Showing 87001 words to 90000 words out of 101327 words

Chapter 30 - Afiyya Book Compelet Novels By Aishatu

Aishatu   

08 Jul 2026

147

ganin Babu wani
Jin Dadi a rayuwa , lokacin da nayi giving up akan rayuwar ma Baki daya lokacin gani nake
banida wani hope na kara samun yancin but Allah ya nunamin shike da iko bani ba. Na juya na
cigaba da tafiya nayi niyya Zan Shiga Amma ba yanzun ba se na dawo daga Kiran Dad. Na
danyi nisa kadan naji muryar Hafsisi tana kwala min Kira, a sukwane na juya ita din ce kuwan
da Sahib a hannun ta yaron Siyama, na saki murmushi lokacin da ta karaso tana fadin

" Afiyya kin ganki kuwa?"

Nace

" Me nayi?"

Tace

" Innanlillahi se wani haskawa kike kin Kara kyau"

Nayi dariya nace taje gida zanzo yanzun jirana ake, ta ruko hannuna tana tambayata kp da
gaske zanzo nace Mata ai alkawari nayi.sannan na samu ta tafi ni Kuma na hanzarta naje.
Shima gidan an gyara shi sede Ina iya hango guraren da mukai wasan kasa, guje gujen da

komai, Allah sarki Hajiya kakata. Kofar parlon takalma me sunfi biyar hakan yasa gabana
faduwa Amma na daure bakina dauke da sallama kaina Kuma a kasa na shiga, Mummy ta fara
fadin

" Mashaaa Allah Afiy xo nan"

Na saki murmushi na Isa gareta tare da rungumar ta nace

" Mummy Ashe kina nan? Ina wuni?"

Ta amsa sannan na gaida Dad da Kawu Tijjani, Ina daga kaina Naga Kawu Sa'idu a zaune ya
zuba min idanun shi, nayi saurin janye nawa na gaishe shi a ciki ciki kafin Kuma na Kai idanuna
kan sauran occupant din, subhannallah! Kadan ne zuciayata Bata fito ba ganin Junaidu wani
dattijo da Kuma wasu su biyu da ban San su ba. Gaban ya Fadi na dubi Mummy se Naga ta
min alamar na gaishe su, bakina na Dan rawa na gaishe su, dattijon yace

" Amina kece?"

Na Dan gyada kaina kadan sannan Kuma na sunkuyar da kaina. Kawu Sa'idu Dake gefe yace

" Tunda tazo se mu Basu guri Dan su sasanta kansu ko?"

Da mamaki na dago cikin sauri na kalla Kawu Sa'idu, na kalla Junaidu da yaki dauke idanun shi
daga kaina, se lokacin na lura da sauyi a tattare dashi, Naga wata irin nutsuwa da ban taba
gami a tare dashi ba Amma duk ba wannan ba meye Kawu Sa'idu ke fada Haka? Ni da way
zamu sasanta? Haba ba dai Junaidu ba wannan mafarki ne ma, mummunan gaske ma kuwa.
Dad ya dubi Kawu Sa'idu yace

" Ban zo gurinnan Dan na hada aure ba, nazo na bawa yata kariya ne, ni ne ubanta ni ne me
hakkin zaba Mata abinda nake ganin ya dace da ita. Junaidu kace kana son ganin Afiyya gata
Ina sauraronka"

Naji dadin maganganun shi, naji karfin gwiwa da Kuma Jin Dadi a raina. Junaidu ya taso yazo
ya tsugunna har gabana inda nake zaune ya dira gwiwar shi biyu a kasa sannan ya fara roko na
na yafe masa, yasan ya cutar dani...bla..bla...bla...

Tunda ya fara magana nake kallon shi, he seems moody, dukda dama bantaba ganin faraar shi
ba Amma nasan da gaske shi din se a hankali, but yanzun akwai sabon Abu a tattare dashi.
Kaina na girgiza nace

" Duk abinda ka min, son ranka ne ban maka komai ba, Amma kayi min komai, Dan Haka yafe
maka bakai zaka ce ba ni ce Zan gani idan ka cancanci hakan."

