Showing 12001 words to 15000 words out of 18592 words

Chapter 5 - Auren Gata Book Complete By Rukayya Muhd Aboki

dadi wajan sadiya baa magana dan acewarta ita da hajiyarta
aikin bokane koda yadawo kaduna bai zauna ba saida yaje yaga alhajin tahir suma nan aka
ajiye maganar auren nasu wata me zuwa daganan yawuce gida kai tsaye farin ciki ne fal a
zuciyanshi saida akayi sallan isha sannan yatara su a parlo dakaga fuskan shi zakasan yana
cikin farin ciki mami tace wai halan alhaji farin cikin nan na menene tun shugowan ka gidan nan
nafahimci hakan murmushi yayi sannan yakalli yazeed da yazeenat dasuka kafa mashi ido suna
jiran jin abunda zay fito daga bakin nashi a natse yafara magana yace wato yau naje safana
nasama yaya minyi magana dashi akan sadiya da yazeed shima kanshi yanuna farin cikin haka
yakuma saida maganar aure wata me zuwa a gigice yazeed yadago suka hada ido da yazeenat
da idonta yaciko da kwalla sannan daddy yace sannan minyi magana da yayan kaduna nan
yace maganan tahir da yazeenat ma wata me zuwan ya sayar da maganan auren nasu itama a
gigice tace daddy wata daya kuma shikam yazeed bai taba zaton zaayi abunda gaggawa
hakaba zufane sharkaf yabata mai jiki yakasa cewa komai yazeenat tafashe dakuka tace nidai
gaskiya daddy wata daya yayi kusa kusa mami tace kajimun shirman banza todai angama
magana daddy yace haba daughter menene abun kuka anan zo yi shuru kifada mun duk
abunda kike so zaa tsiya miki mami taja dan guntun tsaki tamike tashige daki dan haushi ma
gabaki daya suka bata kadama ache daddy daya tsaya biyewa yazeenat yazeed dakyar yamike
zaiwuce daki daddy ya saida shi yace son dawo kazauna jiki bakwari yadawo yasamu gu
yazauna yazeenat tana rabe kusa da daddy tana sharar hawaye daddy yace kodai bakayi farin
ciko da abunda na yanke bane nandanan murmushi yabayyana akan fuskan shi dabai riga
yakai ciki ba yasosa keya yace wlhi ko kadan daddy naji dadi sosai Allah yakaimu lokaci daddy
yaji dadin maganam yazeed dan haka yayi murmushi yace Allah yama albarka son sannan
yace kanwar nan taka tahir zayyi fama da ita yazeed yamike batare dayace komai ba yayi
hanyan dakinshi dakyar daddy ya lallashi yazeenat tamike tawuce dakinta yazeed yana shiga
daki yaji wayarshi na ruri yakai hannu aljihunshi yadauka tsaki yaja yace zakuma ta takura mun
saida aka kuma bugowa sannan yadauka yasamu waje kan kujera yazauna yace kuma menene

dagacen sadiya tace sweetie ko nayi wani laifin ne yau gabaki daya baka neme niba dasauri
yazeed yadakatar da ita yace naji ban neme kiba banjin dadine yanzu zan kwanta gobe zamiyi
magana batare daya jiran jin abunda zatace ba yakatse wayar yayi wurgi da ita akan gado
yarufe idonshi a bangaren tahir kam daya samu yabari farin cikinshi yakasa boyuwa wuraran 9
yakira yazeenat sukasha hirar su sannan suka ma juna saida safe
[3:53pm, 3/31/2016] presido: 0_031_ bayan yazeed yakatse wayan sadiya ta kwada wayan a
bango ya tarwatse takwalla kara dagudu hajiyarta tashugo dakin tace lafiyarki sadiya cikin kuka
tace wlhi hajia yazeed basona yakeyi ba hajia tasamu gu tazauna tace mekuma yafaru nan
sadiya ta gaya mata abunda yamata wani ashar hajia tayi tace kwantar da hankalinki gobe
goben nan zankoma wajan boka dole yasan yanda zayyi yi shuru kiyi hakuri sadiya tace uhm ni
hajia gani nakeyi kaman akwai wacce yakeso hajia tace idan ma akwaita boka duk zay gaya
mana kedai ki kwantar da hankalinki ki kwanta kiyi bacci tun yanzu ma zankira Shi infada mai _
yau ne ranan su yazeenat na karshe a skull zasuyi graduation manyan mutane ne sosai suka
