Showing 63001 words to 66000 words out of 73876 words

Chapter 22 - Auren Soja Book Compelet By Feenah

feenah   

18 Jun 2026

880

zuwa jaji daga ita sai kawayen ta Zainab da kuma Fatima Kamal
dama yana jaji ya Ajiye musu Driver da zai kai su"_


_"Tafito cikin wani tsadadden Swiss less daka ganta kaga matar Oga ga yaranta kowane An
shirya shi cikin lafiyayyan kaya An dunkule su A cikin bargunan su masu tsada"_

_"Ta sanya takalminta mai saukin tudu fari ga gyalenta ma fari tana rike da y'ar karamar Po's

silver colour mai stones ga wani irin head da aka nada mata kamar Amarya "_

_" Masha Allah har na matsu kamal ya dora idanunshi akan kyakkyawar matar shi domin nasan
sai ya rude "_


_" Zainab ma ba laifi itada Fatima sunyi suma ba karya kowannen su na rungume da baby
daya a hannu Small husnah kuwa a wurin Inna suka barta domin tayi wayo tana cin Abincin ta"_


_"Suka shiga mota sai jaji suna tafe suna tattaunawa a tsakanin su" A gaskiya nafara jinkunya
yanda zan tsaya a gaban mutane " zan ma iya hangin din rank din kuwa"_?


_"Zainab tace bakomai mun tafa zuwa da Abban husnah nagani ba wani wahala kawai ki
kwantar da hankalin ki "_


_" *JAJI MILITARY CANTONMENT*_
_That is the House of infantry soldiers*_


_"Kallon gate din kawai takeyi tana tuna sati daya data shigo nakuda ta balle "_


_" Sai kusa da babban katon dakin taron ya Ajiye su ya zagayo ya bude wa matar Oga kofa ta
fito sannan ya budewa su Zainab "_

_" Shi ya jagoran ce su zuwa cikin dakin taron "Sun samu jama'a da dama manyan sojoji da
kuma matansu kawai uban gayya ake jiran isowar shi"_


_" Wato chief of Army staff, Kamal na ganin Shigowar su ya taso da hanzarin shi ya tarbi uwar
gidanshi wani irin kallo yake jifanta da shi kamar ya rungume ta saboda ta gama ta fiya da
dukkan tunanin shi "_


_" Kujera ta musamman ya nuna musu ya karbi Babyn shi daya bayan daya yayi kissing dinsu
"_


_" Gaba daya Abokanshi sun taso domin ganin kyautar da Allah yabashi sunata yimata sannu
madam "You are blessed"_

_" Yes I believed them husnah is blessed" ga yara uku ga Karin girma sannan gashi Ankwaso
kudi a Sudan Allahu Akbar "_

_*ware are you military wifes ?"u no how it feels*_

_" Kowa sai son barka yakeyi kowa dake wurin yasan zun zama star abin kallo da kuma
burgewa wasu har kyauta sukeba yaran na rafofin kudi "_


_" Yana like da su yana faman shigewa matarshi ita kanta kallonshi take yi cike da so da
burgewa a cikin green kakinshi wannan shine karon farko data tafa ganin shi cikin irin wannan
kakin sai ya mugun burgeta fiyeda Wanda tasaba ganin shi aciki"_


_"Ya duk'a Ahankali zuwa saitin kunnen ta batareda ya damu da jama'ar dake wurin ba " ko su
Zainab_


_"Madam banyi kyau bane irin wannan kallon? kallon shi tayi tareda Sakin wani irin kayataccen
murmushi " tace kayi kyau sosai har ma nafara jin kishi "_

_" Kaga wasu y'an mata nata kallar min kai' tafada tareda matse fuska " yayi murmushi yace "_


_" Husnah duk macen da kenan tasan ni mijin Hajiya Husnah ne tasan sai yanda kikayi dani"_

_"Don haka ki kwantar da hankalin ki ni bana ganin kowace mace sai ke a nan wurin "_

