Showing 3001 words to 6000 words out of 18592 words

Chapter 2 - Auren Gata Book Complete By Rukayya Muhd Aboki

hannun yazeenat
yafadi takai dubanta gun yazeed tana girgiza mai kai murmushi yayi yace kai daddy inani ina
auran matan Istanbul aini matana daddy tana safana mami tace safana kuma wacece a safana
kuma tahir yakai juice bakinshi yace ai mami inaga yar gida za'ayi dan yanzu sadiya ce kadai
wacce batayi aure ba a safana nandanan fuskan yazeenat yachanza daddy yace gaskiya kayi
tunani me kyau son yazeed yake kawai yayi yazeenat tamike tsaye tabar wajan Zuciyanta cike
dajin haushin yayan nata dakinta tawuce to meke shirin faruwa dasune ita kam kishin yayan
nata takeyi to meyasa kada dai acha son yayanta takeyi tashiga uku dan bata taba ganin yanda
akayi soyayyan wa da kanuwa ba tahir shima yamike yabita dakinta yazeed yakai duban shi ga
tahir a hankali yaja tsaki mami da daddy suna lura dashi abunda suke gudu zay faru
[9:31am, 2/10/2016] presido: 0_08_ abunda suke gudu shizay faru zaune tahir ya tadda ta
tazuba uban tagumi yasamu waje yazauna yace buddy tayi saurin dagowa tadube Shi sai taji
yana bata haushi murmushi ta kakalo tace ya tahir murmushi yayi yakama hannunta yamikar da
ita tace yaya ina zakuma muje a hankali yace rakani zakiyi dan gida zantafi lagwabar dakai tayi
tace kai ya tahir tun yanzu bazaka bari sai bayan magrib katafi ba girgiza kai yayi yace akwai
abunda yakamata inyi tabe baki tayi tace to muje rike da hannunta suka fito parlo tahir yace
mami da nina wuce gida daddy yace inace anan ma zaka kwana girgiza kai yayi yace aa daddy
mami tace toka gaida mummyn taka yazeed yahade rai ya kauda kai yana kurban juice tahir
yace safana nizan wuce mikewa yazeed yayi idonshi yakai hannun tahir dake rike dana
yazeenat yayi gaba yace muje har wajan mota suka rakashi kuma har alokacin bai tsaki hannun
yazeenat ba a hankali yazeed yaja tsaki gabaki dayansu suka kalleshi tahir yace yadai girgiza

kai yace nothing wani mugun kallo yawatsa ma yazeenat takauda kanta ta tura mai baki tahir
yashiga cikin mota yace to safana sai kunzo gaida su mummy sannan yakalli yazeenat ya daga
mata hannu yace bye buddy sai minyi waya dagamai hannu itama tayi tana murmushi har yabar
gidan yazeed yakabe hannun tajuyo dasauri tace kai yaya tsaki yaja yace sai koya yagane
cewan kina son tahir yayi gaba tabishi dasauri tace ni ni wallahi banface ina sonshi ba
[9:03am, 2/11/2016] presido: 0_09_ bai juya yakalle taba yace kince mana tunda har kina nuna
ma duniya kina sonshi yayi cikin parlo dasauri tabi bayanshi tana mai magiya a tare suka samu
waje suka zauna mami tace yakuma dawo yanzu bakuma muda kwanciyan hankali a shagwabe
yazeenat tace mami wai fa cewa yayi ina son ya tahir dan kawai ina mai bye bye yazeed yace
mami duk wanda yakalli yarinyan nan yasan tana son tahir nandanan idon yazeenat yacika da
kwalla tace ni wallahi ba sonshi nakeyi ba ko daddy murmushi yayi yace toke dazama kiyi
auranki yazeed yahade giran sama da kasa yatashi yabar parlon yazeenat tamike itama tawuce
dakinta mami da daddy suka bisu da kallo sannan daddy yace gobe fa yakumbo zata zo dan
haka sai kisa agyra mata sashinta mami ta amsa da to
[9:25am, 2/11/2016] presido: 0_010_ washe gari biyu na rana yama yakumbo a kaduna tare da
yusuf din baban safana suka taho sashinta kai tsaye aka Wuce da ita dan idan tazo anan take
sauka murna agurin yazeenat ba'a magana dan cewa tayi zata tattara kayanta takoma cen wuni
