Showing 12001 words to 15000 words out of 35990 words
masa kenan wai za'a haifamai
yan ukkun dabai sani ba.
"please kibarni na wuce"ya fada, kafin tayi wani yunkuri ya fice ta gefanta da sauri ya shige
mota yabar gidan, "uban y'an ukku"abunda ya fada kenan dukan sitiyari ,yanzu idan da gaske
Jannat ta haifa masa yara ukku ya zaiyi ya gane yaransa,yanzu ko tana ina?, wake kula da
hakkin daya kamata ace shiya kula dashi, lallai bazai taba yafewa kanshi ba inhar wani abu ya
sameta ji yayi zuciyarsa ta tsananta bugu ga wani zafi da take masa dakyar ya idasa tuka
kanshi zuwa asibitin ,beko ansa gaisuwar da ake masa harya isa office dinsa ya zauna kansa
ya hada da table yana numfashi sama sama da alamun Asthma dishi zata tashi ga zuciyarsa da
yakeji kamar ya fasa kirjinsa ya fiddota, jin soyayyar Jannat yakeyi tana kara ratsashi duk wani
Second, tuni idanuwansa sukayi jajir ya soma fita hayyacinsa, "hlo Guy harka iso kenan"turus
Sadeeq yayi yana kallon ikon Allah, da sauri ya karasa ya dagosa yana jijjigasa, allurar da ake
masa ta jijiya ya dauko ya masa duk ACn dake office din amman zufa yakeyi, a hankali
numfashinsa ya soma daidaita, a bed din dakin ya dorasa ya masa allurar bacci kodon
zuciyarsa ta huta da tunani saida ya tabbatar komai yayi daidai sannan ya fita yaja kofar yana
tunanin yaushe abokinsa zai fita daga wannan kaddarar data samesa tabbas Jannat itace farin
cikin abokinsa dole duk inda take ya nemota kodon ceton rayuwar abokinsa bazai iya jurar
rashinsa ba.
************
hawayen idonsa ya goge yace "Hajiya don Allah ki taimake ni wallahi bazan iya yin aure ba a
yanzu, Jannat ita kadaice macen da zuciyata keso kuma ta aminta da ita ".
"Ashman ka rufemun baki na riga na gama magana, aure ba fashi kasan Kana sonta ka gujeta,
na riga na gama magana ".Hajiya ta fada a tsawace.
Wasu hawayen bakin ciki da takaici suka zubo masa yace "kina so ki rasani ko?, to zan mutu na
barki, amman inaso ki sani Hajiya Madinat ba matar aure bace, idan kuma kika matsa na aureta
zan gudu na barki har abada, komai ya faru ita ta janyo ae ".
"idan ka fasa Ashman meka nema ka rasa, toma wai dole tayi maka akan duk shawarar data
baka, kaika lalatata don haka aure ba fashi "
"ae ki tambayeta bani na fara b'ata ta ba, kuma yanzu haka ba wurina take ba, tana da wasu
mazan a waje, laifi ne na aekata a rashin sani, kuma kullun ina rokon Allah ya yafeman, kuma
duk inda Jannat take zan bita koda zan rasa komai nawa ina son In gyara abunda na bata ".
be jira me zatace ba yabar parlon yanajin tsabar takaici da tsanar Madinat a ransa beko kula
Adnan dake masa magana ba ya shige daki.
Maji dad'i âœ�í ¼í¿»
í ¼í½‡í ¼í½‡í ¼í½‡í ¼í½‡í ¼í½‡í ¼í½‡í ¼í½‡í ¼í½‡í ¼í½‡
مسب* الله Ù†Ù…ØØ±Ù„ا *Ù…ÙŠØØ±Ù„ا
*____________________________________*
*í ¼í¼ˆí ¼í·°AINUWA í ¼í·¼RITER'Sâœ�í ¼í¿¼*
*í ¼í·¦SSOCIATIONí ¾í´�í ¼í¿»*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*____________________________________*
í ¼í½‡í ¼í½‡í ¼í½‡í ¼í½‡í ¼í½‡í ¼í½‡í ¼í½‡í ¼í½‡
*DAFIN SO*
í ¼í½‡í ¼í½‡í ¼í½‡í ¼í½‡í ¼í½‡í ¼í½‡í ¼í½‡í ¼í½‡
Story and writing by
*Maryam Ismail*
*MAJI DAD'IN KAINUWA CE* âœ�í ¼í¿»
facebook
Maryam ismail(maji dadi)
Inster
maryam maji dad'i
Page 81 to 82
After some days.
