Showing 30001 words to 33000 words out of 40131 words

Chapter 11 - A Tunanina Complete Book By Safiyya

Safiyya   

01 Jul 2026

410

Domin babansa d'an sudan ne mamarsace 'yar maiduguri.

Sun gaisa da sophy cikin girmamawa, yanata kiranta da auntynmu, ita kam sai jin kunya takeyi
ganin babba haka nace mata aunty.
Domin zai sa'ar barrister.

Saidai yana da surutu kamar eshat a can tabaro eshat anata salo anga habibi.

Mamie tabaro garin barno tare da sophy da eshat, wanda tace itama tadawo wurin mamie har
sai twins sis d'inta ta tare.
Mummy tace "aikamar gobene inda rai.

Tadawo tana tayabama iyayen eshat, domin yadda suka tarbeta abin yatsaya mata arai sosai.

Sunce nan da kwana biyar zasuzo sabon bikin su barrister domin sunce bikin kece raini za'ayi
kafin amik'a d'iyarsu gidan mijinta.

Kafin zuwan ranar mummy ta turo da mai gyaran jiki ta k'ara gyara sophy.

Sosai matar tamaida hankali akan gyara sophy kama daga fatarta zuwa had'a mata kayan k'arin
niima amma wad'an da basu da illah domin tamafi bata had'in fruits.

Iya kyau sophy tayi sosai, gawani k'amshi dake tashi ajikinta duk inta gifta ka.

Eshat tayi tasata gababa tana yimata iya shege.
Hatta da beastynta dataga pic d'inta a dpn eshat sai da tayi mata irin nata sharhin.

Akan tafe kan sauk'a inji hausawa

yau dai gashi ranar taron biki yazo.

Barrister tun jiya ya iso da yamma amma yanaji yana gani mamie ta hanashi ganin sohy fir.

'Yan Maiduguri sunzo mazansu da matansu, gidan mamie bamasa tsinke domin yawan al
umma kai abudai sambarka.

Adaren ranar abokanan barrister suka had'a dinner domin tayashi murna.

Sophy ansha kyau kamar me. Sanye take cikin wani Dan ubansun material ash colour shima
barrister wani yadi mai kyu da tsada yasa ash.

Su eshat da jamee k'awaye sai 'yammatan gidan su baffa su hud'u dakuma wasu daga cikin
danginsu wad'anda sukazo daga maiduguri.

Duk kansu sunsha kyau sosai kuma suna k'ayata wurin.

Anyi komi cikin tsari da natsuwa.
Misalin k'arfe sha d'aya na dare aka tashi.

Barr yana kwak'ume da sophy abayan mota wanda oga jameel keja, yayin daza su koma gida,
jamee tana gefen mijinta tawani kwanta tana lunshe idanu, magana takeyiwa jameel ahankali,
"malamin kak'ara gudu Malamina inajin barci sosai, ya dubeta tam angama my honey

yako k'ara wuta, barr yayi sauri cewa "a,a jameel rage gudun haka, kasan banso mu isa da
wuri bangama bawa lil sis d'ita dad'i ba.

Su Jamee suka sa dariya, "uhmm yaya Deen inkai hak'uri gobe ne mamie zatabaka matarka Ai,
cewar jamee, ya amsa "Ai meelan umma ki rabi da mamie kawai, ace wai baza tabani kayana
yauba sai wani gobe, alhalin nasan bahaka akeyiba.
Jameel yasaki dariyan shak'iyanci yace"to sai ka lalabi bango tunda nasan maganin mai k'arfin
dokin da kasha dole zai nemi mahad'insa yau, gashi kuma mamie ta kwafsa.

Duka barr yakai masa"sai kace wani kai, hariji kawai, yana k'ok'arin shan kwanar layinsu ya
amsa "aini namafi haka domin a first night d'ina na jefa kwallo araga, ko ba hakaba my honey?
Yana kallon Jamee, ta kauda fuska "ni bansaniba.

Dariya barr da sophy suka sa masu.
Jameel ya harari barr "Allah zan zuga mamie ta hanaka matarka sai wani satin, barr yana dariya
ya kalli sophy yace"lil sis kinji zai miki bak'in cikin amsar dad'inki gobe ta boye fuskanta ajirjinsa
tana dariya suma dariyan suka sa.
[5/3, 3:32 PM] Mrs j moon🙂: Suna isa jameel ya bud'e musu k'ofa, barr yafito rungume da ita
aka fad'anshi.

