Showing 1 words to 3000 words out of 18592 words

Chapter 1 - Auren Gata Book Complete By Rukayya Muhd Aboki

[3:36pm, 2/9/2016] presido: Auran gata_01_ kwance take tayi rigingine akan kujera ta tsira ma
TV ido tana kallon cartoon a MBC 3 hankalinta gabaki daya ya karkata a kallon da takeyi ko
kadan ka kalleta zakasan batada damuwa bata wuci shekara goma sha biyu ba kallonta takeyi
hankali kwance batare data san wainda ma suke shiga da fita acikin parlon ba duka kawai taji
an daka mata a baya tajuya dasauri suka hada ido dawanda yaduketa din takwalla kara tamike
tabishi dagudu yana daria shima yaruga aguje tana ihu tana ya yazeed wallahi ka tsaya in rama
wallahi ni sai narama juyowa yayi yamata gwalo yakuma rugawa dagudu sukaci karo da mami
tana saukowa daga sama dasauri yayi bayanta yaboye yana daria mami tace kaji mun da ku
kenan bakwai gajia da shegen fadan Nan naku na tsiya daria yayi yasaketa yayi sama dagudu
saida yaje kusa da dakin shi yace yazeenat taruga dagudu tayi hanyan dakin nashi tana ihu
tace wallahi mami ki gaya mai ya tsaya in rama mami tace tsakanin kune keda wannan
dan'uwan naki kukan shagwaba tafashe dashi takarasa saman tana wallahi ya yazeed ka tsaya
in rama Allah ni saina rama gwalo yamata yace i'm d Winer takuma rugawa dagudu tace yhu
can't escape frm me saida takusa dakin yakuma mata gwalo yarufo kofan gwaram yakulle
tazube ajikin kofan tana bubbugawa tace wallahi saina gaya ka da daddy wallahi ni bazan
yadda ba yhu better open d door ma tunkun in hadaka da daddy yazeed dasauri yabude kofan
tayi kanshi dagudu tafada jikinshi tana dukanshi tako ina yanata daria saida tagaji takyaleshi
tana nishi kaman wacce tayi seran gudu tayi tsalle tace yee narama nandanan kuma tafara
yarfe hannu tana tabe baki yazeed yakamo ta yazaunar da ita akusa dashi yace i'm so sowie
my little princess sister yakama kunnan shi yana yarfe hannu shima daria takwashe dashi tamai
gwalo tamike dagudu tabar dakin tana daria shima dariyar yayi yabita yana kiranta yazeenat
[4:53pm, 2/9/2016] presido: 0_02_ dagudu tafada jikin mami tana daria mami tace kudai kam
baku gajia da yan tsalle tsalle dagake har yayan naki kuma kinzo kin dane mun jiki yazeed
yarugo dagudu yasamu waje yazauna yana nishi mami takalleshi tace kaidai ka girma Amma
haryau bakasan ka girma ba shekara goma 18 ai kamata yayi ka nutsu kullim Jinka kakeyi
kaman wani karamin yaro andai kusa tafia skull a kyaleni in huta a shagwaba ya matso inda
take yace kai mami nifa haryau yarone dasauri yazeenat takalleshi tayi daria tace mami wai kinji
har yau shi yarone ki kalli har yafara yin gashin fuska mami tafashe da daria yazeed yace mami
kin ganiko kina son ta raina ni mami tace aini bazan shiga tsakanin kuba dan duk wanda
yashiga tsakaninku yaji kunya yazeed yadan kwanta a kafadan mami yace nidai mami bana son
rabuwa da sister pls mami kice ma daddy nafasa zuwa Istanbul din pls yazeenat tadauka tace
pls mami kinga banason rabuwa da yayana pls kicema daddy yabarshi anan mami tamike tace
niku dagani rigimammu kawai saiku bari idan daddyn naku yadawo saiku tareshi ku fada mai
yazeed ya rafka uban tagumi yazeenat ta isa inda yake tace ya yazeed fushi kake da mami ko
nima nayi fushi da ita tunda tasaka kayi fushi janyota yayi! Yayi murmushi yace kin manta anche
babu kyau fushi da iyaye dasauri tazaro idanuwa tace shikenan zan shiga wuta yazeed ya
kwashe da daria tazira mai idanuwa ta bangaje shi tamike dasauri tana turo mai baki tace kuma
minyi fada kuma zance ma daddy yatafi dakai cen Istanbul tayi waje dagudu jikin shine yaji yayi
