Showing 39001 words to 42000 words out of 42194 words

Chapter 14 - Cheaters Club Book 1 Compelet

19 Aug 2026

497

zata kamu da cuttuka iri iri shine ta hanyar luwadi da madigo
Wann cusa yatsar hannu da shan gaban juna ayayin da sukeyi da amfani da namiji ta tsuliyar
kashi bakaramin kashe garkuwan jiki yakeyi ba.

Hakan yana nufin zaka kasance soo open to any kind of disease and infection..ko malaria ko
typhoid kai ko tari ne in zaiyi ma wani illa toh da dan sauki, sai kaga kaida kakeyn harkan su
luwadi da lesbianism karamin cuta sai ya jijjigaki sosai sabida garkuwan jikinki sam babu karfi.



Daga dayan bangaren kuwa Tun Ahanya akan hanyar zuwa asibiti aka kira meenal aka gaya
mata halin da ake ciki da halisa..

Kirjinta na tsananta bugu da tunanin inda halisar ta nufa dan haryau tanata fargaban karda
halisa ta kira zach suyi magana asirinta yaje ya tonu.

Tsoro da kuma tsananin fargaban karda asirinta ya tonu ya hanata shigowa asibiti cikin sauran
kawayensun,So she went direct to the state commisoners office dan tayi bambami da fafa ta
nuna nuna masa isarta yakuma san cewa bada wasa suke son ayi musu aikin gadin halisa ba.

Tafi awa guda a office din commisioner tana hakimce akan kujera daga ta sakashi ya kira wann
sai akira wancan,
Hanklin commisoner bai kwanta ba saida uztaz ya kira securities din nan ya sanar dasu cewa
yasameta duk dama sunsha masifa da query awajen ogansu.

Tanajin cewa an same halisa nan da nan tay marmaza ta dauki jakarta ta fito daga wajen
commisoner daya rakota har gaban motarta, bayan sun tattauna kadan ya koma ciki ita kuma
driverta ya bude mata gidan baya ta zauna tayi shiru.

Driver na saka key ta dakamai tsawa tanamai wurgo masa wasu kyamataccun kallo.

"Are u stupid...Did i ask u to drive? Da wani irin sauri ya kashe engine din motar yanamai cewa
am sorry ma..nan tabishi da wani irin kakkauraran tsaki tanacewa sorry for yourself idiot. Sann
ta dauke kanta tanamai sauke ajiyan zuciya jin drivern har ya kunna mata Ac kamar yasan
abunda take bukata kenan.
She is soo high on anxiety sabida batasan me zataje ta tarar awajen halisa ba, ko ina halisar
taje oho, itade tasan koma ina taje dazun bazai wuce yana da kyakkwan alaƙa da lamarinta da
zach ba..sede hnklinta yana dan kwanciya idan ta tuna cewa zach is not even in dis country..

Haka ta dinga juya tunani kala kala aranta, can ta fara scrolling kan lambarsa da zimman
kiransa ta tambayesa ko halisa tazo amma tsoro da fargaba duk yabi ya cikata. Ganin duk wann
bazai ficceta ba yasaka ta kyabe bakinta tare da dage kafadunta sama alaman to meyene ma in
halisar taji iyakaci ne kawai ta bata hakuri.
Da wann tunanin tadan bawa kanta kwarin gwiwar isa asibiti within 10 minuts suka isa.

Tunda ta sauka acikin motar ta dauko wata sharbabeiyar dark eye spectacles ta dorashi akan
kyakkwan fuskarta,

Ahankli cikin tattali take takowa bata kallon ko ina sai gabanta as usual driventa na binta da
wayarta da jakarta abaya.

Tana shigowa ciki gabanta na faduwa amma haka ta basar ta sako fuska kamar wanda batajin
komi aranta sai tausayin kawarta halisa.

