Showing 21001 words to 24000 words out of 40131 words
girmanki, nayi nayi mamie tabani dama infad'a miki amma tak'i amincemin, dalilin dayasa
nanemi transfer nayi nesa dake kenan, sabida *atunanina* hakan zaisa namanta dake araina,
amma hakan yagagara, nayi ta wahala tare da azabtuwa da begenki, sai da nayi ta addu'a
namik'awa Allah lamarin, sannan nasami sassauci kad'an.
Yayi shiru kamar bazai k'ara maganaba, sai kuma yacigaba"Allah gafurul rahimun majik'an
bayinsa, sai gashi yabanike cikin ikonsa tare da yaddarsa batare da tunanina ko hasashena
yakawomin hakan zai faruba.
Ya manna nata kiss awuya yace" lil sis ki rungumi k'addaranmu da hannu bibiyu,kibani dama
azuciyarki innunamiki tsantsar so tare da k'auna mai nagarta, duk da nasan ba sona cikin ranki,
to don girman Allah kada ki bijirewa aurena domin zuciyata bazata jure bijirewan ki ba, kinji lil
sis.
Jikinta yayi mugun sanyi, ashedai dagaske nazama matar yaya Deen kenan? Aziciyanta takeyin
zancen. Kuma yayi ta dakon sona tsawon lokaci bansaniba? Uhmm gaskiya nakejin kishinsa
sadda beasty tace tana sonsa, ashe da aure tsakaninmu,' to kenan nima tuntuni ina cikin kigin
son shi kenan? Hakadai tayi ta yiwa kanta tambayoyi ad'an tak'aitaccen lokaci wanda k'arshen
amsar dai itace dai aurensu.
Ta cikin mirror suka had'a Ido, ya kashe mata Ido d'aya tare sauke hanayensa bisa boobs d'inta
duka biyun yana matsawa, ta runtse ido tanajin wani iri.
Tsigar jikinta yatashi wani yerrr.
Tanason yi masa magana amma harshenta yayi mata nauyi.
Tasa hannunta tana kicikicin cire hannayensa, yako dank'esu da k'arfi,tasaki k'ara, wanda yayi
dai dai da shigowar mamie bayanta eshat ce tare da Jamee.
Azabure ta mik'e shima ja da baya yayi yana Sosa kai, duk kunya ta kamashi.
Itakam jikin mamie tafad'a tasaki kuka mara sauti.
Mamie ta rungumeta tana d'an bubbuga mata baya,alamun rarrashi, tana kuma hararan barr
wanda yasauke kai k'asa kamar yayi k'arya.
"Wato bama kula da ita kayiba kenan, cin zalin d'inta tazaunayi ko?cewar mamie, Kai yad'ago
batare da yayi maganaba ya girgiza kai alamun a,a.
'Dan tsuka taja tare da jan hannun sophy tana cewa "zakasha mamakina Allah inkace zaka
takura mata.
Sukafice tare dasu eshat wacce keda dariya k'asa k'asa, jamee kuwa wacce idanunta duk sun
kunbura alamun tasha kuka ta more, murmushi tayi tana tunano wai beastynta tazama Matar
yaya deen, Allah mai iko.
Bayan fitarsu mamie tayi ta rarrashinta tare da kwantar mata da hankali, sannan ta labarta mata
komi da yafaru sannan tacike da cewa"yarinyata ki d'au ka haka k'addaranki take, kicire
damuwa, mud'in har yau mu iyayenkine bamai rabamu dake, kuma kik'ara godewa Allah dayasa
kika fito tsatso nagari masu mutunci da tattako. Tana Jan hanci tace "mamie nagode muku Allah yasa kuyi kyaky kyawan k'arshe "Amin.
Mamie ta fidda mata da wani swiss lace mai kyau pink colour.
Kyalliya tayi sosai, sannan suka tapi gidan su Jamee domin rakata d'akin miji.
Taci kuka sanda suka kaita zasu juyo, ta cukume sophy tana kuka yayin da itama kukan
takeyi sosai, da kyar mamie da yayar umman jamee suka rabasu da juna, suna ta basu baki.
Ahaka suka barota tana ta kuka, yayin da jameel ya rungumeta yana aikin rarrashinta.
Itama sophy har suka iso gida batayi shiruba.
