be 6aci ba , sannan ta fito ta koma cikin blanket din
Shi kuma yayi wanka ya fito y shirya yae duk wasu abubuwan d yake d buqata sannan y daawo
Tana kwancen dae sedae yanzu babu rawar darin da take in ta kwanta
A hankali ya qarasa kan gadon ya yaye bargon
Gumi sosae take d alama xaxxa6in y saukar mata
A hankali ya kae hannunsa ya faara janye hijab din dake jikinta
Da sauri ta riqe hijab din tana bude idanunta da sukayi rau rau
Hade rae yayi ya qaara kae hannunsa kan hijab din ita kuma tana sake riqewa
Be bi ta kanta ba ya cire hijab din y ajjiye shi gefe , sannan ya faara qoqarin tashi daga kan
gadon
Ita kanta dama xafin take ji amma duk da haka seda taja blanket din ta sake lullu6e jikinta har
kanta
Cikin kausashshiyar murya yace
" Malama in zaki yaye blanket din ki yaye karki kashe kanki "
Ta jishi sarae dan bata kaega cire hearing aid din ba amma se cewa tayi
" Kasan pah kurma ce se ka daga murya "
Yau kam seda yayi dariyar me isarsa bayan ya fita daga bedroom din
Wato dae har yanxu bata manta ba ? Ya fada yana girgixa kae
Kitchen yaje y hada tea ya sha sannan y koma bedroom din
Kae tsaye kan gadon ya nupa yaja pillow y faara qoqarin kwanciya
Sedae duk ta babbake gadon dan wata iriyar kwanciya tayi amma kuma ta nannade waje guda
Matsawa yayi kusa da ita a hankali gudun karta tashi ya fara qoqarin gyara mata kwanciyar , ita
kuma tayi juyi sannan hannunta ya koma bayan kansa
Kawae seya rabu da ita dan kar ta farka yaja pillownsa wajen ya kwanta , yana sake janta
jikinsa dan da alama baccin ya mata dadi
Ya kae idanunsa kan kyakykyawar fuskarta wadda in tana bacci ma qara kyau take
A hankali ya lumshe ido yana budewa a lokaci 1 ya kae hannunsa kan ta da hular ta zame ,
kyakykyawar sumar kanta me sul6i d santsi ta bayyana
Cikin rashin sanin abinyi yakae bakinsa goshinta dinta ya bata light kiss
Kamar a mafarki taji alamar motsin mutum a kusa da ita
Ba shiri ta bude ido
Sedae me ? Jinta tayi kane kane a jikin wani abu seda ta gama bude ido sannan ta fuskanci a
jikin mutum take
Cikin sauri ta fara qoqarin tureshi danta tashi daga jikinsa , amma ya sake riqeta sannan cikin
sanyayyiyar murya yace
" Shttttt ! kiyi baccin ki bana son musu , in kuma wani abin kike so u should let me know "
Bata sake cewa komae ba , amma ta cigaba da qoqarin tashi , sedae hakan ya gagara dan ya
zagaye tane da hannayensa a cikin faffadan qirjinsa , dan haka kawae ta haqura tayi shiru tana
jiran 6arawon ya sace ta.
Suna nan zaune a haka har ya faara ji tana sauke numfashi a hankali hakan ya alamta masa
cewa bacci ya dauke ta
Ajiyar xuciya ya sauke sannan a hankali ya furta
" Baby rigima dae " yana murmushi ............
