Showing 27001 words to 30000 words out of 78696 words
Chapter 10 - A Zuriar Arab Compelet Book By Mhiz Innocence
dashi din itace kwae mafita.
Tana nan har ta tashi tayi alwala tana karatu aka turo qofar dakin
seda takae qarshen ayar sannan ta amsa sallamar tana janyo hearing aid dinta ta saka
afrah ce d amrah suka qaraso suka xauna gefen gadon
Murmushi ne y su6uce mata suma suka mayar mata
Afrah ce ta faara magana
" Yah souban ne y aeko mu "
Gyara xama tayi tana kallansu ba tare d tace komae b
Aftah ta cigaba d fadin
" ba se kin fadamin komae b bana buqatar ji dan nasan komae
duk abinda y faru nasani
Kinga sanah bafa mama ce xata aurar d yah souban b ke ina ruwanki indae kina sonshi ?
" Don Allah ki dena wahalar mana d yaya " inji amrah
Dariya duk su 3n sukayi kapin amrahn ta Dora d fadin
" sanah wlh b ruwan yah souban shi be masan abinda y faru b
kece dae kike neman Dora masa laefi kuma kike wahalar masa d xuciya "
" Toh naji naji duk kun wani kalallameni wae ni zaku yaudara....
" Ke dallah b yaudara bace wlh yah souban ne y aeko mu d kansa " afrah ta katseta ta hanyar
fadin hakan
" Tohm karku damu insha Allah zan duba " sanah ta fada tana janyo qur'anin data ajjiye kan
side drawer
Amrah ta kalleta
" what nupinki ? Kinga just take ur phone ki kirashi "
Harara sanah ta watsa mata
" kiji mu d mata ce miki akae baxan kirashi b ? Ynx dae kinga karatu nake inna gama In Sha
Allah xan kira uhmm ?
" Tohm shknn " suka fada a tare suna miqewa.
Fitowarta kenan dg dakinta taga Mamama na shirin hayewa step
yayinda shi kuma yke xaune kan kujera riqe d remote control a hannunsa
Juyawa tayi d nupin komawa dakinta
" Baby !
Cakkk ta tsaya tana mamaki
shin babyn ne y kirata d kansa ko kuwa dae kunnenta ne beji mata daedae b
dan ita rabon d taji y kira sunanta harta manta
Bata qarasa tunanin b ta sake jiyo muryarsa
" Baby !!
B tare d ta sani b ta juyo tana kallansa
Shi dinma ita yke kalla
" Xo ! Y fada a gajarce
Ba musu ta qarasa a hankali kamar wata mara laka a jiki ta nemi qasan kujera ta xauna b tare d
tce komae b
Murmushin gefen baki yyi kapin a hankali y furta
" Wae me baby yayi ne aka dena kulashi ?
Ba tace komae b haka kuma bata daga ido ta kalleshi b sema carpet kwae d take kalla
Wani murmushin y saki yana shafa sajensa sannan yce..........
Mhiz Innocent ce.......��
*♡☆A ZURI'AR ARAB♡☆* An amazing and heart touching story
By Mhiz Innocent í ½í¸»
Page 17
Ina miqo gaesuwa a gareku INNOCENTIES í ½í¸�í ½í±Œ Mhiz Innocent luv u owl í ¼í¼ší ½í¸»
Wani murmushin y saki y shafa sajensa sannan yce
" Toh nasan me baby y miki amma ina me baki haquri kinji qanwata "
Dagowa tayi ta kalleshi idanunta sunyi rau rau alamar koda yaushe xata iya sakin kuka
Dukda idanunsu d suka shiga cikin na juna amma bata janye idanta b seda taja sheshsheqar
kuka sannan tace
" Baby bansan meyasa kkemin haka b kwae dan ina soyayya kuma naga b haka sauran yayye
suke wa qannensu b "
Dariya ce taso kupce masa amma seya dake yce
" Ehh naji dae ynx ae na baki haquri koh baby ?
Nima ae xanso inga qanwata tayi aure ko b haka b "
Murmushi ta saki tana sake kallansa se kuma tae qasa d kanta
" Oh yah goge hawayen koh " y fada yana kallan ta
Tafin hannunta ta saka tana gogewa
Yayinda shi km y ciro handkerchief daga aljihunsa y miqa mata
" Oh yah take it !
Kar6a tayi tana goge hawayen
wani ni'imtaccen qamshi yana shiga hancinta
" baby k chanja turare ne ? Ta fda bayan ta dago tana kallansa
" a'ah nikam ban chanja b buh I think dan kin dade baki ji qamshin b koh ?
