Showing 66001 words to 69000 words out of 70101 words

Chapter 23 - Angon Mata Biyu Book Complete By Maryam M Hashim

ce ahhh dadi, ya dan dakata ya kalleta "dagaske akwai dadi"

"Ehmana, wallahi har na jike, mijina ina jin dadinka"

Cikin smile da farin ciki ya hada bakinsa da nata ya shiga tsotsar bakinta yana matsa
nonuwanta, ita kuwa takai hannunta kasanshi tana liguiguida banana, sun rikice gabadaya

A hankali Don yai kasa ya kai bakinsa HQ dinta ya shiga tsotsa yana shanye duk wani ruwa

dake fitowa daga ciki, tuni Aisha ta fara ihu "wayyo mijina zaka kashe ni, ka barni haka" sai
daya daukusa tsawan minti biyar sannan ya barta, a lokacin ya saita bananansa ya cusa ya
fara iyo cikin mararta, babu style din da basu yi ba, sun jiyar da junansu soyayya matuka

��Mum Waleed, Miss Hubba da Mum Teema idan kun zo nan ku dinga tsallake don kwaryar
manya ne, ba hurumunku bane, na fita daga hakkinku kar ku ce ina zaluntarku���

Ta bangaran Haseena kuwa ko rintsawa ta kasa yi, sai kuka da nadama, rabon da tai alwala tai
sallah ta manta, tun kafin zuwanta Dubai, amma yau Haseena tai alwala ta yi sallah, ta nemi
gafarar ubangijinta sosai

Ammi kuwa data koma gida ta sanar da Abba kai shima ya yi mamakin Haseena, kuma ya yi
daya sanin aurawa dansa ita, amma kaddara ya riga fata

Feedo ta yi amfani da magani yadda Malam Sudan ya umurceta, da tsakar dare ta tashi tai
wanka da garin magani sannan ta koma bacci, da sassafe ta tashi tai turare ko breakfast bata yi
ba tafara tunanin haduwa da Don,

Fadi take a zuciyarta "nasan yanzu haka Don ya rikice a kaina kuma baida wani burin daya
wuce haduwa dani, kodai na je gidansa ne, kamar kwanaki Haseena ta bani address dinta, bari
dai kawai na kira Bilkisu ta rakani zuwa gidan, na ga yadda zai saki matayensa a gabana
sannan ya aure ni"
Daukar wayarta tai ta shiga latse latse sannan ta kara a kunne

"Hello Bilkisu"


Feedo tsaye tana waya da Bilkisu "yanzu so nake mu hadu dake muje can gidan"

Bilkisu ta ce Malam Sudan ya bani wani laya akan na je na birne a gidan, ki bari na fara zuwa
sai ke ki biyo bayana

Feedo ta ce kina ganin babu matsala

"Haba baki yarda dani ba"

"Na yarda dake Bilkisu dari bisa dari"

"Dakyau Feedo, to sai mun hadu a can ko"

"Ke dai bari kawai, ina kallan yadda Don zai wulakanta Haseena da Aisha sannan ya nuna min
soyayya kamar zai kashe ni"

"Karki damu wannan kamar anyi an gama"

Feedo ta katse wayar ta shiga bedroom ta canza kaya, ta ci kwalliya sosai sannan ta fesa
turaruka sama da goma, tsayawa tai tana kallan kanta a madubi, ita karan kanta tasan tasha
kyau, daukar makullin motanta tai da wayoyinta sannan ta fita

Ma'aikatan gidan nata ayyukansu, ko wani ma'aikacin gidan da aikin da yake yi, lokaci guda
suka rikice, suka fara toshe hancinsu

David ya ce Jesus, meke wari haka
Secuirity ya ce wannan wari zai iya yin kisa

Christ ya ce kodai mushe ne
David ya ce idan ma mushe ne sai dai na mutum don na dabba ba zai yi wannan warin ba duk
ribewarsa

Feedo ta fito, tsabar rikicewa basu iya gaida ita ba, jin warin suka yi ya tsananta

Watsa musu harara ta yi "baku iya gaisuwa bane kun tsare ni da ido"

Security ya ce "Hajiya bakya jin warin da muke ji"

bata rai ta yi "ni bana jin komai, ku kuka san warin da kuke ji" ta galla musu harara ta wuce inda
motanta yake a ta bude ta shiga tai ficewanta


Haseena ta tashi matsinancin ciwon kirji, dakyar ta fito falonta dai dai Aisha ta shigo, Aisha ta
karaso da sauri ta riketa ganin yadda take tafiya dakyar "Aunty lafiya kuwa?"

