Showing 6001 words to 9000 words out of 78696 words
Chapter 3 - A Zuriar Arab Compelet Book By Mhiz Innocence
shigowa "
" yawwah sannu dae maman arman ! dama shigowa nayi naji naaga dazu kin fita cikin sauri
kamar babu lpia kuma ynx kin dawo ma kamar babu lpia ?
Jinjina kae mamaman tayi kapin tace
" wlh umman amrah kinga yarinyar nan ce taketa kuka tun daxu shine na kaeta asibiti suke
tabbatar mana d cewar tana d qarancin ji shys yau d ciwon kunne ta tashi "
" Yah salaam yah salaam " umman ta fada ta maemaeta
" Eyyah Allah mae yadda yaso d bawansa Allah y bata lpia ! don Allah ki dena damun kanki kinji
insha Allah idan d rabon warkewa kinga ae xata warke
Mamama tace
" haka ne insha Allah "
nan suka cigaba d hira dan daama tasu tazo 1 a cikin matan gidan kansu a hade yake yayinda
aunty ( kishiyar mamama d mama matar Abba ) Kansu a hade yke kuma sune masu baqin hali
a cikin gidan.
Dawowarsa kenan daga makaranta y shigo dakin yana kiran
" baby ! baby " d qarfi
sakamakon daga muryar d yke tana iya jiyoshi aekuwa ta fara xillo kan keken xaman d take
d hanzari ya qaraso yana rungumeta
" baby na daawo "
se dariya take itama tana kallansa cikin gwarancinta itama tace
" be..bi *
ranar murna kamar xeyi me har rawa seda yayi yau sanah tayi magana
yana nan yana murnarsa ya jiyo muryar souban daga parlour
daukar sanah yayi suka fito
ganinta ya sanya souban din qarasowa yana cewa
" arman kawota na dauketa na kaeta suyi wasa da afrah "
ta6e baki arman din yayi kamar wani babba
" a'ah souban indae kanaso suyi wasa kaje ka dauko afrahn ka kawo ta nan se suyi wasan "
" shikenan toh bari in daukota har amrahn baba ma xan dauko se suyita wasan tare "
shi dae arman bece masa komae b har y fice
aekuwa se gashi y kawo su duk akan kekunan xamansu dan duk xasuyi sa'anni sedae wannan
ta bawa wannan wata ko watanni amma dae duk sun girmi sanah
haka suka hadasu sukuwa sukaeta wasansu souban d arman suna kallansu suna dariya in
sunyi abin dariya.
Suna haka souban y jiyo muryar mamansu dga parlour tana fadin
" souban rashin kirkin naka har yakae ka fito min d yarinya a cikin sanyin nan ! toh miqomin
abata ni ba shashasha bace "
a sukwane y janye keken d afrah ke kae y fita y kaewa maman ita
kana y daawo arman yce
" toh k dauki amrahn itama ka kaeta gidansu mana " dan shi kam Allah ma ya gani y gaji d
wasan yafiso su 2 suyi abinsu
haka souban y dauka amrahn itama y kaeta 6angarensu kapin y wuce nasu.
Kwanaki suka cigaba d garawa satika na shudewa suka hadu suka bada shekaru 3 shaquwa
me tsanani na sake shiga tsakanin arman d sanah
yanxu haka indae xaka mata magana d qarfi xataji abinda kke fada
amma indae a hankali kayi kamar yadda xakayi d mutum me normal kunne baxa taji b sedae
kwae ta kalleka
ta faara xuwa islamiyya tana fahimtar karatun sosae duba d yanayin karatun islamiyya ana
yinsa ne d qarfi
gata akwae qwaqwalwa ana yi musu karatu xataxo tana biyawa arman ko mamama ko
daddynta.
