Showing 1 words to 3000 words out of 79986 words

Chapter 1 - Ban Saketa Ba Compelet Billyn Abdull

01 Aug 2026

799

[8/6, 5:59 PM] mrs bilkisu: ________________________________
BAN SAKETA BA!!!
________________________________
NA
BILKEESA IBRAHEEM
{Bilyn Abdul}
________________________________
https://mrsbilkisa.blogspot.com






ALHAMDULILLAHI ALA KULLI HALIN.
ya ALLAH kabani ikon fa�in abinda zai amfani al'ummarka ka tsare harshrna daga fa�ar
abinda zai cutar da al'ummarka.AMeen.
�ina farincikin sake ha�uwa daku a sabon littafina, mai suna BAN SAKETA BA�👌🏻.

Duk wanda ya canja mini wani abu aciki ban yafe masaba�.


Ina mi'ko �unbin godiya da gaisuwa tareda fatan alkairi ga dukkan masoyana, ina godiya da
�ubin gaisuwarku gareni, dason fara rubutun BAN SAKETABA,, da nabari sai bayan biki amma
'kaguwarku tasa bazan iya share bu'katunkuba,, dan haka zan fara, saidai zakumin uzuri dan
zan gaza baku posting akowace rana, sakamakon nayi busy dayawa, ALLAH yasa mudace,,
muje zuwa LABARI�👌🏻.

Sadaukarwa~ ya Abdul {city phone's}



Page......1⃣

.......Yauma kamar kullum tana 'kasan dalbejiyar data zame mata tamkar �akinta aduk lokacin
da bata da lecture's.
Kallo �aya zaka mata kagane tana cikin duniyar tunani, da sauri ta�ago kai tana dube2, taja
numfashi mai 'karfi, cikin sanyin murya ta ce, "hancina kadaina fa�a min 'karya, ka daina sha'ko
min abinda ba gsky ba, tunda nake awajen mutum �aya nata6a jin wannan 'kamshin, kuma
tunda yanisan ceni ban sake jiba, ban bashi damar dazan sake ji�inba, domin shi ya kasance
mugu azzalumi, macuci!!!....ta fa�a tana mai zubar da hawaye.
Wlhy na tsaneka Isma'il!!! mayaudari kawai ta fashe da kuka mai ban tausayi.
Haba iman kina ganin haka rayuwa zata kasance kullum cikin kuka da tunani??, maganar

