Showing 9001 words to 12000 words out of 35990 words
Hawayen takaici ne suka zubowa Momy tasa hannu ta share tace" eh inason Sulaiman saidai
ban nuna banvanci a tsakanin yara na ba,kuma ban hanashi tarbiyyah me kyau ba,wallahi
Daddy ina guje maka ranar dana sani ranar nadamarku".
Mikewa Daddy yayi yana sababi kada tayiwa y'arsa mugun vaki,gashi zata fara weac wai
addu'a take buk'ata gaba d'aya dakinma ya bar mata.
Allah ka gafartawa iyayenmu kayi mana kyakyawan karashe
*ALK'ALAMIN MARYAMA* âœ�í ¼í¿»
Please
Vote
Comments
And share
í ¼í½‡í ¼í¼¹í ¼í½‡í ¼í¼¹í ¼í½‡í ¼í¼¹í ¼í½‡
í ¼í½‡í ¼í¼¹í ¼í½‡í ¼í¼¹í ¼í½‡í ¼í¼¹
í ¼í½‡í ¼í¼¹í ¼í½‡í ¼í¼¹í ¼í½‡
í ¼í½‡í ¼í¼¹í ¼í½‡í ¼í¼¹í ¼í½‡í ¼í¼¹í ¼í½‡í ¼í¼¹
*DAFIN SO*
Story and written by
MARYAM ISMA'IL
*MAJI DA'DIN KAINUWA CE* âœ�í ¼í¿»
*FITATTU SHA BIYAR (15) 2020*
*LITTAFAN MARUBUCIYAR*
SANADIN GATA
YAUDARA KO BUTULCI
HANAN
DALILIN SO
ASALI NA
TABON 'DA NAMIJI
ADDINI NA
SO 'DAYA
AND NOW
*DAFIN SO*
í ¼í½‡í ¼í¼¹í ¼í½‡í ¼í¼¹í ¼í½‡í ¼í¼¹í ¼í½‡í ¼í¼¹
مسب* الله Ù†Ù…ØØ±Ù„ا *Ù…ÙŠØØ±Ù„ا
___________________________________
*í ¼í¼ˆKAINUWA WRITERSâœ�í ¼í¿¼ ASSOCIATION*í ¾í´�í ¼í¿»
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
___________________________________
Page 26 to 30
Rushewa da kukan bak'in ciki Momy ta kumayi ta rasa wannan wanne irin gata ne,fatan ta dai
Allah ya shirya mata Jannat ,in ta samu akasin hakan batasan ya zatayi ba kuma.
Washe gari tun safe suka shiga hidiman had'a kayan bikin Sulaiman komai a ranar suka kaishi
har akwati sannan aka tsaida ranar aure nanda sati biyu.
(í ¾í´£í ¾í´£sulen inna za'a angwance sai murna nake,dikda yayiwa gidan yaji).
Zaune suke a main parlo fira kwai sukeyi yayinda Sagir keta fama da Imam yaronsa ya hanashi
sakat gashi so yake ya fita.
Cikin natsuwa ta soma safkowa daga stairs din gidan zuwa parlor kowa da kallo ya bita ,sai
lokacin nima na soma kallonta,sanye take da black jeans sai pink top mai irin budaden wuyan
nan ,gashin kanta tubke tsakiyar kanta sai wata hadaddiyar hula black colour, hills ne sosai
kafanta bakake sai zaran dauresu pink shima yayinda fuskarta ke dauke da lite makeup ba
kad'anba tayi kyau sai wata jakar goyon bak'a data Goya ,har gabansu ta safko tace"Momy
zanje na dawo yanzu kinji".
"Yanzu Janna haka zaki fita,kalli shape din jikinki,wai meke damunki ne,kuma gidan ubanwa ma
zakine" Momy ta fad'a.
Turo d'an karamun bakin ta tayi tana bin Momy da kallo murya cunkushe tace"bakinsan mun
fara lesson a scul ba".
"Yanzu kuma mai shigar nan tayi ,ga wannan yarinyar cikin kayan dana bata jiyane meye
aibunsu ae sun rude ko ina kuma a mota za'a kaita ko,jeki Mamana" Abba ya fad'a.
Rungumar Abban tayi"I love u Daddy so much".
"Love u too,Allah ya tsare hanya" ya fad'a yana shafa kanta
Hanyar fita ta nufa sora kad'an ta fad'awa Sulaiman dake shigiwa gidan,a matuk'ar tsorace taja
baya tana hak'i murya na rawa take fadin"Yaya am sorry pls"
"Mtswwwww" yabi ta gefanta ya wuce .aeki da gudu ta sheka waje, driver yaja motar suka wuce
School,don Sawam ya fita.