Tsaye yake jikin mirrow yayi wanka cikin suit Navy colour sai inner fara sosai kayan suka karbi
jikinshi, sai fitar da sihirtaccen kamshi yakeyi hannunsa sakace yake da agogon gucci sai sheki
takeyi Black colour ga shoe dinshi Black, daidai lokacin ya gama gyara yalwataccen sumarshi
sannan ya juyo masha Allah shine abunda na iya fad'a sosai Ahmad ya kara kyau dukda kallo
d'aya zaki iya gano ramar da yayi sosai,jakar laptop dinshi ya dauka da car Key dinsa yabar
dakin, cikin izza da mulki yake taka stairs din har zuwa kasa, tun kafin ya iso Hanan ta tsura
masa manya manyan idanuwanta don sosai ya mata kyau, wani mugun kallo ya wurga mata ba
shiri ta juya fuskarta,maganar Umma ce ta dawo dashi daga kallon da yake mata, ba tare daya
d'ago ba yace "Good morning "
Bata ansa ba tace "maza taso yau dole kaci abinci, kakoga yacce ka koma kamar ba Ahmad
dina ba ".
Sai lokacin ya kalleta ya mike zuwa kusa da ita ,zama kawai yayi bece da ita komai ba yana
kallon yacce take cika plate da chip's ga farfesun y'an ciki ga Tea ta hada a mug duka ta tura a
gabansa, zaro kyawawan idanuwansa yayi alamar ya tsorata da ganin duk wannan abincin a
cikinsa akeso ya shige. "ka tsaya kallo, karnaji bakinka a wurin naga babu komai a table din "ta fada fuska daure.
Bece komai ba ya soma shan Tea din a hankali beko sha rabi ba ya ajiye ya soma kai loman
farko na chip's a bakinsa a hankali ya soma taunawa kamar mecin magani ya hadiye da kyar,
kwabe fuska yayi yana kallon Umma, kauda kai kawai tayi a lokacinne Daddy ya soma kiranta
mikewa tayi tabar parlon, kamar jira yake ya dauki kayanshi ya yayi waje da sauri daidai bakin
kofa yaci karo da Granny baya yayi ya dafe kai, "innalillahi ni Grandy Madu saurin me kakeyi
haka zaka hankadeni eyi uban ukku "(sunan da ta kuma saka masa kenan wai za'a haifamai
yan ukkun dabai sani ba.
"please kibarni na wuce"ya fada, kafin tayi wani yunkuri ya fice ta gefanta da sauri ya shige
mota yabar gidan, "uban y'an ukku"abunda ya fada kenan dukan sitiyari ,yanzu idan da gaske
Jannat ta haifa masa yara ukku ya zaiyi ya gane yaransa,yanzu ko tana ina?, wake kula da
hakkin daya kamata ace shiya kula dashi, lallai bazai taba yafewa kanshi ba inhar wani abu ya
sameta ji yayi zuciyarsa ta tsananta bugu ga wani zafi da take masa dakyar ya idasa tuka
kanshi zuwa asibitin ,beko ansa gaisuwar da ake masa harya isa office dinsa ya zauna kansa
ya hada da table yana numfashi sama sama da alamun Asthma dishi zata tashi ga zuciyarsa da
yakeji kamar ya fasa kirjinsa ya fiddota, jin soyayyar Jannat yakeyi tana kara ratsashi duk wani
Second, tuni idanuwansa sukayi jajir ya soma fita hayyacinsa, "hlo Guy harka iso kenan"turus
Sadeeq yayi yana kallon ikon Allah, da sauri ya karasa ya dagosa yana jijjigasa, allurar da ake
masa ta jijiya ya dauko ya masa duk ACn dake office din amman zufa yakeyi, a hankali
numfashinsa ya soma daidaita, a bed din dakin ya dorasa ya masa allurar bacci kodon
zuciyarsa ta huta da tunani saida ya tabbatar komai yayi daidai sannan ya fita yaja kofar yana
tunanin yaushe abokinsa zai fita daga wannan kaddarar data samesa tabbas Jannat itace farin
cikin abokinsa dole duk inda take ya nemota kodon ceton rayuwar abokinsa bazai iya jurar
rashinsa ba.
************
hawayen idonsa ya goge yace "Hajiya don Allah ki taimake ni wallahi bazan iya yin aure ba a
yanzu, Jannat ita kadaice macen da zuciyata keso kuma ta aminta da ita ".