"Wallahi Aisha kirjina na yi min zafi kamar zai fashe"

Aisha ta rikice "to Aunty muje asibity ko"

Haseena ta girgiza kai alamun A'a "barni kawai Aisha, ina ji a Jikina ba zan kai labari ba, kawai
muje na ga Leemat dina"

Aisha ta tsinci kanta cikin zubar da kwalla "Sannu Aunty" Aisha ta taimaka mata suka wuce
bangaranta, Don zaune a falo rike da Leemat, ganin Haseena yasa ya kawar da kanshi cikin
bacin rai
Haseena ta karasa wurinsa dakyar ta zauna gefenshi, tuni hawaye ya fara yi mata zarya
"Dafatan ka tashi lafiya, mijina ka yafe min kuma ka gafarce ni, nasan na yi maka laifi amma
bana so na tafi kana fushi dani"

Ya juyo ya tsare ta da ita "ki tafi ina?"

Saita fashe da kuka, ta rike kirjinta tana tari a hankali, Aisha ta zauna gefenta ta rike ta "Sannu
Aunty"

sai yanzu Don ya ji tausayin Haseena ya kamashi "bana son kina maganar zaki tafi, kawai ki
rungumi kaddararki, kome kika ga ya faru dake mukaddari ne daga ubangijinmu, kawai ki
yawaita hailala da istigfar babu abin daya gagari ubangiji

Cikin muryar kuka Haseena ta mika masa hannu alamun ya bata Leemat, kallan fuskarta yai
sosai ya tabbata har ga Allah ya tuba, ya mika mata Leemat ta amsheta, kallan Leemat take yi
kamar ta cinyeta, Leemat dariya ta shiga mata gami da wasa

Cikin farin ciki Haseena ta rungume Leemat tana kuka "Allah ya albarkaceki Haleemarus
sa'adiyya, ki gafarce ni"

Aisha ta ce Aunty nifa ina ganin mu wuce Asibityn nan kawai

Hankalinsu ya koma kan kararrawar gidan dake kara, alamun anyi bako, ko kuma ma'aikatan
gidan zasu shigo

Don da kanshi ya tashi ya je ya bude, Bilkisu ce tsaye tana kallanshi, Don ya ce daga ina?

"Nazo wurin mutanan gidan ne"

Ya kara kallanta sama da kasa "wurin waye daga ciki?"

"Wurin mutanan gidan, har da kaima"

Ya ceina sauraranki, fadi abin daya kawoki

"Ba zan yi magana ba sai a gaban Haseena"

Shuru yai na wani lokaci sai kuma ya bata hanya alamun ta shiga ciki, ta shiga yai mata jagora
zuwa wurinsu Aisha

Haseena na ganinta ta bata rai "Bilkisu meya kawoki gidanmu"

Bilkisu ta kalli Don sannan ta kalli Aisha ta shiga magana "koda ban taba ganinki ba nasan ke
ce kishiyar Haseena, Sannu da kokari, kin tsallake tsiradi da baya, Allah ya hadaki da kishiya
azzaluma, babu Allah a zuciyar... Don ya katseta "ke dakata, wacece ke da zaki shigo cikin
gidana kina batanci ga matata"

Haseena ta daukar da kanta kasa wasu hawaye na kara fitowa daga idanunta, ciwon kirjinta na
kara tsananta

Bilkisu ta ce ba batata nake yi ba, gaskiya nake fada, kallan junansu suka shiga yi, numfashinsu
na son daukewa tsabar wani wari daya babaye ko'ina, duk suka toshe hancinsu, Feedo ce ta
shugo a gigice ta iso wurin Bilkisu

"Bilkisu meya faru ne, ko'ina nabi sai ace ina wari"

Don ya kalli Feedo sannan ya ce dama kece kike wannan warin haka?