Kowa yayi tsit nasan mamaki suke, Kawu Sa'idu ya fara kokarin magana Dad ya dakatar dashi

" Right dinta ne idan taga zata yafe to? Ni bazan matsa Mata ba saboda ita kadai tasan wahalar
da Tasha"

Kawu Tijjani ya gyada Kai yayinda na dubi Junaidu he looks disturbed abin tausayi kawai Baki
daya, da idanu na pleading I'm sure da su zaiyi amfani wajen plead din, na dauke kaina se naji
muryar Dad na fadin

" Ni fa na Gama magana ba zata koma gidan shi ba"

Malam da se lokacin yayi magana yace

"Aji ta bakinta tukunna"

Dad yayi dariya yace

" Afiyya Zaki koma gidan Junaidu?"

Kafin ya karasa na girgiza kaina na Kuma bude Baki nace a'a Dole Haka Suka tashi Sika tafi
sannan Dad yace min Hasher yazo musu da batun Yana sona, Yana son na nutsu sub bani
kwana biyu na zaba ko Hasher ko Shehu, banma motsa ba kaina a kasa nace

" Yaya Shehu na zaba!"58

Bamu dawo gida ba se yamma Dan Muna shigowa ko Zama bamuyi ba aka fara Kiran sallah,
na wuce daki nayi alwala nai sallah na zauna bare gift dina, na Dad da Mom da Nanny se Kuma
nashi, kowanne content din yayi min kyau ba ma kamar nashi. Na Adana komai sannan na fito
Jin Nanny na Kirana, na rungume ta Ina Mata adduar kyautar da tayi min, tace Mom Dina ke
Kirana. Tana Kitchen na sameta tayi packaging slice cake da sauran finger foods  tace na
dauka na kaiwa su Sheriffa tunda ban gayyace su ba, Haka na dauka na fita anan inda muka
zauna dazun na ganshi shi da Dad in a serious conversation kamar yadda fuskokin su ya nuna,
na hadiye yawu Dan kawai jikina na bani something is fishy, akwai Dole abinda yake faruwa a
Nigeria, ban wani maida hankali ba na fadawa Dad inda zanje sannan na wuce, ban Jima ba na
dawo dukda Sheriffa kamar zata yanka ni saboda ban fada Mata ba, nace Mata Nima na manta
gaba daya da hakan. Ina dawowa mukai dinner sannan na zauna kujeran Dake kallon wadda
yake zaune yace

" 2am ne flight dina"

Confusingly nace

" Zuwa Ina kenan?"

Yace

" Nigeria, Dad yace min jibi zaku taho ko?"

Na gyada Kai trying hard Kar na nuna na damu so kawai muka Shiga hira yau da gobe Bai ce
min komai ba balle Kuma ni da bansan ma abinda ke faruwa ba. A Daren ya wuce airport
banma rakashi ba saboda na gaji ga bacci se kawai na kwanta Bayan munyi sallama.
Washegari ya kasance duk hada Kaya ne, ranar Monday da sassafe karfe shida jirgin mu ya
tashi zuwa Malaysia Dan se mun fara trans in acan kafin Kuma mu wuce gida wato Nigeria.
Abinda yafi min dadi a wañnan tafiyar kasancewar dukka zamu hadu acan su Rooks ma sun
riga da sun wuce.

Agogon hannun shi ya kalla sannan Kuma ya samu guri ya zauna gefen Ummiey wadda ke
kallon duk wani Abu da yake Yi, daga ita se shi a gidan Dan Nads da Harith sun tafi gidan su
Rooks sarki da Daddy Kuma suna fada. Ummiey ta dube shi tace

" Yaushe ne saukar su Afiyya din? Na zata zakaje Kano taho dasu"

Yayi dariya yace

" Ai Kawu Tijjani zai dakko su shiyasa"

Ta gyada Kai tace

" So da kaje Lancaster kayi Mata magana akan Hasher dinne?"