miss xoxo takatsema iman surutan datakeyi, iman mu masoyankine masu 'kaunarki 'kauna irinta
'yan uwan juna, tundaga randa muka fara ganinki a school �in nan mukaji muna 'kaunarki, dan
ALLAH badan muba ki sanar mana damuwarki kozaki samu sau'ki, idan kuma munada
taimakon dazamu yimiki saimu taimaka miki koda da addu'ane. Gsky ne Miss xoxo yakamata iman tasanar mana damuwarta inhar ta yarda damu kamar
yanda muka yarda da'ita, yau kusan shekararmu biyu da watanni tare bamu ta6a 6oye miki
sirrinmuba, duk abinda yadamemu muna sanar da junanmu, ke ka�aice acikinmu kike 6oye
mana sirrinki, bamusan dalilin hakanba kokuwa bamu cancanci sanin taki damuwar bane
oho??, amma kinsan damuwarki itace tamu, farincikinki shine namu, wlhy inaji ajikina tamkar
uwa �aya uba �aya suka haifemu.
Gskyarki ne Reefat xoxo tafa�a tana gyara zama, takamo hannun iman ta rumtse anata,
iman inhar kin �aukemu a matsayin 'yan uwa ko 'kawaye na kwarai to ki sanar damu
damuwarki, koda addu'ane mutayaki, mungaji da ganinki haka iman, shekara biyu ba kwana
biyu bace, inkuma bazaki fa�a manaba bazamu takurakiba, saidai zamu taimaka miki da addu'a
insha ALLAHU.
tami'ke Reefat tashi mutafi xoxo tafa�a tana kama hannun Reefat.
Iman ta fashe da kuka dan ALLAH xoxo karku tafi, kuyi ha'kuri ku saurareni.
Ya za'ayimu saurareki iman kullum haka kike fa�a mana amma kin kasa fa�a mana komai,
kina ganin zamu cigaba da takuraki harsai kin sanar damune??, dammi zamu takura miki akan
abinda bakida ra'ayin fa�a mana???.
Naji na amsa laifina amma dan ALLAH kudawo karkuyi fushi dani, wlhy nima ina 'kaunarku
inajinku tamkar 'yan uwana najini.
ALLAH sarki xoxo akwai tausayi dan haka saita jawo hannun Reefat suka dawo suka zauna,
tsakiya suka saka iman, Reefat ta ce, "iman muna jiranki dan ALLAH ki sanar damu damuwarki
kinji, 'kila mu iya taimaka miki da wani abu.
Iman tasa hannu ta share hawayenta tareda �anjan hancinta, tabi aminan nata da kallo,
miss xoxo Reefat kuyi ha'kuri ban ta6a 6oye muku wani abu daya danganci rayuwata saboda
rashin yarda daku ba, a'a ina ganin abinda yafaru dani tamkar sirrinane tunda yafaru dani a
shekarun bayane kafin na ha�u daku, sannan ina ganin abinda yafaru dani yariga ya faru ya
wuce, amma ina neman afuwarku gareni, insha ALLAHU a wanan karon zan fa�a muku wacece
SAUDAT!?" saidai kuyi ha'kurin zuwa weekend sanan muna free saimuyi maganar atsanake.
Zan fa�a muku tushen rugujewar rayuwata da tushen tubalin ginin damuwata......ta fashe da
kuka mai tsuma zuciya da ruhi, ganin haka Reefat da xoxo suka shiga tayata suma, saida
sukayi kuka mai isarsu babu mai lallashin wani, saida suka gaji dan kansu sanan sukayi shiru.
Mi'kewa sukayi suka nufi class kowa zuciyarsa babu da�i, iman sai waige2 takeyi danjin
tamkar 'kamshin turaren yana bibiyarsu, Xoxo ta ce, "iman wai mikike nemane??, lokaci da
dama nakan ganki kina waige2 miyasa??.
Murmushi Iman tayi na takaici, wanan duk yana cinkin tarihin rayuwata xoxo karki damu
asannu zaki gano abinda yakesani waige2 a wasu lokuta da dama.
Daga nan suka shiga aji, babu da�ewama malami yashigo suka fara �aukar
darasi...............�🏻

Tofa masu karati komi wanan littafi ya kusa??, shin miye damuwar kawarsu Miss xoxo ne??,
dani daku duk akan tambaya �aya muke, domin nima bansan komai gameda hakaba, sai munbi
wanan labari sannu ahankali sannan zamu samu amsar tambayoyin dake fal a zuciyarmu.

Takuce dai Bilyn Abdul.
Saikunjinei!!!!!!👌🏻
















Luv u oll my fan's
©2017
Battery low🔋�👌🏻
[8/6, 5:59 PM] mrs bilkisu: ________________________________
BAN SAKETA BA
________________________________
NA
BILKEESA IBRAHEEM
{Bilyn Abdul}
________________________________
https://mrsbilkisa.blogspot.com





Sadaukarwa~ ya Abdul {city phone's}

MIYAKAMATA NAYI???.
amatsayina na uwa miya kamata nayi??, alokacin dana fara mallakar 'ya'yana 'kyautar
ALLAH, 'kyakykyawan lafazi, yawan addu'a, nasiha alokacin dasukayi ba dai2ba, cusamusu
tsoron ALLAH azuciyarsu tun suna 'kanana, domin icce tun yana �anye ake lam'kwasashi,
ALLAH yasa mu gyara.