wani sanyi duk sanda aka ambaci tafiyanshi Istanbul sai yaringa jin wani iri bazay iya tafia yabar
yazeenat ba yana matukar son kanwar shi baida kamanta dakyar yamike yayi waje cen
yahango ta tana wasa dakarfi yace buddy tajuyo ta murguda mai baki taci gaba da abunda
takeyi karasawa inda take yayi yazukunna a gabanta yakama kunnan shi ya lagwabar dakanshi
yace i'm so sowie my lil sis juyowa tayi takalleshi takuma murguda mai baki tace daga yau bakai

bane yayana ya tahir ne yayana nandanan yanayin shi yachanza yamike yawuce yabata waje
shi yarasa dalili duk lokacin data zabi tahir akanshi haushi yakeji to ai shine yayanta najini
batada wani yaya daya wuce shi
[6:00pm, 2/9/2016] presido: 0_03_ da tunani kala kala yashiga parlo yawuce dakinshi kai tsaye
wajajan magrib anfito daga masallachi daddy yashugo gidan dagudu yazeenat ta dane jikinshi
tana daria shafa mata kai yayi yace my cwt daughter a hankali takai mai kiss a kumatu saida
yakaita har tsakiyan parlo yadireta takalli yazeed tamai gwalo tace daddy yafi sona ko kallonta
bayyi ba sannu dazuwa yama daddyn nasu mami ta anshi jakar dake hannunshi takai daki ta
dawo tasamesu harsun fara kiciniyar zuba abinci murmushi tayi tace yaudau da alama yan
uban ci zaa mun daddy yayi murmushi yace da yunwa yau nadawo kuma kinsan bana cin abinci
a waje kujera taja tazauna itama tasa abincin nata sannan takalli yazeed da yazeenat tace yau
kuma waya hadaku yazeenat ta turo baki tace wai dan nace yanzu shiba yaya na bane ya tahir
ne yayana yazeed yagalla mata wani uban harara daddy da mami sukayi daria sukace babu me
shiga tsakaninku zama ku shirya kanku ne dasauri yazeenat ta make wuya tace nidai nayi fada
dashi kara hada rai yazeed yayi uban yan zuciya kenan inji daddy to fada dai yakusa karewa
dan jibi zaka tafi nandanan idon yazeed ya chanza launi yazeenat ma sai tafara hawaye ta tashi
ta matso inda daddy yake tarike mai hannu tace pls daddy a fasa tafiyan nan pls dad daddy
yakalli mami ya girgiza kai yakama hannun yazeenat yace daughter bakiso yayanki yaje yayi
ilimi yazama kaman sunusi lamido ina ce kince sunusi lamido na birge sbd ya iya speech daga
kai tayi tana share hawayen fuskan ta tace eh daddy yace yauwa daughter kinga kenan zakiso
yayanki shima yazama kaman sunusi lamido ko yazeed ne yatashi dasauri yana hawaye yabar
wajan dasauri yazeenat tafashe dakuka tace kingani mami ko daddy yasa yayana kuka kuma
kema dazu kinsa shi yayi fushi ni baruwana daku taruga dagudu tayi hanyan dakin yazeed
daddy ya girgiza kai mami tace shakuwar yaran nan tayi yawa alhaji idan yazeed yatafi
zamusha fama da yazeenat wajan rigima daddy yadan kurbi juice yace komin shakuwan su
dole su rabu sabida komin daran dadaiwa yazeenat aure zatayi tabar yazeed mami tace hakane
dakin yazeed tashiga tafada jikinshi suka fashe dakuka a tare a hankali yazeenat ta dago
tashiga share mai hawayen fuskan shi tace yayana kadaina kuka daddy neko ba ruwan mu
dashi yazeed yayi murmushi yakara kankameta yana fitar da kwalla yace yanzu nine yayanki ba
tahir bako dasauri tadago tana shashshekan kuka tace kaine yayana kaine gabaki dayansu
sukayi daria yakuma rumgume ta duk duniya baida abun so kamam kanwar shi yazeenat yana
matukar kaunarta sabida ita kadaice kanwar shi su su biyu su mami suka Haifa shiyasa yanajin
zafi idan aka ambaci tafiyan shi Istanbul dinnan baya son rabuwa da kanwar tashi a haka bacci
yakwashe su yana rumgume da ita
[6:24pm, 2/9/2016] presido: 0_04_ suna gama cin abinci su mami suka shige daki jin shurun