Uhmm Jamee kenan manya yau dai za akwana gidan oga jameel, kowani wainar za'atoya, ga
beastynta bata cikin yanayi ballen tana ta zamo k'uda taje kwaso mana rahoton game d'in daza
abuga. Hhhhh
*Mrs j moon*
[4/26, 10:34 PM] Mrs j mooní ½í¹‚: *ATUNANINA*í ¾í´”
*37 to 38*
*©Safiyya*
*wannan shafin nakune all members d'in Sophy and VC Novel, sosai naji dad'in yabawanku
Allah yabar zumunci Amin*
Zaune suka sami barr a parlour yana kallon wani series film.
Yayiwa mamie sannu da zuwa, cikin kulawa ta amsa, eshat tace "barka da hutawa barrister
nmu, yana murmushi ya amsa "yawwa sweet k'anwanmu, dariya tayi tare da zama a gefenshi.
Ya k'urawa sophy ido, ganin tak'i kulashi, suna had'a idanu ta harareshi.
Kanta na bisa cinyar mamie tanayimata magana ahankali yadda bawanda zaiji sai su kad'ai,
mamie tana ta gyad'a kai tana murmushi.
Sosai tayimasa kyau, kyalliyan ta amsheta, ya sosa kai yana tunanin ranar dazaigansa shi
kad'ai tare da lil sis d'insa, a bed ya cije labbansa na k'asa yana murmushi.
Eshat datasa musu Ido tana kallonsu kamar tasami TV ta matso daf da kunnen barr tace
"barristernmu kagyarawa twins sis zama, ka d'ora mata nauyinka k'ila zata dawo hankalinta,
sabida ina kallonta tana hararanka alhalin ko da muka shigo bata gaishekaba.
Yana kallonta yayi k'asa da muryansa kamar yadda tayi yace shakuruminki k'anwata nakusa
saita ta ai.
Dariya tasa tace "a,a barristernmu wasa nake maka fa.
Tamik'e tare dacewa mamie "natafi in watsa ruwa, garin zafi wallahi yau.
"Ai saidai godiyan Allah wannan zafin kam, mamie ta amsa.
Ta haye tana cewa "yarinyarki ce mamie takoyamin aikin akwagi, sophy tabi bayanta da harara,
tare da duban mamie tana tura baki, mamien dariya tasa, sanna itama ta mik'e tace nima
wankan zanyi in kwanta, ga Abbanku shima shiru bai fito hiraba da alama ya gaji da jiranmu
yayi barcinsa.
Sophy tace " to mamie Allah tashemu lafiya, ni tea zansha domin sosai nakejin yunwa, "OK
nawuce kidai tabbatar kunyi addu'a kafin Ku kwanta " tam mamie.
Ta dubi barr "kai baza ka wuce ka kwantaba ne? "Yanzu zan tafi mamie" to Allah ya tashenu
lafiya "Amin ya amsa.
Tea ta had'a mai kauri sai k'anshin na'a na'a keyi.
Ta d'ebo cake a wani k'aramin container na dish.
Batayi zaton da mutumba, sai ganin barr tayi tsaye ya tare mata hanyar fita.
Ta batarai tana kallonsa "zan wuce tace dashi.
Bai tankata ba kuma bai kauce a hanyarba ballantana ta wuce.
Ya soma takowa zuwa inda take tsaye, ganin haka yasa tasoma ja da baya hannunta na
rawa, da hanzari ya amshe tea cup d'i tare da cake d'in.
Ya ajiyesu samar frieze.
Ya mannata jikin Waldrop, tana shirin yin magana ya manne bakinsa da nata.
Kissin d'inta yayi na tsawon lokaci sannan ya saketa, yana kallon yadda takoma kalan tausayi.
Yaja hancinta yace"wa kika harara d'azun? Muryanta na rawa tace"niba dakai nakeyiba, "to
da aljan kikayi? "da eshat nayi, uhmm sannu sarkin wayau.
Tanemi gocewa ya janyo kafad'anta ya tsurawa boobs d'inta idanu, ta kare k'irjinta da
hannayenta, ya saki murmushi mai sauti yace dama kinbar rufesu sabida nakusa mai dasu
water na, baki ta tura tana k'un k'uni, baiji mai takecewaba, sabida haka sai ya ware hannayenta
da k'arfi ya rik'esu da hannunsa na hagu, yasa na dama ya zuge k'aramin zip d'in dake gaban
rigar, wanda yatsaya dai dai boobs d'in.
