Showing 36001 words to 39000 words out of 40131 words
barr ya amsa
Ta kamo hannun barr tasoma magana "yaya Deen kayi hak'uri kacire damuwa aranka narashin
tafiya da ni, kaji? "Uhmm naji amma ban hak'uraba.
Ta kaimasa dukan wasa ak'irji "to nikuma bazan bikaba, yana murmushi yace "nasan maganin
tsiwarki, ya mik'ar da ita yaja hannunta zuwa bed room, suna shiga yajanye towel d'in data
d'aura tasa k'ara ta fada bed taja bargo tarufe jikinta, yana rage kayansa tace "Allah zumana
inka harbeni da zafi har nayi kuka to kagama k'ara shanawa dani, ya hayo gadon yana cewa
Allah sai nasaki kuka ladan tsiwar da kikamin dakuma wahar dani da kikayi a garden duk yanzu
zan fanshe a jikinki, idanunta yayi raurau zatayi kuka yasa dariya tare da d'an jan tsefaffen
gemunsa sannan ya ja bargo ya rufesu rufff.
Bayan wucewar wasu awanni najiyo muryan sophy cikin kuka tana cewa "Allah yaya Deen kai
mugune mara tausayi, inkace zakayi abu to bamakawa sai ka aikata kakejin dad'i.
Duk dauriyata saida kasani kuka don tsaban mugunta, ta nisa tacigaba da cewa "to kasani
yau kayi har dana night d'inka tunda abin yazama maka shan magani ace koda yaushe mutum
na sama kamar tsuntsu, ta nurgud'a mishi baki tare da hararanshi "kuma nagodewa mamie da
tak'i bari katafi dani, salon kamai dani tsohuwa da yawan sex to kasanima daga yau har takafi
bazan k'ara abin arziki ba ta fannin zuwa birnin majidad'in ba.
Barr kallonta yakeyi cike da so da k'auna kuma atake yaji son k'ara kasancewa da ita yak'ara
bijiro mishi.
Tagama tsiwanta ta juya zata Shiga wanka, ya shan maceta ya fizgota ta fad'o bisa k'irjinsa ya
maidata k'asanshi ya rufemata baki da nashi yayin data bud'e zatayi magana.
Shikansa barr yasan yayi mata mugunta domin saida yayi mata ligis hattashima yagaji.
Yad'agata yashiga wanka yafito yasameta zaune gefen bed ta zuro k'afafunta k'asa ta rufe
jikinta da bargo.
Ruwan sumarsa ya yarfa mata a fuska taja ajiyar zuciya tana kallonsa yace "ya dai ruhina
koda sauran tsiwanne injiraki kigama nikuma ind'ora daga inda na tsaya? Fuska ta kauda
batace dashi komiba yayi murmushi mai sauti yace "uhmm gaskiyane da ake muku kirari
dogayen mata nacewa *doguqar mace ni'imar maza* lallai kuwa ni'imarce domin nashaida hakan akanki my sweet lil
sis d'ita.
Yamatso ya shafa face d'inta "ya!! ni kuma dogon namiji alfarmar matan barrister ko? Ta ture
hannunsa, cikin sanyi tace nikabani towel in d'aura.
"In ank'ifa? Ta kalleshi idanu cike da tsoro, "kayi hak'uri natuba bazan k'ara yima tsiwaba kuma
kafi gaban alfarmar matanka sai dai akiraka gidan dad'inta.
Tafad'i haka ne domin tasan k'aramin aikinsa ne yak'ara turmusheta sabida tafahimci baya
gajiya.
yasa dariya har da tafawa, ya d'auko mata towel d'in ta d'aura tashige toilet.
Ana gobe barr zai koma wurin aikinsa, ya d'auki sophy sukaje yayiwa su mamie sallama.
Daf da magriba sukayiwa su mamie sallama, mamie tayi tayi nasu tsaya suyi dinner barr yak'i
yace yana da shirye shirye dazaiyi kuma gashi zai wuce da wuri don ko biyowa ta wurinsu bazai
yiba.
Mamie da Abba sukayi mishi fatan isa lafiya.
Mamie ta dubi sophy tace "to goben sai kiyo parking kizo sai inyadawo kuma,
tana kallon barr ta amsa "to mamie cike da farin ciki.
