Showing 39001 words to 42000 words out of 70101 words
Chapter 14 - Angon Mata Biyu Book Complete By Maryam M Hashim
na kan
duk wani motsi na Aisha,
Prof ya kalli Ammi "bansan wani laifi Babana ya aikata ba amma ina rokwanki daki yi hakuri ki
yafe masa"
Ammi ta ce da kasan me yaron nan ya aikata hankalinka sai ya tashi
"Hakuri ake yi, kuma yana bukatar addu'arki ne, kuma a ganina yaron nan ya sauya ba kamar
da ba, kenan Allah yana amsa addu'ar mu"
Ammi ta ce Prof yaron nan fa ka kalli rashin imani, ya nuna baya son abin dake cikin Aisha,
hakan yasa na nisanta shi daga ita saboda kada ya cutar da ita, amma ya lallabo yazo kamar
abin arziki ya bata maganin da ya yi sanadiyar barewar cikinta
Da sauri Don ya mike "what?" Ya nuna kanshi "ni Umar na bawa Aisha magani cikinta ya bare,
da yaushe aka yi haka"
Ammi cikin fushi ta ce karka kawo min rainin hankali, karka mayar dani bansan me nake yi ba
Hankalin Don ya yi matukar tashi "wallahi banda sa hannu, ina son cikin Aisha, ina son Babyna"
Prof ya kalli Don sannan ya kalli Ammi "ina hujjarki akan Babana ne ya aikata hakan"
"Hujjata shine baya son cikin"
Don cikin sanyin murya ya ce wallahi ina so
Tunani da nazari Aisha ta shiga yi fadi take a zuciyarta "kenan wani ne ya bani magani nasha
domin cikin Jikina ya bare, to waye wannan, ba mijina bane, mijina ba zai min haka ba" ta
cigaba da tunani daga sama ta tuno da Haseena, ta shiga tuno dazu a dining data zuba mata
juice "tabbas Haseena ita ce ta aikata min wannan aikin"
Dube dube ta shiga yi ta ga babu Haseena, hakan ya kara tabbatar mata da ita ce ta aikata
wanna aikin
Mum ta ce Hajiya kiyi hakuri tunda kaddara ya riga daya faru, kawai Allah ya kiyaye na gaba
Shuru kawai Ammi ta yi
Don ya kalli Aisha "Aisha kin yarda zan iya halaka Bebinmu"
Aisha kallan Ammi ta yi sai ta kawar da kanta, bata bashi amsa ba don bata son karyata Ammi
Wani bakin ciki ne ya cika shi, kawai ya fice yabar falon Ammi ta bishi da harara, Aisha ta dukar
da kanta, tsananin tausayin mijinta ya dabaibaye mata zuciya, sai hawaye ya fara fita daga
idanunta
Hakadai Prof da Mum suka cigaba da bawa Ammi hakuri har suka samu ta dan sakko, sun kai
har yamma a gidan kafin suka wuce gida
Don wurin Wizzy ya wuce, Wizzy na ganinshi ya ce wata sabon gani, Don amsar wiwin hannun
Wizzy ya yi ya fara sha yana samun sauki
Wizzy ya ce Don kwana biyu, ka share ni gabadaya
Don ya ce to ka yi hakuri
Wizzy yai mamaki "Don yau kai kake bada hakuri"
Don ya kalli Wizzy "to miye a rayuwar, nifa nafara tsanar duniyarnan babu komai a ciki sai bakin
ciki da tashin hankali, abinda ka yi da wanda baka yi ba sai ace kayi, rayuwa ba yarda"
Wizzy ya girgiza kai yana yar dariya "abokina kenan, wallahi ka bani dariya, wai waya bakanta
maka rai ne haka?"
