Showing 39001 words to 39120 words out of 39120 words
*Shin mike shirin faruwa da Fattu da Joddi,hankalinsa ya dawo shin zai bar Fattu kamar yadda
ya furta? Sanna wane hali Fattu zata shiga idan JODDi ya barta?*
*Shin wai ina labarin kurwar Momma da Mamma Ladiyo ta bada shin ya zata kaya a gaba*
*Ina labarin Abbie Wanda yake son ya fasa rufaffen ƙwan daya daɗe a rufe*
Hmmmm yanzu za'a fara soma wasan
*Duk zaku samu tarin amsoshinku a Book 2 wanda yake akan ₦300 kacal, za kuyi making
payment a wannan account ɗin 9074759493 MARYAM ZUBAIRU SANI opay bank*
*Mai son neman ƙarin bayani ya tuntuɓeni ta wannan Number 09074759493*
*Habibties mu haɗu a Book 2 in Sha Allah*