Showing 33001 words to 36000 words out of 39120 words

Chapter 12 - Bayan Wuya Book Compelet Rimacool

Rimacool   

04 Aug 2026

559

baƙin ciki



"duk magana da nasihar da nayi Wa Bobbi bai ji ba, kiyi haƙuri Ƴata kiyi shiru Ni da kaina zan
jawo hankalin Mijinki" Mom ta faɗa


shiru tayi tana share hawaye "Amma Mom ai nasan ita waccan ba haka yake mata ba nice
kawai baya ƙauna"


kallonta Mom tayi tana furta "haba ita ɗin banza ita da ƴan aikin gidan nan ma sun fita gata da
ƴanci kisha kuruminki ke ɗaya tal a wajen Bobbi babu kamarki Ni da kaina zan jawo maki
hankalin mijinki
sannan ita waccan na mayar da ita kwandon shara a gidan can dan har Abada bazan taɓa barin
Bobbi saninta ba, Dan na mayar da ita cikin Ƴan Aiki ba zaki taɓa gane cewar Matar Bobbi
bace"

girgiza kanta Maheer tayi "Amma Mom kina ganin kin kyauta abinda kuka aikata itama fa Ƴa ce
kamar ni"
kallonta Mom tayi tana faɗin "Maheer ba zaki gane ba, nasan kin ga wacce na aika maki a
ɗazun kizo kici Abinci, kinga kalarta kinga surarta wane Namiji ne zai ga wannan bai sota ba?
bana son BObbi ya ganta ne ballantana harya faɗa tarkon sonta,gashi kin san ɗiyan talakawa
da iya Asirce _Asirce"


gaban Maheer ne ya faɗi jin cewar Muneebba ce Matar Bobbi, "Duk da haka Mom baki kyauta
ba dan Allah ki cire ta a jerin ƴan aiki ni wallahi tun a ganina da ita na farko naji ta kwanta min a
rai sannan zubinta da yanayinta ya bani tausai"


kamar Mom ta rufe Maheer da duka haka take ji dan takaici "wallahi Maheer baki da hankali har
yanzu baki hankali ba aka gaya miki ita kishiya abar tausayi ce to wallahi janza hali tun wuri"



girgiza kai kawai Maheer tayi ta san da cewar tabbas Mom sunyi nisa ba zasu gane ba, hakan
ya sakata miƙewa ta haura Up stairs, da kallo Mom ta bita kawai

A haka rayuwar taci gaba da tafiya ba wani sauyi sannan a hankali Maheer ta din ga jawo
Muneebba a jikinta, haka ɓangaren Zaidu kullum da baƙin ƙudiri akan Muneebba ya shiryawa
Muneebba tarko kala_kala amma Allah na tseratad da ita,



Tsaye take ɗakin Zaidu hankalinta duk ba'a kwance, ba dan babu yadda ta iya tun da Mom ce ta
sakata gyaran ɗakin Zaidu, a hanzarce ta fara gudun karya zo ya sameta, tana kammalawa ta
fito daga bedroom ɗin sai dai turus tai ta tsaya gabanta na tsananta faɗuwa ganin yadda Zaidu
ya rufe ƙofar Falon key ɗin a hannunsa yana wasa dashi, wani yawu ta haɗiye tana tunkaro
ƙofar da nufin buɗewa, hannu ta saka ta buɗe amma taji ƙofar ƙyam da ita a rufe, juyowa tayi
tana faɗin "dan Allah ka taimaka ka buɗe"


Murmushin gefen baki ya saki yana dubanta sama da kasa kafin ya taso yazo daf da ita har
numfashnsu na haɗuwa ,Hijab ɗin dake jikinta ya cire "wow" ya furta lokacin da idanuwansa
sukai arangama da manyan Boobs ɗin ta wanda suke cike tab a riga, ƙanƙame jikinta tayi tana
rufewa, hawaye na biyo kuncinta,tana girgiza masa kai bakinta na rawa saboda tashin hankali "
Kada ka keta man haddi ka dubi girman Allah ka ƙyaleni"

shafa gefen bakinsa yai yana cire ƴar singlet din dake jikinsa ya rage daga shi sai Boxer, rufe
idonta tayi tana kiran sunan Allah,jawota jikinsa yai yana ƙara ƙare mata, kallo yadda ko ina na
jikinta ke cike ,wani yawu ya haɗiye yana kai hannunsa kan Manyan mazaunanta ya fara
shafawa yana lumshe idanu,so take ta kufce amma ta kasa saboda riƙon da yai mata ba na
wasa bane,"kaji tsoron Allah ka daina taɓa jikin da ba naka ba, ka dubi girman Allah ka ƙyaleni,
kada ka keta man haddi, kada kaci mutuncina ta haramtacciyar hanyar nan,"



