Showing 33001 words to 36000 words out of 73876 words

Chapter 12 - Auren Soja Book Compelet By Feenah

feenah   

18 Jun 2026

896

fitowa ta janyo akwatin tabude tana neman kayan da zata saka ita fa sai yau taga
kayanda ke ciki saboda lokacin Auren taki ko yarda ta duba su anyita fama da ita taki'_


_kayan sun hadu sosai duk kayane masu mugun tsada da kuma kyau ta janyo wata doguwar
Riga mai budewa daga kasa taji Stones kana ganinta kasan kudi ne awurin'_


_"wando dogo ta samu wani mai kamar roba ya kamata tam ajikinta tasa aciki tabude dayan
akwatin hijabai ta zaro wani dogo har kasa ta zura ta matsa wurin Waldrop din kayanshi ta bude
domin ganin ta ina zata jera kayanta bayan ko ina kayane'_

_"ahakan yashigo yasameta tana kallon sif din "me kike tunani awurin Matar malam'? irin
wannan hijabin unguwa zaki tafi yanzu'? tadan matse fuska " ni Salla zanyi "_


_" yace wow kinfara Salla Ashe? tayi saurin juyowa tana yimai kallon tuhuma "ya akayi yasani?
" kina mamakin ya akayi nasani ne? mutum da Matar shi tun ranar da mukazo nasan bakya yin
Salla'_


_"saboda nasan irin Matar da nake Aure tanason ibada da kuma rikon addini don haka ina
Alfahari da irin tarbiyar da iyayen mu sukayi mana'_


_"aranta tace ai ka zubar da taka wurin kwashe kwashen mata "ya kamal a ina zan saka kayana
ko ina ya cika fa' yayi dan murmushi ya matso kusa da ita kamar zai shige cikin jikinta_


_" dole ne matana ta samu wurin zuba kayanta saboda nan dakin ki ne tun farko saboda ke na
gyara shi' ta ja baya kadan ya matsa gefen Waldrop din ya bude wani waje empty bakomai
aciki'_


_ga wurin kayanki 'ta matsa tafara kwaso kayan tana jerawa yana tayata har suka gama yace
zaiyi wanka ita kuwa kasan cewar tanada Alwala kawai taja daddumar sallar shi ta tada Salla'_



_har ya fito yasamu tana jero salloli shima ya zura jallabiya ya tada Salla har ya idar da nafilar
da yakeyi tana kan jero salloli ya wuce gaban mirror yafara shafe shafen mayuka da tsadaddun
perfumes'_


_"har yagama ya sanya farar singlet hade da wandon da yafi mu amala dasu wato tree quarter
na kakin soja ya zauna yana kallon ta da ta idar saita kuma tayar wa'_


_ganin tana shirin kuma tayarda wata ya mike yasha gabanta " haba malama ki kalli time kusan
karfe daya da rabi sai yaushe zamuyi bacci a yau?'_



_takawarda fuskarta tace "kaje kayi baccin ka ni Salla zanyi yau banajin bacci, " hmmm Husnah'
me kike nufi? sallar da kike yi kina ganin tafi kulawa dani ahalin yanzu'_

_"zata bude baki tayi magana ya rufe mata baki da hannayen shi yana kallon ta cikin idanu ya
dan sunkuya yadaga ta cak saikan gadon gaba daya ta gama tsorata da lamarin kamal duk ya
wani sauya mata kamar bashiba'_


_"ya zaunar da ita yasa hannunshi yafara kokarin cire mata hijabin tayi saurin rikewa cikin
marairaice fuska' "ya kamal Allah da hijabi nake bacci kama tanbayi innan mu"_



_" nasani Amma ai daga baya kindaina kika tsiri yawo harda mayafi saboda kinsan banaso don
kawai kibata min rai' don haka yanzu ne yakamata kiyi yawo hakanan batareda ko mayafiba'_


_yanzu kicire wannan hijabin' tafara kwalkwal da idanu ya zare shi yabi kanta da kallo dakeda
danshin ruwa dama ta kwance kitson suman ya ya nannade saboda ruwan'_