"Ashman ka rufemun baki na riga na gama magana, aure ba fashi kasan Kana sonta ka gujeta,
na riga na gama magana ".Hajiya ta fada a tsawace.
Wasu hawayen bakin ciki da takaici suka zubo masa yace "kina so ki rasani ko?, to zan mutu na
barki, amman inaso ki sani Hajiya Madinat ba matar aure bace, idan kuma kika matsa na aureta
zan gudu na barki har abada, komai ya faru ita ta janyo ae ".
"idan ka fasa Ashman meka nema ka rasa, toma wai dole tayi maka akan duk shawarar data
baka, kaika lalatata don haka aure ba fashi "
"ae ki tambayeta bani na fara b'ata ta ba, kuma yanzu haka ba wurina take ba, tana da wasu
mazan a waje, laifi ne na aekata a rashin sani, kuma kullun ina rokon Allah ya yafeman, kuma
duk inda Jannat take zan bita koda zan rasa komai nawa ina son In gyara abunda na bata ".
be jira me zatace ba yabar parlon yanajin tsabar takaici da tsanar Madinat a ransa beko kula
Adnan dake masa magana ba ya shige daki.
Maji dad'i âœ�í ¼í¿»
مسب* الله Ù†Ù…ØØ±Ù„ا *Ù…ÙŠØØ±Ù„ا
*____________________________________*
*í ¼í¼ˆí ¼í·°AINUWA í ¼í·¼RITER'Sâœ�í ¼í¿¼*
*í ¼í·¦SSOCIATIONí ¾í´�í ¼í¿»*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*____________________________________*
í ¼í½‡í ¼í½‡í ¼í½‡í ¼í½‡í ¼í½‡í ¼í½‡í ¼í½‡í ¼í½‡
*DAFIN SO*
í ¼í½‡í ¼í½‡í ¼í½‡í ¼í½‡í ¼í½‡í ¼í½‡í ¼í½‡í ¼í½‡
Story and writing by
*Maryam Ismail*
*MAJI DAD'IN KAINUWA CE* âœ�í ¼í¿»
facebook
Maryam ismail(maji dadi)
Inster
maryam maji dad'i
Page 83 to 84
Banko kofar yayi da sauri ga tsabar takaici kamar ya hadiyi rai ya mutu, da dauri Adnan ya
karasa wurin Umma yace "Umma me yake faruwa?"
"haba rabu dashi Adnan duk iskancinshi na shirya masa yanzu, yaro yaki jin rarrashi, tona gaji
da zaman aure zan masa kuma da Madina inyaso ya hadiye rai ya mutu ".
"Madinat fa kikace Umma, don Allah ki Aura masa kowa banda Madinat, ina rokon wannan
alfarmar Umma"ya karashe maganar yana hade hannuwansa duka biyu alamar roko.
"yasan bazai iya ba ya fara?, shin ita ba mutum bace daya lalata mata rayuwa, hakan Kana
ganin adalci ne abarta kawai "Umma ta fada.
"tabbas babu adalcin daya wuce wannan, kiwa Ashman aure amman bada karuwar data kasa
tsayawa namiji daya ba, karshe ma yanzu haka gidan wani take zaune bada iyayenta ba,
sannan duk abunda ya faru munafircinta ne ita ta lalata komai Umma, idan har akayi auran nan
idan soyayyar Janna bata kashe Ashman ba to tabbas wata cutar zata kashe shi ta dalilin
Madona, Umma don Allah kiyi tunani akai "ya kare maganar yana marairaice fuska.
"shikenan tashi kaje zanyi tunani akan wannan ".
Godiya yawa Umma sosai sannan yabar gida ba tare daya kuma kula Ashman ba.
Ashman kam takaici ya isheshi ya rasa wacce duniya yake dukya fasa kayan dakinsa sai huci
yake a haka baccin wahala ya daukeshi.
************
"Momy me kikeyi anan bayan gida kuma? "Sulaiman ya tambaya tare da rike duka hannuwanta
biyu yana kallonta "Momy badai tunani kikeyi ba, ki tausaya mana kodon lafiyarki Momy na "
"Sulaiman tunani ya zama dole gareni, ya kake tunanin zan iya daina tunani akan y'ata mace
kwara daya tak da kaddara ta fadawa, ace na bude ido babu Maryama a gabana, yanzu
wayasan inda take, Allah baxai taba yafe duk wani hakkinta akanmu ba, bayan mune mukai
mata gatan dahar ta koma haka,shin ku baku damu da yar uwarku bane ,wacce irin zuciya ce
gareku? ".