_" Shigowar uban gayya yasa shi komawa wurinda aka tanadar masu duk sun mike domin
girma mawa ga shugaban sojojin "_


_" An saki sarewa irinta sojoji kowannen su ya k'ame saboda ban girma har saida ya zauna
sannan kowa ya zauna "_


_" Aka fara gabatar da taron cikin tsari mai gabatarwa yafara gabatarda sojojin da za a karama
girma tareda bada tarihin jarumtar su"_


_"Har zuwa kan Kamal Ya mike tsaye tareda kamewa ya gabatar da shi a matsayin Wanda yayi
nasarar gabatarda operation din su a Sudan cikin nasara kuma suka dawo lafiya bayan sunyi ta

fuskantar gwagwar maya da Abokan gaba"_


_"Gashi yadawo lafiya tareda rundunar da ya kuma wakilta a karo na biyu "_


_" mai gabatar wa ya kara da cewa "And today he is blessed with tree children at the same time
"_


_"chief of Army staff da kanshi ya mike ya nufi wurinda kamal yake yabada umarnin akawo rank
shi za afarawa hanging"_


_" Ba Abinda Husnah take sai kokarin share hawaye tana kallon irin jarumtar mijinta da ake
fada wadda Bata san yanada ita ba aka Bata umarnin fitowa ta hanga mai itama"_


_"A hankali cikin natsuwa take takawa zuwa gaban dakin taron duk jama'ar dake wurin sun San
Kamal yagama dacewa da komai nashi ta burgesu sai yan bakin ciki kawai ke kushewa
musamman yanmatan dake wurin"_


_"Ita ta tsaya a gefen shi daya saida chief of Army staff ya manna mai suka sarawa juna ya
matsa gefe itama ta dauka ta makala mishi star dinshi "_


_" A hankali yake rada mata " kiyi kissing dina ' batareda ta tsaya tunani ba tana gamawa ta
rungume shi ta manna bakinta tabashi lafiyayyan kiss "_


_" Gabadaya dakin taron ya dauki tafi domin sunburge mutane sosai a wurin aka kawo babies
sukayi ta hotuna harda uban gayya ya bada wani envelop tareda key na mota kyautar yan uku
ce wannan "_


_" kafin su koma wurin zaman su cikeda farin ciki Zainab da kanta yau tayi Alfahari da yayan
nata A yau wayarta tabawa sojan da yakawo su domin yayi mata video komai ta ajiye tarihi"_


_"Saida taron ya watse suka fara shirin komawa Zaria saboda wani taron walimar sunan na
jiran su sun koma cikeda gifts na babies da suka samu ga kyautar tsaleliyar motar ta A gaskiya
batasan ma irin farin cikin da zata nunaba don wani farin cikin yafi karfin kwaatance"_

*Sai dai muce Allah ya sanya Alkhairi Husnah muna tayaki murna*
[4/17, 8:12 PM] Feenat Marubuciya: ���🌼���
*AURAN SOJA*👨�✈
_patients love & sacrifice_

*~Story written by~*
*Fenerh*
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
*~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION💫💫💫~*


*~�We beare's of soon golden We writer's assiduously percieven No pain so Magical Our
creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Our worlds for it cause u
np pain~*

58&59

_Sun sami gidan ma ya cika tab da jama'a harda ma gayyar sod'i An kayata ko ina Samir ya yi
kokari sosai wurin ganin komai ya kayatu yanda yakamata"_


_"An zuba canopies har guda uku dayake harabar gidan nada girma sosai gasu Aunty kareema
sai kaiwa da kawowa sukeyi Abu nasu maganin a kwabe su "_


_" Inna Habi kuwa ta koma gidanta tace baza'ayi taron suna da ita ba tabar su Gwaggo rabi"_


_"Karfe biyu baki suka fara isowa daga ko ina har ma da matan Abokanshi da wasu ma bata
taba ganin suba Zainab ce ta zage wajen taron baki "_

