Showing 6001 words to 9000 words out of 73876 words

Chapter 3 - Auren Soja Book Compelet By Feenah

feenah   

18 Jun 2026

884

nata da sukayi
kwalkwal da ruwa



_ya tattaro dauriya cikin wata irin murya mai bala in taushi yace " me kikeyi anan? Saita fara
inda inda ganin irin kallonda yake aika mata yasa ta kalli jikinta kamar ta kurma ihu tsabar jin
haushi tayi saurin daukar hijab din ta zura shi ta baibai_

_kafin cikin rawar murya tace Abinci na kawo muku ga shinan tafara shirin fita still kallon ta
kawai ya keyi harzata rabashi tafita yaji muryar Abokinshi yana cewa Don kabani mana ko
inshigone?_


_ya wani irin fisgota " stay hare " karki fita" ya shige ciki ya dakko laptop din yasakai yace gashi
maye saika wuce ko " idan tayi wari maji ai " a'a idan ta tafasa ne dan iska,_


_yasa dariya ya wuce saida yaga yashige part din Baba Alhaji yakoma ciki " ki wuce cikin gidan'
dama a matse take tafita da saurin ta tana famar tsine mai " d'an iska kawai karo na biyu kenan
Allah ya isana ya tsaya kamar wani maye yana kallon mutum_



_tana fita saida ya fada akan gadon ta baya ya runtse ida nunshi yana maida numfashi ya
dauki lokaci ahakan kafin ya mike ya fita dakinsu bilal ya nufa suna ganinshi suka Mike "sannu
da zuwa yaya" cikin dakewa yace Akwai Abinci a dakina Ku kaimun dakin Baba na_


_yajuya abinshi Safwan yace " yafazo gayen nan bari inyi inbar gidan nan kawai bilal yasa
dariya yace " bari nidai inkaimai nasan inada na pocket anjima_



_duk suna zaune adakin baban harma dasu baba ummaru yace " ina fatan lafiya ko da kuka
shigo da dare? Cikin girma mawarda yasaba "eh baba wani course zamuyi na sati biyu a jaji
kuma jiya jumu'a yakamata mu isa jajin ruwa ya hanamu yanzu sai ranar Monday zamu fara_



_" Toto to Allah ya taimaka "wa innan duk tare kuke aikin Acan? " eh baba yanuna mai laptop
baba wannan sunan shi Abubakar, sai wannan kuma Ibrahim sai kuma Nasir_


_Baba yamusu nasiha mai shiga jiki sukansu sun yaba da mutum cin iyayen na kamal bayan
sunyi wanka suka shiga ciki domin su gaisa da iyayen su mata_

_sasan Inna Amarya kawai yakai su domin yasan yaran nan na dakin Inna Habi suka gaisa
cikin mutunci suka ajiyemata bandir din kudade suka nufi sasan Gwaggo_



_saida gabanshi yafadi ganin su acikin dakin dukansu harsu Safwan tana tsaye da guntun hijabi
iya gwiwarta tayi ado cikin Riga da zani na atanfa six piece's tayi wani irin kyau_



_sai tsiya Safwan keyimata "kanwata dama haka kikeda kyau kullum kina cikin katon hijabi, ta
murguda mai baki " ai dama ya Safwan kasan nafi budurwarka kyau yadan matso kusa da ita
cikeda tsokana " ke ni Nafasa ma dake za ayi Amma kidan cire hijabin nan kisaka gyale muje
ma ni zanraka ki_


_Zainab ta kwashe da dariya " ya Safwan Ashe bazakujeba indai saita sa gyale ne kasan ma
irin famar danayi ta yadda tasa wannan hijab din_



_Gwaggo tace "ai kedai mijinki Nada aiki wallahi Safwan yace " nine nan mijinta baruwanku
muje ki sa gyalen kinji my fiancé_



_ta kwabe fuska cikin sonyin kuka " Allah duk saina hadaku da Inna ta juya cikin Sauri Safwan
yariko hannunta daidai da Shigowar su cikin dakin ya wani daka mai tsawa " kai meye haka?_



