Showing 69001 words to 72000 words out of 73876 words
ta nace yaufa tazo An girma harda yara Amma hankalin da sauki"_
_"Ta fada jikin Gwaggo " tace shi kenan zata karasa ni" kai ni ku miko min ya'ya n kwarai
ingani"_
_"Kowa sai yace masha Allah yara saikace ba bakwaini ba' sunyi kiba abinsu gasu kamar yaran
tura wa "_
_" Inna Amarya tace " yanzu kina ganesu wa innan masu fuska iri dayan" tayi dariya tace eh "
wannan ce takwa rar ki ga ummulkhairi nan"_
_"Da yake shi namiji dole Akwai banbancin kaya sukuwa komai nasu kala dayane har takalmin
su"_
_Yaran sai hidima sukeyi dasu suncire kunyar su tsab suna kulada kyawawan jikokin su"_
_"Husnah kuwa tamike kafa tana kwasar faten tsakin da Inna Amarya tayi domin marmari
Abinka da zage Zagi "_
_" Ta gama kenan tafito domin wanke hannunta tajuyo sallamar shi cikin muryar shi mai dadin
sauraron"_
_"Sakin baki kawai tayi tana kallon shi domin ya mugun mamayarta "_
_" Cikeda takun shi na isa yake nufota fuskar shi cikeda Annuri '.........�
_*"Hakuri da irin typin din danake yi my fans Akwai hidimomi da yawa ne kurika yimin uzuri don
Allah"*_
í ¼í¼¼
*AURAN SOJA*í ½í±¨â€�✈
_patients love & sacrifice_
*~Story written by~*
*Fenerh*
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
*~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATIONí ½í²«í ½í²«í ½í²«~*
*~�We beare's of soon golden We writer's assiduously percieven No pain so Magical Our
creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Our worlds for it cause u
np pain~*
64&65
_"tayi saurin ja dabaya kar yace zai rungume ta wani ya gansu" tace " ya kamal Kaine yanzu'? "
yace " eh bakya murna da gani na ne?_
_"Tace no " kawai kayi surprising dina ne ya hanya" domin bataso yayi Abinda zasuji kunya " Ka
shigo su Inna na ciki dukan su"_
_"Gwaggo tace wane Kamal dinne nakeji yanzu? Dama kinsan da zuwan mijinki kika fito yawo?
"Aa Wallahi bai fadamin yana zuwa ba"_
_"ya tsuguna ya gaishe su Sannan yace " tafiyar kawai tazo min ne ban shirya ba shiyasa
batasan da zuwana ba"_
_"Kuma bansan tana nan ba nadai biyone mugaisa kafin in wuce can"_
_"Matsawa yayi kusa da yaran da aka shinfide yafara daukar daya yana mamakin girman su "_
_" Gwaggo tace kaga kajin tura wanka ko? Yayi dariya kawai batareda yace komai ba Inna
Amarya tace " dan gidana gashi fate mukayi yau kuma ba Abincin ka bane"_
_"Yace ba damuwa Inna banajin yunwa ma' bari inje inyi Salla naji ana kira" ya Ajiye yaran
Sannan yafita"_
_Bai shigo gidan ba sai bayan isha saida suka sha hira da baban shi Sannan ya shiga dakinshi
dake gidan ya kirata a waya"_
_"Haba madam sabo dake fa nazo Amma baki damu daniba ko? Tace " gani nan zuwa Ruhi
na"_
_"Dama tayi wanka ta shirya cikin wata yar guntuwar rigar bacci mai gidan bra da kuma hannun
singlet ta dora ta samanta doguwa har kasa budaddiya"_
_"Hijabin ta ta dora akai Sannan tafito zuwa wurin Oga kamal" Tana shigowa ya sunkuce ta sai
kan gado"_
_"Tafara dariya " Oga meye haka muda zamu tafi gidan mu" noo bazan iyaba gaskiya dole sai