Godia a gareku masu min comment team fb and team whtsp í ¾íµ° heart u all í ½í¸�
Yau kam page din naku ne ku kadae , banda masu la6e , kuma In Sha Allah yau xanyi
mentioning sunayenku í ¾íµ°
*_Team FB_*
Salma salisu
Ummin Abba
Imane mousa
Salma sulaiman
Fateemah Muhammad bukarr
Aminu usman
Uwar alkhaeri tawa ni kadae í ¾íµ°
Call mhie hussy musa
Fatima Ahmad Muhammad
Ummi ihsan
Hannatu habibullah
Asabe ezakiel
Jamilu sani Abubakar
Sa'adatu Abdullahi
Princess husna autarh masoyiyatah í ¾íµ°
Maryam mrym
Kareemat Ibrahim
Teema Abubakar
Ruqayyah Muhammad
Husna alameen
Zainab usman
Hawwa abdullahi
Maimuna isa Umar
Nawal abdulwahaf
Fatima Muhammad
Ummusawwama saeed
Aisha Sani sule
Khadija musa
*_Team whtsp_*
My lop abar qauna í ¾íµ°kinsan kanki
Call mhie apple
Dr khulsum
Hindu
Hussy
Ummu ashraf
Walida bint sadeeq
Maryam Ahmad (Ummu affan)
Gilimah
Meerah0214
Maleekatue
Hafsat
Naja'atu Isma'il
Oum areef
Ameenam
Maryam
Asma'ou
Big bby
Bilkeesu Muhammad
Call mhie shalelen mijinta
Fateemah
Fatima
And a huge and special thanks goes to Aunty zuby and Amina caps and more í ¾íµ°
Ina godia sosae d yadda kuke qaramim qarfin gwuiwa d addu'oinku gareni Allah y saka muku d
alhaerinsa í ¾í´²
Wadanda banyi mentioning sunansu ba kuma suna min comment sumin afuwa next page In
Sha Allah xakuga sunanku ragowar kuwa dama bakwa comment sedae ku karanta kwae Ku
wuce í ½í¸’í ½í¹„ shiyasa ma baku ga sunayenku b dan wadannan sunayen masu comment ne í ½í²ƒ
Mhiz Innocent ce............��
*♡☆A ZURI'AR ARAB♡☆* An amazing and heart touching story
By Mhiz Innocent í ½í¸»
THE TALENT TROUPE WRITER'S
Page 35
Ina miqo gaesuwa a gareku INNOCENTIES í ½í¸�í ½í±Œ Mhiz Innocent luv u owl í ¼í¼ší ½í¸»
( Baby WhatsApp group link ) í ½í±‡í ½í±‡
https://chat.whatsapp.com/ETMx34eVVElHuSQDD3QH2e
Not edited í ½í¸«
.............Bata dauki kwanaki masu yawa b xaxxa6in y tafi sedae abinda ba'a rasa ba , kuma har
ynx tana shan magani d kuma na shafawa a kunnenta dan se tayi 2weeks tana shan maganin
sannan xa'a mata aekin.
*******Yau garin aka tashi dashi a lumshe ga iska me dadi da take kadawa
Ba dan yanxu baasa wani gud tym dashi b dah ba xata bari y fita y barta ita kadae a gidan b ,
musamman d taga alamar hadari y hado sosae .
Tana kitchen tana sarrafa musu abinda xasu ci da dare ne
Lokacin da hadarin y hado gadan gadan
Gudu gudu sauri sauri ta qarasa girkin sannan ta koma bedroom ta xauna can qarshen gadon
dan lokacin ma har an fara tsawa alamar ruwa xe iya sauka kowanne lokaci gashi garin yayi
duhu sosae .
Tana nan xaune tana addu'ar duk da taxo bakinta dan a matuqar tsorace take taji an turo qofar
bedroom din
Cikin gudun da bata san tana dashi ba ta tashi a guje ta fada jikinsa tana qanqame shi sosae
Cikin rikicewa yace
" Wah happen ?
Ita dae ta riqe shi sosae tana Jan shashsheqar kuka
Y tsaya y kalli fuskarta yace
" Share hawayen ki fadamin me ya faru ? Y fada yana daga ta daga jikinsa
Kamar jira take dama ta faara kukan sosae kamar wadda aka yiwa wani abu
Janta yayi xuwa kan gadon ya xaunar d ita
" Relax relax mana baby fadamin meya faru ?
Cikin kukan dae tace
" Toh ba kaene k tafi k barni ba kuma pah tsoro nake ji "
" Oh my god ! Y fada yana dafa kansa
Ynx wannan dalilin ne kawae y sakaki kuka ? Y fada aransa a fili kuma yace
" Is ohk is ohk ynx ba gashi na daawo ba ? ya isa haka kinji koh ? Y fada yana goge mata
hawayen
Ranar duk inda y saka qafa seta mayar ko toilet da zeyi wanka ma a qofar ta tsaya harya fito
Shi abinma har dariya yake bashi , duk da dae yasan dama gwana ce a fannin tsoro , shi kuma
da gayya yake janyo wani abun dan tayi ta naniqe masa shi kuma yana biye mata .
