Showing 9001 words to 12000 words out of 18592 words

Chapter 4 - Auren Gata Book Complete By Rukayya Muhd Aboki

a hankali yazube akan
kujeran dake kusa dashi a hankali yace to suwaye iyayena idan har basu mami bane suka
haifeni ranan kwana yayi yana tunanin abu biyu acikin zuciyanshi son kanwar shi dakuma
tunanin suwaye iyayen shi dole yafara chanzawa kanwar shi sabida yana son burin su mami
yacika nason bama tahir auren yazeenat' yau goma daidai yazeenat tagama shirin ta yaukam
yayanta zai kaita skull da fara'arta tafita parlo bata tadda mami ba shiyasa kai tsaye tawuce
dakinta lokacin mami naduba wainsu takardu yazeenat tashiga da sallama mami ta dago
takalleta tayi murmushi tace daughter yau kinsha bacci a shagwabe yazeenat tace mami nagaji

ne shiyasa nasamu nayi bacci gayawa sannan tasamu waje tazauna tadan dafa maminta tace
ina kwana mami ta amsa da lafia qalau daughter saiki hanzarta tunda kince 10:30 zaku fara
lectures mikewa yazeenat tayi tabama maminta kiss a kumatu sannan tace mami nawuce dan
yau yaya zai kaini mami tace to adawo lafia yazeenat tafita da murmushi dauke a fuskanta tana
fita tahango yazeed yana kokarin rufe kofan dakinshi dasauri takarasa tace ya yazeed ina
kwana batare daya juyoba yace lafia yayi hanyan fita batare daya kalle taba tabi bayanshi tace
yaya yau kao nake son ka kaini skull a hankali yace yazeenat banda lokaci a sshagwabe tace
pls ya yazeed a fusace yajuyo yace nace bazan kaiki bako aa yayi gaba tabishi dasauri tasha
gabanshi tace ya yazeed niche fa kanwarka ko wani abun namaka juyar dakanshi yayi yace
yazeenat ki kyaleni kiwuce skull pls bana son damuwa kuka tasamai dasauri yajuya yana
kallonta in akwai abunda yatsana baiwuce ganin kukan yazeenat ba a hankali yace oooh pls
kidaina kukan nan najika zan kaiki ko kulashi batayi ba tayi hanyan waje tana cigabawa da kuka
motar ta tanufa dasauri yabita yana kiranta amma tayi banza dashi dashi tashige mota tana
sharar hawaye
[3:37pm, 3/31/2016] presido: 0_24_ daddy yaja mai kujera yazauna shima yaja nashi kujeran
yazeed yadan safe kanshi mami tace meke damunshi wai ciwon kai shine kuma yaje daki
yazauna bai fito ba idon yazeenat ne suka ciko da kwalla takalleshi tace yayana yaushe kafara
zama da ciwo murmushin karfin halina yayi ganin duk hankalinta yatashi yace karki damu zanji
sauki mikewa tayi tashiga zuba mai abinci tana kallonshi kadan tazuba Mai ta ajiye mai a
gabanshi ko kadan baison hada ido da yazeenat sabida ya tabbata yanzu son juna sukeyi a
hankali yafara cin abincin yazeenat sai sannu take mai duk tabi ta tada hankalinta mami tace
zeenat dauko mai magani a dakina mikewa tayi tayi hanyan dakin mami tadauko maganin ta
dawo taciri guda biyu tabashi ta tsiyaya mai ruwa tamika mai ya ansa yace thanks murmushi
tayi takoma tazauna wayarta dake hannunta yayi ringing takai hannu tadauka da fara'arta tace
hello ya tahir yana kai cup din bakin shi yakafa mata ido yana jiran yaji meza tace mikewa yaga
tayi batare da tayi magana ba tayi hanyan waje nandanan ciwon kan dake damun yazeed
yakaru dakyar yake tsakuran abincin yana ci cen ta hango tahir ya harde hannayenshi biyu ya
tsira mata ido dauke da murmushi a fuskan shi tana karasawa tace meyasa bazaka shiga cikin
gidaba ka tsaya anan tahir yace am in hurry ne shiyasa kinsan namance shaf yau birthday dinki
sai dana koma gida a zuciyanta tace yayana daban ne sabida baya mance ranan haihuwa na
wani Dan karamin box yamika mata yace happy birthday buddy duk dadai nasan i'm late