Momy kam dakewa tayi bata kuma kallon Daddy ba don bak'in cikin yayi mata yawa.
Cike da ladabi Sulaiman ya gaeshesu suka amsa,yayinda Sadiya matar Sagir ta gaeshesa,ya
amsa cike da fara'a,yasa hannu ya dauki Imam yana fadin"oh my sweet boy".
"Eh aefa yaranka sun bani da yarayen banza na yahudawa dolema su koya ,kai ammafa ka
burgeni da zakayi auran nan ko kaima kaga kwanka a duniya my tab'a Musa albarka".
Waro ido yayi" ki tab'a yatonwa ki koya masa sa ido,wallahi badai d'ana ba kyaji dashi dai,aeki
ganinsa ma bakyayi kinma ji"ya Kare maganar yana mikewa.
Kallon baka da hankali Inna ta masa tare da sakin baki tana tunanin iya ina rashin kunyar
Sulaiman ta tsaya,takin Momy ya wuce a ciki ya sameta da sallama ya karasa gabanta ya duka
tare da dora duka hannayensa biyu saman cinyarta muryarshi na rawa yace"Momy na meye
damuwanki duk kika canza haka".
Murya na cracking ga hawaye cike idonta tace"Sulaiman,Jannat"sai kuam tayi shiru.
"Na rokeki Momy na kada kiyi mata kuka,kiyi mata addu'a ki jure,komai Jannat zatayi kinsan
dasa hannun Daddy,amma don Allah kada kiyi mata kuka Momy,shiriyarta muke buk'ata" ya
fad'a yana goge wa Momy idonta.
Murmushi tayi tana k'arajin soyayyar d'an nata a ranta"Allah yayi maka albarka ,kayi ma y'ar
uwarka addu'a kaji".
"To Momy ni damuwarkice bana so,kuma ba fushi nike da itaba kawaidai harkarta ne bazan
kuma shigaba" ya k'arashe maganan yana had'e ido kamar tana gabansa.
*******
Kwance yake rubda ciki akan makeken Bed dinsa,da kingansa zakisan cewa tunani kawai
yakeyi yayinda zara zaran lashes dinsa suka kara kawata fuskarsa kasancewar idanuwanshi
suna a lumshe,kamar an muntsinesa ya tashi da sauri tare da safko legs dinsa kasan bed din
hannuwansu duk biyu yasa tare da dafe kansa yanajin zuciyarsa na masa zafi,ji yakeyi yau in
be ganta ba besan yazai kasance bama.
Turo kofar dakin Ummu tayi ta shigo da sallama bakinta,zuba masa ido tayi ganin bemasa ta
shigo ba,ajiye plate din hannunta tayi akan k'aramun table din dake kusa da ita isa wurinsa tare
da zama tace"Son what's ur problem at all ka canza bansan meke damunka ba kuma,ni
mahaifiyarka Ce kana da wacce ta fini da zaka fad'awa damuwarka".
Sai lokacin ya d'ago idanuwansa dahar sun fara canza launi ya kurawa Ummu Ido murya
sanyaye yace"just pray for me Ummu".
Ji tayi itakam wannan hali na Ahmad ya fara isarta duk ya ida juyewa dama can gashi da
murd'ad'an hali ballantana yanzu kuma,plate din abincin ta jayo tana bud'ewa,white rice Ce sai
stew da namu a ciki,saurin kauda kanshi yayi yana yatsine fuska.
"Oya look at me Ahmad Kasan Allah u must eat today,kai kullun babu abunda ke baka wahala
sama da cin abinci ,tona fara gajiya" Ummu ta fad'a tana mika masa plate din ta hade rai.
Badon yasoba ya k'arba'a ya fara jujuya Spoon cikin abinci da hankali yake sakashi bakinshi
yana taunawa kamar me cin magani,da kyar yaci spoon 5 ya shagwabe fuska yace "Ummu na
Please".ruwa ta mika masa a glass cup yad'an kurb'a kadan yana kallon agogon dake manne
cikin d'akin zunbur ya mike yace" I have to go Ummu,let me fresh up".
Batace mishi komaiba ta dauki plate din abincin tabar dakin,shikam wanka yayai ba'a dauki
lokaci ba ya ahirya ciki. K'ananun kaya yayi maaifar kyau sai zuba kamshi yake,inka Kalli
Ahmad bashi da maraba da larabawa inhar ba magana yayi ba,key din mota ya dauka ya fito
waje yana duba Mobile phone nashi,tsaye yayi cak ganin Granny gabanshi ta zuba mashi
ido,zaro daradaran idanuwansa yayi tare da dafe kai da hannunsa yace"chaii another problem
woo".
