Showing 1 words to 3000 words out of 35990 words

Chapter 1 - Dafin So Complete Maryam Majidadi

25 Aug 2026

380

مسب*Gبسم <>><><><هلل<>><><><><نمح<>
___________________________________
*DAFIN SO*

Story and writing by
*Maryam ismail*
{Maji dad'in Kainuwa}

Fitattu sha biyar 2020.

Marubuciyar
*sanadin gata*
*Dalilin so*
*yaudara ko butulci*
*hanan*
*Asali na*
*Tabon d'a namiji*
*Addini na*
*So d'aya*

*🌈KAINUWA WRITERS�🏼 ASSOCIATION*�🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
___________________________________

*littafi na ,bana siyarwa bane,kada Wanda ya saida min littafi bada izini na ba,yin haka zaisa ka
fuskanci hukunci*

*page* 1 to 5

"Meye kikeyi anan wurin haka Jannat,come here I say" Momy ta fad'a tana jefa mata harara.

Karma ta kamayi tare da sakin jitar dake hannunta,a tsorace take takowa zuwa gaban Momy,tun
kafin ta iso idanuwanta sun cika da hawaye.

Sallamar Daddy ta katse mata,abunda tayi niyan yi,ida karasowa yayi cikin d'akin yana kallon
yanda Jannat ta koma lokaci d'aya don tsoro.
Zama yayi a d'aya daga cikin makeken royal chairs din da suka k'awata parlon tare da fad'in "
zonan Mama".

Aeko kamar jira take da gudu ta fad'a a jikinsa tare da k'ank'amesa,rungumeta yayi tsam a
jikinsa ,sannan ya maido kallonsa ga Momy data zubawa sarautar Allah ido.

"Wai meyasa bazaki fahimci abunda nike fad'a maki ba?" Daddy ya jefo mata tambayar da
batayi tsammani ba.

K'arasowa tayi kusa dashi,mata Ce wacce ba zata gazawa shekara 42 ba,zama tayi tana
fuskantarshi nisawa tayi sannan tace"Daddy ka fahimci illar abunda nake fad'a maka,Jannat
yarinyace karama rayuwar da aka koya mata yanzu dashi zata tashi,kajifa bata da aeki sai Kid'a
da wak'a,duka shekararta 12,amma har yakai tana rubuta wak'a ta kirkirar bakin ta,ga home
works dinta acan batayi ba".

"Ya isa haka Momy,ba fad'a maki yarinta Ce ke kanki kince she is just 12years ,bana so ki damu
kanki zata daina,kuma ni komai zatayi kada Wanda ya k'ara tab'aman y'a final".Daddy ya fad'a
fuska babu alamun wasa

Momy kam ganin bayau aka fara irin wannan ba yasa tace"kayi hakuri insha Allah baza'a kuma
ba".

Saurin dagowa tayi tana jin wak'ar masoyin mawak'in nata,kafin kace me ta ruga da gudu zuwa
parlon k'asa ,daradaran idanuwanta ta tsura akan tabkekiyan plasma din dake manne jikin
bangon d'akin ,wani irin k'ayataccen murmushi take saki tana kallon kyakyawar fuskar Ashman
daketa raira wak'a duban Al-umma nata shewa.

" zaki bar wurin nan ko yaya"Yaya Sulaiman ya fad'a cikin kausashshiyar murya Wanda ya lura
bata masan yana parlon ba.

Kuuuuu haka cikinta ya kad'a da ihu,kwata kwata batasan yana parlon ba,ba jira ta nufi part
dinta da gudu ,bata tsaya ba sai da ta shiga bedroom tasa key sannan ta tsaya tana maida
numfashi.

Laptop dinta ta dauka tare da shiga shafin Ashman na instar,takoyi sa'a yana online take suka
fara labari ,amma duka akan wak'a ne.

Wanene Ashman.

Ashman d'a ne d'aya tak ga Hajiya Bilkisu,tun yana ciki Allah yayiwa mahaifinsa rasuwa,saidai
tabar masa dukiya marar adadi,ya taso ne cikin kulawar mahaifiyarsa Wanda komai yayi daidai
ne,tun yana yaro ya taso da burin ya zama babban mawak'i Wanda duniya zatayi alfahri
dashi,kuma ya cika burinshi saidai bayajin magana,daga neman mata da shaye shaye babu
abunda ya aje,ata dalilin wak'an shi ya had'u da Jannat tana d'aya daga cikin manyan fans
dinshi musamman daya lura ra'ayinsu yazo d'aya ta haka tun tana yarinyarta yayi nasarar saka
ma zuciyarta *Dafin so* mai tsanani ,tun bata san me ake kira da Kalmar So ba ,yayi nasarar
mamaye zuciyarta.

