Showing 48001 words to 51000 words out of 73876 words

Chapter 17 - Auren Soja Book Compelet By Feenah

feenah   

18 Jun 2026

881

yashigo nakoreshi ba iyaka don haka tashi kawuce karya dawo min
daki"_



_" tace" Inna bacci nakeji zamu hadu gobe Inna Amarya ta fado cikin fushi "_


_" ke naga alamar Bakida hankali ace tun dakika fita baki damu da ki duba mijinki ba ko yaci ko
yasha ko oho to tashi kawuce "_


_" Amarya bita Ahankali kinga ba ita kadai bace " shima saina sab'a mai yanaso ya dami
Yarinya nasan shiya turo ki "_


_" tashi kije kinji zamu hadu dashi ,cikin tura baki tawuce cikeda jin haushin shi "_


_" tana fitowa taji anyi sama da ita kafin tabude bakinta yace " shhhh karki mun ihu nine "_


_" kallon shi takeyi cikin burgewa don bazata iya cutar kanta ba yanzu gaskiya tana mutuwar
son man d'in nan kawai Abinda yake matane bataso'_

_"saida ya ajiyeta akan katifar shi " ya tsuguna a gaban ta " Husnah punishment din ya isa haka
"_


_" na wahala yau tunda nadawo waya batada sauran Amfani ko?meyasa kike kashe wayar
bakyason inkiraki ko?_



_ta juya zata kwanta Yarike ta" oh come on Angel fushin Abinda nayine jiya "Am sory ba laifina
bane kedin ce kika rudani dayawa harna manta da babbar ajiyata anan"_


_" yafara shafo cikinta cikeda so da kuma lallashi "baby babanka nashan wahala gashi
mamanka raguwace "_


_" Husnah "kimin hakuri bazan iya bacci nikadai ba bayan nasan kina kusa dani kidaure kibani
kulawa kafin inkoma kinji? Please help me"_



_" yafada tareda Karka ce kai kamar maraya tayi kwalkwal da idanunta "nidai kar kamun haka"
ba Abinda zanyi kawai wasa zanyi da babyna bazan wuce hakan ba "I promise"_.............�


*me to I promise to type another page leter tnks my fan's*
���🌼���
*AURAN SOJA*👨�✈
_patients love & sacrifice_

*~Story written by~*
*Fenerh*
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
*~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION💫💫💫~*


*~�We beare's of soon golden We writer's assiduously percieven No pain so Magical Our
creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Our worlds for it cause u
np pain~*

37&38

_Wasa yafara yi da ita tareda rungumo ta sosai ajikinshi tana ture mai hannu'_

_bai fasaba ya cigaba da abinda yakeyi ganin baida niyyar dainawa yasa dole ta hakura '_

_"taci gaba da amsar sakonnin da yake aikamata da su ta kowane lungu da sako na jikinta'_


_"ita kanta tasan bazata iya cutar kanta ba wannan fagen saboda ya mugun gano weakness
dinta '_

_"sunyi nisa sosai jin yana kokarin wuce wa inda bataso tarikeshi da sauri "_

_" ya kamal um um' jikinshi ko ina rawa yakeyi yafara cewa " please Husnah Am sorry" bazan
iya hakura da ni imar ki ba"_


_"ya kamal bakason Babyn ne? jin haka yasashi tsaya wa da abinda yake yi jikinshi yayi sanyi
dole yakoma gefe ya dunkule '_


_"yana maida numfashi ita kanta ta tausaya mai sosai duk da tana
haduwar su ta wannan fannin Amma gaskiya tasan ya bukatu ayau,


_dakyar ranar yasamu bacci saida ya matsa nesa da ita saboda bazai iya jure yanajinta
ajikinshi batareda yayi komai ba'_


_"tunda safe yana tashi ya shirya yafada mata zaije Kaduna bazai dawoba sai zuwa jibi zasuje
burial na sojojin su da suka mutu a Sudan'_


_"tana kwance tunda tayi Salla tace mai Adawo lafiya ' yaji dadin y'ar Addu'ar datayi mai A yau
cikin murmushi ya duko ya manna mata fake a kumata '_


