Showing 72001 words to 73876 words out of 73876 words
welcome " cikeda nishadi ya shigo cikin gidan
"Tanajin Shigowar shi ta zo da Sauri ta karbi daddumar tareda mai barka da zuwa"_
_" Kallon ta kawai yakeyi Yana zabga murmushi domin tayi mugun yimai kyau" Ya Amsa tareda
rungumo west dinta yace " kinyi kyau sosai my Angel "_
_"Tayi mai fari da idanunta " tank you Ruhina Ya nufi yaranshi dake kwance acikin kekunan
koyon zama ya dagasu da dai daya yana musu wasa"_
_"Tace Ruhi ga Abinci fa a dakin ka na shirya ma' yace OK Kwashe yaran nan ki kaisu wurin su
Inna sai kizo kibani Abincin "_
_"Haka kuwa tayi saida ta mikasu Sannan tazo ta sameshi har ya tube yarage dagashi sai
singlet da dogon wando yadin " ta zubamai Abincin tana zaune yana kallon ta yafara ci"_
_"Saida yayi nak Sannan yace "Madam irin wannan gara sai kisa inkasa komawa legos wurin
aiki"_
_" Tayi murmushin ta mai burgeshi da kuma tafiya dashi "_
_" Madam zo in biya wannan kwalliyar "ganin zai siya harda mai kwalliyar na janyo yan kafafu
na nayo waje ina tayasu reno tareda fatan Allah yasa sufito da wuri"_
_" Bamu kumajin d'uriyar su ba sai da aka kira sallar la'asar ya fita masallaci ita kuma tayi nata
Sannan tazo ta kuma ba yaranta nono"_
_"Da dare kuwa saidai shiru nikaina hakura nayi dole na tayasu rainon domin iyayensu
sunshige daga ciki saidai muce Asuba tagari Husnah da kamal..........�_
*Matar SOJA*
[4/23, 10:50 AM] Feenat Marubuciya: í ¼í¼¼
*AURAN SOJA*í ½í±¨â€�✈
_patients love & sacrifice_
*~Story written by~*
*Fenerh*
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
*~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATIONí ½í²«í ½í²«í ½í²«~*
*~�We beare's of soon golden We writer's assiduously percieven No pain so Magical Our
creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Our worlds for it cause u
np pain~*
_*Wannan nakine Sis na wato my Fa'iza Allah ya nunamin Aurenki da naki SOJA yakuma dawo
mana dashi lafiya ya kareshi daga sharrin boko haram ina yinki sosai kanwata*_
68&69
_"Wannan zuwandai sunkwashi love ba sauki gida ma wannan karon basu ganshi ba sosai sai
more war su sukeyi, kwanan shi uku da zuwa yafita zuwa gida kenan wayarta tayi kara"_
_"Ganin number shi ce tayi mamaki lfy yanzu fa ya fita " tayi saurin yin picking tana tunanin kila
mantuwa yayi "_
_" Hello " jin muryar mace yasata saurin kallon number domin gasgatawa taga numbar shi dince
dai "_
_" Takuma karawa " cikeda makirci da kuma kissa irinta cikakkakun mata yan bariki tace "_
_" Am sory nakiraki by mistake bake Zanki raba " ya dan shiga wanka ne na ara wayar shi zanyi
kira please Am so sory"""_
_"Abin yayi mugun bata dariya tana ganin tsabaragen karya da kuma makirci"_
_"Tace please who are you? Tace Am sory Am lateefa 'I m colonel kamal fiancée"_
_"Tace " oh Am sory he forgot to tell me, ta dan kawar da wayar gefe kadan tace " Honey baka
fadamin kanada wata karuwa ba bayan guda biyun da kakeda su A nan"_
_"Sannan ta mayar da wayar tace toh Cikakkiyar karuwa wato kinaso ki shiga tsakani na da miji
na ko na gama sanin wacece ke mijina ya fadamin har wayar shi da kika sata a office dama na
bari inji karshen kisisinar ki ne karamar karuwa"_
_"Idan baki fita hanyar mijina ba Wallahi karyar baba lawo kikeyi mu nan mune sihiri idan baki
