Showing 3001 words to 6000 words out of 23138 words

Chapter 2 - Celebrity Farashin Tasiri By Mrs Sadauki

ce ai
dole mu yi haƙuri,nan ina ce in kin ji ina faɗar ina son na yi kuɗi na shiga mota mai kyau ya
kwatsa ta kike”

Zama na gyara ina mai rungume buhun kayana,direba ya fara jan mota hajiyar da ke kusana
wacce ƙamshin turarenta duk ya cika min hanci ta ce .
“Ƴan mata mi sunan ki?” na dubeta a mamakance,ta ci gaba da cewa “na ji kin ce ki na son ki yi
kuɗi shi ne nake son na ji ta bakin ki in ki na son na taimaka miki ”
Jin ta sosa min inda yake min ƙaiƙayi ya sa na washe baki,don kallo guda za ka yi mata ka
gane mai kuɗi ce ita irin sosai ɗin nan don hauren Makka biyu ne jere ras a bakinta .
“Hajiya da gaske za ki taimaka min na yi kuɗi?” na tambaye ta.
“Ƙwaran gaske ,yanzu haka ina da yara sa'anin ki masu aiki a ƙarƙashina duk sun yi kuɗi ta
dalilina.Ina da motoci sama da biyar,yanzu ma ra'ayi ne ya saka ni shiga motar kasuwa sannan
yadda kika san shiga ɗaki haka na mayar da jirgin sama ”
Romon bakan da take yi min suka ƙara zautar da ni,sai ƙasa-ƙasa take da murya ta na bani
labarin rayuwarta da ƙasashen da ta taɓa zuwa a haka har mu ka sauka.

“Ga lambar wayata in kin samu lokaci sai ki kira ni, wannan kuma ki sayi ƙaramar waya da su”
wani ɗan ƙaramin kwali ne mai ɗauke da number ta sai 10k sabuwa dal.
Hannuna har rawa yake na karɓa, lokacin da hannuna suka samun contact da kuɗin nan tamkar
wacce aka yi wa wankin ƙwalwa haka na ji burina ya ƙara bunƙasa.


Bayan mun sauka, Raheela ta ce “wai hirar mice ce kuke ta yi da hajiyar nan?”
“Labaran duniya,kin ga ki saki ƙafa mu yi sauri mu ƙarasa gida na matsu na ga Innata” na faɗa
tare da canza akalar zancen.
Haka kuwa aka yi ba ta sake yi min zancen ba,mu na tafe ta na min hirar Hafiz abokin Sadiq

yadda ya nuna ya na sonta kuma aurenta zai yi.


A bakin ƙofa na tarar da Inna da ƙaton bokitin kokon da take sayar wa.Mu ka rungume juna
cikin murna bisanin ta ja ni zuwa cikin ruɓaɓen ɗakinmu wanda ina yin tozali da shi na ji raina
ya ɓace don a ɗan zamana birni na saba cikin villa.