_"ta lumshe idanunta ta shaki daddadan turarenshi gashi yayi mata kyau sosai acikin Riga da
wandon shadda Army colour bugaggiya yana rikeda hularshi ga takalminshima wow '_


_"masha Allah , ya shafa cikinta yace " baby sai dady ya dawo ko? Bye ya juya cikeda kwarjini
yafita tabishi da kallon so da kuma burgewa tare kuma da jin kishinshi "_

_" tayi saurin mikewa tareda cewa "ya kamal" haryasa kafarshi a waje ya dawo " lafiya ko kina
bukatar wani abune'_

_"ka canja wannan kayan " yayi saurin kallon kanshi " banyi kyau bane? ta tura baki tareda
cewa " mata zasuyita kallon ka harda daure fuska"_


_"wata yar dariya yayi " Hmm madan kishi Amma nafada miki ke ce zuciyar kamal don haka
kidaina damuwa ni mijin mace daya ne kuma macen itace Asmaul Husnah "_


_" tayi murmushi tace " zanje wurin zee yanzu " kije Amma kisa nikab kar akallar min ke idan na
dawo zan baki wani surprise '_

_"yace "uhm madam ki aramin ATM dinki naga ma bakya cire kudi Account dinki acike yake"_

_" tace " ina cirewa saidai ba sosai ba sai idan zansa mai a mota " Hmm hajiya Husnah matar
kamal yafada cikin tsokana'_


_ta Ciro yana kallon ta komai tayi burgeshi takeyi ta mikamai ya karba yace 'saina dawo take
care'_


_"yana tafiya ta shirya sannan ta wuce cikin gidan tasan irin wannan lokacin duk suna aikin abin
karya wa tasamesu Acan"_


_"Inna Amarya tafara fada" kedai anyi sha sha sha wallahi yanzu mijinki zaiyi tafiya bakiyi
hankalin zuwa kibashi abin karya wa ba'_


_"ita gaba daya zuciyar ta Bata kawo mata tunanin hakan ba tace " to ai baice zaici wani Abu
ba'_


_"bace min dagani sai da ta gaishe da Inna Habi da kuma Gwaggo sannan ta wuce wurin
Zainab'_


_maijego nasamun kulawa sosai wurin yan uwa ga ta kusa da iyaye ga Inna sahura ba ruwanta
kamar ba suruka ba komai ita keyi '_

_iya karsu suje sutaya ta reno ' kwana biyu da tafiyar kamal a yau take sa ran dawowar shi '_


_"ta gyara ko ina na dakinsu da kanta ta dage ta shirya mai abinci lafiyayye sannan ta sheko
wanka ta caba kwalliya cikin wani lafiyayyan material'_


_"tafito sosai masha Allah ta zauna zaman jiranshi tun tana sa ran dawowar shi har ta mike
zuwa cikin gida '_


_"Safwan ne ya fara yimata dariya " a'a Aunty Husnah irin wannan wanka duk saboda yayan
mu " to infada miki bazai dawoba yau don dazu munyi waya ya ce infada miki ki kunna wayar ki
zai kira'_


_"sai yanzu ta tuna da wayarta na kashe ta juya zuwa dakin cike da sanyin jiki tana kunna wa
sakonni na shigowa "_


_" kafin ta kai ga budewa kiranshi ya shigo " hello " Hmmm saida ya sauke Ajiyar zuciya kafin
yayi magana cikin sanyin murya ta tausasawa'_


_"haba madam ba a ko tunawa da mai gida meyasa kike kashe wayar ki ne? " tace na manta ne
ban kunna ba, " OK karki kuma kashewa"_


_"yaya wai bazaka dawoba yau? " yayi dariya har saida taji sautin ta acikin kunne n ta"_


_"matar soja kwana biyu kawai kina nemana idan nakoma Sudan fa? anyway mezan samu da
kike cewa indawo a yau?_