"Cikin Aisha ne ya zube, dalilin bacin raina kenan"
Wizzy ya kalleshi "kasan me kake cewa kuwa, to ai idan ya zube farin ciki zaka yi, ai dama haka
ake so"
Don ya mike yana fadin na kula kai ba mutumin arziki bane, zama da kai illa ne, ka ga tafiyarta
Don ya yi hanyar fita Wizzy na kiransa yana fadin ya dawo, Don ya yi kamar bai ji ba, ya yi
tafiyarsa
Wizzy ya ce ai dole na lallabaka ka dawo, taya rayuwa zata yi min dadi babu kai, bayan kaine
rufin asirina
A lokacin da Feedo ta kai Haseena wurin likita, duba Haseena ya yi sosai, bayan ya kammala
ya tabbatar da Haseena tasha kwayar da zai yi wuya ya barta ta dauki ciki
Zaro ido Haseena ta yi ta ce Doctor wallahi ban taba shan wani magani ba na hana daukar ciki
"Ki daiyi tunani, bincike ya nuna akwai kwayar a jikinki"
Shuru Haseena ta yi tana tuna abubuwan da suka faru a baya, a hankali ta shiga tuno lokacin
da Don ya bata magani, sai kuma ta tuna baya son haihuwa, tsoro ne ya kamata ta fara yin
baya tana fadin na shiga uku ni Haseena
Feedo ta rike ta "meya faru?"
"Tabbas Don ya bani wani kwaya nasha, tabbas shine ya yi min haka"
Feedo ta kalli Likita "yanzu babu wani hanyar da za'a bi ta samu ciki, kudi ba matsala bane"
Likita ya ce akwai hanya amma aiki za'a yi mata kuma zai ci kudi har million bakwai
Da sauri Haseena ta ce babu damuwa zan biya, nidai bukata ta na samu ciki
Likita ya ce karki damu idan kin shirya kawai ki biya kudi sai ayi miki aiki
"Ni gobema ya yi min, yau zan biyaka kudin sai gobe agyi min aikin"
"To shikenan"
A take Haseena ta biya likita kudin aiki cash suka aje magana gobe karfe tara za'a shiga da ita
aiki
Gidan Feedo suka koma Haseena ta shiga tattauna rashin adalcin da Don ya yi mata
Feedo ta ce kenan bai bama Aisha ba sai yasa ta samu ciki, kenan ke baya son hada zuri'a
dake yake nufi ko miye
Haseena tai zuru tana kallan Feedo "Jikina ya mutu sosai, nina sake jiki Don yana sona, ashe
Aisha yake so, gaskiya ba zan taba kyaleshi ba"
"Gaskiya nima ban baki goyon baya ba ki kyale shi, karki raga masa"
Haka suka cigaba da tattaunawa a tsakaninsu
Aisha kwance kan gadon Ammi sai faman kuka take yi, tana bukatar mijinta kusa da ita, gashi
babu dama ta yiwa Ammi magana, Ammi ce ta shigo ta sameta cikin yanayin, ta zauna gefenta
da sauri
"My meya faru, ko cikin ne yake miki ciwo?"
Aisha ta girgiza kai alamun a'a
"To miye damuwarki?"
Cikin muryar kuka ta ce Ammi wallahi babu ruwan Ya Umar, yana son Baby na, ki taimaka ki
yafe masa
Ammi ta tsurawa Aisha ido kafin ta ce shiya kiraki ya ce ki fada min haka
"A'a babu ruwansa, ni banda ma numbanshi, ni nasan bashi bane"
"To idan bashi bane wane ne ko kece kika sha"
Shuru Aisha ta yi ta dukar da kanta kasa tana fadi a zuciyarta "na fada mata gaskiya kawai
Haseena ce ta aikata, to idan ta yi fushi da ita fa, fada mata baida amfani"
Aisha ta dago ta kalli Ammi ki yarda dani Ya Umar bai da hannu, idan shine ba zan boye miki
ba, wallahi zan fada miki
Ammi ta yi shuru tana nazari daga karshe ta ce to shikenan tunda kince bai da hannu to abin
dake bani mamaki wanene, ma'aikatan gidan nan ne ko su waye, zan yi bincike a kai, ki cigaba
da zama a matsayin cikinki ya zube
"To Ammi"
Ammi ta tashi ta fita
Don gida ya wuce ya zauna kan kujera a falo yana tunani
"Ammi tana zargin ni na yi sanadiyar zubewar cikin Aisha, kuma alamu ya nuna Aisha ta yarda
da hakan, gaskiya ina cikin matsala, to abinma dubawa anan waye ya yi sanadiyar zubewar
Babyna, waye ya rabani da Baby, yakamata na gane ko wane ne, me Babyna ya tsarewa
mutum"
Haseena ce ta banko kofa ta shigo, da alamu tana cikin fushi, hanyar dakinta ta yi batare da ta
yi masa magana ba ya dakatar da ita
"Ke daga ina kike"
Ta juyo tana kallanshi "daga inda na fito"
"Karki nemi ki gaya min magana sannan ina zarginki"
"Zargin miye?"
