Showing 27001 words to 30000 words out of 40131 words

Chapter 10 - A Tunanina Complete Book By Safiyya

Safiyya   

01 Jul 2026

396

ya d'ago ya kalleta yaga hankakinta ba yawurinsa,
yace"nagode sosai da kulawanki k'anwarmu" bakomi yaya Deen yiwa kaine ai.

Tamik'e "inkira maka ita, yada katar da ita"no kyaleta, baridai ingama sai kirakani ingaida su
dady " OK tam.


Dady yayi murnan ganinsa, ya rungumeta yana ta sa mishi albarka tare da iyayensa.

Sunfito tare da eshat zata kaishi d'akin saif nada, sukayi kicibus da sophy da ustax.

Cike da mamaki sophy ta isa wurinsu ta kama hannun barr "yaya Deen yaushe kazo bako
sanarwa awaya? Ya d'an harareta"wayar taki dakika kulleta gudun kada inkiraki, tana murxa
yatsunsa" a,a yaya wallahi mantawa nayi ban kunnaba, amma badon kai na kasheba.
Idanu yazubama bakinta, jin yayi shiru tace kayi hak'uri barristanmu kaji, ta zuba mishi idanu
cike da shagwaba.
Ahankali ya amsa"ya wuce lil sis.
Eshat tasa tafi "uhmm soyayya ruwan zuma, in yaya Deen yasha yabama twins sis, haka in
yaya saif yasha yabama sis Nafee, tasaki dariya cike da tsokana.

Sophy hararanta takeyi yayin da barr ya dank'o kud'i 'yan 500 yabata sunfi goma, tasaki ihun
murna ta kallo saif "oya yaya mai d'an gems kaima shafanin kamar haka, ta d'aga masa kud'in,
yakama kunnenta ya murd'e tasaki k'ara, barr yayi saurin bugewa saif hannu yana
hararansa"kawai don tafad'i gaskiya sai asoma cin zalind'inta don mugunta, saif yayi murmushi
kawai tare da mik'a masa hannu sukayi musabaha.

Tare da Saif suka kaishi part d'in, yayin da su kabaro sophy can.

Wanka yayi sannan yazauna gefenta suna hira tamkar sun yi wata rabonsu da juna, sai
tambayarsa mamie da Abba takeyi bini bini.

"Yaya kabani mamaki kam, kamar yadda kacemin zakabani, "mi nayi miki na mamaki?
"Zuwanka ba sanarwa man "yasaki dariya yana sosai kansa, yana kallon cikin idonta
yace"tukunnama dai 'yammatana.

Murmushi tayi kawai ta shafo gemunsa "yaya ka askeshi kabar kad'an mara tsawo zaifi maka
kyau kam "OK tam anjuma zaki rakani barbing saloon ko? "Eh zamuje tare da eshat, "OK tam
Allah kaimu lafiya sai ki fad'a mata "to

Kiran sallar azuhur yasa sophy tabarshi yatafi masallaci ita kuma tawuce part d'insu.


Bayan gama dinner, wanda tare suka gabatar da su dady a part d'insa.

Yasunkuya yace"dady zan tafi masaukina, da kallo yabishi na mamaki sannan yace"kai haba ga
d'aki can kayi amfani dashi, cikin girmamawa yace dady banak'i bane, amma tun saukata nariga
nakama d'aki kayi hak'uri sabida sammako zanyi zuwa Lagos ananemana"OK to shikena, Allah
tashemu lafiya" "Amin dady , barr ya amsa cike da murna.
Key d'in motarta eshat ta d'auko taja su zuwa kaishi hotel d'in da yayi masauki.

Har d'akin daya kama suka kaishi, suna zaune suna taba hira, sak'o yashigo wayar eshat
tabud'e *yimata wayau k'anwata kitafi, dare yasomayi*

Ta kallo barr yad'aga mata gira tare da karya wuya, tayi murmushi tare da mik'ewa tace twins
sis ina zuwa inga habibina awaje, bajimawa zanyiba inzo mutafi
Kai ta gyad'a mata tana hamma"don Allah kidawo da wuri kinga inajin barci ga dare yasoma yi.

Tana dariya k'asa k'asa tace "OK kada kisami damuwa tafice da sauri tana cewa barr "se fajiri
ya amsa da"to kamar yaji mitace, nanko baiji komiba amsawa yayi kawai.


