Showing 18001 words to 21000 words out of 23138 words
Chapter 7 - Celebrity Farashin Tasiri By Mrs Sadauki
me?”
“Oh! Na manta ban sanar da ke ba,jiya kin yi saurin tafiya ne SG ya sanar ba a makaranta ko
zaɓen mi za su yi”
Jin haka yasa na yi kwanciyata ina cewa “madallah dama a gajiye nake”
Heelat ta dube ni ta ce “aikin mi kika yi?”
Sai na ƙyalƙyace da dariya ina tuna moments ɗin mu na jiya ni da Alhaji ,sai na ce mata “babu
komai! Hafiz ɗin shi zai zo ya ɗauke ki ko yaya?”
“Eh haka ya ce,ya na ma gidan su Sadiq ,na manta ma ban tambaye ki ba ya jikin nasa?”
“Jikin wa?”
“Sadiq mana! Ba dai ba ki san bai da lafiya ba?” Heelat ta tambaye ni.
“Bai faɗa min ba” na bata amsa.
“Kuma fa ke ce sila! Duk a son ki ne,Sadiq na bala'in kishin ki.”
Na taɓe baki na ce “mene ne amfanin soyayyar tunda ko sisi bai da ballantana a yi zancen
aure”
Heelat ta ce “ko Hafiz fa Daddynsa ne ya biya komai amma ai shi ma bai da ko sisin ”
“To shi nasa mahaifin ya mutu,bai bar masa komai ba sai wani guntun gidan laka ” na faɗa ina
mai fara daddana wayata.
Dariya Heelat ta yi sosai bisanin ta ce “wlh Meelat ba ki da mutumci,shi gida har da guntu ke da
kwai? ”
“I ba ki da labari?”
“Ko ma dai mene ai guntun gatarinka ya fi sari ka bani”
“Kar ki ɗora min ciwon please,bari na hau facebook na ga wace wainar ake toyawa a can” na
faɗa tare da shiga yanar gizozo,yayin da kuma Heelat ke ta ƙoƙarin ganin ta yi kyau sosai.
Uwanda suka turo min saƙon ƙawance na fara mayar wa sama da mutum ashirin kuma duk
maza ne.Kamar jira suke mu ka fara masayar kalma,a ƙarshe kuma wasu cikinsu suka tambaye
ni lambar da nake WhatsApp na kuwa basu.
Sosai na shagala cikin wannan duniya,sai na ji muryar Heelat na cewa “zan tafi sai na dawo”
Na juyo ina watsa mata mugun kallo na ce “wa za ki bari yayi miki tsaron ɗaki? To tare za mu je
Malama duk tsiyar ki yau sai na ci abincin gidansu Hafiz ”
Kai ta girgiza ta ce “mai hali dai bai fasa halinsa! Tun farko na so na tambaye ki ko za ki yi min
rakiya,to sanin halin ki ya saka ban furta ba”
Na yi ƴar dariya ina mai maida wayata a jaka na ce “to mu tafi”
Mu ka fito ta rufe ɗaki kafin mu fita,gidan baya na zauna ita kuma ta shiga gaba.
Har mu ka kai gidan Hafiz hirar Sadiq ce yake min,akan na tausaya wa abokinsa na so shi
kamar yadda shi ma yake sona kar na ci amanar ƙauna.Heelat ma ta daddage ta na kama
masa sai goyon bayan Sadiq suke,tun ban jin haushi har ya kai na yi banza da su ina mai duba
sabon group ɗin da aka saka ni à WhatsApp wanda iya sunansa kawai za ka fahimci babu abin
arziki a ciki.
Ina shiga kuwa na ga sai abubuwa maras kyawu ake turowa,na fito ina dariya a zuci na ce ‘ana
hau duniya!’
Gidansu Hafiz mai kyau ne,tun daga waje har cikin gida.Shi yayi mana iso har ciki,mahaifiyarsa
da ƙanensa su na zaune.Mu ka gaishe su sannan mu ka samu wuri mu ka zauna, Heelat sai
wani sunne kai take.