hallara yazeenat ita tazo tafarko murna wajan su mami baa magana take a wajan yazeed
yabata kyautan wani ring din diamond wani tsalle tayi ta tarumgume shi wani yarr yaji ajikinshi
tuni yafara neman nutsuwar shi yarasa tsake shi tayi tamai murmushi tace nagode yayana may
g ALLAH bless yhu yakuma nuna mana Ranan aurenka damm yaji gabanshi yafadi shiko kadan
baya kaunar a ringa anbatan zayyi wani aure gashi bai wuci sati biyu ba yarage a hankali yace
ameen sister daddy kam sabuwar mota yabata mami itama tace zata hada mata party agida
duk ta gayyato duk wanda take so sosai ranan yazeenat tayi farin ciki dansai a ranan takuma
tabbatar wa ita yar gatace kaman yadda yayanta yake yawan fada mata saida suka koma
gidane tahir yazo dauke da wainsu roses red masu kyau rike a hannunshi dayan hannun kam
wani katon gift ne yayi raping dinshi da alama abunda ke ciki baguda daya bane har kasa ya
zukunna yagaida su daddy sannan yasamu waje yazauna yazeed yana lura dashi amma
dayake miskilancin nashi yatashi sai yaci gaba da tabe taben waya tahir ne yace bross yau ko
ikon ne yatashi a hankali yazeed yashafi sajen daya lup lup akan fuskanshi sai sheki takeyi
yajuya yace uhm sorry bangan kaba ya akayine tahir ya girgiza kai kawai dan yana mamakin
hali irin na yazeed mami tace kaidai wallahi yazeed matsalarka dayawa take kana zaune sabida
sabagen rainin hankali kace duk gaisuwan da yake mana bakaji ba yazeed yace oooh yanzu
bagashi mun gaisa ba mami taja tsaki tace gwanda ma ka gyara dan aure zakayi bako wace
mace bace zata iya daukan wannan miskilancin naka na tsiya daddy yayi daria yace to ai
daman namiji baason yacika daria yazeenat ce tafito daga dakinta tsanye dawani riga wanda
yazeed yakawo mata tsaraba daga Istanbul waje tasamu tazauna tace au ya tahir abun yar
hakane kazo koka kirani murmushi yayi yace tuba nake mami da daddy suka tashi suka basu
waje yazeed da duk bakin ciki ya isheshi yajuyo yaga kayan data saka duk shrp din jikinta ya
bayyana tsawa yadaka mata yace ke ar yhu idiot dazaki ringa fitoma mutane haka wuce kije
kisa wani abu akai gabaki daya baki suka tsaki suna kallonshi yanda gabaki daya idonshi suka
rine zuwa red babu yanda ta iya haka tamike tawuce yazeed yaje tsaki yace kai kuma kazo ka
tasa yarinya agaba kana fada mata kalman soyayya dan kawai ta raina ka yaja tsaki yayi gaba
yana hura hanci abunma daria yabama tahir sabida shikam abun yazeed yafara daure mai kai
dan yalura kishin kanwar tasa yakeyi yazeenat ne tafito daga daki tsanye da after dress asama
tasamu gu tazauna idonta yadanyi ja da alama tadanyi kuka tahir yace bansan meke damun
yazeed ba kwana biyun nan wallahi duk ya chenza yazeenat tashare hawayen daya zubo mata

tace ni yanzu ma har tsoro ya yazeed yake bani sai kuma tafashe dakuka tahir yace oh buddy
yanzu meye abun kuka sorry yadan maso kusa da ita yafara lallashinta tafada jikinshi duk
yazeed yana lekansu ta kofan dakinshi wani abune yatokare mai a kirjinshi tuni yazube a wajan
yana wani irin nishi yana fitar da kwalla saida ya lallasheta sannan yamika mata Roses din
yabata gift din murmushi tayi tace duk ni kadai ya tahir gaskiya kanaji dani kiciniyar bude gift din
tafarayi wani katon hoton tane da aka zanata aka saka acikin frame sannan wani sabuwar waya
dakuma wani katon frame sosai tayi murna ta ringa mai godia basu suka gama hira ba sai sha
daya saura tahir yamasu mami sallama kobin takan yazeed bayyi ba dan yasan zasu iya yinta
babu dadi shiyasa ma yayi wucewanshi yazeenat takwasa kayan takaisu daki tacire kayan