Ya fiddasu daga bra yana latsawa yana kallon idanunta, ta rutse eyes d'inta hawaye nazuba,
"kabari nace yaya Deen please, ya dakata yana sauke numfashi, yarungumeta xuwa can
yasaketa.
Dasauri ta juya mishi baya, tana cewa"nidai Allah bana son abinda kakemin, kabari ko infad'awa
mamie.
Dariya tabashi sosai,cikin dariya yace "to mizakice mata? "Oho koma mizance zakaji kira dai,
"to naji bari incigaba daga inda natsaya, kinga sai kikai k'aran nawa da tushe.
Yajanyo hanbayenta tabaya ta fad'o k'irjinsa ya yi mata kyaky kyawan runguma yana hura mata
iskan bakinsa a fuska, jikinta yad'au rawa sabida taga dagaske yakeyi,
"don Allah yaya Deen kayi hak'uri bazan fad'a mataba.
Can k'asan mak'ishi yace "zanyi amma sai in zakibini mu kwana a d'akina yau.
Azabure ta kwace ruk'on da yayi mata, tana gwama numfashi, dabara tagad'o mata tace "eh
zanje amma kabari insha tea.
Yasaki murmushi yace" yawwa lil sis d'ita.
Itadai murmushi takeyi k'asan ranta tana sak'a yadda zata gudu masa.
A dinning yasata gaba har ta shanye tea d'in tare da cake d'in.
Ta dubeshi "to inhad'a maka coffee ne? Kai ya gyad'a, tashige kitchen cikin k'an k'anin lokaci
tafito,
mik'a masa tayi tare da cewa "rik'emin, amsa yayi tare da mik'ewa.
Tana kallon sa tagefen Ido, ya duk'a d'auko wayarsa da ta gad'i.
Tako zuba da gudu ta haye sama, tana haki, ta kallo shi yasaki baki yana kallonta, ta murgud'a
mishi baki tare da kwalo, tace "nid'in sarkin wayauce, nufinka inbika ka tsotseniko? To ank'i
kuma kamar mamie taji ehe, ta wuce tabarshi cikin mamaki. *atunaninsa* binsa zatayi kobaiyi
komi ba yaji d'uminta kusa dashi
Kai ya jijjiga tare da cewa "zamu had'e a gaba yarinya.
Koda tashiga room eshat na kwance na charting cikin nushad'i.
Bata kula da dariyan data keyi mataba, tafad'a bathroom, tafito tashirya, tasa night were sannan
ta gabatar da addu'o,in ta ako wani angle na d'akin, ta haye bed.
"Uhmm Allah canike d'akin yaya Deen zaki kwana harda zan rufe door abina.
Cikin duhu ta watsa eshat harara, "to d'aukeni kikaini can man ko yanxu.
Tasa dariya "a,a twins sis wasa make miki maida wuk'an.
Tayi mata banza, eshat cikin tsokana ta k'ara cewa "naso yau barristernmu ya jefa kwallo a
raga, sabida nasan yanxu yaya saif da jameel nasu yadad'e dazama gudan jini, kinga kema
dakinyi abin arziki kin bada had'in kai da tare zasu zama gudan jinin
Sophy batasan sanda ta faska nata duka a cinyaba mai zafi Wanda said a tasaki k'ara ta sauka
gadon tana liliyawa, aiko bata k'ara cewa komiba ta kwanta bisa 3 sitter dake d'akin.
Itama sophy addu'a tasake ta gyara kwanciya barci ya kwasheta cikin k'an k'anin lokaci.
**** *tafe nake cikin dare zani gidan oga jameel*
*Abayana najiyo gudu tare da haushin karnuka, inaganin sunyo hanyar danake, nako kwasa
da gudu ina zuwa get d'in gidan najita kulle gam da sauri nakama garun gidan da dira ciki, itama
wacce karnukan suka biyo ta hauro ta fad'o faf har tana buge bagan bagan d'in mazaunanta*
*Sai a lokacin nagane Wanda mukasha gudun tare ashe aunty Khady k'amshi ce tabiyoni
abaya domin jin k'wam hhhhh lol*
Da k'yar jameel yasamu jamee tayi shiru, yazaunar da ita, yashiga toilet ya yi wanka tare da
d'auro arollah, yanafitowa ya umurceta da ta d'auro arollah domin suyi nafila.