_"ya kamal na yima girki" Hmmm "Husnah ba abinci nake bukata ba ke nake bukata kinsan irin
baccin danayi kuwa Shekaran jiya"_


_" you won't understand " don haka sai ana gobe suna zamu dawo da Samir kinga Saura, sati
daya inkoma kenan ki Shirya min sosai kafin inzo"_

_"ranta baiso hakan ba amma ya zatayi haka sukaci gaba da hada hadar su har zuwa ranarda
suke sa ran dawowar su"_


_"Abu daya yake Bata tsoro irin y'an da cikinta ke girma tun ba aje ko inaba gashi yana mata
nauyi tun yanzu'_


_"taso zuwa kasuwa domin yiwa takwarar ta shopping kamal ya hana yace ta jirashi har yazo'_


_"aranar suka iso da sha Tara na Arziki akwatuna saiti biyu kamal ya siyo daya na baby daya na
Zainab sannan ya siyo ma matarshi'_


_"hatta da raguna saiya siya samir kuma iyakarshi ido a gaskiya yaji dadin abinda amininshi
yayi mashi'_


_"komai iri daya yasiyo musu ita da Zainab ita kanta tayi farin cikin abinda yayanta yayi mata
iyayensu sai sa Albarka sukeyi'_


_"tunda ya sa aka shigo mata da kayan bai shigoba haka sukaci gaba da hada hadarsu ita
tafitar da kudi ta hada kayan rabo '_


_"ranar duk y'an da yaso su hadu Abun ya gagara saboda shirya kayan suna da kuma soye
soye harsu Aunty kareema agidan suka kwana duk nacin samir shima hakura yayi da ganin
babyn shi'_


_"ranar sunan ma tun safe yake kiran wayarta Amma shiru saboda aiki gashi tana jin jikinta ba
daidai ba Amma haka suke ta kaiwa da kawowa"_




_"gashi gidan ko ta ina a cike yana zaune a majalisar shi sundauki wanka cikin farin yadi kamar
wasu Angwaye'_


_"mtsww samir yayi tsaki " wallahi saina shiga gidan nan yanzu tunjiya bansa matata a idanuba

gaskiya nagaji " wani irin kallo kamal yamai"_


_"ni kuma ince me? Duk saboda ku nima banga iyalina ba don haka nima ka turomin ita yanzu
duk da Akwai jama'a Amma nakasa daurewa tafito kawai'_


_"Sakin baki yayi kawai yana kallon shi " ganin Abokinshi ya hau layi "Hmm kawai yace yamike
zuwa cikin gida"_


_" tun farkon shigarshi mata kemai tsiya Angon karni yana murmushin shi yana kutsa kanshi
cikin dakin masu jego "_


_" hannu yafara dagawa alamar tazo tasan halin mijinta bawai kunya yakedaba ta taso cikin
kwalliya r ta da suka sha ankon shadda pink taji aiki itada Husnah sunyi kyau sosai'_


_"ji yakeyi kamar yarungumota agaban jama'ar wani irin kallo yake aika mata kamar ya
hadiyeta'_


_"cikin kasala yace " ki kira Husnah ku samemu a zaure yanzu ta juya yana me bin bayanta da
kallon sha'awa da burgewa "_


_kiran kamal yayi shima ya same shi a wurin " lafiya zaka kirani anan ? "bai bashi Amsaba suka
sawo Kansu cikin zauren '_

_" gaba daya hankalin kamal kusan gushewa yayi saboda ganin irin haduwar da matar tashi tayi
ga dan cikinshi dake nunawa ta cikin rigar '_


_"baya ko jin gaisuwar da Zainab keyimai hankalin shi yatafi wurin matarshi " saida ta matso daf
dashi sannan ya samu natsuwa'_


_"ya Samir' ina wuni " lafiya kalau maman biyu ina kuka barmin babyna?ta ce " tana ciki hannun
mutane yazaro ido duka waje'_