Eshat nafita ta ja motarta da gudu, bata tsaya ko inaba sai a harabar gidansu, cikin sand'a

tashige room d'in tana addu'ar Allah yasa kada tahad'u da mummy ta tambayeta sophy.

Cikin ikon Allah bata had'u da kawaba, tana Shiga takira wayar sophy, tana d'auka batajira
komiba tace ki hak'uri twains sis yanxu haka ina cikin d'akina zan kwata, kekuma sai ince miki
asuba tagari. ta datse kiran, baki bud'e sophy take kallon wayarta sannan ta dure kan barr
yakanne mata Ido d'aya yana jan gemunsa.





*Mrs j moon*
[5/2, 12:09 AM] Mrs j moon🙂: *ATUNANINA*🤔
*45 to 46*
*©Safiyya*

Tana gwama numfashi tace "mi hakan kenufi yaya Deen? Yana wani shu'umin murmushi ya
amsa"yana nufin komi lil sis.
Shima yajefa mata tambaya "mikikagani? Kuma kedawaye kike waya? Ya wani matso jikinta
sosai yahana mata hanyar tashi.

Tura baki tayi tare da kauda kai, can cikin mak'oshinta tace"banga komiba kuma waya da eahat
nayi.
Ta juyo ta kafeshi da idanu tace "dama plan kuka had'amin da eshat ko? Batajira amsarshi
tacigaba "to Allah sai eshat tasani indai wani abu yasameni ehe.

Dariya yasaki, yak'ara manneta sosai yasa hannunsa ya janye gyalen data yane kanta, gashinta
ya baiyana, sai kyalli yakeyi, yasha gyara.

Tana son tashi amma yakankange hanyar, "yaya Deen kama tseni fa yayi mata banza, ya juyo
da ita tana fuskantan shi, ya rungumeta sosai yana hura mata iskan bakinsa cikin kunne, wani
yarr yarr takeji ajikinta, sai gamgameshi takeyi.
Cikin dibara ya xuge zip d'in riganta tabaya tare da balle mata bra bata ankaraba sai jin d'umin
k'irjinsa tayi ajikinta, da hanxari ta tureshi tare da mik'ewa tayi haryar fita, taja door d'in tajishi
kulle gam, ta juyo hannayenta rungume a k'irjinta wanda hakan yataimaka mata wurin suturce
boobs d'inta.
Yana zaune ya tsuramata idanu,
sosai yake buk'atar ta, akasalance ya isa inda take tsaye ya bud'e hannayenshi zai rungumeta
tayi saurin juya mishi baya, ya rungumeta ta bayan ya kai bakinsa kusa da kunnenta yarad'a
mata"lil sis ki hak'uri kitai makeni in d'ora miki girma kinji? Tayi shiru "kinyarda? Ya kuma cewa.
Ahankali tace tsoro nakeyiji kada mummy tagane kuma gaskiyani banshirya komi yanzuba

dama dai natarene to da d'an dama dama.

Afusace ya juyo da ita, yana kallonta da idanunsa sunsanja launi.

Kinsan Allah yau sai naji dad'in aure don haka kibini asannu ko wallahi daganan baki komawa
ko ina zan wuce dake Lagos inga ta tsiya.

Jikinta narawa tace natuba yaya deen.
Yasa murmushi yasaketa yashiga bathroom bai jimaba yafito yace da ita"shiga kiyo arollah
kizo ina jiranki, ta mik'e tashige tana waigensa.
Taciji yatsanta ganin ya zare key d'in bayin, jikinta duk yayi la'asar tasoma arolla tana tunanin
lallai yau sai buxunta a hannun barrister, agefe d'aya kuma sai janwa eshat Allah ya isa takeyi
domin *atunaninta* duk ita tahad'amata tuggunnan, tamanta jiya yace had'uwarsu bazaimata
kyauba zai shayar da ita mamaki.
Bayan tafito ya fuskanci alk'ifla, tabi bayansa, tana yafe da k'aramin gyalenta hakanan.

Addu'a mai tsayi yayi sannan ya shafa.
Baijira tashintaba ya mik'ar da ita yayi mata zir yabarta da pant, duk kuwa da tujewan da tayi
na hanashi baisa ya kyaletaba.
Kuka tasamishi mara sauti tana cewa "yaya Deen nace kabari banshiryaba, ni ka kyaleni
kawai.

