Showing 72001 words to 75000 words out of 101327 words

Chapter 25 - Afiyya Book Compelet Novels By Aishatu

Aishatu   

08 Jul 2026

168

kwance akai. Sallar asuba
ta sa na tashi nayi sallah sannan nayi wanka, dakin Mom na wuce Dan nasan Dad na masallaci
Bai dawo ba. Tana zaune har lokacin bata tashi akan sallaya ba. Na gaishe ta se kallona take
tana murmushi nasan tana tunanin abinda ya sani farin ciki har Haka ne. Ban wani Jima ba na
koma na dakina Ina tunanin abinda tace min

" Yayanki zai Yi breakfast nan, bansan me yake so ba, Zan fito zuwa anjima se mu fara ko?"

Na gyada Mata Kai, tana nuna min na tambaya me yake so hakan yasa na kunna data na fara
chatting Nads up, ta dinga dariya jin tambayar da na mata, se ta fada min daga karshe. Tareda
Mom mukai Gama, wajen tara Ina zaune a daki Nanny ta shigo tace nazo inji Mom, na kalla
kaina yau atamfa na saka riga da skirt na daura dankwalin bayan na saka sweater a sama
saboda sanyin da aka tashi dashi. Fuskata tayi fes se glowing take kamar Rana, na fito cikin
nutsuwa da wayata a hannu Ina karbar korafin Yaya Hasher da yace nayi bacci jiya without
even saying goodnight, yau na tashi ban ce Masa Good morning ba. Banyi replying ba saboda
karasowa ta parlor, se na saka wayar a flight mode na zauna kujerar Dake kallon tashi, yeah shi
fa Yaya Shehu ya karaso. Da murmushi fuskata nace

" Good morning! How's London?"

Yayi murmushi me kyau yace

" Not bad Amma akwai sanyi"

Na gyada Kai na Mike na nufi kitchen Dan Taya ta kawo abinci. Tare muka ci suna Dan Hira
yayidan jefi jefi na Kan yi murmushi ko dariya. Bayan mun kammalla na kwashe kayan na Kai
kitchen anan Mom ke cemin zasu fita itada Dad se yamma zasu dawo, Nima nayi changing my

fita da Yaya Shehu na Dan nuna Masa gari.



I'm sorry, Dan Allah kuyi hakuri my exams is starting on Monday Inshaaa Allah, shiaysa kuke
jina shiru, I've lots of documents da ko budewa banyi ba. Amma inshallah zanyi typing 50th
page tomorrow se Kuma na Gama exams. Thank you for understanding!




Afiyya is not free, pay 300 to 3091721807 A'isha Hassan kwalam First bank of Nigeria, send
evidence of payment to 09063467258.[15/02, 23:10] +234 703 364 5886: 49

" Wai me yasa baka sallah? Me yasa tunda nake zaune cikin gidannan tsawon watanni ban taba
ganin ka kayi sallah ba? Kasan falalar sallah kuwa? Kasan abinda ya raba musulmi da kafiri shi
ne barin sallah? Ta Yaya zaka tsaya a gaban Allah a bincika aikin ka aga Babu sallah a ciki,
kasan kuwa duk ran da yake sallah ana zata Masa alkhairi..."
Ya cigaba da tsayuwa zuciyar shi na bugawa cikin sauri Yana iya hango lokacin da karamin
bakin ta yake motsawa a hankali, iya karfin ta tsakanin ta da Allah nasiha take Masa, ya tuna
lokacin zuwa yayi ya iske inda take tsaye ya dauke ta da Mari, Wanda yasa a gigice ta dafe
kuncinta tareda yin kasa da sauri Amma bakinta Bai rufu ba, Junaidu ya kalli hannun shi Wanda
ya Yi amfani dasu wajen dukan ta, wajen Marin ta yadda ya tsangwama Mata, Bai San me yasa
yake jin kamar shi din Wai missing din Afiyya yake ko Kuma Yana Jim maganar ta tana Shiga
jikin shi ne. Tsaki yayi Yana fadin shi zuciyar shi batada wani lokacin soyayya ko tausayi, ko
tausasawa! A ganin shi zuciyar shi is as hard as abinda ba zakai tunani ba. Ya kallo parlon da
yayi kura, komai an dauke Babu wani digon kayan Afiyya da ya rage, Bai taba tunanin yarinyar
na da wannan gatan ba may be he wouldn't have messed with her, she was so innocent wanne
irin son duniya yasa ya hada Kai da Sa'idu ya cuceta ba. Ya safe kanshi Yana jin inama har
yanzun tana nan, da tuni Jin motsin shi kawai tayi Koda zai kashe ta zata fito tace

