Showing 24001 words to 27000 words out of 70101 words

Chapter 9 - Angon Mata Biyu Book Complete By Maryam M Hashim


ta canza kaya marasa nauyi sannan ta dawo falo ta dakko wiwi a jakarta ta zauna ta shiga
nadawa bayan ta gama ta shiga sha tana busar da hayaki

Can Feedo tana more rayuwarta sai ga Haseena ta shugo tare da yen sanda

"Gata nan ku tafi da ita"

Feedo ta mike da sauri "babu Wanda ya isa ya tafi dani"

Cikin tsawa Haseena ta ce ku tafi fa ita kuma kadaku kuskura ku bayar da bailing ta

"Kada daya a cikinku ya taba ni"

Bin umarnin Haseena suka yi suka kama Feedo suka tafi da ita, "Haseena ta ce non sense" ta
shiga kitchen ta dakko basket din abinci ta fita tabar gidan

Aisha kwance kan gado babu abinda yake mata dadi, ta sa hannu ta shiga shafa cikinta tana
murmushi

"Allah sarki Bebina, ka kwanta a cikin mahaifiyarka babu wanda zan bari ya cutar da kai, ni ce
garkuwarka, sannan ka yi hakuri da Dad dinka, karka damu dashi, shima yana sonka"

Ammi ce ta shugo ta zauna gefen Aisha "my Baby ya jikin?"

Aisha ta danyi murmushi "da sauki Ammi"

"Yanzu me zaki ci kenan?"

"Ammi bana jin cin komai"

"Oh ni, wannan cikin na azabtar dake, kamar yadda cikin mahaifinsa ya wahalar dani"

Aisha ta ce "shima Yaya ya wahalar dake kenan?"

"Sosai kuwa"

Ammi ta shiga shafa kan Aisha tana murmushi, Haseena ce ta shugo cikin sallama tana rike da
basket na abinci

"Ammi Sannu ina kwana"

"Lafiya lau Haseena"

"To ya me jiki?"

"Jiki da sauki"

Haseena ta zauna gefen Aisha tana kallanta, tsoro ya kama Aisha bakinta na rawa ta ce ina
wuni Aunty

"Lafiya lau yer uwata, ya jikin?

"Da sauki"

Ammi ta ji dadi a ranta "ga abinci na girka musamman saboda Aisha, nasan zata ji dadinshi"

Mum ta ce ai ba dole ta ci ba don kuwa ta kasa cin komai, komai ta ci sai ta dawo dashi

Haseena tai murmushi "zata ci ai tuwon shinkafa ne da miyar yakuwa" kawai sai Aisha ta hadiye
miyau daga jin an ce miyan yakuwa amma sai ta shiga yin wani tunani daban

"Ban yarda da Haseena ba, bana tunanin zata bata lokacinta ta girka abinci saboda ni, tabbas
akwai wani abu a zuciyarta"

Ammi ta bude kulolin tana abincin tana gani, wani kamshi ya shiga hancin Aisha, bata da wani
buri irin ta ci tuwon nan amma ba yadda zata yi

Ammi ta ce ai kuwa miyan ya yi kyau, tashi ki ci

Haseena ta ji wani sanyi a rai, sai farin cikin Haseena ya koma bakin ciki da jin Aisha ta ce ba
yanzu zata ci ba sai anjima

Ammi ta ce "to" sai ta rufe kulolin ta ajje gefe, Haseena kamar tasa ihu tsabar bakin ciki

Feedo taki shiga cell, tana zaune a wurin daukar statement, kiran Don ta yi ta sanar dashi tana
police station bai jima ba sai gashi ya zo yana tambayar ta meya faru? Fashewa da kuka ta yi
tana fada masa rashin mutuncin da Haseena ta yi mata, ransa ne ya baci sosai, a take aka
bayar da bailing ta ba tare da an kira Haseena ba anji ta bakinta
Don ya dauki Feedo suka dawo gida, sannan ya fita ya barta ita kadai, zuwa ya yi ya samu
Wizzy kan maganar abin da Haseena tayi wa Feedo, hankalin Wizzy ya tashi ya shiga fadin

"Matanka suna bayar da kai wallahi, da nine kai sakinsu zanyi gabadaya"

Don ya kalleshi da sauri "an maka ni mahaukaci ne?"