Page~2⃣

...........miss xoxo & Reefat matasan 'yammata 'kyawawa, ga nutsuwa da ilimi, tundaga randa
aka kawo iman school �insu suka ha�u suka 'kulla abota mai 'karfi da zuminci, suna 'kaunar
junansu, wanda bai saniba idan yagansu saiya �auka 'yan uwan junane dama can, amma abin
ba haka bane.. Miss Xoxo 'yar Kano ce karatune yakawota garin na ZARIA...Reefat kuma 'yar Yola ce
ADAMAWA itama sanadin karatu tazo garin na ZARIA, itakam iman 'yar katsinace & kano .
Bayan sun kammala luctures �insu suka nufi �aki agajiye, Reefat tazube a tsakar �aki tana
fa�in wash ALLAH na, nagaji wlhy, malamin nana yayi mugun wahalar damu gsky.
Miss xoxo ta ce, kibar �an iska Reefat saikace daga kansa aka fara ilimin boko, ALLAH na
tsanesa tamkar mutuwata, shege gashi mummuna sai girman kan tsiya kamar �an wani da
wata.
Kudai ALLAH ya shiryeku iman tafa�a tana fitowa daga bayi, kuzauna kuyita zagin
malamanku saikace wasu 'kawayenku.
Reefat ta harareta ai dama ke bazaki ganewaba, wannan �an iskan malamin bashida kirki,
kidubafa yanda yadaka miki tsawa �azu ALLAH yabani haushi.
To kuyi ha'kuri malamin mune, kunga yanada ikon nuna mini kuskurena kenan..
Xoxo ta ta6e baki kinga Reefat barta indai iman ce babu abinda zaki fa�a akan malamai ta
amince.
Iman ta ce, "kudai kuka sani nikutaso muci abinci ALLAH yunwa nakeji.

Yau juma'a 'yammatan suna free basuda lectures ko �aya, suna gida, dawuri suka gama komai
na al'adar rayuwarsu dan sonjin labari, suduka suna cikin �akinsu sun saka tiren indomi a
tsakkiya kowa da kofin shayi agabanta.
Iman ta mi'ke domin �akko wayarta dake ajikin caji, kamar jira ake ta kunna kira yashigo, tayi
murmushi sanan ta �aga, hello my bro's ya gida??.
Daga can 6angaren aka amsa mata, ta ce, "yasu gwaggo??,
Kowa 'kalao aunty, ya karatunki??.
Muna nan muna bugawa.
To ALLAH ya taimaka.
Amin autan gwaggo.
Dama Musayyeef ne ya ce, "nakira ki ku gaisa, okey yana ina??, gashi.
Hello aunty Maa! kina lafiya??, lafiya lau musayyeef ykk ya makaranta??.
Aunty maa! lafiya lau.

To kana dai 'kokari ko??, eh mana, harma anty tace nafi kowa 'kokari a class �inmu.
Da 'kyau �an albarka, to mikake bu'kata??, babu komai aunty maa! dama inaso na sanar miki
jiya da dare uncle �i na yazo.
To naji sai anjima na kiraka muyi hira yanzu ina karatu.
To aunty maa! sai anjima....yaron ya fa�a cikin tsallen murna.
Bayan ta kashe wayar tadawo ta zauna saidai fuskarta babu walwala.
Xoxo ta ce, "lafiya naga kin canja fuska dawa kikayi waya??, tayi murmushin ya'ke lafiya lau
mikika gani??, da Musayyeef nayi waya fa.
Reefat ta ce, "miyasa baki bani shiba mun gaisa, autan gwaggo sarkin wayo, inason
yaronnan wlhy kamar gwaggo tabani, iman tayi dariya mizai hana tabaki indai kinaso??.
Xoxo ta ce, "aii koni ina 'kaunar yaronnan, duk yafi 'yan gidanku 'kyau, kamar ba �an
gidanba.
Iman tayi dariya hakadai kukace, amma yama za'ayi yafimu 'kyau, aii banma yardaba,
hakadai sukaita hirar Musayyeef har suka gama cin abincinsu.
Bayan sun gaba duk suka nutsu suna sauraren iman, iman ta gyara zama sanan taja ajiyar
zuciya mai 'karfi.