"Zubewar cikin Aisha"
Yar dariya ta yi sannan ta ce nima ina zarginka da ka bani magani har yanzu na gagara daukar
ciki, ka cuce ni wallahi, ba zan taba barinka ba
Ta shiga dakinta tabarshi tsaye a wurin, ya sha jinin jikinsa yana mamakin taya ta yi ta gane
hakan
Bin bayanta ya yi
Haseena ta aje Jakarta da mayafinta Don ya shigo cikin fushi ya tsaya yana kallanta itama
kallansa take yi
"Ina hujjarki da zaki ce nina baki kwayar da zai hanaki daukar ciki"
"Karka mai dani ban san abinda nake yi ba mana, wallahi kaine ka bani kwayar da ba zan dauki
ciki ba saboda baka san hada zuri'a dani, to meyasa baka bawa Aisha na"
"Wato bakin ciki kike mata ta samu ciki ke baki samu ba, shine kika kika yi sanadiyar zubewar
cikinta"
"Kar ka yi min sharri, babu ruwana, ni ina ji da nawa damuwar daka jefa ni ne, ka bani mamaki
wallahi"
"Kin san Allah idan kika kara cewa nina baki kwayar daya hanaki daukar ciki sai na yi miki
rashin mutunci wallahi, sannan idan nagane kina dasa hannu a zubewar cikin Aisha wallahi ba
zan barki ba, sai na dauki mummunar mataki a kanka"
Cikin fushi ta kalleshi "tunda ka nuna kafi son Aisha a kaina wallahi baka nemi zaman lafiya ba,
kuma kadan ka gani"
Taje wurin durowanta ta bude tana neman kayan da zata canza, cikin tsananin fushi Don ya fita,
dakin Aisha ya shiga, ya fada kan gadonta yana ajiyar zuciya, zuciyarsa sai zafi take yi masa, ji
yake kamar ya yi hauka, muryar Aisha yake son ji, yana son sanin ya take, daukar wayarsa ya
yi da niyyar kiranta sai ya tuna baida numbanta, tashi ya yi zaune yana tunanin yadda zaiyi
magana da ita, ya kasa jurewa ganin Aisha yake son yi, fita ya yi ya wuce harabar gida ya dauki
mota yai wucewarsa
Ammi zaune ita kadai a falo tana tunani, tunaninta idan ba Don bane zai rabata da jikanta to
waye, waye baya son cikin Aisha, Haseena ta fado mata a rai, kodai Haseena ce, a'a ba
Haseena bace, tana kulawa da Aisha sosai, babu alamun mugunta a zuciyarta, to wanene?