"Au hakama zaka ce"

"To meya kawo maganar na saki matayena bayan ina son su"

"Wani so kuma bayan ba kai ka gansu ka ce kana so ba, aura maka su aka yi"

"Eh bani na gansu ba na ce ina son su aura min su aka yi, amma ina son su, please karka kara
min maganar rabuwa da matayena"

"To na ji ba zan kara yi maka maganar ba amma meyasa ka ce Feedo ta je gidan ka inda
matanka suke zaune?"

"na sata ta je gidana saboda Haseena ta fahimci ina da yen mata kala kala masu hauka a
kaina, hakan zai sa ba za ta dinga kawo min raini ba"

"Dakyau abokina kuma ka yi shawara sosai, to ya maganar cikin Aisha"

"Ai shawarar daka bani jiya da ita zanyi amfani kawai"

"Crazy sex ko?"

"Yes" suka tafa suna yer dariya


Aisha kwance Ammi da Haseena duk zaune suke bakin gado suna hira, Ammi ta mike

"Bari na je na duba ma'aikatan nan, na ji su shuru"

Haseena ta ce ok

Ammi ta fita, Haseena tai murmushi ta kalli Aisha, Aisha ta kawar da fuskarta cike da tsoro

Haseena ta jawo kulolin ta bude ta ajje gefen Aisha

"Ke tashi ki ci da sauri kamin na bata miki rai"

Aisha ta juyo a rikice kuma a tsorace, idanunta sun cika da ruwa "ke ba kuka nake ki yi min ba,
cin abinci na ce ki yi"

"Aunty ki yi hakuri, bana jin yunwa"

"Babu ruwana da kina jin yunwa ko bakya ji kawai ki tashi ki ci ko na yi miki rashin mutunci"

Aisha jikinta na rawa ta tashi zaune ta tsaya tana kallan abincin, hawaye na fita daga idanunta

Haseena ta daka mata tsawar da bata san lokacin data gutsire tuwon ba ta tsoma a miya ta kai
baki, sai Haseena ta yi wani ajiyar zuciya alamun hankalinta ya kwanta

Aisha ta cigaba da cin abincin cike da tsoro da fargaban me zai faru, hawaye na fitowa daga
idanunta

Haseena ganin Aisha ta kai loma ya kai sau biyar yasa ta amshe kular ta rurrufe, ta ajje a inda
Ammi ta ajje, sannan ta gogewa Aisha hannu ta goge mata hawaye, ta galla mata harara

"Saura kuma Ammi ta zo ki ce mata ga abin daya faru ki ga abinda zan yi miki"

Budo kofar aka yi aka shugo Aunty Rasheeda ce da Mum, Aisha na ganinsu tai farin ciki sosai,
suka karaso wurinta suka rungumeta cike da tausayinta

Mum ta ce Sannu yata, Aunty Rasheeda ta ce Allah sarki Aisha Sannu ko

Haseena ta shiga gaida su cikin girmamawa suka amsa suna yabawa Haseena yadda take kula
da Aisha, suka yi mata godiya, Ammi ta shugo ta zauna suna kara gaisawa dasu Mum

Haseena wani dadi ya rinka ratsa ta, fadi take a zuciyarta "abinda kukewa murna ya kusa ya
koma bakin ciki"

Ta tashi ta shiga mai da kuloli cikin basket, Ammi ta kalleta

"Zaki tafi ne?"