Murmushi yayi yana girgiza kai batare da yace komiba.
Suna hawa samar titi ya kallota, tana ta murmushi fuskanta cike da murna.
"Kina murna zantapi ko? Ta juyo tana dubanshi sai kuma ta kauda fuska, ya murd'e kunnenta
"ina tambayarki kinyimin shiru salon in d'au mataki kisoma min fushi ko? Tak'i kulashi nanma.
"Zamu had'u dake anjuma at night Ai
Ta juyo tana hararanshi tace "muhad'un mana, banajin tsoro yau ehe, yasaki dariya "wato
kinsan kina off shiyasa zakimin tsiwa ko? "Tasa dariya itama "uhmm wallahi inkatapi zanyi
kewarka amma kuma pp na zai huta da suburbud'anka kwana biyu.
Ya tallabe mata k'yeya ya amsa "so da k'auna yake kawo haka lil sis, "uhmm tace kawai.
Washe gari da 7:00am dai dai suka isa airport, yakira driver n mamie yazo, bai jimaba ya iso, ya
mik'a mishi keys d'in gidansu da ta motarshi yana cewa "ka kaima mamie kace zankirata in mun
isa.
Ya amsa "to tare da Barin wurin bayan yayi musu fatan sauka lafiya.
Sophy sai bin barr da Ido takeyi takasa cewa komi sabida mamaki.
Shiko yawani had'e fuska, yakuma k'i kallon gefenta sai dai hannunsa sark'e da nata.
Ahaka aka kirasu, basu jimaba jirgin ya d'aga dasu zuwa birnin ikko.
Tunda suka soma keta hazo barr ya kwanto bisa kafad'anta yana jifanta da murmushi ita kam
k'ara had'e fuska tayi tana jinjina wayo irin na barr, Sam jiya bai nuna mata tare zasuba, Sam.
sai yanxu ta gano dalilin hanata shirya mishi kayansa da yayi, ashe yasan bai shirya gaskiya
ba.
*ooo*
*Mrs j moon*
[5/10, 11:05 PM] Mrs j mooní ½í¹‚: *ATUNANINA*í ¾í´”
*59 to 60*
*©Safiyya*
Sun sauka lafiya.
Wani abokin aikinshi, suka samu a airport d'in, yana jiran isowarsu.
Yana ganinsu yak'araso suka rungume juna da barr.
"Madam barka da zuwa, ya hanya? Yace da ita "Barka kadai, Alhamdulillah.
Daganan ya d'aukeso zuwa gida.
barr deen tare da barr Mahmud sai hiransu sukeyi, ita dai sai kalle kallen gine ginen
garin takeyi.
yana saukesu ya juya yace da sophy "sai nakawo madam ta gaisheki tana murmushi ta amsa
"to sai tazo, agaidamin da ita da kuma yara,"zataji amma yara suna hanyar zuwa"to Allah ya
kawosu lafiya "Amin tayi murmushi tare da shigewa cikin gidan tabarsu suna sallama.
Bayan sunyi wanka, ya fita yasamo musu take away awani restaurant.
Suna gama ci sophy ta mik'e ya yawo hannunta ta koma ta zauna tana kallonshi.
Ya kashe mata Ido d'aya sannan yace "kayan dad'in barr ya kikaga garin ikko? Ta
yamutsa fuska tace "garin Kaduna yafishi komi don haka sati d'aya zanyi inkoma wurin mamie,
ya shafi fuskanta "inkinga kin koma to kina tafiya da k'yat ne, baki ta bud'e "mikake nufi da
haka? Ko so kakeyi inkoma da ciwon k'afafu? Yana dariya ya nunata da yatsa yace"kai lil sis
baki da Hausa sosai sabida baki gane zaurance.
"To ina nufin sai kina da ciki tsoho zaki koma,shima sabida nasan mamie zata matsamin
kidawo haihuwa ne.
Tasaki murmushi tana kulle idannunta da hannayenta wai taji kunya.
Ta gyara zama tace "amma zumana mi yahanaka fad'amin tare zamu tafi?