murmushi tayi tace thank yhu sannna tamika hannu ta ansa box din tace thanks alot tahir yace
nizan koma my buddy sai minyi waya yashiga mota ta daga mai hannu tana murmushi tajuya
takoma cikin gida rike da dan karamin box din a parlo ta tadda su dan harsun baro dinnig area
bata tadda yazeed a parlon ba cikin tsiririyan muryarta tace mami ina yayana mami tace tome
yaya yana daki dasauri yazeenat tayi sama a bude ta tadda dakin tashiga tasameshi zaune ya
rafka uban tagumi dasauri takarasa inda yake tace yayana wai meke damunka dan ba ciwon kai
kadai bane ke damunka akwai wani abu d way yayana yana cikin damuwa ina ganewa a
shagwabe tagama maganan tana rike da hannunshi ta tsira mai manya manyan idanuwanta a
hankali yace babu abunda ke damuna sister na ciwon kai ne kadai girgiza kai tayi tace wannan
ba gaskya bane yayana nafasan kokai waneene pls kafada mun damuwata pls ya yazeed I
began yhu idonta yaciko da kwalla yayi sauri yace oh knw pls kar kiyi kuka kona gaya miki babu
abunda zaki iya dasauri tace babu abunda zay gagari iyawana inhar matsalar yayana ne

murmushi yayi ya lumshe idonshi yace sister wata nake so amma bata san ina sonta ba kuma
bazan same taba mafita kawai nake nema sai hawaye tayi saurin cewa yayana akan mace kake
kuka yayana wacece takeson ta wahalar mun da yayana ni nama alkawari koma wacece saita
soka kuma insha Allah zaka sameka ko batasan yayana his d more handsome guy ever dasauri
yabude idonshi yana kallonta ta daga mai kai tace yeah yayana yafi duk mazan duniya kyau
dakomai danme bazata soka ba mikewa yayi yace sister i'm so proud of yhu sbd kina ji dani
sosai
[3:39pm, 3/31/2016] presido: 0_25_ murmushi tayi itama tamike tayi hanyan fita yazeed yajuya
mata baya kaman yana nazari a hankali tace ya yazeed zanje in kwanta good night batare daya
juyoba yace gud nyt taja mai kofan tawuce hawayene yaji yasaukan mai a fuska mai zafi a
hankali yazube akan kujeran dake kusa dashi a hankali yace to suwaye iyayena idan har basu
mami bane suka haifeni ranan kwana yayi yana tunanin abu biyu acikin zuciyanshi son kanwar
shi dakuma tunanin suwaye iyayen shi dole yafara chanzawa kanwar shi sabida yana son burin
su mami yacika nason bama tahir auren yazeenat' yau goma daidai yazeenat tagama shirin ta
yaukam yayanta zai kaita skull da fara'arta tafita parlo bata tadda mami ba shiyasa kai tsaye
tawuce dakinta lokacin mami naduba wainsu takardu yazeenat tashiga da sallama mami ta
dago takalleta tayi murmushi tace daughter yau kinsha bacci a shagwabe yazeenat tace mami
nagaji ne shiyasa nasamu nayi bacci gayawa sannan tasamu waje tazauna tadan dafa maminta
tace ina kwana mami ta amsa da lafia qalau daughter saiki hanzarta tunda kince 10:30 zaku
fara lectures mikewa yazeenat tayi tabama maminta kiss a kumatu sannan tace mami nawuce
dan yau yaya zai kaini mami tace to adawo lafia yazeenat tafita da murmushi dauke a fuskanta
tana fita tahango yazeed yana kokarin rufe kofan dakinshi dasauri takarasa tace ya yazeed ina
kwana batare daya juyoba yace lafia yayi hanyan fita batare daya kalle taba tabi bayanshi tace
yaya yau kao nake son ka kaini skull a hankali yace yazeenat banda lokaci a sshagwabe tace
pls ya yazeed a fusace yajuyo yace nace bazan kaiki bako aa yayi gaba tabishi dasauri tasha
gabanshi tace ya yazeed niche fa kanwarka ko wani abun namaka juyar dakanshi yayi yace
yazeenat ki kyaleni kiwuce skull pls bana son damuwa kuka tasamai dasauri yajuya yana
kallonta in akwai abunda yatsana baiwuce ganin kukan yazeenat ba a hankali yace oooh pls