_"yaya hadani zatayi da Inna ai jin muryar shi yasa duk suka natsu Abubakar tunda yadora
idonshi akan Husnah yake furta masha Allah,_


_Babyn badai haduwaba kamar wata bala rabiya, dama abinda yake gudu kenan don yasan
halin Abokanshi Akwai son matan tsiya kuma shibaima ba Masan dalili ba da Sam bayaso su
ganta gashi ta wani sa karamin hijab_



_tajuyo ganinda tayi mai harda Abokanshi masu irin fuskarshi dole ta gaishesu suka amsa cikin

Sakin fuska tace zee muje rana nayi please_


"Zainab ma ta gaishesu Gwaggo tace " Ku shigo mazaje na Ku daina kallon wa innan kyau ya
wa nafisu wayewa, duk sukasa dariya banda kamal,


_suna fita su Safwan suka bisu abaya jiyayi gaba daya baida natsuwa kawai mikewa yayi yafita
waje sai kaiwa da komawa yakeyi ga direbansu da sojojin dake kula dasu suka taso " do u need
something sir? Yace "no Emanuel_


_yana wurin suka fito still suna tareda Safwan Amma Bata canja hijabin ba yayi saurin taresu "
kai ina zakuje ne wai? Zainab ce tayi magana " yaya Auren wata kawar mu za ayi shine zamuje
mufara shiri_




_Dama yawo kuke zuwa ko? tayi saurin cewa " aa yaya yaune kawai kuma best friend din
Husnah ce" wani irin kallo ya aikamata yana mamakin meyasa Yarinyar takeda shariya ne_



_shine kuke yawo da kana nan hijab bakuda manya ne? Husnah tayi carab" ba a dinka mana
ba' ya girgiza Kai " OK kubari idan andinka muku sai kufita yanzu Ku koma gida_




_tsabar girman kai kawai ta juya kuwa Zainab ma tabita Safwan kuwa aiya sulale tuni gefen
inna Habi suka wuce cikin fushi " kinga bakar maganar ki ta janyo mana ko! Yanzu me zaki
fadawa ihsan din idan Bata ganmu ba?_yafita _Inna tayi ta tanbayar su Husnah tayi shiru saida
Zainab tayi magana aiko ta hau fada takira bilal " jeka kiramun shi" bilal da tsokana yace " Inna
waye? Tace kanin ubanka umaru' duk sukasa dariya yafita Amma har sun fita abinsu cikin gari_


" Inna yaya yafita fa' tace kutashi kutafi abinku kunji Inna Amarya taleko " kai yaya salon kijamai
raini yace karsuyi Kice sai sunyi nidai gaskiya aa kuma wallahi kufita kuga ikon Allah


_tace to shikenan zai dawo zamu hadu dashi ne ai, kamal kuwa tunda suka fita Abokanshi ke
damunshi "Don irin wannan kyawawan yan mata haka"_

_" gaskiya nidai inason wannan farar sosai" yayi saurin kallon Abubakar din " tanada Wanda
take so saika yi hakuri' gaskiya bazan iyaba"_



_cikin zafi yace " look Sadiq na fadama tanada Wanda takeso" so leave my sister Alone,
"mamaki abin yabashi sosai saboda baiga Abinda zaisa yaji haushi ba kawai don ya ce kawai
yanason sistern shi_



_haka suka dawo yanata faman cin magani yana shigowa suka ci karoda Inna Habi ta
balbaleshi baice komai ba sai hakuri dayake Bata ya mika mata ledar da yashigo da ita " Inna
kibama yaranki wannan "_



_" takarba tareda godiya ta wuce ta mika masu " gashi inji yayanku" Zainab takarba cikin doki
tabude ledar hijabaine dogaye sunkai kala goma hade da nikab dasu sock's_



_inna tace yakarama kananzir fetur kenan itako Zainab sai murna takeyi itakuwa tana tsarama
kanta daga yau zata fara saka gyale tunda ba abinda yadameshi da sa hijabin ta bayan
yagama kalleta,_