" Baby ! Baby ! Ta fada d qarfi yanda tasan xe jita
d sauri y qaraso yana fadin
" baby gashi pah na siyo miki sweet din "
" me kace ? Ta fada cikin muryar ta na me koyo
yce
" ehh na siyomk sweet din "
kallan bakinsa kwae takeyi hakan yasa ta gane abinda yake fada dukda ma seda ya daga
murya
tace
" toh ina sweet en ?
yce
" ohyah close ur eyes " y fada yana kulle idansa
ganin hk y sanya ta rufewa
shi km y miqo hannunsa ya dakko hannunta y dora mata akan hannun
ta bude ido tana kallan sweet din ta bude ido tana bude baki ( duk wani wayo d surutunsa ta
dakko shi ) tace
" baby duka ?
yce
" yes baby !
rungumeshi tayi tana fadin
" kuma baxan sanwa amrah da afrah ba amma xan bawa mamama "
ta fada tana ficewa daga dakin
a parlour ta sami mamama d daddy ta qarasa wajen daddyn d gudu tce
" daddy kaaga baby y siyo min "
" ahh er gidan baby mu gani " daddy y fada yana kar6ar sweet din
ita kua se dariya take
mamama tace
" daddyn arman bani sweet dinnan yaron nan na hanashi siyowa sanah kayan zaqi haka amma
yaqi ji "
daddy yce
" aah ki barta in kikae haka baxa taji dadi b ki barta a hankali xata dena shan xaqin " y fada
yana kallan Sanah d tayi rau rau d ido hade d ta6e baki
Ba don taso b haka ta qyaleta
shi km daddy y miqamata sweet din yana kallanta
ita kuma seta kalleshi ta bada hankalin ta sosae dan so take ta fahimci abinda xe fada mata din
yce
" jeki daki "
d gudu kuwa ta kwasa duka suka bita d kallo
daddy yce
" uhmm rahama so nake in saka yarinyar nan a makaranta amma kuma ga yanayin lalurarta y
kike ganin xaayi ?
Mamama tace
" nima tunanin d nake kenan tunda dae karatun boko daban dana islamiyya "
Jinjina kae daddy yyi kapin yce
" Kina bata maganin kua ?
mamama tce
" ehh ina bata kwae dae Allah ne beyi xata dinga ji sosae din b har ynx "
cikin nuna amincewa d xancennata yce
" hakane amma akwae wata shawara dana yanke
daama next week in Allah y kaemu xan je los Angeles toh insha Allah ki shirya se muje a duba
kunnennata in d rabon warkewar se kiga an dace "
Ba qaramin dadi mamama taji b dan tana matuqar jin dadin yanda yke nuna tsantsar kulawa
game d sanah din ba xaka ta6a cewa bashi y haefeta b ................
Mhiz Innocent ce ��
*♡☆A ZURI'AR ARAB♡☆* An amazing and heart touching story
By Mhiz Innocent í ½í¸»
Page 4
~08105359153~
Number dina d take always welcoming naka a DM í ½í¸� but pls message me amfani couz number
nan an tanade ta ne especially sbd ku í ¼í¼ší ½í¸»
Ina miqo gaesuwa a gareku INNOCENTIES í ½í¸�í ½í±Œ Mhiz Innocent luv u owl í ½í¸»
Cikin sati 1 tsaf suka gama shirin xuwa Los Angeles .
a wata safiya suka tashi xuwa can su 2 suka tafi bayan kukan d arman yasha kan xe bisu amma
saboda makaranta yasa basu tafi dashi b .
Dab d maghrib suka isa qasar me cike d sanyi dan haka d rigunan sanyinsu suke tafe.
kae tsaye gidan d xasu sauka suka wuce gidan wani abokin daddy me suna
" doctor Stephen "
daama indae daddy yazo anan yake sauka
amma shi abokinnasa baya gidan ynx haka shys y basu gidan
ranar hutawa kwae sukayi .
washegari kua sanah ta dinga musu kuka akan rashin ganin baby seda sukayi video call ta
ganshi sannan ta sarara musu .
Wajen 12 suka isa hospital bar kae tsaye doctor Stephen y kirawo a waya y shigar dasu ciki
ba'a dauki wani lokaci b aka shiga d sanah dakin bincike
suna nan xaune a harabar asibitin kowannensu addua yke ckn xuciyarsa tare d fatan dacewa
daga can doctor Stephen din y buqaci ganin daddy
suka koma dakin binciken tunda shima doctor ne
Dr Stephen yce
" doctor yarinyar nan xa'a iya mata aeki sannan kuma in Allah y yadda se kaga ta warke ! amma
sedae ynx shekarunta sunyi qanqanta nasan kaema kasan hakan "
daddy yce
" qwarae Dr Nima n dauka xaa sami wata mafitar ne ba se an kae ga aeki b amma tunda haka
ne inda akwae wani taemakon d xaka mana muna d buqatarsa tunda kaga yarinyar ynx haka
inaso in sakata ne a makaranta ! so kaga ba lallae ta dinga fahimta sosae b a yanayin d take "
jinjina kae Stephen yayi sannan ckn tabbatar d xancensa yce
" doctor akwae taemakon d xaa mata kapin lokacin d xaa iya mata aeki yazo "
ckn farinck daddy yce
" doctor wanne taemko ne wannan ?
