Showing 15001 words to 18000 words out of 18592 words

Chapter 6 - Auren Gata Book Complete By Rukayya Muhd Aboki

sosai yake
damunta jin alamun ana taba kofan dakinta yasata rufe idonta dasauri taja bargo daga bakin

kofa yatsaya ya harde hannayenshi biyu a hankali yake takawa Harya isa inda take yazauna
kusa da ita yasa hannunshi yafara jan bargon a hankali hawayene kebin idonta fuskanta
yatsaya karewa kallo a hankali yakai bakinshi daidai saitin inda hawayen yazuba yafara
lashewa tuni jikinta yafara bari a hankali yace little buddy wake up wani kuka me karfi taji yazo
mata tafashe mai dakuka saidai har alokacin bata bude idon taba idonta rufe take kuka
yajanyota jikinshi yafara lallashinta dasauri tajanye jikinta daga gareshi tana kuka
[8:34am, 4/8/2016] presido: 0_040_mikewa tsaye yayi yace ok tashi kizo miyi break banza
tamai saida yasake mata magana sannan tamike tashiga bayi shikuma yafita tana fitowa ta
sanya wata doguwar riga ko dankwali bata sakaba tasamu bakin gado ta zabga uban tagumi
sadiya ce ta turo kofan a hasale tace ke inkin ga dama ana kira bata jira jin abunda zatace ba
tayi gaba yazeenat ko motsi batayi ba sadiya takoma dinning room tazauna tana wani cika tana
batsewa yazeed yakalleta yace kin kirata uhmm nakira tq mana kasan dayake kanwar taka yar
ikoce shiyasa taki fitowa yazeed yayi murmushi yamike yace lallai kam kinsan yar gatace saida
lallashi sadiya tahada rai tayi kicin kicin da ita a bakin gado yasameta tayi tagumi batare daya
karasa dakinba yace yazeenat kifito kiyi break kinsan baa son kina zama da yunwa kuma inada
yakinin jia bakici komai ba pls sister kitashi kizo kiyi break narokeki batare data kalle shiba tace
naji sabida yanayin data jishi yasata amsa mai da hakan tamike tabi bayanshi har dinning area
yaja mata kujera tazauna
[8:35am, 4/8/2016] presido: 0_041_ shida kanshi yazuba mata abincin sadiya in ranta yayi dubu
yabaci sai bin yazeenat da harara takeyi tana kai abincin bakinta tafito dashi dasauri tana
kakarin amai tana yamutse fuska daga sadiya har yazeed tsayawa sukayi suna kallonta yazeed
yace meye haka batare data kalle shiba tace kasani sarai ko agida bana cin farin maggi kuma
nasan dagakai har matar son naka kunsani tamike tsaye taja kujera tayi hanyan kitchen sabida
sanin yanda gidan yake sadiya tamike a fusace zata bita yazeed yariko hannunta yadawo da ita
tazauna tana wani kumburi da fuska yazeed ya girgiza kai yafi kowa sanin wacece yazeenat
yasan tun tana karama batason yahadata dawata yasanta da mugun kishi sadiya tace sai in
kyale kanuwar kanuwata tana raina mun hankali in kyaleta wallahi baka isa ba saina dau mataki
akan ta tsawa yazeed yadaka mata yace karki tsake ki kawo mun raini dole kibi duk abunda
kanwata take zo idan har kina son zama acikin gidan nan kuka tafashe mai dashi tamike
tashige dakinta kobin takanta bayyi ba yamike yashiga kitchen yatadda yazeenat harta hada
abun break lafiyayye shi kanshi dakyar yaci abincin sadiyan sabida babu yanda zayyi tana
kokarin fitowa sukaci karo ta galla mai harara tabi ta gefen shi zata wuce yakamota yace har
yanzu buddy bata daina fushi dani ba idon tane yaciko da kwalla sannan yace kigaya mun duk
abunda kike so na rantse miki sister na shi zaayi dasauri ta dago takalleshi tana hawaye ya
girgiza mata kai yace Abu mafi muni shine inga hawayen yar kanwata pls kidaina kukan nan
idan har kina son kwanciyar hankalin yayanki kifada mun dukar abunda kikeso shi zaayi batare
data kalle shiba tace tsaki nake bukata sabida bazan taba daukanka a matsayin mijiba gwanda