Jamee ta dubeta cike da tausayi ganin yadda tawani lafe ajikinsa kamar zata shige cikinsa.

"Yarinya zaki sha mamaki kibar wani rawar kai, nayi fiye da haka amma nayi danasani.
Barr ya dallawa jamee harara ta saki dariya.yace
"Meela zan saba miki inkikayi k'ok'arin tsoratamin mata haka kawai,

abinda bazafi sai dad'i mara iyaka zakixo kina yimata wani soki burutsun zance.
Jamee takama bakinta, tayi shiru tana jifan sophy da kallon sorrynki yarinya, sophy ta
harareta tana k'ara shigewa jikin barr, shiko ya ringume abinsa suka bi k'ofar baya sukabar su
jameel tsaye suna binsu da kallo

Jameel yaja hannun matarsa yana cewa zo muk'arasa gida inbaki dad'i kema, ta marairaice
masa fuska yasa dariya tare dayiwa motar key, suka fice.

Daf dazasu shiga parlour barr yatsaya yana kallon sophy, ta sunkuyar dakai yasa hannu ya
d'ago kanta yana kallon cikin idonta yace"lil sis haka zakibarni bawani abun d'ebe kewa?
Ahankali tace"to mikakeso yaya? "Ke nakeso jini da tsokata tana murmushi ta amsa "ni takace
duka yaya Deen, ya gyad'a kai alamar gansuwa "To d'an sanmin harshenki man.

Ta gyara tsayuwa sosai ta jingina da bango ta turo mishi harshwnta waje tare da lumshe
idanunta, yamatso ya cafeshi yana tsotsa kamar yasami alawa, tsowon lokaci suna tsaye,
zuwacan ta zare harshenta tana kallonshi duk yawani koma sululu

"Cikin wani irin murya mai gardi tace "ya isheka haka? Bai yi maganaba sai gyad'a mata kai
yayi tayi murmushi taja hannunsa suka Shiga cikin parlourn.

Tsirarun mutane suka samu zaune suna kallon chenal d'in India cikinsu har da mamie, wacce ita
zaman jiran shigowar su barr takeyi ganin su eshat sun kai 1hr da dawowa amma su shiru.

Barr yana gaida mutanen parlourn ya wuce d'akinsa da sauri ya gujewa hararan da mamie take
maka masa.

Sophy ta lafe jikin mamie, mamie ta taba juyanta taji zafi
Cikin kulawa tace "yarinyar mamie mike damunki naji jikinki da zafi? Ta d'ago tana kallon mamie
sai kuma ta k'ara lafewa jikinta ahankali ta amsa "mamie nikaina bansan katamenmen abinda
ke damunaba sai dai inajin tsigar jikina natashi yarr yarr alamun zazzabi zai kamani, mamie tayi
murmushi tana Shafa sumarta tace "muje bedroom inbaki paracetamol inaga zazzabin zai
sauka, "to mamie.



Washe gari da 4:00pm akashirya sophy dangi suka rakata zuwa gidan mijinta *barr Deen*

Gida nagani nafad'a mai kyau da tsari.
Basa da nisa da gidan mamie sosai













*Mrs j moon*
[5/5, 10:34 AM] Mrs j moon🙂: *ATUNANINA* *51 to 52*
*©Safiyya*

*wannan page nakine Bahijja (bebeeloo) domin jin dad'in ki tare da annashuwan ki*





Sophy tasha kukan rabuwa da mamie sannan nasihan su ita da Abba yasa jikinta yin sanyi
sosai, azuciyarta take ta nanatawa, *hak'uri shine jigon zamanta kewan aure*kallamar dasu
mamie sukayi ta maimaita mata kenan, kuma tad'aukeshi da hannu biyu biyu.
tana ta addu'a Allah yabata ikon yin hak'uri azamanta kewarsu Amin.