Ya girgiza Kai yace

" Ni ban Mata ba, bana son taji maganar a bakina Amma munyi magana da Mummy da Kuma
Uncle Babawo yace min wai wannan tsohon mijin nata shima yazo Wai da family dinsa..."

Da sauri Ummiey tace

" Wai Junaidu? Amma ma dai a gaida Tijjani me karfin zuciya shi wannan yaron har ya Isa ayi
Masa second glance."

With lot of humor a muryar Shehu yace

" Ummiey ni nasan afiyy ba zata taba zabar wani miji Bayan ni ba, so shiyasa banma bi takan
maganar ba shi Kuma Hasher yayi contacting Dina akan maganar nace Masa ni bazan Yi fada

da kowa akan ta ba nasan idan har ita zata zaba mijin ta Bata da wani se ni se Kuma idan Allah
ne Bai nufa ba"

Ta Dan bugi kafadar shi kadan tare da gyada Masa Kai tace

" You have so much faith in her"

Yayi murmushi Yace

" I believe in her Ummiey"

Ta musu adduoi sannan ya wuce daki Dan ya huta kafin karasowar su Afiyya.

Karfe Tara na dare muka shigo garin Ringim, tun daga gate din legal nake ta kalle kalle ko Ina
se Ina tuna memory that's lingered a wañnan gurin, har seda muka shigo cikin gari mukai
parking kofar gidan da yake mallakin na uncle Babawo ne. Shekara biyu kenan da na bar
garinnan gashi na Kara dawowa, sede I'm no more that naive girl wannan din wata sabuwar
yarinya ce wadda ta Kara fahimtar rayuwa da Kuma zaman duniya. Muka fito zuwa ciki a
matukar gajiye, Ina shiga nayi daki na fada Kan gado ko veil Dina ban cire ba, nayi shiru Ina
lumshe idanuna a take kuwa bacci yayi gaba dani, nasan Ina baccin naji shigowar Mom da
Nanny Amma banji fitar su ba, se Sha biyu sannan na farka idanuna har lokacin akwai bacci, na
tashi na gyara kwanciyata na cigaba da bacci.

Washegari da wurwuri mukai gyaran gida komai ya koma muhallin shi sannan nayi wanka naci
abinci na koma daki ko wayata ban nema ba na sake komawa bacci. Wajen daya na farka nayi
sallah sannan na fito parlor nayi kicibis da Nads da Rooks, suka yo kaina kamar zasu kayar
Dani  na fara musu ihun su sake ni Zan Fadi kafin Kuma na zauna
" Mom dinki ta fita tun dazun kema tashi zakiyi mu tafi"

Nace

" Ina zamuje?"

Nads race

" Gidan Ummiey mana!"

" Ummiey fa? A'a wallahi bazan je ba"

"Kunyar surukai!"

Na wuce daki na canja Kaya sannan na fito muka fita, iska na kadawa a hankali muka nufi

gidan Mummy kamar yadda nace musu sede da mukaje Bata gidan, na Ciro wayata na saka
Sim Dina na Nigeria sannan muka fara Hira se tsokana ta suke Wai jikin su na Basu kafin a
Gama hutunnan zaayi min aure. Nayi dariya nace

" Da an rage min wahala wallahi dama so nake na kasance da Honey kullum"
.
Rooks bakin ta kamar zai yage Dan mamaki yayinda Nads ke fadin

" Lallai in law kice a matse kike"

Na Harare ta

" Ke Nads I'm your elder sister yanzun stop teasing me"

Kafin ta bani amsa wayatta tayi ringing ta dauka Babu jimawa ta dubeni tace

" Dad dinki na Neman ki acan gidan Waziri"

Nace

" Toooo!"