nasamu natsuwa kar inje in yarda mu a hanya"_
_"Sabo dake fa na bar aikina nazo kuma gobe da yamma zankoma dole don haka ki taimaka ki
ciremin kishin ki dake wahalar da rayuwata"_
_"Cikeda tsokana tace Oga Bansamu tsarki ba har yanzu" ya wani irin zabura " Wallahi ko teku
ne baki isaba haba barima kigani"_
_"Yafara wurgi da kayan jikinsu gaba daya ya rikice mata ganin irin rawar da jikin shi keyi ya
mugun Bata tausayi don tasan halin kayanta"_
_"Tafara bashi taimakon gaggawa tuni ya manta da inda yake suka afka fagen daga ranar saida
suka karar da Arnan Zaria kaf"_
_"Sai kusan karfe daya suka sararawa juna ya janyota zuwa jikin shi " my sugar meye sirrin ne
wai? Najiki ne kamar kwaryar Zuma "_
_" Tayi dariya " Abun sirri ne "Don Allah acigaba da sirran tamin I really enjoyed idan ma ana
bukatar gudun mawa zan bayar"_
_" Gaba daya sun manta da zancen yaran su sai more war su suketa yi " ranar ya more yanda
yakeso batareda ta nunamai gaza warta ba"_
_"Ita kanta tayi mamakin jarumtar ta don bataji ta gajiba ko kadan yana farawa zata bada hadin
kai tasan da taimakon irin hade haden da tasha ne bayan haihuwa "_
_" Gaba daya ranar kwana sukayi suna Abu daya , Yaran kuwa da sun farka Inna zata basu
madara haka tayi ta fama dasu batareda tayi baccin kirki ba"_
_*Hmm Inna jika wahal da kaka*_
_"Saida gari ya waye yafara neman yaranshi " yana idar da Salla ya tasheta" madam ina kika
y'ar min da yara?_
_"Kallon zakayi bayani take mai " tace ni ina nasan inda suke bakai ka kirani ba kafin inyi wani
Abu ka fara......"_
_"Me nafara? Tayi shiru" OK kitashi ki kawomin su " tab saidai kaje da kanka bayan na gudu na
barsu yanzu inje in ce Abani su don rashin kunya "_
_"Ni dai kije ko ni inje da kaina' Wallahi kaje da kanka zaifi"_
_mikewa kawai yayi batareda ya kuma cewa komai ba ya nufi cikin gidan " kawai ganin shi tayi
dauke da guda biyu a hannun shi" ta waro ido "yanzu dakko su kayi?_
_" Ya Ajiye su ya koma ya karbo dayan dama Inna ta gaji da renon tana ganin shi tace kai " ka
kaisu wurin uwar su sunma yi kokari tunjiya basu shaba "_
_"shiyasa abin yazo mai da sauki " saida tayi wanka Sannan ta daukesu tafara basu nono daya
bayan daya"_
_"Yayi zaune ya zuba musu ido gwanin sha' awa da kuma burgewa ya fitoda wayar shi yafara
daukar su hoto "_
_"ji yaje Kamar ya Mayar da su ciki saboda so da kuma sha'awar su"_
_" Da kanta ta shirya yaranta Yana taya ta goge musu jiki tareda shafa musu mai " sai binshi
takeyi da idanu Yana Bata mamaki"_
_"Ya ta karkare sai hidima yakeyi da yaranshi ta sanya musu kaya masu kyau Sannan itama ta
shirya "_
_" Karfe tara suka sallami kowa suka kama hanyar gidan su cikeda so da kuma nishadi "_
_" Suna isa bayan sun gama gaisawa dasu Inna ta mika musu yaran suka kuma shigewa daga
ciki kamar zasu cinye juna"_
_"Sun samu natsuwa sai yan wasan nin su suke irin na ma aurata wayar shi tayi kara "ta mika
hannunta ta dauka " Ruhina msge ne"_