"Au iyar shegen yakai nan Amadu ni kake kira hirablam(problem), babu abubda ka iya daga
wanka sai a canza kaya abi wannan inuwa ta kare a dawo gidan uwa,k'aton banza ba aure".
Hade fuska yayi lokaci d'aya yana hararta yace" fitarmun a hanya,baza'ayi auranba"yana zuwa
nan ya rab'a ta gefanta ya wuce.aekam da Sauri ta juyo tana fadin"kawa hauwa rashin
kunya,fitsararre kawai zaka dawo ka sameni nasan maganinka ae"tana zuwa nan ta wuce tana
sababi.
Shikam motarsa ya Shiva ya kama hanyar makarantar su Jannat.
********
"Kaga Honey nanfa school nazo,zasu iya ganewa innasha wani abu, ka bari inmun tashi zan
iskeka gida" Jannat ta fad'a fuska Kwabe.
Harararta Ashman yayi tare da juya mata baya yace"just live me,dama ae nasan ba sona
kikeba ur just pretending ".
Kamar zatayi kuka ta fad'a jikin tana fad'in" am very sorry Dear"ta karbi kwalbar hannunshi ta
kada kai bata ajeba saita ta shanye wine din tas ta y'arda kwalbar.murmushin gefan baki yayi
nacin nasara ya samu ya fiddota a motar yace ta jira ya dawo,da gudu gudu Madinat tazo ta
shige motar sukabar wurin makarantar.lokaci kad'an wine din ta soma aeki jikin Jannat tuni ta
fara gani dishi dishi ta soma waiwaye da neman tsallakar titi.
Kallonta kwai yakeyi fuskarsa cike da damuwa ya had'e kai da sitiyarin mortar yana nanata
"innalillahi wa'inna ilaihir raju'un" ganin da gaske mota tayo kanta yasa ya fito da Sauri ya
fizgota ta fad'o jikinshi ,kallonta kawai yake don be tab'a zaton ganin haka daga gareta
ba,surutai kawai yakeyi barkatai,hakan yasa a dole ya sakata Mota ya rufe ya zagayo driver sit
yaja motar yabar wurin School din.
Maji dadi âœ�í ¼í¿»
مسب* الله Ù†Ù…ØØ±Ù„ا *Ù…ÙŠØØ±Ù„ا
í ¼í½‡í ¼í½‡í ¼í½‡í ¼í½‡í ¼í½‡í ¼í½‡í ¼í½‡í ¼í½‡
*DAFIN SO*
í ¼í½‡í ¼í½‡í ¼í½‡í ¼í½‡í ¼í½‡í ¼í½‡í ¼í½‡
Story and writing by
*maryam ismail*
*Maji Dad'in kainuwa ce* âœ�í ¼í¿»
*____________________________________*
*í ¼í¼ˆí ¼í·°AINUWA í ¼í·¼RITER'Sâœ�í ¼í¿¼*
*í ¼í·¦SSOCIATIONí ¾í´�í ¼í¿»*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*____________________________________*
Page 79 to 80
Tunda wuri aka sallamesu, Maryam bata gama tsinkewa da mamaki ba saida suka iso gate din
tank'ameman gidan, lallai ya hadu iya haduwa, haka suka shiga cikin gidan, mai aekin gidan
suka kwashe kayan da suka dawo dasu a parlo suka samu Amma, zuwa tayi zata duk'a da
sauri Amma ta riketa, tace "haba takwarata kinyi nauyi, ki daina dukawa kinji ". Zaunar da ita tayi a chair, sannan ta maida kallonta ga Ibtisam tace "maza kije kisa su Lami a
gyara dakin dake kusa da naku, kar nazo naga ba daidai ba".
Sunburar baki tayi, ta mike tana jefawa Maryam mugun kallo, karo sukaci da Mahmoud "kai
dallah ka rika kallon gabanka idiot kawai "tasa hannu ta tureshi ,da sauri Ibtihal ta rikeshi ta jefa
mata mugun kallo tace "banza me mugun hali ".
Baki ta bude zatayi magana turus ta tsaya ganin Faruq ya harde hannuwa a kirji yana kallonsu,
da gudu ta zuba tabar parlon.
"oyoyo Appie"Mahmud ya fada tare da rungume Faruq, Mississippi yayi shima ya daga yaron
sama cike da kaunar yaron, a kafada ya sabashi suka karaso parlon ya zauna a chair kallon
Maryam yayi yace "kinga gidanmu, da fatan zaki rike amana, kada ki damu da yarinyar can, ba
zamanta kike ba, an hada maki komai na bukata abunda babu kiwa Amma magana "be jira
amsarta ba ya mike tare da Mahmoud suka wuce part dinshi sai zuba surutu yake masa.