Na mike Ina musu kashedin su jirani na dawo sannan su sayo Mana Dan malili muci idan na
dawo se suka ce kawai idan na Gama na same su a gidan mu can zasu koma. A hankali na
cigaba da tafiya har nazo kofar gidan Kawu Sa'idu, na tsaya ba tareda na shiga ba Amma se
kallon zauren gidan nake rayuwa kenan. Komai ya wuce se tashin labari,na tuna lokacin da
nake ganin rayuwa ba zata taba komawa daidai ba, na tuna lokacin da nake ganin Babu wani
Jin Dadi a rayuwa , lokacin da nayi giving up akan rayuwar ma Baki daya lokacin gani nake
banida wani hope na kara samun yancin but Allah ya nunamin shike da iko bani ba. Na juya na
cigaba da tafiya nayi niyya Zan Shiga Amma ba yanzun ba se na dawo daga Kiran Dad. Na
danyi nisa kadan naji muryar Hafsisi tana kwala min Kira, a sukwane na juya ita din ce kuwan
da Sahib a hannun ta yaron Siyama, na saki murmushi lokacin da ta karaso tana fadin

" Afiyya kin ganki kuwa?"

Nace

" Me nayi?"

Tace

" Innanlillahi se wani haskawa kike kin Kara kyau"

Nayi dariya nace taje gida zanzo yanzun jirana ake, ta ruko hannuna tana tambayata kp da
gaske zanzo nace Mata ai alkawari nayi.sannan na samu ta tafi ni Kuma na hanzarta naje.
Shima gidan an gyara shi sede Ina iya hango guraren da mukai wasan kasa, guje gujen da
komai, Allah sarki Hajiya kakata. Kofar parlon takalma me sunfi biyar hakan yasa gabana
faduwa Amma na daure bakina dauke da sallama kaina Kuma a kasa na shiga, Mummy ta fara
fadin

" Mashaaa Allah Afiy xo nan"

Na saki murmushi na Isa gareta tare da rungumar ta nace

" Mummy Ashe kina nan? Ina wuni?"

Ta amsa sannan na gaida Dad da Kawu Tijjani, Ina daga kaina Naga Kawu Sa'idu a zaune ya
zuba min idanun shi, nayi saurin janye nawa na gaishe shi a ciki ciki kafin Kuma na Kai idanuna
kan sauran occupant din, subhannallah! Kadan ne zuciayata Bata fito ba ganin Junaidu wani
dattijo da Kuma wasu su biyu da ban San su ba. Gaban ya Fadi na dubi Mummy se Naga ta
min alamar na gaishe su, bakina na Dan rawa na gaishe su, dattijon yace

" Amina kece?"

Na Dan gyada kaina kadan sannan Kuma na sunkuyar da kaina. Kawu Sa'idu Dake gefe yace

" Tunda tazo se mu Basu guri Dan su sasanta kansu ko?"

Da mamaki na dago cikin sauri na kalla Kawu Sa'idu, na kalla Junaidu da yaki dauke idanun shi
daga kaina, se lokacin na lura da sauyi a tattare dashi, Naga wata irin nutsuwa da ban taba
gami a tare dashi ba Amma duk ba wannan ba meye Kawu Sa'idu ke fada Haka? Ni da way
zamu sasanta? Haba ba dai Junaidu ba wannan mafarki ne ma, mummunan gaske ma kuwa.
Dad ya dubi Kawu Sa'idu yace

" Ban zo gurinnan Dan na hada aure ba, nazo na bawa yata kariya ne, ni ne ubanta ni ne me
hakkin zaba Mata abinda nake ganin ya dace da ita. Junaidu kace kana son ganin Afiyya gata
Ina sauraronka"

Naji dadin maganganun shi, naji karfin gwiwa da Kuma Jin Dadi a raina. Junaidu ya taso yazo
ya tsugunna har gabana inda nake zaune ya dira gwiwar shi biyu a kasa sannan ya fara roko na
na yafe masa, yasan ya cutar dani...bla..bla...bla...

Tunda ya fara magana nake kallon shi, he seems moody, dukda dama bantaba ganin faraar shi
ba Amma nasan da gaske shi din se a hankali, but yanzun akwai sabon Abu a tattare dashi.
Kaina na girgiza nace

" Duk abinda ka min, son ranka ne ban maka komai ba, Amma kayi min komai, Dan Haka yafe
maka bakai zaka ce ba ni ce Zan gani idan ka cancanci hakan."

