Showing 21001 words to 24000 words out of 37771 words
Chapter 8 - Rana Daya Book 1 Hausa Novels By Halima Abdullahi Mashi
a tallata masu hajar su suyi magana ta wannan number 09068032427 zamuyi maku
cikin sauki*
```í ¾í·•í ¼í¿»í ¾í·•í ¼í¿»Ina kuke kasaitattun mata, Hajiyata kada ki bari ki zama bora agidan auren ki yi kokari ki
tsuma kanki da ingantattun magunguna na gyaran jiki 07032895551í ¼í½‰í ¼í½‰í ¾íµ¥í ¾íµ¥```
```Mun zo maku da ingantattun magunguna masu kyau da inganci akwai TABAJE mai kyau
gangariya 5litres 5k 07032895551```
```Muna da hadin Abulbulo, akwai Dan saudiya Hajiyata kada ki bari wannan hadi ya
wuceki,dagajin sunan ABULBULO kinsan akwai aiki 4k ne kudin shií ½í¹ˆí ½í¹ˆ```
```Akwai sa Buzu Kuwwa,muna da kafi Budurwa uku sai angwada akansan na kwarai```
```í ½í·£ï¸�í ½í·£ï¸�í ½í·£ï¸�Ina matan da mazajen su kebin matan banza to matso kusa Hajiyata Muna hadi na
musamman duk macen da tayi amfani dashi mijin ta be karajin dadin wata mace, wannan hadi
in kinsan kinada kishiya don Allah kada ki siyeshi 8k ne kudin shií ¾íµ¥í ¼í½‰```
```Akwai dahuwar kaza gangariya sai kin gwada Hajiyata zaki bani labarií ½í¹ˆí ½í¹ˆ akwai Dan
dakarawa ya matseki tsam ya kuma saukar maki da ni'ima, akwai kafi sugar, kwallin mata dan
matsi daya tamkar da dubu kenaní ¼í½‰í ¾íµ¥```
```Akwai hadin Zama daram,munada miski mekyau original, akwai dahuwar kaza ta amare da
uwar gidaí ½í°“í ½í°“í ½í°“ Akwai Sabulun infection ya matseki ya yi maki maganin infection,yasa wajen
yayi sulbi Hajiyata```
```Muna garin katsina Muna aikawa ko ina a fadin Nigeria har ma da makotanmu Niger
07032895551```
```Sai angwada ake sanin na kwarai, amma don Allah idan baki shirya siya ba kada kiman
magana 07032895551 muna bada sari game bukataí ½í¹�í ¼í¿»í ½í¹�í ¼í¿»```
Mun tsaya
Salma ta ce “Ya tafi ne?� Yaya Auwal ya ce, “Yana waje cikin motarsa.� Ta saka takalmi ta fita.
Gaban motar ta gani a bude, daga gani ta samu matsala ne, shi kuma yana tsaye yana waya.
Ta tsaya daga inda take, tana iya sauraron abin da yake fadi. Ta fahimci da Bakanike (mai
gyara) ya ke magana. Don taji yana cewa “Zafi take yi, kazo ka same ni a nan Tudun Wada…�
Ya ci gaba da yi masa kwatance.
Da ya gama ya tsallako suka tsaya a inuwa inda “yan zaman makoki suka watse. Ya ce.
“Salma! Tace. “Na’am! Yaya.�
Ta tsugunna ta gaida shi, ya amsa tare da fadin “Mike.� Ta mike tsaye tana wasa da gefen
hijabinta. “Ya karin hakuri?� Ta ce “Alhamdulillah.� Ya ce, “Kin daina kuka ko?�
Ta ce, “Ai tun da ka hana ni ban kara ba.�
“Yauwa, ki dangana. Yanzu wace shawara ki ka yanke, ko in ee me ki ke so in yi miki?�
Ta kalle shi tayi dan guntun murmushi, sannan ta sunkuyar da kai. Ya ce, “Ki fada ni na baki
zaɓi kuma na dauki alkawarin ko me ki ke so zan miki, ko nawa zan kashe. Gidanku kuma naso
ace zan gyara muku amma ina cikin shirin bikina.�
Tayi ‘yar dariya “Aure zaka yi?� Ya ce, “Aure zan yi, za ki zo min ko?� Ta ce “Zan zo.’ Daidai
lokacin Bakaniken ya sauka a Mashin. Ya ce “Ina zuwa, bari muyi magana da Bakanike.�
Sun kusa minti takwas sannan ya bar shi yana duba motar ya dawo gurinta. Salma ta rasa
yanda zata yi masa maganar. Ya ce, “To karatu ki ke so ne ki ka kasa fada?�
Ta ce, “Karatu naso Yaya, amma dai akwai burin mahaifina a kaina, kuma har a ranar da zai
mutu sai da ya maimaita yana kuka…Hawaye suka soma zubo mata, tayi kokarin Isayar da
kukan sannan ta ci gaba da magana cikin raunanniyar murya mai cike da tausayi.