"tabbas yau zanci mutuncinki sannan naci mutuncin Auren dake kanki, tun da shi mijin naki yaki
yai abinda ya dace bari Ni nayi" ya faɗa yana kai hannunsa kan Boobs ɗin ta, wani ƙarfi taji
yazo mata ta turesa tana ja da baya jikinta na kyarma tare da kare jikinta

tunkarota ya sake yi a karo na biyu yana neman zare Boxer ɗin dake jikinsa, idanunta ta sake
rufewa kam tana jiran tsammani sai dai shirun da taji ne ya sakata buɗe idanunta tana kallon
inda yake waya kara a kunnensa,"ok" ya furta yana sauke wayar a kunnensa tare da jan dogon
tsaki, kallonta yayi yana furta "kin tsallake target ɗina da yawa amma ki sani next target ɗina ba
zaki taɓa tsallakesa ba"

Yana gama faɗar hakan ya wuce bedroom, wani kalar Ajiyar zuciya ta saki tana ɗaukar Hijab
ɗin ta ta zira sannan ta ɗauki key ɗin daya ajiye ta bude kofar tana fita da sauri,



Tun daga lokacin dukkan wani dukkan wata hanya da zata haɗata da Zaidu take a kauce mata


Maheer tsaye take tana fito da wasu ƙwayoyin magunguna waɗan da na tada Sha'awa ne
sosai hakan ya sakata tanadar su dan yau so take shirinta yayi akan Bobbi, Dan ta Gaji da
zaman haƙurin da take koda yaushe matsananciyar Sha'awa na damunta, kai tsaye ɗakin
Bobbi ta nufa key ɗin data ɗauka tun tuni ta saka tana buɗewa a hankali, murmushi ta saki tana
nufar Freezer ta buɗe ajiyar zuciya ta saki gani lemo ɗaya ne ya rage A Freezer ,ɗaukar lemon
tayi tana zuba ƙwayar maganin ciki ta jijjiga shi sannan ta mayar tana ajiyewa , tare da fatan
Allah ya sa haƙarta ta cimma ruwa, dan ta tabbatar zai sha kuma yanzu lokacin dawowarsa ne
daya zo shi zai fara sha, tun da komai sai da ta tsaya ta fara karantarsa kafin ta aiwatar,


da sauri ta bar Falon tana rufewa ta nufi nata Part din, koda ta shiga wanka ta shiga

*Bobbi*

Tsit ɗakin yake sunyi shiru yayin da Bobbi ya gama magana,jiki a sanyaye ɗaya daga cikin
mutane huɗun dake zaune ya kalli Bobbi yana furta "Amma Sir rayukan mu tabbatas suna cikin
haɗari, wanda na tabbatar suka gane muna cikin ƙungiyar su da wata manufa to tabbas
dukkammu sai munyi ta rayuwarmu, sannan ina ganin da haɗari basu damar da kayi akan su
samu nasarar Sace Mailbox ɗin da keda sirrikan Company ka,"



Murmushi mai tarin Ma'anoni Bobbi ya saki yana furta "Yes na basu dama ne domin ina son mu
fara buga wasan game ɗin dasu ne tun a yanzu, kamar yacce a baya suka dinga buga wasan
Game damu har suka ɗauki rayuwar ɗan Uwansa, ta wannan hanyar ce kaɗai zan iya masu
tarkon da zan kama su, sannan hanyoyin dana faɗa muku tasu kaɗai nake son kubi, kada
wanda ya kuskura yai kuskure Akan abin da na faɗa muku kubi komai a tsari,kamar yadda suke
da tsare_tsare muma haka muke da, namu tsarin,fatan kun fahimta? Sannan ku fara shiri tun a
yanzu"