yayi yawa yasa takira me aiki tace taje tadauko yazeenat a dakin yazeed takaita dakinta ta
kwantar da ita koda atuwa me aiki tashiga ta taddasu suna bacci dakyar tasamu ta babbare
yazeenat daga jikin yazeed takaita daki mami tashiga tamata addu'a taja kofan tarufe sannan
taje dakin yazeed ma tamai dan tasan bayyi ba sannan takoma daki tasamu daddy zaune akan
gado da alama tunani yakeyi itama tasamu waje tazauna tace alhaji lafia daiko dasauri yadago
yakalleta yace lafia lau ina tunanin irin shakuwar da yaran nan sukayi ne abun yana bani tsoro
fa hajia bana son in karya alkawarin dana daukar ma dan'uwana mami tadan dafashi tace
nikaina shakuwar tasu tayi yawa bansan yanda zanyi da yazeenat ba idan yazeed yatafi

karatun nan dan da alama bakaramin so suke yima junan suba alhaji yace bazan iya karya
alkawarin dana daukar ma dan'uwana ba bazan taba gaya ma dayansu cewan bani na haifi
daya daga cikin suba balantana yazeenat da har yau bata mallaki hankalin kanta ba nayi imani
idan yazeed yatafi zata manta dashi shidin daine bazay manta dashi tunda da wayon shi kuma
baba yariga yabama tahir yazeenat mami tace nikam Alh wannam auran zumuncin wallahi
kwatakwata bana sonshi wallahi dan dai yazama dole ne alhaji yace ya zamiyi to fadan baban
safana ne dole mubi umarnin shi ko minki ko munso da tunani barkatai suka kwana kada ache
mami wacce take hango rabuwar yazeenat da yazeed bakaramin abu bane zaayi fama
[10:08pm, 2/9/2016] presido: 0_05_ washe gari tunda safe mami tasa su yazeed da yazeenat
suka shirya dan a yau zasu safana yazeed zaije musu sallama fuskan nan ta yazeed a hade da
alama he is not in d Moody doguwar riga aka sama yazeenat me kananan flowers ajiki red red
tayi kyau sosai dan saida yazeed yadauke su pictures masu yawa tare tara daidai suka gama
shiryawa sukayi breakfast mami ta rakasu har wajan mota takuma Jan kunnansu akan yawan
fadan da sukeyi baya suka shiga driver yajasu suka tafi tunda suka shiga mota yazeenat take
tafaman zubama yazeed surutu wanda shi ko kadan ma hankalinshi baya wajanta tafiyan
dazayyi gobe kawai yake tunani tun daga farkon shiga garin suka faracin karo da yan uwa wani
babban gida driver yayi parking suka bude motan suka fito yazeed yarike hannun yazeenat
gagam suka shiga cikin gidan tun a tsakar gida suka faracin karo da mutane nanfa aka ringa ga
yayyan yakubu kai tsaye dakin kakan su suka nufa wanda ake kira da baban safana suka
zukunna har kasa suka gaida Shi saida suka zaga kauyen suka gaida yan'uwa yazeed yamusu
sallama wajajan biyar na yamma suka jiyo suka dawo kaduna sune a hanya har magrib
kwanciya yazeenat tayi akan cinyan yazeed tafara bacci kafa mata idanuwa yayi ji yakeyi
kaman yadauketa yatafi da ita Istanbul gobe wajajan tara suka isa gida suna parking yadauketa
cak yanufa cikin gida da ita kai tsaye dakinta yakaita yakwantar da ita yawuce dakinshi shima
yakwanta ya lumshe idonshi sai ji yayi hawaye yawanke mai fuska shekara 8 ba wasa bane
gaskiya zayyi missing gida sosai a haka bacci yakwashe shi daman gashi bakwai da rabi na
safe jirgin su zay tashi washe gari tun asuba da suka dawo masallaci daddy yasa yazeed
yashiga wanka yakuma ce yashirya kafin 6 daman masu aiki sun rigada sungama shirya mai
kayan dazay tafi ko kadan basuyi yunkuri tashin yazeenat daga bacci ba saida yagama
shiryawa tsaf mami tahado mai breakfast ta tasa shi agaba saida yacinye komi tass daddy yasa
aka fitar kayan dazay tafi dasu akasa a mota daddy yarike mai hannu yace son muje hawayene