“Naso in zama ‘yar Jarida a rayuwata, amma dole in shafe babin haka in yi aure kamar yanda
Mahaifina ya bar wasiyya..�
“Aure!?� Shatima ya katse ta cikin mamaki.
Ta kalle shi fuskarta sharkaf da hawayè. “Aure Yaya.�
“To dama kina da saurayi kenan ko?� Ya tambaye ta.
“Akwai wani Basiru da yake sona.�
Kanshi ya sake kullewa, ‘yar yarinyar nan tana soyayya! Ya kalle ta. “Tun yaushe ku ka fara
soyayya da shi?� Ta ce. “Zai kai wata biyu dai yana zuwa gurina, tun ina zuwa Makaranta ya
taba cewa yana sona na ce mishi karatu zan yi.
Da na daina zuwa kuma sai ya dawo lokacin
Baba ya soma zancen aurar dani sai na hakura na saurare shi.
Ya ce, “To ke kina sonshi ne?� Ta ce, “Ni ban san wani so ba.� Tayi ‘yar dariya tare da rufe
fuska. Ya ce, “Ban gane ba?� Ta ce, “Ni dai
kawai in aure shi amma Yaya wallahi ban san so ba.�
Ya ce “Misali ba ki tunanin shi? Ba ki son ganinshi da makamantansu?� Ta ce, “Yaya ni fa in ya
zo yazo, in bai zo ba har mantawa ni ke Allah yayi ruwan tsirar shi.�
Shatima bai san lokacin da ya kwashe da dariya ba, domin yanda ta fadi kalmar ta ba shi dariya
sosai. Ya ce, “Har akwai wani ruwan tsirar mutum? Lallai Salma kin iya magana. To kin ga ba
son wannan Basirun ki ke yi ba.�
Ta ce, “To ko bana son shi Yaya zan aure shi haka don in cika umarnin Mahaifina, kai sai ka yi
min kayan daki ka aurar da ni kawai.�.
Yayi shiru yana kallonta. Itama ta kalle shi, sai taji kunya. Ta saka tafin hannunta ta rufe
fuskarta. Ya ce, “Mamakin ki ni ke yi Salma, yanzu in aka yi miki aure kin san ya za ki zauna a
gidan mijin?�
Ta kama gefen hijabinta ta rufe fuska, “Zan koya Yaya.� Ya ce, “Karatunki ya zama tarihi kenan
yanzun?� Ta ce, “Ya zan yi, dole in hakura.�
“Sana’ar me shi saurayin naki yake yi?� “Gyaran famfo, da kuma Achaba.�Ya sake kallonta cikin
tausayi. “In kin samu wanda zai ba ki dama kiyi karatu, kuma ya aure ki za ki bar Basiru?�
Ta ce, “Sosai ma. Ban san adadin farin cikin da zan yi ba.� Ta runtse ido “Allah Ka tabbatar min
da haka.� Ta manta a gabanshi take, sai taji an ce “Ameen.�
Ta bude ido da sauri, tasa hijabi ta rufe fuska. Ya ce, “Kina amsa addu’a ba ki san Yaya mijin
yake ba?� Ta ce, “Ai ko wane iri ne in dai Musulmi ne shi.� Ya ce, “To zan je in yi shawara da shi
in zai yiwu zamu zo da shi.�
Bata ma lura da wani bakanike ya gama gyara har ya dana motar ya dawo ba, sai da taga ya
tsallako ya ba shi makulli. Ya ce, “To zan tafi Salma, sai dai na zo.� Ta ce, “To me zan ce musu a
gidan?�
Ya ce, “Ki ce zan canza miki wani miji wanda zai bar ki kiyi karatu har ki cika burinki.� Ta ce, “Na
gode Yaya. Dazu naji ka ce zaka gyara mana, ai haya muke yi.�
“Haya? Wannan gidan ne ake haya?� Ya tambaya cikin mamaki. Ya kalli agogon hannunshi,
“Bari in tafi zan zo.� Ta ce. “To sai anjima.� Tana tsaye har motarsh ta bace.Hajiya ta kira shi,
yana dagawa ta ce Momiyo tana ta kiran ka ba ka daga ba.� Ya ce, “Ina tuki ne shi yasa, sai na
isa Kaduna zan kira ta.� Ta ce, “To shi kenan bari in fada mata.� Momiyo karamar kanwar su Hajiya ce. Ita ce kuma za tayo masa odar akwatunan lefe. Sai da
ya isa sannan ya kirata.