_"yasa hannu yana shafo kan yana war ware shi da hannunshi yana dan matsowa zuwa jikinta
yariko hannunta ta dayan hannunshi yafara murzawa saboda laushin hannun yace'_


_"Husnah tsoro na kikeji? tayi saurin cewa"eh kamar zatayi kuka' "tsoron me kikeyi to kinsan dai
ni ba dodo bane bare Kice zancinyeki yana fada yana kara janyota jikinshi dakyau tareda
cewa'Asmah kinyi min kyau sosai da wannan rigar'_



_" tana mutsu mutsun barin jikinshi batasan motsinta fitina take kunnawa ba "Husnah' itadai
Bata iya cewa komai" banda lafiya Husnah ina bukatar magani' tadan kalleshi cikin rashin
fahimta'_



_"toh kasha magani mana kuma meke damunki? "na dade da ciwon nan Husnah ba Wanda zai
bani maganin shi sai ke lafiya ta na hannunki yanzu idan kinason in samu lafiya to ki bani
magani_


_tace " ni ina nakeda wani magani?ni nasan kinada shi "yana ina tom..........._

_batareda tayi tsammani ba taji hannunshi kan kirjinta yakifa hannunshi akai data wani zabura
zata ja da baya saboda firgita da kuma tsoro hade da jin haushin shi da ganin tsantsar rashin
kunyar namiji'_


_" ya kalleta da idanunshi da suka bayyana damuwar shi afili "Husnah meye haka? ki tsaya don
Allah kibar ni in samu lafiya ta awurin ki idan har nace zan sa miki ido Husnah zaman mu ba zai
taba yin dadi ba'_


_" Dole in cire zancen girma in kuma sauke kaina kasa ba don komai ba saboda mu samu farin
ciki mai dorewa ya fara daga rigar ta daga kasa_


_"bai kamata kina boyemin abinda ya halasta agareni ba yanzu ba lokacin sanya irin wannan
kayan bane gaba daya ta gama tsurewa da lamarin shi tanaji tana gani ya cire mata rigar tayi
saurin dafe kirjinta saboda bra ne kawai sai dogon wandon da ta saka'_



_ya ajiyeta a gefe yafara aika mata da wani irin kallo " Husnah " meye kike boyemin yasa
hannunshi yafara janye hannayenta daga kan kirjin tafara silalo da hawaye tareda girgiza Kai
alamar yabari'_


_yana ware hannun idanunshi nakan kayan kallon wani wawan Ajiyar zuciya yayi yasa
hannunshi daya yafara balle mata bra dinta takuma rike mai hannun'_



_"ya kamal don Allah kadaina banaso kallon ta ya tsaya yi " bakyason me? Abinda kakemin
yanzu, "nikuma inaso Husnah ya kenan? " nidai Wallahi banason Abinda kake min'_



_"nima banason Abinda kike kokarin yimin rowar kanki dakikeson Kayimin zai cutar da lafiya ta
"Husnah kibarni don Allah'_


_ya janye hannayenta ya zare bra din jikinshi tuni yafara rawa ganin su a bayyane cikin rudewa

da sanbatu yace" Asmah kalli irin bai war da kika Tara Amma kina yimin rowar ta yasa
hannunshi ya tallabo daya cikin zakuwa kamar mayunwacin zaki'_



_"yakai musu cafka abakinshi ai tuni ta sa mishi ihu tana mai runtse idanunta cikin jin zafin
abin"ya kamal Wallahi Akwai zafi ka daina ina shi Sam baya jinta shan su yake kamar sabon
jinjiri'_


_ganin baida niyar barinta takuma fasa mai ihu akunne ya dago idanunshi dasukayi ja kamar
wuta tsabar bukatuwa da kuma wutar sha'awarta'_


_"tafara ja da baya ya zare singlet dinshi takara matsawa "ya kamal don Allah kabarni " yana
janyota ya saka bakinshi akan nata yafara aika mata da lafiyayyar Sumba'_



_yana Ciro bakinshi ta fara gogewa ni banaso ka daina hada bakinka da kake kissing kowace
mace da nawa ta to far da miyau'_