SAUDAT SULAIMAN UMAR, shine cikakken sunana kamar yanda kuka sani, amma ana kirana
da iman kasan cewar naci sunan kakata ta wajen uba, mu uku iyayenmu suka haifa, Aunty
Salma itace babba saini saikuma auta Shamsuddeen muna kiransa da deeni.
Asalinmu mu 'yan jihar katsina ne a 'karamar hukumar musawa, aikine ya kawo Abbah kano.
Aunty salma ta girmeni sosai gsky dan tsakanin mu akwai mutum biyu amma sun rasu, ni 'yar
gatace agidanmu saboda kasancewar naci sunan kakata dan haka Abbah yake jidani sosai, to
itama gwaggo haka, inada muskilanci dan bakowa nake kulawaba shiyyasa natashi banida
'kawaye, lokacin dana gama primary ne muka dawo kano, ita kuma aunty Salam ta kammala
secondary �inta.
A nana kano taci gaba da karatunta a FCE kano, nikuma secondary, deeni kuma yacigaba
da primary kasancewar mahaifinmu �an bokone, balaifi munada hali iya gwargwado dankuwa
ba'a kiramu talakawa ti6isba, komai muka bu'kata mahaifanmu suna mana iya bakin
gwargwado. Ina js 2 akayi bikin aunty salma da ya Abdu'majeed wani �an uwanmune dake can katsina,
shekarar su biyu a Kt aka dawo da ya majeed kano a wajen aiki, zuwa sannan sun haifi �ansu
Bello suna kiransa Affan saboda sunan baban ya majeed ne.
Agidanmu suka fara sauka, bayan kwana biyu suka shirya komawa gidansu sanan an
kammala gyarawa.
Ya Majeed ya bu'kaci su tafi dani nayi musu kwana biyu tunda muna cikin hutu, da Abbah
ya'ki amma dasuka dage saiya yarda akan shara�in danayi sati �aya zan dawo gida, ba musu
suka amince..
Ranar adaren muka tafi, gidan ya ha�u dan ya Majeed ya gyarashi da 'kyau.
Kwananmu uku da zuwa gidan ya majeed natashi da matsanancin ciwon ciki, haka na rin'ka
kuka ina kiran gwaggo da Abbah, dan tunda nake ban ta6a ciwo mai kama da wannanba.
Aunty Salma tashiga ru�u gashi ya majeed baya nan yafita aiki, tayi 'kokarin kiransa a waya
ta shaida masa halin danake ciki, ya ce, "gashi nan zuwa dama baiyi nisaba.

Cikin minti 15 ya Majeed ya iso, bai jira komaiba ya �aukeni muka nufi mota, aunty Salma ta
biyomu abaya, a bayan motar yasakani aunty Salma tashiga ta ri'keni ya amajeed yaja motar
muka tafi asibiti.
Waya ya�auka yakira wani abokinsa dake aiki a asibitin kansa, muna zuwa akayi mana
tarbar gaggawa, aka kuma bamu taimako na musamman.

Sai wajen 'karfe uku na yamma na farka, aunty Salma ce zaune akusadani sai kuma ya majeed
zaune akujerar dake gefen gadon.
Ahankali na bu�e ido ina kallon silin, aunty Salma ta ce, "iman kin farka?, kai na �aga mata
alamar eh, ya majeed ya ce, "sannu iman ya jikin naki?, na ce, "da sau'ki yaya, ya kuma fa�in
yanzu ina yake miki ciwo?, ahankali na ce, "yaya babu ko ina saidai inajina akan laima.
Aunty salma ta ce, "laima kuma?.
Na ce, "eh.
Aunty salma tasaka hannu a 'kasana saiga jini, ta ce, "jini kuma iman? miya sameki haka?, da
sauri ya majeed ya ce, "jini kuma?, aunty salma ta ce, "wlhy kuwa yaya jini, ya mi'ke kinga bari
nakira Isma'il yagani.
Babu da�ewa yaya yadawo tareda Dr Isma'il, ya�anyi dube2nsa sanan ya kalli ya majeed
abokina karku damu, bawata damuwa bace yanzu ta tashi ta gyara jikinta bari na turo Nurse ta
taimaka mata.
Kai kuma mije na ganka a office.
Suna fita saiga Nurse tashigo, itada aunty salam suka taimaka min na gyara jikina, Nurse �in
ta gyara gadon kamar komai bai faruba, nadawo na sake kwanciya dan jikina babu kwari
................�🏻