"Eh Ammi, yana jirana a gida"

"To ya yi kyau, saiki gai da gida"

"To Ammi" Haseena tayi wa su Mum da Aunty Rasheeda sallama sannan ta dauki basket din
kulolin ta zata wuce, Ammi ta tsayar da ita

"Haseena"

Haseena ta juyo ta kalli Ammi gabanta na dukan uku uku

Ammi ta ce ajje abincin zata ci ai zuwa anjima

Haseena tai dan murmushi "Ammi ai dazu kina fita ta ce min zata ci kadan, sai na bata ta ci"

"Dakyau, na ga alamun tana son test din miyan yakuwa zansa a dinga yi mata"

Haseena tai murmushi sannan ta juya ta wuce kirjinta na dukan uku uku, Aisha kuwa tana cikin
tashin hankali don kwata kwata hankalinta bai kwanta ba da abincin da Haseena ta sata ta ci
dole,

Mansur cikin riga da wando yer kanti, tsaye yake a harabar gida yana jiran karasowar Bilkisu,
can sai gata ta shugo, suna hada ido suka shiga dariya

Bilkisu ta ce wallahi ban yi tunanin kai dan film bane sai jiya, ka yi matukar bani mamaki

Mansur ya yi wata yer dariya ya ce "to an ce miki ni matsiyaci ne ki kawo min babban deal haka,
ai ba Boka ba ko kashe mutum zan iya indai akan kudi ne"

"To ni dai bani kaso na"

Juyowa ya yi yana kallanta, kallan rainin hankali "dubu dari biyar zan baki"

Ta zaro ido cikin mamaki "wannan wani irin rashin imani ne, na kawo deal harna million uku sai
ka dauki dubu dari biyar ka bani, gaskiya ba zan amsa ba"

"To gaba ya kaini dama banyi niyyar bayar da dari biyar din ba, tunda kin raina, saiki tafi ki bani
wuri"

"Wallahi Mansur baka isa ba, saika bani kudi na"

"Ke! Wallahi idan baki bace min daga gani ba sai na yi miki dukan mutuwa, ke zan iya ma kashe
ki wallahi, kuma na kashe banza"

Bilkisu ta watsa masa wani kallo sannan ta juya ta fita, tsaki ya ja sannan ya ce ka ji min
karamar yer bariki, wai ni zata gwadawa bariki

Feedo na kwance kan gadon Haseena tana latse latsen wayarta Haseena ta shugo, cak
Haseena ta yi tana kallan Feedo, nunata ta yi da dan yatsa

"Uban waya fito dake bayan na ce kada a bayar da bailing ki"

Feedo ta ce ubanki ne ya fito dake sai ki je ki same shi

Haseena kan Feedo ta yi a zuciye, Feedo ta yi sauri ta tare Haseena, nan take suka shiga yin
dambe, Feedo danne Haseena ta yi a kasa tana dukan nonuwanta tana matsa su, tana jan
gashin kanta, daga karshe ta yi mata cizo a nono, ihu kawai Haseena take yi

Don ne ya shugo dawo, tun a falo yake jin ihun Haseena, da sauri ya shiga dakinta, ya ga
Feedo a kanta, Don ya je da sauri ya daga Feedo "miye haka zaku zo kuna min dambe a gida"

Haseena ta tashi dakyar tana kuka ta je ta rungume Don, Feedo ta janyo ta ta ture ta gefe "karki
kara tabashi"

Haseena ta ce mijinki ne da zaki ce kada na kara tabashi

Feedo ta ce mijina ne kuma baki isa ki rabani dashi ba, yer murmushi Don ya yi yana jin dadi a
zuciyarsa, Haseena ta kalleshi

"Kana jin abinda take fadi, ka kyale ta"

Feedo ta rungume Don "mijina ka hukunta min ita, kasan dai na fita sonka ko?"