Tana daf da isowa kofar indasuka saba zama ta soma jiyo surutunsu shema'u dan ita tafi kowa
zaƙewa da masifa tanata tuhumar uztaz akan ficewar da halisa tayi. Hadiza kuwa tunda tay
masa sau daya bata kara magana awajen ba tayi shuru sabida yau din ta tashi amma gabaki
daya jikinta baya mata dadi. Vicky ne ke taya shema'u cikin masa fada kamr wani karamin yaro.
Shide shiru yay musu bece musu komi ba kuma bai gaya musu inda halisa taje ko da waye ta
hadu ba.

Suna tsaka da masifeshi saiga nan halisar ta sauko daga kan gadonta ta fito waje, da sauri
suka barshi suka nufi wajenta suna masu jera mata sannu cikin yanayin tausayawa hadiza na
kkrin riketa tay mata murmushi tare da ce mata its okay am fine dije.

Sai tambayoyi shema'u da vicky suke harbo mata

Halisa why will u get up Karde surutun mu ne ya taso ki.

Shemau tace Halsy ko kina bukatar wani abu ne

Vicky ta kuma cewa
Ko na kira maki doctor Ahmed?

Batace dasu uffan ba Agefen uztaz din tazo ta zauna ganin yadda ta sunkuyar dakanshi yana
dan satar duban yanayin ta duk yabi ya damu sosai, ajiyar zucya ta sauke kawayen dukansu
suka zuba mata ido muryanta adan dishe dan ba ama jin ta sosai, cikin sanyin jiki tace musu
surutun me kukeyi ne hakan waya tabo ku?...

Hadiza tace dole ne muyi surutu cemana akayi fa waikin bace agadon asibiti While these lazy
and useless securities are busy sleeping like he goats.

bude baki tayi ayanayin nemansu da magana wanda yasaka suka dan sake ransu kadan..Tace
jibeku ba fa "To sai inkama in ɓata akan gadon asibiti sai kace wata karamar yarinya? Kumadai
kunsan inna fice anan to dalilin dolene yasakani ficewa

Dede nan meenal ta taho setin kofar shiga wajen saidai bata karaso ciki ba ta laɓe abakin kofar
tanajin zancensu.

Da kyar Halisan take magana sabida bata jin karfi ajikinta sosai tace pls karku blaming uztaz its
All my faults.

Shema'u taja tsaki mai kauri dan ita akwaita da iyajin tsanan talaka aranta,tabi halisan da
harara aikam kullum dai haka kike kareshi shide awajenki baya laifi...

Vicky tace is true bai dace ace sun barki kin fice awann yanayin ba bafa halisa..

Hadiza ce ta katsesu ta hanyar dafa kafadun halisar datayi ahankli..

Muryanta a sanyaye sigar lallami Tace babe where did u go to? I knw u did dis on purpose.
..whats soo important da baki daukeshi wannn din (ta nuna uztaz da yar yatsa) kunje dashi ba.

Ajiyar zuciya halisa ta sauke jin yadda hadiza tamata tambayar calmly ,zata budi baki kenan
shemau ta harare uztaz tanamai dakamai tsawa"...kai kazami,wiill u get out frm this place kazo
wani kasa kunne kanajinmu munafuki wawa kawai jibeshi.

Uztaz na mikewa Halisa ta riko hannunshi tace shemau please calm down mana..nace miki bbu
hannunsa acikin wann abun...badon shiba da halama bazaku taɓa sanin halin da zan kasance
aciki ba.

Fadin hakan datayi yasaka jikinsu yay sanyi sai shemaun ta kyaleshi.

Gefe yaje ya tsaya abayn halisar ayayinda ta soma basu labarin haduwarta da zach...

Kirjin meenal dake raƙube da bangon wajen kamr zai ballo ya fito waje driverta kuwa sai kallon
ikon Allah kawai yake, dan mannuwa sosai da bango tayi snn ta kasa kunnunwanta tanajiyo
bayanan halisan sosai.

Wani kuuui kakejin cikinta na tsurewa musammn yadda taji shemau ta soma daukar zancen da
wuta wuta meenal kam Kamar zata saki fitsari a wandonta haka ta dingaji daga waje .sai daga
can karshen labarin ta fahimci cewa ashe zach bai ambace sunanta ba
Hasalima ayanzu haka halisa babu wanda take zargi kamar matar kawunta wato mama g dan
tasanta da mugun kwadayin abun duniya

Aganinta itace kawai tayi mata tsanar da har zata ita juye sirrikanta ma zach tunda tagane cewa
har sunsan me kudi zata aura kuma sunyi tattaki tun daga benue sunzo lagos halattar bikinne
sabida abasu kudi.