kidaina kukan nan najika zan kaiki ko kulashi batayi ba tayi hanyan waje tana cigabawa da kuka
motar ta tanufa dasauri yabita yana kiranta amma tayi banza dashi dashi tashige mota tana
sharar hawaye
[3:44pm, 3/31/2016] presido: 0_027_ dan maganar farida nema take tasata cikin wani hali jiki ba
kwari tabude murfin motan ta tashiga yau kwatakwata bata samu wani sukuni ba to waima meta
ma yayanta abunda take ta tunani kenan dakyar ta iya tada motar tabar haraban makarantan
achan bangaran su yazeed kam tun biyu na rana suka sauka a safana gidan yakumbo suka
fara biyawa sannan suka wuce gidansu sadiya bayan sun gaida mutan gidan ne aka kaisu
parlon baki dan jiran isowan sadiya wacce tana kwance a daki aka tada ta sai uban matsifa
takeyi amma data ji kiran waye tayi saurin shiga bayi tawatsa ruwa tafito ta dadai tana makeup
tashafa wancen tashafa wancen hajiyar tace tashugo tamika mata wani turare tace tayi amfani
dashi nandanan farin cikinta yakaru yau zata sace zuciyar wanda ta dadai tana jiran fara furta
mata kalman so gashi yau cikin ruwan sanyi yazo kai amma malamin hajia ya iya Aiki daria
tahau yi tayi maza tasaka wani riga da skert na atamfa bakaramin matseta sukayi ba kayan dan
dakyar tamike tsaye tafeshe ko ina najikinta da turare jikinta har rawa yakeyi tafita ta tadda

hajiyar a parlo tajuya tace hajiya ta nayi kyauko hajia tace kinyi kyau autata maza kije kada
daman nan tawuce mu dasauri tafice tana wani yamutse fuska tana shan kamshi cikin isa da
kasaita take tafiya dan sadiya akwai iya daukan wanka ga uban iya kisisina farace ce sosai
saidai yazeenat tafita haske takuma fita tsawo duk da ita sadiyan ta girme ma yazeenat din uwa
uba ga iya ladabin karya dan cikakkiyar yar duniya ce tasan kan duniya tsaf dan a dubai tayi
karatun ta tana ji dakanta sosai tasha gwara maza saidai su holewansu amma bata ga na aure
ba amma tunda tagaa yazeed yadawo yakara kyau dashi ta kudiri aniyar son auren Shi a
hankali yaja dan guntun tsaki tare da kallon tahir dashima kanshi ya kagu sosai yaga shugowar
sadiyan dansun dadai a zaune a parlon sai wani kayan ciye ciye da aka cikasu dashi ran
yazeed in yayi dubu yabaci yaringa jan tsaki yana niyar mikewa sukaji sallamarta tana ta wani
kanne idanuwanta ita a dole ta hadu amsa mata sallaman sukayi saita samu waje tazauna suka
gaisa sam yarinyan bata mai ba cewar yazeed acikin zuciyarshi dan dole kawai yazo amma dan
iya kwalliya ta iya saidai tafannin haline bansa niba tahir ne yafara cewa to yaudai gani ga
yazeed dafatan kina maraba dashi cikin wani yanayi da kwarewa tace tabbas ina maraba dashi
sannunku dazuwa nan tahir yatashi yabasu waje dansu tattauna kusan maganganun ita takeyi
danshi bacika son surutu yakeyi ba nan sukayi musanyan lamba yacuro damin kudi ya ajiye
mata yamike sukayi sallama yayi gaba suka shiga cikin gida suka musu sallama sannan suka
biya gidan yakumbo itama suka mata sallama sai tsokanar su takeyi suka hau hanyan komawa
kaduna
[3:47pm, 3/31/2016] presido: 0_28_wannan karan yazeed ne ke driven dinsu suna tsaka da hira
tahir ya latsa numbern yazeenat saida yayi wajan ringing uku sannan tadauka muryanta kasa
kasa tace ya tahir murmushi yayi Kaman tana wajan yace buddy yakike hankalin yazeed
yanakan titi sabida bai fahinci dawa tahir yake wayaba tahir yafashe da daria yace to sannu me
yaya gani gashi muna hanyan dawowa daga katsina tana daga kwance amma saida ta tashi
zaune tace ya tahir katsina kuma me kuka jeyi inda zaa tona zuciyan yazeed aga yanda take
ruri da zugi da tahir yakatse wayar daya keyi da yazeenat danya fahinci da ita yake waya a