_fisgota jikinshi yakuma yi Husnah ni kike kyama har kike zubarda miyau na daga bakin ki zaki
iya zubarda wannan Amma bari insamiki Wanda bazaki iya zubar wa ba'_


_Ya janyota ya kwantar da ita ya haye kan jikinta tafara fitarda numfashi dakyar tana hawayen
wuya shi kuwa cikin zafi zafi yake aika mata da sakonni ta kowace k'afa ta jikinta mai Amsar
sako'_


_"cikin minti kadan ya gama da komai nata ba inda bai leka ya yamutsa ba ajikinta duk jikinta
yasaki tana jiran ta Allah kawai ta kasance jin yafara kokarin zame mata wandon jikinta yasa
wani irin karfi yazo mata ta wani wuntsila gefe cikin kuka'_



_"Husnah please' yafara rokonta cikin tsantsar tausayi yana me zame tree quarter dinda ke
jikinshi gaba daya ko ina na jikinshi rawa yakeyi'_

_"ai tana arba da hajiya babba ta buga wani uban ihu ta wuntsila gefe "nashiga uku Inna ta kizo
ki ceceni zai kasheni saboda tsawon rayuwarta Bata taba ganinta ido da idoba gashi yau taga
karshen gani wannan irin Abu haka'_


_" ganin duk tacikamai kunne da ihu yataso ahakan yanufota tana ja da baya cikin kuka
"karufamin asiri ya Kamal zan mutu " shshhh bazanyi ba to ki taimaka ko wasa Kiyimin insamu
relief'_



_takuma ja da baya ba y'an da baiyi da itaba aranar Amma taki Hakanan yakoma kan gadon
yadafe marar shi yanata juyi ita kuwa rigar ta ta wawura ta mayar kanku jera ta koma ta nade "_



_Daren ranar dukansu basu yi shi ta dadi ba ita tana tsoron ya ce zai dawo mata shi kuwa
ciwon Mara ya hanashi bacci'_



_dakyar yaga Asuba a daddafe ya yi Salla cikin karfin hali irin na soja saida ya idar ya matsa
kusa da ita ya d'an tabata aikuwa azabure ta mike yakawar da kanshi gefe "Kitashi kiyi salla ya
juya abinshi bai ko saurareta ba'_



_karfe bakwai ya shirya yabar gidan Asibiti yafara zuwa saida yasha ledodin ruwa doctor din
yafara yimai fada" Lt colonel kamal Ibrahim why are you playing with your life?_



_kasan cewar Arne ne su baruwansu da sabon Allah "kanemi girlfriend karage wannan Abun
sparm yayi maka yawa wannan drip din kawai zai rage maka ciwon dakakeji ne yanzu idan
baka dauki mataki ba gaskiya Akwai matsala'_



_" tunda taga fitarshi tasamu ta yi wanka ta gyara ko ina ta. Shirya break fast dinta saboda
tasan bazai dawo yanzuba tayi kwalliya cikin wani lafiyayyan lace maroon tayi kyau sosai'_

_Riga da sket yayi bala'in kar bar ta abinka da farar mace ita kanta data kalli kanta a mirror
tasan ta hadu sosai takalli kirjinta taga y'anda suka taso da kyau ta tuna irin cafkar dasukasha
gaba daya sai jikinta yayi sanyi'_



_tuna wa da tayi irin halinda yashiga jiya sai yanzu tafara jin tausayin shi "_



_har karfe hudu bai dawo ba tafara damuwa ganin magrib na kokarin yi yasata mikewa ta saka
hijabin ta tanufi hanyar fita tun ranar da suka shigo Bata kuma taka kofar wajen ba'_




_tana fita sojan dake wajen yataso dagudu " madam ware are you going tayimai bayanin tana
son zuwa gidan Maman sudais. "_



_" Ok ya nuna mata gidan tawuce da Sauri tana nocking aka bude mata Maman sudais ta yi
murna a'a Amarya kece yanzu bismillah ta matsa tana shiga tafara zubarda hawaye "_