Wani irin Dafe kirji meenal tay tabi ta jingina bayanta da bango tanamai sauke ajiyan zuciyar
samun sauƙi.

Tuni jikinta ya soma rawa taji atake tanason ta shigo cikinsu akada gurmin da ita.

Jakarta da wyarta ta karbe ta kore driver waje, saida ta dau mintinta tana Kimtsa kanta tare da
dedeta nitsuwarta snn kai tsaye suka ganta ta faso cikinsu kamar anjefota daga waje

Tana shigowa ta jefar da jakarta akasa rigijif jikinta har na wani irin shaking, take take ta sako da
wasu zafafan mahaukatan hawaye acikin yanayin tsorata taje ta wani sakar ma halisan
runguma mai tattare da tsumayin soyayya irin na yan uwan jini..

Rungumar junansu sukayi sosai tanamai lallashin halisa cikin ce mata ta tsorata sosai dataji
cewa ance tabar gadon asibiti shiyasa ma ta wuce wajen commisioner danta dagamai hankli.

Duk sauran kawayen sai da suka jinjina ma raunataccen yanayin meenal ganin irin soyayya mai
tattare da amana da shakuwa datake nunawa halisa agabansu..

Ahankli halisa ta kwace kanta ajikinta tanamai ce mata she is fine babu Abunda ya sameta..

Kafin suce wani abu meenal ta fixge kanta daga jikin halisa cike da huci tayo kan uztaz
Rai amugun bace, a zafafe tace mishi 'U bastard..ina kaje da zaka barta harta fita batare da
saninka ba.

Hannu ta daga sama zata sharara masa mari akan fuskarsa halisa tay saurin shigewa
tsakiyarsu sai tayau marin ya sauka akan fuskarta.

A mugun fusace meenal take duban uztaz wanda already duk ya rikice ganin halisa Ta amsar
masa mari agaban sauran kawayenta.

Ranta a mugun hautsine cikin masifa tace and What is wrong with u halisa????

Sauran kawayen take suka tattaso zasuyi magana halisar ta daure fuskanta sosai tace
"Enough...ta juyo ta kalle uztaz dake bari abayanta fuskanta a dore ta masa nuni da hanya
akan ya fice yadan basu waje .

Da sauri ya fice wasu suka bishi da kallo wasu da kakkauran tsaki sam zuciyarsa batayi masa
dadi ba.

Budan baki meenal tay a hatsale zata tuhumeta akan marin data tare masa...cikin katseta halisa
tace "ya isa haka meenal..nasan ranku ya bacine sabida kun damu da lafiyata da rayuwata
amma nasha gaya muku bazan bari kuna cin mutuncin mutane agaba na ba. For god sake he is
not a child.
Meenal tay rolling idanunta a kyamace tace but He is nothing but a mere worker meyasa bazaiyi
aikinsa da kyau ba

Halisa tace And so what meenal?wayace miki baya aikinsa, Shi Wooker ba mutum bane..i was
once a worker, a club striper. Me rawa tsiraraa agaban dumbin mutane a clube dan na biyawa
kaina kudin makaranta shin Akwai kaskantaccen aikin dayafi hakane?

So why zaku saka shi agaba kamar karamin yaro kuna zaginsa akan laifin da bai aikata ba...he
was more than worried about me. If not bcos he followd me and save my life wayasan a halinda
nake ciki yanxu karku manta fa dukanku da kuke daga jijiyar wuyan nan lkcin dana fice din kuna
gidajen mazajenku ne shidinne akaina babu dare ba rana.
Tanakaiwa nan wani raunataccen Kuka ta fashe musu da shi tana mai cewa Dan Allah acireshi
acikin wann maganan. I have alot of problems now..and i tot u girls will help me calm down ..