Murmushi kwae tayi tce
" Tohm baby komae y wuce koh ?
" Of course yes " y fada yana murmushi
Dae dae lokacin mamama ta sakko hannunta dauke d Leda ta qaraso ta xauna kan kujera tana
kallansu
fuskarta dauke d murmushi wanda bansan na menene b
" Arman gashi nan ka tafarwa da daddynku hospital in xaka wuce "
" Tohm " arman y fada yana kallan ledar
Sanah ta tashi daga xaunen d take tana fadin
" mamama bari n koma daki xanyi bacci ne "
" Zo ki xauna meya sami idonki naga yayi ja ? Inji mamama
Kallan arman tayi snn ta kalli mamama
" Uhmm b komae "
Murmushi mamama tayi tana girgixa kae
"Ae shikenan tunda yau mamaman ake 6oyewa abinda ke damunki "
Turo baki tayi
" Aah pah ni mamama ba abinda ke damuna "
***************Yana xaune a dakin yana kallan mama dan besan kiran menene take masa b
sedae ita din har ynxn kallo take abinta bata kalleshi b
Seda yae spending more than 20mins kapin y xamo kadan daga kujerar yce
" Mama bari na tafi xan duba wani case ne "
Se a lokacin ta dago ta kalleshi tce
" Aou ae d ba seka fadamin b
dama nasan ynx baka d lokacin kowa sena waccan shashashar yarinyar
tashi kaje mana " ta kauda kae tana mayarwa kan kallon d take
Mamaki ne y cikashi amma be nuna kan fuskarsa b kwae y koma y xauna
Seda ta gaji d kanta sannan ta fara gyara xama tana maeda hankalinta kansa
Ganin hakan y sanyashi tattaro dukka wani hankalinsa y bata dan d alama maganar d xatayi me
muhimmanci ce
" So nake k bani hankalinka nan souban ...
Seda ta numfasa sannan ta Dora d ..
Waccan yarinyar tun muna mu 2 dakae k rabu d ita k fita a harkatta dan indae ni na haefeka ba
xaka ta6a auranta b !!!
Ji yayi kamar ta buga masa guduma
wae mama da take masa maganar nan da gaske take ko kuwa dae wasa take masa ne danta
gwada shi ?
Sedae maganar data sake masa y tabbatar d gasken kenan take
" Ba xaka ta6a auren wannan yarinyar b tun wuri kasan d hakan
na fiso dana yae aure a wani wajen can daban b kamar yanda ni na xauna a cikin xuriar Arab
kaema k rayu a cikinta b !!
Y kasa cewa komae y kasa furta komae
How ? Ta yaya ma xe iya rabuwa ne wae d sanah ? Ta riga d ta xame masa wani 6angare na
jiki wanda rabasu abune me matuqar wuya
" ba shawara nake baka b umarni nake baka a matsayina na mahaefiyarka sedae km bansani b
ko ka chanja wata uwar ne " ta fada tana miqewa ta fice daga dakin
Jikinsa a matuqar sanyaye y bita da kallo tunani barkatae a cikin xuciyarsa data kasa samun
sukuni tun farkon fara maganar mama.
Yana nan xaune Abba y shigo dakin d sallama
Amsa masa yayi yana tashi y kar6i abinda ke hannunsa
Abba y kalleshi
" lpia dae koh souban ?
" Ehh ehh ..ehh lpia Abba sannu d xuwa "
" Yawwah sannu ! Abba y fada yana karantarsa kapin yce
" Ina mamantaku ?
Kallan sama yayi kapin yce
" Yanxun ta hau sama "
" Ohk toh shigar d wannan kitchen "
******Gaba daya jinsa yke a cikin farin ciki yau dinnan
Ynx haka ma yana xaune ear piece ne a kunnansa yana jin waqar favourite mawaqinsa udit
narayan
Souban y shigo fuskarsa a matuqar daame ya nemi gefen gadon y kishingida yana dora
hannunsa a Kansa d yke matuqar sara masa
Kamar baxe magana b se kuma daga baya y xare earpiece din ya kashe waqar y juyo ga
souban
A hankali cikin sanyayyiyar muryarsa yce
" bro lpia kuwa ?
Runtse ido souban yayi bugun xuciyarsa na qaruwa kapin yce
" yes am ohk "
Kafada y daga yana ta6e baki
" Alright " y fada akan la66ansa yana saukowa daga kan gadon y fice daga dakin
Shikam souban y rasa meke masa dadi
And all he knew is mama kaefi 1 ce in tace ehh tana nupin ehh haka in tace a'ah tana nupin
a'ah
Sedae wannan karan yana ganin abu ne me yiwuwa ta chanja ra'ayinta indae tana son farin
cikinsa .