wannan lokacin ma daria tahir yayi yace ziyara mana kome kike tunanin zamuje yi kaman yana
gurin ta turo baki tace bama yayana wayan mikama yazeed yayi wayan amma saiya girgiza kai
yace tahir karabu da ita tacika damuwa dayawa kyaleta har muje gida tana iya jyo sautin
muryanta nandanan ta narke a inda take zaune takashe wayar gabaki daya ta cillar da wayan
akan gado tafashe dakuka shikenan yayanta yadaina sonta wajajan goma suka kai kaduna
yazeed ya ajiye tahir a gida shima yawuce abun mamaki ya tadda harsu mami sun kwanta sai
kawai yawuce dakinshi saidai yana iya hango wutan dakin yazeenat dake kunne abun yabashi
mamaki sabida a iya saninshi bata kai goma batayi bacci ba sai kuma yashare yabude dakinshi
yashiga dasauri ta tashi daga zaunan datake tana sharban kuka taleka taga harya rufe kofa nan
tazube kofar dakin tafashe dakuka inhar nama yayana wani laifine bansaniba bazan taba
yafewa kaina ba yazeed dake bakin kofa a tsaye yana iya jiyo sambatum datakeyi tabbas suna
matukar son junansu saidai sunyiwa juna nisa idonshi yakada yayi ha yashiga bayi yawatsa
ruwa yafito yasa kayan bacci daman already sunyi sallan isha yahau kan makeken gadonshi ya
lumshe ido saidai yakasa bacci yazeenat kawai yake tunawa yasan tana cikin wani hali to yaya
iya dole yafara janye Mata inba haka bako zasu tafka babban kuskure danko basu mami bane
iyayenshi yasan sunsha nona daya da yazeenat hawayene yaji yasaukar mai a kumatun Shi a
hankali yace ya Allah ina rokon ka kacire mun son yazeenat acikin rayuwana ina rokonka ya

Allah a haka bacci yadauke sshi ba yazeenat tayi bacci ba sai gabda asuba dan kwana tayi
tana kuka tana neman tunawa da abunda tama yayan nata itadai a iya saninta batamai komai
ba bacci me nauyine yadauketa Allah yasama bata sallah kuma ranan batada lectures
[3:50pm, 3/31/2016] presido: 0_29_ mami dake kitchen tana hada abun breakfast Dan tasan
daga yazeed har yazeenat babu mecin abincin masu Aiki shiyasa take tashi tahada musu abun
Karin kumula wani zubin kuma idan week end ne yazeenat take hada musu breakfast din mami
tace larai taso mun yazeenat irin wannan bacci haka kaman baza taje skull ba daga ita har
yayan nata sarakan bacci ne larai tafice daga kitchen din dasauri tayi hanyan dakin yazeenat ta
tada ta sannan takoma kitchen gabaki daya jikin yazeenat ciwo yake dan haka bata fita parlo ba
saida tayi wanka tasanya wani dogon riga tazubo da gashin kanta tazira wani silifas tayi waje
daka ga idonta zakasan tasha kuka a parlo ta tadda daddy yana duba wainsu takaddu tayi
wajansa dasauri fuskarta dauke da murmushi tazauna a gefen Shi tace daddy na ka tashi lafia
dagowa yayi yashafa kanta yace lafia qalau daughter yau kinsha bacci tun dazu maminki take
mita halan yau bakuda lectures ne yazeenat tace eh daddy yau bamuda lectures kuma jiya
banyi bacci dawuri bane shiyasa sannan tamike tace bara inje wajan mami tayi hanyan kitchen
tabaya ta rumgume mamin nata tace good morning mom mami tace tsakar ni kedai haryau
bakye girma yazeenat a shagwabe tace uhm mami to bazanji dumin mami naba nidai ki amsa
gaisuwa ta mami tace morning ina yayan naki nandana tasaki maminta tadan jingina da cabinet
tace kila yana dakinshi mami tace dadina daku akwai son bacci ai sai kije ki taso shi danna
gama hada break yazeenat tace nidai mami kawai ki rabu dashi zay tashi dakanshi da mamaki
mami takalleta har zatayi magana sai kuma tayi shuru Dan tasan halin su basa rabo da fada da
juna yazeenat ta taimaka ma mami suka jera abincin akan dinnig daidai lokacin yazeed yafito