“Anty Mamiyo kina ta kirana ina hanya, ka’idata in ina tuki kiran Alhaji ko na Hajiya kawai ni ke
dagawa.� Tayi dariya, “Za ka fara daga na matanka kwanan nan.�
Ya ce, “Su a wa? Za dai su san ka’idata a kwanannan.� Ta ce,
“Maganar akwatuna ce zan tura maka online sai ka zaba, saboda gobe zan yi odar.� Ya ce,
“Kowace a dauko mata kalar da tafi so.
Ta ce, “Wace kala ce suka fi so?� Ya cc, “Ita dai Amna tun muna Makaranta tana son Lemon
green, Aliya kuma na san tana son ja, Nafisa ce dai bari in kirata yanzun, sai kuma daya yarinya
Kin san na samu ta hudu a kawo mata baby
pink.� Ta ce, “Bana son wasa.� Ya ce, “Antywallahi babu wasa. Ke ce ta farko da ki ka san
zancan nan, Ta ce, “Ka san me ka ke yi kuwa?� Ya ce
“Don Allah Anty kiyi yanda na ce, kar ki manta
baby pink, bari in kira Nafisa din.�
Take ya kira Nafisa ya tambaye ta best color dinta ta ce purple Ya kira Anty Momiyo ya fada
mata.
Salma tana shiga gida ta samu su Innarsu tamkar ita suke jira, ta fada musu komai yanda suka
yi ita da Shatima. Su Yaya Hadiza sun hau murna.
Inna kuwa ta dira ta ce “Ba ta yarda ba, ko dai mutumin nan da biyu ya zo?� Salma ta ce, “Inna
biyu kamar ya ya?� Inna ta ce, “To ni ban gane ba, daga taimako sai kuma ya ce zai samo mata
miji?�
Yaya Hadiza ta ce, “Haba Inna, ki kyautata zatonki a kansa.� Auwal ya ce, “Inna jikan gidan
Alhaji Shatima ne fa, sanannu ne
“Shi kenan, Allah dai ya zaba mana mafi alheri.� In ji Inna. Suka ce “Haka za ki fada Inna.�
Momiyo ta daga wayarta ta kira Hajiya. Tana dauka ta ce, “Momiyo ki bari zai kira ki.� Ta cc, “Ai
ya kira ni Hajiya, wai seti hudu za a kawo masa, wai ya samu ta hudun. Haka ne?�
Hajiya cikin daga murya ta ce, “Abin hauka ne za a ce ya samu ta hudu! Kila dai ita Amna. za a
kai wa saiti biyu, tunda kin ga tuwon girma miyarsa nama, a ce komai daya za’ayi?�
Momiyo ta ce, “Ni fa ya nuna min da gaske yake amma dai kyaji in ya dawo daga bakinsa. Ai ni
tunda a ka ce flat hudu ya gina na san da wata a kasa.�
Hajiya cikin damuwa ta ce, “To maji-magani.� Suka yi sallama.
**
Biki saura kwana ashirin da tara, ko ina kansu ya dau zafi, gobe yake son yaje gidan su Aliya da
Nafisa ya kai musu makullan gida, don kowa yaje ya ga gida. Haka kuma yana son ya kai musu
Amna, amma abin da yafi daga masa hankali yanda zai ga ya shigar da lamarin Salma ga
danginsa, dole ya je gurin Munnir yanzun don ya fara samun goyon bayansa. Suna cin abinci a
falon Munnir yana gefen fada masa abin da ke tafe da shi. Munnir ya aje cokali, ya ce “Ka ga
abokina fada min kawai abin da ka ke son fada min.
Shatima ya ce, “Kai tsaye ina son yin ta hudu da yarinyar nan Salma wadda Mahaifinta ya rasu.
Da karfi Munnir ya ce, “Me ka ce?� Har sai da faisal danshi da ke bacci a kan kujerar da ke kusa
da shi ya tsorata ya farka.