"Sabida kada kifad'awa mamie ta hanani tafiya da ke amma Abba yasani sabida ranar dana
dawo daga asibitinku wurin neman alfarma su aramin ke na sati biyu, sai na wuce gidan gonar
Abba nasanar dashi kuma ya fahimceni, yasamana albarka sannan yace kada infad'a miki da
mamie sabida gudun samun matsala.
Kai ta jinjina ta kuma cewa "to amma in satin biyun yayi zaka maidani da gaske? Yayi jim yana
tunani zuwa can ya amsa "a,a gaskiya, ni fa inaga kintaho kenan, aikinma kinbarshi, sabida
nine cikakken patient dazaki bama kulawa sosai domin wad'an can inbaki wasu zasu maye
gurbinki yayin dani kuma bawanda zai maye gurbinki agareni.
Taja numfashi tace "amma gaskiya ina son aikina sosai,, "nasan kina so lil sis, saidai kiyi hak'uri
bazan iya jure rashinki kusa daniba.
Tayi murmushin gamsuwa da zancensa tace "nima inkayi nesa dani ina jin kewarka
Ya jantota ta kwanta bisa k'irjinsa cikin farin ciki yace "lil sis Allah yabarmu tare cikin so da
k'aunar juna "amin zumana.
Daren ranar suna kwance bayan yagama yamutsata kamar yadda musulunci yakoyar idan
mace tana hailah ga yadda mijinta zai bi da ita domin samun nutsuwarshi.
Ya gyara mata kwanciya a k'irjinsa yana shafa sumar kanta yace "lil sis *atunanina* bantaba
kawowa zaki zama mallakina abin iko na ba sai gashi Allah ya mallakamin ke batare da nayi
zatoba.
Tayi shiru tana saurarensa, yaci gaba "nayi ta mufarkin ina kwance dake kamar haka, wanda
yaso yazamamin matsala saida na hana kaina barci da dare, nakwana nafilfili tare da karatun
QUR'ANI sanna nasami sauk'i tare da tai makon addu'o'in da imam yabani ya d'ago fuskanta
yana kallo tsawon lokaci, itama Ido ta zuba mishi kice da k'auna yaja numfashi ahankali tare da
cewa "lil sis na soki da k'aunarki tun ranar da naganki, kuma aranar nayi alk'awarin zamowa
yayarki mai baki kulawa na hakik'a, sabida haka ina rok'onki ki rik'eni amana nima zan rik'eki
cikin aminci.
Yayi shiru yana wasa da k'irjinta.
Cikin sanyin murya tace "yaya Deen lallai kaid'in masoyina na hakik'a ne, nagode da
kulawanka, nagode da so tare da k'aunar dakayimin tun bansan kaina ba, Allah yabiyaka da
mafificin sakamako
"Amin ya amsa.
"Lil sis bani labarin yadda kike jina acikin zuciyarki, d'an dariya tayi tare da kaiwa k'ijinsa dukan
wasa "muyi addu'ar shiga barci zumana hiran ta isa haka, kasan gobe kana da fita office dai, ya
matse hannunta "nak'i wayon naki saikin fad'amin ko d'an mitsitsine.
"To bud'e kunninka kaji yako turo kunninsa bakinta ta sakar mishi kiss mai k'ara da sauri ya
janye kunninsa yana sosawa, dariya tayi mishi tace kaji ko? ya tashi zaune itama ya zaunar da
ita, "oya fad'amin ko yau in hanaki barci da aikin lada takama baki tanayi masa dariya ya soma
balle bottom d'in rigar barcinta yana cewa "bari kiga insoma rage hanya ta kama hannunsa tana
girgiza kai tana cewa "zanfad'a maka zumana "ehm ina saurarenki sweetie.
Ta damk'e hannunsa sannan tace "yaya Deen nasoma sonka tun sanda kadawo karatu nikuma
lokacin nagama secondary school, alokacin ban d'auka so irin na aure bane, amma ranar da
beastie tafad'an kai takeso, ranar har kuka saida nayi, nayi ta istiggifari tare da rok'on Allah
yakawomin d'auki bisa wannan bala'i ace yayana uwa daya uba d'aya shinake so. Da k'yar nasamu narage tunaninka sannan na sama zuciyata son ya saif da k'yar, to yin
hakan yasa nasami sauk'i amma lokaci lokaci ina fad'awa kogin begenka, Ashe bansa niba
mud'in da aure tsakaninmu.