Ya matseta sosai yana sauke numfashi, cikin zafi yace "lil sis wallahi Allah inbaki natsuba sai
namiki kaca kaca yadda duk dauriyanki sai mummy tagane komi, domin kinsan komi nayi banyi
haramunba saima lada danake dashi, to sabida haka kibarni inji d'uminki,
bazan miki komiba sai dai zanji dad'in aure ne kawai.

Jintayi lamo yasa ya d'auketa zuwa bed yayi mata rumfa da faffad'an k'irjinsa, ya latsa turn off
d'akin yayi duhu.

Asannu yasoma kaimata hot kisses tako ina, tuntana tureshi tana kabari har bakinta yamutu,
domin barr namijin duniya ne, sosai

abin yasoma yimata dad'i, ta k'am k'ameshi tana gwama numfashi, shikam dama abinda keso
kenan ya tura kanshi ak'irjinta ya cafesu yana tsotsa kamar wani mayunwacin baby.



*ayi manage da wannan please*

*Mrs j moon*
[5/2, 3:02 PM] Mrs j moon🙂: *ATUNANINA🤔 47 to 48*

*©Safiyya*


Yad'au lokaci nai tsawo yana shansu sannan yakoma yana aika mata da hot sms takowani
lungu da sak'o dake jikinta, sosai ya tsokano mata dire, sai ajiyar zuciya takeyi tare da jan
numfashi, asannu taso maida mishi da martani kad'an kad'an sabida sabon shigace afagen,
yak'ara rikicewa, ita kam tariga takai k'arshe burinta kawai taji mikesa mata kuka alhalin gashi
tanajin dad'in tabin.

Cinyoyinta ya had'e gam yana k'ok'arin yin realising, jitayi ya k'am k'ameta saida tayi k'ara
domin jitayi kamar zai ballata.
Zuwa can ya saketa tare da kifewa ajikinta yana maida numfashi.

Duk da sanyin ac dayawataci d'akin amma zufa yake tsatstsafo musu.

Cikin can k'asan mak'oshi yake cewa "nagode lil sis nagode sosai,Allah yayi miki albarka Allah
yabarmu tare da juna, ahankali ta amsa "Amin.

Ya d'agata yadawo da ita bisa k'irjinshi ya gyaramata kwanci tare da rufesu da blanket, atake
barci yayi awon gaba dasu.

Da asuba barr yazare jikinsa, yashiga toilet saida ya tsarkake jikinsa sanna yayo arollah yafito
hannunsa duk damshin ruwa.

Gefenta yazauna yasa hannunsa yana shafa mata fuska
Jin sanyi yasa ta bud'e idanunta,

arbatayi dashi, yasakar mata mumushi yace "tashi kitsarkake jikinki ke domin nasan kema
jikinki yabaci sabida inajin kinamin feshin ruwa jiya da sauri ta kauda fuska tana turo baki, daria
yasaki tare da mik'ewa ya zura jallabiyya ya kalli alk'ibla yatada kabbaran ra'ka,atanul fijir.

Da hanzari ta safko ta d'auki towel d'in daya cire tashige bathroom.

Koda tafito ya idar, yace da ita "yi taki raka'atanil fijir d'in sai injamu sallar subahi,ta amsa da "to.

Bayan sun idar, yabud'e wata k'aramar AL-QIR'ANI yasoma karatu cikin suratul bak'ara afili.

Sophy tamatso tajingina da kafad'ansa ta lunshe Ido tana binsa cikin k'ira'ar manshawiy kamar
yadda dashi yake karatun.

Ak'allah sai da sukayi kimani hizifi biyu sannan sukayi addu'a suka shaba.

Sophy gefe takoma tacigaba da azkar d'inta na safia, kamar yadda tasaba.
Shikuma shiryawa yayi cikin k'ananan kaya, yayi matuk'ar kyau sosai, yafeshe jikinsa da ture
mai k'amshi.

Gefenta yazauna suka shafa addu'ar tare.
"Yaya antashi lafiya? Tace fashi saida ya manna mata kiss a goshi sannan ya amsa "lafiya
lau lil sis.
"Dafatan kema kintashi lafiya? ta bata rai "eh,a'a ya damk'e hannunta "kamar ya?
banfahimceki ba,

tayi masa shiru tana tura baki, "uhm fad'amin man inji da alama akwai matsala kenan? Kamar
baza tayi maganaba sai kuma tace "ba kai bane, jiya ka tsokanoni kabarni da ciwon mara.