Bisa tabarmar kaba na zauna,Inna ta kawo min ruwa haka na daure na shan ruwan rijiya
bisanin kuma na fita zuwa shagon ɗan Idi mai sayar da waya.Dubu shidda ya sayar min da
wata ƙaramar waya sai kuma ya ban layin airtel kyauta.Shi ya daidaita min komai bisanin ya
saka min ita a caji don gida ba mu da wuta.Kamar abun tsiya haka na zauna na yi ta zaman jira
har sai da ta ida cika sannan na karɓa na nufi gida.
Lambar Hajiya na loda tare da kira,bugu biyu ta ɗaga ta na ƴar dariya “dama na san za ki
kira....”
[31/08 à 12:51] MRS SADAUKI :
*FARASHIN TASIRI*
```celebrity```️

*Gajeren labari*️

MRS SADAUKI ✍️

FCWA ☀️

Special gift fo my VIA FANS

*Masu buƙatar littataina na kuɗi ku zo na yi maku bonus maimakon 500 za ku iya biyan 300
domin samun littafi complete wacce ta shirya ta min magana ta WhatsApp* +22795045822


Page 3


“Eh Hajiya! Duk na kasa sukuni shine na je na sayi wayar”

“Dama na sani ai ! Yaushe za ki koma Maraɗi?”

“Hutun kwana goma ne ba zo yi” na bata amsa .

“Ayya! Ni kuwa ina cewa gobe za mu je kanti ki sayi kayan da kike so sai mu wuce wurin gyaran
jiki.” Hajiya ta faɗa cikin wata irin murya mai jan hankalin mai muradi.

Cike da zumuɗi da kuma son banza na ce “ai zan iya zuwa in kin min sayayyar sai na dawo ko
ya kika ce?”

“Har dai ki zo ɗin zan san yadda za mu tsara komai” ta furta.
“To Hajiya amma ya za a yi na gan ki”
“Kin ji wani shirme kuma,ke da kike da wayar hannu kawai kira na za ki yi sai na aiko direbana
ya ɗauko ki”

Na washe baki jin an ambaci mota don ta na ɗaya daga cikin manyan burina.
“To Hajiya Allah saka da alkhairi ” na furta cikin jin daɗi.
“Amen! Sai an jima zan yi wani aiki” ba tare da ko ta jira abin da zan ce ba ta kashe kiran.

Na ja ajiyar zuciya bisanin na kwanta kan tabarma.Ina nan zaune Inna ta shigo da langa ,a
gabana ta ajiye ta na mai cewa “ga alala nan ki ci,a zubo miki kokon?”
“A'a Inna alalar ma ta isa” na faɗa ina jawo langar na fara cin alalar a zuci kuma faɗi nake ina
ƙari ‘ nan da wani lokaci za mu yi hannun riga da duk wani abincin tallakawa,mu rinƙa shan
madara da ƙwai da haƙarkarin kaji’ sai kuma na yi dariyar kaina .


Gurbin zuciyata ya cika fam da dogon buri wanda a yanzu dab yake da cika.
Ina gama ci na sha ruwa sannan na jawo matashin kai na rungume,lambar Sadiq na kira wacce
ta daɗe a kaina.
Ya na ɗagawa mu ka gaisa sai kuma kuɗin suka ida,shi ya sake kirana ya na mai cewa
“Jameela ina kika samu waya?”
“Tawa ce,yau na saye ta” na basa amsa.
“Madallah! Na ji daɗi sosai yanzu kin ga sai mu yi ta shan hira kafin ki dawo.Da ina cewa Hafiz
ya ban lambar Raheela sai mu rinƙa waya”

“Hum! Saurayinta ya saya mata waya kai kuma ka dinga yin hira da budurwarka ko?” na cikin jin
haushi saboda satin can da ya wuce Hafiz ya saya wa Raheela ƙaramar waya.


“Jameela kin san da ina da kuɗi da tun tuni na saya miki,wlh ni ma ba a son raina ba ne.”
“Ba wani har ce min ka yi za ka bani tsohuwar taka muddin ka canza amma kuma daga ƙarshe
ka ƙi”

“Jameela tun ranar nan na faɗa miki Mama ce ba ta ji daɗin jikinta ba shi yasa na sayar da ita
na sayo mata magani ”

“Hum! Na ji masu Mama”

“Ke ma ai Mamar ki ce,ya ne ya ƴan gidan fatan kowa lafiya?”

Na amsa da “ alhamdullah! Abba ya tafi gona Inna kuma na waje ta na sayar da koko”

“Ke kuma ki na me?”
“Kwance ina huta wa!” na basa amsa.
“Hhh! My Jamee in kin samu gidan hutu sosai za ki ƙara kyau farin ki ya fito,shi yasa nake ta
fafutukar neman kuɗin auren ki”

Dariya ya ban sosai,saboda bai wata sana'a sai shap-shap wani sa'in kuma ya kan taɓa
kabu-kabu domin samun kuɗin da zai sa mai a babur ɗin.

“Kai da ke zaune gida shine za ka ce ka na fafutuka? Wai ina katin da kake sayarwa ne? A turo
min na 200 ”

“Yanzu kuwa” ya faɗa tare da kashewa,500 ya turo min na yi masa text na godiya bisanin na
fara kiran duk wanda na san ya na da waya.

Wuraren magrib Abba ya dawo gida.
“Ah su Jameela ƴan makaranta ,yanzu Innarki ke ce min kin zo hutu ”

“Eh wlh Abba ,sai kuma na samu kira daga can makaranta gobe za mu zana wata jarabawa
dole zan koma” na faɗa ina mai shararo masa ƙarya.

“Allah taimaka,ya kika baro mutanen can ɗin?”
“Lafiyarsu lau Abba ,Alhaji ya ce ma a gaishe ka”

