Showing 27001 words to 30000 words out of 37771 words
Chapter 10 - Rana Daya Book 1 Hausa Novels By Halima Abdullahi Mashi
din sa tana duba abin da ke damunsa. Ta kalli. Munnir, gajiya da
rashin bacci ne ke damun abokinka kenan.� Ya ce Haka naji ana fadi.Ta dawo kusa da
hannunshi, hannun ya kumbura. Ta ce, “A’a.� Ya motsa hannun ne?� Da alamu ruwan ba ya
tafiya. Munnir ya taso da sauri ta duba sosai ta ce, “Tabbas ruwan nan baya tafiya. Nafisa ta fita da sauri kiran Hajiya. Aliya ta saka safar hannu da ke aje gurin da aka jera
abubuwan amfanin da suke mishi aiki da su.
Tazo ta soma cire ruwan ta sakale, sannan tasa hannu tana sabule allurar tun da ta cire. Ta ce
da Munnir tunda an fi bukatar ya yi bacci, in ya farka sai a maida mishi ruwan.�
Daidai lokacin Hajiya da Nafisa da Nurse suka shigo. Aliya ta kalli Nurse din ta ce “Na cire mishi
ruwan don naga yafi bukatar bacci, na duba allurar da aka yi mishi.�
Nurse din ta ce, “Haka ne, kin kyauta. In ya tashi sai a maida masa.� Aliya ta kalli agogo “Nan
da karfe uku zai tashi, ko da mintuna.� Nurse din ta ce, “Haka ne� Nafisa ta tabe baki ta zauna.
Hajiya ta juya ta fita.
Nurse din ta ce “Ku ragu a dakin.� Aliya ta mike “Bari in je daga wajen.� Munnir ya ce, “To muje.�
Nurse din ta ce, “Ke ya kamata ki tsaya tunda kin san yanda za a kula da shi.�Aliya ta ce, “Babu
komai, ai an cire mishi ruwan.� Suka fito ta cire safar ta zuba a kwandon shara.
Amna suna ta waya da Mustapha wanda yaje ya dauko Kaka. Yana kara yi musu kwatance
yanda za su iso asibitin don sun shigo Zaria din.
Domin Mustapha yana fada mata hankali tashe ta shiga gurin Anty Amaryar Babansu ta fada
mata, don Mom sun tafi Dubai da China don hado kayan kicin na ita Amna din.
Nan suka shirya zuwa duba shi, ita da Anty da kanwarta Sumayya. Amnarko bayan ta da ruwan
gora zuwa kayan Tea da lemukan gora dana gwangwani
Mustapha ya riga su isa asibitin, ya fito da kujerar Hajiyar da ake tura ta don bata iya yin
doguwar tafiya. Har da Maryama suka zo suka taimaka mata ta zauna a kujeran, ya tura ta suka
nufi cikin asibitin. Nan kowa ya tashi ana gaida ta cikin girmamawa.
Hajiya ta tsugunna a gabanta tana yi mata sannu da zuwa. Ta gaida ta, Kaka ta tambayi jikin
Shatima, ta ce, da sauki. Mustapha ya turata zuwa ciki.Tana ta fadin “Sannu dan nan, ciwo haka
da gaggawa, jiya muna tare.� Nafisa ta durkusa ta gaishe ta. Mustapha ya fita da sauri
sakamakon kiran da Amna ta masa cewa gasu sun iso. Ya same su a harabar asibitin. Yayi musu jagora. Amna sanye da doguwar riga dinkin Dubai,
kalar ja da ratsin baki, ta yafa dan karamin mayafin rigar.
Har gaban Hajiya ya kai su yana fadin “Ga Amna daga Kano amaryar Yaya. Ta gaban Aliya
suka wuce, tunda taga Munnir ya tashi ya bisu ta zargi cewa wannan Amna ce.
A fili ta ce, “Lallai kuwa Shatima ya hada mata.� Ta maida hankalinta don taga irin karbar da ita
zata samu a gurin surukar tasu. Sai ta hanagi bakin Hajiyar har kunne, tana yi musu sannu da
zuwa. Ta ce “Wace ce ‘yar tawa?� Sai Amna taja gefen mayafinta ta rufe fuska.