Wacece Jannat
Alhaji Abdullahi da Hajiya Aysha sune mahaifan Jannat Wanda asalin sunanta Maryam
ne,Alhaji Abdullahi hamshak'in d'an canji ne,yana da dukiya sosai shi kad'ai Mahaifiyarsa ta

haifa wato Hajiya Maryam wacce suke kira da Inno,tun rasuwar mijinta ta dawo karkashin
kulawar d'anta,matarsa d'aya wato Hajiya Aysha yaransu hudu ukku maza d'aya mace,Sagir
shine Babban yaronsa sai Sulaiman,Sai Sawam ,sai kuma autarsu Maryam wato Jannat wacce
taci sunan kakarta,Alhaji Abdullahi yana matuk'ar son Jannat ya shagwab'ata abunda takeso shi
takeyi,tun tana 6years bata da aeki sai wak'a da kid'a duk wak'ar dataji zata hardace ta
,mahaifinta yana dauka yarinta ne shi yake siya mata kayan kid'a da abubuwa da dama ,a
cewarsa zata daina inta girma,b'acin ransa a gidan to a tab'ata,lokacin da takai shekara 11 ta
had'u da Ashman ,Wanda yake k'ara tusa mata son wak'a da kuma soyayyarsa da tayi nasarar
shiga zuciyarta,tana matuk'ar son Ashman duk wata yardarta ta badata garesa.

Cigaban labari

Shiri tayi cikin riga da wando jeans black sai white shirt karamin veil ta lullub'awa kanta, sannan
ta feshe ko ina jikinta da turare,kamar munafuka haka take k'arewa gidan kollo tana gudu gudu
kai tsaye gate ta nufa,kudine ta bawa Bala mai gadi ,washe baki yayi ya bude mata gate ta fice
da gudu ,hannu take d'agawa mai napeep Yana tsayawa ta shige tare da fad'a masa inda
zataje.

Zaune Ashman yake daga shi sai boxer da singlet duka hankalinsa ya badashi jikin kofa jiran
shigowarta kawai yakeyi ,kyaftawar idonsa yayi daidai da ahigowarta d'akin,tsaye tayi tare da
juya baya dukda bayau ta fara ganinsa a haka ba,wani irin yanayi ta tsinci kanta Wanda ita
batasan ko menene ba shekarunta sunyi karanta data iya fassara abun,amma dai tasan duk
lokacin da Ashman ya rike mata koda hannu ko ta gansa ba kaya takanji irin abun.

Murmushi kawai yayi,tsam ya mike zuwa inda take ,rungumarta yayi ta baya "Wai meyasa baki
yarda dani bane Janna,kodai baki sona?" Ya jefo mata tambaya.

"Na yarda dakai mana,ina sonka sosai,amma" kuma sai tayi shiru tana kallon k'asa.

"Amma me?,ki karasa mana my janna " Ashman ya fada cike da kulawa.

"Inna ganka haka inajin wani iri ,wani abu na taso man " ta k'arashe maganar tare da langwab'e

kai gefe cike da shagwab'a ,tana kuma wani sinne kai alamar kunya.

Wani shu'umin murmushi ya saki tare da k'are rungumeta Yana kuma k'arajin sha'awarta na
damunsa "ae kece har yanzu kink'i iya soyayya ,dukda bakiji haka ba,amma kinfi so na rik'a
damuwa,ni wata ma zan canza mata ".ya karashe maganar fuska daure.

Saurin d'agowa tayi tana kallonsa tuni idanuwanta sun cicciko da hawaye " kada kaso kowa
Yaya,zan maka komai kakeso ,ina sonka ni"ta karashe maganar da yanayin kukà

*Allah ka gafartawa iyayenmu,kayi mana kyakyawan karshe* 🤲🏻

*ALK'ALAMIN MARYAMA* �🏻

Pls
Comments
Vote and
Share
Follow me on Facebook
Maryam Ismail (maji dadin Kainuwa)

مسب* الله نمحرلا *ميحرلا
___________________________________

*🌈KAINUWA WRITERS�🏼 ASSOCIATION*�🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
___________________________________
💞⚜💞⚜💞⚜💞⚜💞⚜💞⚜💞⚜
*DAFIN SO*

STORY AND WRITING BY
*MARYAM ISMAIL*

{MAJI DA'DIN KAINUWA}

MARUBUCIYAR

SANADIN GATA
DALILIN SO
HANAN
YAUDARA KO BUTULCI
ASALI NA
TABON 'DA NAMIJI
ADDINI NA
SO 'DAYA

Fitattu sha biyar (15) 2020

Page 6 to 10

Murmushin soma nasara Ashman ya saki tare da kara runfumeta tsam a jikinsa "shiiiiii,ya isa
haka".