"Ok sir " suka furta dukkansu sannan suna ƙara jinjina girman Aikin da za suyi wanda yake dab
da rasa rayukansu, wala su suyi nasara wala kuma ai nasara a kansu, zuciyar kowa da abinda
yake saƙawa har suka gama zaman Meeting ɗin

shi kanshi Bobbi yana ƙara jinjina girman aikin dake tunkarosa, wan da tabbas ya san idan yayi
sake bashi ba harna kusa dashi sai an cutar,dafe kanshi yayi ƙwalwarsa na sake tariyo masa
abubuwan da suka wuce a baya,a duk lokacin daya shiga tunanuka irin wannan yana son ya
keɓe shi kaɗai, amma yau yaji yana da buƙatar tunkarar gidan nasu,kai tsaye can yace a nufa
dashi,koda yaje ta Falon Mom ya bi ya wuce iya gaisar da ita kawai yai ya haura Up stairs ɗin,
da kallo ta bisa kafin ta miƙe ta shiga kichen da kanta ta haɗo masa Abinci sannan ta fito tana
neman wanda zai kai masa, kamar daga sama sai ga Muneebba ta shigo domin shiga kichen
tayi musu sabon girki, kanta a ƙasa ta gaisar da ita wani mugun kallo ta watsa mata tana taɓe
baki kafin tace "ke zo ɗauki Abincin nan ki kaiwa Bobbi sannan idan zaki shiga ki rufe fuskarki
karki bari yaga fuskarki" da to ta amsa zuciyarta na bugawa dan ko kaɗan bata buƙatar shiga
ɗakin Bobbi




Tun lokacin da Bobbi ya shiga Kai tsaye Freezer ɗin Falon ya nufa yana buɗewa ruwa ya fara
ɗauka ya sha, sannan ya ɗauki lemo ɗaya daya rage cikin ɗaya daga cikin kujerun Falon ya

samu yana zama,buɗewa yai yana ɗaga kai yana sha,lumshe idanuwansa yayi yana jin wani
abu na daban na ziyartarsa, miƙewa yai da nufin tashi ya shiga bedroom ɗin amma sai dai cak
yaja ya tsaya sakamakon abinda yaji, nan take jikinsa ya fara rawa wata zufa na fara yanko
masa, Zama yai yana sauke wahalallen numfashi, a dai_dai Lokacin ne kuma Muneebba ta fara
Nocking jin shiru ya sakata tura ɗakin fuskarta lulluɓe da niƙabin da Mom ta sakata sanya wa, ta
gefen ido Bobbi yaga tsayuwar mace nan take wata muguwar sha'awa ta dirar masa,
hankalinsa ya fara gushewa, "fi.......ki rufe man ɗakin " ya faɗa a rarrabe ba zaka gane ma
abinda yake faɗa ba



bata ji abinda yace ba illa kawai ta rufe ɗakin, zuciyarta na dukan uku_ukku ta rufe ɗakin tana
dawowa gabansa ta tsaya tare da zazzare idanu alamun tsoro sun bayyana a gareta,


Bobbi kuwa ganin mace a gabansa ya saka hankalinsa gushewa babu abinda yake gani da so
sai son kasancewa da ita hakan ya sakasa tashi kamar wani tsohon zaki yana jawo Muneebba
wata uwar ƙara ta saki bai bari ta ida ƙara sawa ba, ya cire niƙabin dake kanta yana haɗe
bakinsu waje guda a zafafe, wani kalar tsosa ta fitar hayyaci yake yiwa bakin nata wanda kai
kasan ba a cikin hayyacinsa ya ke yinsa ba, ihun neman ceto Muneebba ke son yi amma babu
hali ko damar yinsa, cire bakinsa yayi yana cire mata Hijab ɗin Tata da riga wanda ba ƙaramar
kokowa suka sha ba harya samu galabar cire mata kayan jikinta, kuka take da ihu amma babu
mai jinta, saboda muryanta daya dishe............