Tun kan ta karasa hadiza ta karaso ta rungumeta tanata rarrashinta kafin nan vicky ta taho
sunata bata baki.

Nan Shemau ta dube meenal tace to ai gashinan kin sakata kuka ke wai uwar zuciya da Allah
can matsa, meenal ta murguda mata baki batace komi ba.

Bayan komi ya lafa kadan meenal saida ta saka halisa ta kara bata labarin haduwarta da zach
haka kowa ya shiga jinjinawa sai meenal din kuma ta ɓata shiruuuuuu acikinsu zuciyarta yahau
gararin tunanin yadda zatayi ta binne wann maganan na har abada musammn dataga kamar
kawayen tan basu taɓa iya yafewa duk wanda yakai gulman nan wa zach ba.
Wann karon Hadizza ce ma dakanta take kawo shawarar cewa lallai zatay amfani da ikonta
wajen datse babban contract din da zach zai samo a london dan ta kuntatamaai kamar yadda
ya kuntata ma halisa,shemau da vicky duk suka hau goya mata baya..alkcin duk ji suke sun
tsane zach jin cewa wai akan past din halisa yay mata wann abun
Halisa kuwa shakkunta nagakan matar kawunta ne bata damu da wani daukar fansa ba. Dan
tasan cewa Allah yana tare da ita sosai shine zai sakamata.

Shirun da meenal tay yaso ya sako musu shakku aransu shemau ce ta datse mata tunani da
cewa ke meenal yaya ne kam baki ce komi ba are u in or out?????

Absent mindedly ta dago kai tace me kuka cewa wai?

Vicky tabita da kallon mamaki snn tace munata magana akan zach kinyi shiri bakice komi ba .

Wani nannauyar ajiyan zuciya tayi snn ta mike tsaye cikin jeka ka dawo irin ta gwada musu
cewa she is still in shock na jin wayannn abubuwan da halisa ta furta musu.

Sai Cahn ta tsaya tana wani irin huci kamar wata kububuwa..ciki bacin rai da rantsewa da
Allahn da ya halicceta tace in dai ita yar halak ce toh taci alwashin tona asirin duk wani dan
iskan dayakai gulman halisa wajen zach kuma ko dama ace kawuntan ne dakansa to tay
alkwari saita dandana masa azaba tin a duniya dan duk wanda ya taɓa halisa kamar ita ya taba
dan haka bazata masa da sauki ba.

Duk kawayen sunata bata baki ganin yadda ta zafafa abun ta kuma rantse agabansu ta ci
mummunan alwashin daukar fansa.

Daganan hira kadan sukayi daya danganci Lamarin, halisa tace musu kawai sucewa likita a
sallameta batajin zata iya zama a asibitin nan gidanta take son komawa.

Basu ki mata ba sabida sosai tattaunawa da su akan lamarin da yadda suke nuna cewa suna
tare da ita sosai yasaka ta sake jikinta sosai.

At around 11 am na safiya suka dunguma suka rakota har gidanta dake victoria island.

Haka suka sha hira suna janta cikin tadi, vicky tay musu girki ita da hadiza dan dama sune
kadai sukadan iya girki idan akacire halisar datay tasowar wahalar rayuwa.

Bayan yan wasu lokuta bayan sun tursasa halisa taci abincin kadan nan tay wanka ta dan samu
bacci wajajen hudu na yamma kowacce acikin kawayen ta wuce harkan dake gabanta hankli
kwance da sanin cewa halisa is getting better now.

Office Meenal ta wuce da zimman dubawa ko fadila ta dawo mata da files dinta data tafi dasu
gidan hajiya.

Daga fannin hadiza kuwa asibiti direct ta wuce domin ta samu tattaunawa da therapist dinta jin
kamar ciwon hawan jininta ne yake kkrin tashi. Shema'u kuma ta wuce gidanta agaggauce
jincewa surkuwanta zatazo daga kaduna kuma ayaudin zata koma a late nite fligh kusan
dolenta ne ta kasance tana gidan dan bakaramin yar bariki bace surkuwan nata.