" Sannu da zuwa, za kaci abinci"

Ba zata samu komai ba se kallon banza ko ma wani lokacin ya make ta. Yayi tsaki Yana jin
tsananin haushin Kan shi na wani tunanin wata banza Afiyya. Dakin shi ya wuce komai Yana
nan yadda yake Babu abinda aka taba Masa, wayar shi ya dakko wadda dama anan ya barta
kafin fitar shi lokacin da Afiyya ta yanke shi, ya dauka ya cire sim dinsa sannan ya saka cikin
wata Yar karama sede Babu cahaji cikin battery, ya jona kasancewar akwai wuta, kafin ya hau
ya fara binciko hard substance da ya boye, su cocaine, weeds da ampoules na POD yasan idan
ya fitar da wannan kayan ba karamin kudi zai z
Samu ba, wucewa yayi ya dauki wayar ganin ta danyi abin kirki ya fara Kiran Jarma, Jarma dai
abokin shi na yarinta Wanda aka Kore su tare daga makaranta. Babu jimawa Jarma ya dauka

Yana fadin

" Shege abokina ka samu fitowa kenan?"

Junaidu yace

" Ka Bari na dawo shekaran jiya, banida kudi se a account banida ATM Ian son a saya
kayannan"

Daga bangaren Jarma yayi dariya yace

" Ai da nasan kana dasu tabbas da Zan balle gidan ka. Zan Aiko a karba da daddare Amma Zan
Aiko maka kudin amfani anjima"

Ya Masa godiya sannan ya hautsina Kan shi Yana daukar wata zundumemiyar laya Yana jujjuya
wa, a hankali cikin Kan shi ya ji muryar Afiyya na cewa

" Innanlillahi wa inna ilaihil rajiun!!! Tsafi kakeyi? Wannan shirka ne baa hada Allah da wani a
wajen bauta..."

Ya tuna ranar da shi ne ko ruwa ta fito Sha shima Bai sani ba, Yana cikin incantation dinsa se
kuwan yaji faduwar Abu, Yana juyawa ya ganta a tsaye jikin ta kamar mazari saboda rawa,
Amma saboda karfin Hali send tayi Masa magana. Ya yadda layar yana Kara cakuda Kan shi da
hannu shi tareda buga kafa ya toshe kunnen shi, what the fuck! Me yasa yake tunanin waccan
yarinyar da ya Kira da dabba on so many occasions.



Kawu Sa'idu Kam gidan Kawu Tijjani yaje ya karba kudin mota, Dan Bai ma same shi a gida ba
Kuma Anty Jidda ko fitowa batayi ba me gadi ta bawa kudin ya bashi, ya kalla dari biyar biyar
guda uku a hannun shi, shi kenan abinda zaa bashi, wucewa yayi Yan kaba ya hau motar
Ringim, tun a mota suka fara haduwa da mutanen da ya sani, kowa se kallon shi yake kadan ne
ma suka Masa jaje amm yawancin kallon banza ke hada su se Kuma masu yada Masa
magana. Shidai Bai Kara cewa komai ba babban burin shi yaje gida yaga ta Ina zai fara gyara
abinda ya bata, yasan ba lallai komai ya koma in place ba Amma yanada yakinin boka yace
Masa Afiyya ba zata Dara ko Ina ba daga Ringim, so Dole ya maida auren ta da Junaidu Dan
ya samu abinda yake so. Haka ya cigaba da tunani har suka Isa, Bai ma bi ta Tasha ba se
kawai ya samu napep ta Kai shi kofar gida, Hanson ya bashi ya wuce ciki, tun daga kofar gidan
yake jin muryar kubra