jikinta tafada wanka sabida ka idane duk zata kwanta sai tayi wanka tafashe jikinta da turaruka
kala kala tana fitowa ta tsanya wani night dress dogon Riga tahau makeken kan gadonta sai
alokacin ta tuna da abunda yayan nata yamata nandanan r hawaye yawanke mata fuska to
meke damun yayanta kodai akwai abunda ke damun shine kai dole akwai wani Abu biyun kofan
da akayine yakatse Mata tunani taji an hankado kofan dakin da karfi a firgice ta tashi zaune ta
zare idanuwa yayan tane a idonshi jajir da alama yasha kuka bakinta na rawa tace ya yazeed a
fusace yakarsa inda take yajanyota takwalla kara tama zata dukanta zayyi sai taga akasin haka
ya rumgumeta sam ajikinshi yafara kissing dinta tuni tafara mai kuka yanata sambatu pls
yazeenat kada ki auri wani idan bani ba ina sonki yazeenat sosai ta tsorata da abunda yake
mata ga kuma irin maganganun dake fitowa a bakin shi sai kara kankameta yakeyi yana
sambatu dakarfi tafizge jikinta tana kuka tace yaya kodai bakada lafia ne ka kuwa san abunda
kake fada niche fa kanwarka karasawa yayi inda yake tafada kan gado tana ja da baya shima
yana binta saida taje karshen gadon fakashe mai dakuka tace yaya kodai kasha wani abune
cafkota yayi takwalla kara tace pls ya yazeed kabari tuni yadawo hankalin shi yamike dasauri
yayi hanyan fita yana hawaye yarufe mata dakin tazube akan gado tafashe dakuka
[8:30am, 4/8/2016] presido: [4:56pm, 2/28/2016] presido: 0_34_ sha daya daidai yama
yakumbo a kaduna tuni tafara balbale daddy da matsifa yayi jigum yana jinta saida takai aya
sannan yagyara zama yace ni banaki bama yazeed yazeenat bane aa saidan Alkawarin Dana
daukar ma yaya cewan zan hada auren tahir da ita yazeenat din yakumbo tace alkawarin banza
tace ke ramatu maza kiramun usman a waya nakarya alkawarin dagayau bazay yuyuba jikokina
su mutu a banza ki kumace yataho dashi tahir din yau zaa gama magana wajajan uku kowa ya
hallara a parlon yakumbo ta inda take shiga batanan take fitaba kowadai yayi jigum yana jinta
banda mutanan biyu da suke cen kwance yakumbo tace kai tahir kaje kasamu wata matar ka
aura tuni tahir yarikice tace eh kaje kasamu wata matar ka aure dan yazeenat batada wani miji
daya wuci yazeed sannan tamike tashige daki tana cigabawa da matsifa daddy yamike a fusace
yawuce alhajin tahir kam yama rasa abun cewa jiki ba lakka yatashi yawuce tahir ma haka!
washe gari yakumbo takoma safana achan tasamu baban safana baban safana tamai baban
safana tamai bayani komai shima tuni yayi naam da maganarta sati me zuwa zaa hada auren
yazeenat da yazeed da ita ma sadiyan wanda gabaki daya yakumbo bata yi shawara dakowa
ba saida baban yakumbo tuni daddy ya kaurace ma mami ko zaman gidan ma bayayi sosai
hankalinta bakaramin tashi yayi ba a haka aka fara shirye shiryen biki ko dawasa baa gaya
masu yazeenat maganan auren ba sadiya kam anacen ana shirye shirye duk wata kawarta
saida ta gayyata manyan yan bariki masuji dakansu hajia tasa aka hado mata magungunan
mata kala kala har dana matsi sabida sadiya saida tagama holewanta a dubai ko kadan yanzu

babu jituwa tsakanin yazeed da yazeenat mami tarasa gane kansu tunda yazeenat tagano
cewan yazeed ba dan uwanta na jini bane tuni shirin dasukeyi tawatse shiko a bangarenshi
yazeed kwatakwata yakasa sukuni yana tunanin abunda yama kanwar tasa data kaurace mai
tahir gabaki daya yadauke kafa dazuwa gidan daddy [5:13pm, 2/28/2016] presido: 0_035_yau
rana ne me dinbun tarihi ga mutanan guda uku Wanda aka daura auren su a kofar gidan alhaji
yusuf safana wanda yatara manya mutane da dama yazeenat dake kwance a rikice tamike tana