_"Ki bude mana " tana daga kwance saida ta yi wani irin zabura ganin sako daga mace"_
_*"ware are you sweetheart? Missing you very badly*_
_"Tayi saurin jefa mai wayar zata mike ya rikota saboda yaga irin canjin da fuskar ta tayi"_
_"Lafiya Angel? Sai hawaye tafara zubowa tana fisge hannunta "_
_" Meye Amfanin zuwan ka gareni ? Bayan ka ajiye karuwar ka Agida, "Ya kamal ba zan iya
dauka ba " ko can da farko ban dau kaba bare yanzu,_
_"Yana rikeda ita ya duba wayar tareda yin murmushi ya kuma janyo ta da kyau zuwa jikin shi"_
_"Husnah "" yakirata cikin kwanciyar hankali' " Bance dole ki y'ar da dani ba Amma ina rokon
Alfarma a wurin ki "_
_" Kiyimin Alfarma a matsayin yayanki please """ ta kalle shi ido shabe shabe " tareda daga mai
kanta "_
_" Don Allah kar irin wannan Abun ya Bata mana zama kar ki bari makircin wata karuwar ya
Bata miki rayuwar Auren ki"_
_"Please ki rika kokarin kawar da kanki kina daukar matakin da yadace Amma narokeki don
Allah kar kiyi fashi dani bazan iya sarrafa zuciya ta ba"_
_"Zaki dimautar dani " jikinta yayi sanyi " wayar yayi dialing kamar tana jira tayi saurin picking "_
_" Am sory lateefa ur planned is failed" Sannan kiyi kokarin boye kanki kafin in dawo Lagos Dan
zanyi miki wulakancin da sai kinyi Dana sanin haduwar mu dake"_
_"Da saurin ta ta katse wayar don ba haka tasoba taso sakon yafada hannun matar shi ne
kuma bazata fasa kudu rinta ba"_
_"Koda kuwa zai kasheta saita nuna mai illar kiranta da Ashawo"_
_"Ya rungume matar shi bayan Ajiye wayar " yaci gaba da kwantar mata da hankali tareda
yimata Alkawura da dama"_
_"har ya tarkata ya koma Bata dawo dai dai ba tunani kawai takeyi suna can tareda karuwar
shi"_
_"shi kanshi yasan Husnah ta canja mai sosai baya samun kulawar ta yanzu ga badaya ta canja
mai"_
_"Tunda ya koma legos yana cikin damuwa domin yanzu fushi takeyi dashi sosai yayi lallashi
har ya gaji "_
_"Yau yana zaune a office dinshi duk tunanin ta ya dameshi jiyake kamar ya tafi Zaria a yau din
nan"_
_" Ta turo kofar ta shigo cikeda kara'i raya " yana dago kai yaganta ya buga mata wata uwar
tsawa"_
_"What the he'll are you doing in my office ? Ya fara kwalawa PA dinshi kira "_
_" cikin kissa tafara matsawa kusa dashi idanunshi yarufe yanata masifa kamar zai daki iska"_
_"Ta dauke wayar shi dake kan table "ta zura a jakar ta shi kuwa yanata ruwan bala'i"_
_" Hay relaxed am going ta juya cikeda farin cikin burinta ya cika tayi waje"_
_"Kimanin wata biyu kenan yanzu da tafiyar Kamal Husnah har ta sakko sun cigaba da
gudanar da rayuwar su mai dadi "_
_" Y'an uku nada wata hudu yaran suna cikeda kuzari da kuma koshin lafiya sai wayon su
sukeyi "_
_" Tana zuwa makarantar ta hankali kwance ranar weekend taje gidan su da gidajen y'an uwa
Zainab ma ta kanshi go Zaria tareda little Husnah itama tayi wayo sosai "_
_" Wannan karon ya dauki lokaci bai zoba saboda aiki da yarikeshi saida ya kwashe wata biyar
ga tafiye tafiye da sukeyi yawan yi"_
_"Yaudai ta tada bori Wallahi tanason ganin shi " dariya yasa mata" madam Kice dai kina