kawai ka tsakeni a gigice yakalleta suka hada ido tayi saurin kawar da kanta dabara ce tafado
mai yace naji saidai yanzu na tsakeki su daddy laifinki zasu gani amma inhar kina son tsaki
saikin yarda duk abunda nasaki zakiyi acikin gidan nan har zuwa lokacin dazan sauwake miki
dasauri ta daga mai kai tace eh na yadda yazeed yamika hannunshi yace yauwa lil buddy kawo
in tayaki daukan abun break din batare data mai motsu ba tamika mai yayi gaba tabi bayanshi
saida yaje tsakiyan parlo sannan yadire trey din yasamu gu yazauna itama tasamu waje

tazauna
[8:36am, 4/8/2016] presido: [10:16pm, 3/2/2016] presido: 0_042_ batare daya kalle taba
yashiga zuba mata abincin a plate tabishi da ido dagowan dazayyi suka hada ido tayi saurin
dukar da kanta tana wasa da yatsun hannunta shida kanshi yaciyar da ita sosai yakwashe
kayan yakai kitchen shi yama manta dawata sadiya agidan koda yakoma parlo bai tadda
yazeenat ba shiyasa ma kai tsaye yayi hanyan dakinta yasameta tayi kwanciyar ta akan gado
bakin gado yasamu yazauna sannan yakira sunanta a hankali yace yazeenat batare data kalle
shiba ta amsa yaci gaba da magana ban taba tunanin zaki guji yayan kiba wanda kikafi kowa so
menene dan yayanki ya aureki tunda ba ciki daya muka fito ba nadadai dasanin cewan niba
dansu daddy bane sabida tun ranan da kikaga nayi rashin lafiyan nan tun ranan nasan niba
dansu bane dan tsintuwa ne saidai koda yau Allah yasa nagano iyayena bazan taba chenza su
mami acikin zuciyata ba dakuma ke yazeenat na rantse miki bayan mami da daddy babu wanda
yakaini sonki hawayene kawai ke zuba a idonta sannan yace meyasa kika zabi in tsake ki
kanwata bayan kwanan ki daya a gidan nan na tabbata na tsakeki su daddy laifinki zasu gani
nikuma duk abunda zaysa su mami suyi fushi dake bana sonshi ina rokonki kanwata kiyi hakuri
kizauna mu gina rayuwar kamar yanda kike da burin auren mijin dayake matukar sonki kuka
tafashe mai dashi tafada jikinshi tace kayi hakuri ya yazeed a tunanina babu aure a tsakanin mu
shiyasa pls ka yafemun natuba goge mata hawayen dake fuskanta yashigayi yana bubbuga
mata baya a hankali sunkusan minti talatin a hakan sannan ta dago da jajayen idanuwanta suka
hada ido tace yaya kobana sonka bazan taba iya rabuwa da yayana ba sabida kaine komai a
rayuwana bana son hadaka dakowa kishi yana daya daga cikin abunda yasa naki sauraronka
jiya dasauri yace idan har sadiya ce matsalar ki namiki alkawarin yau dinnan zan sauwake mata
dasauri tarufe mai baki tana [10:18pm, 3/2/2016] presido: 0_043_ dasauri tarufe mai baki tana
girgiza mai kai tace aa yaya bana son ka aikata laifi irin haka dazaysa su daddy suyi fushi dakai
nasan kana son Aunty sadiya tunda har dakanka kanemeta wallahi.. Dasauri tace aa yaya bana
son kace komai nasan kana son sadiya kada kace komai kayi shuru kawai daga yau zanma duk
wani Abunda mata zatama mijinta murmushi yayi yakara kankameta yace thank yhu buddy
hankado kofan da akayine yasashi tsakin yazeenat din dasauri jikinshi har rawa yakeyi kofan
sukabi da ido sadiya ce tsaye idonta jajir tahada girar kasa da sama tunkan tace wani abu
yazeed yayi saurin tashi daga kan gadon jikinshi narawa yayi hanyan kofa sadiya tace wato
bakin munafiki kasani sarai niche da kwana amma kazo ka makale a dakin wannan to wuce
muje abunda yazeenat bata taba ganiba yau Shi yake faruwa akan idonta yayan tane har da
barin jiki da alama sadiyan yakejin tsoro dasauri yabar dakin sadiya tace kadan kika gani tunda
kika hada miji dani sai naga bayanki taja tsaki da karfi tabar dakin wani kukane me karfi yazoma
yazeenat tafada kan gado taci kukanta dan kanta tamike ta dauro alwala sabida tasan suwaye