Hajiya ta ce, “A’a na ganta masha Allah, to Munnir kai su ciki.� Anty Amarya ta ce da Mustapha
suje da Sumy su kwaso abu a boot. Sumy cikin shagwaba ta ce, “Anty zamu iya kuwa? Akwai
fa yawa.� Hajiya ta dubi Hamida kanwar Nafisa, da
Maryama ta ce. “Kuje ku taya su. Amna tana shiga suka kalli juna da Nafisa. Amna ce tana
shiga suka kalli juna da Nafisa.Amna ce ta fara kauda kanta,domin faduwar dataji gabanta yayi,
tabbas wannan daya daga cikin kishiyoyinta ne.Anty ce kawai tagaida Nafisa tare da tambayar
jikinshi.Amna tana tsaye tana karema Shatima kallo,so da kaunarshi azuciyar ta suka nunku. Uku da minti biyar Aliya ta sake dosar dakin dan tasan yana daf da farkawa. Tasamu Anty ta fito
gurinsu Hajiya,ga kuma kayanan ana ta jibgewa wanda su Amna suka zo dashi acikin dakin
Munir da Amna suna kan kujera Nafisa tana zaune inda take.
Haka kuwa daidai lokaci yayi mika gami da salati yayi juyi kamar zai cigaba da bacci, sai ya ji
gadon ba irin nashi ba. Ya dan yi shiru don son ya tuna ashe fa bashi da lafiya, sai ya bude ido
ya kalli Hajiyar.
Yayi yunkurin tashi, sai ya ji Munnir yace “Yi a hankali Shatima.� Ya kama shi ya tayar zaune.
Mamaki ya cika shi ganin Aliya da Nafisa Ya ce, “Har an taso mutane haka Hajiya?� Ta ce, “To
ai abokin kuka shi ake fadama mutuwa.� Ta nuno Amna wadda ke zaune tana danna waya tayi
tamkar ba ta san suna yi ba. Ta ce, “Ga ma mutan Kano yanzu suka zo. Ya kai duba Amna ta
dago suka hada ido. Ya
saki dan murmushi “Har da ke honey?� Ta dago
mishi yatsunta guda biyu alamun sannu.
Ya ce, “Daga nesa? Ban amsa ba.� Nafisa ta cika tayi tam! Ya kalli Hajiya “Ina Alhaji?� Ta ce
“Bari Mustapha su gama ya kira shi ya ce ka farka sai waya yake, bai dade da barin nan ba shi
da sauran iyayenka.�
Mutanan waje suka soma shigowa suna yi masa sannu suna fita. Ya ce, “Munnir ya ba shi
rigarshi yasa. Ya ce zai yi fitsari. Munnir ya taimaka masa. Yanzun ba in da yake masa ciwo sai
dai bakinsa babu dadi, jikinsa kuma babu karfi.
Ya dan ci abinci kadan, Likitan ya shigo lokacin Kaka tana ciki tana ta yi wa ‘yanmatan nashi
tsiya, wai sun kasa sun tsare. To ita ce dai me shi.
Nafisa ban da kumburi ba ta komai. Aliya ce tayi dan murmushi ta ce “Ai ba zamu ja da ke ba.�
sai lokacin Amna ta dago ta kalli Aliya,yanzu har da wannan a cikin matan da honey dinta ke
so?
Ita duk kallo take yi ko Malamar asibiti ce mai kula da shi, Likita yayi masa tambayoyi, sannan
ya ce “In ya gama za’a maida masa ruwan da ya goce.
Shatima ya ce, “Ka sallame ni in je gida aurena ya kusa.� Likita ya ce Sai ka huta nan da kwana
biyu. Ko dama auren ne kasa a ranka ka ke neman ja za ma kanka wani ciwo?�
Ya ce, “A’a Likita, waccan matsalar daban.� Kaka ta ce, “Likita kar ka sallame shi sai ya yi sarai.
Yaron nan ya jaza min tun jiya bacci ya gagari idona, rabon da in fito kusan shekara guda da
rabi, amma yau silar shi gani na fito.�
Likita ya ce “Kaka ai ya taimake ki, fita tana kara lafiya, ki daure ki ke fita ko sau daya a sati.� Ta
ce, “A’a ni ba in da zan je ko da ba mu saba yawo ba mu.�
Hajiyar shi ta sake shigowa, bayan tayi ma wasu rakiya. Ta ce, “Shatima ga fa kaya nan da su
Amna suka zo da shi, babu gurin ajiya sai dai a rabawa jama’a ko?�
Kaka ta ce “Wai ni ana ta Amna har yanzu ba ku nuna min ita ba?� Shi da kanshi ya ce, “Ki
duba duk matan gurin nan ki nunata da kanki.� Ta hau waige-waige. Amna ta ja dan mayafinta
ta rufe fuska.