_"Karfa Yata tayi zazzabi saboda jagwalgwalo "tayi dariya " ina ba Wanda zaidamu matar

kam...tayi saurin rufe bakinta don taji kunyar b'aran b'aramar data fara yi"_


_"ta rufe idanunta cikeda kunyar abinda tafara fada don ta manta cewar yana wurin shi kuwa
kallon ta yakeyi cike da so da kuma tsantsar kauna'_


_"jiyake kamar ya janyota jikinshi ya mayarda ita cikin kirjinshi. shi kadai yasan yanda yakeji a
cikin zuciya da kuma gangar jikinshi'_


_"matsawa yayi kusa da ita magana yafara rada mata akunne" ki sameni a cikin mota yanzu' ya
rad'a mata batareda ya kalli su Zainab ba ya fice abinshi'_


_ta kalli su samir da yawani sa Zainab a kwana kamar zai maida ita ciki da Sauri ta wuce
batareda ta kuma marmarin kallon su ba'_


_"tana mai jinjina wa rashin kunyar su hijabin ta ta dakko tareda sanya nikab ta fito tareda cewa
" Aunty murja ina zuwa zanje gida ya kamal nakirana'_


_"tace Adawo lafiya sai mungan ki ' ta na fita taga irin jama'ar dake kofar gidan ta dan tsaya
duba motar da zata ganshi aciki saboda motoci ne ta ko ina a kofar gidan'_



_"jin tsayuwar mota akusa da ita yasa ta juyawa ganin wata sabuwar mota yasata kasa
motsawa saida ya sauke glass din tagane Ashe shine aciki'_



_"bude mata yayi ta shiga yayi reversed kawai ya tafi " juyawa tayi tana mai kallon " tuhuma bai
kalleta ba yadora hannun shi akan nata tareda murzawa"_


_"sannan ya dan juyo ya kalleta tareda murmushi akwance afuskar shi '_


_"Madam kamal " kicire wannan Abun inga kyakkyawar fuskar ki da kyau' yasa hannunshi
yacire tareda Dora hannunshi akan cikinta'_

_"baby na kana lafiya? Koda yake karka damu zandubaka da kyau yawo kawai yake yi da
hannunshi ajikinta yana tuki da hannu daya'_


_"ya kamal a hanya muke fa " uhm idan muna kan hanya kuma bazan taba matana ba?_


_"ganin ya dauki hanyar zuwa kwangila dake Zaria yasa ta kallon shi tareda cewa " ina zamu je
ya kamal?_


_"baice komai ba ya cigaba da tukinshi har suka isa hanwa tagansu kofar wani tafkeken gida
yayi Horn mai gadi ya bude ya shiga cikin gidan'_


_"gaba daya kallon ko ina na gidan takeyi yayi packing kusa da wata y'ar karamar mota fara
motar ta burgeta sosai tana kuma mamakin ina ne nan'?_


_"ya fito tareda bude mata motar kifito madan ko indauke ki ne? ta zuro kafafunta waje yariketa
suka fara takawa zuwa cikin gidan "_


_" ya kamal ina ne nan? Kina jin tsoro ne Husnah? ta girgiza Kai " OK muje zaki gani kofar
wani falo ya bude tana biyedashi kamar jela "_


_" ganin irin tsaruwar da gidan yayi ga cikin falon ma ba a cewa komai don yaji kayan alatu na
more rayuwa'_

_"rungume ta yayi ta bayanta " madam kamal wannan gidan kine saboda ke kadai nagina
zomuje kiga dakuna"_


_"itadai nata ido dakunan ma komai anzuba aciki dakuna kusan hudu ne a gidan " ta
rungumeshi cike da farinciki'_


_"ya kamal yanzu wannan gidan mune ? Eh madan kamal dagamu sai yaranmu masu zuwa"_


_"ya kara rungume ta da kyau " motar Kice awaje tukwici ne nabiya " kinsan tukwicin mene ne?

tace a'a Amma ai inada mota " eh na bar masu surika Amfani da ita agida tunda Akwai su bilal
"_



_" tace ya kamal bansan irin Kalmar da zanyi Amfani da itaba wajen gode maka " shhhh
banason irin wannan godiya"_