sadiya tasan halin hajiyan sadiya sarai dole ta dage da addua
[8:37am, 4/8/2016] presido: [10:28pm, 3/2/2016] presido: 0_044_ a daki sadiya tasame shi ya
rafka uban tagumi taja tsaki dasauri yadago yana kallonta yace me kuma nayi nidai kiyi hakuri
waje tasamu tazauna tana mai kallon banza tace daga aure har kafara makale ma wata baniba
to baka isaba to maganar ma daga yau bana son ka kuma mata kai ko kallonta bana kuma son
kayi kalllonta ya tsayayi kaman zayyi kuka yace kanwa tace tsawa ta daka mai tace nadai gama
magana inkuma kana son raina yabacine sai inji dasauri yace tuba nake uwar gidan yazeed
wani shu'umin daria tayi ta kanne mai ido tamai fari tuni yarude ranan dai wuni yazeenat tayi

kuka! bayan sati daya yau yakama yazeed zai fara shiga dakin yazeenat amma kiriri sadiya
tahana dan dolen shi yahakura. hajiyata wallahi bokan nan yasan aikin shi wallahi hajiyata baki
ganiba sai yanda nayi da yazeed ko kallon yar ikon bayyi hajia dagacen tace yauwa ai haka
akeso saiki dage kita amfani da magungunan nan sadiya tace to hajia saidai matsala daya
haryau yakasa mance tsinanniyar yarinyan nan wallahi kawai ni so nake yamance da ita hajia
yama daina ko kiran sunan tane hajia tace ai saiki kira boka kimai bayani kuma ki tabbata kin
aika mai da mai kauri kauri sabida yadage yayi mana aiki dakyau kina jinako sadiya tace to
hajia naji zankira shi ko zuwa anjima ne dan naji alamun karar motar yazeed bye takatse wayan
tafesa wani turare me shegen kamshi tuni dakin ya gauraye da kamshi tayi waje dasauri a parlo
ta tadda yazeenat tana korarin fita waje da alama itaama taryan yazeed din zata sadiya tasha
gabanta ta kallo daya yama yazeenat ya kawar dakanshi yayi inda sadiya take ya rumgumota
yabata kiss yace nayi missing dinki sosai yau babe dakyar ta iya bude baki tace nima haka ai
sweetie kabarni sai kewarka nakeyi yazeenat kam tsuman tsaye tayi tama rasa abunda zatayi
ta huce wannan takaicin hawayene yawanke mata fuska tayi wani kukan kura daga sadiya har
yazeed saida suka tsorata ta cakumo sadiya tahau ta da duka kota ko ina d janyota yazeed yayi
yawanka Mata mari itama batayi wata wata ba tawanka mai mari tuni ta birkice musu kaman me
aljanu yazeed yama rasa abunda zayyi ga sadiya a kwance tasha duka daukan yazeenat yayi
cak tana kururuwa tace yazeed kasaukeni yau saina kashe sadiya wallahi kasaukeni baibi takan
taba yakaita daki yadireta bakaramin tsorata yayi da ganin yanayin datake cikiba tabbas aljanu
suke damun yazeenat hakan yaketa tsakawa acikin zuciyan shi yajanyo dakin tafada kan gado
tafashe dawani irin kuka dasauri yayi inda sadiya take itama yadauketa yayi dakinta da ita
tafashe mai dakuka tace wallahi saina rama bazay yuyu ba yau saina kashe yazeenat a gidan
nan yazeed yace calm down pls babena kiyi shuru ki saurareni yace bakomai ke damun
yazeenat ba sai aljanu ke bakiga yanda takeyi bane sadiya tace kutumar uba wallahi bawani
Aljanu iskancine ai wallahi saina koya mata hankali yau dinnan tamiKe zata fita yakamota
tafada jikinshi yafara sarrafata yasa bakinshi acikin nata tuni tayi tsit sai kuma tafisge jikinta tace
ni kenan kullin sai kana da bukata kake zuwa inda nake to bazay yuyuba yazeed ya marairaice
mata yace haba dear kinsan ke kadai nake iya kwanciya da ita wani farin cikine yaziryarci
zuciyanta tace bawani kana neman ka kasheni da dadin baki yazeed yace wallahi gaskiya nake
fada miki yhu ar my one and only sweet heart wive sosai taji dadin maganar Shi [10:32pm,
3/2/2016] presido: 0_045_ sai yau takuma tabbatar dacewa aikin boka yanayi sosai! Wuraren