*Tabɗi jam,Koya zata kaya tsakanin Bobbi da kuma Muneebba? Mu haɗu a next Page,
Habibties, ina matuƙar godiya ga ƙoƙarin comments ɗinku, much love All*


*Riamcool ce*
[5/21, 8:18 PM] RIAMCOOL: *BAYAN WUYA*

*Book 1*

*By: RIAMCOOL*


*MIKIYA WRITTER'S ASSOCIATION*

*BISMILLAHIRRAHMANIRRAHIM*


*P.39&40*


Kamar wani tsohon mahaukacin Zaki haka yake sarrafata, da ƙyar ya samu ya cire kayan
jikinsa, duk yadda taso ƙwatar kanta ta kasa har sai da ya cimma burinsa a kanta wani kalar
Azababbiyar ƙara ta saki lokacin da ya ratsata ya wuce, tun tana kuka harta sadaƙas da tabbas
mutuwa za tayi, ya daɗe a kanta yana aiki kafin ya saki ƙara tare da ƙanƙameta kamar zai ida
tsagata gida biyu, lamo yai a jikinta yana sauke ajiyar zuciya, da ƙyar ya sauka daga jikinta
yana samun gefe ya kwanta nan take wani wahalallen bacci ya ɗauke sa, kuka Muneebba keyi
sosai tana ƙara jin tsanar Bobbi a ranta, ji take duk duniya bayan Mahaifinta babu wanda ta
tsana sama dashi, Anya shi cikakken mai imani ne? ta tabbatar dashi ɗin mugun mutum ne
marar tsoron Allah mai aikata saɓo da ɗaukar zunubi a wajen Ubangiji, shin Ƴam mata nawa ya
aikata ma haka, nawa ya zalunta tare da sakasu kuka? ba tare da yasan ita ɗin matar sa bace
ya kusanceta, da ace ba Matar sa bace da yau ya zubar mata da mutuncin data daɗe tana
riƙewa, ta faɗa a zuciyarta wasu zafafan hawaye na bin kuncinta





Sosai jikinta yai tsami hakan ya sakata ƙoƙartawa tana miƙewa tare zaune da ƙwalla uwar ƙara
jin azabar data ziyarceta, cije leɓe tayi tana ida miƙewa kamar ta fasa ihu haka take ji, cikin
dakiya da dauriya ta shiga bedroom nashi dan ta gasa jikinta, koda ta shiga Toilet ruwa masu
zafi ta haɗa a Sit bath ɗin zama tai ta fara gasa kanta dauriya kawai take, tayi gashi tayi ya kai
sau ukku kafin ta samu taji ta ɗan fara dawowa, dai_dai, wankan tsarki tayi tare da ɗora Arwalla
kasancewar Ishsha'i ta wuce fitowa tayi a hankali kamar wata mai koyon tafiya, rigarta ta mayar
da Hijab ɗin sai niƙab, har lokacin hawaye basu daina zuba ba a fuskarta, key ɗin ta ɗauka tana
fita daga Falon,jawo kofar tayi tana saka key ɗin ta kulle, a tsorace tabar side ɗin tana fita ta
ƙofar da tasan baza a ganta ba, taci Sa'a harta shiga side ɗin ta bata ga kowa ba,A Falon ta
zube tana mayar da numfashi, Sallar da ƙyar ta idar da ita tana kwanciya wani Zazzafan
zazzaɓi na rufeta, da ƙyar ta samu baccin wahala ya ɗauke ta



Maheer ce tsaye tana kai da komowa ji take kamar ta fasa ihu dan tun bayan dawowar Bobbi ta
nufi part ɗin shi sai dai tayi bugun duniya bai buɗe ba, haka zalika ta saka key ɗin bai buɗe ba,
Alamun akwai key a jikin ƙofar hakan ya sakata dawowa kamar ta fasa ihu, tana fatan Allah ya

hana Bobbi Shan lemon, bakin bed ta samu tana zama, ta daɗe a zaune kafin ta samu ta
kwanta, bacci ɓarawo ne ta samu ya ɗauke ta





A hankali Bobbi ke ware lumsassun idanuwansa yana furta sunayen Allah, ga kansa dake
mugun sara masa ida tashi yai zaune yana duban jikinsa da mamaki da kuma tashin hankali
ganinsa tik babu kaya ga jini duk ya ɓata wajen daya ke zaune "Innnalilahi wa'inna ilaihirraji'un"
ya furta da matsanancin tashin hankali, Abin da ya aikata ne ya fara dawo masa a brain wan da
a lokacin da yake aikatawa sam hankalinsa bai jikinsa gani yake tamkar a mafarki, dafe kansa
yai yana nanata sunaye Allah tare da dafe kanshi dake barazanar tarwatse masa, shine yau da
aikata Zina,wace mace ce ya aikatawa haka, da wane ido
yarinyar daya aikatawa hakan zata kallesa da wane bakin zai iya bata haƙuri, mai ya saka mata
suke shiga rayuwarsa su tarwatsa masa farinciki a koda yaushe, waye ya aikata masa wannan
ɗanyen aiki??????????????? Dan ya san tabbas lemon daya sha ne ya saka sa a babban
haɗari, shin wai ma mi ya kawo yarinyar a ɗakinsa? tabbas da wata manufar aka aikata masa
hakan, waɗannan tunanukan su suka addabi zuciyarsa, da ƙyar ya miƙe ya faɗa Toilet yai
wanka, salla ya fara yi kafin ya fara karatun Alqur'ani ko zai ji sauƙin abinda ke zuciyarsa, ya
ɗanjj sauƙi hakan ya sakasa miƙewa ya fito Falon da kanshi ya gyara Falon duk inda jinin yake
y gyarasa tas