Mahaifiyarsa babu ruwanta don irin ƴan bokon nan ne,haka ta yi ta jan mu da hira bisanin
ƙanwarsa ɗaya ta kawo mana ruwa da jus da kuma yankarkar ayaba,da gwada.
Ɗayar kuma abinci ta kawo cikin kwononin madubi don ka na iya hango lakaɗeɗen kifin da ke
bacci a gashe abinsa.
Tashi suka yi suka bamu wuri,hatta Hafiz ɗin wanda kafin ya tafi ya ce “ku ci ku ƙoshi nan fa
gidan ku ne”
A zuci na ce ‘kar ma ka yi ɓarnar bakinka don ko ba ka ce ba sai na yi narrr ’
“Wlh ni kunya nake ji,don Allah Meelat kar mu nuna ƙauyanci mu ci kaɗan ” Heelat ta faɗa ta na
ɗaukar ayaba.
Na jefe ta da mugun kallo na ce “dalla can malam! Ga abincin sai na zauna da yunwa eh lalle!”
ai kuwa na buɗe kifin da tun da aka aje shi yawuna suka tsinke plate na ɗauka na zuba acake
da sauran kayan haɗin.
Kamar ƙaton da ya dawo daga gona haka na zuba na ci na ƙoshi, Heelat kuwa sai tsakura take
ita ala dole ta zo ta zo gidan surukai.
Na dube ta da kyau na ce “kin ga Malama ki saki jiki ki ci abincin ki don dai in sun fito ba za su
gane kaɗan kika ci ba”
“Na fa ma ƙoshi” ta faɗa ta na cire hannunta ta saka sabulu ta wanke hannunta a ruwan da aka
kawo cikin wani kwano.
Don wulaƙanci sai ta koma gefe ta na danna waya,ni kuwa ban damu ba bayan na gama ci na
fara shan kayan marmarin na ɗora da ruwa.
Sai a lokacin ƴar aikinsu ta zo ta kwashe kayan,Hafiz ya dawo ya mai cewa “ku taso ku duba
kayan” ba tare da sanin kayan mi ba mu ka bi bayansa.
Wani ɗaki mu ka shiga mai shegen kyau sai ƙamshi ke tashi,tozali na yi da akwatinan aure
kusan shidda ko wace a buɗe take da kuma kaya a ciki .
Ba ƙaramin ƙoƙari na yi ba wurin haɗiye abin da na ji ya zo min a maƙogoro .‘Wato dai Heelat
aure za ta yi ta bar ni alhalin ko can a ƙauye ita ke kore min samari ta na aibatasu don duk kar
ni na yi na bar ta,shi ne yanzu za ta ci amanata?’ na yi zancen zucin.
Dakyar na cira ƙafata na matsa na fara duba akwatinan,less,atamfa da duk wasu abubuwan da
ake sawa cikin lefe hatta kayan bacci da bra da pant duk an saka.Turare da man shafawa
trollynsu daban ta musamman.
Sarƙa da ɗan kunnai kuwa ba a magana sai ƙyalli suke.
Hafiz sai faɗa yake ya na ƙarawa “in da akwai abin da babu ku faɗa,don ina ga yau za a kai
kayan ”
“Meelat komai yayi ko?” Heelat ta tambaye ni ta na min wani murmushi mai cike da ma'anoni,a
cikin kallonta zan iya hango irin na yi miki zarra na wuce ajin ki.
“Duk sun yi Allah sa alkhairi ” na faɗa ina murmushin yaƙe.
“Amen! Shi yasa nake son yanzu na kai ku can Takalmawa tun da gobe ma babu makaranta sai
ku yi shagalin taya murna ku da sauran ƙawayen ku”
“Tunanina da na ka sun zo ɗaya Habibi , Meelat ai za ki tafi ko?” ta dube ni ta na tambayata.
Na ce “a'a zan yi Bashir magana sai mu tafi tare”
“Wane Bashir kuma?” Hafiz ya tambaya ya na turniƙe fuska.
Na yi ƴar dariya ina mai danna wayata na shiga yi wa Bashir ɗin text babu jimawa ya kira,na yi
saurin fitowa don sosai nake jin zuciyata na zafi in ina ganin trollyn nan.