Godiya sosai tayiwa Amma kafin suka wuce sama, sosai dakin da aka bata ya burgeta ko a
gidansu sai haka babu abunda babu har kayan sawa duk an zuba mata, girke girke akeyi a
gidan kowa ka gani cike da farin ciki, "Ibtihal baki zakuyi a gidanne? "
Dariya Ibtihal tayi tace "our king Zai dawo, wato Daddynmu "ta bata amsa.
"Allah ya dawo dashi lafiya ".
"Ameen sister".
Da misalin karfe 4pm motoci ne reras suke shigowa kota ina sojojine ke baje, Faruq na hango
sanye cikin kakin sojoji yayi matukar kyau da hanzari ya budewa General Al'ameen mota tare
da sara masa, kowa sai kamewa yakeyi haka ko wanne soja a wurin yakeyi, cikin izza ya fito
kamarsa da Faruq harta b'aci saidai shi shekaru Sun ja gaba yayi suka take masa baya har
kofar da zata sadaka da cikin gidan, Faruq kawai ya bisa ciki, duka yan gidan suna a parlo da
gudu Mahmud ya rugo tare da sara masu sannan ya rungume kakan nasa, shima dagashi yayi
sama yana kara jin kaunar jikansa na ratsashi, haka Ibtihal da Ibtisam suka runmume Mahaifin
nasu suna cike da tsantsar murna suna masa sannu, itama Amma sannu kawai take masa a
chair suka zauna murna kawai sukeyi.
Duk abunnan da sukeyi akan idon Maryam dake lekensu ta window tuni fuskarta ta cike shaf da
hawaye wani irin kewar ahalinta takeji lokuta da dama wanda tayi da mahaifinta take tunawa
dukawa tayi kasa a hankali take furta "kun cuceni kun rabani da farin ciki na, ya Allah ka
kawoman dauki "
"a gidan nan fa ba'a Kuka"ya fada yana karasowa cikin dakin har gabanta ya duka nesa da ita
kadan.
Saurin dagowa tayi tana dubansa tare da goge hawaye tace "Yaya Faruq"
Kureta yayi da ido sannan yace "meya Saki kuka?, meya hanaki fitowa tarbar Abbanki? "duka
ya jefa mata wannan tambayar.
A hankali ta dago daga takuren da take ta nuna kayan jikinshi a tsorace tace "pls ka canza
kaya, ina tsoron wannan".
Murmushin sa me wuyar gani ya subuce masa yace "gashi kina gidan sojoji, kice kina tsoron
soja, wasa kike ko".
Matsowa yayi kadan da sauri ta hade kanta da gado zuciyarta na bugawa, gani yayi da gaske
tana tsoro yasa yaja da baya yace "kije Amma na kira ",ganin ya juya zai fita yasa ta sauke
ajiyar zuciya ta mike ta shiga toilet ta wanke fuskarta sannan ta fito, Ibtisam ce kawai a palon
kusa da ita tazo tace "Ibtihal ina Amma "ganin irin kallon da take mata yasa ta gane Ibtisam ce
mikewa tayi a fusace tace "nayi maki kama da wannan wacce batasan ciwan kanta ba?, karki
kuma kuskuren zuwa kusa dani, inba haka ba zaki raina kanki"tsaki taja tare da tureta cikin
sauri Faruq ya riketa ta fada a jikinsa, idanuwanta ta rumtse tana sauraran tajita kasa don ta
sadakas, jinta a jikin mutum yasa ta bude idanuwanta dahar Sun soma canza launi tana kare
masa kallo yacce ya murtuke fuska, itakam Ibtisam tuni ta soma rawar tsoro tana zare ido,
kallonsu Ibtihal ta somayi tana murmushin mugunta tanawa Ibtisam gwalo, sosai Faruq da
Maryam suka birgeta ta fara ayyana abubuwa da dama a ranta.janye Maryam yayi daga jikinsa
ya zabgawa Ibtisam mari gigicewa tayi ta kwarara uban ihu, kallonta kawai yayi ta hadiye kukan
"ke wacce irin Jakka ce, baki ganin yarda take?, ranar karshe a yau dazan kuma ganin ko kallon
banza Kin mata, apologize now".
wani irin tukukin bakin ciki ya taso mata hawaye share share a fuska baki na gyarma tace "am
sorry"da gudu tayi stairs tana kuka wewe wata irin tsanar Maryam ke dawo mata.