Idanu yazaro yana kallonta, cike da mamaki sai kuma yasa dariya ta k'ara had'e rai tana
hararansa ya tsagaita da dariyan "to yanxu maran tabar ciwo ko? Yana kai hannun kan maran
ya matsa, tasa k'ara kad'an ta buge hannunsa.
"Sorry lil sis d'ita.
Ta amsa "yawwa.

*bako kunya oooo*

"To yanxu yaza ayi tunda naga alaman har yanxu maran nayi miki ciwo kuma nasan magani
kike buk'ata ko? Tana wani kauda fuska ta amsa "eh Allah kuwa yaya Deen.

Cike da sonyin dariya yace "to yanxu kin amince inbaki maganin? Sai da ta kulle idonta da
hannayenta sannan ta amsa "eh na amince ya jinjina kai "to lil sis yanxu bakijin tsoron ne? Shiru
tayi masa sai da yak'a mai maitawa sannan tace"nabarji yanzu, "sabida mi? "Naji bazafi abin ba
kamar yadda naji anacewa ba, ta kalleshi yawani zuba mata Ido yana tunanin waftan ta
muemushi ta sakar masa tacigaba "gaskiya jiya banji zafin komiba sai ma wani da........ Dariyan
dataji ya kwashe da ita yasa yayi saurin fad'awa k'irjisa ta cusa kanta ciki tana dariya k'asa
k'asa.

Ya rungumeta yanajin wani nushad'i aransa, ya kai mata kiss a wuyanta sannan yace "sweet lil
sis ki hak'uri sai muntare zan baki dad'i fiye da na Daren jiya kinji? Ta gyad'a kanta alamar
amsawa.
Ya d'agota yana kallon cikin idonta masu haske sosai,

" lil sis banson amsar kayana a hotel ne kuma nafison in na amsa inbaki kulawa yadda yadace

ba intafi inbarki kiyi komi kye d'ayaba,

"Amma kishirya duk randa kika tare to daren bazan barki ki runtsaba ko da na dak'ik'a ne
dafatan kin amince kuma zaki iya d'au kana "Uhmm yaya zan iya indai da dad'i kamar na jiya
amma innaji akasin na jiya to bazan iyaba.
Yayi nawani shu'umin murmushi yace "Ai sai yafima na jiya komi da komi ta manna mishi
kiss a labba cikin jin kunya tace *I love you* yamai da mata da martanin kiss d'inta tare dacewa
" *Love you too* my life.

Ya dubi agogo yaga tym na wucewa shi dazaibi jirgin 8:00am amma yake zaune har 7:40am da
hanzari yamik'e yana cewa lil sis lokacin tashimu yakusa.
Ta dubeshi "to niyanxu wazai kaini gida kuma in mummy ta tambayeni ince mi? Shiru yayi
zuwa can yace "kice daga garden kike don haka saikibi ta cikin garden zuwa parlourn tace "to
hakan zanyi amma dai eshat tagama cutata wallahi zatasani inyi k'arya kawai abanza cikin

Cikin tsokana yace "kuma tatai ma kekiba tunda gashi kinsha zuma k'anin mad'i ta kauda fuska
tana murmushi.

Ahanzarce ta tayashi had'a tarkacensa suka had'a wuri d'aya.

suna fita harabar hotel d'in suka hango eshat tana gyara parking.
"Shikenanma eshat tazo maidaki gida.yace

Suka k'arasa wurinta, cikin dariya tace "barrister nmu antashi lafiya? "Lafiyalau k'anwata 'yar
albarka murmushi tayi kawai tare da komawa cikin motar sophy tashiga gaba tayi
reverse tace da barr "shigo in saukeka a airport d'in, a'a kutafi gida kada mummy tagane bakwa
gida Ku duka, "kada kadamu nafad'a mata zamuje kaika airport Ai kafin infito "ok

Basu baro airport d'inba sai da sukaga tashin jirginsu.

Ahanyarsu ta komowa gida sophy tayi lamo a sit tana ta sakin murmushi ita d'aya zuwa can ta
kai hannun ta rufe face d'inta tana wani jijjiga kai.

Eshat datake driving tana kallonta bini bini ta danna wani mahaukacin horn aiko afirgice sophy
ta zabura, tana fad'in "ya salam!!

Eshat ta kwashe da dariya tana cigaba da danna horn d'in kad'an kad'an

Cikin fushi sophy ta tima mata dundu abaya, ta gantsare tare fad'in washhhh!! Bayana.
Sophy ta harareta.

Suna isa gida dining suka isa kai tsaye.