magrib sadiya tagama girki duk da bawani dadi ne dashi ba hakanan yazeed yakeci suna gama
cin abinci sadiya takira me aiki takwashe kayan ihun yazeenat sukaji dagudu yazeed yayi
dakinta sadiya kam baki bude ta tsaya daga parlo tana iya jiyo ihun yazeenat din yana shiga
dakin yatadda tana ihu kaman wata tabbabiya kamata yayi sosai yafara Mata addu'a tayi lamo a
jikinshi tana murmushi koba komai yau asirin sadiya bazayyi tasiri akan yazeed ba ta rufe idonta
kaman meyin bacci yaja wani dogon nunfashi yakwantar da ita a hankali yamike zay fita takuma
kwalla wani ihun sadiya da haushi yakamata tayi dakinta ta kwanta yazeed yakoma kan gadon
dasauri yashiga tofa mata addu'o'i a haka bacci yakwashe su yana rumgume da ita yaja musu
bargo yarufe su yakashe musu wuta ranan yazeenat tayi murna sabida yanda plan dinta yatafi
daidai gaskiya farida ta iya bada shawara dole gobe inkira ta inbata labarin yanda mukayi ranan
dai da bakin ciki sadiya takwana washe gari kam saida yazeed yatasa yazeenat tayi wanka
sannna tashirya shima yayi wanka fuskanta a daure yace yajikin a ciki ciki taamsa tace dasauki

wuraran 11 suka fito daidai kofar dakinta tafadi kasa tayi dan Kara tace wayyo ya yazeed kafana
sadiya dake kan kujera a parlo tajuya tana kallansu yazeenat namata gwalo yazeed ya murza
mata wajan yakama hannunta yace zaki iya tashi tabe baki tayi ta girgiza mai kai tace ni bazan
iya tashiba saika goya ni yazeed yace angama yar gatana sadiya tamike tsaye a fusace tayo
wajan dasuke yana dai goye da yazeenat tayi lamo abayan Shi tana bin sadiya da harara ko
kallon sadiya bayyi ba saida yadire yazeenat akan kujera sannan yace kanwata me zakici saida
tayi kaman minti biyar tace amala nake sonci da ogun sadiya kam kasama magana tayi saibin
yazeenat takeyi da ido yazeed yakalli sadiya yace dan Allah dear kije ki daura Mata abincin
wani ashar sadiya tayi tace ni zan daurama kanwar kanwata wani abinci wallahi saidai inta
zauna da yunwa yazeed yamike afusace yace yazama dole ki daura tunda zamana kikeyi
yazeenat tace ya yazeed tabarshi kawai idan bata iyaba bane sadiya takuma hasala zatayi
magana yazeed yace kiwuce kawai kidaura mata abincin inbaso kike ranki yabaci ba juyar
dakai yazeenat tayi tana murmushi a hankali tace kai farida amma kin iya mugunta
[8:38am, 4/8/2016] presido: 0_046_ habawa ai plans din yana tafia daidai aminiyata dan duk
wannna tsoron da ya yazeed yakeji yanzu duk yadaina da alama asirin sadiyan yadaina tasiri
akan shi farida tagyara zama tace ai bakiga tazama ba harma da laifinki sabida har yau kin
kasa bashi daman dazayyi kwaci hakkin shi ina me tabbatar miki dazarar ya sadu dake asirin
sadiya bazay kuma tasiri akan yazeed ba sannan tabude jakan ta tacuro wainsu magunguna
tamika mata tamata bayanin yanda zatayi amfani dasu aiko yi saa you yazeed a dakinta zay
kwana tun magrib tagama girki tashiga daki yayi wanka tasanya wainsu shegun English wears
bakaramin kyau tayiba tazubo da gashin kanta yarufa mata baya abundai baa cewan komai a
parlo ta tadda sadiya tayi zaman dirshan akasa tana cin ferfesun kaza girgiza kai yazeenat tayi
tasamu waje tazauna tadaura kafa daya kan daya tanayi tana kallon agogo don kobin takan
sadiya batayi ba abunma daya kuma bama sadiyan haushi kenan taja tsaki tara daidai yazeed
yashugo gidan dagudu yazeenat tafada jikinshi tana mai sannu dazuwa ai gabaki daya sai yayi
suman tsaye sadiya kam bakin cikine yacika ta tamike tayi dakinta ta dauki waya takira hajiyar
ta tafada mata tace gobe taje tasamu boka zay bata wainsu magunguna dadi kaman ya kashe