kallon farida wacce take gaya mata magana kaman a mafarki an daura aurenki da yayanki
yazeed tuni tafado daga kan gadon ta isa inda farida take tace me kikace farida tace an daura
aurenki da yazeed tuni takwalla wani gigitaccen kara tatsume a wajan warwas tuni farida tarude
taje tagaya masu mami gabaki daya gidan sai ya hargisai dan hajiyan sadiya tanacen tana
bala'i sadiya tana jikinta tana kuka banda mutum daya dayafi kowa farin ciki ayau yakasa tsaye
yakasa zaune burin shi bai wuce yaga yanayin da yazeenat take ciki ba a yanzu ruwa aka Wasa
mata tamike dasauri tafashe dakuka tace nashiga uku mami wai da ya yazeed aka daura
aurena wayyo mami ce ta daka mata tsawa tuni ta tushe bakinta tana kuka mami taja hannunta
takaita cen dakin yakumbo dan achan katsina akayi komai na bikin a bakin gado ta zaunar da
ita sannan itama tazauna har allokacin yazeenat bata daina kukan data keyi ba kaman ranta
zay fita mami ce takira sunanta tace yazeenat ina son ki share hawayenki kidaina wannan
kukan ki saurareni dakyau nafi kowa sanin irin kaunar dake tsakanin ki da yayanki shiyasa ma
aka yanke hukuncin hadaku aure ni nasan kina son yayanki so me tsanani dasauri yazeenat ta
dago da fuskanta cikin kuka tace ni mami bana sonshi wallahi bana so... wani gigitaccen mari
mami takai mata tace ya isa haka tunda baki san lallashi ba shikenan yazeenat tazube akan
kafet ta dafe inda mami ta mareta tace mami sabida yazeed kike marina mami tajuyar dakanta
tace ina son kima mijinki biyayya nasani yazeed zay kulan mun dake sabida yana matukar
sonki babu wani event daza ayi yau zaa kaiki dakin ki dafatan kinji menace hajian sadiya ce ta
tunkodo kofan dakin tace sannu tsohuwar munafuka daga mami har yazeenat sun tsorata hajia
tace wato kinzo daki kina kitsa mata tsiya to ahir dinki munfi karfinki tsohuwar munafuka saida
kikasan yanda kikayi kika sa aka aure ma yazeed wannan shegiyar yarinyan naki me bakin hali
kai amma kin cuce mu ashe dan tsuntuwa ne kikasa aka hadashi aure da yata kai anyi
matsiyaciyar mata yakumbo ce tashugo dakin tace fitan mun a daki tunkan inkira bala yazo
yarubuta miki takaddarki tuni hajia tasuke baki tafice dasauri sbd tasan yakumbo zata iya aikata
komai nandanan kukan yazeenat yakaru tafada jikin maminta tana kuka
[8:31am, 4/8/2016] presido: 0_036_ yakumbo takama yazeenat tazaunar da ita akan gado
mami tamike dasauri tafita tunaninta yaza tayi da rigimar su hajiyar sadiya saida yakumbo
tamata fada sosai sannna takira farida ta tayata shirya dan ayau zasu koma kaduna karfe hudu
daidai aka shirya amaren sai gidan su dake gwamna road kaduna ganin an doshi hanyam daba
gidan su mami ba yazeenat tafashe dakuka farida ma natayata a haka suka kai gidan iya
saruwa yasaru da kafar dama yazeenat tashifa gidan sannan aka sata tayi addu'o'i aka nufi
sashinta da ita sannan kowa yakama gabanshi akabar yazeenat da farida wacce taketa aikin
lallashin yazeenat din daga dakin yazeenat din zaka iya jiyo hayaniyan mutanan dasuka cika
gidan saidai ba hayaniyan kadai bane harda bala'in da kawayen sadiya suka tada tuni yazeenat
da farida suka nemi nutsuwar su suka rasa tsoro yakama su jin sunnufo kofar dakin yazeenat
ne yasa farida tashi dasaurin ta tarufe kofan daga yazeenat din har farida iyayen tsoro ne
kadama acha yazeenat wacce ta dankare awajan sabida sanin halin wacece sadiya tuni

kukanta yakaru farida takaraso inda take tace ina wayata take inkira yazeed bata jira jin abunda
yazeenat zatace ba tayi maza takira shi tafada mai abunda Ke faruwa a rude yakalli usman