_" subuhanallah me ya faru? Ko kamal ne tace "eh Meya hada ku " bai dawo ba tunda safe
"tace " aa kinkirashi kuma awaya? tace aa to kaji shirme ina zuwa ta kira mai aikinta takawo
mata waya'_


_tanakiranshi yadaga "yace mata aiki ne yarikeshi yanzu yadawo aka fadamai tashigo gidan ta "
to shine bazaka kirata kamata bayani ba kamal gashi kasa ta kuka ya boye mata zancen Asibiti
domin sirrin sune'_



_"to kinji yadawo tashi kitafi "Amma inba shirmeba baki iya kiran mijinki kiji yana lafiya to meye
Amfanin wayar taki"_


_tamike cikin jin kunya da kuma sanyin jiki ta nufi nata gidan tana shiga falon taganshi har ya
canja kayanshi wato tana fita yadawo " kallon ta yayi cikin basar wa" neman me kike min?_

_Kindamu dani ne ? ta dukarda kanta batareda tace mishi komai ba ta wuce cikin dakin ya kira
yaron shi yayi mai take away dakanshi ya kirata tafito a darare kamar Mara gaskiya ta cire
hijabin ta da tayi Salla "_



_kallon gefen ido kawai yake aikamata saboda bayason yajefa kanshi cikin damuwa don haka
dole ya nisanta kanshi da ita kadan domin kiyaye lafiyar shi"_


_" yamika mata Leda daya ta karba takoma ciki tareda godiya'_


_haka rayuwar su take ta tafiya gaba daya ya fita harkarta girki ma ya hanata yi idan har yana
gidan shike shirya musu komai ko yayi musu oda sai in yafita take dafa Abinda taga dama
saboda ya jibge mata komai na jin dadin rayuwa'_



_"nama kafin ma ya kare zai loda mata wani kifi kaji kayan abinci kam ba a magana ATM dinshi
kuwa ya ajiye mata idan tana bukatar kudi taje ta Ciro duk wani jin dadin rayuwa Husnah ta
same shi a wurin kamal"_



_"Amma wajen kwanciya tuni yakoma tsohon dakinta saboda tsaro ba don tsoro ba haka suka
dauki wata biyu a legos ba wani ci gaba gashi ta kara kyau da cika saboda jin dadi da
kwanciyar hankali'_


_gaba daya ya canja salon takunshi acikin gidan in yafita office wani lokacin sai magrib shida
gida Ahaka suka kwashe wata hudu Alokacin ita kanta tafara gajiya da yanayin zaman nasu
dashi'_



_don ya mugun canja mata Maman sudais tafara fahimtar zaman nasu ba dadi tafara yimata
nasihohi tareda nuna mata illar ko inkula datake nunawa mijinta'_


_"cikin dubarunsu na manyan mata tafara dorata akan hanya ta fannin kwalliya da kuma girke
girke duk da itama ba laifi"_

_"tasa taciro kudi kusan dubu talatin dakanta taje boutique takwaso mata kayan matsu tace
tarika sakawa acikin Gidanta "_


_taji dadin kayan bawai don kamal ba don ita a tunanin ta Sam bawai zatayi donshi bane kawai
saboda kayan suna burgeta idan taga mace ta sanya su bare ita da yanzu ko ina taje zata
Amsa sunan mace kuma first class'_


_" don ta Tara kayan kallo gaba da baya saboda jin dadi kuma tasan bazata taba yarda da
kamal ya kusanceta ba tanajin dadin y'an da ya barmata dakinta ita kadai saidai batason
sharetan da yayi gaba daya'_



_yau tunda yadawo yaketa zirga zirga kamar Wanda zai yi tafiya tana zaune afalon sai kallon
shi ta keyi har ya gama ya nufo wurinda take zaune'_


_"gobe zanje Zaria' tayi saurin kallon shi "ya kamal harda ni? " a'a kawai yace mata zata fara
rokonshi yace" wait karki Bata bakin ki bazakijeba "_



_" tanaji tana gani washe gari ya wuce, mai aikinda Maman sudais ta kawo mata ce ayau suka
kwana a daya daga cikin dakuna biyun bawanda take bacci ba'_