**********La'asar ce sakaliya garin kano a cikin yanayi na lumshewa yanayi me dadi ga iska ta
ko ina
Dukka manyan gidan suna xaune a farfajiyar gidan bayan sallahr la'asar din suka xauna dan su
sha iska
Baffa na xaune a kishingide kamar koda yaushe in xe xauna
'Ya'yan nasa dukka na zagaye dashi suna hira tsakanin uba d 'ya'yansa cike d farin ciki d
qaunar juna .
Wannan lokacin yake jira dama
hakan ne y bashi damar fitowa daga sashensu ya qaraso inda suke din y xame takalmansa y
zauna
murmushi dauke kan fuskarsa yana gaeshesu
Dukka suka amsa masa cike d qauna..........
Wannan zama shine silar faruwar abubuwa da dama !
Wannan zaman yayi sanadiyyar shigar wasu xukata cikin farinciki yayinda ya bar wasu cikin
matsananciyar damuwa wadda ta zamo silar chanjawar wasu halittu daga aenahin colour dinsu
xuwa wata daban
Haqiqa wasu xukatan kapin wannan zama suna cikin yanayi me kyau
Lokaci 1 cikin qanqanin lokaci wannan xama y tarwatsa wannan yanayin daga me kyau xuwa
mara kyau
Wannan zama y haefar d abubuwa d dama a cikin zuri'ar Arab !!
Ku dae kwae Ku cigaba d kasancewa d alqalamin innocent dan jin yadda xata kasance í ½í²ƒ
*Anan naso in kaawo qarshen baby part 1 se in shiga typing din part 2 amma xan kwana 2
banyi posting b*
*Ko kuma kawae mu barshi base anyi shi part part ba* ?
*Kwae mu cigaba d posting ? Amma pah b lallae ne kullum Ku dinga samun post ba*
*Zan daeyi qoqari naga hakan ta kasance In Sha Allah*
*Toh anan nake so Ku bayyana min ra'ayinku wanne kukeso muyi ?*
Mu hadu a comment section í ½í¸�í ½í¸»
Mhiz Innocent ce......��
*♡☆A ZURI'AR ARAB♡☆* An amazing and heart touching story
By Mhiz Innocent í ½í¸»
Page 18
Ina miqo gaesuwa a gareku INNOCENTIES í ½í¸�í ½í±Œ Mhiz Innocent luv u owl í ¼í¼ší ½í¸»
Naga ra'ayoyinku kuma In Sha Allah xamu cigaba d posting page by page í ½í¸»
Heart u owl í ¼í¼š
(Baby whatsApp group link )í ½í±‡í ½í±‡
https://chat.whatsapp.com/F2PiRdNnrwMKT4mHlIIisl
Baffa yce
" Abokina duk yanda akae akwae magana a bakinka koh ?
Dariya souban yayi yana fadin
" Ehh baffa magana ce me muhimmanci " y fada yana yin qasa da kae
Dukka iyayen nasa suka bashi hankalinsu kana baba yce
" Toh muna jinka souban "
" Baba dama xuwa nayi in sanar daku .. In Sha Allah na samu matar da nake so na aura !!!
Dukkansu seda fara'arsu ta dadu cikin nuna kulawa d farin ciki d xancen nasa Daddy yce
" Toh toh masha Allah wannan kam abin arxiqi ne wacece wannan yarinyar ?
Sosa kae y fara yi har lau dae kansa yana qasa yce
" Uhmmm dama ba wata bace daddy SANAH ce !
Baba yce
" Wacce sanah kenan souban ?
Sake yin qasa da kae yayi yana fadin
" Baba sanah dae ta cikin gidan nan "
Fara'ar kowannensu ta qaaru cikin jin dadin xancen nasa baffah yce
" Masha Allah Masha Allah Allah ys albarka ae wannan abin farin ciki ne "
" Toh kae alqaseem kaji " y fada yana maeda akalar xancen nasa kan daddy
Daddy yae murmushi sannan yce
" Babu matsala baffah In Sha Allah xuwa gobe se muyi maganar ae babu wani abu tunda
xancen duk na cikin gida ne "
Dukkansu suka amsa d ameen kapin souban y miqe yana godia ya bar wajen
********" Another solution " Afrah ta fada tana kallansu su duka
Sanah tace " All ears "
" Sanah mexe hana ki faara masa magana amma karki fada masa wacece se muji me xece koh
? Inji afrah
" Uhmmm u said something but yaushe xan fada masa ?