Bayani na yi masa a ɗan takaice,ya shaida min ga shi nan zuwa.Tsabar takaici a waje na fita ina
jiransa tun da an yi katari ya na kusan unguwar.Ina nan tsaye na tsinkayi motar shi daga
nesa,idona har rufewa suke na soma tafiya direction ɗin.
A gaba na zauna ina mai sauke nauyayyar ajiyar zuciya,ganin fuskar Bashir kawai ya saka na ji
nauyin zuciyata ya ragu.
A ɗan shagwaɓe na ce “shikenan ƙawata za ta yi aure ta bar ni,a duk faɗin ƙauyenmu mu biyu
ne kawai manya” shaaa sai hawaye.
“Ikon Allah! Meelat ke kam hawaye ba su miki wuyar zubar wa? Mene ne na kuka to? Shi aure
ai lokaci ne kamar mutuwa kowa da nasa lokacin,murna ya kamata ki yi mata” Bashir ya faɗa
cikin rarrashi.
“To tun da haka ne mi yasa can baya ita ta hana ni na yi auren? Kullum cewa take ta fi son ayi
aurenmu ɗaya rana,kenan ƙarya ce take min dama can saboda ita ba ta da mashinshini” na
faɗa ina kuka bilhaƙi.
“Oh my god! Meelat duk wacce kika ga ta yi aure lokacin yinsa ne yayi,ke ma can baya saboda
Allah bai sa naki lokacin ba ne shi yasa ba ayi ba.Amma babu wani mahaluki da ya isa ya hana
faruwar wani abun da ya tsara,kuma ma da kike cewa haka in da kun yi auren ina za ki samu
santalelen yaro ɗan fari kama ta?” Yadda yayi maganar cikin zolaya ya ban dariya,ganin murmushi a fuskata ya ci gaba da kawo
abin da zai sa na daɗa yin wani.
“Meelat ya na ji ki na zancen ƙauye,kenan dama ba ƴar nan ba ce?”
“Eh! Karatu ne na zo nan amma asalin iyayena su na can ƙauyen Takalmawa,ina son mu je ka
gaishe su” na faɗa ina ƙure shi da kallo sai na ga yanayin fuskar shi ya canza.
“Lafiya ko ba ka son ƴar ƙauye?”
“A'a ba haka ba ne,sai dai kin san da zarar kin gabatar da ni a wurin iyayen ki za su iya yi min
maganar aure ni kuma gaskiya ban shirya ba”
“Kamar ya ba ka shirya ba? Haba Bashir sai kace sai ba ka sona? ”
“Kar ki sake faɗar haka! Ina mugun son ki sosai,amma kin san komai ana son a bisa a hankali
musamman zancen aure abu ne ba na wasa ba.Dole ne ki karanci halayena,ni ma haka sannan
mu fahimci junanmu”
Wani mugun tsoro ya shige ni jin furucinsa,tare da saka min saƙe-saƙen zuci da tunanin kar dai
a je ya fara bincike a kaina.
“Ya na ga hankalin ki ya tashi?” Bashir ya tambaya.
“Babu komai,kawai dai na fahimci ba za ka aure ni ba” na faɗa kamar wata mai maraicin Uwar
da Uba.
Bashir ya gyara zama ya ce “ki na ji na Meelat? Ba wai kuɗin aure ne banda ba,a zahirin
gaskiya ko milliyan ne sadakinki ina su a ƙasa.Matsalar guda ce matata! Shekararmu biyar da
yin aure har yanzu ba ta taɓa ko da ɓatan wata ba,in ta ji zan ƙara aure hankalinta zai tashi ta
ga ko don ba ta taɓa haihuwa ba ne ni kuma ba zan so haka ba saboda na yi mata alƙawarin ba
zan sake aure ba sai ta haihu”
Ji na yi kamar ya caka min mashi a ƙahon zuciya,dakyar na haɗiye ƙodagon baƙin cikin na ce
“amma ka ce min ka na da yara biyu”
“Eh da matata ta farko ba,yanzu kuma ba ma tare har ta sake wani auren yaran kuma su na
gun ta”
“To mi zai hana ka karɓo su ka baiwa wannan matar in ya so sai mu yi auren”
Dariya yayi ya ce “kin taɓa ganin inda aka yi kyauta ɗa? Ta yaya ma za ki kawo min wannan
zancen?”