_"burina mu rayu atare nida Angel dina har abada don haka ki ajiye godiyar ki"_


_"ya kamal kayi hakuri da ni ka daure batareda ka gaza daniba kullum burinka ka farantamin
don haka dole nagode ma ubangiji na'_



_"banyi Dana sanin Auran soja ba kamar y'an da aka fadamin tun abaya ina Alfahari dakai
yayana'_


_"takarasa cikin hawaye ya riko kugunta tareda matsowa jikinta da kyau " matar kamal
yakamata aciremin wannan sunan na yaya tunda ga baby na ma anan ya shafo mararta"_


_"tareda Dora halshenshi akan kumatun ta yafara lasar hawayenta tareda ko inada ke fuskar ta
"_


_" Husnah inason ki fiyeda komai don haka zaniya sa daukar dakomai nawa domin inbaki
farinciki "_



_" don haka kidaina mun wasada hawayenki masu tsada yacigaba da lasar ko inada ke kan
fuskar ta' tun tana iya tsayuwar har tafara kokarin zubewa'_


_"sungumarta yayi zuwa kan gadon dake cikin dakin saida ya ajiyeta sannan Yazare rigarda ke
jikinshi ta farin yadin yarage dagashi sa singlet da wandon'_



_"ya ajiye akan kujera sannan yadawo wurin ta yasa hannunshi ya zare hijabin jikinta " kallon ta

yafara yi kamar ya hadiyeta yafara bin kota inada kallo ajikinta'_


_"da Sauri yakuma rungumo ta ajikin shi " I love you my wife '_


_"yafara aikamata da kisses tako ina tareda cewa " a taimaka Abani Aron wannan kyakkyawa
n jikin don Allah'_



_"cikin rada tare kuma da jin kaunar shi har cikin b'argonta " ya kamal jikinka ne ni matarka ce
mallakin ka bazan kuma hanaka kaina ba koda zan mutu'_


_"da kanta taraba jikinsu tareda zare rigar jikinta gaba daya tabirkitashi yau ta kwance zakin
shaddar ta ta ajiye agefe gaba daya yasashi ya manta da komai '_


_"tarage daga ita sai under wear da bra ta jefa bakinta cikin nashi tafara aika mai da sakonni
dasuka tsuminshi na aiki"_


_"ya fara fitoda makaman yaki ya dauka yana filin dagane ..........�_

_*jumu'at Kareem to All my fan's*_


_*"inabaku hakurin rashin jina kwana biyu Kunsan jiki da jini Amma yanzu Alhamdulillah
zancigaba da typin kamar baya"*_
[3/31, 8:21 AM] 0mmer Farouk: ���🌼���
*AURAN SOJA*👨�✈
_patients love & sacrifice_

*~Story written by~*
*Fenerh*
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
*~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION💫💫💫~*


*~�We beare's of soon golden We writer's assiduously percieven No pain so Magical Our
creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Our worlds for it cause u
nyp pain~*

39&40

_Aranar ta faranta ma Kamal fiye da tunani don tayi matukar daurewa tabashi kulawar da yake
bukata daga gareta tayi dauriya iya dauriya'_


_Bawai bataji wuya bane a'a kawai bataso ta nunamai gaza warta akoda yaushe tanaso ta
farantamai kamar y'anda yake kokarin faranta mata'_


_"bayan komai ya lafa ya janyota jikinshi ya matse ta tsam " tank you my wife' nagode sosai da
irin kulawar ki bazan iya fada miki irin dad'in da kika shayar dani ba'_


_"A gaskiya nayi sa'ar samun mace mai ni ima da kuma ita kula da miji kinshayar dani ruwan
farin ciki ayau Husnah "_


_" Murmushi tayi tareda dafe cikinta don gaskiya ta ji jiki dauriya ce kawai domin Zainab tabata
shawara akan ta rika daurewa bukatun mijinta'_


_"Nuna wa miji gazawa na janyo raguwar darajar ya mace awurin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
google.com, pub-9213700357025247, DIRECT, f08c47fec0942fa0