Nan mu ka soma yin hira bisanin na fita na yi alwalar sallar magrib,a bakin murhu na bar Inna ta
na ta ƙoƙarin dafa Ganda.
Bayan na gama sallah na rakuɓe na lula duniyar tunanin in na yi kuɗi yadda zan yi rayuwata,ina
nan zaune aka kira isha'i na tashi ita ma na sauketa bisanin na fita tsakar gida.
Abincin mu ka ci,Inna sai labarin ƙawayena uwanda suka yi aure bayan tafiyata.


Washegari
Tun safe na yi wanka na shirya,don sam ban yi wani baccin kirki ba.Sallama na yi masu kafin na
je tasha na hau mota,tun a hanya na sanar da Hajiya .
Cikin ikon Allah mu ka sauka lafiya,ina ƙoƙarin kiranta na ji muryarta “ga ni nan”

Na washe baki tare da isa wurinta na gaisheta,ta amsa tare da buɗe bayan wata farar mota ta
ce “shiga” na kuwa shige sannan ita ma ta shiga.


“Ya hanya?”ta tambaye ni.
“Lafiya lau alhamdullah ! Ashe har kin zo ki na jirana ” na faɗa ina ɗan dubanta.

Ta murmusa ta ce “eh saboda ina son mu wuce kanti ki yi sayayya”
Na ɗan sunne kai ina godiya yayin da ita kuma ta na min wani kallo da na rasa na mene ne don
har sai da na ɗan tsargu.


Ina cikin saƙar zuci har mu ka isa mall ɗin,mu biyu kawai mu ka shiga yayin da direba ya tsaya
cikin mota.
Tamkar wacce yau ne ta fara shiga birni haka na yi ta ƙauyanci,tun ina mamakin yadda Hajiya
ke zaɓa min kaya har na bari na bar wa kaina kan cewa saboda ita ɗin mai taimakon jama'a ce
kuma mai kuɗi.


Tun daga kayan sawa,takalmi,hijabai da kuma turare babu abin da ba ta saya min ba.Har mota
aka kawo mana kayan kafin mu wuce gidanta,nan na tarar da ƴan matan da ta yi min hirarsu a
jiya.
Cikin sakin fuska duk suka tarbe ni,bisanin Hajiya ta ce “ga ƴar uwar nan na samo maku
abokiyar aiki,ku taimaka mata ta tsefe kitsonta sai ku kaita salon”

Ƴan mata biyu ne suka miƙe su na cewa “to Momah yanzu nan kuwa”
A kunyace na zauna aka tsefe min kitso,ɗaya daga ciki kuma ta haɗa wasu abubuwa ta shafe
min jiki da shi an ɗauki minti talatin sannan na shiga na yi wanka da ruwan ɗumi nan fa na ga
fatata ta yi wani uban kyau.


Cikin kayan da Hajiya Momah ta saya min na zaɓi ɗaya na saka.
Su biyun nan dai suka min rakiya zuwa salon,yau ne karon farko da aka sa min apple hakan ya
sa na yi ta ƙauyancin yadda gashina yayi taushi da tsayi.


Musamman da aka fito da ni daga madafar gashin sai ya ƙara yin tsayi aka shafa min mayuka
da kuma saka min ribob.
Gida mu ka dawo,Hajiya Momah da ta ga yadda na sauya ta ce “an gaishe da Munayya da
Rumy ”
“Da girman kujerar ki Hajiya Momah” suka furta su na murmushi.


Abinci mai rai da lafiya aka zuba mu ka ci,har sauri nake domin na gama na koma can
Takalmawa na nunawa Raheela yadda na koma sai na ji Momah na cewa “in kun gama cin
abinci ku kaita ɗakin hutu ta kwanta,na san duk ta gaji irin wannan zirganiya”
Ban ce komai ba duk da ina son komawa gidan,amma haka na bi bayansu na kwanta ba kuwa
jima ba bacci ya ɗauke ni.
Ina farkawa da Hajiya Momah na fara cin karo hannunta riƙe da wani ɗan ƙaramin kasko sai
hayaƙi ke tashi sama yayin da ƙamshi haɗi da wani ƙauri suka garwaye ɗakin.

“Meelat kin tashi? Ki na jin yunwa ko?” ta tambaye ni.
Jin ta canza min suna ya saka na ɗan murmusa don na fahimci Hajiya ta na son bariki sannan
kuma wayayyar mace ce.

Ta ci gaba da cewa “Munayya kawo mata madararta ta sha sai ta je ta yi wanka”
Munayya wacce ke gefena ta na game ta miƙe ta buɗe frigine ta ɗauko wata tasa,miƙo min ta yi
na karɓa.Madara ce mai sanyi sai ƙamshi ke tashi,abun ka da baƙauya haka na kafa kai na
shanyeta tasss.
Momah sai wani murmushi take ,ni kuwa toilet na shiga na fara wanka.


Tamkar wacce ake yi wa sauyin massarafar gangar jiki haka na soma jin duk wata gaɓa ta jikina
na saki,yayin da kuma nake jin wani yanayi da ban taɓa tsintar kaina a ciki ba.
Ban shirya ba na ɗauki towel na ɗaura,idona har wani lumshewa suke ina ganin dishi-dishi.


Turus na yi ganin Hajiya da Munayya duk ba sa nan sai mutumen da na ɗauka matsayin Uba na
biyu wato Alhaji Nera.Da wani mugun sauri na yi baya na jingina da ƙofa,a ɗan sauran ganin da
ya rage min nake hango Alhaji Nera na tafowa gare ni.......
[31/08 à 15:22] MRS SADAUKI :
*FARASHIN TASIRI*
```celebrity```️