Feedo tai shuru sai raba ido take yi cikin tsoro "Bilkisu ki taimaka min mu koma wurin malamin
nan, an samu matsala"
Bilkisu ta fashe da dariya tana kallan Feedo "bariki kenan, to ai karshenki kenan, haka
rayuwarki zai kare kina wari, na fada miki wani abu da baki sani ba Malam Sudan bai baki
maganin mallakar Don ba, maganin nisantaki daga Don ya baki, wannan warin da kike yi ba
Don ba hatta mazan duniyan nan babu wanda zai zo inda kike
Feedo ta ce Bilkisu dama ke ce kika min haka, wani laifi na yi miki da zaki min irin wannan aikin

Bilkisu ta ce ke me Haseena yai miki da zaki sani na manna mata cutar HIV, me Aisha ta yi miki
da kike son fitar da ita daga gidan mijinta, ke azzaluma ce

Aisha kasa jurewa tai daukar Leemat tai tabar falon da ita gudun kada ta dauki cuta tsabar
warin dake fita

Haseena ta kalli Feedo "Feedo nagode da kika gwada min karatun duniya, kinsa na fahimci
duniya, ba don ke ba da har yanzu ina cikin duhu"

Feedo kan Bilkisu ta yi ta jata da dambe, ganin haka yasa Don ya kira police, bada dadewa ba
sai ga polisawa sun karaso, dakyar suka iya jure tafiya da Feedo tsabar warin dake fita daga
jikinta, wani dan sanda ma sai da ya yi amai, koda aka iso dasu police station hankalinsu tashi
ya yi, a tarihi basu taba jin wari irin wannan ba, wani daki aka kebewa Feedo aka kalleta ita
kadai a ciki, sai ihu take yi tana kuka tana sumbatu "Bilkisu saina kashe ki, kema Haseena
saina kashe ka, harda kaima Don duk saina kashe ku" sai ta fashe da dariya, da alamu dai
hauka ya fara kama Feedo

Don ya shigo daki ya samu Aisha na bawa Leemat nono, yazo ya zauna gefenta yana fadin
"dafatan dai lafiyarta kalau don wannan warin zai iya kashe mutum"

Aisha ta ce lafiyarta lau

"Kin tabbata?"

"Eh na tabbata"

Aisha ta mayar da nononta ta mike "bari na je wurin Aunty Haseena"

Don ya mike "to muje, ina ga jikin nata ma sai mun je asibity"

"Nima haka muke gani"

Fita suka yi, bangaren Haseena suka wuce, suka shiga bedroom dinta suka sameta kwance
kan sallaya, sanye take da hijabi, tana rike da carbi, a hankali take furta "astagfirullah wa atubu
ilaika"

Don ya kada kai cike da Tausayinta, Aista ta duka kusa da ita "Aunty Haseena Sannu, ki tashi
muje asibity"

Haseena muryarta na rawa "ba zan je asibity ba, a kira min mahaifina da mahaifiyata"

Don ya bata rai "Haseena me kike fada haka, bana so"

Cincibota yai kamar jaririya, yai mamakin yadda jikinta yai zafi, sai rawar dari take yi, rufe
idanunta tai hawaye na fita "ka taimaka ka kira min iyayena"

Don ya ce Haseena babu abinda zai faru, zaki sami lafiya

Ya kalli Aisha jeki dakko min makullin motana

Aisha ta ce to sannan ta fita da sauri, shi kuwa ya fita da Haseena, yana isowa harabar gida jini
ya fara fita ta hancin Haseena da bakinta, Don ya rikice gabadaya a take ya fara furta "Inna
lillahi wa Inna ilaihir raji un" Aisha ta karaso da makullin mota, suka shiga mota suka wuce


Suna isa asibity aka shiga da Haseena Emergency, tuni Don ya kira iyayen Haseena, sannan
ya kira Ammi da Abba ya sanar musu, cikin kankanin lokaci kowa ya karaso asibity


Likitane ya fito ya same su, suka tunkarosa suna tambayar jikin Haseena "jikinta alhamdulillah,
zaku iya shiga ku ganta" Mahaifin Haseena Alh Aminu da mahaifiyarta hankalinsu ya tashi
matuka ganin halin da Haseena take ciki, da kuma suka kara samin labarin an rabata da
mahaifarta, suka kara shiga wani sabon tashin hankali, Alh Aminu ya yi alkawarin ba zai bar
Feedo ba