Haseena a fusace ta fisgota suka shiga yin wani dambe, Don ya shiga tsakaninsu, jan hannun
Feedo ya yi suka fita Haseena ta bi bayansu da sauri, duk suka fito falo

Cikin muryar kuka Haseena ta ce "wannan wane irin wulakanci ne so kake ka nuna min kafi son
karuwa a kaina" Feedo ta yunkura zata kaiwa Haseena duka Don ya tare, ya kalli Haseena ya
nuna mata dakinta

"Shiga ciki"

"Babu inda zan je"

"Au musu kike min, na ce ki shiga ciki ki ce ba za ki shiga ba"

Fashewa da kuka Haseena ta yi tsabar bakin ciki ta koma dakinta, Feedo zata rungume Don ya
dakatar da ita "contract ya kare"

Shiga dakin Haseena ya yi ya sameta kwance kan gado tana kuka, yer dariyar mugunta ya yi
mata ya bude durowa ya dauki kudi sannan ya jawo akwatin Feedo ya fito mata dashi

Feedo ta tsaya tana kallanshi cike da mamaki, tana tunanin irin rashin adalcin da Don yake
mata, zuba mata daloli ya yi a kasa

"Yen mata saiki kara gaba ko, tunda aikinki ya kare"

Feedo jiki a sanyaye ta durkusa ta kwashe kudin sannan ta ja akwatinta ta wuce Don na binta
da kallo

Haseena tsai da kukanta ta yi ta shiga tunanin maganin da Malam gobe da nisa ya bata na
mallaka domin mallake Don, ta shiga magana da zuciyarta "ni ban ga wani canji daga wurin
Don ba, ko ba yanzu maganin zai fara aiki ba" haka ta cigaba da tunani iri iri

Don ne ya shigo ya sameta, zama ya yi bakin gado yana murmushin keta, ta dago tana
kallanshi "wace ce ita?"

Hada rai ya yi "babu ruwanki da ita, ki zauna a matsayinki na matata"

Ganin ya bata rai yasa ta ja bakinta ta yi shuru, ya kara yi mata murmushin keta ya Jawota
jikinsa yana shafata yana mata yer shagwaba "uhm uhm sucking baby"

Itama shagwabar ta yi ta ce idan nasha maka kaima zaka sha min Nono na ko, jan kumatunta
ya yi yana murmushi, saita tallabosa ta shiga yi masa hot kiss tana tube masa wando

Haseena ta tsoma banana 🍌 a bakinta tana tsotsa cikin kwarewa, sai wani nishi ya ke yi ya
rike gashin kanta da karfi yana kara chachchaka wa alamun zai kawo

Aunty Rasheeda da Ammi sun kai har yamma a gidan kafin suka wuce, hankalin Aisha ya dan
kwanta ganin babu abin daya same ta har yanzu, Ammi tuni tasa ayi wa Aisha tuwan shinkafa
da miyar yakuwa, ai kuwa da aka gama aka kawo mata ta ci sosai, ta ji dadin abincin

Misalin karfe tara na dare Don ya gama shiryawarsa cikin kananun kaya riga da wando, ya yi
matukar kyau sosai, ya juyo ya kalli Haseena dake kwance kan gado "sai na dawo"

"Ina zaka je?"

Ya kalleta cike da mamaki "ke ni nake zamanki ko ke kike zamana da zan fita zaki tambaye ni
inda zanje, karki kara bana so"

Ya fice ta bishi da kallo

Ta fada kan gado tana zaro ido "na cire naira dai dai har million uku na biya don a mallaka min
mijina amma babu alamar haka, bari na kira Bilkisu"

Daukar wayarta ta yi ta shiga kiran Bilkisu amma layin baya tafiya, rikicewa ta yi gabadaya

Aisha zaune kan gado Ammi tsaye tana kallanta

"Ni zan wuce, sai da safe"

Murmushi Aisha ta yi ta ce to Ammi sai da safe

Ammi ta juya ta fita, data shugo falo taga mai mata hidima ta ce masa ta kulle main kofar
shugowa ciki,

"To Hajiya"

Ammi ta wuce bangaren Abba, mai hidima taje kulle kofa sai ta ga an turo kofar, Don ne ya
shugo, durkusawa ta yi tana gaishe shi cikin girmamawa ya amsa ya kara gaba

Aisha na kwance rike da cikinta tana murmushi tana magana ita kadai

"Beby na ka yi sauri ka girma ka fito, ina sonka sosai kuma Dad dinka ma yana sonka, wasa
yake maka"

Hankalinta ya koma kan kofa da aka bude, ta tashi zaune da sauri dan ganin Don

Don tsaye yana kallanta yana murmushi ita kuwa kallansa take cike da tsoro da fargaba


Idanun Aisha suka ciko da ruwa, kirjinta sai dukan uku uku ya shiga yi

Ya karaso gab da ita, ya kai fuskarshi dai dai nata "kuka zaki yi?"