ranan yazed bai wuni agida ba yanacen wajan frnds yazeenat kam anacen an makale ma
tsohuwa yazeed ne yashugo dakin tare dai sallama bai zauna ba sai da yadauki remote
yakunna AC yana hararar yazeenat yace shin kema yakumbo kin zama yar kauyen ce da
bazaki kunna AC ba duk uban zafin nan yasamu kujera yazauna zaman mutum daya cikin
fararen sol da suka mamaye dakin yazauna yaharde kafa yana karkada yan mukullayren shi
dake like jikin wani key holder mai tsinannan kyau ta turo baki gaba yanda take mai inya bata
haushi tamike zata fice sai yadan zamo daga cikin kujera yamika dogayen kafafunshi suka tade
ta tafadi kif bisa kafet da baka yace good gobe ma ki Kara zumburo mun baki Allah yakumbo
yazeenat ta raina ni yakumbo tace waya janyo duk baku kuka soba da mukayi me kun fini sani
ai don Allah shashanshun wofi yazeenat tamike tana karkade kayan jikinta tana yatsuna kamar
wadda aka tura cikin yumbu yace yakumbo bakya yi mata fadan turan bakin data keyi a hasale
kamar ta rufe shi da duka ta dago daga gurzar goron data keyi tace banayi din nace baku kuka
so ba sannna tadan sassata muryanta tace sau yaushe kuka shirya kawar da yazeenat ne
yazeed yayi wani iri da fuska alamun bai gane hausar ba yace bangane mu kawar da ita ba sai
kace wata kaya yakumbo tace to nufina yaushe zaku aurar da ita ga yarinya kafada daya da
uwarta amman har yanzu kun taru kuna wani lailayarta kada ma kai yazeed kaji labari yazeenat
daga inda take ta ringa daria yazeed yajuyar da kanshi baisan yama ja tsaki ba yayi kicin kicin
da fuska yace wai ke yakumbo bakida zance sai aure aure ita wannan kifin rijiyar ma tana fita
ne balle wani mummunan yaganta yace yanasonta yazeenat ta harare shi a ranta tace bari in
tura ma haushi nima kaima ba kana da budurwa bq tace a ladabce.
[9:49am, 2/11/2016] presido: 0_011_ yazeenat tace wama yacema bani da saurayi ya yazeed-
yazeed ya fiddo ido cikin barazana yace eh baby kinsan abunda kike fada kuwa yakara bude
baki kaman zai Kara cewa wani abu kafin ya kara tace sake cewa Allah yakumbo ina da wani
saurayi a abuja lokacin da mukaje yin wani wasa achan sunanshi kuma doctor faisal yataba
zuwa nanma kuma ki tambayi mami takara duban yakumbo da dukkam idanu tana murmushi
dake kara mata kyau da kwarjini lokaci daya tana satar kallon yazeed da wutsiyar marassa lafia

idanunta dan ganin irin sukar da kalaman takeyi ba shakka taga sauyawar fuska da
idanuwanshi baki daya sun canza kala a hankali tace yakumbo dogone kyakkyawa jajur dashi
kaman balarabe hancin sa zirit irin na ya yazeed muryar shi.... Haba yazeed yagama zuwa
wuya tun kamin takarasa tuncan fa sauraronta yakeyi absent_mindedly da tunanin ba yazeenat
ke wannan maganar ba yarinyan dahar kullin yake gani as a kid baisan yaushe bakinta da
idanunta suka bude ba har itace take yabom saurayi a gaban sa baisan sanda ya cafke
hannayenta duka biyu ba yana kallon cikin ido da idanuwanshi dasuka rine completely har wani
blue blue suka koma suka rine da abinda bata taba gani ba yazeenat ta durkushe gaban
yakumbo shima yabita ya durkushe yana huci kaman yumwantaccen zaki yace maimaita
abunda kika fadi yanzun yazeenat yakumbo bataji sosai ba ta tsorata ta razana kwarai da
yanayin sa haka dakuma irin rikon daya ma yazeenat din yakumbo tace sakar mata hannu sake
ta nace idan ka karyata fa da alama bai jin abunda yakumbo ke fadi domin gaba daya baya a
hayyacinsa yace in karya ta saime yakumbo yanzu wannan tsakuwar yarinyan ce take yabon