daga dakinshi sanye da jallabia fari yakarasa kan dinnig din yazauna yagaida du mami sannan
mami tasamai abincin shi yazeenat a hankali tace ina kwana lafia kawai yace yaci gaba dacin
abincin Shi su mami suna kula dasu mamice tace wai yazeed jiya ina kajene gabaki daya baka
zauna a gida ba sosa keya yayi sannan yadan kurbi ruwan tea yayi murmushi yace mami naje
safana ne nida tahir daddy yace safana kuma shine baka gaya mana ba dukar dakai yayi yace
afuwan daddyna mami tace ai saika gaya mana meka jeyi yazeenat takafa Mai idanuwa jira
kawai takeyi taji mezaice daddy daman wajan sadiyan baban safana naje kuma mun riga
damun daidaita kanmu cokalin dake hannun yazeenat ne yayi saurin fadi kasa yazeed yana
kula da halin data shiga daddy yace alhamdulillah ai abu yayi kyau mami tayi murmushi tace
Allah dai yanuna mana lokacin amma ni a ganina kamata yayi kada adau lokaci wajan yin bikin
nan daddy yace hakane kam bari zanje safanan insamu yaya sai muyi magana mami da
ddaddy suna kammala cin abincin suka tashi sukabar yazeed da yazeenat dako Kara kallon
abincin batayi ba sai hawaye sharr tamike dasauri zata wuce yazeed yace sister dawo kizauna
kigaya mun damuwarki nandanan kuka yaci karfinta tace bacewa kayi baza kayi aure ba har sai
nayi shine shine kawai saita kuma fashewa dakuka yazeed yayi murmushi yace shikenan
abunda yasaki kuka toke sister inbanda abunki kemafa ankusa yin bikinki da tahir inace shi kike
so kinga anayin naku sai ayi nawa shikenan toshe kunnanta tayi dakarfi tace bana so kadaina
bana so ni bazanyi aure ba abun ma daria yabashi sai ya gimtse fuska yace maganar banza
dankinga ina lallashinki dasauri tamike a fusace tabar wajan tana kuka tana barin wajan shima
yakifa kanshi akan table yanajin wani iri towai meyasa su mami suka boye wannan sirrin shikam
bazay iya barin kanwarshi cikin halin datake cikiba dasauri yamike yayi dakinta ya tsaya abakin

kofa yaharde hannayenshi yace sister ko kallonshi batayi ba saima kukan data cigaba dayi
karasawaa wajanta yayi yace kiyi hakuri kefa yar gatace bana son ganin hawayenki pls sister
sai a lokacin ta dago dakanta amman takasa magana yazeed yace to sister tell me wa kike so
tunda kince bakison tahir kukanta ya tsananta to ita wata keso kada maganar farida fa yazama
gaskiya datace yayana nake so yazeed yace kinsan tun muna yara nasha jin yakumbo tana
fadan duk dangin mu auren gata ake musu tun mace na 10years zaa mata aure namiji kuma
15years yanzu da an hada aurenki da tahir a wancen lokacin da bakusan kanku bafa yaza kiyi
ni gani nakeyi auren tahir ma daza kiyi auren gatane tunda dan'uwan mune ko bakya murna
yayanki yasamu wacce yake so sai alokacin tayi magana tace ni bawai bana farin ciki bane
kawai naga kana fushi danine kadaina mun magana shiyasa yazeed yahau share mata
hawayen fuskanta yace ya isa dagayau bazan Kara fushi da yar kanwa taba yanzu dai smile
murmushi tayi tana share fuskanta yazeed yace that's my lil sister yanzu babu sauran wani
damuwa ko daga kai tayi yamike tsaye yace toni zanje inyi wanka infita bye ki kwanta ki huta
kinji sister murmushi tayi tace to yayana sannan yafita yana wani irin murmushi dabai kai ciki ba
iyakarshi bakin Shi shi kadai yasan yanda yakeji acikin heart dinShi son kanwar shi na
dawainiya dashi yazayyi
[3:52pm, 3/31/2016] presido: 0_30_washe gari kam daddy yashirya sai safana nan aka ajiye
maganan aure wata me zuwa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
google.com, pub-9213700357025247, DIRECT, f08c47fec0942fa0