*Gajeren labari*️

MRS SADAUKI ✍️

FCWA ☀️

Special gift fo my VIA FANS

❌Duk wacce ta san ba ta karantawa kar ta shigar min groupe

#Mafarin ƙaddarata
Page 4


Lokacin da Alhaji Nera ya iso gare ni bai yi wani ƙasa da gwiwa ba wurin jawo ni jikinsa. Ba
bacci nake ba amma madubin idona ya dishashe ta yadda ban gani tarau.

“Jameela dama na san ke zazzafa ce! Yadda kike da shaf mai kyau ya tabbatar min cikin mata

ke ajin farko ce ,dubi yadda fatarki ke sheƙi” ya na yin furicinsa ne haɗi da ƙoƙarin raba jikina da
farin towel ɗin da ke ɗaure a ƙuguna.
Jikina babu wata attakar da zan hana shi,hakan ya sa ya ci nasarar zare masurturcin jikina haɗi
da ɗaukata kamar ƴar tsanar roba ya ajiye kan latifa.
Gangar jikina yake sarrafawa wacce ban san dalilin da yasa nake jin saƙonsa na shigata ba,sai
dai ba zan iya mayar masa da martani ba saboda jikina duk a mace yake.
Lokacin da Alhaji Nera ya ci nasarar raba ni da abu mafi daraja a wurin ko wace mace,sai na ji
wasu hawaye masu gumi su na zubo min.Duk uwar azabar da nake ji bai sa na iya yin wani
kataɓus ba,don kuka ma iya hawaye ne kawai suke iya fita.