Sophy tana wani sunkuyar dakai alamun bata da gaskiya ta gaida dady da mummy yayin da
eshat katayi mata dariya cike da tsokana.

A yammacin ranar suka kaiwa nafee ziyara, tana kwance kamar mara lafiya yayin da ustax yake
zaune gefenta yana karanta mata novel acikin wayar, ganin haka yasa suna gaidasu suka fito.

Eshat sa idanawa suna fitowa tace "uhm lallai yaya saif anshiga daga ciki, su nafee anji maza,
sophy taja tsaki "kedai kam baki da kunya Sam, "eh d'in bandashi d'in, kuma nariga nasan ranar
bakiyi abin arzikiba sabida haka kibarni infad'a mai jarumta ehe, tabe baki tayi tace "kanki akeji
uwar sa eyes kawai.


Kwanar sophy goma dai dai mamie ta iso garin barno.
Zuwa lokacin Sophy tazaga wurare da dama tasan gidajen dangi dana k'awayen eshat, kuma
duk Inda zataje sai tafad'ama barr shi kuma bai hanawa damashi burinshi tarik'a bashi girma
amatsayinshi na yayanta kuma mijinta,

Alhamdulillah domin sosai take girmama damacan tanayi sai dai yak'aru yanzu akan da.

Washe garin da mamie tazo sophy da sassafe tashirya ta iso parlour ta tadda mamie tare da
baba kulu suna shirya dinning yayin da eshat take kitchen tana had'a cucumber drink.

"A,a yarinyar mamienta sai ina haka da sassafe? Tana d'an dariya ta amasa "wurin mamie.
Mummy ta kama baki tana cewa "to sarki mai mamie aikyabari kiyi break ko, sai 'yar uwanki
takaiki, "to ta amsa tare da Jan kujera ta zauna.


Eshat kogama gyara parking batayiba tafice da gudu tana kwalkawa mamie kira.
"Mamiena!!! Ina kike!? Jinbata amsaba tashige bedroom d'inta,

tsaye tasameta tana shiryawa tarungumeta cike da murna itama duk dad'i ya isheta kuma taji
dad'in ganinta cikin koshin lafiya tare da kuzari.

Su suka had'awa mamie break tayi tasa musu albarka.

Suna zaune a dinning suna hiransu ita da eshat yayin da mamie take cin abincinta hankali
kwance.

Kiran barr yashigo wayarta, ta d'auka cikin hanzari tana cewa *ruhina* "albishirinka ya amsa
"goro fari k'al k'al "to jiya mamie tazo yanzu haka mutare da ita, yasaki 'yar siririyan dariya
yace"OK shiyasa kike ta murna domin kinji k'amshin tarewanki yazoko? Ta rufe face kamar na
kallonta tace "ni ba haka bane kawai dai inacikin farin cikin ganintane,"uhmm waiba ni nasan

duk kin k'osa akaimin ke inbaki dad'inan ne yak'arasa cike da zolaya "laaa!!tace tare da katse
kiran takife kanta bisa table tana dariya, eshat itam dariyan tasa tanacewa yarinya bakunya,
"agaban mamie kike sosayya ooo

tamik'e tabar gun da gudu.
Mamie tana kiranta amma ina kunya yazo tak'i dawowa, eshat tayi ta yimata dariya tana fad'in
"dole anatsu anzo gidan suruka.














*Mrs j moon*
[5/3, 4:25 PM] Mrs j moon🙂: [5/3, 3:09 PM] Mrs j moon🙂: *ATUNANINA*🤔
*49 to 50*
*©Safiyya*

*Nagode masoya labarin ATUNANINA naga sak'on gaisuwarku tare da yabawanku, nagode
sosai, kuma inayimuku Fatan alkhairi Allah yabar zumunci Amin*


Agidan mamie suka kwana da gari ya waye suka tafi gidan su tare da mamie
Iyayen sophy Sun karrama namie sosai, dangi nata zuwa yimata godiya.
Ammie tazo itama amma iya kanta bakin parlourn ta juya bayan tace da mamie sannufa
bata jira amsawar mamie ba ta yi gaba, duk mutanen parlourn suka bita da kallo, 'yan gaza
gani sukayi ta k'us k'us d'insu.

Ana gobe su sophy zasu dawo kaduna, wanda keson eshat yazo, dama baya k'asar ne yana
sudan mahaifarsa.

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
google.com, pub-9213700357025247, DIRECT, f08c47fec0942fa0