_" Fatima na jigilar kula da gefen Abinci Abindai ba a cewa komai "_


_" Su kamal kuwa zuga guda ta Abokan shi da kuma Abokanan aikin su suka iso domin taya shi
murnar samun Karin girma da kuma karuwar da yasamu ta ya'ya uku"_


_"Gefe guda Aka ware musu Fatima na ganin Sadiq dinta ta koma suka kame gefe guda suna
hirar su irin ta masoya "_

_" Cikin gidan ya nufa domin ya matsu bai dora idanun shi akan matar tashi ba don dazu ba
karamin kai zuciya yayi nesa ba lokacin da tayi kissing dinshi "_


_" Da murja yafara cin karo tafara gaishe shi " Sannu da isowa yaya' yace " Yauwa ta tayashi
murna da kuma fatan Alkhairi"_


_"Ya nufi gefen shi tareda cewa " ki turo min Husnah yanzu" tace " toh yaya'_


_"Tasamu Ana shirya ta don wata mai kwalliya Aunty kareema ta dakko tafara tsantsara mata
make up ba sauki"_


_"ta fito cikin wata dakakkiyar shadda blue Riga da sket eight pcs gashi an daura mata
gwaggaro da dankwalin ta ta sanya bakin takalmi ga Po's dinta kana ganin shaddar kasan kudi
sun yi kuka awurin "_


_" Tace "Masha Allah kanwata kinfito " Amma kije yaya kamal na kira " kuma karku kulle dakin
ku manta da kuntara jama'a "_


_" Tayi dariya tace "Kai Aunty mai zaisa mu kulle kofa? " oho ke kika sani kidai yi Sauri kufito
mutane sun gama taruwa "_

_" Tace Aunty A shirya yaran ga kayansu nan da " ya samir ya kawo musu "tace OK "_


_" Yaran aka shirya su cikin dogayen riguna y'an kanana pink namijin da suka yima lakani da
Abulkhairi kuwa cikin blue Jean's da kuma yar karamar top fara kal"_


_"yaran gasu tubar kalla sun cika bulbul saboda suna samun nono sosai a wurin uwar su"_


_"Ta kunta takeyi cikeda jin ita mace ce ta tura kofar dakin gwarzon mijinta tasameshi har ya
watso ruwa yana rikeda towel yana tsane jikin shi "_


_"Kamshin turarenta mai tayarda hankalin shi yasa shi saurin juyowa ya zuba mata dukkan na

muji yar shi "_


_" Alhamdulillah " ya furta a bayyane' 'Ta karasa kusa dashi cike da yanga "Sannu da zuwa my "
Ruhi""" tafada da wani irin salon da ya janyo ya saki towel din dake hannun shi tsabar jin kiran
dayayi har cikin b'argon shi"_


_"Manda yake Amfani dashi ta janyo ta fara shafa mai gaba daya ta zautar da tunanin shi binta
kawai yakeyi da idanun shi masu matukar tasiri a kan kowace mace"_


_"Saida ta gama ta janyo singlet ta zura mai sannan ta Ciro wani sabon short nicker ta bashi ya
sanya duk yana binta kamar wani rakumi da akala"_


_"Kayan da ke Ajiye akan gadon wato irin shaddar dake jikinta ta zarce ta war ware ta tana
maiko ta mika mai ya sanya sannan tabashi wandon "_


_" Ya zama kamar wani d'an yaye "ta Ciro wata sabuwar hula zanna ta dora mai wow masha
Allah gayen fa yafito "_


_" Ta riko hannun shi cikin nata " muje ko? riko kugunta yayi ya sauke idanun shi akan kirjinta "
haka zaki fita?_


_"Ta kalli jikinta " banyi kyau bane? "Ko bakiyi kwalliya ba kyau kikeyi Angel " nidai banaso
kifita a haka ne kinsan Abokai na na wajen ko dazu a jaji jini na ya kusa hawa danaga kowa
matana yake kallo"_