Munnir ya dauki yaron tare da kwalana uwarshi kira. Fatima zo ki dauki wannan.� Ta shigo ta
amshe shi tana cewa “Ya tsorata ne?� Munnir ya ce, “Magana ce nayi me karfi, shi ne ya fırgita.’
Ta ce, “Kana tunanin mata ukun sun yi maka kadan ne da har sai ka kara da wannan ‘yar babyn
da bata fi ka haife ta ba, da a ce kayi aure da wuri. Wai me ke damunka?�
Ya ce, “Lafiyata lau, kuma ba wai wadancan ba za su ishe ni ba ne, taimako zan yi ina jin
Tausayin yarinyar.� Ya fada mishi duk yanda suka yi da ita.Munnir ya ce, “Ban ga wata matsala
a cikin bukatar tata ba. Ka sai mata kayan daki ka aura mata wancan shi kenan.�
Shatima ya ce “To karatunta fa?� Munnir ya ce “Kayi magana da mijin ya barta kai ka dauki
nauyin karatun nata, kaga shi kenan ka huta da wasu surutai da zasu taso daga danginka, da
kuma matanka.�
Shatima ya ce, “Ban yi wannan tunanin ba, amma na riga da na fada mata cewa zan kawo mata
miji wanda zai barta tayi karatu, kuma tayi
murna. Munnir ya ce, “Ka ce mata kai ne?� Shatima ya ce, “A’a.� Munnir ya ce, “To kawai ka
dauko batun wancan ka cire kanka.�
Shatima yayi shiru tamkar mai nazari, har
Munnir ya soma zaton shawararshi ta shiga har yana cewa kayi nazari da kyau abokina.� Sai
yaga Shatima ya bude ido sannan ya kalle shi, ba wai na gamsu da shawarar ka ba ne, ina
tunanin yanda za ayi fadan karshe ne tsakanina da su Hajiya.
Don tabbatar da yarinyar nan tana cikin mata hudun nan da na gani a cikin baccina. Sai yanzu
na luna ban fada maka ba, akwai wata a mafi Kankanta a cikin matan mafarkina, babu shakka
Salma ce Tsaki Munnir yaja sannan ya ce, “Allah Ya taimaka.� Shatima ya ce, “Dama haka ka
ce, tun dazu da yanzun mun kusa gidan Kaka.�
Munnir cikin jin haushi ya ce, “Ni babu inda zan fita, bacci ma nike ji.� Shatima ya ce, “Gurin
Kaka dole ka zo muje, In na samu goyon bayanta kowa dole ya lafa min.
Sai dai ina ji a jikina, ba za ta ba da hadin kai ba itama. Munnir ya ce, “Allah Ya sa kar ta
amince.� Shatima ya mike.
“Don Allah tashi muje koda zugata kayi ka
ji?� Abokina haka sai ya gaji da matsin Shatima ya tashi suka fita.
Allah yasa bata kai ga shiga cikin daki ba, lokacin da suka yi sallama a falonta. Bayan sun gaisa
Shattima ya shiga kame kame ya rasa ta inda zai bullo ma al’amarin.
Ya ce, “Kaka nasan dai muna tare ko me nazo da shi, ba za ki kware min baya ba.� Hajiya ta ce,
“Kayi magana kai tsaye ni bacci nike ji in shiga ciki, don ka taki sa’a yau a nan nayi
sallah.�_____
*í ¼í¿šï¸�RANA DAYA í ¼í¿šï¸�*
CHAPTER 11
*BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI*
*Wannan littafin na kudi ne akan farashin 300,idan kuna bukata zaku turo kudin ku ta wannan
account numberí ½í±‡í ¼í¿»*
```ACT<<0700549935
Halima Abdullahi Access bank sai ku turo shidar biya ta wannan number 09028485925```
*Ko kuma katin Mtn ta wannan number 09068032427 Ga masu son Audio na littafin RANA
DAYA shima muna dashi cmplt ku turo kudin ku ta account number din da muka bada can
samaí ½í±†í ¼í¿»í ½í±†í ¼í¿»ko kuma katin Mtn ta wannan number 09068032427 idan baki shirya siya ba ki bari
sai kin shirya sai kiyi magana*
*Masu son tallata masu hajar su suyi magana ta wannan number 09068032427 zamuyi maku
cikin sauki*