Har dare ana ruwan kuma irin me qarfin nan
Tana biye dashi harya gama shirin baccinsa yazo ze kwanta , yana sane yau ya nemi kan
kujera yae kwanciyarsa a binsa
Kamar ta rusa ihu haka taji aekuwa tayi xamanta a qasan kujerar daya kwanta din
Shi kuma ya mata shiru har wajen mintuna 15 yaga dae bata d alamar tashi , hakan y sanya shi
miqewa y nupi kan gadon
Itama binsa tayi ta hau kan gadon
Ya ja blanket ya kwanta
Ganin hakan y sanya itama ta kwanta tana kallansa
" Madam kallan pah ? Ya fada yana dage mata gira
Kauda kanta tayi tana murguda baki
" Ni meye xan kalla a jikinka " ta fada qasa qasa
" Me kikace ?
" Ni bance komae b " tae maganar cikin basarwa
Hannu ya miqa mata
Ita kuma ta kauda kanta gefe
Se ya ture bargon y faara qoqarin tashi
" Baby !! Ta fada kamar xatayi kuka
Juyowa yayi yana kallanta ,dan rabon da ta fadi sunansa har ya manta se yau , sannan se
kuma ya hade rae
" Bake kika nemi inxo in kwana akan gadon ba ?
Gyada kae tayi kamar xatayi kuka kana ta matsa kusa dashi a hankali
Shi kuma ya mata masauki a jikinsa yana kallan saman kanta
Sun shafe more than 10mins a haka kowa d abinda yke tunani kapin yace
" U better sleep otherwise xanyi tafiya ta in barki a dakin ke kadae "
Da sauri ta runtse ido tana fatan Allah yasa baccin y dauke ta
Aekuwa addu'arta ta ta kar6u dan kuwa bata dade b baccin y dauketa har shi kansa ma ogan .
Sati 2n ya cika ciff
Qarfe 6 dae dae tayi musu a asibitin dan qarfe 7 xaa mata aekin .
A tsorace take matuqa , ji take kamar mutuwa zatayi dan har seda tayi kuka shi kuma yana
rarrashinta
A hankali ta daga idanunta da sukayi jajir ta kalleshi tace
" Baby ! Ka kiramun mamama da daddy in gansu "
Wata uwar harara ya jefa mata
" Wato so kike ki tayar musu da hankali koh ?
" Ni dae ni dae k kiramun su ! Ta fada kamar tana shirin sakin kuka
Seda y sake jefa mata hararar sannan y dauki wayarsa y kira mamama
Seda suka gaesa dashi sannan y miqa mata wayar
D farin ciki ta kar6i wayar cikin kewar mamaman suka gaesa kana ta dora d
" Mamama wae aekin pah xa"amin kuma ni Allah tsoro nake ji "
" A'ah sanah tsoron na menene ? In Sha Allah xa'ayi komae cikin sa'a da yardar Allah muna
nan muna miki addu'a kinji koh " mamama ta fada cikin son kwantar mata d hankali
" Ehh mamama naji " ta fada cikin sakalcin data xame mata jiki
Shi ko kallanta kawae yake harta gama wayar dasu , kapin ta miqa masa wayar tasa
Kar6a yayi idansa cikin nata yace
" Wato ni b xaki fadamin abinda ke damunki b se mamama koh ?
" Toh ina ruwanka ? Ta fada akan la66anta
Ya bude baki zeyi magana wayarsa ta dauki qara
Ya dauka ma ko mamaman ce ta sake kira se yaga wata number , kasancewar be gane number
da Catherine ta ta6a kiransa ba yasa besan ita bace
Ya daga wayar kana ya kara a kunnensa
" Hello lurv !
Ya jiyo muryarta ta and daedae lokacin da yaga sanah ta fara qaramin kuka tanayi tana matse
idanu
A hankali ya janyo ta jikinsa yana dora hannayensa akan gadon bayanta yana shafawa a
hankali sannan cikin sanyayyiyar murya yace
" Catherine !
" Yes lurv ! Har mun cinye 3weeks baka bani address din b , so koma wane aeki ne plsss zanzo
na taya ka but kayi expecting dina a cikin week din nan "
Gyara xamansa yayi yana gyarawa sanah xamanta itama kafin yace
" Don't ever try dis , in na gama aekin ni da kaena xan fada mk "
" Plss lurv ! Nidae I have already decide it , zan ajje waya kayi expecting dina kawae couz ba
zaka gane yanda nayi missing naka ba se nazo" ta fada tana ajje wayar daga 6angarenta
amma bata katse kiran b
Shiru yayi yana nazarin maganganun ta