Haseena kwance, bata motsi, hawaye kawai ke fita daga idanunta, mahaifiyarta zaune gefenta
tana shafa kanta tana kuka, Aisha rike da Leemat itama kuka take yi, hatta Ammi ta yi matukar
tausayawa Haseena

Don zuwa ya yi dayan gefenta ya tsaya, Haseena ta juya kwayar idonta kan Don, ta lumshe
idanunta sai wasu sabbin hawaye suka shiga fitowa, kama hannunta yai yana dan murzawa a
hankali

Sai yanzu Haseena ta bude baki dakyar ta shiga yin magana bakinta na rawa "mijina ina sonka
har bayan rayuwata, ina fatan yin rayuwa tare da kai da yar uwata Aisha a aljannah, ku kula min
da Leemat, Allah ya raya mana ita ta zama abin alfahari"

Don bai san lokacin da hawaye ya ciko a idanunsa, baya son a gano halin da yake ciki yasa ya
fita da sauri,

Alh Aminu ya kasa dakatar da hawayen dake masa zarya, mahaifiyarta ta ce "Haseena
maganganunki na kashe min jiki, don Allah ki daina"

Haseena ta girgiza kai tana kallan mahaifiyarta, sai numfashi ta ya fara yin sama, Ammi
karasowa tai ta zauna gefen Haseena, a hankali ta shiga fadin "la'ilaha illallahu Muhammadar
rasulullahi sallallahu alaihi wa salam" a hankali Ammi ta cigaba da maimaitawa

Alh Aminu da Mahaifiyar Haseena ganin abin dake shirin faruwa yasa suka rikice gabadaya,
hankalinsu ya tashi

Cikin sa'a Haseena ta furta kalmar da Ammi take ta faman maimaita mata, Haseena gabobi ya
tsaya daga aiki cak, ruhi ya fita, gangar jiki ya rage

Ammi ta furta "Inna lillahi wa Inna ilaihir raji un" sannan tasa hannu ta shafa fuskarta, ta rufe
mata idanu

Wani kara mahaifiyar Haseena tai sai ta yanke jiki ta fadi, Aisha kukanta ya tsananta sai fadin
Innalillahi wa Inna ilaihir raji un take yi

Don ya shigo da sauri, ganin halin da ake ciki yasa ya tsaya cak yana kallan Haseena, tabbas
babu rai a jikinta "Inna lillahi wa Inna ilaihir raji un" ya karasa wurinta da sauri, sai dai wannan
karan ya kasa dakatar da hawayen da suka taru a idanunsa
"Ubangijin daya halicceki ya fimu sonki"

Likita ya shigo ya kara duba Haseena, tabbas rai ya yi halinsa

A motar Asibity aka dauki Haseena aka kawota gidan mijinta, Don da mahaifiyar Haseena suka
yi mata wanka sannan suka suturta ta cikin suturarta na karshe, bayan anyi mata sallah aka

wuce da ita kushewarta 😭😭😭😭

Hmmmm rayuwa kenan, yau kaine gobe ba kai bane, komai kake yi ka dinga tuna mutuwa, a
kowani lokaci dake tafiya kara kusanto kushewarka kake yi, tarin arziki ko karfin mulki da
sarauta ba zasu amfanar da kai komai ba, wallahi mu ji tsoron Allah, karmu yarda zuciya ta
rudemu

bayan sarakan uku Alh Aminu ya je police station din da Feedo take, yasa aka fito da ita, warin
dake fita daga jikinta yasa ya tsorata, tsoron Allah ya kamashi, yana mamakin wai mutum ne
yake wari haka ba wai mutuwa ya yi ba, Feedo surrutai take yi barkatai alamun dai ta zare "sai
na kashe kowa, waye zaiyi soyayya dani ya bani kudi, yunwa nake yi, niko kwanciya idan
mutum zaiyi dani na yarda" sai ta fashe da dariya "ho ni Feedo"

Alh Aminu ba zai iya cigaba da shakar warin dake fita daga jikin Feedo ba ya kalli DPO

"Ni ina ganin zan wuce tunda Allah ya nuna mata iyakarta, ga wari kuma da alamu ta haukace,
wannan kadai ya isheta ishara"