Cike da jin haushi na ce “kenan ko shekara goma za ta yi muddin ba ta haifu ba shikenan za mu
jira ta sannan mu yi aure?”
“Don Allah ki bar faɗar haka! Yanzu ina ne zan kai ki gida koko can Takalmawa?”
Ban basa amsa ba na buɗe ƙofa na fita cikin fushi,ina jin ya na kiran sunana na yi banza da shi.
Dama babu nisa da kwalta,na samu adaidaita na shige.Wayar Alhaji Nera na kira ,na tambaye
shi in ya kwashe kayan nawa ya kuma tabbatar min da eh ya kwashe har ya kai min su gidansa
na Gao.
Direct gidan Hajiya Momah na yi tsinke,cikin rashin sa'a na ci karo da wannan shegiyar Na'ilah
don jininmu bai haɗu ba.
Hajiya Momah ta tarbe tare da yin min kirari,nan na ji zuciyata ta yi fess yayin da kuma Na'ilah
ke ƙoƙarin saka min wani baƙin cikin.
“Hajiya ki bar zuga ta ,kar ta ɗauka ta fi kowa shi dai abin nan ko wacce ta na da shi ....” na yi
saurin katseta ta hanyar ce mata “ke dallah rufewa mutane wannan shegen bakin naki mai wari”
ban rufe baki ba ta kai min duka nan mu ka shiga jibgar juna dakyar Hajiya ta raba mu.
Mu na nan mu na cacar baki sai ga Alhaji Nera,ya tambayi ba'asi Hajiya ta shaida masa komai
.A gabana ya shiga yi wa Na'ilah masifa ya na cewa “rashin uwa shi ke sa ayi uwar ɗaki,amma
ke na fahimci ba ki son zaman lafiya .Akan Baby ko Hajiya Momah zan iya cin uwar juna da
ita,ke kuma wuce mu je” ya kama hannuna za mu fita na ji Hajiya Momah na cewa Na'ilah
“shikenan kin yi wa kan ki ga shi nan yayi tafiyarsa kin yi biyu babu”
Alhaji kamar wata ƴarsa haka ya saka ni a mota ,ya na driving ya na min faɗan kar na kuma
zuwa gidan Hajiya Momah mi ma ya kai ni can shi bai son ya na gani na can.Abin da na fahimta
Alhaji Nera mugun tantiri ne,biyar mata ya mayar da shi ruwan sha .A haka dai har mu ka isa
wani ɗan madaidaicin gida,yayi horne mai gadi ya buɗe mu ka shiga ciki.
Babu abin da babu na more rayuwa,komai tsaf.Duk yadda nake cikin ƙunci sai da Alhaji Nera ya
sauke maganin da ya sha a kaina wanda kuma can farko akan Na'ilah ne ya tanade shi.
Key ɗin gidan ya ban ya na cewa “daga yau babu takura shikenan za mu yi rayuwarmu hankali
kwance”
Ban basa amsa ba,nan ya fahimci kamar ina da damuwa ,ya tambaye ni.Cikin kuka na sanar da
shi auren Heelat,hatta kuma hirar da mu ka yi da Bashir .Cikin kuka na ce “don Allah ka taimaka
min Bashir ya fito ayi auren nan tare da na Heelat in ba haka ba... ” ban rufe bakina ba Alhaji
Nera ya ce “kar ki wani damu kan ki in dai auren ƙawar ki ne ba za ayi shi ba muddin ina da rai” Duk da fahimci abin da yake nufi ba sosai bai hana ni jin daɗi ba har ta kai da na rungume
ƙaton tumbinsa.......