Kowa yayi tsit nasan mamaki suke, Kawu Sa'idu ya fara kokarin magana Dad ya dakatar dashi

" Right dinta ne idan taga zata yafe to? Ni bazan matsa Mata ba saboda ita kadai tasan wahalar
da Tasha"

Kawu Tijjani ya gyada Kai yayinda na dubi Junaidu he looks disturbed abin tausayi kawai Baki
daya, da idanu na pleading I'm sure da su zaiyi amfani wajen plead din, na dauke kaina se naji
muryar Dad na fadin

" Ni fa na Gama magana ba zata koma gidan shi ba"

Malam da se lokacin yayi magana yace

"Aji ta bakinta tukunna"

Dad yayi dariya yace

" Afiyya Zaki koma gidan Junaidu?"

Kafin ya karasa na girgiza kaina na Kuma bude Baki nace a'a Dole Haka Suka tashi Sika tafi
sannan Dad yace min Hasher yazo musu da batun Yana sona, Yana son na nutsu sub bani
kwana biyu na zaba ko Hasher ko Shehu, banma motsa ba kaina a kasa nace

" Yaya Shehu na zaba!"

Afiyya is not free pay 300 to A'isha Hassan kwalam First bank of Nigeria and send evidence of
payment to 09063467258
59

Labban Dad sukai curving alamar sakin murmushi da yayi a ranshi Yana ayyana Afiyya my
daughter, na kalli kowa naga yadda dukka suke kallona Mummy ma mamaki ne kwance a
fuskarta Amma Kuma she looks impressed. Ka u Tijjani ya dubeni yace

" Know that wannan din is final, ba Zaki zo kice wani Abu ba Kuma"

Na gyada Kai na nace

" Na yadda Abiey"

Yace

" Tashi kije"

Nayi musu godiya fuskata dauke da murmushi na fito zuwa tsakar gidan Ina shakar numfashi
me dadi, Ina jin tamkar nayuwa kaina babban zabi, se yau naji inada yanci da aka barni na zaba
abinda nake muradi da kaina. Ina zuwa kofar gida Junaidu ya taso tare da nufo inda nake,
ganin ya Sha gabana se kawai na tsaya tare da kallon shi fuskata a hade nace
" Menene?"

Yace cikin marairaice fuska

" Amina ki bani dama Dan Allah na Kara Zama mijin ki a Karo na biyu, wallahi bazan Kara yin
abinda nayi ba"

Nayi mishi wani mugun kallo me cikeda tsana, I can't deny the fact that I hate him, seeing him
makes me sick, irin sick dinnan fa, yanzun ma da nake tsaye dashi nasan se nayi zazzabi ko
mura, nasan Rukayya Amin zatace samun guri, to Amma Rayyanatu tasan cewar ko lokacin Ina
gidan shi bana son shi bana kaunar shi kawai Ina jurewa ne saboda a lokacin banida mafita,
Kuma lokacin shi din mijina ne Dole na Masa biyayya!

" Junaidu inaga baka ma fahimce ni ba ko? Ka kalla idanuna kaga me Nene a cikin shi. Ka sani
wancan Lokacin da na zauna da Kai Babu yadda zanyi ne, ni idan ni ce Kai emphasizing zanyi
akan na yafe maka Amma ba Wai kokarin maida ni ba, ni din na maka nisa"

" Amina Dan Allah ki bani dama na gwada Miki yadda son ki yayi tasiri cikin zuciyata, a dalilin ki
na gyara halayena..."

" Ina maka murna"

Na fada Ina waving hannuna me wayata a rike, juyawa nayi na wuce Dan na gaji da Jin
maganganun shi. Har na like Yana tsaye Yana kallona yayinda nake tafiya cikin nishadi da farin
ciki. Wayar shi Dake cikin aljihun shi ta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login