Afrah ta xabura daga xaunen d take
" See u ! Ynx ma yana gida pls kije ki masa magana muna nan muna jiran update "
" Ohk let me try Allah ys a dace " Sanah ta fada yanayin fuskarta na sauyawa
Ita dae amrah kwae kallansu takeyi b tare d tace uffan b .
***Yana xaune akan dinning hannunsa dauke d waya yana dannawa d alama abinda yke gani a
wayar me muhimmanci ne dan yadda y bata hankalinsa kadae y isa y nuna maka hakan
D murmushi a fuskarta ta qarasa ta ja kujera ta xauna a hankali takae hannunta ta zare wayar
daga hannunsa
D sauri y dago Dan ganin Wanda ya masa wannan shirmen se yaga sanah
" Ahhh.." Y fada yana dafe kansa
Dariya ta kwashe d ita tana fadin
" Kae baby wae harka tsorata ?
Murmushi me sanyi y saki b tare d yace komae b
Ita kuma ta kashe wayar tana ajjiyeta akan dinning din kapin ta dora d fadin
" Baby kasan me ?
Girgiza kae yayi yana kallanta d alama yau baya a mood din magana sosae
" Guess what ?
" U know am not gud a wajen just tell me whah happened ? Y fada yana yamutsa fuska
Gyara xama tayi tana fadin
" Baby qawata ce tace ka mata y xa'ayi ? Ta fada tana kallansa sosae
Dagowa yayi y kafeta d idanunsa masu kaepi Wanda sukaewa gangar jikinta illah ta yadda bata
san sanda ta janye nata b tana turo baki
" Uhmmm kae baby say something plss "
Qaramin tsaki yaja yana sake dafe kansa kapin y dago
" Tell her am not such kind of guys d suke d tym din d xasue wasting !
And I hate mace mara class so is better 4 her to concentrate on her study and stop dis
nonsense ,
Bansan yaushe en mata suka xama haka b baasa jin kunyar kallan da namiji su fada masa
suna sonsa b !
Ina fatan bakya 1 daga cikin irinsu "
Tunda y faara maganar yaga yanayin fuskarta ta sauya alamar bata jin dadin kalamansa
hakanne ma y sakashi y rage kaepin kalaman nasa dan kuwa dase sunfi haka tsauri
Se kuma y sassauta murya yce
" My phone ! Akwae aekin da xanyi
Anjima xan shigo muyi dinner ! Y fada yana miqewa y dauki wayarsa sannan y sakar mata
murmushi y wuce
Murmushin data dade bata ga irinsa daga fuskarsa b
Binsa tayi d kallo harya fice daga dakin ta sauke ajjiyar xuciya tana daawo d kanta kan wayarta
dake ajje kan dinning
Bata sañ d wane ido xata kalli amrah ta fada mata yadda sukayi d baby b
dan haka gwara ta qaraci xamanta a wajen har sanda suka fito dan kansu
Aekuwa ba'a rufa mintuna 10 b dukkansu suka fito
Basu ce mata komae b
Afrah ta durfafi wayar Sanah ta dauka tana dubawa
D kallo sanah ta bita dashi d mamakin me xatayi
Kapin ta daawo daga mamakin afrah t kunna recording tana qaro volume
Duk se kunya ta kamata and she have nothing to say Wanda xata kaare arman dan haka kwae
ta zubawa sarautar Allah ido xuciyarta fall d tunane tunane iri iri
Amrah kuwa bata jira ta qarasa ji ba dan b xata iya jurewa b xuciyarta bata wannan qarfin
sakamakon wasu xafafan hawaye d suka faara tsere a kuncinta
Dan haka d gudu ta bar dakin kae tsaye ta fada part dinsu akayi sa'a kuwa ummanta bata
parlourn ta fada gadon dakinta
Wani zazzafan kuka ta saki me tsuma xuciyar me sauraro tanayi tana qarawa
Seda ta gaji dan kanta sannan ta faara sakin sheshsheqa
Meyasa soyayya batae mata adalci b ?
Meyasa soyayya ta jefata inda be daace b ?
Meyasa so yake shiga a lokaci 1 b tare d yin shawara wa xuciyar daze fada b ?
Meyasa so xe mata butulci ?
Meyasa ? meyasa ?
abubuwan suna d yawa sedae tasan babu me