kyauwun saurayi inata koyo fitsara yazeenat tace nafada din yakumbo shi ranan yana istanbul
dana kirashi wata inyamura ta dauka tace wai... yazeed yakara tsananta matsar dayayi mata ta
saki kara dakarfi don zafi amma bakinta bai mutu ba hakannan batayi shuru ba da gayama
yakumbo yanda sukayi da yarinyan yazeed yace nace dake nasanta dakarfi yazeenat tace
wallahi yakumbo yasanta cewa tayi fa yashiga wanka idan baisan taba yaza ayi har tasan inda
yake wanka waya sani ma.. Yazeed yasoma daldalle mata baki da yatsun shi da karfi nandanan
dan bakin yahaye daidai lokacin
0_013_yusuf yace wonderful abin mamaki cikin gidan nan Wanda ba Wanda yataba gani wai
yazeed da yazeenat yau aka gani a rana su kansu sunji kunya ba kadan ba don haka ba wanda
ya amsa mishi kowanne sai huci yake kaman ya cinye dan uwansa yakumbo ta tabe baki ta
sunto wani goron a habar zaninta ta kwashe wanda ta gurza a magogi ! Sannan tace aikai
kadan kagani bakaji ba har tonon asiri sukewa junansu yazeed yayi tsaki yatashi yafice yusuf
yayi murnushi nan yazeenat taringa basu labarin yarinyan yusuf yace to meye abun jin haushi
anan aurefa zayyi kema haka sai tamike tana kunkuni na alamun rashin yarda ita kam baza ta
tabayin aure ba sabida yayanta shine abokin rayuwarta kuma takuma jin yana mata hirar wata
budurwanshi dole suci gaba da fada
Edited · Like · 4 · Reply · Edit · 6 minutes ago
Rukayya Muhamad Aboki Ruky
0_014_ saida yakumbo tayi kwana biyar sannan a kwana na shida ne suka shirya komawa
safana ita da yusuf daddy yace yazeenat da yazeed su bisu ransu yamatukar baci dan fushi
sukeyi da juna a motar hajia yakumbo akayi tafiyar daga yazeed har yazeenat ko wannan su
shan kamshi yakeyi har suka kai zaria babu wanda yakuma magana hannu yakai yakunna
wakar sani aliyu ta shehu kangiwa jagowaran sokoto yana kada kai cikin nishadi yana rangaji
da dogon wuyanshi yana buga sitiyarin da hannunshi daya dayan ko yana cigaba da tukinsa
hankali kwance yana bin wakar da rythm din da mawakin yayi amfani sak! Yazeenat ta kama
kanta da hannu bibbbiyu tuni kanta yasoma sarawa ta tsani melody na wannan wakar domin
ciwon kai yake haifar mata tun ba yauba tasha gayawa ya yazeed duk cikin kasunsunan shi ba
wanda ta tsana irin wannan kaset din tun kuma daga ranar bai Kara sawa ba to yau ko don
yana jin haushin tane oho sai ta kwantar da kanta cikin cinyoyinta tayi shuru kanta na cigaba da
sarawa sunyi nisa sosai ya gyara murya ya kure sautin sosai yanda su yakumbo baza suji

abunda yake fada ba yazeed yace wayyo ronke nayi missing dinki amma by the way nakusa
zuwa inda kike da yanzu muna makale da juna a hankali yazeenat tayi tsaki baya ga wani
tukuki daya zo ya tokare mata a kahon Zuciyanta lallai ma yayanta din da bata hada kowa dashi
ba yau a gabanta yake cewa yayi missing wata kwalla suka cika Mata ido ta dago ta dube shi
tace ai saika aje mu ka koma can wajan rakiyar tunda kuwa kuna wanka tare ba dole kayi kewar
taba yazeed yayi daria sosai sabida rakiyar datace yabashi daria sosai yace ke sis wanka da
ronke shine yadame ki niko kyakkyawan fuskarta nake kewa dan kuwa shigarta tana burgeni
takuwa shaka ta kule tahaye suntum fiye da tsammanin sa ko nunfashi da kyar take yi wai a
gabanta ya yazeed ke wannan kazamar maganar amma Allah wadaran wannan ronke din data
gurbata mata tarbiyan yayanta shiko yazeed ko ajikinshi har wani lumlum yake da ido wai yana
tunanin ronke!