Bayan sun idar yaja addu'a mai tsayi, sannan yajuyo yadafe goshinta yayi mata addu'a.
Mamaki yashe Jamee,cikin zuciyarta take cewa Ashe yaya jameel yasan dokokin Allah haka?
Bata lalabo amsaba ta tsinkayi yana cewa"baby fad'amin rabe raben wankan tsarki da yadda
ake aiwatar dashi.
Ta sunkuyar dakanta k'asa tasoma yi masa bayani yana gyad'a kai har ta gama, ya dunk'ula
hannu alamun jinjina, yace "jazakillahu bi khairan ta amsa "Amin.
Yafice bai jimaba yadawo d'uke da gasasshiyar kaza tare da kwalin hollandia milk maisanyi tare
da glass cups.
Ya zauna bisa carpet ya gyara kazan, yazare tsokanta tas ya tura k'ashin gefe ya zuba madarar
a cups sannan ya kalli jamee "baby bissimillah ta amsa "Alhamdulillahi, murnushi yayi tare da
zunkud'a kagad'a yasoma cin meat d'insa hankali kwance.
Saida yayi k'at yasaki siririyan daria"uhmm yau ko ni ko meelah.
Gabanta yafad'i, "kizo kici ko inmiki d'ura, kinsan zan iya, batace komiba ta taso tad'au milk
d'in tasha sosai, batare da taxi meat d'inba,tamik'e tashiga bathroom tayo brush tare da d'auro
arollan shiga barci, kayan barcinta ta d'auka tashige toilet tasa, ta haye bed taja bargo ta rufa
tare da juyawa jameel baya.
Shikam murmushi ya ke tasaki yana cije labbansa,
kwashe kayan yayi yakai kitchen, ya wuce room d'insa yasa 9t were mai laushi yadawo d'akin
jamee Wanda har takashe glob.
Bed d'in yahau yasa hannu ya jayota zuwa jikinsa ya d'ora hannunsa bisa kayan ruwanta, da
sauri tatashi tajingina da bed,
cikin rawar murya tace "yaya jameel kayi hak'uri barci nakeji Allah, dariya yasa yana tafawa ya
matso jikinta sosai yace "uhmm meelan umma kuma beastyn sophy sannan kuma babyna, ya
kika tsorata tunba asoma game d'inba
"Kitunafa ke kika cemin bazaki d'agamin k'afaba sabida kin shirya komi zanzo miki dashi, to
Yakuma zaki karaya haka kamar ba jaruma jameelah ba.
Jikinta narawa tace "wallahi ni da wasa nake maka, nasan bazan iya game dakaiba, please
yaya jameel katausayamin ka k'yaleni inyi barci.
Bai ce da ita komiba, ya ja zaren gaban night cloth d'inta ya fincike tight d'in da tasa tare da
kwantar da ita, yanaji tana kuka tare da magiyar yayi hak'uri yabarta amma ko sauraronta
baiyiba, tsawon lokacina na yamutsata, sannan yad'auki hanyar shiga birnin maji dad'i.
Zuwa lokacin jamee tayi lakaf da ita amma jin yana son barata ta yunk'ura ta kama
kwankwason shi tana tureshi, murya can k'asa take cewa "yaya jameel kabari don Allah wallahi
nagaji, ina oga jameel baiji, baya gani lokacin domin kosannin tana magana bai yiba.
Tanajin sanda ke addu'ar Neman tsari daga shaid'an
ya cire tausayi ya shigeta da k'arfinsa tasaki k'ara tana kiran umma.
Sosai jameel yaraya daren aurensu, yasami nutsuwa sosai sannan ya saurara mata jin
kukanta yasa yatuna cewa yayi aika aika kam.
Yayi tabata baki tare da samata albarka, har barci ya kwasheta, na wahala, sai sauke ajiyar
zuciya takeyi.