DPO ya ce wannan hakane your excellency

Alh Aminu ya yi wa DPO sallama ya wuce,

Asibitin mahaukata aka wuce da Feedo, amma killaceta aka yi a wani daki me duhu yadda
warin da take yi ba zai cutar da Sauran mahaukatan gidan ba

💮💮💮💮💮💮💮💮💮

Don tsaye a can saman bene shi kadai ya yi shuru yana tuna Haseena, yana tuna soyayyar
daya shiga tsakaninsu, yana tuna yadda suke fada, yana tuna soyayyar da take nuna masa,
yasan tabbas Haseena tana mutuwar sonshi, Aisha ce ta karaso tai hugging dinshi ta baya
"mijina me kake tunani?" Don ya juyo ya fuskanceta, yai smile
"Mata ta ina tunanin Haseena ne"

Aisha damuwa ya baiyana a fuskanta "Allah sarki mijina ka yi kewanta ko?"

Lumshe idonsa yai yana smile "hakika na yi missing dinta sosai, fatana Allah ya jikanta, Allah ya
hadamu baki daya a aljannah"

Aisha ta rungume shi cikin farin ciki "amin mijina na kaina" ya kara rungumeta sosai kamar zasu
hade da junansu

Aisha ta ce kasan me nake tunowa?

"A'a sai kin fada"

"Ina tuna ranar da aka fada min za'a hadamu aure, na yi kuka kamar raina zai fita, ranar da za'a
kawo ni gidanka na yi kuka sosai, ina ganin zan bar iyayena da yen uwana, ina kara tuno
nasihar mahaifina, tabbas mahaifina ya yi gaskiya rayuwar aure, rayuwace ta farin ciki, me zai
rabani da kai yanzu mijina idan ba mutuwa ba, da mutuwar zata nemi shawarata data dauke mu
lokaci daya" Aisha ta karashe maganar cikin muryar kuka, Don ya shiga shafa gadon bayanta

"Mu cigaba da addu'ar mata ta, mu yi addu'ar Allah ya dauki rayuwarmu lokaci daya, don nima
ba zan jure ranar da zan bude idanuna ba na ga bakya raye uwar yayana, nasan ranar zan yi
hauka"

Don ya banbare Aisha daga jikinshi, ya tsurawa fuskarta ido, hawaye na fita daga idanunta,
harshensa ya yi amfani dashi cikin salo ya shiga lashe hawayen

"Mata ta karki damu muna tare har muga jikokinmu"

"Nima haka nake fata mijina"

Don ya ce muje mu duba yarinyarmu "to mijina" suna rungume da juna suka fice

Haka rayuwa ya cigaba da tafiya, Wizzy ya samu ya auri Fa'iza, yarinyar da mahaifiyarsa ta
nema masa auranta, anyi bidiri sosai, Amarya ta tare anan Abuja, Wizzy ya yi farin ciki sosai
daya sami Fa'iza virgin, har alwala yai ya yi nafila raka'a biyu ya godewa Allah, kara ji yay
soyayyarta ta dasu a zuciyarta, har ya kai ga yana ganin babu wata mace a duniya data kaita
Leemat nada wata bakwai Aisha ta samu wani cikin, Don da Aisha sunyi matukar yin farin ciki
kuma basu yaye Leemat ba, haka Aisha take shayar da Leemat kuma take rainon ciki har
tsawon wata hudu sannan aka yaye Leemat, aka mayar da ita wurin Ammi da zama

Don da Aisha suka cigaba da rainon ciki har Allah ya kawo ranar haihuwa, Aisha ya mace ta
kara haihuwa, sunyi farin ciki sosai, anyi bikin suna an kare, Aisha ta roki Don alfarma asa
sunan Haseena, ya amince dari bisa dari, ya ta ci suna Haseena

Wannan karanma Haseena nada wata bakwai Aisha ta samu ciki, still ta kara haihuwar ya mace
wacca ta ci sunan mahaifiyar Aisha wato Hameeda, ana kiranta da Ummi


Don zaune shi kadai a falo yai tagumi yana tunani "Allah me hikima, yana

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
google.com, pub-9213700357025247, DIRECT, f08c47fec0942fa0