Showing 24001 words to 27000 words out of 37771 words

Chapter 9 - Rana Daya Book 1 Hausa Novels By Halima Abdullahi Mashi

bai ma lura tana nan ba sai da ya nufi samanshi ya ji ta ce, “Kai zo nan.
Gabanshi ya fadi, don tun jiya ta fada mishi cewa tana son ganinshi. Da safe a gurguje ya
gaishe su wai yayi latti, da yamma ma haka ya yi ta goce ma haduwarsu, yanzu kuwa an ritsa
shi.�
Ya zauna gabanta, “Gani Hajiya.� Ta ce, “Wai ka manta na ce ina son ganinka ne ka ke ta yi min
goce-goce?� Ya ce, “A’a abubuwan ne, kiyi hakuri.�
Ta ce, “Ni ban yi fushi ba amma zan yi “Ai matsawar ka kasa fada min gaskiya.� Ya ce, � ban
taba yi miki karya ba Hajiya.� Ta ce, “Mene ne gaskiyar zancan da Momiyo ta fada min, wai ka
samu mace ta hudu, haka ne?�
Ya ce, “Haka ne, dama da safe zan zo muku da batun.� Ya daure ya kau da tsoron shi ya fada.
Ta ce, “To wannan karon babu hannuna a ciki, kaji na fada maka.� Ya ce, Hakuri za ki yi Hajiya,
in na cike ai ba sauran in da zan saka wata ko?�Ta ce, “Tunda kai naga kamar Namamajo ne
sarkin mata ai in ka hango wata zaka iya zuwa ka saki wata ka shigo da wata. Ya ce, “Haba Hajiya, kar ki yi min fatan haka. Ki daure ki sama abin albarka gaba daya.� Ta
mike tare da fadin, “Ba zan sa ba, dama kai ni ke jira in ji tabbaci, in haka ne in ce maka ba da
yawuna ba.� ta nufi dakin Maigidanta ta bar shi nan zaune turus ya rasa tunanin da zai yi.
Ya mike yana rangaji ya nufi samanshi, zuciyarshi bata taba mai zafi irin wannan ba, gani yake
kamar gara ya fasa auren sauran matan guda uku ya auri Salma kadai, domin ita ce ya dauki
alkawari tsakaninshi da MahaliccinShi zai taimake ta.

Ya kalli abincin shi, ya kauda kai. Ya nufi gadon shi ya fada. Ruf da ciki ya kifa kanshi a kan filo,
rabin kan shi ya soma ciwo, ya rasa tunanin da zai yi.
A haka bacci ya soma fizgarshi. Can kuma sai ya soma jin sanyi, yaja bargo. Abin kamar wasa
sai jiki ya yi zafi.
Haka ya kwana, yana jin agogonshi yana kiran sallah amma ya kasa tashi. Badi’atu tazo kawo
mishi abin kari sai ta ganshi a bargo, yana ta rawar sanyi ta ce, “Yaya! Yaya!!�

RANA DAYA

Da kyar ya ce�Kira min Hajiya.� Da gudu ta sauka, tun daga benen take kwala ma hajiya kira. A
falon Alhaji ta same su tana kokarin hada ma Alhajin shayi.
A tsorace ta waiwayo ta ce, “Mene ne?� Ta ce, “Yaya ba shi da lafiya.� Alhaji da ke cikin dakin
baccin shi ma ya fito da sauri.
“Ba shi da lafiya kuma?� Badi’atu ta ce, “Eh, yana ta rawar sanyi.� Gaba dayansu suka nufi
saman. Sun tsorata da ganin yanayin shi, domin gaskiya ba shi da yawan ciwo.
A tare suka bude bargon, ya kanannade
jikinshi yana ta bari. Alhaji ya kama shi ya
tallafo mishi kai. “Babana me ke damunka?�
Hajiya ta ce, “Badi’atu, maza ki taso Mustapha ya fito da mota, yi sauri.� Ta tafi da gudu.
Uban ne ya tallafe shi suka sauka kasa zuwa mota. Alhaji ya koma ya cire malun-malun yasa
jallabiyya ya dauki kudi. Asibiti mafi kusa suka je ana shiga dashi, Likitan baya nan.
Alhaji ya hau fada, yana cewa wane irin Likita ne har yanzun bai zo asibitin shi ba. Nurse ta ce,
“Yi hakuri Alhaji, bari a kira shi, gidan shi babu nisa. Sauran Nurses kuma suka sa shi a gado
don yi masa taimakon farko. Sun duba shi suka sa
masa ruwa tare da allura.
Iyayan da Mustapha kaninsa suna tsaye a kanshi suna yi masa sannu har lokacin jikinsa yana
rawar sanyi, gashi ba su rufe shi ba, kuma sun kunna fanka.
Likitan ya shigo da sauri. Ya ba Alhaji hannu suka gaisa, Alhaji ya ce, “Haba Likita! Bai kamata
ace ba ka fitowa da wuri ba, asibiti mai zaman kanshi a ce an zo babu Likita?�
Ya ce, “Kayi hakuri Alhaji, jiya sai kusan karfe uku na dare na bar asibitin nan mutum uku muka
yi wa tiyata. Ya isa gaban Shatima ya soma da bude idanunsa yana tambayar abin da ke
damunsa.
Alhaji ya ce, “To mu dai lafiya ya kwanta jiya.� Hajiya ta ce, “Ni da har magana mun yi da shi
kafin ya kwanta din ma.�
Likitan ya taba jikinshi ya ji rau da zafi. Ya dubi ‘su Alhaji ya ce, “Ku dan zauna a waje.� Suna
fita ya cire ma Shatima ruwan sannan ya taimaka mishi ya cire rigar jikinshi. Shatima ya ce,
“Sanyi ni ke ji.� Likita ya ce, “Kar ka damu, zaka daina ji yanzun.� Ya kalli Nurse din da ke tsaye
ya ce mata ta kawo mishi wata allura, ya fada mata sunan allurar ta fita. Ya maida masa ruwan yana ci
gaba da yi masa tambayoyi. Bayan an kawo allurar ya yi masa ita a cikin ruwan, sai ya ce “Kar
ka damu gajiya ce da zirga-zirga, sai kuma rashin bacci. Yanzun za ka yi bacci ka huta a nan
zuwa jibi zaka wartsake sarai.�
Shatima yayi saurin kama hannun Likitan mai kokarin fita. Ya ce, “Likita don Allah ina son kayi

wani taimako daya, nima dai taimakon zan yi.
Likitan ya dawo ya tsaya. Shatima ya ce, “Ina son ka ce ma iyayena damuwa ce ke tare da ni,
don haka kada suke yawan matsa min, kuma ka ce musu su tambaye ni damuwar don suyi
saurin kauda min ita saboda zata iya haifar min da wani ciwo.�
Likitan ya ce, “Amma kai Lauya ne ko?� Shatima ya yi dan yake tare da fadin “A’a.� Likitan ya ce
“Ka iya tsara magana. Zan fada
musu haka din tunda ba cewa kayi a ce kana da wani ciwo ba.�
Ya leka ya ce, “Alhaji za ku iya shigowa.� Suka shigo. Allah Sarki, iyaye duk sun damu suji me
ke damun dansu har suna hada baki gurin tambayar Likitan “Me ke damunsa?� Ya ce, “Akwai
rashin samun ishasshen bacci, zirga zirga da gajiya.
Sannan kuma akwai wata damuwa a tare da shi wadda ya ki fada min ita. Ya kamata ku san ta
don kuyi gaggawar raba shi da ita, domin zata iya haifar masa da katuwar matsala.�
Suka ce, “To Likita, zamu bincika.� Yana fita Hajiya ta ce, “Shatima me yake damunka ne ka
boye mana?� Alhaji ya ce, “Haba Hajiya, ki bari tukunna ya samu sauki mana. Zai fada mana
kuma za a magance ta.�
Shatima na jin su ya yi lamo, a hankali naman jikinshi ya daina rawa, bacci ya kwashe shi.
Labari ya watsu a dangi cewa Shatima yana asibiti. Nafisa ta samu labari, hankalinta ya tashi
take ta fasa zuwa Makaranta ta ce “Mama ba zan jira ku ba, bari in je in ganshi.� Ita ce ta fara
zuwa a cikin Amaren Shatima.
Lokacin da ta zo Hajiya tana zaune a bencin kofar dakin da wasu kawayenta. Nafisa cikin kunya
ta durkusa ta gaida su, ta kuma tambayi jikin nashi. Hajiya ta ce, “Da
sauki, ki shiga yana dai bacci, Mustapha ma yana ciki.�
Tana shiga idanunta na kanshi, yana kwance sambal jikin shi babu riga, tausayinshi yasa
idanunta kawo ruwa. Ta kalli Mustapha.yaya me ya ke damunsa?� “Zazzabi ne kawai, kar ki
damu. Da ya farka
zai warware.� Muryarta na rawa ta ce, “Allah
yasa haka. Allah dai ya ba shi lafiya.� Mustapha ya tashi daga kan kujerar da yake zaune ya ce,
“Ki zauna.� Ta ce, “A’a da ka bar shi.� Ya ce, “Bari in dan fita in mike kafa ma. Ta zauna shi
kuma ya fita. Ta tsura ma halittarshi ido, a ranta tana godiya ga Allah da ya zaba mata Shatima
a miji. Tamkar ta kai hannunta ta dafa nashi, amma
sai ta tsawaci zuciyarta don addininta bai bata damar yin hakan ba.
Lokaci-lokaci mutane na shigowa duba shi su fita. Iyayen Nafisa suka iso har su Hamida. Dauke
da kuloli da kalolin abinci da kayan
shaye-shaye. Su kansu masu asibitin sun shaida cewa dan gata ne ya zo jinya asibitinsu, tunda
ba a yi awa shida ba amma motocin da suka shigo ba a magana.
Abokan Alhaji kawayen Hajiya ga kuma dangi. Haka nan sai waya ake buga ma Jama’a, ana
fada musu Shatima yana asibiti. Nafisa ta ce ma Mustapha lokacin da ya dawo dakin Ban ga
Munnir ba.�
Ya ce, “Ai ko ina ga bai sani ba.� Nan take ya kira shi ya fada masa. Ashe kuwa bai sanin ba, ya
ce yana ta buga wayar Shatima ba a daga ba.
Mustapha ya ce “Duk wayoyinsa suna gida. Bari ma yaje ya dauko.� Ya fita ya fada ma Hajiya,
ta ce yaje ya dauko ya samu missed call sama da talatin.