Na ɗan ware idona kaɗan da har yanzu ba su ida dawo normal ba.Alhaji Nera ke tsaye ya na
mayar da kayan jikinsa,a gaban idona ya fice sai kuma Hajiya Momah ta shigo.Wannan karon
ita da Rumy ne fuskarsu ɗauke da murmushi sai kace abun arziki ne aka aikata gare ni.
Momah ta zauna ta na mai ɗago kaina yayin da ita kuma Rumy ta buɗe min baki ta fara zuba
min wani shayi mai ɗan ɗumi,ɗanɗanason sam babu daɗi amma haka nake sha kamar wacce
aka yi wa dole har na shanye.

Na lumshe ido,sannu a hankali gangar jikina ta fara dawowa normal.Sai a lokacin na fashe da
matsanancin kuka,Momah ta shafa kaina ta na cewa “yi shiru mana,ai komai ya wuce yanzu
burin ki zai cika za ki hau mota ,kayan jiki kuwa sai dai ki baiwa wasu”
Jin ta ambaci mota ya saka na ji nauyin zuciyata ya ɗan ragu,dakyar na yunƙura na tashi zaune
ina mai kiciniyar suturta jikina da dara.
“Momah ki taimaka ki gasa mata jikinta mana,don wannan ban ce za ta yarda da na yi mata
wankan ba” cewar Rumy ta na wani kwaɓe baki.
Dakyar na iya taka ƙafata zuwa toilet,sosai Momah ta min gashi mai kyau wanda ya sha
magunguna.Sai kuma ta bar ni cikin wasu ruwan ɗumin,ina nan zaune na fara tunanin abin da
ya faru da ni da tsakar rana.


‘Alhaji Nera !’ shi ne sunan da na aiyyana a rai,ina tunanin ranar farko da na sauka gidansa irin
kallon da yake min kamar na son tantance wani abu.
Na lumshe ido can ƙasan zuciya na furta ‘mugu! Wato tuggu ya shirya min ya kawo ni tashar
mota ya haɗa ni da muguwar can?’
Ɗaya ɓangaren zuciyata ne ya ban amsa da ‘to ai sau ɗaya ne tak! Kuma muradin zuciyarki ya
cika yanzu za ki hau mota!’
Ban san lokacin da murmushi ya suɓuce min ba,ina hango yadda zan dinga parker motata a
cikin jami'a ina kuma saka tsadadun kaya tare da shiga wurin manyan mutane.


“Wai har yanzu ba ki gama wankan ba? Likita na waje ya na jiran ki zai duba ki” Rumy ce ta turo
ƙofa ta na kallona.
Da sauri na jawo towel sannan na miƙe,babu laifi yanzu ina ɗan takawa da ƙarfi.

Ina fitowa dadaɗan ƙamshin turare ya bugi hancina,yayin da kuma tuni an canza darar da ke
shimfiɗe wacce da idona na ga duk ta ɓace.

Momah ta ce “kwanta likita ya duba ki kar aje kin ƙaru ”
Mutumen da ke sanye da wata farar riga irin ta likitoci na duba,fari ne sol mai farin saje
shekarunsa za su kai arba'in da biyar.
Kamar zan yi kuka na kalli Momah na ce “hajiya namiji zai duba ni ? Da dai a bari gaski....”
kallon ta jefo min ya saka ni haɗiye sauran maganar.


Kan katifar na kwanta ya duba ni,wanda da ace na san abin da zai faru da tabbas zan koma a
toilet na rufe kaina.
Momah ta fice ta rufe ƙofa daga can baya yayin da shi kuma likitan na ga ya na ƙoƙarin cire
kayan jikinsa.
Zuciyata ta buga da bala'in ƙarfi,ina mai tashi zaune na ce “mene ? Me za ka yi min?”
Wata dariyar shaƙiyanci yayi bisanin ya ce “mi kika gama yi yanzu kafin na zo na duba ki?”

Ban basa amsa ba sai wasu yawu da na haɗiye muƙut na tsoro,ina ji ina gani likita ya far
mini.Wannan karon kuwa kuka har da kururuwa haka na yi shi amma kusan a banza.
Bayan ya gama cutar da ni ya yi min allura,“Allah ya isa!” na furta ina hararensa da idona da
suka kumbura suka yi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login