Bakinsa ya saka cikin nata ya fara tsotsa kaman ya samu sweet,yana kama lips dinta yana
saki,tun tana iya jurewa har takai ga kafafuwanta sun gaza daukarta ,cak ya d'agata zuwa
saman faffad'an bed nasa,yayinda yayi mata rumfa da faffad'an kirjinsa sun jima suna kallon
juna kafin tace"Yaya zanje gida, Daddy na zai dawo yanzu" tuni idanuwanta sun cicciko da
hawaye.

Kallonta yakeyi sosai kamar Wanda zai cinyeta"komai naki mai kyau ne,ina son shagwab'arki
da duk wani abu naki".

Murmushi kawai tayi.

5years later

Kallonsa Ummi keyi cike dason gano abunda ke damun gudan jinin d'an nata, d'a d'aya kamar
tsoka d'aya cikin miya ,Allah ya Sani ko kad'an batason taga damuwar Ahmad yanzu kuma
kwanannan ta rasa meke damunsa"Ahmad"ta kira sunansa har sau biyu sannan yajita.

D'ago kyawawan idanuwansa yayi masu kama damai jin bacci ya zuba mata su ba tare da
yace uffan ba ila kallonta da yakeyi.

Bata damuba tasan za'ae haka idan zasu shekara bazai tanka a wurin ba"wai meke
damunka,kullun kana cikin damuwa,ka tusa TV gaba kana kallon wannan wak'e wak'en da bana
buk'ata"remote ta dauka tare da canza tasha.

Murmushi ya k'ak'aro ya Dora akan fuskarsa"just ur prayer is needed Ya Ummi"ya fad'a tare da
mikewa ya nufi part dinshi.

Bin bayansa take da kallo,ta rasa wanne irin hali Ahmad ke garesa ,tun yarinta tana dauka zai
bari amma gashi abun sai gaba take"Allah ya kyauta"ta fada tare da gishingid'awa.

Wanene Ahmad

Ahmad d'ane d'aya tilo ga Alhaji Aliyu Dala da Hajiya hauwa'u,tunda sukayi aure Allah be basu
haihuwa ba shekaransu 10 da aure sannan Allah ya basu Ahmad,Ahmad ya taso cikin gata da
soyayya da kulawa musamman daya kasance ya taso cikin dukiya,mahaifinsa shaharar d'an
kasuwa ne Wanda duniya ke alfahri dashi ya tara dukiyar da koshi kanshi besan iyaka ba.duka
iyayenshi rumawa ne, shiyasa yake da masifar kyau in nace kyau ina nufin kyau da fari na asali
yayinda gefan fuskarsa ke dauke da zanan rumawa wato tsagu biyu,dakin ganshi kinga
cikkaken namiji,tun daga primary har zuwa gama makarantarsa a America yayi karatu kuma ya
sauke alqur'ani,zamansa d'an gata be hanasa neman ilimi ba,inda yanzu ya gama masters
dinshi akan business admin,yana jagorantar companies din mahaifinshi da dama,Ahmad baya

da hayaniya kwatakwata idan zaku yini bazai tankaki ba,yana da wani irin murd'and'an hali
,mishkiline na bugawa a jarida bayason hayaniya ko kad'an ,zeyi maganan ba lallaiba kaida ke
kusa dashi ba kasan me yake fad'a ba,wannan kenan.

Karfe 3:30pm daidai hakan kuwa yayi daidai da lokacin da y'an makaranta d'aliban tokish ke
fitowa kowa yana buba driver dinshi,wasu y'an mata na hango suna tahowa cikin natsuwa da
taku na birgewa daka gansu kasan na zasu wuce shekara 16 zuwa 17 ba ,"wai meyasa kike
b'oye burin rayuwarki ?,Wanda kika taso kina matuk'arso Jannat".