_"Kuma yanzu kalli rigar nan tafito min da kayana " yafada tareda dora hannun shi akan kirjinta
" My Angel badon kar in Bata miki kwalliya ba gaskiya da sai na shanye Jan bakin nan "_

_" Ya kai bakin shi wayar shi tayi kara ya matsa gefe tareda dauka" lafiya malam mutum
natareda iyalin shi kana faman damunshi"_


_"Wallahi Kamal kai dan rainin hankali ne " yazaku tara jama'a ku shige ciki ku kyale su anan
waje" toh sarkin mita Gamu nan fitowa"_

_"Yayi cutting wayar " muje " madam Samir ne kekira " saida ta koma dakinta ta yafo wani farin
gyale sannan Yarike hannunta suka fara takawa zuwa harabar gidan "_


_" Baki kawai Husnah ta saki ganin irin jama'ar da suka cika gidan taf "suna fitowa wuri ya
dauki tafi ga shi gefen su an jera gadajen yaran an yimusu decoration "_


_"Nan take aka fara gudanar da liyafar Samir na hango tareda uwar gidanshi wato Zainab sun
buga nasu Ankon suma irin nasu Husnah saidai kalar tasu green"_


_" Fatima kuwa Ita da Sadiq dinta suma sun buga nasu A hankali nafara fuskantar dukkan nin
Abokan su kowa iri daya da matar shi yayi Ankon"_


_"A gaskiya lamarin ya burgeni sosai "Nan take aka fara shirya kowannen table da Abinci
tareda drinks ga namomi kala kala duk Abinda kake bukata shi za ayi serving dinka"_



_" Abinda yaban mamaki ganin Aminiyata Amina matar Oga ita da Ummu jiddah sun ciko plate
da pepper chicken "_


_" Nace waya gayya ce su ban rufe bakiba naga Auren soja fan's grp gaba daya harma da
gayyar sodi Fenerh fan's sai dambe suke da nama"_


_"Ga Meena ta takar kare sai daukar video takeyi domin taji dadin kai gulma "_


_"Ga Umar m Sharif nata watso waka yanata koda sojojin dake zaune a wurin suna dibar gara
"_


_" Husnah tayi matukar farin cikin ganin maman sudais tazo domin tayasu murnar samun
karuwar da sukayi"_



_"Tace " Husnah kin manta dani gaba daya ko" cike da jin kunya tace " yi hakuri Aunty Wallahi

kina raina bazan taba mantawa da Alkhairi n kiba agareni "_



_" Ta gabatar da ita wurin yan uwan ta sunyi mata godiya da irin kokarin da tayi da su "_



_" Kamal ma yaji dadin ganin ta sosai shima bazai taba mantawa da Alkhairi n taba"_


_"An gudanar da taro cikin farin ciki An raba kyaututtuka ga gift da suka samu na kaya kamar
zasu bude kasuwa"_


_"Haka su Aunty harma dasu Safwan ke faman jida r su zuwa cikin gidan Kamal kuwa Abokan
shi yabi domin komawa jaji domin yana sa ran za a sallamesu gobe"_


_"Taro ya watse lafiya maman sudais ma ta koma washe gari cikeda Alkhairi itama akwati guda
takawo musu na kaya"_


_"Iyayen su ma sunyi nasu kokarin musamman uban kowa wato baba Alhaji "_


_" An watse an barta daga ita sai Inna Rabi Inna Habi ta sa Ankawo mata wasu yan dattijan
mata guda biyu domin su tayata kulawa da yaran da kuma aikin gidan "_


_" Ita kanta tasan tafi kowa sa'ar samun uwa tagari domin ba a uwar miji ta dauketa ba tasan
kobata Auren kamal haka zatayi mata koma fiye da hakan"_