Yana dubawa ne ma ya kira lambar Aliya da aka sa my love, ya fada mata. Ya kira sweety sai
da ta daga ya ce, “Amna ce?� Ta ce, “Ni ce Nafisa.� Mustapha ya ce, “Ok.� Ya kashe ya samu ta
Amna.
Itama ya fada mata. Ta ce, “Me ke damunsa?� Ya ce “Zazzabi ne. Ta tambayi sunan asibitin ya
fada mata. ya kira Kaka, Maryama ta daga, ya ce “Maryam ki ce ma Kaka Yaya Shatima yana
asibiti.
Kaka ta rude ta ce, “Maryama ta kira shi. Da ya fada ma Hajiya nan ta rufe shi da fada. Ta ce,
“Wa ya ce ya fada ma Kaka?� Sai ko ga kiran Kakar a wayar Hajiya tasa Maryama ta kira.
Tana dagawa ta ce, “Maza ki sa a zo a �auke ni in ga jikin dan nan.� Hajiya ta ce “Da kin hakura
jikin nashi da sauki.� Ta ce “A’a ban yarda ba, a zo a kawo ni. Jiya ban yi baccin kirki ba na rasa
me ke damuna, ashe jikinsa ne.�
Hajiya ta ce, “Shi ke nan gashi nan zai zo yanzun.� Ta kalli Mustapha, sai kaje ka dauko ta dan
sarki a surutu da ka tada mata hankali.�
Aliya tana asibiti lokacin da Mustapha ya kirata ya fada mata ciwon angonta, duk hankalinta ya
tashi. Taso taje gida ta canza kaya amma zuciyarta ta fada mata ciwon da aka kwantar da
mutum, kuma har aka kira ta aka faca mata gaskiya da matsala.
Ta dauki uziri, sannan ta dubi kawarta Aisha ta ce, “Kina ga in tafi a haka?� Ta ce “Kijo mana ai
kayan ki a goge suke tsaf!� Ta kira*🏚�RANA DAYA 🏚�*