bukatar service kema"_
_"Karki damu nafiki matsuwa aikin ne yafi karfina Amma insha Allahu zan shigo cikin satin
nan....�_
_*Acikin rayuwar Aure dole Akwai kalubale kowace mace nada irin tata kaddara Allah Kibamu
ikon cinye wa Ameen*_
*~Matar soja~*
[4/23, 10:49 AM] Feenat Marubuciya: í ¼í¼¼
*AURAN SOJA*í ½í±¨â€�✈
_patients love & sacrifice_
*~Story written by~*
*Fenerh*
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
*~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATIONí ½í²«í ½í²«í ½í²«~*
*~�We beare's of soon golden We writer's assiduously percieven No pain so Magical Our
creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Our worlds for it cause u
np pain~*
_*Dubun godiya gareki MARYAM AHMED Allah yabar kauna ina yinki sosai kamar yanda kike
kaunata kuma sakonki ya isa zuwaga Husnah da kamal harma da triple*_
_*Baki bazai taba gaji yawa ba da gode muku masoyana nako ina dake miko sakon gaisuwa
zuwa gareni ina godiya sosai Matar SOJA na mugun yinku*_
66&67
_"Tun da yafada mata zai shigo tafara shirye shiryen tarbar mijinta ko"_
_"Gyaran jikinta takeyi ciki da waje harma da Gidanta yaranta dama baruwan ta da su sai idan
zasu sha nono kozata yi musu wanka "_
_" Domin duk saurin ta itake shirya yaranta kullum kafin ta wuce school "_
_" Yau jumu'a da wuri ta taso lecture tana hanya tana faman surutu ita kadai " yace cikin satin
nan gashi har satin yakare bai shigoba Wallahi badon su Momy ba binshi zanyi haba nagaji"_
_"Tana yin horn mai gadi ya bude mata taga sojoji tsaye a harabar gidan ta saki baki" toh su
kuma me sukazoyi bayan mai gidan baya gari"_
_"Tanayin packing daya daga cikin su yayi saurin bude mata mota tafito rungume da Jakarta a
hannu suka fara gaisheta kamar wata soja ita Abun ma wani iri yake yimata ta Amsa su da tank
you kawai ta wuce cikin gidan "_
_"cike da mamakin me sukeyi mata a gida ta shiga cikin falon " turus kawai tayi domin ganin shi
zube shi da yaranshi yanata musu wasa suna dariya kamar sun saba dashi"_
_"Shigowar ta ya janyo hankalin shi zuwa gareta " ya zuba mata ido tundaga kasa har zuwa
sama tana sanye cikin wani yellow voil les da touches din blue ta sanya hijab blue Amma baikai
kasa ba tayi mugun kyau gashi sai sheki takeyi saboda Hutu dake ratsa jikinta"_
_"Ya matse fuska domin yaji kishi sosai " yanzu a haka take zuwa school maza suna kalle mai
mata "_
_" Takaraso domin canja war fuskar shi da kuma mamakin irin shan matar da yayi mata zuwa
ba A lart"_
_"Sannu da zuwa Abban yara "gaskiya ka mamaye ni " yace Yauwa madam" Amma meyasa
bakya sa nikab ? Kalli y'anda kikayi kyau kuma a haka kike shiga cikin maza"_
_"Yi hakuri Ruhina yaune kawai nasaka karamin hijabi Amma gaskiya bana sa nikabi saboda
nasan ni matar Aure ce ina kokarin kiyaye wa "_
_" Yace "OK tnks dear " ta tsuguna ta sunkuci Abulkhairi daketa miko mata hannu domin shi
yafi kwakwar ta sosai "_
_" Ta nufi cikin dakin ta dashi tana mai wasa " Akan gadon su dake Dakin ta ta sakashi tafara