" Hearing aid !! Stephen y fada yana murmushi
" Wowwww ! Doctor kasan na manta d wannan ae d tuni an nemi wannan mafitar "
dariya Stephen yyi yce
" ae Nima nasan mantawa kayi so ynx xaku tafi dashi sannan se a kula dashi tunda yarinya ce "
b qaramin godia daddy yayiwa Stephen b sannan y baro wajensa.
Ko sati 1 basuyi a qasar b shima kuma daddy y gama abinda zeyi suka kamo hanyar dawowa
kano
bayan sun taho d hearing aid din amma basu fara mata amfani dashi b tukun .
gabady sanah ta koma wani silent d ita sam bata san yin magana sedae tayi shiru tana tunani .
Ranar d suka koma d maghrib ne dan haka duk en gidan suna nan
lokacin d suka shiga gidan yyi daedae d fitowar baba (baban amrah)
d Abba (abban souban)
harma d baffa xasuje masallaci
bayansu sojoji ne wajen guda 5 masu tsaron baffan
cikin farinciki dukka suka tarbesu tare d fatan an dace
sosae fara'ar daddy ta qaru hakan y nuna musu an dace din kenan
nan yke sanar dasu yadda abin y kasance
suma sunji dadi sosae kuma sun nuna farin cikinsu
baffah yce
" ohh ni yanxu wannan jaririyar er xaa maqalawa hearing aid kae Allah dae y kyauta y qaremu d
lpia "
dukka suka amsa d " ameen "
sannan daddy yabi sahunsu suka nupi masallacin.
A hankali ta tura qofar shiga dakin jinta a rufe y sanyata dakko mukulli ta bude
hannun ta riqe dana sanah
ae tun kapin su qarasa shiga arman y jiyo muryar su dan suna xaune a bayan harabar gidan
shida souban suna alwala
d gudu y qarasa dakin yana fadin
" baby!!
jin muryarsa y sanyata juyowa itama d gudu ta qaraso itama tana fadin
" baby!
rungume juna sukayi arman yana cewa
" baby ynx kina jina ko nayi magana a hankali ?
turo baki tayi kamar xatayi kuka dan bataji abinda yace b
tce
" baby shine k tafi koh ?
Yce
" aah pah baby kece kika tafi kuka barni ni kadae keda su daddy ni pah babu inda naje ina nan
a gida kullum "
kallansa kwae takeyi ba tare d tace uffan b .
Ranar kuwa kapin kowannensu yayi bacci seda suka dade suna ta surutae tana bashi labari
dukda wani abin ba ganewa yake b amma jinta yke yana ta dariya
seda mamama taxo ta korashi sannan y tafi kana ta gyarawa sanah gado ta kwanta sannan ta
koma dakin ta.
Washe gari d safe qarfe 7 mamama tayi mata wanka ta shiryata cikin doguwar riga
ta mata parking din gashinta
sannan ta janyo hearing aid care kit din dake cikin wardrobe dinta ta ciro shi
binta d kallo kwae sanah take ba tare d tace komae b
a hankali ta kama kunnan sanah din ta saeta yanda ake sakawa
ta duba wanda akae marking nasa d red colour sannan ta saka shi a kunnan dama
dayan kuma me blue a jiki ta saka shi a kunnan hagu
sannan tace cikin taushi
" SANAH !
ae d sauri ta matsa baya tana fadin
" mamama d qarfi pah kikae maganar "
murmushi mamama tayi tana hamdala ga Allah sannan tae qasa d muryar ta
Dan dole se an dinga mata magana a hankali kapin ta saba
tunda ada daga can nesa take jiyo muryar sa6anin yanxu
tce
" jeki kiramin arman " tana fadin
kapin ta rufe baki harta fice daga dakin ta nupi dakin arman
" baby ! baby !! xo kaji "
socks yake sawa amma jin muryarta yasa shi tasowa
yana cewa
" baby menene ?