Waro ido kyakyawar yarinyar da aka kira da Jannat tayi tana yiwa madinat kallon naki da
hankali tare da fad'in"kinsan waye ahalina kuwa?,iyayena dukansu cikkun Fulani ne,suna da
wata ak'ida wacce ko mijin aure baki da ikon da zaki zab'a,suna girmama al-ada fiye da
tunaninki duk ranar da gidanmu sukasan ina wak'a tona mutu ,Allah kad'ai zai fidda ni".

Cike da Mamaki Madinat ke kallonta ,dason sanin wani abu game da ita nisawa tayi sannan
tace"suna da wannan akidar kuma suka barki kina tarayyah da mawak'i?".

Kallonta tayi cike da mamakin irin tambayoyin da take samu daga Madinat dukda ba yau ta fara
ba,amma abun yayi yawa kam"ba'asan muna tare ba,balle asan yana taimakamun a cikar
burina,kuma ina matuk'ar son Ashman kuma zan iya auranshi,so banason kina yawaita
tambaya akanshi"Jannat ta fad'a cike da k'osawa.

Keeeee haka ya taka burki dab dasu, sora kad'an ya tab'a jikinta,wata iriyar razanannar k'ara ta
saki tare da duk'ewa kasa ta rufe kunnuwanta da hannuwanta.

A gigice ya fito daga motar don gani yake kamar ya takata ne,daiadai gabanta ya rangwafa tare

da fad'in"hey Baby ,tashi mana ,motan bata tab'aki ba"Ahmad ya fad'a cikin tausasshiyar murya
mai dadi wacce inba kana dab dashi ba,bazakaji me yake cewa ba.

Jin motsin mutum kusa da ita yasa ta mike a razane tare da mak'alkaleshi tana fad'in"Uncle
please ka daukeni daga nan,babaso"Jannat ke fad'a a matukar razane da tsoro.

Baya da zab'in daya wuce rungumeta a lokacin don ganin bata cikin hankalinta dukta
rude,"shiiiii"abunda ya iya furtawa kenan tare da bubbuga mata bayanta,daskarewa Madinat
tayi tana kallonsu zuciya cunkushe da kuna.

A hankali ta soma d'ago daradaran idanuwanta Wanda suka cika tab da hawaye ga zuciyarta
dake dukan ukku ukku don tsoro,tun daga k'asa take kallonsa har sama bata ida sakewa ba
saida tayi tozali da kyakyawar fuskarsa mai dauke da idanuwa masu kashewa duk wata mace
jiki,iya had'uwa Ahmad ya gama had'uwa ko wacce mace zatayi burin kasancewa a matsayin
matarsa.

Iskan bakinshi ya hura mata a fuska tare da d'aga gira d'aya da kanne ido d'a,da murya mai
kama da rad'a yace"kallon fa".

Wata iriyar kunya ta kamata data gane ya kamata tana kallonshi,hakan yayi daidai da isowar
Yaya Sulaiman daukarta sanin halinshi yasa ta duk'a da sauri ta tattara books dinta da suka
watse, ta tafi wurin motar.

Tunda ta juya baya yake binta da kallo kai "masha Allah" shine abunda ya iya fad'a a zuciya iya
had'uwa lallai wannan yarinyar ta had'u dukda ba wata babba bace,saida yaga tafiyar motarsu
sannan yaja tashi motar yabar wurin,sai lokacinma Madinat tabar wurin da tunani barkatai.

Wacece Madinat

مسب* الله نمحرلا *ميحرلا
___________________________________

*🌈KAINUWA WRITERS�🏼 ASSOCIATION*�🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
___________________________________
💞⚜💞⚜💞⚜💞⚜💞⚜💞⚜💞⚜
*DAFIN SO*

STORY AND WRITING BY
*MARYAM ISMAIL*
{MAJI DA'DIN KAINUWA}

MARUBUCIYAR

SANADIN GATA
DALILIN SO
HANAN
YAUDARA KO BUTULCI
ASALI NA
TABON 'DA NAMIJI
ADDINI NA
SO 'DAYA

Fitattu sha biyar (15) 2020

Page 6 to 10

Murmushin soma nasara Ashman ya saki tare da kara runfumeta tsam a jikinsa "shiiiiii,ya isa
haka".

Bakinsa ya saka cikin nata ya fara tsotsa kaman ya samu sweet,yana kama lips dinta yana
saki,tun tana iya jurewa har takai ga kafafuwanta sun gaza daukarta ,cak ya d'agata zuwa
saman faffad'an bed nasa,yayinda yayi mata rumfa da faffad'an kirjinsa sun jima suna kallon
juna kafin tace"Yaya zanje gida, Daddy na zai dawo yanzu" tuni idanuwanta sun cicciko da
hawaye.