_sai washe gari da yamma yadawo tayi mamaki sosai lokacin da taganshi don Bata zaci zai
dawo da wuri haka ba tayi mai sannu da zuwa ya Amsa " tareda shigewar shi cikin dakin_


_da safe baije office ba yanata hada kayanshi tana mamakin ina zaije haka ?_



_'bai. fitaba sai da azahar lokacin duk ta matsu ta canja kayan jikinta zuwa kananan kaya
saboda Akwai zafi Garin legos kuma da alama yau Garin za ayi ruwa '_

_mai aikinta na tafiya ta fada wanka ta sanya wata doguwar Riga mai hannun shimi ga rigar ga
banta Akwai gidan bra kuma da kadan ta wuce gwiwarta ta kama ta tam komai ya bayyana ga
kanta yasha gyara sai kyalli yake da kuma kamshin hair perfume'_


_tafito kamar wata baturiya ga bakin nan yana kyallin mai gwanin sha awa'_


_tana gama shirya wa tafito lokacin tafara jin yunwa batareda tunanin komaiba tafito falon don
ita tana ganin bazai dawoba yanzu'_


_"tana tafe cikin karairaya tana kuma dannan wayarta kawai taji tayi karo da mutum tawani
zabura zata ruga yariko ta "ina kuma zakije? nine fa yafara kallon ta tundaga sama har kasa"_


_ya wani hadiye miyau irin ranshi yabiya ganin irin kallon da yake aika mata tafara kokarin
juyawa yasha gabanta" Husnah wannan irin wanka ai dole in bada tukwici yafada cikin tsokana
"_


_yaja hannuna ta zuwa kan kujera yazaunar da ita ya tsuguna a gabanta ta dukar da kanta
kasa yariko hannunta duka cikin nashi'_


_" Hmmmm Husnah "ki daina boye kanki yanzu zanyi tafiya inbaki fili tayi saurin dago kanta
cikin kaduwa " ya kamal ina zakaje?zamuje operation Sudan "_


_tayi kwal kwal da idanu " ya kamal Amma Zaria zankoma ko? Aa anan zaki zauna dole ki
zama jaruma domin AURAN SOJAN kenan'_


_ta marairaice fuskar ta "yace " sannan ina son komai namu yazama normal daga yau zuwa jibi
da zan wuce tace "kamar ya?_


_" inason cika igiyar Aurena akanki Husnah ko kinason ko ba kyaso bazan tafi inbarki ahaka ba
dolene daga yau zuwa gobe ki mallaka min kanki don bazan iya tafiya haka nan ba hakuri' na
yakare .........�_

_banason hakurin nawa sojan yakare dakaina shiyasa kuke ganin delay Amma komai yakusa
koma wa dai dai Ku cigaba da biyoni_


*Matar soja*
���🌼���
*AURAN SOJA*👨�✈
_patients love & sacrifice_

*~Story written by~*
*Fenerh*


https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
*~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION💫💫💫~*


*~�We beare's of soon golden We writer's assiduously percieven No pain so Magical Our
creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Our worlds for it cause u
np pain~*

27&28

_Gaba d'aya jikinta yagama mutuwa aranta take fad'in ta shiga uku yau,Ita yazata yi da shi?_
_Yariko hannunta zuwa cikin d'akinshi direct wurin frame d'in da kullum saita kalla tanason
tasan wacece wannan Angel d'in_


_Ya tsaya da ita gaban frame d'in ya koma bayanta yasakalo hannun shi ta k'wibinta yasa
habarshi akan wuyanta yana shakar lafiyayyan kamshin da ke fita daga ko ina na jikinta'_


_"kinsan wacece ita? Yarinyar da aka haifeta domin kamal,Na yi rainon sonta tun tana cikin
tsumma har zuwa lokacin da tafara mallakar hankalinta'_


_Sonta yana cikin jini na ina kishinta kamar rayuwata tun tana k'arama nake gadin Abu na,Na
hana ko wane namiji ya nemeta da sunan so musamman lokacin da tafara Ajiye

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
google.com, pub-9213700357025247, DIRECT, f08c47fec0942fa0