Kaka ta ce, “A’a na ganta, to bude in gani kin kai ni kyau!� Nafisa ta mike fuu! Ta matsa. Aliya ta
kalle shi, “Bari in maida maka ruwan in tafi gida basu sani ba, daga gurin aiki nazo.�
Ya kalle ta, “Dama ke ki ka sa min dazu?� Cikin zolaya ya tambayeta. Ta yi dan murmushi. Ya
ce, “Shi yasa ban ji zafi ba.�
Ta dauki abin neman jijiya. Ya miko hannu yana murmushi yana kallonta cikin ido. Ta ce, “Ba
wannan hannun ba ya kunbura, bai daina kallonta ba ya miko daya hannun. Ta ki su hada ido ta
daure masa hannun, sai ya ce “Ash!� alamun zafi.
Ta kalle shi da sauri, sai ya daga mata gira. Ta kalli su Hajiya da ke kallonsu, ta dauki auduga
tana shafawa don jijiya ta fito, ta dauki allura ta tsira. Jini yana biyowa ta kalle shi. Ya sake
kashe mata ido.
Ta jona masa ruwan ta daidaita. Ta dube shi “Ka aje hannu da kyau, kada ya sake gocewa.� Ya
ce, “To my love.� Ji tayi tamkar kasa ta bude ta shiga don kunya Ta kalli gurin su Hajiya, “Allah
Ya kara sauki, zan tafi.� Suka ce “Ki gaida gida.� Kaka ta ce “Allah Yayi miki albarka, kai ka huta
ga ma aikaciyar jinya a gida, in larura ta samu ba a fata ba sai an je asibiti ba. Aliya dai ta kalli Amna ta ce, “Ku gaida gida, an gode.� Amna ta dago kai ta dubi Aliya, da ido
tayi alama tare da dan daga kai. Ta kalli Nafisa, “Sai anjima, Allah Ya kara sauki.�
Nafisa taja tsaki, hakan ya ba kusan duk wanda ke dakin haushi har da Mamanta.
Su Amna suka fita don yin sallar La’asar a Masallacin asibitin. Nan take Kaka ta shiga yiwa
Nafisa fada, ta ya ya ‘yar uwarki tana miki sallama ki ka ja mata tsaki?
Sai ta ce, “Kaka ina ruwanta da ni, ni fa ban kula kowa ba tunda nazo.� Shatima ya dubeta
fuskarshi babu walwala, “Kije gida na gode kawai.� Mamanta ta ce, “Ai ita sakarya ce, shegen
kishi ta dora ma ranta.� Hajiyarshi ta ce, “Nafisa ai dole kuwa ki koyi hakuri da danne kishi tun
da Allah Yasa ba ke kadai ce za ki zauna ba.â€� Fuu! Ta fice ta nufi gida._____ *í ¼í¿šï¸�RANA DAYA í ¼í¿šï¸�*
CHAPTER 13
*BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI*
*Wannan littafin na kudi ne akan farashin 300,idan kuna bukata zaku turo kudin ku ta wannan
account numberí ½í±‡í ¼í¿»*
```ACT<<0700549935
Halima Abdullahi Access bank sai ku turo shidar biya ta wannan number 09028485925```
*Ko kuma katin Mtn ta wannan number 09068032427 Ga masu son Audio na littafin RANA
DAYA shima muna dashi cmplt ku turo kudin ku ta account number din da muka bada can
samaí ½í±†í ¼í¿»í ½í±†í ¼í¿»ko kuma katin Mtn ta wannan number 09068032427 idan baki shirya siya ba ki bari
sai kin shirya sai kiyi magana*
*Masu son tallata masu hajar su suyi magana ta wannan number 09068032427 zamuyi maku
cikin sauki*