```í ¾í·•í ¼í¿»í ¾í·•í ¼í¿»Ina kuke kasaitattun mata, Hajiyata kada ki bari ki zama bora agidan auren ki yi kokari ki
tsuma kanki da ingantattun magunguna na gyaran jiki 07032895551í ¼í½‰í ¼í½‰í ¾íµ¥í ¾íµ¥```
```Mun zo maku da ingantattun magunguna masu kyau da inganci akwai TABAJE mai kyau
gangariya 5litres 5k 07032895551```
```Muna da hadin Abulbulo, akwai Dan saudiya Hajiyata kada ki bari wannan hadi ya
wuceki,dagajin sunan ABULBULO kinsan akwai aiki 4k ne kudin shií ½í¹ˆí ½í¹ˆ```
```Akwai sa Buzu Kuwwa,muna da kafi Budurwa uku sai angwada akansan na kwarai```
```í ½í·£ï¸�í ½í·£ï¸�í ½í·£ï¸�Ina matan da mazajen su kebin matan banza to matso kusa Hajiyata Muna hadi na
musamman duk macen da tayi amfani dashi mijin ta be karajin dadin wata mace, wannan hadi
in kinsan kinada kishiya don Allah kada ki siyeshi 8k ne kudin shií ¾íµ¥í ¼í½‰```
```Akwai dahuwar kaza gangariya sai kin gwada Hajiyata zaki bani labarií ½í¹ˆí ½í¹ˆ akwai Dan
dakarawa ya matseki tsam ya kuma saukar maki da ni'ima, akwai kafi sugar, kwallin mata dan
matsi daya tamkar da dubu kenaní ¼í½‰í ¾íµ¥```
```Akwai hadin Zama daram,munada miski mekyau original, akwai dahuwar kaza ta amare da
uwar gidaí ½í°“í ½í°“í ½í°“ Akwai Sabulun infection ya matseki ya yi maki maganin infection,yasa wajen
yayi sulbi Hajiyata```
```Muna garin katsina Muna aikawa ko ina a fadin Nigeria har ma da makotanmu Niger
07032895551```
```Sai angwada ake sanin na kwarai, amma don Allah idan baki shirya siya ba kada kiman
magana 07032895551 muna bada sari game bukataí ½í¹�í ¼í¿»í ½í¹�í ¼í¿»```
Mun tsaya
Don Allah tashi muje koda zugata kayi ka
ji?� Abokina haka sai ya gaji da matsin Shatima ya tashi suka fita.
Allah yasa bata kai ga shiga cikin daki ba, lokacin da suka yi sallama a falonta. Bayan sun gaisa
Shattima ya shiga kame kame ya rasa ta inda zai bullo ma al’amarin.
Ya ce, “Kaka nasan dai muna tare ko me nazo da shi, ba za ki kware min baya ba.� Hajiya ta ce,
“Kayi magana kai tsaye ni bacci nike ji in shiga ciki, don ka taki sa’a yau a nan nayi sallah.�
Ya ce, “Ko kin shiga sai na bi ki. Dama dai ta hudun ce na samu, shi ne ni ke son ki sa ba ki a
jone ta cikin bikin.�
Ta hade fuska, “Kai bana son maida bara bana, an riga an wuce nasan tunda kayi uku ai dole
zaka yi ta hudu, amma ka bari sai can gaba.�
Ya ce, “Haba Kaka! Don Allah ni a hada rana daya, dama su hudu na gani a cikin gara kawai
mafarkina.� Taja tsaki, “Mafarkin ka na banza tunda kai ba Annabi ba ne ba wani tabi’i ba ko
Malami, har wani mafarki ke gare ka?�
Munnir ya ce, “Shi ne nima na gani da anyi magana sai ya ce mafarkin shi.� Shatima ya dubi
Munnir, “Haba abokina! Kai fa ka san komai.�
Ya dubi Kaka, “Wallahi yarinyar Marainiya ce, na san ki da tausayi.� Ta ce “Ni har a fada min
maraici, ni da ubana ya mutu tun ina ciki, uwata kuma ran da ta haife ni ta rasu?�
Shatima ya ce, “To ni dai kiyi hakuri in Alhajina ya zo ki ce kin yarda. Ta soma yunkurin mikewa.
Munnir ya yi saurin mika mata sandarta. Ta amsa tare da fadin “Na gode dan nan kaje gida
gurin iyalinka ka fita batun wannan uban wautar. Shatima ya taimaka mata har cikin daki yana
kara rokonta amma sam ta ki magana. Bayan ya sauke Munnir ya nufi gida. Bai zaci zai samu Hajiyarshi a falo ba tun da sha daya ta
gota,