sadiya a ranan! 47_a ranan kam masoyan biyu sukasha soyayyan su cikin kwarewa yazeed
yafara sarrafata kota ko ina a ranan kwana yazeenat tayi kuka daga hannu sama yayi yama
Allah godia a ranan yaji yakuma son yazeenat washe gari yazeed yana fita sadiya tadauki
mukullin motar ta itama tafita itadai yazeenat batace mata komai ba dan aikin gabanta takeyi
yau dawuri yazeed yadawo wuraran 6 dagudun ta tahaye jikinshi ta manna mai kiss tace I miss
yhu durling daukanta cak yayi yace I miss yhu more cweet heart akan kujera yadireta sannan
yadan waiga yaga sashin sadiya arufe yace buddy ina sadiya fa kada dai saida tafita danace
kada tafita yazeenat dai shuru tayi sannna tamiKe tace bana son barin yayana da yunwa yataso
muje inmai wanka yazo yaci abinci mikawa mai hannu tayi tace oya taso muje wayar shice tayi
Kara yakai hannu yadauka salati yasaki hade da yarda wayan tuni yazeenat tarude tace yaya
meke faruwa a hankali yace sadiya vs tayi accident itama salatin tasaki yadauki mukullin motar
shi suka fice agidan tuni aka gayama family abunda ke faruwa asibitin dam yacika da mutane
gabaki daya kafanta aka yanke sai sambatu takeyi tana fadan abunda tayiba dakuna abunda
hajiyarta tasata take a wajan alhaji yasauwake ma hajia kuka sosai takeyi yazeed da yazeenat
arude suka so asibitin kuka yazeenat tafashe dashi Dan halin da sadiya take ciki baa cewa
komai abun ya munana kwananta daya Allah ya amshi abunshi! 0_048 bayan shekara uku

dagudu sauban yazo ya haye jikin daddyn shi yana daria yazeenat tafito daga daki hannunta
rine da gyalenta da mukullin mota tace sauban meyasa bakajin magana ne yazeed dake rine
dashi tayi daria yace kai dear kedai bakye rabuwa da fada yazeenat tabata fuska tace aikai
kake batashi tayi gaba tace in bazaku gidan su mamin ba ai sai kuyita zama yazeed yamike
dasauri yajanyota tafada jikinshi yace wannan bakin saina balla Shi yasa bakin shi acikin nata
yashiga sosa sallaman dasuka Jine yadawo dasu daga duniyar dasuke gabaki dayansu tsakin
baki sukayi suna kallon tahir rike da wata farar yarinya me kyau da ita tasha ado gefen shi kuma
wata kyakkyawan matace tuni su yazeenat suka tsaki faraa nandanan sauban da yarinya tahir
daulat suka hau wasa yazeenat tashiga kitchen dasauri takawo musu abun motsa baki sannna
tasamu waje kusa da yazeed tazauna tahir yace bro kaga yanda kukayi kyau ne yazeenat
tamike tsaye tajanyo matar tahir me suna Maryam sukayi cikin daki sai wuraran isha sannan
yazeed yaleka dakin yace to iyayen gulma sai afito daga maryan har yazeenat sukayi daria
yazeenat tacika maryam da abun arziki a tare suka fita sy tahir sun riga fita sannna su yazeenat
kai tsaye gidan su daddy suka nufa dagudu sauban yafita yana maa mini da maganan Shi ta
gwarawa yazeenat tabishi dasauri tace sauban kadaina gudun nan kada kafadi kaji ciwo ai
saida yaje parlo yafada jikin mami yana daria mami tamike tsaye tace Ke kuma gudun me kikeyi
kaman an biyoki haryau dai ke bazaki girma ba yakumbo tafito daga daki wani ihu yazeenat tayi
tafada jikinta tace daman yakumbo kinanan kika ki zuwa kiga mijinki yakumbo tace namai tsaki
uku a lokacin yazeed yashugo yagaidasu daddy ne yashugo parlon dagudu sauban yayi kanshi
daddy yadaga shi cak yana mai wasa sannna yasamu waje yazauna sy yazeed suka gaidashi
sannan yace yanzu nake shirin kiran ka sai kuma gaku sannn yakalli inda su yakumbo suke
yace hajia tare da baki nake dasauri mami tashiga dakinta tadauko gyale ta dawo tazauna
daddy ne yafita

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
google.com, pub-9213700357025247, DIRECT, f08c47fec0942fa0