_"Shiyasa Inna Amarya takoma gefe tareda godewa Allah da ya hadata da facala ta kwarai mai
zuciyar Alkhairi "_


_" Kamal bai samu dawo wa ba sai bayan kwana uku da suna ya iso cikeda fitina kala kala don
gaskiya ya kai bango bai jin zai iya daukar kwalelen da take yimai gashi sai kara cikowa takeyi
kamar da gayya "_

_" Kullum yakirata sai ya tambayeta tasamu tsarki? " yau ma " tun a hanya yafara tanbayar ta "
ina fatan kin samu tsarki don gaskiya A matse nake nayi Full tank..........�_



_*Naso in gajarta labarin my fan's saboda A zumi Amma da izinin ubangiji zanyi kokarin
kammala wa kafin Azumin*_


_"Kuna zuciya ta my fan's Fenerh will always love you_
[4/19, 9:15 PM] Feenat Marubuciya: ���🌼���
*AURAN SOJA*👨�✈
_patients love & sacrifice_

*~Story written by~*
*Fenerh*
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
*~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION💫💫💫~*


*~�We beare's of soon golden We writer's assiduously percieven No pain so Magical Our
creative golden pen Be hold our words A production of our pen savour Our worlds for it cause u
np pain~*


60&61

_"Dariya yabata sosai ' a ce ko sati biyu batayiba zai fara fitina gaskiya dole ta kiyaye shi ' katse
kiran kawai tayi batareda tabashi Amsa ba"_


_"Kafin ya iso tayi kokarin shirya mai lafiyayyan Abinci saboda tasan yanzu yana bukatar
kulawar ta sosai kafin ya koma legos yaci gaba da zaman kadaici "_


_"Tana gamawa Gwaggo Rabi ta yimata wanka kasan cewar yamma yayi sosai ta gasa ta
y'anda ya kamata gefe ga hade haden ruwan itace Wanda tadafa mata domin shiga ciki "_


_" Dakakken bagaruwa ga bawon malmo da kuma ganyen magarya da k'aro duka aka hada shi
da lalle aka tafasa Saida yasha iska ta shiga ruwan na ratsata kusan tunda ta haihu Inna Rabi
ke mata wannan hadin "_

_" Ita kanta tanajin dadin jikinta don tanajin irin matse war da takeyi gashi dinkinta yayi saurin
war warewa "_


_" Amfani da sabulun salo irin na sokoto yanada Amfani a wurin mace mai jego idan zakiyi tsalki
ki diba kiyi wanko kasanki da ita da kyau idan kinayin haka ba karamin gyara kanki zakiyi ba yar
uwa"_



_"Kullum Inna Rabi na fada kar da ita ta fannin kula da jikinta domin gujewa wulakancin namiji"_


_"Haihuwar datayi yakara mata experience sosai wajen kula da kanta da kuma mijinta ta dage
wajen shan magun guna masu inganci da kuma Amfani "_


_" Kwalliya ta tsan tsara cikin wani uban sun material less pitch colour Riga da sket komai yafito
tsab ga turarukanta masu kamshi da kuma kwantar da zuciya idan ka kalleta sai ka kuma
marmarin sake kallon ta"_


_"Cikin tsofaffin dake zama da ita tace " y'ar nan kina biki kike irin wannan uban kwalliya?
Saukinta ma mijin bai gari Gaki da yara har uku"_


_"Ita dai batace komai ba ta zauna tafara bawa yaranta nono Allah ma ya taimake ta basuda
fitina Abulkairi ne mai dan son tsotso sosai "_


_" Ga yaran tubar kalla sai murmurewa sukeyi domin ana hada musu da lafiyayyar madarar
yara domin saukaka mata tsotson "_


_" Suna zaune a falon sai kallon su suke yi suna zuba magana ga soyayya naman ragon da aka
soya na suna suna ci suna zuba zance ' ita kuwa hankalin ta duk

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
google.com, pub-9213700357025247, DIRECT, f08c47fec0942fa0