Kallonta yakeyi sosai kamar Wanda zai cinyeta"komai naki mai kyau ne,ina son shagwab'arki
da duk wani abu naki".

Murmushi kawai tayi.

5years later

Kallonsa Ummi keyi cike dason gano abunda ke damun gudan jinin d'an nata, d'a d'aya kamar
tsoka d'aya cikin miya ,Allah ya Sani ko kad'an batason taga damuwar Ahmad yanzu kuma
kwanannan ta rasa meke damunsa"Ahmad"ta kira sunansa har sau biyu sannan yajita.

D'ago kyawawan idanuwansa yayi masu kama damai jin bacci ya zuba mata su ba tare da
yace uffan ba ila kallonta da yakeyi.

Bata damuba tasan za'ae haka idan zasu shekara bazai tanka a wurin ba"wai meke
damunka,kullun kana cikin damuwa,ka tusa TV gaba kana kallon wannan wak'e wak'en da bana
buk'ata"remote ta dauka tare da canza tasha.

Murmushi ya k'ak'aro ya Dora akan fuskarsa"just ur prayer is needed Ya Ummi"ya fad'a tare da
mikewa ya nufi part dinshi.

Bin bayansa take da kallo,ta rasa wanne irin hali Ahmad ke garesa ,tun yarinta tana dauka zai
bari amma gashi abun sai gaba take"Allah ya kyauta"ta fada tare da gishingid'awa.

Wanene Ahmad

Ahmad d'ane d'aya tilo ga Alhaji Aliyu Dala da Hajiya hauwa'u,tunda sukayi aure Allah be basu
haihuwa ba shekaransu 10 da aure sannan Allah ya basu Ahmad,Ahmad ya taso cikin gata da
soyayya da kulawa musamman daya kasance ya taso cikin dukiya,mahaifinsa shaharar d'an
kasuwa ne Wanda duniya ke alfahri dashi ya tara dukiyar da koshi kanshi besan iyaka ba.duka
iyayenshi rumawa ne, shiyasa yake da masifar kyau in nace kyau ina nufin kyau da fari na asali
yayinda gefan fuskarsa ke dauke da zanan rumawa wato tsagu biyu,dakin ganshi kinga
cikkaken namiji,tun daga primary har zuwa gama makarantarsa a America yayi karatu kuma ya
sauke alqur'ani,zamansa d'an gata be hanasa neman ilimi ba,inda yanzu ya gama masters
dinshi akan business admin,yana jagorantar companies din mahaifinshi da dama,Ahmad baya
da hayaniya kwatakwata idan zaku yini bazai tankaki ba,yana da wani irin murd'and'an hali
,mishkiline na bugawa a jarida bayason hayaniya ko kad'an ,zeyi maganan ba lallaiba kaida ke
kusa dashi ba kasan me yake fad'a ba,wannan kenan.

Karfe 3:30pm daidai hakan kuwa yayi daidai da lokacin da y'an makaranta d'aliban tokish ke
fitowa kowa yana buba driver dinshi,wasu y'an mata na hango suna tahowa cikin natsuwa da
taku na birgewa daka gansu kasan na zasu wuce shekara 16 zuwa 17 ba ,"wai meyasa kike
b'oye burin rayuwarki ?,Wanda kika taso kina matuk'arso Jannat".

Waro ido kyakyawar yarinyar da aka kira da Jannat tayi tana yiwa madinat kallon naki da
hankali tare da fad'in"kinsan waye ahalina kuwa?,iyayena dukansu cikkun Fulani ne,suna da
wata ak'ida wacce ko mijin aure baki da ikon da zaki zab'a,suna girmama al-ada fiye da
tunaninki duk ranar da gidanmu sukasan ina wak'a tona mutu ,Allah kad'ai zai fidda ni".

Cike da Mamaki Madinat ke kallonta ,dason sanin wani abu game da ita nisawa tayi sannan
tace"suna da wannan akidar kuma suka barki kina tarayyah da mawak'i?".

Kallonta tayi cike da mamakin irin tambayoyin da take samu daga Madinat dukda ba yau ta fara
ba,amma abun yayi yawa kam"ba'asan muna tare ba,balle asan yana taimakamun a cikar
burina,kuma ina matuk'ar son Ashman kuma zan iya auranshi,so

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
google.com, pub-9213700357025247, DIRECT, f08c47fec0942fa0