My book is only 300 via 3184721842
Bala Maryam Mikailu first bank sai ki turo da shaidar biya ta WhatsApp +22795045822 ko kuma
katin mtn,ƴan Nijar carte airtel ta 300f
Nan duk shimfiɗa ce har yanzu ma mu kamo kanun labarin ba,ki zo ki biya naki Hajiya kar ayi
babu ke
[05/09 à 08:15] MRS SADAUKI :
*FARASHIN TASIRI*
```celebrity```️
*Gajeren labari*️
MRS SADAUKI ✍️
FCWA ☀️
Special gift fo my VIA FANS
*Page ɗin ƙarshe ta kyauta 10*
Bayan fitar Alhaji Nera na duba wayata,saƙon Sadiq na gani ya na min barka akan kuɗin auren
Heelat da aka kai.Abun ma haushi ya ban kawai na tura masa “kai kuma ƙaton banza babu
zuciyar da za ka yi niyya ka tara kuɗin auren ballantana ka kawo gidanmu ko?” ina ta jiran ya
maido min amma shiru.
Na tashi na shiga toilet na yi wanka,bayan na fito na shiga kitchen na dafa taliyar leda don duk
ya ajiye min komai.Kifin gwangwani uku na fasa na zube a ciki ,sosai girkin yayi daɗi.
Ina shiga WhatsApp group kawai na ci karo an turo videos BF na kuwa kunna ina kallo,abun ka
da wacce ta saba sex nan hankalina ya tashi sosai.Wannan karon sha'awar Bashir na ji don shi
ne wanda nake so,duk fushin da na yi da shi haka na haƙura na mayar masa da saƙon ban
haƙurin da yayi ta turo min na share.
Ya na ganin saƙona ya kira ni,nan na dagargaje ina ta zuba masa shagwaɓa tare da ce masa
ina son ganinsa.Yayi min alƙawari bayan sallar magrib zai zo yanzu ya na wani aiki.
Tamkar wacce aka yi wa albishir da gidan aljanna haka na tashi na ƙara gyara gidan na fesa
turare,sai kuma na yi wanka na shirya cikin riga da siket iya gwiwa.Zumbulun hijabi na saka na
fito,mai gadi na zaune bakin ƙofa ya na sauraren radiyo.
“Hajiya fita za a yi?” ya tambaye ni.
“Eh ina son zuwa bakin hanya ne yanzu na dawo” na basa amsa kafin na fice.
Taxi na shiga na je na siyo banana da tufa,ina kan hanya aka fara kiran sallah.
Bayan na dawo gida na samu madara da na zuba garin da Hajiya Momah ta ban na saka a
ciki,sai da yayi minti biyar sannan na shanye.
Sai duban hanya nake,dakyar na yi sallah bisanin na fara saffa da marwa kamar kazar da ƙwai
ya fashe wa a ciki.
Can sai ga kiran Bashir ,na ɗaga tare da yi masa kwatancen gidan.Ina nan zaune ya ƙara
kirana ya shaida min ya zo,da sauri na fita kamar zan tashi sama haka na isa inda yake zaune
cikin mota.Gidan gaba na buɗe na shiga,sannan ya fara tuƙawa direction ɗin da na fito.
“Nan kuma gidan su wane ne kika dawo?” cewar Bashir lokacin da ya daidaita parking a ƙofar
gidan.
“Mu shiga ciki dai ka gani” na faɗa ina mai fita,ina gaba Bashir na biye da ni bayan sun gaisa da
mai gadi.
Ina shiga falo na cire hijabin na ajiye shi kan salon,Bashir yayi suman tsaye ya na kallona tare
da haɗiyar yawu.
Dakyar ya furta “Meelat ya za ki zauna a haka kuma?”
“Kai dai samu wuri zauna bari na kawo ma ruwa” na faɗi haka ina mai nufar kitchen,kan tray na
ɗora butalin ruwan sanyi da kuma fruits ɗin da na yayanka.
Na fito ina murmushi na ajiye gaban Bashir ina cewa “barka da zuwa sabon gidan Meelat! Ga
ruwa ka sha ” ya karɓa hannunsa na rawa,gefensa na zauna na ɗauki ayaba ina ci.
“Meelat kin san hakan ba daidai ba ne ko? Irin haka sai ki sa