tube wa domin ta watsa ruwa, a gurguje takeyin komai domin tazo ta nema wa Oga Abinda zai
ci"_
_"Ta na shiga ya shigo cikin dakin suma ya Ajiye su Sannan ya tube ya nufi cikin bathroom din
"_
_" Cikin sanda ya tura kofar ta murza sabulu a fuskar ta kawai taji an rungume ta ta baya " gaba
dayansu saida sukaji tsigar jikinsu ta tashi"_
_"A jiyar zuciya suka sauke a lokaci daya ya juyo da ita " Madam wankan ba gayya ta? ya bude
shawar ruwa yafara zubowa akansu "_
_"Ruhi so nake inyi Sauri in hada maka Abinci" no karki damu ko zannemi Abinci sai zuwa
Anjima na biya ta gida Inna ta ta cika min ciki na tab"_
_"Tace " OK to bari inyi Sauri in shirya ma na yamma ya kuma riketa tamau yafara bin jikinta da
kallo "_
_" Tundaga kan fuskar ta har zuwa wuyanta yana bin ko ina da hannun shi yana shafawa "
tareda jero Ajiyar zuciya " nayi missing dinki my wife "_
_" Yafara bin fuskar ta da kisses " Ruhi"" takirashi cikin wani irin salo' " um inajinki yana ci gaba
da romancing jikinta " don't you miss me?_
_"Nayi mana Amma fa muna bathroom ne ai " baiko saurareta ba ruwan na zuba yana kara ya
mutsata hannu wan shi duka biyu nakan kirjinta yana murzawa a hankali "_
_" Tace Ashh" ya dago A hankali " Meya faru? Tafara zuba mai shagwaba cikeda salon ta "
Akwai zafi fa Ruhina "_
_"Ina ke zafin? Ta nunamai kirjin ta da yake matsawa " oh sorry my Angel nayi kewar su ne
sosai" A hankali ya rage tsawo tana kallon shi yasa halshen shi yana wasa da kan....._
_"Gaba dayansu tsayuwar tafara gagarar su "_
_" A hanzarce ya sunkuce ta zuwa cikin dakin sai Alokacin ya tuna da yaranshi daketa faman
wasan su suna wulla y'an kafafun su sama"_
_"Wasanni kawai suke aikawa juna masu zafi kukan yaran ne yadawo dasu daga duniyar
romance "_
_" Shiya fara zabura cikin mayen sha'awar dake fusgar shi yanufi yaran "_
_" Saida ya kwaso su duka tabasu nono yana kallon su idanun shi duk sunyi jawur tsabar
jarabar dake cinshi "_
_" Wai basa baccin rana ne yaran nan? Tayi dariya " basayi sai dare " cikeda tsokana ya kalle
su " come on my Angels yau Kuyi bacci ku bar Dady yadan huta da Momy kunji"_
_"Dariya kawai take yimai tace " toh ai lokacin Sallar jumu'a tayi"_
_Zabura yayi da saurin shi " subuhanallah' A gurguje ya koma watsa ruwa domin tsarkake
jikinshi ya shirya cikin farin yadi mai dan sharara dakan ganshi kasan yaja kudi"_
_"Yafito kamar wani sabon Ango ita dakanta ta mike ta feffesa mai turaruka kala kala Sannan ta
dakko mai sallaya itama tafeshe ta da turare "_
_" Tamika mai Sannan ta manna mai kiss a gefen kumatun shi "_
_" Ta ce Adawo lafiya Ruhina, " Allah yasa my wife ya fita sai masallaci "_
_"Kafin ya dawo ta gama shirya mai lafiyayyan dishes ta dauki kwalliya cikin wata doguwar rigar
shadda dinkin Senegal's"_
_"Shaddar blue ce gashi ta nada daurinta gwanin burgewa yaranta ma ta kuma shirya Su y'an
mata ta sanya musu ribbons gwanin sha'awa"_
_" Ga gidanta ya fito fes sai kamshi ke fita ta ko ina"_
_"Tundaga kofar shigowa kamshi yafara yimai