Don ya shigo cikin sallama yana ganin Ammi gabansa ya fadi yana fargaban me zata ce masa,
Ammi ta dago ta kalleshi gami da amsa sallamar
Samun wuri ya yi ya zauna kan kujera kansa a duke, kiran sunansa Ammi ta yi, ya dago ya
kalle ta
"Na'am"
"Ka ce bakai ka yi sanadiyar zubewar ciki Aisha ba, to ka fada min wa kake zargi"
Don ya ce Ammi wallahi banda sa hannu a zubewar cikinta sai dai ina zargin Haseena
Ammi ta girgiza kai alamun a'a "Haseena ba za ta aikata ba, tana son Aisha, ka yi tunani wani
daban banda Haseena"
"Gaskiya nidai Haseena nake zargi"
Ammi tai shuru tana nazari sai maimaita sunan Haseena take yi "Haseena, Haseena, anya
kuwa" ta kalli Don "kai ka taba ganin wata alama daga wurin Haseena da zai nuna bata son
cikin Aisha"
Don ya ce Ammi Haseena fa kishiyar Aisha ce, kuma Aisha ta fita zuciya me kyau, ina da
tabbacin Haseena keda sa hannu a zubewar cikin Aisha
Ammi ta ce maganar kishiya bai taso ba don tana kishiyarta ba dolene ta cutar da ita ba
Don ya ce ki yi tunani da kyau, Haseena ta dade bata zo gidan nan ba sai yau da abin nan ya
faru, sannan da muka je asibity ta gane cikin Aisha ya zube bata jira mu ba tai tafiyarta alamar
burinta ya cika
Shuru Ammi tai tana nazari kamin ta ce ba zan yanke hukunci ba kai tsaye na ce Haseena ita ta
yi sanadiyar zubewar cikin Aisha, amma ni da kaina zan yi bincike na gano gaskiya
Don ya ce wallahi Ammi idan ya tabbata ita ce sai na yi mata abinda kare ba zai shinshina ba
Ammi ta dan hararesa "har yanzu baka daina halinka ba ko, kar dai watarana ka je ka jawo
mana magana, ina rasa irin zuciyarka"
Mikewa ta yi "ka tashi ka wuce, dare ya yi ni zan je na kwanta"
Don gyara kwanciyarsa ya yi a kan kujera ya mike
"Yau anan zan kwana"
"Kai bana son shirme ka tafi ko"
"Ammi don Allah ki taimaka min ki barni na kwana anan"
Shuru tai tana kallansa sannan ta ce to idan a gidan nan zaka kwana, ai akwai dakuna ba a falo
zaka kwanta ba
Sosa kai ya yi ya kalli Ammi
"Ni Ammi da zaki taimaka min tunda yanzu dai Aisha bata da ciki sai ki bani ita mu tafi, inma
daki zaki bamu a gidan nan mu tare duk zanyi farin ciki"
Ammi tai zuru tana kallanshi, "ikon Allah bai karewa, wai ba akwai Haseena ba a gida, ka tafi
mana, ko ita Haseena ba zata yi maka abinda Aisha za ta yi maka
Ammi ina missing din abincin Aisha, wallahi Aisha na taimakona
Ammi ta ce to yanzu sai ka yi hakuri kasan idan cikin mace ya zube akwai jinin dake fita sai ya
gama fita zan baka ita
Don ya yi shuru kamar ya yi kuka sai ya ce to nidai Ammi ki barni naje na gaisa da ita, kawai ina
son jin muryarta
Ta ja karamar tsaki "banda lokacinka ka ga tafiyata"
Ammi ta wuce ya bita da kallo cikin takaici
Daki ta wuce ta sami Aisha tai bacci, ruge kofar tai ta baya ta cire makulli sannan ta wuce side
din Abba,
Ammi ta kwanta kan gado, tana missing din Abba, nazarin magangun Don ta rika yi, ta shiga
tuno ranar da tazo ta sami Aisha da Haseena tsaye a harabar gidansu, Aisha na kuka tana
fadin tana son cikinta, kada a raba ta dashi, haka Ammi ta cigaba da tunani
Don zuwa ya yi zai shiga dakin Ammi, ya ji an kulle gam, bibbigawa ya shiga yi a hankali yana
kiran sunanta, kamar a mafarki Aisha ta ji ana buga kofa ana kiran sunanta, ta farka ta tashi