Sannan ayanzu inajin sonka da k'aunarka har brain d'ina, jini da jijiyana tare da kashi da
bargona har zuwa tsokana, nake jinka.
Rungumeta yayi yana kaimata kisses ta ko ina bakinsa nafad'in *"nagode! Nagode!! Ruhina*
Washe gari tare suka had'a break fast, bayan sun kammala karyawa yawuce office.
Gyara gidan tayi yafito tsaf sai k'amshin room fresh keyi.
Gidan d'an madai daici ne mai d'auke da gaton parlour tare da d'akin barci biyu, sai kitchen da
toilet acikin kowani bedroom.
K'arfe hud'u dai dai Barr Deen ya iso gida cike da karsashi kamar badaga aiki yataso ba.
Bataji dirin motarsaba sai ganisa tayi tsaye ak'ofar shigowa ya zuba mata idannu fuskansa
d'auke da murmushi.
Cikin yanga ta isa wurinshi ta rungumeshi dama yana ganin tasowanta ya bud'e hannayensa.
Sundad'e tsaye rungume da juna sannan ta jashi bedroom ta had'a mishi ruwan wanka.
Yacika cikinsa da girkinta mai dad'i yanata santi.
Yace "lil sis komi naki mai dad'i ne barinma cikin tsakiyar dare ta harareshi tare da murgud'a
mishi baki ya kai hannu zai matse bakin ta mik'e taja baya tana dariya.
Rayuwa mai dad'i sophy da barr ke gabatarwa, sosai suke bawa junarsu kulawa.
Fanin kula da buk'atarsa sosai take jurewa, hakan na k'ara mata k'ima a idonshi, domin
yasan tana k'ok'ari da buk'atunshi sosai.
shiyasa azumin littani da alhamis baya wuceshi, har yakoya mata, itama tanayi.
Tunda tacika sati biyu mamie takirashi tace yamaido da ita, yace to gasunan ahanya tasa Ido.
mamie har da yi musu abincin tarba na musanman amma har dare yayi bata gansuba kuma
wayarsu kashe, sai washe gari tasami wayar sophy tayi ta fad'a sun sata wahala ba su zoba, ita
dai sophy dariya abin yabata, ta tabbatarwa mamie da bawani kawotan da zaiyi hasalima yace
maganar aiki babu, mamie ta datse kiran tana jinjina rashin ta idon barrister.
Tundaga nan bata k'ara yi musu maganar dawo wantaba, sai dai takan kirasu taji lafiyarsu
hakama Abba kullum sai sun gaisa dashi.
*bayan waya shida*
Barr Deen yashigo yana kiran "sweetie! kayan dad'inna!! Ina kike? Albishirinki tafito daga
kitchen tana goge hannunta da k'aramin towel, ta amsa "goro kuma fari sol, "meelan umma ta
haihu yanzu jameel yakirani yake fad'amin.
Wani ihun murna tasaki tare da rungumeshi sai kuma tasoma rawa tana cewa "gobe zanga
mamiena wayyo dad'i.
"Namune ko naku? Yaja hancinta ya amsa "soja akasamu ta mannawa gemunsa kiss tace
Allah raya. "Amin.
"Wayyo beastie ansan duniya yanxu, "au da bata san duniya ba? "Eh bata saniba sai yanxu da
ta haihu, yayi murmushi to kema sai kin haihu kenan zaki sani? Ta amsa "eh ya dungure mata
kai "mara kunya ta amsa "to aikaine malamina, zai kamota ta zille takoma kitchen yabi bayanta
yana cewa lil sis kinfayi k'iba tare da k'ara cikowar komi na Jikinta barinma k'irjinki da hips d'in ki
ga kuma hasken da kike k'arawa,
shin ko miye sirrin? Tana motsa stew ta amsa "Kaine sirrin daka matsa musu da yamutsa.
Yasa dariya yamatsa ya kashe gas d'in zatayi magana yarigata,
"zo muje incigaba da yamutsa kayana, ta tureshi zata gudu ya cafkota.