CHAPTER 12


*BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI*


*Wannan littafin na kudi ne akan farashin 300,idan kuna bukata zaku turo kudin ku ta wannan
account number👇🏻*

```ACT<<0700549935
Halima Abdullahi Access bank sai ku turo shidar biya ta wannan number 09028485925```

*Ko kuma katin Mtn ta wannan number 09068032427 Ga masu son Audio na littafin RANA
DAYA shima muna dashi cmplt ku turo kudin ku ta account number din da muka bada can
sama👆🏻👆🏻ko kuma katin Mtn ta wannan number 09068032427 idan baki shirya siya ba ki bari
sai kin shirya sai kiyi magana*
*Masu son tallata masu hajar su suyi magana ta wannan number 09068032427 zamuyi maku
cikin sauki*


```🧕🏻🧕🏻Ina kuke kasaitattun mata, Hajiyata kada ki bari ki zama bora agidan auren ki yi kokari ki
tsuma kanki da ingantattun magunguna na gyaran jiki 07032895551🍉🍉🥥🥥```

```Mun zo maku da ingantattun magunguna masu kyau da inganci akwai TABAJE mai kyau
gangariya 5litres 5k 07032895551```

```Muna da hadin Abulbulo, akwai Dan saudiya Hajiyata kada ki bari wannan hadi ya
wuceki,dagajin sunan ABULBULO kinsan akwai aiki 4k ne kudin shi🙈🙈```

```Akwai sa Buzu Kuwwa,muna da kafi Budurwa uku sai angwada akansan na kwarai```

```🗣�🗣�🗣�Ina matan da mazajen su kebin matan banza to matso kusa Hajiyata Muna hadi na
musamman duk macen da tayi amfani dashi mijin ta be karajin dadin wata mace, wannan hadi
in kinsan kinada kishiya don Allah kada ki siyeshi 8k ne kudin shi🥥🍉```

```Akwai dahuwar kaza gangariya sai kin gwada Hajiyata zaki bani labari🙈🙈 akwai Dan
dakarawa ya matseki tsam ya kuma saukar maki da ni'ima, akwai kafi sugar, kwallin mata dan
matsi daya tamkar da dubu kenan🍉🥥```
```Akwai hadin Zama daram,munada miski mekyau original, akwai dahuwar kaza ta amare da
uwar gida🐓🐓🐓 Akwai Sabulun infection ya matseki ya yi maki maganin infection,yasa wajen
yayi sulbi Hajiyata```

```Muna garin katsina Muna aikawa ko ina a fadin Nigeria har ma da makotanmu Niger
07032895551```

```Sai angwada ake sanin na kwarai, amma don Allah idan baki shirya siya ba kada kiman
magana 07032895551 muna bada sari game bukata�🏻�🏻```


Mun tsaya

Hajiya ta ce, “Shi ke nan gashi nan zai zo yanzun.� Ta kalli Mustapha, sai kaje ka dauko ta dan
sarki a surutu da ka tada mata hankali.�
Aliya tana asibiti lokacin da Mustapha ya kirata ya fada mata ciwon angonta, duk hankalinta ya
tashi. Taso taje gida ta canza kaya amma zuciyarta ta fada mata ciwon da aka kwantar da
mutum, kuma har aka kira ta aka faca mata gaskiya da matsala.
Ta dauki uziri, sannan ta dubi kawarta Aisha ta ce, “Kina ga in tafi a haka?� Ta ce “Kijo mana ai
kayan ki a goge suke tsaf!� Ta kira

Ya ce, “Ko kin shiga sai na bi ki. Dama dai ta hudun ce na samu, shi ne ni ke son ki sa ba ki a
jone ta cikin bikin.�
Ta hade fuska, “Kai bana son maida bara bana, an riga an wuce nasan tunda kayi uku ai dole
zaka yi ta hudu, amma ka bari sai can gaba.�
Ya ce, “Haba Kaka! Don Allah ni a hada rana daya, dama su hudu na gani a cikin gara kawai
mafarkina.� Taja tsaki, “Mafarkin ka na banza tunda kai ba Annabi ba ne ba wani tabi’i ba ko
Malami, har wani mafarki ke gare ka?�

Munnir ya ce, “Shi ne nima na gani da anyi magana sai ya ce mafarkin shi.� Shatima ya dubi
Munnir, “Haba abokina! Kai fa ka san komai.�
Ya dubi Kaka, “Wallahi yarinyar Marainiya ce, na san ki da tausayi.� Ta ce “Ni har a fada min
maraici, ni da ubana ya mutu tun ina ciki, uwata kuma ran da ta haife ni ta rasu?�
Shatima ya ce, “To ni dai kiyi hakuri in Alhajina ya zo ki ce kin yarda. Ta soma yunkurin mikewa.
Munnir ya yi saurin mika mata sandarta. Ta amsa tare da fadin “Na gode dan nan kaje gida
gurin iyalinka ka fita batun wannan uban wautar. Shatima ya taimaka mata har cikin daki yana
kara rokonta amma sam ta ki magana. Bayan ya sauke Munnir ya nufi gida. Bai zaci zai samu Hajiyarshi a falo ba tun da sha daya ta
gota, bai ma lura tana nan ba sai da ya nufi samanshi ya ji ta ce, “Kai zo nan.
Gabanshi ya fadi, don tun jiya ta fada mishi cewa tana son ganinshi. Da safe a gurguje ya
gaishe su wai yayi latti, da yamma ma haka ya yi ta goce ma haduwarsu, yanzu kuwa an ritsa
shi.�
Ya zauna gabanta, “Gani Hajiya.� Ta ce, “Wai ka manta na ce ina son ganinka ne ka ke ta yi min
goce-goce?� Ya ce, “A’a abubuwan ne, kiyi hakuri.�
Ta ce, “Ni ban yi fushi ba amma zan yi “Ai matsawar ka kasa fada min gaskiya.� Ya ce, � ban
taba yi miki karya ba Hajiya.� Ta ce, “Mene ne gaskiyar zancan da Momiyo ta fada min, wai ka
samu mace ta hudu, haka ne?�



Munnir ta tambaye shi asibitin ya fada mata. yace, “Shima zuwansa kenan.�
Ta ce, “In ta zo zata kira shi.� Shima Munnir ya samu asibitin cankas da mutane, don ma wasu
suna tafiya. Ya tsugunna ya gaida Hajiya, kuma ya tambayi abin da ke damun aminin nasa, har
ya kara da cewa jiya har sha daya saura suna tare lafiya.
Hajiya ta.ce “Ikon Allah kenan! Ai baya bata da kadan, ko mutuwa ce ma haka ne, ka shiga
yana bacci.� Ya shiga sun gaisa da Nafisa, yaje yana taba jikin abokin nasa sassan wuyanshi,
ya ji jikin babu zafi, har yana zufa duk da fanka da kuma (AC) da suke ta aiki.
Ya kalli Nafisa “Ke ce mai jinyar?� Tayi murmushi tare da sunkuyar da kai ta ce, “Ka zauna.�
Zata tashi ya nufi kujerar da ke can gefe mai zaman mutum uku da yake dakin aminiti ne.
Bai fi minti hudu da zama ba kiran Aliya ya shigo, ya daga. Ta ce, “Nazo bakin asibitin.� Ya ce,
“To gani nan fitowa.�




Shi ne ya yi mata jagora har gurin Hajiya, cikin kunya ta tsugunna har kasa ta gaida Hajiya da
mutanan da ke gurin. Hajiya ta ce, “Munnir wannan kuma wace ce?�
Gaban Aliya yayi wata muguwar faduwa, don ta gane ita ce, mahaifiyar Shatima domin sun yi
matukar kama. Munnir ya ce, “Hajiya Aliyan Shatima c
Aliya ta saci kallon Hajiya don taga irin karbar da ta samu. Ta kuma gani don fuskar Hajiya ta
yamutse, ta kuma kallon Aliya sannan ta ce, “Yana ciki.�
Jiki babu karfi ta tura kofar tare da sallama ta shiga. Nafisa ta waigo don taga mai shigowa tare

da amsa sallamar. Dukkansu gabansu yayi mugun faduwa da ganin juna.
Sun san juna tunda Shatima sau biyu yana kai
Aliya gidan su Nafisa a wancan zamanin da suka
yi soyayya a baya. Nan da nan Nafisa ta hade rai
tamkar bata taba dariya ba.
Aliya ta lura da haka amma bata ki ce mata ina yini ba. Da kyar ta amsa, don ma Munnir yana
ciki ne. Aliya taje kanshi ta tsaya, ta karanto addu’ar da tazo a Musulunci zaka karantawa mara
lafiya.
Sannan taje ta dauki folder

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
google.com, pub-9213700357025247, DIRECT, f08c47fec0942fa0