[9:30am, 2/18/2016] presido: 0_15_ kwana daya sukayi yazeed yana mota ya daura kafansa
jikin kujera bayan mota tashiga takame yakai hannu ya shafi kyakkyawan saisayen kanshi zuwa
dokin wuyanshi ya dubeta idanuwanshi sunyi kasa sosai Kaman suna neman rufewa don kansu
yace nayi maki kama da ado direba ne Allah ko ronke danake mutuwar so bata isa ta kame a
owner side ba in tukata Allah wallahi kuwa baki isa ba don haka cikin biyu dole ki zabi daya
kodai ki komq gidan tsohuwar da kika fito ko kuma ki komo mazaunin mai zaman kansa don
kowa yaganki yasan zaman banza kike sai ya gyada kai kamar kadangaruwa zuciyar nan basai
an tona ba don takaici tafito ta banka kofa tafada cikin gida taja kujera tazauna tana cika tana
batsewa kiris take jira tafashe yakumbo tace ke lafia me kuke jira tun dazu baku tafi ba anya
yayyan nan kuna jiyewa kanku tafiyar dare kuwa yazeenat tace aa yakumbo ba laifina bane yq
yazeed ne yace in dawo a bani kudin mota in je ata haya yakumbo tace akan wane dalili kiga
mun dan nema bari inje in tadda shi taja gyalenta tayi waje kafar sa daya cikin motar daya a
waje yana bin wakar Hassan sarkin dogarai ta dacta mamman shata don shi yazeed akwai shi
dason wadannan wakokin namu na gargajia sune hobby dinshi
[9:52am, 2/18/2016] presido: 0_16_ yakumbo ta tsaya akanshi Na yan dakiku batare Daya sani
ba ta nazarci abubuwa masu dama a tare dashi Cikin Yan dakiku sannan tace wane irin neman
magana ne wannan yazeed wai meyasa kuke haka ne kai da yar uwarka kuma ai sai kowa yayi
muku daria ya rage sautin radiyon yace saiki tambayeta dalilin ta na kamewa a baya in tukata
ance da ita ni direban gidan sune yakumbo tayi daria irin tasu ta manya amma zuciyar ta tayi
nauyi har yaushe zasu dauwama suna boyewa mutane wannan sirrin yanzun ta fahimci yana
neman zama cutuwa ko kwara ga yazeed da ita kanta yazeenat har yaushe za'a dauwama a
hakan ko makaho yashafa idanun su zai bada tabbacin soyayya suke su kansu basu saniba ita
kam tana ganin dq yakubu yayi tunani dabai dauki matakin boye wannan alamari ga kowa ba
tunda ko wata rana yazeenat zatayi aure zancen duniya baya taba boyuwa koda kuwa a
karkashin gado aka sanyashi karan motar ne yamaido da ita daga duniyar tunani ta dubi
yazeenat tace aa shugo gaban ku tafi sannna tadubi yazeed tayi murmushi tace da abokan
wasa kuke sai ince son junanku kuke amma duk wannan ce ce kuce banga dalilin saba sai aka
ce wani Abu zai ragu a jikin ka don yazeenat ta zauna a bayan Mota ka tukata yayi saurin cewa
Allah yaso basu din bane kosu dinne Allah yakumbo banga abunda zanci da wannnan
kodaddiyar yarinyan ba yazeenat takai hannu a hankali tashafo dogon hanncin ta takare masa
kallo tsaf cikin yan dakiku taso ace akwai makusa a tattare da yazeed dayau ta rama wannan

cin fuskar amma babu komai nasa yayi masa daidai yakuma dace da yadda ubangijin halitta ta
tsara mishi abinshi kai kace shi ya zabawa kansa tako ina ya yazeed baida makusa ita ko tasan
farace jazur kenan farin ta yayi yawa har ta kode wasu kwalla suka zubo mata shar tayi saurin
sharewa da bayan hannunta yakumbo ta rasa ma Abinda zatace tace oh ni Allah kayi mun
maganin abinda yafi karfina ka iya min abinda bazan iya ba
[10:12am, 2/18/2016] presido: 0_17_ tafe suke tamkar kurame to ba Wanda yace da dan
uwansa ci kanka har suka fita a katsina kwata kwata yazeed a ransa yace bari dai yakara