Ana saura kwana biyu suna sukayi parking sukayowa garin Kaduna tsinke, Wanda ko mamie
basu fad'ama suntasoba domin so suke subata surprice.
*Mrs j moon*
[5/11, 2:43 PM] Mrs j mooní ½í¹‚: *ATUNANINA*í ¾í´”
*61 to 62*
*©Safiyya*
Gidansu suka fara isah, cike da jin barci sophy ta fad'a bisa bed, tanaji barr yana cewa "a'a lil
sis kiyi wanka mutafi gidan mamie zaifi da ki kwanta barcin nan naki nafama wanda narasa
gane kanshi sam akwana kin nan.
Ta bud'e idanunta da suka soma yi mata nauyi sabida da jin barci tace "Allah zumana bazan
iya xuwa ko ina ba yanzu sai nayi barci ko na 1hr ne.
"OK to bari intafi inzo miki da abinci,
zuwa dare ko gobe kyaje gaidasu, ta gyad'a kai idanunta kulle ta amsa "to kadawo lafiya, ina
gaida mamie. Ya fice yana mamakin wannan irin barci dazai hana lil sis zuwa ganin mamie yau.
Sai daf da magrib ta tashi tayi mik'a tare da salati sannan fad'a toilet.
Bayan tafito ta gabatar da sallar tazauna har lokacin isha'i yashiga ta gabatar dashi tayi safa'i da
wutri tazauna gaban mirror tayi kyalliya mai sauk'i ta zura wani swiss lace mai manyan flowers
mai ruwan goro.
Tayi kyau sosai kuma d'inki yayi mata d'as har ya d'an kamata a k'irji sai alokacin ta fahimci
lallai maganar barr gaskiya ne domin ita kanta tafahimci boobs d'inta yak'ara cika kuma tayi 'yar
k'iba mai ban sha'awa.
Tana shafa face d'inta ta furta "lallai aure babbar rahama ne.
Parlour tafito hannunta d'auke da gyelanta tare da pox d'inta wanda ta jefa phone d'inta ciki.
Shiru bataji motsin barr ba, ta hango kuloki a jere bisa dinning table ta isa ta bud'e domin ganin
mike ciki.
Masar alkhama ce tayi taushi sai miyan ugun wanda yawatatu da naman kaza sai k'amshi
ketashi, gefe ga kunun aya mai dad'in anjefa k'ank'ara cikinsa.
Tasaki murmushi tace "Allah sarki mamiena,Allah yarabaki da sharrin duniya da dukkan wani
abin k'i "Amin ya rabbi ta tsinkayi muryan barr na amsawa.
Tajuyo tana kallonsa, ya iso yarumgumeta ya manna mata kiss a goshi ya furta "kinyi kyau my
beauty ta maida mishi da martani a bisa labbabsa tare da cewa "kaima kayi kyau har kafini,
dariya yayi yace "inna fiki kyau ai da sai insoma sa nik'af tana dariya tace "tafd'i jan!! Ai ko da
ankai labarinka BBC "yo ayi takaiwa man ba mutuncina nakareba kada mata su kwacewa
matata ni, hannunsa ta ciza kad'an yayi k'ara cike da wasa.
Suka zauna cin abinci cike da raha har suka kammala sannan yad'auketa suka tafi gidan
mamie.
Mamie tare da aunty Bahijja suka samu suna kallo.
Da sauri ta isa ta rungume Bahijja tana cewa yaushe kika zo? Bayanta tasha ta amsa "d'azun
anan nasami bros ta juyo tana kallon barr ta tura baki "shine baka fad'aminba ko? ya kanne
mata ido d'aya yace "sanda kike barci nafad'a miki ko kinmanta? Ta kauda fuska "bawani
kafad'amin.
Ta kallo mamie taga ta zuba mata idanu murmushi d'auke afuskanta, tamik'e zata isa wurinta
bahijja ta janyota ta rad'a mata a kunni "kanwata ko munsami k'aruwa ne? Ta zame tace
"namefa? "Baby ta fad'a ahankali itama ahankali tace "a,a yanxu hakama ina period murd'e
mata kunni tayi tafurta "Wallahi k'arya kikeyi yarinya, tana liliya kunninta tana dariya ta isa wurin
mamie ta zauna