"oya Ibtihal ki kaita dakin Amma"juyawa yayi yabar wurin.
zaro ido Ibtihal tayi tace "kai ashe yasan na fito "
Kama hannun Maryam tayi suka wuce dakin Amma da sallama suka shiga dakin, da murmushi
Daddy ya ansa sallamar tasu yace "barka da zuwa y'ata Maryama takwarar uwar gida ".
Mamaki ya kama Maryam ya akai yasan sunanta kodai har sunyi magana da Amma, itama da
murmushin ta karasa har kasa ta duka cike da kunya tace "Daddy na sameka lafiya, sannu da
dawowa ".
"yauwa Maryama ya karfin jiki? ".
"Alhmdllh Daddy "
"to inaso ki Saki jikinki kinji, nan ki daukeshi kamar gidan mahaifinki, na daukeki kamarsu
Ibtihal, dan Allah karnaji karna gani,Allah ya saukeki lafiya kinji "
da Ameen suka amsa sannan sukabar dakin tana cike da jin dadi da ganin karamci irin na
wannan ahalin.
Maji Dad'iâœ�í ¼í¿»
í ¼í½‡í ¼í½‡í ¼í½‡í ¼í½‡í ¼í½‡í ¼í½‡í ¼í½‡í ¼í½‡í ¼í½‡
مسب* الله Ù†Ù…ØØ±Ù„ا *Ù…ÙŠØØ±Ù„ا
*____________________________________*
*í ¼í¼ˆí ¼í·°AINUWA í ¼í·¼RITER'Sâœ�í ¼í¿¼*
*í ¼í·¦SSOCIATIONí ¾í´�í ¼í¿»*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*____________________________________*
í ¼í½‡í ¼í½‡í ¼í½‡í ¼í½‡í ¼í½‡í ¼í½‡í ¼í½‡í ¼í½‡
*DAFIN SO*
í ¼í½‡í ¼í½‡í ¼í½‡í ¼í½‡í ¼í½‡í ¼í½‡í ¼í½‡í ¼í½‡
Story and writing by
*Maryam Ismail*
*MAJI DAD'IN KAINUWA CE* âœ�í ¼í¿»
facebook
Maryam ismail(maji dadi)
Inster
maryam maji dad'i
Page 81 to 82
After some days.
Tsaye yake jikin mirrow yayi wanka cikin suit Navy colour sai inner fara sosai kayan suka karbi
jikinshi, sai fitar da sihirtaccen kamshi yakeyi hannunsa sakace yake da agogon gucci sai sheki
takeyi Black colour ga shoe dinshi Black, daidai lokacin ya gama gyara yalwataccen sumarshi
sannan ya juyo masha Allah shine abunda na iya fad'a sosai Ahmad ya kara kyau dukda kallo
d'aya zaki iya gano ramar da yayi sosai,jakar laptop dinshi ya dauka da car Key dinsa yabar
dakin, cikin izza da mulki yake taka stairs din har zuwa kasa, tun kafin ya iso Hanan ta tsura
masa manya manyan idanuwanta don sosai ya mata kyau, wani mugun kallo ya wurga mata ba
shiri ta juya fuskarta,maganar Umma ce ta dawo dashi daga kallon da yake mata, ba tare daya
d'ago ba yace "Good morning "
Bata ansa ba tace "maza taso yau dole kaci abinci, kakoga yacce ka koma kamar ba Ahmad
dina ba ".
Sai lokacin ya kalleta ya mike zuwa kusa da ita ,zama kawai yayi bece da ita komai ba yana
kallon yacce take cika plate da chip's ga farfesun y'an ciki ga Tea ta hada a mug duka ta tura a
gabansa, zaro kyawawan idanuwansa yayi alamar ya tsorata da ganin duk wannan abincin a
cikinsa akeso ya shige. "ka tsaya kallo, karnaji bakinka a wurin naga babu komai a table din "ta fada fuska daure.
Bece komai ba ya soma shan Tea din a hankali beko sha rabi ba ya ajiye ya soma kai loman
farko na chip's a bakinsa a hankali ya soma taunawa kamar mecin magani ya hadiye da kyar,
kwabe fuska yayi yana kallon Umma, kauda kai kawai tayi a lokacinne Daddy ya soma kiranta
mikewa tayi tabar parlon, kamar jira yake ya dauki kayanshi ya yayi waje da sauri daidai bakin
kofa yaci karo da Granny baya yayi ya dafe kai, "innalillahi ni Grandy Madu saurin me kakeyi
haka zaka hankadeni eyi uban ukku "(sunan da ta kuma saka