```í ¾í·•í ¼í¿»í ¾í·•í ¼í¿»Ina kuke kasaitattun mata, Hajiyata kada ki bari ki zama bora agidan auren ki yi kokari ki
tsuma kanki da ingantattun magunguna na gyaran jiki 07032895551í ¼í½‰í ¼í½‰í ¾íµ¥í ¾íµ¥```
```Mun zo maku da ingantattun magunguna masu kyau da inganci akwai TABAJE mai kyau
gangariya 5litres 5k 07032895551```
```Muna da hadin Abulbulo, akwai Dan saudiya Hajiyata kada ki bari wannan hadi ya
wuceki,dagajin sunan ABULBULO kinsan akwai aiki 4k ne kudin shií ½í¹ˆí ½í¹ˆ```
```Akwai sa Buzu Kuwwa,muna da kafi Budurwa uku sai angwada akansan na kwarai```
```í ½í·£ï¸�í ½í·£ï¸�í ½í·£ï¸�Ina matan da mazajen su kebin matan banza to matso kusa Hajiyata Muna hadi na
musamman duk macen da tayi amfani dashi mijin ta be karajin dadin wata mace, wannan hadi
in kinsan kinada kishiya don Allah kada ki siyeshi 8k ne kudin shií ¾íµ¥í ¼í½‰```
```Akwai dahuwar kaza gangariya sai kin gwada Hajiyata zaki bani labarií ½í¹ˆí ½í¹ˆ akwai Dan
dakarawa ya matseki tsam ya kuma saukar maki da ni'ima, akwai kafi sugar, kwallin mata dan
matsi daya tamkar da dubu kenaní ¼í½‰í ¾íµ¥```
```Akwai hadin Zama daram,munada miski mekyau original, akwai dahuwar kaza ta amare da
uwar gidaí ½í°“í ½í°“í ½í°“ Akwai Sabulun infection ya matseki ya yi maki maganin infection,yasa wajen
yayi sulbi Hajiyata```
```Muna garin katsina Muna aikawa ko ina a fadin Nigeria har ma da makotanmu Niger
07032895551```
```Sai angwada ake sanin na kwarai, amma don Allah idan baki shirya siya ba kada kiman
magana 07032895551 muna bada sari game bukataí ½í¹�í ¼í¿»í ½í¹�í ¼í¿»```
Mun tsaya
Sai ta ce, “Kaka ina ruwanta da ni, ni fa ban kula kowa ba tunda nazo.� Shatima ya dubeta
fuskarshi babu walwala, “Kije gida na gode kawai.� Mamanta ta ce, “Ai ita sakarya ce, shegen
kishi ta dora ma ranta.� Hajiyarshi ta ce, “Nafisa ai dole kuwa ki koyi hakuri da danne kishi tun
da Allah Yasa ba ke kadai ce za ki zauna ba.� Fuu! Ta fice ta nufi gida.
Su Amna suna dawowa suka soma shirin.. tafiya. Shatima ya ce, “Ni dai ba ni ki ka zo dubawa
ba.� Ta ce, “Waye ne nazo dubawa?�
Ya ce, “Kin zo danna waya ne da zama a waccan kujerar.� Ta ce, “To ina zan zauna?� Ya nuna
bakin gadonshi.
“Ga guri nan.�Ai tafiya zamu yi, tunda ka ji sauki. Haka
ma ya yi min dadi.� Ta fada cikin yake. “Ban gaji da ganinki ba.� Ya fada yana kallonta. Ta ce,
“To kayi ta kallona na minti biyu.� Anty tayi dariya ta fita. Kaka ta ce, “Ikon Allah! Yaran yanzu ba
kara.� Amna ta ce, “Kaka ban ce komai ba.� duk suka sa dariya, sannan suka fice. Rakiya gurin
mota har da Hajiya. Zuwa washegari Shatima yayi sarai. Da safe iyayen sun zo duba shi, don Mustapha ne ya
kwana. Ganin jikin nashi, shi ne ya ba su damar saka shi tsakiya suna tambayarshi wannan
damuwa da Likita ya ce za su nesanta shi da ita.