"Umma yin shiru baya nufin mun manta da ita, duk abunda nakewa janna inayine don gudun
lalacewar rayuwarta bawai don bana sonta ba, Momy aduk gidan nan babu wanda nakeso
kamar yacce nakeson Jannat, nasan kowa yaji zaiyi mamaki, ina takura mata ne dukdon
rayuwarta tayi kyau, saidai ina gini ana rushemun shiyasa na zare hannuna bawai don bana
sonta ba, Momy ina son yar uwata kuma insha Allah zata dawo garemu ki daina damuwa".
Karo na farko aduk watannin da Abba ya kori Janna sai yau ya fara jin be kyauta ba da alamun
nadama, tabbas shine wanda ya ruguza rayuwar y'arsa kuma mamadin yayi gyara saiya koreta,
ji yayi zuciyarsa ba dadi kewar y'arsa ta dawo masa, kai tsaye parlo ya nufa anan ya samu su
Inna tanata fafatawa da Sawam don shima yanzu yayi baki.
"kaji shegen yaro, kaima ka lalace ko, to wallahi kabi a hankali kafin nasa kaima kabar gidan
"Inna ta fada.
"innabar gidan ke ki zauna tsaron duniya a ciki, ae komai yake faruwa dasa hannunki baku kuka
lalata Janna dinba ba'a da ikon a mata gyara, toma meye na tada hankali bayan kawo maku
abunda kuka aekata nema tayi, wallahi hakkin yarinyar nan baxai barki ba, tsohuwa Kin matso
ga kabari amman Kin fitini mutane ".
kuka sosai ta rushe dashi tana tafa hannuwa "Sawam nika zaga, ni kake cewa na mutu,
tsigagge marar tarbiya, Allah ya isarmun ME kama da tsohon jakki ".
Beko kula taba yabar mata parlon ya wuce Abba shima ko kallonsa beyi ba.
"yanzu a gabanka Abdullahi harka haifi yaran da zasuna wulakantani?"
da sauri ya matso gabanta "Innata don Allah kiyi hakuri zan masu magana, bazasu sake ba".
"yadai fi maka "mikewa tayi tabar dakin tana shartar majina da habar zani. Shima dakinshi ya
wuce nadama fal aranshi, gidanshi mai cike da farin ciki da walwala shine yanzu ya koma
kamar filin yaki kuma dukta silarshi, dole yasan abunyi kam.
*ADAMAWA*
zaune take akan Chair rigar Buba ce ta shadda Blue colour jikinta ta daura kallabi kamar
gwargwaro tayi fari tayi kyau sosai ga y'ar kiba da tayi, cikinta yayi babba sosai ya fito dakyar
take tafiya kimanin cikin wata Takwas (8),Amman yayi kamar wata tara, apple ne hannunta
tanaci a hankali, lekenta yakeyi ta window komai Amira (sunan da suke kiranta dashi kenan,
saboda Sunan Amma ne) tayi burgeshi yakeyi tun bayan rasuwar Minal be taba ganin matar
dayake soba kamar Amira komai tayi sai yaga kamar Minal ce, amman cike yake da tsoro karya
rasata itama wurin haihuwa shine abunda yake tashin hankalinsa kullun yana rokon Allah daya
sauketa lafiya.
Da gudu Mahmoud ya fito yana kiran "Aunty ,Aunty "daram ya haye bisa cinyarta yana haki.
murmushi tayi ta shafa kanshi tace "wa kuma ka tsokana ".
Ibtihal ce ta fito, tana jefa masa harara, kafin tayi magana taji muryar Yaya Faruq yana cewa
"haba Muhamud baka ganin ya Aunty take, ka daina zama akanta pls "
"yaya bafa komai zan iya har goyonshi mafa"Janna ta bashi amsa.
Murmushi ya subuce masa yace "yace oya tashi ki ruga mu gani ".
zaro ido tayi alamar tsoro, kokarin mikewa ta somayi ta kasa kwabe fuska tayi rau rau da ido.
dariya Ibtihal ta kwashe dashi tana mata gwalo.