Jamee da eshat tare da aunty Bahijja da 'yarta nazhar wacce kusan sa'ar sophy ce suka zauna
tare da ita harzuwa bayan sallar isha'i.
Bayan sun gabatar da sallah aunty Bahijja ta had'a mata tuwan wanka, tare da fito mata da
wasu night were masu kyau da laushi.
Tana shiga, Kafin ta fito suka wuce, gudun kada tayi musu kuka na ganin tafiyansu.
Koda tafito taji shiru ba motsin su ta kek'a parlour taga ba kowa,ta zube abisa carpet tasaki
kuka tayi mai isarta, ta koma bedroom tayi shafa ta mulke jikinta da lotion mai k'amshi tare da
humra ta sanya kayan datagani wanda Bahijja ta fitar mata. Ta haye gado tare da dafe kanta
tana jan addu'an samun sauk'i wurin ubangiji SWA. sabida ciwo yake mata sakamakon kukan da tasha.


Barr tare abokansa biyu, jameel da Ibrahim suka rakosa, bayan doguwar addu'a da jameel yaja
sannan yacike da nasiha.
Shima Ibrahim yayi irintashi addu'ar tare da Jan hankali akan zamanta kewar aure dakuma
hanyoyin magance matsarlarsa in ya afku duk da ba'a fatan hakan.

Ak"arshe suka cike da salatin Annabi SAW suka shafa.

Suka mik'e tare dayi musu sallama suka fice.

Gida yarage daga brr sai sophy.
Yamatso jikinta ya janye dogon hijab d'in data sa.
K'amshinta yadoki hancinsa baiyi wata wataba ya rungumeta yana shak'an k'amshin.
Yasaketa ya d'ago fuskanta ya tsura mata Ido itakuma ta lumshe idanunta tare da turo baki
yasaki murmushi mai sauti yace"yau zanbawa my lil sis dad'in mara iyaka kuma mai wuyan
mantawa.
Ita dai kauda fuska tayi ahankali tace "banason dad'in nafasa amsa, ya maidata jikinsa ya
k'amk'ame yana wani irin numfashi, "uhmm lil sis kyan alk'awari cikawa to kinga yazama dole
mucikawa junarmu, sabida haka tashi muci wani abu muk'ara nafilan godiya ga Allah
dayakawomu wannan rana mai tarin albarka.

Bata musaba domin sosai takejin yunwa sabida duk yinin ranar bataci komiba.
Abaki ya ciyar da ita kazar saida ta k'oshi sannan ya zuba mata fresh milk tasha sosai tayi
hamdala tare da jamewa ta kwanta bisa cinyayarsa tana lumshe idanu wai ita barci.
Murmushi yayi kawai yana cewa aranshi lil sis zakisha mamaki domin nasan zanbaki wuya,
inaji ajikina bazan iya controlling d'in kainaba sam. Amma afili sai ya shafi sumar kanta yana
cewa "barci yazo kenan? Kai ta gyad'a mishi tana k'ara gyara kwanciyarta.

Saida yagama cin kazarsa ya kora da maltina yayi k'at sannan ya tasheta wanda har tasoma
barci.
Suka shiga bathroom bush sukayi sannan suka d'auro arollah

Suna shafa addu'a sophy ta mik'e ta haye bed ta kwanta ruf da ciki tana cewa "yaya Deen don
Allah ka tofemana d'akin da addu'a sannan nima kayinin wallahi nagaji ne sosai yau.

Bai tankataba yashige toilet. Wanka yayi ya shafa lotion tare da feshe jikinsa da perfume mai
k'amshi, yayi addu'a ya hau bed d'in ya tofomata tare da shafe jikinsu.

Kwantawa yayi abayanta yasakar mata nauyinsa, cikin muryan barci tace"yaya Deen kirjina zai
fashe, ya Mirgina ya sauka tare da juyo da ita tana fuskan tanshi.

Yana kallon fuskanta cikin d'an hasken glob d'in barci.
Barci takeyi sosai, ya rungumeta, ya rad'a mata lil sis tashi ki amsa dad'inki ta motsa tare da
bud'e ido sai kuma ta lumshesu takoma barci.

Shikam yau sai yaji dad'in aure kam.

Ya turo harshensa yana wasa dashi abisa lips d'inta, asannu ta bud'e bakin ta cafke harshen
tasoma tsotsa, ya k'amk'ameta yana aika mata da sak'o a ko ina na jikinta.

Su sophy manya sai gashi ta wartsake tabiye mishi tana maida mishi da martani, ba k'aramin
dad'i barr yajiba sanda ya fahimci ta hak'arsa ya cimma ruwa.