tsokanota ya dibi yanayin ta sannan yamaida hankalinshi kan titi yace kinsan meye cweet sis
Abinda ke kara sawa inso ronke shine murmushin ta tamkar yammatan hurul_eeni tafiyar tako
kinsan catwalk to haka take idan tayi daria jerarrun hakoranta masu haske kamar kankara na
sawa in mance da kowacce ya mace a duniya muryar ta tamkar ana busa sarewa tana kishina
kamar mijinta ranar da kika yo mun waya kwana tayi tana kuka idan ta rumgume ni yazeenat
mancewa nake da kyawun kowacce diya mace a duniya sai ita ronke adeyemi olayimi sai a
lokacin ya lura yazeenat kuka take haikan kuka take tun karfinta baka da zuci nandanan zuciyar
sa ta tsinke hade da wani mummunan faduwar gaba duk wani haushinta dayake ji sai yakau
komi ya tsaya mai cak sai ya tsinci kansa dajin tausayin kansu balantana ma ita yazeenat shifa
ba mahauci bane hakannan a shekarun sa da tunanin sa da matakin iliminsa ya isa ya fahimci
irin kaunar da suke wa juna daban take da wadda yan uwan jini daya ke yiwa junan su kar dai
ya kasance Allah ya jarrabcesu da son juna A'uzu billahi Minash - shaitanir-rajeem waje yasamj
yayi parking cikin karfin hali yace yazeenat haba lil buddy na hadaki da girman Allah kiyi hakuri
ni wasa nake Allah amma da alama naga kin maida abun da gaske daga yazeenat no response
ba amsa kai kace da zaunnan nan dutse yake magana yayi shuru yama rasa ta inda zai fara ya
langabar dakai jikin seat dinShi abin tausayi don dai ta tabbatar yayi nadamar cikin tattausar
muryar shi yace
[10:22am, 2/18/2016] presido: 0_18_ yanzu ke sis in akace dake ina aikata Abinda nake fadi
saiki yadda nayi zaton kinfi kowa sanin halina a hankali tace toni ya yazeed ina ruwana kome
kaji nace kai kadai fa kake maganar ka kake kidan ka kake rawarka ba matse ma baki nayi ba
inma kayi din meye ba mami tace lokacin kane ba yayi murmushi a ransa ko cewa yake yaushe
yazeenatzata girma ne komi nata akwai kuruciya aciki at 28 a kalla yabata shekara 6 don haka
lallashin ta bazai yi wuya ba yace alright na amsa wannnan nidai so nake kiyi hakuri nasan
ranki yabaci gashi mun kusa zuwa gida bana son mamin mu taganki a haka very upset don zata
tambayeni ko gashi kuma bansan mezance mataba ta turo baki sabida matukar haushin daya
bata ta soma motsi da jikinta a hankali cikin tadin zuci batasan har maganar ta yafito fili ba a
wane dalili raina zai baci sabida yayana ta
[10:40am, 2/18/2016] presido: 0_19_yayana yayi budurwa this is sheer nonsense shirme banza
ne kawai ta girgiza kai sai kuma hawaye suka zubo ya lakato hawayen yana murmushi yace
yhu see ranki yabaci hawaye sunkan zubo a dalilai guda biyune kawai bacin rai ko tsananin
farin ciki yazeenat daki zubar da hawayenki a domina gara kisa dorina kiyi ta dukana harsar na
suma your tears mean alot to me amma bazaki gane hakan ba a yanzun share hawayen nan
maza maza don Allah badon niba muryar ta na rawa kasa kasa cikin rishin tace naji yayi
murmushi yace ba haka nake son amsar ba cewa zakiyi ya yazeed dina komi yawuce na
hakura sa'annan regain ur mood yazeenat dina tashafi goshinta zuwa siraran labbanta da yan
yatsun ta na dama itadai har yanzu ronke na ranta ta daure tace shin wacece ronke yazeed

yace wallahi Allah karatu kawai nake kowa mata saita jeho mishi tabbaya tace Shi karatun baa
makaranta ake yiba ya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
google.com, pub-9213700357025247, DIRECT, f08c47fec0942fa0