dake gefen shi suna mai tsiya yamike dasauri yazari mukullin motar shi au usman suna mai
magana amma kobin takansu biyiba ganin hakane yasasu mikewa sukabi bayanshi bugun
kofan dasuke yine yakaru kaman zasu balla kofan daidai lokacin yazeed yakaraso yahau ruwan
bala'i yakora ko wacce waje gidan sai yayi tsit farida ce ta tashi tabude kofan ta sabi jakarta
tace to ango nina wuce Allah yabada zaman lafia tayi waje dasauri usman yabi bayanta
[8:31am, 4/8/2016] presido: 0_037_ yazeed yashiga dakin ya tsaya daga bakin kofa yana
kallonta duk takoma wani iri idanunta sunyi lubu lubu dasu a hankai yakarasa inda take
yazukunna a gabanta saita tsinci kanta da fadawa jikinshi tafashe dakuka shima hawayen dake
idonshi sai a lokacin yazubo kome ta tuna sai tayi saurin janye jikinta tamatsa cen karshen gado
tana kuka kallonta yakeyi da mamaki dakyar ya iya bude bakinshi yace sister nine fa yayanki
wanda kikafi kowa so a duniya ko kindaina son yayan nakine girgiza kai tayi yazeed yaci gaba
dacewa yanzu natashi a yayanki nakoma mijinki kanwata dasauri ta katse shi tace bazan taba
daukan ka a matsayin mijiba har abada sabida haryau a matsayin yaya nadauke ka pls ya
yazeed meyasa kayi haka meyasa yazeed da mamaki yake kallonta baki bude idonshi naci
gaba da zubar da kwalla
[8:32am, 4/8/2016] presido: 0_037_ batare dayace mata komai ba yamike yafita daga dakin
koda yaje parlo babu kowa shiya bashi tabbacin kenan kowa yakama kanshi kai tsaye sashin
shi yanufa yacire kayan dake jikinshi yadaura tawul yashiga wanka bayan yafito yasanya wani
jallabia yayi sallan isha cikin shine yafara kururuwa alaman yunwa dan haka yamiKe yanufi
waje yabude motanshi yadauki kajin daya tsiyo dasu snacks yazeenat yafara mika mawa
sannan yayi hanyan dakin sadiya dan yau achan zaisha amarcin shi da sallamma yashiga dakin
a hankali ta amsa tana wani mai fari da idanuwa sanye take da wainsu fitanannun kayan bacci
masu shara shara abundai baa cewa komai karasawa yayi inda take yasamu waje abakin gado
yazauna tuni sigan jikinshi yafara tashi sabida wani rikitaccen kamshi daya bigi hancin Shi
daktar suka iyacin sncks din sukayi sallah wanda ita rabonta da tayi salla tun randa boka yabata
wani magani amma babu yanda ta iya dole tayi in tana son samun kan yazeed yanda takeso a
ranan dai yazeed ya dandana abunda bai taba jiba duk dashi bazai iya banbance virgin da
disvirgin ba me makon ita ta galabaita shiya galabaita sabida ba kananun magungunan mata
tayi amfani dasuba
[8:32am, 4/8/2016] presido: 0_039_ har gari yawaye suna abu daya a lokacin ta tabbatar
maganin da boka yabata yafara amfani sai wuraren asuba tukunna yatureta yashiga wanka yayi
alwala koda yafito a kwance yadawo yasameta taja bargo tarufe a hankali yaja tsaki yayi waje
yafice yatafi masallaci tsoron ma tunkaran dakin yazeenat yakeyi kuma yana son sanin halin
data kwana babu yanda ya iya haka yakoma dakin sadiya ya tadda ta yanda yabarta girgiza kai
yayi sannan yafara tashinta a hasale ta tashi tana turo baki tace pls dear kabarni inyi bacci
kasan hiya bansamu bacci ba takuma jan bargo takwanta yazeed yace wai sadiya badake
nakeba wannan lokacin a fusace tamike tashiga bayi ta dauraye jikinta danba sallan takeyi ba
tafito tadan dundugura sallan takoma takwanta tashige jikinshi kafin gari yagama wayewa saida
yakuma wajan so biyu wuraren 11 suka tashi yazeenat tama dadai da tashi dan koda tayi sallah
komawa tayi kan gado takwanta tarufe idonta saidai ba bacci takeyi ba kishin ne

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
google.com, pub-9213700357025247, DIRECT, f08c47fec0942fa0