A Daren ranar ko rintsawa bai samu yayi ba,


Washe gari ya daɗe kafin ya fito, kai tsaye Part ɗin Mom ya fara shiga, bai sameta a Falo ba
hakan ya sakasa tunkarar bedroom ɗin ta, zaune take tana damna waya, ciki ciki yai sallama,
gaisar da ita yai tana amsawa a hankali tare da dubansa, cikin fara'a "Mom tambayarki zanyi"


hankalinta ta tattara ta mayar dashi kan Bobbi "Ina saurarenka son"

"Shin kin aika man wata a jiya ne ta kai man abinci"


"Eh" Mom ta furta, da ɗan gabanta na faɗuwa, "shin wacece ita wacce kika aika man?"


"Son na mance wacce na aika maka a jiya, dan ba tantancesu nake ba kasan yawan ƴan aikin
gidan nan ba a ganesu"

"Ko wacce ke man gyaran ɗaki ce kika aika man?"

da sauri Mom ta girgiza kanta "ba ita bace ita wannan ma ai ta tafi garinsu dubo gida ina
tunanin gobe ko jibi ma zata dawo,amma mi ya sa kake man waɗannan tambayoyin?"


"Saboda ina son na gargaɗeta ne ta daina shigar man a Falo koda an aiketa" ya furta yana
miƙewa tare da ya mutsa fuska kamar da gaske, Ajiyar zuciya Mommi ta saki jin ba abinda
zuciyarta ke zato bane, amma taya harya gane tana masa gyaran ɗaki? tana tsoron kada Bobbi
ya dinga ganin Muneebba harya faɗa sonta, hakan kuwa ma ba zata taɓa faruwa ba dole ne
tama ko wace hanya ta hana Muneebba sake haɗuwa da Bobbi,


Koda ya fita kasa sukuni yai, dan yau ko Office bai je ba,


Muneebba kuwa tun da ta tashi take jin jikinta na mata tsami ga hakan ya sakata ƙara gasa
jikinta, da ƙyar ta samu kingin Maganin zazzaɓi tasha, tana kwanciya dan har rana ta fito bata
fita ba, kwance take taji an ɗaka mata duka wanda ya sakata saurin miƙewa tana kallon AUNTY
Samhat wacce ke Binta da matsiyacin kallo "ke Uban mi ya hanaki fitowa yau?" Samhat ta faɗa

murya a cunkushe ta furta "ban lafiya" taɓe baki Aunty Samhat tayi tana furta "babu ruwana da
ciwo ki fito ki gyara man ɗaki na sannan kiyi man haɗaɗɗun delicious, zanyi baƙi yau"


"Wallahi bazan iya ba"ta furta da muryan tausayi, ji kake tasss ta wanketa da Mari tana furta
"harni zaki faɗa wa baki da lafiya wallahi tashi muje sai kinyi abinda na sakaki Shegiya ƴar
matsiyata"


Hawaye na bin fuskarta haka ta miƙe tabi Samhat jiri na ɗibanta, dukkan Abinda ta sakata sai
da tayi, fitowa tayi tana layi kamar zata faɗi da sauri Maheer ta riƙe ta tana furta "lafiya
Muneebba?"

"Aunty ban lafiya ki taimakeni" ta faɗa tana hawaye, da sauri Maheer ta taɓa jikinta tana faɗin
"subhanallahi Muneebba ba lafiya kuma kike aiki kuma baki sha magani ba, wai me kike son
mayar da kanki ne kin san nasan komai ke ɗin matar Yah BObbi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
google.com, pub-9213700357025247, DIRECT, f08c47fec0942fa0