_Samir yakira shi yana fadamai bikin wani Abokin su gobe ya dafe kai " I totally forget wallahi
"OK zanshigo da wuri duk kuna tareda su Sadiq ne? Yace yeah saika iso_



_suntashi dawuri suka nufi wurin telansu kafin lokacin bikin yayi bayan sunkarbo tace " muje mu
gyara kai yau a saloon,Zainab ta waro ido tareda taba kanta_



_"sis lafiya kalau kike kuwa? Tacire hannunta " lafiya na kalau, yau ina ra ayin hakan ne, haka
sukaje aka gyara musu kai tareda yar yada musu design na sajen Abinka da farar fata sukayi
wani irin kyau_

_tunbasuyi kwalliya ba yan matan sun fito kamar wasu many an yan matan jami'a koda suka
koma gida sai tsiya bilal keyi musu " wannan ai saiku tashi taron don kuna shiga anga kauyawa
" hala yau kyauye day zasuyi?_


Ai sai tsalle suna buga kafa yana ganin sun nufi sasan Inna ya ware don yasan sauran,



_karfe hudu suka shirya zuwa wurin partyn da aka hada a Faisal co, center dake cikin Zaria
cikin wani irin pink material sunyi kyau kamar ka sacesu ka gudu,_


Zainab tace sis yau meke faruwa ne haka zakije ina hijabin yau cikin tsokana "haka zantafi ko
mai bazan yafa ba ina gwaggwaro na yake?


_gaba daya takasa ganema yar uwarta saikace mai Aljanu haka suka gama shirya wa dinkin ya
karbi jikinta komai yafito das Inna sai masha Allah kawai takeyi ganin yan matanta sun fito tace
" yaudai Yata ba hijabi ko,_



_" eh Inna gyale zamu yafa itadai dadi kawai takeji ta Ciro kudi gashi Ku rike ahannunku kwayi
liki, suka amsa suna godiya Allah yabar mana ke innan mu,_



_sunfito kenan suka haduda Samir zai wuce Zainab cikin murna tace " ya Salim ina wuni' shima
ganinsu saida yakusa Sakin key din dake. Hannunshi " kanne na ne haka? Gaskiya kun hadu
Amma ina zakuje haka?_



_Zainab tace Faisal co zamuje Auren kawar mu ne yace " wow nima can zanje Auren Abokin
mu ne Husnah ta yi saurin cewa " SOJA ne shima?_



Ya kalleta sister " kebakyason SOJA ne tace um gaskiya banason AURAN SOJA.

_"why? Just like that. Yayi dariya yace Ku shiga mutafi driver yataso da gudu wani kurtun soja
ne yace " no am going with my sisters stay hare_



Zainab ta shige gaba ita kuma Abaya " sis ke kinason AURAN SOJA? Tace nidai suna birgeni
sosai wallahi, yace harda ni? Ta sunkuyarda kai kasa cikin jin kunya,


_"look Zainab let be serious, " will you Mary me? Tayi saurin dago idanunta tanaso ta gazgata
zancen shi yace yeah Am serious,_



_Husnah na baya tayi kamar Bata jisuba saida yakuma cewa " bani numbern ki saimuyi
magana inkin yi tunani" tace bamuda waya dama baba Alhaji yace zai siya mana idan munci
jarabawa,_



_OK ni zansiya muku dakaina suna tafe yana janta da hira har suka isa wurin duk suna tsaye
awurin ana jiran isowar ango da Amarya ganin motar da ta tsaya duk sai hankalin mutane
yadawo Kansu harma dasu kamal dake tsaye da sauran Abokansu ,_



_ganin Motar Samir yasa kamal yasaki murmushi yafara takowa zuwa wurin su saiyaga Zainab
na fitowa ta gaban mota saida gabanshi yabuga fatan shi daya Ace Husnah Bata zonan wurin
da irin wannan dressing din ba_



_baigama tunaniba tabude kofar tasako kafarta waje tafito zata kulle muffin motar gyalenta ya
makale ajikin kofar yafita daga jikinta gaba daya_