Shatima ya yi shiru. Hajiya ta ce, “Haba Shatima, kana son saka mu a cikin damuwa ko?� Yayi
murya irin ta yaron da ke gaban iyayensa irin ‘yan gatan nan.Ya ce, “Ku bar shi kawai, ko na
fada ba lallai ne ku amince ba.� Alhaji ya ce, “In kaga ba a amince ba to abin ya shafi addini ko
mutuncinmu.�
Shatima yayi shiru don dai ya dan kara ja musu aji. Alhaji ya ce, “Kayi magana mana Babana.�
Shatima ya ce, “Wata yarinya ce ni ke son in cike ta hudu da ita su Hajiya suka ce a’a, kuma ni
gara in fasa auran duk ukun nan in aureta ita daya. Yanda ni ke ji kamar zan rasa raina…�
“Kai yi mana shiru!� Hajiya ta katse shi. “Na ce ban yarda ba da karin wani aure.� Shatima ya
koma ya kwanta a hankali, bai ce komai ba.Alhaji ya dubi Hajiya, “Wai kin manta da
zancan Likita ne?� Ya sake matsowa kusa da Shatima. “Babana ‘yar gidan wane ne?�
Shatima ya ce, “Alhaji marainiya ce, ubanta ya mutu. Na yi ma Allah alkawarin kula da ita,
aurenta shi ne zai fi bani damar lura da ita, domin zata kasance kusa da ni, in ko na barta na ce
zan ke taimaka mata, kila wani lokaci yazo wani yanayi na daukaka ko akasin haka ya sani in
manta da ita. Wannan ce damuwata, in har zan samu yardarku zan zama a cikin farin ciki mai
dorewa.�
Hajiya ta ce, “Ka san Allah…� Alhaji ya daga mata hannu tare da cewa “Kiyi min shiru.� Ya kalle
shi, “Yaushe ka ke son aje zancen auren?�
Ya ce, “In an sallame ni gobe ko zuwa jibi ne sai aje. � Ya ce, “Shi kenan ka Kaddara cewa ka
aureta an gama.� Ya kalli Hajiya, “Na haramta miki sake �auko zancan nan in dai na isa.�
Kwafa tayi sannan tasa kai ta fice daga dakin. Alhaji ya ce, “Kar ka damu, zata sauko da zaran
na lallasheta. Zan sanar da Babanka Musa sai aje gidan iyayen yarinyar, sun san dai da
kurewar lokacin ko?�
Ya ce, “Sun sani.� Ya ce, “To ba ka da sauran damuwa in dai wannan ce. Yanzun dai zan wuce
da Hajiya gida, ku ci gaba da zama da Mustapha in ta huce zata dawo.�
Suna tafiya ya dauki wayarshi ya kira Munnir ya ce yana gurin aiki. Shatima ji yake kamar a
sallame shi yaje yayi aikin da zai saka Munnir. Haka dai ya hakura har karfe biyar, Munnir ya
taso. Ya ce “Don Allah yana son yaje gidan su Salma ya bata wayarshi zasu yi magana.�
Munnir bai so ba amma ba ya son ya bata masa rai, tunda duk sun ji labarin abin da Likitan ya
ce a kansa, ya tafi.
Yana zuwa kofar gidan Yayanta yana fitowa. Suka gaisa, ya ce “Ina Alhajin yau?� Munnir ya ce,
“Shi ne ya aiko ni, ina yarinyar nan?’
Yaya Auwal ya ce, “Umma Salma tana ciki, bari in kira ta.� Duk zatonshi Munnir ne mijin da
Shatima ya ce zai kawo mata, har yana fada mata.
“Kin gane abokin nan nashi? Ina jin shi ne zai aure ki. amma kije ki gani.� Tare suka fito, ta
gaishe shi tare da tambayar Alhajin. Ya ce “Shi ne ma ya ce in nazo in kira shi za kuyi magana.�
Ya soma kiran layin Shatima. Shi ko Yaya Auwal yana can gefe yana lura da su saboda tsaro.
Shatima ya daga wayar Munnir ya mika mata tare da fadin. “Gashi.� Ta amsa tayi sallama.
Shatima ya amsa. Ya ce, “Salma.� tace�Na’am! Yaya.�
Ya ce “Ina Yayanki Auwal?� Ta ce, “Gashi can tsallaken titi.� Ya ce “Kira shi ki ba shi wayar.� Ta
kalli gurin da Auwal yake suka hada ido.
Ta yafito shi da hannu alamun yazo. Ya zo, ta ce “Yaya zai maka magana.� Auwal ya ansa tare
da cewa “Alhajin ne?�
Bayan sun gaisa ya ce, “Salma ta ce min haya ku ke yi ko?� Ya ce, “Eh haya ne Alhaji.� Shatima
ya ce, “Ina wanda gidan ke hannunsa?� Ya ce, “Makocinmu ne.�
Shatima ya ce, “Ina son ya samo muku wani gidan hayar za ku tashi a wannan gidan, ko ba ya
nemowa?’ Auwal ya ce, “Yana yi.� Shatima ya ce, “To ina son duk yanda za’ayi gobe a samu
gidan da zaku koma saboda za a zo neman auran Salma.
Ka amshi lambata a hannun wannan abokin nawa, koda wayar wani ne ka kira ni ka fada min.
Auwal ya