Luv u oll my fun's
©2017
Battery low🔋�👌🏻.
[8/6, 5:59 PM] mrs bilkisu: ____________________________
BAN SAKETA BA
_______________________________
NA
BILKEESA IBRAHEEM
{Bilyn Abdul}
________________________________
https://mrsbilkisa.blogspot.com

Sadaukarwa ga~ ya Abdul (City phone's)




MIYAKAMATA NAYI???.
Kasancewata uwa yakamata nayi 'kyakykyawan lafazi ga �an daba nawaba alokacin
danaga yayi ba dai2ba, karna la'anci �an wani kona kirashi lalatacce, shiriyar ALLAH yakamata
na ro'ka masa, domin �a na kowane, bansan mi gaba zata haifarba akan nawa 'ya'yan.
ALLAH yasa mu gane.



Page...3⃣

Ya majeed kam yana office �in Dr Isma'il, bayan sun zauna Dr Isma'il ya kalli ya majeed
abokina ba wata matsala bace take damun 'kanwarmu ba, ciwonsu ne na mata, dan tafara
period ne, saidai yazo mata da matsalar ciwon mara, amma karku damu dama hakan yana
faruwa, zamu bata magani insha ALLAHU komai zaiyi dai2, inagama zuwa anjima zan
sallameku inasha ALLAH.
to abokina mungodefa sosai ALLAH yabar zuminci.
Daga nan suka�anyi hira ya majeed ya fito dan Dr Isma'il yanada masu jiransa.

Aranar aka sallamemu muka dawo gida, washe gari da yamma saiga Dr Isma'il yazo gidan ya
majeed.
An masa tarba ta mutunci, bayan an gama gaishe2 ya ce, "ni banga patient �inaba kumani ita
nazo dubawa.
Aunty salma ta ce, "tana �aki tanakuma jinmu inaga miskilancinne ya motsa mata, bari
nakirata, bayan aunty Salma ta kirani na saka hijjab nazo, suna zaune a falo Affan yana cinyar
Dr Isma'il, na zauna a'kasa cikin jin kunya na gaidashi, duk miskilancina da shagwa6a inada
tsananin kunya. Cikin fara'a ya amsa, ya ce, "my patient ya jikinki??,
"Na ce, "da sau'ki.
''Ya ce, "ALLAH yakara sauki.
Na ce, "amin.
Nami'ke da nufin komawa �aki, Dr Isma'il ya ce, "a'a my patient sai ina kuma??, Na ce,
"zanje cikine, ya ce, "da wuri haka?, kofa gaisawa bamuyiba kuma zuwannan nakine.
Nayi murmushi wanda mutane dayawa suke fa�amin yana 'kara min 'kyau, kasancewar ban
cika yiba saboda miskilancina, idan nayi kumatuna sukan lotsa.
A zuciyarsa ya ce, "ya salam yarinya 'karama zata haukatani.

Ganin kallon dayake mini yasani tashi da gudu na shige ciki, yabini da kallo yana murmushi
harna 6acema ganinsa sannan yaja ajiyar zuciya.
Ya majeed ya ta6ashi abokina miye damuwarka??, Dr Isma'il yasaki sassanyar ajiyar zuciya
sanan ya ce, "brother 'kanwarka ce damuwata, saidai tayi 'kan'kanta dan na lura bata wuce sha
biyarba.
Ya majeed ya tuntsure da dariya kai Isma'il wlhy kaidai baka rabo da wasa, kai yanzu idan
ance ka tsaya jiran iman saika tsaya??.
Dr Isma'il ya ce, "kajika da wata magana, aini koba ace najirabama zan jira kuma zaka sha
mamakina..
To ALLAH ya taimaka amma saidai ta biyu ko??, harararsa Dr Isma'il yayi, ta biyu kota �aya,
aini kasan babu mata biyu a tsarina saidai kaddarar ALLAH, dan babu inda bata kai mutum.
Ya majeed ya jinjina kai yana murmushi, amma abokina kana ganin ya Mansur

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
google.com, pub-9213700357025247, DIRECT, f08c47fec0942fa0