_numfashin shi saida ya tsaya kafin yakarasa cikin Sauri yasha gabanta kawai ganinshi tayi a
gabanta cikin fushin da Bata taba gani yayiba " koma cikin motar yafurta cikin fushi_

_duk kallon shi sukeyi cike da mamaki samir ne kawai yayi murmushi tareda mikamai key_



Yafada tareda fisgar motar yabar wuri n da d'an ban zan gudu hanya r gida yanufa



_suna tsaya wa ya hango iyayen shi duka maza harma da baban su Samir.......�_


*What is going to happened fan's? More patients please*
[3/8, 8:39 AM] Feenat Marubuciya: ���🌼���
*AURAN SOJA*
_patients love &Sacrifice_


�
Golden pen writers Association.

�we are bearers of Sooo golden pen we write assiduously percieven no pain so magical our
creative golden pen be hold our words A product of our pen savour our words for it will couse
you no pain.�


*godiya nake maman Aisha da tukwicin katin da kika turomin Allah yabar kauna Husnah da
kamal suna yinki nima ina yinki dozen*


*tareda ke mom sayyed &noor Ina jin dadin comment dinku dake Ummu nawax Allah yakara
dankon zumunci*

9&10

_Bude motar kawai yayi yanufi wurin iyayen na su ya durkusa tareda gaisuwa duk suka Amsa
cikin farin ciki tareda sa Albarka, itama tabude motar ganin yafita ta gyara gelenta da kyau ta
karasa wurin su ta gai shesu cikin girma da kuma ladabi_



_sai fara'a Baba Alhaji keyi ta wuce zuwa cikin gida shima ya mike tareda binta cikin Sauri

yakarasa cikin zauren ya fisgota saida ta tsorata_


_bai kyaletaba saida yakaita cikin dakinshi ya kalleta cikin fushi " ubanwa yace kifita Ahaka? Ta
marai raice idanunta suka kawo ruwa_


_"ya kamal Zainab ma fa tasa gyalen. Yadaka mata tsawa "just shut the hell off, sai jikinta
yafara rawa don ta mugun tsorata da shi sai hawaye_


_har yabude baki zaiyi mata magana yaga tana zubarda hawaye yaja da baya ya zauna bai
kuma ce mata komai ba ta tsaya hartagaji tanemi wuri ta zauna_


_yana kallonta ta wutsiyar ido har tafara gyngyadi awurin, ya juyo tareda saita wayar shi yafara
daukarta_




_saida yaga zata buge da center table ya yi saurin tareta jin hannun mutum yasa tayi zunbur ta
mike tareda zaro idanu cikin mamaki me yake shirin yimata?_



_ganin irin kallon da take mishi yasa yace mata " ki wuce ciki" ai dama kamar tana kan kaya ta
wuce da Sauri tana me faman Tara Tara da gyalen tana rufe jikinta har tafita yana binta da
kallo,_



_tana fita yayi baya akan katifar shi yana me rufe idanunshi wurin partyn da bai koma ba kenan
yana faman tunani afili ya furta "Ya Allah help me,_



_ita kuwa da kuka takarasa cikin dakin Inna Habi tayi saurin tarota" lafiya kika shigo da kuka?
Me ya faru dake? Ina y'ar uwarki take? Me yasa kika dawo yanzu Angama ne? Duk ta jero mata
tanbayoyin Amma bawanda ta Amsa tana ta rusa kukanta,_

_saida Inna ta gaji tayi shiru dan kanta tace " ya kamal ne ya hana ni zuwa party ya dawo dani."
Saboda me? tamike afusace sai gefen gwaggo tasamu harda Inna Amarya tana wurin_



_"Gwaggo k'ara nakawo, tace toh karar waye kuma? " dan gidan Amarya. "Ai nasani wai ke
yaya don Allah me Dana yayi miki haka ne? Nasan bai wuce zancen wannan y'ar taki mai ido
tsakar ka,_