Barr ya gigita sophy sosai, sannan yanemi hanya ahankali yake bi bakinsa d'auke da addu'a.
Sophy abazata taji abok'on lamari naziyar tan ta, ta zabura zata mik'e yayi saurin maidata

Ya danna da k'arfi tasaki ihu tare da kiran "mamie zai kasheni!!!

*Uhmmm uhmmm sophy manya camiki akayi ranar jin mazan wasane hummm ranar mace take
tantance duniya hhh lol*

Daren kam barr yakwashi gara, domin bai iya barin sophyba saida yasami gamsuwa sosai
To taji kyara wuri da wuri mamie tayi nata haka mummy tayi itama irin nata gakuma tarin
ni'imar da Allah yabata duk ya had'u yak'ara gigita barr bawan Allah.

Sophy tasha kuka har tagode Allah

Tabashi tsusayi sosai, yayi ta rarrashinta amma tak'iyin shiru
Sai ma k'ara volume takeyi.

Ahankali yake rad'a mata cewa"lil sis wannan shine dad'in dakikeso inbaki tun a Maiduguri
kuma gashi nacika alk'awari nabaki.
Cikin kuka ta tureshi tana dukan k'irjinsa "to ainace banson mai zafi kuma ni *atunanina*
banyi zaton haka yakeba, tasaki kuka tacigaba dacewa Allah kayi na farko kuma na k'arshe.

Dariya tabashi amma yak'iyi mai makon haka sai ya ya janyota zuwa cikin k'irjinsa yana shafa
mata sumarta zuwa bayanta yana cewa "to nayarda bazan k'araba yi barcinki sweet babyna mai
abin mamaki.
Lamo tayi tana ajiyar zuciya, zuwa can barci ya kwashesu.



Asubahin fari barr yatashi ya kintsa jikinsa, sanna yataimaka mata ta gasa jikinta.

Yaso yajasu jam'i amma tace ita azaune zatayi domin jiri take gani.

Bayan ya idar da sallah ya k'arasa jikinta ya kwanta yana shafa boobs d'inta zuwa k'asan
maranta, ta ture hannunsa tana kukan shagwaba,

"kabari yaya Deen barci zanyi kuma ni nii niii kadaina had'a jiknka da nawa ahankali yace
"sabida mi lil sis? Ta yi mishi shiru tana matsawa gefe cikin sauri ya janyota ya haye ruwan
cikinta yana kallon kwayar idanunta data zaresu masu d'auke da tsoro.
"Yamukayi dake a hotel? Cikin rawar murya tace "wallahi namata "OK bari intuna miki

Yana latsa cikinta yace "cewa nayi ranar dakikazo gidana bazan barki kiyi barciba ko na dak'ik'a
ne kuma kika amince, gashi ni nayi miki adallci nabarki kinyi barcikinki har da juyi, ya tsagaita
yana murnushi cike da nushad'i, ya sukuya saitin kunnenta yace "yanzu zan k'ara miki dad'in ne
irin na daren jiya. Agigice tasaki kuka tana cewa "yaya Deen kasheni zakayi kenan bai kulataba yasoma aikinsa
tayi tayi mishi kuka tana cewa mamie zan fad'ama Allah tunda kai mugune mara tausayi
yanajinta tana ta kukanta yayi ta harkanshi har yasami nutsuwa sannan ya rungmeta yana fad'in
"yi hak'uri ruhina bazan k'araba.
"Bazanyi ba nace!!! tafada cike da tsiwa
Kuma kamar mamie taji irin cin zalin d'in da kayimin.
Sai kuma ta shige jikinsa tana jan ajiyar zuciya tana lumshe idanu alamun zatayi barci.
Ya gyara mata kwanciya.

Ido yazuba mata yana tunanin jarumtarta, sosai tabashi mamaki yadda ta iya d'aukanshi har
karo biyu.

*Uhmm mata kenan shu'umai masu abin mamaki, masu maida maza bayinsu lol*











*Mrs j moon*
[5/7, 2:48 PM] Mrs j moon🙂: *ATUNANINA*🤔
*53 to 54*
*©Safiyya*



Kwance take bisa doguwar kujera yayin da barr ke zaune gefenta yana aikin rarrashinta taci
abinci amma tak'i ko tankashi ballantana yasaran zata tashi.