yagangaro mai a fuska a hankali yace daddy bazanga lil buddy naba kafin intafi yakalli mami da
itama kukan takeyi yace pls mami ki taso mum sister na muyi sallama daddy bai ankara ba
yazeed yaruga dagudu yayi hanyan dakin yazeenat tana bacci yakarasa inda take a hankali
yace bye lil sis am gana miss yhu dasauri yabar dakin yana share hawayen fuskanshi batare
daya kalli su mamin shiba yayi hanyan waje mami da daddy sukabi bayanshi dasauri mami ta
rumgume shi tana hawaye tace i'm going too miss yhu son ka kula dakanka kaji tsake shi tayi
takoma cikin gida dasauri dan kukan dayaci karfinta daddy idonshi sunyi jajir yakama hannun
yazeed yasashi amota sannam shima yashiga driver yajasu sukabar haraban cikin gidan
yazeed fadawa jikin daddynshi yayi yafashe dakuka har suka kai airport bai daina kuka ba
dakyar daddy ya lallashe shi 7:30 jrigin su yatashi daddy yashiga mota driver yaja suka tafi cike
da kewar yazeed
[10:32pm, 2/9/2016] presido: 0_06_ sai wajajan karfe takwas ta tashi tashiga bayi tayi brush tayi

sallah sannan tafito daga dakinta tana murmushi bata tadda kowa a parlo ba dan haka kai tsaye
tawuce dagudun ta tayi hanyan dakin yazeed dakarfinta tace ya yazeed tana shiga dakin taga
wayam nandan idonta yakawo kwalla tabude toilet ma taga wayam nandanan tarude tafito daga
dakin dagudu tana kuka da karfinta tace ya yazeed ina kake babu inda bata duba ba amma
bata ganshi ba dagudu tayi dakin mami tana kuka tasamu mami akan gado baccima ta tashi
cikin kuka tace mami ina ya yazeed sai tafashe dakuka dasauri mami ta diro daga kan gadon ta
rumgume yazeenat tana lallashinta fizge jikinta tayi tana kuka tace mami ina ya yazeed dina ina
shike mami da kwalla yacika mata ido tace yatafi wani ihu yazeenat tafasa tace mami kika
barshi yatafi baimun sallama ba wayyo ya yazeed kadawo mami ce ta isa inda take dasauri ta
rumgume ta tace ya isa haka ya isa a hankali bakinta narawa tace meyasa mami ya yazeed
baimum sallama ba yatafi meyasa tana shashshekan kuka a hankali mami ta tsaketa tafara
share Mata hawayen fuskanta tace ya isa haka ai zaku dinga waya dasauri yazeenat ta girgiza
kai tana kuka tace ya yazeed yadaina sona mami shiyasa yatafi baimun sallama ba nima
nadaina sonshi nadaina ssonshi mami dasauri tarufe mata baki tana girgiza mata kai tace
yayan kine yana sonki sosai rumgume maminta tayi takuma fashewa dakuka wunin ranan dai
komi bataci ba abu daya yatsaya mata a rai datake ta nanatawa ya yazeed bai mata sallama ba
ranan wuni tayi kuka saida daddy da mami sukayi da gaske sannan suka sata taci abinci shima
dan kadan taci yazeed yana sauka a Istanbul waya yafara kira number daddy yakira abunda
yafara tabbaya daddy ina yazeenat daddy yayi murmushi yace tanacen tana ta kuka nandanan
yazeed shima yaji hawaye yabata mai fuska tuni yakatse wayan yafada gado yana kukan
rabuwa da tilon kanwar Shi
[7:29am, 2/10/2016] presido: 0_06_ shekaru na tafia lokaci naja mami ce daga daki take
kwalama yazeenat kira dasaurinta tafito tsanye take da riga da skirt dinki bakaramin kyau
yamata ba hannunta dauke da jaka kalar kayan sai wani hell shoe data saka me bala'in kyau
dasauri tafito tace mami ganinan shiryawa fa nakeyi mami tace kedai wannan sakarcin naki
dayawa yake jiyan nan kika gama cemun yau dawuri zaku shiga lectures amma kinje kina
kwalliya kinfi hour kina abu daya yazeenat tazagaya tabaya ta rumgomo maminta tace to mami
bagashi nashirya ba yauko breakfast bazan tsaya yiba mami tace aiko baki isaba sai kinyi