_"yanzu Gwaggo saboda Allah yarinya ta fita wurin biki ya dawo da ita yabar yar uwarta inba
tsana ba me...._



_" kishinta yakeyi ba tsanarta yake ba. Sukaji muryar Baba Alhaji dake shigowa tareda Aminin
shi Alhaji Mahmud, wato mahaifin Samir,_



_tayi saurin matsawa daga ciki tareda gyara mayafin jikinta " sannunku da shigowa yaya" suka
Amsa " Yauwa Habiba inna Amarya ma ta gaishe su,_



_Alhaji Mahmud yafara gaida Gwaggo kafin baba Alhaji suka samu wuri suka zauna, su Inna
sunmike zasu fita yace "kudawo " maganar ya'yan Ku ne_



_Duk suka samu wuri suka zauna " Gwaggo tace " na am Allah yasa muji Alheri. "Alheri ne ma
insha Allahu, " mungama yanke hukunci nida Amini na akan hada yaran mu Aure,_


_"nasa anyi min bincike akan wannan yarinya da ya kawo Amma hankali na bai kwanta da
lamarin ba a gaskiya shiyasa mukayi shawara nida Alhaji zamu hada Samir da Zainab Husnah
da kamal._



_Alhamdulillahi" nagode Allah da yanuna min wannan rana Allah yasa ayi a sa'a yakuma sa
Albarka. Yakara hada kawunan ku, duk suka Amsa da Ameen_

_"Inna Habi duk jikinta yayi sanyi don tasan Husnah bazata so wannan hadin ba Amma tafi
kowa farinciki zuciyar ta_





_Kamal Abokanshi sai faman kiranshi sukeyi yaki daga wayar har zuwa dare lokacin da su
Zainab suka dawo gida tareda Fatima suna ta tanbayar ta me ya faru?_



_tayi musu shiru har Fatima tawuce gidan su Bata kula suba don tsabar haushin da take ji gaba
daya takara tsanar shi a zuciyarta Bata ko son koda hanya ta hadasu dashi_




_Baba Alhaji ya tarasu su hudu tunda taji Baba na kiransu gabanta ya mugun faduwa "me ya
faru aka tarasu harda Wannan mugun mutumin?_


_Baba ya gyara murya tareda cewa ina fatar Kunsan dalilin taraku anan "kamal da"Samir, mun
gama yanke shawara akan zancen Auran naku zuwa karshen wannan watan insha Allah,_



_gabanta ya wani mugun bugawa " Aure? Ita da kamal Baba yake nufi kome? Tayi nisa tana
yima kanta tanbayoyi Baba yakira ta "Husnah' tace " na'am Baba._


_"kinji Abinda nake fada Auren Ku keda ya'yan ki Zainab da Samir. Ina fatan zakuyi min biyayya
kamar yadda kuka saba, tunda yafara magana yake kallon ta ta gefen ido,_




_yana so yaga reaction dinta Amma bai fahimci komai ba har Baba ya sallame su suka shige
cikin gidan Zainab kam tana cikin farinciki, domin tasan Allah ne ya Bata miji na nuna ma sa'a,

_"Husnah kam gefen gwaggo ta wuce tana shiga ta rushe da kuka mai uban karfi Wanda duk
ya firgitasu,"Allah ya rabamu da kuka mudai inji Gwaggo,_



_Inna Habi ta taso da saurin ta " me yafaru? tsabar haushi inna Amarya tace " wallahi kina cewa
tak saina sabautaki_


_saboda tasan da lilin kukan nata kuma tasan idan Bata kwabeta ba fada zatayi kuma ai ana
barin halas kodan kunya,_


_Inna sai faman lallashi n ta keyi Amma ina sai famar ajiyar zuciya ta ke tsabar bakin ciki yasa
Inna Amarya barin wurin ta nufi nata gefen yar karamar wayarta ta dauka takira yaranta mata
dake Aure,_


_tareda yimusu bayanin komai ta Dora da cewa " Ku kwabi y'ar uwarku tun

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
google.com, pub-9213700357025247, DIRECT, f08c47fec0942fa0