" Wallahi ba se anjima ba, yazunnnan ki tattara ki koma gidan mijin ki, Nima nan zaman umarni
kawai nake, Amma Babu wadda zata kashe auren ta ta dawo gidannan, Nima naji da nauyin
kaina"

" Ummaah wallahi Allah Ummaah bazan iya cigaba da aurennan ba, Dan Allah ki barni, nayi
tunanin nan gidan mu ne, nayi tunanin kowanne lokaci na dawo Ummaah zaku saurare ni, zaku
tsaya kuji meye matsalata, wa nake dashi Bayan ku? Ummaah na gaji da aurennan bazan iya
ba Kuma"
Ummaan su ta Kara hayayyako Mata ba tareda Tama gane me Siyama ke fada ba,

" Duk abinda zai faru, ko me ake Miki Dole ki hakura ki zauna, kowacce mace a gidan mijin ta
hakuri take. Yanzun tashi ki fice min a gida"

Siyama ta dinga kuka Wanda yasa jikin Kawu Sa'idu yayi sanyi, a hankali ya saka kanshi cikin
gidan ba tareda yayi sallama ba, so gaba daya su biyun bama su lura da shigowar shi ba, seda
Siyama ta mike tana share hawayen tana fadin

" Ummaah Zan tafi..."

Bata karasa ba ta ci Karo da Kawu, ta saki jakar hannun ta ta saki ihun kuka tareda durkusawa
tace

" Baba ka dawo!"

Lokacin kubra ta hango shi, ta taho Babu wani Abu ta rungume shi, sede yadda yaga gidan ya
canja tun daga kofar gida, maganganun su, yanayin kubra da ramar da tayi yasan suna cikin
bakin talaucin da ya guda tun farko.




Ina kwanciya bacci me dadin gaske ya dauke ni, I felt new and relieved. Se nake jin Kamar na
fara sabuwar rayuwa ne, I felt so happy da a Banda mafarkin farin ciki Babu abinda nayi, I'm
sure da cewar da zaa haska fuskata da zakaga murmushi ne kawai a kwance akai. Sallar asuba
ta sa na tashi nayi sallah sannan nayi wanka, dakin Mom na wuce Dan nasan Dad na masallaci
Bai dawo ba. Tana zaune har lokacin bata tashi akan sallaya ba. Na gaishe ta se kallona take
tana murmushi nasan tana tunanin abinda ya sani farin ciki har Haka ne. Ban wani Jima ba na
koma na dakina Ina tunanin abinda tace min

" Yayanki zai Yi breakfast nan, bansan me yake so ba, Zan fito zuwa anjima se mu fara ko?"

Na gyada Mata Kai, tana nuna min na tambaya me yake so hakan yasa na kunna data na fara
chatting Nads up, ta dinga dariya jin tambayar da na mata, se ta fada min daga karshe. Tareda
Mom mukai Gama, wajen tara Ina zaune a daki Nanny ta shigo tace nazo inji Mom, na kalla
kaina yau atamfa na saka riga da skirt na daura dankwalin bayan na saka sweater a sama

saboda sanyin da aka tashi dashi. Fuskata tayi fes se glowing take kamar Rana, na fito cikin
nutsuwa da wayata a hannu Ina karbar korafin Yaya Hasher da yace nayi bacci jiya without
even saying goodnight, yau na tashi ban ce Masa Good morning ba. Banyi replying ba saboda
karasowa ta parlor, se na saka wayar a flight mode na zauna kujerar Dake kallon tashi, yeah shi
fa Yaya Shehu ya karaso. Da murmushi fuskata nace

" Good morning! How's London?"