*kyal kyal kyl!!!* *my jamee look at you*í ½í¸œ
shikam saida yatsarkake jikinsa sannan yazo ya rungumeta, yanajin wani sanyi naratsa mishi
k'irji, bai jimaba barci ya lula dashi xuwa *jamhuriyan* *Cameroon wurin mmn Ihsan domin jin ko
tana lafiya* *tabuya haka*
*ba'ako jin motsinta sam hhh lol*
*Mrs j moon*
[4/28, 10:57 PM] Mrs j mooní ½í¹‚: . *ATUNANINA*í ¾í´”
*39 to 40*
*©Safiyya*
Asubahin fari jameel yatashi ya tarama jamee ruwa mai zafi, sannan ya taimaka mata ta gasa
jikinta sosai ta tsat kake jikin ta d'auro duka gabatar da sallatul fijir sannan suka d'ora da ta
subahi.
Wanda jameel ya jasu jam'i cikin nutsuwa.
Jameel yayi ta sama jamee albarka, tun tana sharesa har abin yasoma bata kunya sabida
muraratan ke nuna mata yaji dad'i.
Bayan sunyi break fast wanda ummansa ta aiko musu dashi, yabata magani tasha ta kwanta
duk da zuwa lokacin tajita tayi ras sai d'an abinda ba'arasa ba.
Shikuma yafice zuwa gaida iyayensa.
Jamee dai tunanin tausayin da yanuna mata takeyi wai dama yaya jameel nada kirki haka
tare da ilimin addini da kuma sauk'in kai, amma yake aikin shagalallu.
Tayi ta zance zuci har barci yakwasheta.
Shima nashi gefen tunanin ni'imar daya samu daren jiya yakeyi, domin duk matan da ya d'ana
baiji mai kwatan ni'imar meelansa ba.
sosai yake cikin nuahad'i, yana driving yana ta doka murmushi, afili ya furta "insha Allah
nayi bye bye da latsa 'ya'yan mutane. Ya sauka gefen titi yana mai
d'aga hannayensa sama yace "Allah katsaremin zuri'ata, da aikata alfasha, Allah ka yafemin
sabamakan danayi ya amsa abinsa da "Amin.
Jikinsa duk yayi sanyi, yatada motar ya k'arasa gidansu, yana addu'ar Allah yashirya duk
wani mai sabon Allah musulmi, na miji ko mace,"Ameen.
********* Karfe sha daya da rabi na safiya, mamie tare da eshat ce suke gyaran gida,
sakamakon ragowar wad'anda sukazo biki sun wuce.
Aiki sukeyi suna hira cikin fahimta.
Sophy na d'aki tanata sharan barci abinta, ko break bata tashi tayiba tunda takoma barci
bayan kammala had'a break fast.
"Mamie nikam ina son zama ni d'aya batare da kishiyaba kamar yadda kike zaune abinki wallahi
Mamie ta dubi eshat tana murmushi sannan tace"to Allah yacika miki burinki ta amsa "Amin
yarabbil Ala Mina.
Sun kammala aikin, suna zaune aparlour suna kallo
Mamie tace da eshat "miyasa bakison zama da kishiya? Ta d'an bata rai sannan ta
amsa"mamie basa da kirkine dayawansu sunfiye son kansu kuma wasu asirai yayi musu yawa
musanman in kaine kaje kasamesu sai suce wai ka aure musu miji don haka sai kabarmu
abinsu da dai salon fitina iri iri wanda ina ganin innasami kaina ciki bazan iya hak'uriba Allah.
Ajiyar zuciya mamie taja tace"a,a takwatata kada kiyima kishiya mugun fahimta, kedai kizamo
mai addu'a Allah yahad'aki da tagari kawai, amma baduka akataru akazama d'ayaba.
Kai ta gyad'a tace "to mamie, Allah yak'arawa mata zaman hak'uri da kishiyoyinsu ya kuma
bawa mazajensu ikon yin adalci atsakanin su
"Amin takwarata.
Sophy ce ta sakko domin yin break fast, sanye take cikin kayan barci, domin tana tashi brush
tayi tayo waje sakamakon yunwar da ta gallabeta sosai.
Wurin su mamie tafara zuwa ta rungumeta tana cewa mamiena ". "kintashi lafiya?
" Lafiya lau babyna, ta saketa ta kallo eshat tana murnushi tace" hy