breakfast zakibar gidan nan dawowa tayi kan kujera tazauna takama hannun mami tace pls
kibarni intafi idan fa naje skull zanci snacks mami tace to sannu me bakin cin snacks murmushi
yazeenat tayi tamike dasauri ta dauki jakarta taruga dagudu tana ma mami bye bye mami tace
yazeenat da shirme tana fita tama motar ta key tashiga tabar haraban gidan kai tsaye hanyan
makarantan su tanufa ta sanya wakan Akon tana bin wakan a hankali tana karkada kai cikin
haraban makarantan tayi parking tafito kai tsaye inda kawayenta suke tanufa tasamu gu
tazauna tace wai kuna nufin har yanzu baa shiga lectures ba fadila dake kusa da ita ta tabe baki
tace inafa kinsan shegen mutumin nan tun 7 muke jiranshi amma shuru yazeenat tayi daria tace
ai shiyasa na tsaya na kintsa a natse sbd nasan halin sa fadila tamike tsaye tace ku nayi gaba
gashi cen zuwa nandanan suka mike sukabi bayanta suka shiga department dinsu sai wajan 2
suka fito ko tsayawa hirar da sukeyi yau yazeenat batayi ba tashiga motar ta tawuce wayar tace
tayi ruri takai zara zaran hannunta tadauka murmushi ya bayyana a fuskanta takafa wayar a
kunnan ta tace ya tahir dagacen yace gani a gida ke kawai nake jira wani ihu tayi tace i'm on my
way yanzun nan pls ya tahir kada katafi ganinan takatse wayan takara ma motarta gudu uku
daidai ta isa gida tana parking tafito dasauri har tanacin tuntube tashiga parlon mutane biyu

tagani sun juya mata baya bata iya tantance suwaye tana shiga tace ya tahir gabaki dayansu
suka juyo a tare wani ihu tasaka tace ya yazeed dagudu taje tafada jikinshi sai kuma tayi saurin
tsakin shi tahade rai mami da daddy dake saukowa daga sama sukayi daria yazeenat ta isa
inda suke tace banyi murna da dawowan yaya ba sabida babu wanda yagaya mun zay dawo
tayi dakinta dagudu yazeed a hankali yace yazeenat sarkin rigima mami tace aiga irin tanan
saida nace afada mata amma alhaji kace aa wai za'ayi surprised dinta yazeed dasaurin shi yayi
dakinta yasameta akan kujera tahade rai tana ganinshi tajuya mai baya yazeed yace am so
sorry lil sis wlhi daddy ne yace ayi surprised dinki tahir yashugo dakin yana daria tamike tsaye
kaman zata fita sai kuma tadawo tana murmushi tace yaya ka canza rike Mata hannu yayi yace
muje parlo tahir yabi bayansu suka sauka kasa suka samu kujera suka zauna yazeenat tace
mami yaya yakara girma yazama katoto daga mami har daddy saida sukayi daria daddy yace
ke baice miki kin girma ba sai kece zaki cemai yagirma kada ki manta shekara 8 yabaki
yazeenat ta turo baki tace yanzu ai i'm a biggal ko yaya yazeed yace haka abun yake yanzu
sister tazama biggal daria gabaki dayansu sukayi sannan mami tace yaudai amma tahir yan
ubanci kota kanshi bakiyi ba saita yayanki nandanan tazaro idanuwa sai yanzu ma ta tuna dashi
wajanshi tanufa takama kunnan ta kaman zatayi kuka tace am sorry bro tahir yajuya yace
bazanyi hakurin ba yazeed ji yakeyi kaman yatashi yashake shi haka kawai yaji yanajin haushin
maganarma da sukeyi da tahir yazeenat tamake kafada tajuya tace daddy kagani ko yaki
hakura ko daddyn yace tsakanin kune mami tace saiku tashi muje muck abinci yau beat food
dinma akayi son yazeed yake kawait yayi yamike yayi gaba tahir yakamo hannum yazeenat
yace naji nahakura my buddy a tare suka jera suka isa dinning yazeed nalura dasu
[8:56am, 2/10/2016] presido: 0_07_ daddy ne yace son Istanbul ya karbeka sosai bakaga
yanda ya kara kyauba kodai achan za'a samo mana matane cokalin dake

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
google.com, pub-9213700357025247, DIRECT, f08c47fec0942fa0