Bakin Aisha na rawa ta ce karka yiwa Bebina wani abu

Fadawa ya yi kanta ya rufe bakinta ya yi da kiss, sai mutsu mutsu take yi, yaki barinta ko
numfashi ta yi me kyau, shan bakinta yake yi sosai, tube mata riga ya yi sannan ya cire mata
breziya, murza mata su ya shiga yi yana sa bakinsa yana tsotsa, Aisha ta fara jin dadi sai ta
fara rungumarsa kadan kadan
Kai bakinsa ya yi kunnanta yana mata magana "da dadi ko?"

Bata ce masa komai ba sai rufe ido take yi tana rungumar sa

Sa hannu ya yi ya janye siket dinta sannan ya janye yer karamar pant dinta daya jige sharkaf da
ruwan dadi

"Wow" ya furta, hankalinsa ne ya kara tashi, ware kafafunta ya yi ya kai bakinsa HQ yana lasa
cikin salo na kwarewa, Aisha sai nishi take yi sama sama, tana ji kamar zata mutu tsabar dadi,
hannunsa tasa tana shafa kanshi alamun kada ya bari, sai yanzu ta gano dalilin da yasa
Haseena take ihu
Don ganin Aisha na jin dadi yasa ya fara tsotsa gami da tura harshensa ciki yana fitowa dashi

Aisha ta fara harde kafarta tana wani sauti mai kama da sumbatu

Ammi ce ta budo kofa ta shugo, a rikice ta juya ta fita ta tsaya bakin kofar shiga dakin tana
salati

Don mikewa ya yi, Aisha ta janyo bargo ta lullube jikinta, ta ji kunya kamar kasa ta tsage ta
shiga ciki

Ammi ta dan jima tsaye kadan sannan ta sake shugowa, ta ga Don a tsaye kansa a duke
alamun yana jin kunya, Aisha kuwa hatta kanta ta lullube da bargo

Ammi ta watsawa Don harara sannan ta ce fitar min daga daki, ta nuna masa hanyar fita

Dagowa ya yi ya kalleta ya marairaice "Don Allah Mum ki barni na kwana anan"

Ammi ta kara hada rai "na ce ka fitar min a daki, idanma jarabarka ce ta motsa ai ba ita kadai ba
ce matarka, sai kaje ka sami dayar"

"Mum don soyayyarki da manzon Allah ki barni na kwana anan"

"Kai ina wasa da kai ne? Fitar min daga daki ko na yi maka rashin mutunci"

Cikin fushi Don ya fita Mum ta bishi da harara sannan ta dawo kan Aisha data lullube jikinta da
bargo tsabar kunya

"Ke kuma bakya tausayin kanki, yaxo yana yaudararki da soyayya kin sake me jiki, a haka baki
san zai iya cutar dake ba, ke yarinya ce ba za kisan komai ba, amma yadda cikinki baiyi kwari
ba muddin kika bari ya kwanta dake, ke kika sani ni babu ruwana"

Ammi ta dauki wayarta data manta dashi tazo dauka ta fita, kulle kofar dakin ta yi ta baya ta
wuce da makullin, sannan ta je ta kulle main kofar shiga sannan ta wuce bangaran Abba, da
zuwanta ta shiga yi masa hirar abinda ta gani, Abba ya tashi zaune yana mamakin danna sa

"Wai yaron nan wani irin jarababbe ne shi"

Ammi ta ce Allah kadai ya sani, wallahi ni

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
google.com, pub-9213700357025247, DIRECT, f08c47fec0942fa0