San tarihin Zaria ba kije ki bincika karamar y'ar iska"_
_"Tuni ta kife wayar ta domin koda take iskancin ta tana tsoron Asiri kuma tasan halin yan Zaria
Asiri baya cinsu don tayi ta kai kamal ba sa'a Dole ta hakura"_
Husnah ranta ya mugun sosuwa gaba daya ranta yabaci jin wata katuwar banza
Da wayar mijinta
_"ko da tace ta San sacewa tayi tafada ne cikeda karfin hali tasan Akwai makirci "Amma da tun
farko bai sake mata ba hakan bazai taba yuwuwa ba"_
_" Lokacin da ya dawo yaga canji sosai ta dauke kanta ko kallon shi batayi ba sannu da zuwa
kawai tayi mai"_
_"Kallon ta kawai yakeyi "Husnah" ya kirata cikin sanyin murya " ta juyo batareda ta Amsa ba
domin wani irin kishi ke cinta kamar me kiris take jira ta fashe"_
_"Janyota kawai yayi ya nufi cikin dakin shi da ita ya kulle kofar tareda rungume ta tsam a
kirjinshi "_
_" Waye ya taba min farin cikin zuciya ta kuma uwar yarana?_
_"Kuka kawai tafashe mai dashi " gaba daya ta rudashi duk ya rikice saboda Sam baya son
bacin ranta"_
_"Cikin kuka tace " waye kabama dayar wayar ka? "Wace irin waya kuma? Ta dakko mai wayar
ta " Lateefar ka ce takirani " ya akayi wayarka taje hannun ta?_
_"Saida ya sauke Ajiyar zuciya kafin yace " madam yakamata ki gane wani Abu " Abinda
banyiba lokacin da banda iyali bazan taba yinshi A halin yanzu ba"_
_"Husnah bazan taba barin tarbiyar da iyayen mu suka yimin ta tafi A banza ba " duk sojan
dake yin irin hakan bai San darajar kanshi bane"_
_"Nayi miki Alkawari bazan taba yin Abinda zai bata miki raiba" Ina tunanin kinsan komai akan
lateefa kawai tana jin bakin cikin rashin Auren ta da banyi bane"_
_"Ko Alokacin da na yarda da zancen Auren bansan me ya hau kaina ba Amma nagode wa
Allah da irin iyaye na da suka hanani Auren Mara tarbiya da kuma rashin kamun kai"_
_"Yakara rungume ta " nagode wa Allah da yabani ke A matsayin mata" ina Alfahari dake
Husnah "_
_" Cikin lokaci kadan ta manta da komai ta rungumi mijinta sukaci gaba da kwasar soyayyar su
har ya koma bakin Aiki"_
_"A cikin shekara daya Abubuwa da dama sun faru " harda samun canjin wurin aikin da kamal
yayi daga legos zuwa sokoto "_
_"Husnah naci gaba da karatun ta yanda ya kamata " ga y'an uku har ta yayesu yanzu sunkoma
gidan su saidai akawo su weekend "_
_" Fatima ma tuni tana dakin nata SOJA n Zainab kuwa tana faman tura wani cikin little Husnah
tayi wayo itama sosai sukan kawota Zaria kai da kai taga kakannin ta"_
_"Rayuwa ta gaji samu da kuma rashi kamar y'an da Ake haihuwa haka ake mutuwa a kullum "
Gwaggo Antafi Su Inna sunyi rashin uwar miji tagari "_
_" Kamal ya gyara gidan su ya koma ginin zamani komai an tsara shi y'an da zai burgeka
sosai"_
_"Safwan ma yanzu yana aiki da civil servants shima ya tsantsara gininshi cikin Wannan
shekarar za ayi Auren shi "_
_"Husnah kullum Hutu karuwa yakeyi mijinta ya tsaya mata komai take bukata najin dadin
rayuwa yana Ajiye mata har sai tabawa wani y'an uwan ta duk ta basu jari suna juyawa"_
_" Iyayen su kuwa a kullum Alfahari sukeyi dasu suna sa Albarka Wanda a kullum suna ganin
ribar Abun"_
_"A cikin Wannan satin take shirin zuwa sokoto domin a kaiwa Oga ziyara "_
_" Ta gama shirya kanta ciki da waje ita kanta tasan zata rikita Oga ........�_