Yayi murmushi me kyau yace

" Not bad Amma akwai sanyi"

Na gyada Kai na Mike na nufi kitchen Dan Taya ta kawo abinci. Tare muka ci suna Dan Hira
yayidan jefi jefi na Kan yi murmushi ko dariya. Bayan mun kammalla na kwashe kayan na Kai
kitchen anan Mom ke cemin zasu fita itada Dad se yamma zasu dawo, Nima nayi changing my
fita da Yaya Shehu na Dan nuna Masa gari.


I'm sorry, Dan Allah kuyi hakuri my exams is starting on Monday Inshaaa Allah, shiaysa kuke
jina shiru, I've lots of documents da ko budewa banyi ba. Amma inshallah zanyi typing 50th
page tomorrow se Kuma na Gama exams. Thank you for understanding!




Afiyya is not free, pay 300 to 3091721807 A'isha Hassan kwalam First bank of Nigeria, send
evidence of payment to 09063467258.
[15/02, 23:10] +234 703 364 5886: 50


Na Jima tsaye gaban wardrobe din nawa Ina tunanin abinda Zan saka, dama ta barni da
atamfar jikina Amma nasan idan tasan da atamfa na fita se nasha fada. Haka nan na dakko
black trouser da pink top na saka na taje gashina in a bun sannan na saka bakar hula. Socks na
saka na dakko sabon sneakers Dina pink da ya kawo min jiya na saka, na fesa mist sannan na
dakko katuwar jumper na saka na fito bayan na dauki wayata da credit card din da nake amfani
dashi. Yana zaune shi da Nanny suna Hira, Ina rufe kofa dukkan hankalin su ya dawo kaina,
Nanny nata murmushi ganin fitowa ta, yayin da shi Kuma ya zuba min idanun shi Yana kallo na
lokaci zuwa lokaci Kuma se ya Dan lumshe idon shi, a hankali na tako inda suke na dube shi
nace

" Yaya muje?"

Ya mike Yana sighing na dubi Nanny nace

" Nanny se mun dawo na siyo Miki ice cream?"

Ta harareni tare da fadin

" Tsofe tsofe Dani me zanyi dashi, Allah ya kiyaye. Me Borno kada kuyi dare"

Ya juyo Dan har yaje bakin kofar fita Yana murmushi yace

" Inshaaa Allah Nanny"

Daga nan ya fice Nanny ta dubeni tare da fadin

" Wuce Mana se yankare Baki kike"

Na turo bakina Ina juyawa na fice ba tareda na sake magana ba, Yana zaune a mazaunin driver
Yana kallon wayar shi, cikin nutsuwa na bude side din shi na shiga, ya dago Kan shi daga Kan
wayar yace

" You look beautiful Damsel"

Nayi murmushi Ina jin Dadi a raina Amma bance komai ba, ya tada engine sannan yayi reverse
muka hau titi sannan ya fara magana cikin nutsuwa

" Wanne course kike a school din?"

Nace

" Nursing nakeyi"

" Why? Nursing is stressing"

Na kalleshi Naga alamar zolaya a fuskar shi hakan yasa nace

" Law ma ai is stressing"

Yayi dariya wadda tasa na shagala kallon shi, ya Dan daki steer wheel din kadan yace

" Kin Rama kenan? But can you do that tedious work?"

Na danyi Jim nace

" Zan iya"

Yace

" Ok! All the best then. Kinsan cewar I got  your back ko? Komai Nene kike so Zan tsaya Miki, I
just want you happy"

Ina murmushi da ya fitarda hakorana na dube shi, I felt some gush of feelings cikin jinina, nace

" Na sani and thank you"

Ya girgiza Kai Yana kara maida Kan shi Kan titi yace

" Meye na godiya, a husband should all this to his wife"

Idanuna a warwaje nace

" But you're not my husband ai"

Yayi dariya tareda Kai hannun shi ya lakuce min hanci na yace

" See you I'm trying to be, ai wannan Karan zaa bani chance ko?"