hannu takae kunnanta tce
" d qarfi pah kake magana "
se a lokacin y lura d abinda ke kunnanta
y kama hannun ta suka fara rawa a dakin
yace
" yeahh baby ta faara jin magana ko a hankali akayi
haka sukayi ta murnarsu sedae sunayi tana kae hannu kunnanta dan ji tayi kamar abin y takura
ta tunda bata saba b
se taji ma kamar ta cireshi amma kuma in ta cire din ko muryar baby ba xata dinga ji sosae b.
A ranar kua aka kaeta makarantarsu arman ita dasu afrah d amrah
aka sakasu a pre nursery
yayinda souban d arman harma d Khalid yanxu haka suke a jss 3 .
Suka faara karatunsu cikin amincewar ubangiji d nasarori masu yawa dan dukkansu su ukun ba
a banxa b baya bane
sedae duk sanah ta kere su
b qaramin taemk mata hearing aid dinnan yke b tun batason saka shi har ta saba
d kanta take kaewa arman ko mamama ko daddy su saka mata
abinda yake rabata dashi bacci ne kwae
in xatayi bacci mamama ke cire mata ta maeda cikin hearing aid care kit
b qaramar kulawa sanah ke samu daga wajen iyayennata b
uwa uba kuma arman kowanne lokaci nata ne komae y samu baby bashi d xance sena baby
haka xalika wajen souban ma yana ji d ita indae zewa qanwarsa afrah abu toh ze hada d sanah
din hadda amrah.
Tana tsaye a qofar ajin su arman din
ta cika tayi fam so take kwae ta samu wanda xata sakarwa kukan shagwa6ar
aekuwa batafi minti 5 b arman din y fito shida souban
d sauri duk su 2n suka qaraso
arman y kamo hannunta
" meya sameki baby ?
Aekuwa dama qiris tke jira ta saki kukan
tsugunnawa yyi y
kamota yana fadin
" yi shiru baby yi shiru ki fadamin menene ?
shima souban din kallan ta yke yana cewa
" meya faru sanah ?
seda tayi me isarta sannan tace
" ba yah khalid ne ba... "
Arman yce
" Khalid kuma ? Me Khalid din y miki "
turo baki tayi tace
" toh ba wata ce ta tsokane ni b shine n daketa shi km y dakeni wae mys xan dinga fada a
makaranta "
cikin hade rae arman yce
" ina kika barshi ?
tce
" yana primary section tun daxu "
tare suka tafi primary section din dukkansu har souban
aekuwa sukae saa yana shirin fitowa daga section din
arman y tura shi ciki yana fadin
" me baby ta maka ka daketa ?
tintsirewa d dariya Khalid din yyi yce
" aou wato har ta kawo maka qarata koh ? Toh data kawo maka qarartawa ka isa kayi min wani
abin ne ?
y kalli gefensa souban na tsaye shima fuskartasa babu walwala yce
" ohh wae hadda kae toh wato dae inna fahimta actors ne kenan suka xo wajen boss daukar
fansa "
haushi y qulardasu aekam nan sukayi kansa sukayi dambe ya6e ya6e
toh dama sarkin yawa yafi sarkin qarfi
aekam haka suka bar Khalid d fashshshen baki sukayi tafiyarsu..............
Mhiz Innocent ce �
*♡☆A ZURI'AR ARAB♡☆* An amazing and heart touching story
By Mhiz Innocent í ½í¸»
Page 5
~08105359153~
Number dina d take always welcoming naka a DM í ½í¸� but pls message me amfani couz number
nan an tanade ta ne especially sbd ku í ¼í¼ší ½í¸»
Ina miqo gaesuwa a gareku INNOCENTIES í ½í¸�í ½í±Œ Mhiz Innocent luv u owl í ½í¸�
daedae lokacin d driver yazo daukar su
dukkansu suka shiga motar sedae Khalid har ynxn be taho b
sunfi 20mins suna jiransa amma be fito b
arman y kalli driver
" pls muje gida kwae may be y tafi d kansa "
haka suka tafi gidan sanah na gefe