Sabida traffic yasaka sai Wajajen karfe shida saura vicky ta isa gidanta dake ikeja.

Agajiye ta turo kofar tanamai kwalawa mijinta kira tun daga nan honey i am home..baby where
are you?

Shiru taji wanda yasata bankado kofar ayayin da taji kirif mutum ya fadi akasa timmmmm..

Ihun mace taji arazane ta shigo ciki da sauri ganin uwar mijinta ta ture akasa batare da sanninta
ba ga kuma akwatunanta an fito mata dasu anjerasu abakin kofa sai taji ta kuma rudewa.

Da sauri tayo kan matar tana kkrin dagata amma sai ja da baya take kamar taga mayyya
Aka bar victoria da cewa
"Mama am sooo sorry
Bansan kina bakin kofa ba ..kkrin dagota akasar take kanyi cike da tausayawa tana mai cewa
sorry maaa am so sorry i hope ure not hurt???tana miko hannunta ta Wani irin Bangaje hannun
da karfi tanata nishi nishi tabi ta biyota da harara mai zafi

tsaye victoria tay tana kallon ikon Allah.

Can sai ga wata yar budurwa da bazata wuce shekaru sha tara ba ta fito da half gowb ajikinta
wanda kallo daya ya isheka kasan cewa daga kauyen futuk ta fito kan nan duk aciicinye.

A ladabce yarinyar kuwa ta gaishe da vicky ta amsa ta bayabo ba fallasa tanabinta da kallo

Tsohuwar na daga kasa tace Sophieeee dont touch dat witch, come here .. come and and caryy
me and then go back upstairs and tell my son that his wicked barren wife has pushd me to the
ground oooo

Yarinyar tana dagota ta haura sama da mugun gudu zatakai aikan da aka gayamata wajen mijin
vicky da tun zuwansu yaki ma ya kulasu bare ya sauko

Vicky duk ta rude ta rasa nayi dan bata fahince komi ba tukuna, itama a gaggauce ta juya zata
haura saman jin ance mijinta naciki..

Tana daga kafafunta taji wani wufff tsohuwa ta mata damkar yan dambe

Jawota waje tayi da bala'in karfi ta watsata akasa..tana cewa enough is enough yau na kawo
ma yarona mace mai haihuwa ,3yrs witout a child..shame on victoria or what eva ur name
is...see u must leave my son's house today today..

Daga can sama prince falana yake kallonsu wani shuumin smirks ne ya kufce masa akan
fuskarsa snn ya maida hanklinsa kan chatting din dayakeyi.

A wani lambar dayay saving da "Boss"
Ya rubuta "Hurry am waiting for ur replies please.

Yanakan jira saiga yar kauyen nan tazo bada sako baima saurareta ba ya hantareta ta sauko
kasa a tsorace.

Ringing wayarsa ya dauka ganin video call ne yasaka yay murmushi yahau gaggayara
kwanciyar gemunsa da zaman rigarsa daya dan matseshi yanamai bayyana siffar faffadar
kirjinshi, yadan kikkimtsa dai.

Saida ya tabbata yay kyau snn ya amsa video call din,. Wani kyakkwan mutumi ne fari soll dashi
wanda bazai wuce shekaru 58 ba ya bayyana yana wani irin murmushi ganin irin rangwadin da
prince falana yake aiko masa mai cike da maɗe irin na masoya..

My baby my baby so What is wrong my baby

Take Prince ya kwabe fuska kamar macce cikin sautin shagwaba yanayi yana rangwadi yace
My love na riga na gaya maka cewa ina shirin zuwa normal wajen haduwarmu kawai saiga
mama na ta faso da wata yarinya daga kauye
Waita kawomin mata mai haihuwa ko ce mata akayi nawa matar bata haihuwane oho.

Mutumin yace toh ya ake cikine nifa ina matukar bukatar ganinka babyna..kasan jiya na dawo
daga europe akwai stress na tafiya yakamata kazo mudan shana yau koya?

Cikeda rau rau da ido Prince yace okay toh what shud i do..? Inna ce zan fita

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
google.com, pub-9213700357025247, DIRECT, f08c47fec0942fa0