Showing 18001 words to 18592 words out of 18592 words
Chapter 7 - Auren Gata Book Complete By Rukayya Muhd Aboki
sai gashi da wata mace har cikin parlo suka karaso suka samu gu suka zauna
bayan sun gaisane daddy yake gabatar musu da itace mahaifiyar yazeed dadi wajan su mami
baa magana
[8:39am, 4/8/2016] presido: 0_049_ daddy yace to hajia baraka saiki bamu labarin abunda
yafaru gabaki dayansu suka nutsu suna jin abunda zatace hawayen fuskanta tashare sannna
tace ni yar asalin garin zamfara ce ina zaune a ruwan dorawa tun ina da shekara goma sha
hudu aka mun aure tare da wani dattijo wato Malam saad Wanda shine mahaifin yazeed niche
ta hudu acikin matan shi saida nayi wajan shekara goma a gidan sannan nasamu cikin yazeed
sosai malam yayi farin ciki yanata rokon Allah yabashi da namiji cikin ikon Allah na haifo dana
namiji saidai abunda bakin ciki da takaici ko dana malam baigani ba aka dawo mana da
gawanshi akace yayi hatsari duk cikin matanshi nikadaice nakeda da namiji sai yazamana tun
rasuwan malam nafara fuskantan matsaloli acikin gidan kuma dangin malam sunce babu inda
zani nima ai wai gidan mijina ne haka mukaci gaba da rayuwa cikin sangwama da tsana rana
daya bayan nafito daga wanka nanemi da sama da kasa babu shi ranan kam nakwana kukan
bakin ciki tun daga ranan bankuma sa yazeed a idona ba sai yau da taimakon rabi ita aka bama
yaron sabida ita mazauniyar kadunace Italy kuma da taga bazata iya wurgarda danba saita
ajiyeshi a kofar gidan ka to kunji yanda abun yafaru kuka yazeenat sosai takeyi daman haka
akayi garari da yayan nata yazeed kam sabida farin ciki ko magana yakasa a gidan aka bata
masauki akan washe gari zasu tafia zamfara yaje yaga dangi aiko hakan akayi saida suka
zagaye dangi gaba daya sai samasu daddy albarka akeyi satin su daya suka dawo kaduna a
ranan mami sukayi wata shawara da yakumbo aikam daga yazeed har yazeenat sunyi farin ciki
da hukuncin dasuka yanke daddy ya auri mahaifiyar yazeed _50 bayan shekara biyar yazeenat
ta sumbulo narka narkan yaranta yan biyu sukaci sunan mami da mama mahaifiyar yazeed farin
cikine keta yaduwa acikin family daya me dauke da tarin albarka kasan Allah tau dear zan
shirya su su tafi cen wajan su mama sumusu rashin jin aikam nagaji kada ma sauban yaji labari
bayajin magana wallahi ni bansan waya biyo da wannnan rashin jinba yazeed yafashe da daria
yace kawai kifito fili kice niya biyo yazeenat ta galla nai harara tace inma nace kai suka biyo
yaran duka ai banyi laifii ba nidai kawai kadauke su ka kaisu wajan su mami mikewa tsaye yayi
yace naji amma da sharadi Dana dawo zaaaban abun Dadi daria tafashe dashi tace naji saikun
dawo a waje ya tadda yaran yasasu a mota yana fita tadauki wayanta takira farida sun dadai
suna hira dan yanzu ma yaran farida biyu suna ice lands dazama ita da mijinta sun dadai suna
hira daga bisani sukayi sallaman bayan isha yazeed yashugi gidan a gajiye saida tayi wanka
sannna yakwanta tun daga bakin kofan dakinshi yafara jin kamshin turaren sahibar tashi tuni
yatashi zaune yana jiran shugowarta wainsu shegun kayan baccine a jikinta tafada jikinshi ya
rumgumota yabata kiss tayi murmushi tace ya yazeed ina alfahari dakai kacika namijin so Allah
yabarmu tare Aameen cweet heart dina kinga yau saida in samiki yan husually dasauri tamiKe
zaune tana zare manyan idanuwan ta yace me tsoron haihuwa kawai tabe baki tayi takai mai
duka yakwace yana daria ya rumgumota yaja bargo yarufe su yakashe musu wutan dakin nima
dana ga haka sai nafiti dasauri na ajiye pen dina Alhamdulillah!