Maji dad'iâœ�í ¼í¿»
مسب* الله Ù†Ù…ØØ±Ù„ا *Ù…ÙŠØØ±Ù„ا
*____________________________________*
*í ¼í¼ˆí ¼í·°AINUWA í ¼í·¼RITER'Sâœ�í ¼í¿¼*
*í ¼í·¦SSOCIATIONí ¾í´�í ¼í¿»*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*____________________________________*
í ¼í½‡í ¼í½‡í ¼í½‡í ¼í½‡í ¼í½‡í ¼í½‡í ¼í½‡í ¼í½‡
*DAFIN SO*
í ¼í½‡í ¼í½‡í ¼í½‡í ¼í½‡í ¼í½‡í ¼í½‡í ¼í½‡í ¼í½‡
Story and writing by
*Maryam Ismail*
*MAJI DAD'IN KAINUWA CE* âœ�í ¼í¿»
facebook
Maryam ismail(maji dadi)
Inster
maryam maji dad'i
Page 85 to 86
Pillow din Chair ta dauka ta jefa mata ta kwabe fuska kamar ta saka ihu, tana harararta,
matsowa Ibtihal tayi tana kokarin tashinta amman ta kasa, Ammi ce ta fito tana fadin "me kuma
akewa wannan dariyar ".
"da y'arki Ammi, ta kasa tashi "Faruq ya fada yana danne dariyar data taso masa.
"shine kuka sakata gaba kuna mata dariya, rabu dasu, itama Ibtihal din aure zan mata ki rama
dariyarki ".
Takowa takeyi cikin isa har zuwa cikin parlon tana taunar Gum sai kara yakeyi, da gangan tabi
ta saitin Jannat ta take mata k'afa da Shoe dinta masu tsini.
Wani irin zugi taji ya ziyarci duka kwalwarta xuwa sassan jikinta, ihu takesonyi amman ganin
Faruq Wurin yasa ta toshe bakinta tare da rumtse idanuwanta, hawaye na shirin fitowa,ta
makara kam don ya dade da ganin abunda Ibtisam tayi, shima zama yayi, yayi crossing legs
dinsa yana kare mata kallo.
Itakam kamar batayi komai ba ta zauna tana fiddo waya ta soma Chart, duka dakin tsaye sukayi
suna kallonta, Ibtihal na jinjina mugunta irinta y'ar uwarta kasa shiru tayi tace "Haba Ibti bakya
ganin irin takata da kikayi, amman kamar Kin taka icce ".
"dallah malama ki rufamun baki a wajen, uwar kalar dangi, ita bata da bakin magana saike uwar
iyayi, to ki rama mat......"idasa hadiye maganarta tayi ganin Faruq zaune ya kura mata ido, ita
koda ta fito bata lura dashi a parlon ba, zare ido ta somayi tana gyarma don tasan yau ta gama
yawo zataji jibga ne.
Kawar da kai yayi sannan yace "you idiot come here ".
Tsoro karara ya bayyana a fuskarta baki na kyarma tace "ah....ah Yaya Allah ban kula ba, i'm
sorry pls ".
"na tambayeki wani abu ba "ya fada kamar bashi yayi maganar ba.
Zuwa tayi gabansa ta duka, batayi aune ba saijin saukar mari tayi a fuskarta, hawaye ne suka
gangaro mata ta dafe wurin, tanajin xafi na ratsa ta.
Yunkurawa Jannat tayi da taimakon Ammi ta mike, da kyar ta iya dukawa gabansa tace "Yaya
pls kayi hakuri, bata gani ba, kuma ta ban hakuri ".
Da mamaki yake binta da kallo, kullun ita kokarinta ta kare Ibtisam, amman ita kuma kamar kara
hura mata tsanarta akeyi arai.
Wani mugun kallo Ibtisam ta bita dashi babu abunda zaka hango sai tsantsar tsana da kiyayyah
a fili, mikes tayi da gudu ta nufi fakinsu.
Ammi murmushi tayi don harga Allah tana matukar son Jannat kodon halayyarta masu kyau,
dakinta ta wuce tana jin kaunar yarinyar har cikin ranta.
Kallonsu suka maida ga TV din dakin da zazzak'ar wak'ar ke tashi ta secret Super Star, batunsu
d'aya shine ina ta shige, alumma kowa ta ita sukeyi, bata ida tantance cewa tana da masoya ba
saida aka soma karanto sakonni kowa akanta yake magana, take rayuwarta ta baya ta soma
dawo mata cikin kai hawaye ne suka soma zubo mata kokarin tashi tayi ta kasa, kamata yayi ta
mike tsaye