*Matar SOJA*
[4/23, 10:50 AM] Feenat Marubuciya: í ¼í¼¼
*AURAN SOJA*í ½í±¨â€�✈
_patients love & sacrifice_
*~Story written by~*
*Fenerh*
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
*~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATIONí ½í²«í ½í²«í ½í²«~*
*~�We beare's of soon golden We writer's assiduously percieven No pain so Magical Our
creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Our worlds for it cause u
np pain~*
*'Afuwan na takaita labarin domin zuwan Azumin watan Ramadan wata mai Alfarma Allah yasa
munada rabon ganin shi "*
70í ½í´š
_" Yaranta ta shirya tareda y'ar madai dai ciyar yarin yar dake tayata hidimomin gida Inna Habi
ta kuma samo mata daga cikin yaran dangi"_
*Gudun kar a kwace mata miji Lol*
_"Abinka da manya jirgi yace subi zuwa sokoto kar yaran shi su wahala yaran suna maganar
su ras sun San baban su sosai "_
_" Saboda yawan zuwan da yakeyi kuma yana video call dasu yace abasu Abulkhairi kuwa
kullum cikin daukar hular baban shi yake ta soja wai shima soja"_
_"Suna sauka yana jiran su a filin jirgin domin ya matsu yaga iyalin shi yaran na hango shi da
dan gudun su suka fara ihun Dady """""_
_" Suka nufeshi ya cafesu duka yana murna " welcome my children " yafara kissing dinsu kamar
ya hadiyesu saboda so "_
_" Ya kalli uwar gidan shi " yace " madam welcome " ta Amsa cikeda y'an ga da kuma Jan
hankalin mijin ta"_
_"Shida kanshi ya bude musu mota Sannan ya bude wa madam yaran sai tsalle suke yi
ajikinshi duk sun cukurkude mai jiki"_
_"Husnah ta yi musu tsawa " bazaku natsu ba wai kuyita cika ma mutum kunne "_
_" Wani irin kallo ya jefa mata" oh Abinda kike ma yarana kenan idan bana nan tank god Anyi
agaba na nagani"_
_"Bazan yarda ba very soon zaku dawo kusa dani kina gama karatun ki dole ku dawo nan "_
_" Dukowa yayi da kanshi " Madam ki shirya Amsar sababbin triple yau domin da karfi na nake
zuwa kinsani bana saka kwai daya Wannan karon ma hudu zan zuba"_
_"Tayi saurin rufe mai baki tareda yimai nuni da Yarinyar dake gaban mota tareda driver "_
_" Yace so what " namaji dadin zuwa da ita da kikayi domin zata kulamin da yara da dare ni
kuma in kula da maman su" Dariya tasa kawai domin tasan halin mijin nata.......í ½í´š_
*Alhamdulillahi Ala kulli halim Alhamdulillahi Ala ni'imatihi*
_*Duk kan yabo da godiya sun tabbata ga ubanjin mu, mai kowa mai komai Allah ina gode
maka daka bani ikon ganin karshen Wannan littafi nawa "ya ubangiji kuskuren dake cikin shi
Allah kayafe min Abinda keda Amfani Allah yasa Al umma su Amfana dashi don nabiyyur
Rahmati*_
_*Masoyana Abin Alfahari na mutanen*_
*Sokoto*
*kebbi*
*Niger*
*Kaduna*
*kano*
*katsina*
*Bauchi*
*Maiduguri*
*yobe*
_Dama Garin da banki raba duk ina Alfahari daku Allah yabar kauna da soyayya matar soja na
mugun yinku_
_*Kuna ina yan kungiyata Abin Alfahari na GOLDEN PEN WRITERS, munzama taurari cikin
ikon Allah da sannu tauraron mu keta haske Allah ka kara daukaka mana forum din mu*_
_Dubun godiya gareka jigon golden"_
*UMAR DALHA Allah yakai mu ranar Auren ka zamu tashi katsina harma da makotaan ta*
_*Alhamdulillah masoya sai mun hadu A sabon littafi na mai zuwa insha Allah*_
_*Ramadan kareema in Advanced to All Muslims in the world*_