tsaye
"Kamar Ya Umar"
A hankali ta taka taje ta tsaya dai dai kofar
"Na'am"
Jin muryarta yasa Don ya ji dadi
"Aisha bude min kofa"
"Ni ban rufe ba Ammi ce ta rufe ta baya sai da asuba zata bude ni"
"To yanzu ya za'a yi kenan, ina son ganinki, wallahi ina kewar dumin jikinki"
Aisha ta ce nima na yi kewarka sosai, ina bukatarka kusa dani amma Ammi bata gane hakan
Don zamewa ya yi ya zauna a wurin, ya jingine bayansa da kofar dakin
"Yanzu haka kenan zanyi ta rayuwa batare dake ba, ina cikin wani hali"
Aisha itama zama ta yi ta hada bayanta da kofar dakin ta ce mu cigaba da hakuri
"Dear gashi mun rasa Bebinmu, munyi asara"
"Ka yi hakuri, Allahn daya bamu shiya amshi abinsa, kuma shine zai bamu wani"
"Wannan karan zanyi kokari na baki yan biyu, daya me kama dani daya me kama dake"
Aisha ta danyi murmushi gami da shafa cikinta "Allah ya kawa masu albarka"
"Amin mata ta kuma kinsan dai banda sa hannu a barewar cikinki"
Aisha ta ce nina sani ba kai bane, ina ni a Jikina ba za ka cutar dani ba
Haka suka raba dare suna hira har bachci ya dauke su, sai da asuba Ammi tazo tashin Aisha ta
ga Don kwance a kasa bakin kofar dakin yana bachci, ta tsaya tana kallanshi cikin tsananin
tausayi, kasan uwa da danta, dukawa ta yi ta shiga tashinsa
"Umar ka tashi"
Farkawa ya yi "Ammi har asuba ya yi"
"Yanzu Umar anan ka kwana, baka gudun sanyin tiles, kilama zazzabi ya kama min kai" tana
magana tana taba wuyarsa kamar zata yi kuka
"Karki damu zazzabi bai kamani ba"
Jin magana kasa kasa yasa Aisha ta farka da Ya Umar a bakinta "ka tashi ne?"
Ammi ta ce a zuciyarta kar ace Aisha itama dai a kasa ta kwana, da sauri ta bude kofar
Ai kuwa ta samu Aisha zaune bakin kofa
Ammi ta dafe kirji "na ga ta kaina"
Aisha ta mike da sauri ta dukar dakai, Don wani farin ciki ya yi da yaga Aisha
Ammi ta ce Allah ya shiryeku, lamarinku na rikitar dani
Ta kalli Umar "ka wuce masallaci kafin lokaci ya kure"
"To Ammi"
Don ya wuce, Ammi bata kulla kofar ba ta barshi a bude sai ta koma side din Abba saboda ta ji
tausayin danta, ta bashi dama ya dan gana da matarshi
Aisha ita dai har ga Allah Ammi na takura mata amma ba yadda zata yi, ta shiga bayi tai alwala
ta dawo tai sallah ta roki Allah ya sauke ta lafiya, bayan ta idar ta kwanta ta lullube tana tunanin
mijinta, kamar daga sama ta ji an bude kofa an shiga da sauri ta juya, ganin Don yasa ta sauka
gadon, ta je da sauri ta rungume shi
"Barka da safiya Baban Baby na"
Yai mata kiss a goshi "yauwa maman Baby, ina missing dinki"
"Nima haka mijina"
Ya shiga lalubar bakinta, ya fara kissing dinta itama tana mayar masa da martani, sun sha bakin
juna mai isar su kafin suka sake juna, a marairaice Don ya kalli Aisha
"Baby zan sha Nono"
Itama shagwabewa tai "idan kasha nima sai nasha naka"
"To ki fara bani nima saina baki"
Tube rigar bachcin dake jikinta tai, nonuwa suka baiyana, sun kara girma sunyi kyau a hankali
Don ya furta "wow, zaki kashe ni"
Zuwa tai ta zauna kan gado ta mike kafafuwanta, "zo kasha"
Da sauri ya hau kan gadon, ya kwanta kan cinyoyinta, ta tallabo kansa kamar karamin yaro,
tasa mishi Nono a baki, da sauri ya cafke yana tsotsa, dayan