Na gyada Kai na Ina murmushi Wanda ke saka min nutsuwa cikin Raina, ya gyada Kai tareda
shafa kanshi yace

" That's my Damsel"

Daga Haka se mukai shiru, motar tayi shiru Nima na Dan lumshe idanuna tamkar me yin bacci
Amma bashi nake ba Ina tunanin rayuwa ne da yadda take canjawa, Ina daukar rayuwa tamkar
littafi Dake kunshe da chapters Wanda kowacce chapter baka San menene a ciki ba, se idan ka
bude, farin ciki da bakin ciki Basu dawwamma Dole akwai canji Haka ma akai Mana alkawari,
ba lalle rayuwa taxo maka yadda kake so ba ko Kuma yadda ka tsarata ba Amma Kuma lokuta
da dama canjin idan yazo zai Faye maka alkhairi saboda Allah shi yasan menene kake bukata
kaima kanka lalube kake a cikin duhu. Na saki ajiyar zuciya tare da bude idanuna jin yayi
parking, se Naga min iso kofar wani katon mall ne, ya dubeni yace

" Let's go in! Ke ace ki nuna min gari Amma Naga alamar ba inda Kika sani"

Nayi murmushi nace

" Itama Mom tasan fa ba inda na sani se school Amma tace Wai na rakaka"

Yayi dariya tace

" She wants us together shiyasa"

Na Dan tabe baki nace

" Idan bana so fa?"

Se Naga ya tsaya da unbuckling seat belt dinsa yace

" What? Me Kika ce?"

Na juyar da kaina dayan bangaren Ina kallon yadda mutane ke zirga zirga a ciki da wajen mall
din, ya saka hannun shi ya juyo da fuskata Dan na kalleshi, hakan yazo min a bazata na ture
hannun shi, shima se ya sauke Amma still fuskar shi a Babu annuri but he looks Charming,
exactly Ina kallon shi naji tamkar charm nayi saurin cewa
" Nifa ba Haka nake nufi ba! Ni fa bana son kaga ko Zan soka Dan wani relationship we have,
no I want to love you for who you are"


Wannan Murmushin da yayi Yana kallona tamkar wani karamin yaro da ake Mika Masa alawa,
he was so happy as I can see, nayi saurin bude kofar motar na fita Ina gyara moppler dake
wuyana a zagaye, kaina a kasa Ina tuhumar kaina da sakin bakina har na fada Masa abinda na
boye tuntuni nake tunanin Kuma yaushe Zan bayyana shi, but wannan Charming looks din nasa
yasa na furta abinda banyi niyya ba. Nayi shiru har ya karaso ya kalleni Yana Murmushin da Bai
bar fuskar shi ba yace

" Muje Damsel!"

Na gyada Kai har lokacin kaina a kasa yake, yayi dariya da tasa na kalle shi ya dage min girar
shi, munyi yawo cikin mall din sosae na ware duk abinda na gani Ina so se na dauka takama ta
na taho da credit card Dina, shima idan yaga girly Abu zai dauka nayi tunanin Nads yake
Siyama seda muka je biya na Mika nawa credit card shima ya Mika nashi, na dubi cashier Dake
kallon mu nace

" Use mine please!"

Hannun shi yasa ya karba nawan sannan Kuma ya bada nashi aka Mana packaging muka saka
a mota, ya daukeni zuwa Bayan mall din Wanda yake kamar garden ga swings dasu wheels a
gurin, kasancewar weekends ne couples da yawa da Kuma Yara sunzo gurin. Na hau Kan
swing na kasa swinging seda yazo ta bayana ya tura ni sanann na fara Yi with full force, ya
dawo gabana Yana min video,inata dariya tun karfina, har

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login