Cikin lallami yaci gaba da cewa "lil sis kiyi hak'uri mana wai abu baya wucewa ne awurinki? Sai
lokacin ta bud'e idanunta tana kallonsa, tayi raurau da ido tare da cije labba "eh bazai wuceba,
kazauna kagama cin zalin d'ina zaka kazo kasani gaba sai naci abinci to bazanciba.
Yayi murmushi ya mik'e yana cewa Ai inbakici don Allah kyaci don dole wallahi yanxu kuwa.
Kwanciya ya gyara mata ya haye ruwan cikinta yana k'ok'arin lalubo boxer nshi.
Cikin gigita tasoma tureshi tana fad'in "natuba yaya Deen wallahi zanci.
Yasaki dariya tare da sauka.
"Oya sauko ki cinye ko yanxu inbaki dad'inki, ta sauko tana k'unk'uni.
Shiyake bata abaki har ta k'oshi.

Ya ja hanci"jibeki kinaso kina kyere, ta tura baki ya matse bakin da k'arfi tasoma hawaye, yana
saki kafin tace komi ya had'e da nashi.
Tsawon lokaci yad'auka yana kissin d'inta sannan ya saketa yana kallon yadda ta lumshe
idonta, ya mannawa idanun kiss ta bude su akanshi ya d'aga mata gira tare da cewa"ya dai
k'anwas inci gaba dabaki dad'in ne?
Dasauri ta kauda fuska tana murmushi.

Ya kamo hannunta ya rik'e yasoma magana ahankali "lil sis nagode nagode sosai da kika
kawomin mutuncinki, Allah yasa miki da Alkhairi, bazantaba mance wannan ranaba atarihin
rayuwa, ina rok'on Allah da yakad'e fitina atsakaninmu yabarmu tare da juna har abada.
Ahankali ta amsa "Amin.

Ya kwashe kayan dasuyi break ya kai kitchen.
Koda yadawo bata a parlour.
Cikin bedroom yasameta ta juyawa k'ofar shigowa baya tana waya.
K'arasa yayi ya kwanta ya rungumeta tabaya, ya sa hannunsa yana lafa kayan ruwanta.

Ta runtse idanu tanajin wani abu ya tsirga mata.
Bayan tagama wayar ta juyo tana fuskantanshi tace "mamie cefa muke waya shine kazo ka
katse mana hira kasa naji kunya domin cemin tayi wai muryata tanuna inajin barci to bari tabar
inyi batare datajira nayi magana ba ta datse kiran.
Yasa dariya yace "mamie tamu wato tagano muryanki yasoma rawa kenan sakamakon jin
dad'in abin ko? Rai ta had'e "dad'i ko wuya dai, yaja numfashi "Allah yaya kayi na farko kuma
na k'arshe don kasanima.

Ya matseta sai da tayi k'ara yace "kinsan Allah zan kuma maimaitawa yanxu inga k'aryan rashin
kunyarki kuma in k'ara da dare ke inaga kullum 4 zanyi.

Ta kaimishi duka ak'irji tana kuka kuma harda hawaye cike da shagwaba tace "wallahi Allah
kayimin wani abu yanzu sai na had'a da mamie kai har Abba da su mummy sai nafad'ama ince
kanason maidani mai yoyon fitsari.

Sosai take mishi kuka,tun yana d'auka wasane abin yaga yafi k'arfin wasa, ya soma rarrashinta
yana tabbatar mata bazai kumaba sai ta yarda sannan tayi shiru tana ajiyar zuciya.

Ta zame jikinta, tad'auko memo da biro tadawo ta zauna kusa dashi ta d'ara memon a samar
cinyarsa tayi rubutu sannan tamik'a masa tana cewa "sa hannu alamar yarjejeniya akan ka
amince da abin.

Cike da mamaki ya amsa yana dubawa
*nayi alkhawarin bazan nemi hakkinaba akan Safiyya har sai ta yarda kuma ta amince don
kanta ko da kuwa zamu kai shekara ne*


Yana gama karantawa ya d'ago yana kallonta tawani had'e rai wai kadama yaga fuska yad'auka
wasane.

Baice komiba ya mik'e yafice tare da memo da biro a hannunsa, bayansa tabi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
google.com, pub-9213700357025247, DIRECT, f08c47fec0942fa0